Showing 21001 words to 24000 words out of 61676 words
uban garwashi suka samo sai da suka kulle kofofin falon duka.
Shukura na can na wanka ta tuna da abin da Boka ya bata, ga shi ta bar
jikkarta cikin falo ga su Deena a falon.
A gaggauce ta fito sai dai ta na kawo wa falon uban hayaki ya turnuke.
"Me kuke yi haka ina jikkata?"
Shukurah ta jefa masu tambayar a gigice.
"Abin da kika aje cikin jikkar shi ne muke
ƙ
ona miki kinga in ma wani mu
gun abu ne za ki mini sai dai mu sha
ƙ
e shi mu biyu.
Ƙ
ai
ƙ
ayi zai koma kan mashekiya"
Deena ta karasa maganar cikin gadara.
"Deena kin kashe mu! Shi kenan kin janyo mana bala'i" Shukura ta karasa maganar tana me
ɗ
ora hannu bi sa ka.
Rufe bakin Shukura ke da
wuya. Fankokin cikin falon suka kunna kansu tare da fara azababben gudu, lokaci
ɗ
aya kokafi suka kulle kansu.
Kafin ka ce me wutar
ɗ
akin ta fara fafarniya.
Ɗ
if ta
ɗ
auke falon ya koma ko tafin hannunka baka iya gani saboda tsananin duhu.
Wani irin gurnani s
autinsa ya karade falon. Hadewa suka yi wuri
ɗ
aya cike da tashin hankali.
Wata iri
ɗ
ariya aka kyalkyace da ita lokaci daya falon ya rikece da mahaukaciyar dariya...
DOMIN SAMUN SAURAN PAGES DIN A SHIGA NAN
👇👇👇👇👇
LADY'S BEAUTY PALACE
SHIN MATSALAR
KI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?
KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?
KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?
KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?
Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganink
i bare ma oga ko saurayinki da kansa,
Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon
To matsalarki tazo
karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,
MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,
LADY'S BEAUTY PALACE
ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA
👇🏻
Zumar kiba
Zumar breast
Zumar hips
Zumar infection
Zumar sliming
Zumar sabon budurci
Back to virgin
Abayas
Atamfa
Lace
Hijabs
Supplements
Kayan yara
Saloon
Kunshi na salatap Dana zane
Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko
Address bayan gidan drugs katsina State
Kayan mu masu inganci ne sosae
Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba
🙏🏻🙏🏻
SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA
💯
Whatsapp or call 08169307477
Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)
Instagram Hajara Rabiu
PG 25&26
NA KUDI NE DOMIN BIYAN KUDIN LITTAFIN 500 TA WANNAN ACCOUNT DIN 8133562798 OPAY AMINA ABUBAKAR
...Ihu suke so su yi amma abu ya gagara. Shukura da
ke tsaye da dai ta samu ta ji ta hade da su kunnuwanta ta toshe gabanta na dakan uku-uku.
Abin da ya Kara tayar ma su da hankali dariya ake babu kakkautawa bare su saka ran xata lafa. Afra ce ta Fara ihu da kururuwar neman agaji, nan fa falon ya karade da
karar bulalai babu abin da ke tashi sai sautin dukansu.
An dauki ya Kai mintuna goma sha biyar ana abu
ɗ
aya kafin komai yalafa. A hankali duhun da ya hade falon ya Fara yayewa, Deena na ce baje numfashintana kokarin daukewa domin ita ce wadda ta kunna ha
yakin. Gefenta kuwa Afra ce ita ma kallo Daya zaka yimata Ka Gane ta ji jiki.
Shukura kuwa ba abin da take face rarraba Ido domin da dukkan alamu ita bata ji a jikinta ba kamar yadda sauran suka ji.
Turo kofar da aka yi ne ya saka sauran nutsuwar da ta ra
gewa Shukura fecewa. A Dan firgice ta mikike ta na kokarin guduwa. Inna Talatu da shigowarta Kenan f a rikice ta yi Baya ta na kwalawa Hisham Kira.
Da ya ke ya na tsakar gidan da sauri ya shigo. Mutuwar tsaye ya yi cike da maki ya ke kallon su. Shukura ce
ta yi karfin halin mikewa ta Fara ja da Baya.
"Yau mun shiga ukku! Deena kin janyo mana bala'i aljannu kashe mu za su yi"
Da zallar mamaki ya ci gaba da bin ta da kallo.
Inna Talatu kuwa ja da Baya ta yi jin an ambaci aljannu.
"Yallabai da alama fa gida
n babu lafiya, kamata ya yi mu ja da Baya" ta karasa maganar ta na me kara rungume Manarah a jikinta.
