Showing 18001 words to 21000 words out of 61676 words

Chapter 7 - MANARAH COMPLETE

maimata maganar a cikin zuciyarta zuciyarta na me bugawa da sau

ri.

"Boka ya fadamin zan ga abubuwa da dama a cikin gidan nan amma bai fadamin Hisham na da wata

ɗ

iyar ba. Kai aa kila dai mafarki nake"

Ta karasa maganar tare da shafa fuskarta.

"Ban gane

ɗ

iya ba kuma? Innalillahi wa inna ilaihi rajiun! Wannan wane irin

ba

ƙ

in aure ne na yi dama da gaske jinjirar da na gani

ɗ

iyarka ce?



Ta karasa maganar ta na me

ɗ

ora hannu a ka.

"Wace jinjira ce kika gani? Da ma kin san da samuwar Manarah?"

Hisham ya karasa maganar cike da zargin Deena.

Fahimta da ta yi tayi su

ɓ

utar baki

toshe bakinta ta yi. Lokaci daya ta tuna da jinjirar da ya gani cikin abin tsafin boka. Wa ya aikata ta furta ta san da maganar Manarah?

Da sauri Yazid ya tari numfashinsa.

"Ka ga yanzu dare ya fara yi ni zan wuce Ubangiji ya bada zaman lafiya."

Deena ji

ta yi tamkar ta fizgo Yazid ta yi ta bugu domin shi ne babban munafukin da ya san da ko wace magana amma bai sanar da mu ba.

"Deena ita ce Uwar gida ke kuma Shukurah amarya. Na gama magana"

Ya na karasa maganar ya yi gaba abinsa.

Kallon-kallo aka fara a ts

akanin Deena da Shukura.

Cike da takama Deena ta

ƙ

arasa a gaban Shukura.

"Ina fatan kin ji abin da me gidan ya fada. Ko da ya ke da ma nasan ba dai a cikin hayyacinsa ya aureki ba sai dai a sirin da kika yi masa. Kada ki damu kwanaki

ƙ

alilan na

ɗ

ibar miki

a cikin gidan nan sai kin fita da kafarki. Karuwa "

Ta karasa maganar ta na juyi.

"Hmm! Deena Kenan Ni ba sa'ar yinku ba ce domin tuni na wuce saninki, da a ce kina da wayo da tuni kin gane na miki fintin kau. Na auri wanda kike matukar kauna sannan kuma t

are nake da Ubanki. Haba Deena wutsiyar ra

ƙ

umi tuni ta yi nesa da

ƙ

asa. Ko a haka aka tsaya ya kamata ki gane na ajiye miki tarihin da za ki ri

ƙ

a tunawa har karshen rayuwarki"

Ta na karasa maganar ta yi ga ba ba tare da ta ji me Deena Zata ce ba.

Wasu hawa

yen bakin ciki Deena ta share. Da ma hausawa sunce in Baki ya San me zai fada bai san me za a mayar masa ba. Cike da mummunan kudiri ta nufi daki.

Shukura kuwa ta na fadawa daki a gadonta ta fada tare da jan dogon numfashi.

"Ba shakkar Hisham ka

Shamaceni amma babu damuwa nan da lokaci kankani zan dawo kanka. Ni ba

ƙ

anwar lasa ba ce Indai boka na raye tabbas zan cika dukkan burukana."

Tunawa ta yi da Alhaji Munzali ne ya saka ta kulle dakin tare da sakin murmushin mugunta.

Har kasan ranta ta na ka

unar Mahaifin Deena matsalarta daya ba zata taba iya aurensa ba. Kira daya ya daukar muryarsa ciki da damuwa.