Kyalkyal!
Inna Tala ta ji manara ta kwashe da dariya
A firgice ta kusa sakin ta tana rafka salati. Cikin zafin mama Hisham ya cafketa.
Inna Tala
kuwa ja da Baya ta rika yi cike da firgici domin KO a tatsuniya bata taba jin jariri da kyalkyata dariya ba.
Da zallar mamaki Hisham ya sake kallon fuskarta domin tabbatarwashi da gaske ita ce ta yi dariya.
Abin da ya ba Shi mamaki Shi ne har yanzu dariya
take kuma abin da ya Kula da shi kacokam hankalinta na wurin su Deena da ke baje a kasa suna mumfashi.
Kafin ya samu zarafin yin magana Deena ce ta dawo cikin hayyacinta.
"Wayyo Daddy! Hisham Ka taimakeni aljannu za su kashe mu. Wallahi gidan nan ba lafi
ya ya ke ba." Ta karasa maganar ta na tangadi tamkar wadda tasha wani abu.
Afra ma mikewa ta yi tsaye da dai ta samu ta gano inda Hanyar take a guje ta kwasa hatta gyalenta a nan ta barshi. Sai karar motarta suka ji alamun ta fice daga gidan.
Hisham kallo
n ba Ku da hankali ya yi masu. Domin Sam bai yarda da aljannu suka sake su ba, abin da ya fi yarda da Shi shine sun siyar da Hali me wato dambe suka sha da Baya nan. Amma in Aljannu ne suka dake su da ya na shigowa me gadi zai Fara Samar da Shi halin da ak
e ciki.
Inna Tala da ke gefe ta yi tsuru-tsuru ya kalla tare da nuna Mata dakin da za su zauna ita da Manarah. Jiki na kyarma ta fada dakin domin ba karamar firgita ta yi ba. Su kuma ba tare da ya ce masu uffan ba ya shige dakinsa.
Shukura da kyar ta lal
laba ta shige dakinsa tare da mayar da kofa ta rufe.
"Na shiga ukku! Da ma arne ya fadamin in dai aka kone abubuwan nan a lokaci Daya muna cikin marsala. Yadda na ga Hisham ya hade mana fuska kadai ya isa ya tabbatar mini da muna cikin tashin hankali. Wann
an ma na farko kenan, ina ga wanda zai biyo baya? Kai Deena kin cuce mu ga shi yanzu bani da Hanyar da Zan bi in sake haduwa da boka a nan kusa" ta karasa maganar tare da rafka uban tagumi.
Deena kuwa ganin ba ta da madafa ya sakata mikewa ta fada dakin
ta. Ilahirin jikinta zafi ya ke Mata musamma gadon bayanta. Ji take tamkar an saka Sarkar an dake su da ita. Da kyar ta Mike ta fada toilet domin ya gasa jikinta.
Ruwan gumi ta hada me tsananin zafi ta fada ciki tare da rufe idanunta kasancewar yadda take
jin dadin ruwan.
Ta dauki kusan mintuna biyar kafin ta Mike ta je gaban mirror ta na duba sawun dukan da ke jikinta. Wikil! Ta ga wata bakar mace me sanye da bakaken Kaya ta gifta tamkar walkiya. A firgice ta jiya sai dai wayam ba ta GA komai ba.
Nannau
yar ajiyar zuciya ta sauke tare da mayar da hankalinta a gaban madubin. Razananniyar Kara ta saki ba shiri kafafunta suka kasa daukar. Zaman Yan bori ta yi ta na me ja da baya cikin tashin hankali. Sakamakon mummunar matar da ta gani ta cikin madubin ta na
Mata dariya.
Idanuwanta ta kulle gam jikinta na kyarma Jin ta zo karshen bango ya sakata bude idonta.
Wayam bata ga kowa ba ita Daya ce dai cikin toilet din. Ajiyar zuciya ta sauke ta na kokarin mikewa tsaye, mace tsaye cikin bakaken Kaya ta gani a gaban
ta sai dai babu Kai wuyan ne kadai da wasu irin hannuwa zako-zako. Tsaye take a saman iska ta na shawagi tamkar tsuntsuwa.
Babu addu'a bare neman kariya daga sharrinta Deena ta bude Baki da nufi ta kwala ihu. Ko da Hisham zai jiyo ta. Sai dai ji ta yi
bakin Mata tamkar an saka zare da allura an
ɗ
inke Shi ta kasa ko da kwakkwaran motsi ne.
Rufe idanunta ta yi gam. Domin ta sadakar mutuwarta ce ta risketa.
Ji da ta yi ana girgizata tare da Kiran sunanta ya sakata bude ido, domin in bata manta ba kamar mu
ryar Hisham ce take ji.
"Me ye haka zaki zauna a cikin najasa"
"Aljanu Hisham kashe ni za su yi Ka barni in koma gidanmu wallahi ba Zan iya ba"
Ganin yadda ta Giice Shi ya ba shi mamaki.
"To ina aljanun? Ni ya aka yi bani ganinsu. Keba Zan dauki
iskanci ba in kin shirya ki fito xanyi magana da Ku a kan Manarah.
Ya na karasa maganar ta GA ya yi Hanyar fita.
A guje ta take masa Baya domin har GA Allah ta tsorata da gidan.
Da kyar ya amince ya jirata tashirya Shi ma din don ya ga kamar bata cikin
nutsuwarta. Bayan ya shiga dakin Shukura cikin kwanciyar hankali ya isketa ta na sharar bacci abinta. Kai tsaye ta biyo Shi falon.
"Ba sai na muku dogon bayani ba, wannan sunanta Inna Talatu. A na kiranta da Inna Tala. Kamar yadda Ku Ka gani ita ce me Kul
a da Manarah wato diyata da Allah ya mallaka mini. Ban taraku a wurin nan ba wai don in roki Ku zauna da diyar nan lafiya, na taraku me domin in gargadeku kul na ji KO da wasa watanku ta tunkari yi wa yarinyar nan waninabu da ya sabawa hankali. A kanta Zan
iya yin komai saboda Jin ta nake tamkar
ɗ
iyar da na Haifa.
"Ka fidda kama. Ai wannan ta wuce jinta kake kamar ce wa za kayi
ɗ
iyar da Ka Haifa domin KO makaho ya shafa, zai Gane irin kamannin da kuke yi da ita"
Shukura ta karasa maganar cikin bacin rai.
"Shukura! Ke da kanki? Ok ni na haifeta akwai yadda za Ku yi da ni? Ke za ki Fara kawo min matsala duk kallon da nake Miki kinfi hankali"
Fahimta da ta yi ta kwafsa a wayance ta na ba shi hakuri. Deena kuwa ba Baka sai kunne, domin tun kafin Shukura ta fa
da zuciyarta ta Gama ayyana Mata diyarsa ce su kawai zai renawa wayo ya mayar da su tamkar kananun Yara.
Halin tashin hankalin da take ciki Shi ya saka bata ce masa uffan ba. Ya na Gama masu jawabin ya fice sakamakon Kiran gaggawar da ya amsa daga yaran d
a ke masa tsaro a shago. Domin bayan
aurensa UMMA ta ba Shi kudi masu yawa ya Fara kasuwanci. Don ma sharholiyar da ya saka a gaba ita ke cinye masa kudi.
Iya Tala kamar jira take ya fita, ganin irin kallon da matan ke aika Mata ba shiri ta koma daki ta na rirriga Maranarah da ke bacci.
Wane irin zama zata yi a gidan nan? Jinjirar kanta ta Fara bata tsoro. Anya kuwa zata iya da masifar matan nan?
Motsin d
a ta ji alamar za a shigo dakinta ce ya saka Jin gabanta ya Yanke ya Fadi.
Wanda ta ji ya Kira da Deena ce ta yi toxali da ita.
"Tala ake kiranki KO me"
"Eh Hajiya "
Ta bata amsa tare da rusunawa.
"Wannan abar da ke bayanki za ki bani. "
"Amma Hajiya m
e gidan ya ce in Kula da ita Kada in baku ita "
Ashar Deena ta kunduma tare da fadawa dakin
"Ke har kin isa in ce ki bani ita ki tsaya kina mini wasa da hankali. Kina matsayin wadda ke aiki a karshashinmu kina mini gardama. Ina me tabbatar Miki da wa'adi
n aikin ki me ya zo karshe agidan nan"
A rikice Inna Tala ta zube bisa guiwowinta.
"Ki yi ma Allah Hajiya Kada ki saka a koreni. Aikin nan da Shi nake taimakon jikokina ina aika masu da kudi. Wallahi Ga ta amshi"
Ta karasa maganar tare da ballo Manarah da
ke bacci ta Mika Mata.
Tsoki ta saka ta amsheta ta fice. Tun Inna Tala na saka ran za a maido da Manarah har ta Gama masu abincin dare shuru Deena bata maidota ba. Karshe ma sai ganin Deena ta yi ita Daya a falo ta na kwance saman kujera.
Shigowar Hisha
m ta saka gaban Inna faduwa ta Fara 'yan kame-kame.
KO da ya tambayi Manarah Sanar masa ta yi matarsa ta amsheta. Deena da ke zaune Jin an ambaci sunanta ce war ita ta amsheta da sauri ta Mike.