"Amarya ba kya laifi"

"Haba Alhajina tsokanar hada kai? Ai ko maza dubu na aura ba zamu taba rabuwa ba"

"Hmm! Shukura ki taimaka kada mu dauki do

gon lokaci ba tare da mun hadu ba"

"Haba Alhajina. Kada ka yi tunanin zan iya daukar lokaci ba mu hadu ba. Ka saka a ranka aure ba zai hana mu hadu ba. Da ma kudi nake so ka turomin yanzu ko zuwa anjima"

Suna karasa wayar ta ji saukar nannauyan alert a wa

yarta.

Ihu ta yi wanda su Deena ba zasu jiyo ta ba tare da kecewa da dariya.

"Ka turo kudin da zasu tarwatsa farin cikin diyarka tare da mallake mijin diyar taka, kai kuma ka jira lokaci"

Washe gari kai tsaye dakin Shukura ya shigo bayan an gaisa ya ke tam

bayarta akwai abinda take bukata.

Babu ta fada cike da kissa domin har a zuciyarsa ya fi kaunar Shukura.

"Da ma ce wa na yi gobe zan dan fita in babu damuwa"

Bai yi musu ba domin shi kasan ji ya ke gidan ya takura masa dole ya je yau ya amso Manarah tare d

a wadda zata cigaba da kula da ita.

Yinin ranar sun share shi ba tare da Hishan a cikin gidan ba daga su sai su.

Duk yadda Hisham ya so ya amshi Manarah Hajiya ta

ƙ

i ce wa ta yi sai yayi mako

ɗ

aya. Kuma shi ma da me renon ta za su tafi ba zai bar matansa

da dawainiyar jinjira ba.

Haka kuwa aka yi dole ya dawo gida. Washe gari kamar yadda Shukura ta nema tare da Hisham suka fice. Kai tsaye wurin Boka ta ta nufa.

Ƙ

qsugumin Jeji ne wanda ba zaka taba ce wa akwai dan adam da ya ke rayuwa a ciki ba saboda tsan

anin duhuwar da ke ciki, duk da kasancewar rana ta riga da ta yi.

Tafiya me nisa ta yi kafin ta karaso inda Bokan ya ke zaune.

Da baya-baya ta karasa wurinsa tare da zubewa saman gwuiwarta. Kallo daya ya yi mata ya bude katon bakinsa tare da tuntsurewa da

dariyar da ta haddasa tashin tsuntsaye da ke saman bishiyoyi.

Shukura da ke tsugune a gabansa tamkar me neman tafiya kara firgita ta yi.

"Tsafi ya dafa mata. Ba sai na fada ba na san ka jima da sanin me ke faruwa, boka na rikice na fita a hayyacina. Ji na

ke tamkar ba a wannan duniyar nake ciki ba"

"Kinyi kuskure Yarinya. Game da Deena zan share miki kukan ki, amma maganar jinjirar nan tabbar akwai gagarumar matsala wadda Ni kaina ban taba fuskantar irinta ba"

Jin abin da Bokan ya fada ya saka gumi ya

hau tsattsafowa Shukura tamkar wadda aka watsama ruwa.

"Ban... Ban fahimta ba Boka"

Ta karasa maganar murya na kyarma.

Sake bushewa ya yi da dariya a karo na biyu kafin ya tur

ɓ

une fuska ya na me kafeta da jajayen idanunsa masu kama da rushin wuta....

DOM

IN SAMUN WASU PAGES DIN A SHIGA NAN

👇👇👇👇👇

LADY'S BEAUTY PALACE

SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?

KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?

KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?

KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARG

ANIJIYA?

Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,

Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi

daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon

To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,

MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar

da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,

LADY'S BEAUTY PALACE

ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA

👇🏻

Zumar kiba

Zumar breast

Zumar hips

Zumar infection

Zumar sliming

Zumar sabon budurci

Back to virgin

Abayas

Atamfa

Lace

Hijabs

Supplements

Kayan yara

Saloon

Kunshi na salatap Dana zane

Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko

Address bayan gidan drugs katsina State

Kayan mu masu inganci ne sosae

Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata

matsala ba

🙏🏻🙏🏻

SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA

💯

Whatsapp or call 08169307477

Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)

Instagram Hajara Rabiu

PG 23&24

NA KUDI NE DOMIN BIYAN KUDIN LITTAFI 500 TA WANNAN ACCOUNT

Ɗ

IN 8133562798 Opay Amina

Abubakar.

..."Yaro bai san wuta ba sai ya taka. Amma babu damuwa zan miki gagarumin aikin da ba shakka za kiji dadinsa. Amma fa akwai hatsari, kin shirya?"

Cike da zakuwar jin irin aikin da za a yi mata ta amsa da

"Eh"

Wasu tsarkake ya fiddo ya baje a ga

banta, wasu abubuwa masu kama da wuri ya dauka guda biyar ya mika mata.

"Kin ga wadanda! Ki tabbatar kin kona guda biyu a tsakiyar farfajiyar gidanku.

Ɗ

aya kuma a kofar falonku. Biyun da suka rage kuma ki kona su a inda yarinyar ke kwance."

Ya karasa magan

ar tare da juye mata su a cikin hannu.

Jiki na kyarma ta zuba su a cikin jikka. "Godiya nake Boka. Kamar yadda na fada maka ina so in ci gaba da tarayya da Alhaji Munzali. Amma ina tsoron diyarsa ta sanar da Hisham. Don haka nake so ka kulle mata baki ta

yadda ta ji ta na gani babu yadda zata iya da Ni."

A karo na uku ya sake

ɓ

a

ɓɓ

akewa da dariya.

"Yaro yaro ne. Wato ba za ki tambayi me ya sa na ce kada a

ƙ

one abubuwan nan a lokaci daya ba. Amma kina tambayar yadda za a miki da kishiya."

Jin abinda ya fa

ɗ

a

rass! Ta ji gabanta ya yi wata irin mummunar fa

ɗ

uwa.

"A gafarce Ni. A taimaka a sanar da ni halin da zan tsinci kaina in aka

ƙ

one su a lokaci

ɗ

aya."

"Yanzu kika yi magana kuma kika dauki hanya me fisshe ki. Muddun kika yi kuskuren kone wa

ɗ

an nan abubuwa a

lokaci

ɗ

aya. Hmm! Kina cikin gagarumin tashin hankali wanda ni kaina bani da tabbacin ainahin abin da zai same ku. Ki tabbatar sai ya amso

ɗ

iyar sannan ki yi hayakin"

Jikin Shukura sanyi yayi tsoro ya kara kamata matuka.

"Zan kiyaye duk abin da ka fada In

shaa"

Tsawar da ya daka mata ce ta saka ta hadiye sauran maganar da ke bakinta.

"Muddun za ki ri

ƙ

a kiramin sunan Allah a wurin nan wata rana za kiyi ta bakin ranki."

"Tuba nake hakan ba zata kara faruwa ba ko da wasa"

"Na gama magana. Maganar boye sirrin

ki kije ya boyu har zuwa ranar da komai zai bayyana. Maganar Manarah kuma tunda ba ki tambayi komai game da ita ba hakika ba zan fada miki komai ba."

"A gafarceni a sanar da ni wace ce ita?"

"Kin makaro! Saboda ba ke kika tambaya ba ni na fada miki. Ki ta

shi kije ranar da kika shirya ki zo zan fada miki"

Jiki a sanyaye haka ta baro wurin Bokan. Amma abin da ya mata dadi

ɗ

aya ne yadda zata ci gaba da cin karenta babu babbaka tsakanin ta da Munzali ba tare da Deena ta iya tona mata asiri ba.

Ba yan ta

fito daga jejin sai da ta yi tafiya me nisa kafin ta karaso bakin titin. Kai tsaye abin hawa ta hau aka wuce da ita gidan shakatarwar Alhaji Munzali.

Mahaifiyar Shukura kuwa ta jima ta na kiran layi ta amma kwanta-kwata baya tafiya.

"Kin ga Cidau!