"Ke tsohuwa sa idonki cikin nawa! Yaushe na amshi wata
Diya? Tun wuri kusan Wanda kuka vawa amma ba dai ni ba. Ina ta kaina a cikin gidan nan yaushe har na samu lokacin amsarta"
Kuka Inna Tala ta Fara ta na rantsuwar Deena ce ta amsa Diya.
Ganin da gaske tsohuwa zata goga Mata kashin kaji ya saka Deena Fara
rantsu ita ma akan bata zo ta amshi Diya ba.
Kan Hisham ya kulle ya Rasa a cikinsu waye me gaskiya.
Ɗ
iyar Roba ce da zata bace a tsakaninsu.
"Hajiya ki rufa min asiri ki fito da yarinyar nan, wallahi ke kika zo kika amsheta Jim kadan bayan Alhaji ya fita
"
Inna Tala ta karasa maganar ta na share hawaye.
Deena komai tsaya Mata ya yi, yaushe ta je ta amshi Diya ita Kam ta na ganin tashin hankali a cikin gidan.
Bude baki ta yi da nufin magana, sai dai marin da Hisham ya tsinka Mata ne ya saka komai tsayawa
cak! Daga nan sai gani suka yi ta sulale kasa babu alamun numfashi....
DOMIN SAMUN SAURAN PAGES DIN A SHIGA NAN
👇👇👇
LADY'S BEAUTY PALACE
SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?
KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?
KO KUWA KINA
SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?
KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?
Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,
Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin sur
gery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon
To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,
MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,
LADY'S BEAUTY PALACE
ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA
👇🏻
Zumar kiba
Zumar breast
Zumar hips
Zumar infection
Zumar sliming
Zumar sabon budurci
Back to virgin
Abayas
Atamfa
Lace
Hijabs
Supplements
Kayan yara
Saloon
Kunshi na salatap Dana zane
Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko
Address bayan gidan drugs k
atsina State
Kayan mu masu inganci ne sosae
Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba
🙏🏻🙏🏻
SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA
💯
Whatsapp or call 08169307477
Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)
Instagram Hajara Rabiu
PG 27&28
NA
KUDI NE DOMIN BIYAN KUDIN LITTAFIN 500 TA WANNAN ACCOUNT DIN 8133562798 OPAY AMINA ABUBAKAR
... Inna Tala ce ta bu
ɗ
e ta
ɗ
ebo ruwa ta yayyafa mata. Doguwar ajiyar zuciya ta sauke tana me
ƙ
are masu kallo.
Tamkar wadda aka zungura da allura mikewa ta yi zaun
e tana rarraba ido. Shi dai Hisham ya kasa ce wa uffan face kallonta da ya ke cike da zallar mamaki.
"Ban ganta ba, ban dauketa ba. Ka taimaka ka barni in tafI gidanmu"
Ta karasa maganar cikin raunanniyar murya.
"Hajiya ki dai tuna, wallahi ke ce kika zo
da hannuki kika amshi Manarah."
Inna Tala ta fada.
Deena na niyyar yin magana suka jiyo kukan Manarah na fitowa a dakinta.
Kallon-kallo aka fara kafin Hisham da Tala su yunkura. Kwance suka isketa saman gadon ta na ta faman harba kafa ta na wasa abinta.
Da
ukarta Inna Tala ta yi, shi kuma Hisham zuciyarsa ji yayi ta na masa kuna. Ba shakka Deena bata nemi zaman lafiya ba, na daga cikin halayyar da ya tsana ita ce karya. A kan me zata yi masa karyar ba ita ta dauketa ba kuma ya duba dakinta ya ga yarinya kwan
ce? Ba shakka sai ta gane bata da wayo.
A fusace ya fito ya nufi Deena da ke zaune tamkar butumbutumi tun bayan gani da ta yi an fito da Deena daga cikin
ɗ
akinta. "To wa ya shiga da ita, ko dai aljana ce?"
Ta jefawa kanta tambayar.
"Wace ce nan? Wato karya
za ki yi mini ko?"
Ya
ƙ
arasa Maganar a fusace.
"Ka fahimceni bani na kaita dakina ba yarinyar da ko hanya bani so mu hada a wane dalili zan kaita har inda nake kwana?"
"Oh! Ba za ki amsa laifinki ba kenan?"
Ya karasa maganar ya na kokarin zare belt.
"Ni ban aikata ba"
Ta karasa maganar ta na me mikewa daga zaman da ta yi.
Ganin da gaske dukan ta zai yi ita ma shiri ta yi. Bulalar farko da ya fara