Wallahi layinta ya

ƙ

i tafi ko lafiya?"

"Ki dai kara kira amma na san jiya ba a kwashe da dadi ba. Yaro kamar

ɗ

an shaye-shaye kin ga yadda ya rika jibgarmu. Kai Yaya ni da gidan Shukura ba baki ba rantsuwa."

"Cidau ni fa kin tayar mini da hankali. Wane ir

in aure ne daga kai maka amarya a iske dama kayi wani auren a ranar. Anya kuwa Cidau?"

"Ki kwantar da hankalinki Yaya. Ba dai Shukura ba ce? Yanzu haka in ance ta na wurin arne kada kiyi gardama. Ai bani tsoro bani shakka Yaya"

Ta karasa maganar ta na me

lalubar wayarta.

"Kin ga Yaya sakone ta turo min ce wa mu kwantar da hankalinmu wurin arne ta je yanzu hana tana kan hanyar komawa gidanta"

Nannauyar ajiyar Zuciya Mama ta sauke.

"To Alhamdulillah! Har na ji hankalina ya fara kwanciya. Amma fa maganar ki

shiyar nan dole mu tashi tsaye"

"Ai kada ki ji kin damu. Ni nasan abinda ya kaita wurin arne kenan. Yaya bari ki ga in hada kayana domin yau na ce wa mijina zan koma gida, amma dai ina sa ran gobe ma zan kara shigowa in Alhaji zai fita aiki sai ya ajeni gi

danki"

Da haka suka rabe.

...Umma dai shuru ta yi ta na jinsa amma har a cikin ranta bata yi niyyar ba shi Manarah ba.

"Umma don Allah ki bani ita sai ki hadamin hada me Kula da ita"

Shuru ta yi tana kare masa kallo zuciyarta na Mata wasi-wasin Anya kuwa

ba shi ya haifeta ba?

"Hisham"

Ya ji ta kira shi da wata irin murya.

"

Ɗ

iyar wace ce wannan?"

Da mamaki ya ke kallonta jin irin tambayar da ta jefa masa.

"Umma sau nawa zan ce miki tsintacciya ce "

Shuru ta yi ta na kara nazarinsa.

"Kin ga baiwar

Allah! Ki ba shi

ɗ

iyarsa ya kai wa can 'yan barikin da ya ajiye a cikin gida. Ta ya za a kawo mana abu mara tsarki a jiye mana cikin gida bayan ga gidan ubanta can. Aa gaskiya ki ba shi

ɗ

iyarsa."

Zafin maganar da Hajiya ta karasa fada. Jinta yayi har ciki

n kwalwarsa, a fusace ya mike sai dai Umma ta yi saurin dakatar da shi.

"Kul! Na ji ka fadi wata magana"

"Komai kika fada ba zan miki mugun fata ba Yaya. Allah ya shiryaki ya nuna min ranar da za ki daina muzantani a cikin gidan nan. Wallahi zaune nake da

ke da zuciya daya amma kullum cikin

ɓ

ullo da sabbin abubuwa ki ke. Me na tare miki a wannan duniyar? Me zanyi ki soni"

Umma ta karasa maganar tare da share dan guntun hawayen da ya yi nasarar zubowa.

"Kuskurenki

ɗ

aya a duniya shi ne auren mini miji da ki

ka yi. Safiya ba zan biye miki ba in dai gidan nan ne kin kusa barinsa da kafafunki, Magaji kuma sai ya zame maku makashi."

Jin Alhaji ya fito ya saka Hajiya fashewa da kuka.

"Innalillahi wa'inna ilaihi rajiun! Safiya daga na fada maku gaskiya a kan ki ba

yaro diyar tsintuwarsa shi ne za ku hau Zagina. Alhaji babu damuwa dan

ɗ

aya ni ban haifi namiji ba shi kenan na zama karkatacciyar kuka me dadin hawa"

Ta karasa maganar ta na kuka riris!

Umma kuwa mutuwar tsaye ta yi cike da mamakin tuggu da makirci irin

na Hajiya.

"Kai! Me ya kawo ka gidana. Wato Safiya ke kike tsayawa Yaron nan kuna karta rashin mutumci Yadda kuka so ko? A yanzu ba sai anjima na ki bashi waccan abar ya bar miki gida"

Ya nuna dakin da Manarah take.

In da sabo Umma ta ga abin da ya fi wa

nnan. Cike da kunar zuci ta kwalawa inna Talatu kira. Dattijuwa me shekara 70 da wani abu

Da sauri ta fito da Manara a hannu tare da rusunawa.

"Subhanallahi! "

Umma ta fada cike da tashin hankali.

Hankalin kowa a kan Inna Tala ya dawo.

"Inna Talatu wannan

mummunar

ɗ

iyar robar fa? Ina ta same ta"

Ita kanta Tala sai yanzu ta kula da abin da ke hannun Maranah.

Hajiya kuwa cike da tashin hankali ta ji gumi ya balle mata.

"Na uku! Waya

ɗ

auko mata tsafaffiyar

ɗ

iyar Robar da muka boye. Shi kenan asirinmu shirin

tonuwa ya ke"

Ta karasa maganar zucin tare da sharce gumin goshinta.

"Hajiya nima bansan inda ta sameta ba amma bari na rabata da ita. me jinjirara zata yi da wannan mummunar

ɗ

iyar robar"

Ta karasa maganar tana kokarin kwaceta daga hannunta.

"Kin ga

kyale mata ita "

Hisham ya fada tare da sa

ɓ

a Manarah da ta ri

ƙ

e diyar gam a hannunta.

"Ikon Allah! Ni dai na san ban aje diyar nan a cikin dakina ba, ko me ya kawota cikin

ɗ

akina"

Umma ta karasa maganar cike ma zallar mamaki.

Hajiya kuwa ta na ji ta na ga

ni an lalata mata aiki, ga shi babu damar ta ce tata ce reshe ya juye da Mujiya.

Hisham kuwa gaba yayi da Manara cikin mota ya ce Tala ta biyosa da kayanta.

Alhaji da ke gefe tun sa'in da ya ji an fara maganar

ɗ

iyar robar ya ke ji a jikinsa tamkar ana

kwance masa wasu

ɗ

auri.

Sannu a hankali ya ci tamkar an cire masa

ƙ

aya.

Samun kansa ya yi da bin bayan Umma wanda rabon da ya shiga dakin har ya manta.

"Na shiga uku! Kullin da na yi tabbas ya warware. Amma wannan anyi tsinanniyar jaririya, ya aka yi hart

a gane inda muka boye

ɗ

iyar robar?"

Da wannan tunani ta hango Tala ta kwaso kayan Manarah ta yi hanyar fita.

A can gidan Hisham Deena da Afra ne ke dakon dawowar Shukura, domin alkawari suka yi dukan tsiya za su daka mata.

Shukura ce ta shigo falon ko kal

lon inda su Deena suke bata yi ba ta ajiye jikkarta ta fa

ɗ

a dakinta.

"Mu aiwatar da gudurinmu"

Deena ta fada.

"Ke wane kudiri? Mu yi sauri mu duba me ke a cikin jikkata, domin kinsan dai ba fitar banza ta yi ba kwana

ɗ

aya da aure. Dole akwai dalili"

Afra t

a karasa maganar tare da bu

ɗ

e jikkar.

Kallon kallo suka fara sakamakon wani abu me kama da wuri da suka gani.

"Wato wurin boka ta je ko? Aiko ni ta amso mawa yanzu zan turara shi duka biyar

ɗ

in in ma asirine kinga sai dai ya koma kanta tunda Ni na kona shi

."

Deena ta karasa maganar tare da kwashe su.

"Ta shi za ki yi mu je wurin me gadi mu samu garwashi."

Haka kuwa suka yi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login