Showing 57001 words to 60000 words out of 61676 words

Chapter 20 - MANARAH COMPLETE

ya shafeta" ya karasa maganar a fusace

. Umma da ke faman kuka ta na kallon Abdallah da gumi ya Gama wanke masa jiki cikin dishashshiyar murya ta Fara magana. "Auren mijinki da nayi Shi ne laifina Ashe. Rahila me na tsare Miki a wannan duniyar?" Kukan da ya ci karfinta ne ya sakata yin shuru. A

bdallah kuwa gumin da ke fuskarsa ya share tare da kallon Malam Jafaru

"Abba da gaske ni ba danka bane, da gaske tsintoni kayi?" A yanayin da ya karasa maganar in Ka kallesa dole ya Baka tausayi. Jikin Malam Jafaru sanyi ya yi. Shi Kenan karshen tika-tika

tik! Ya San dole ne wannan ranar ta zo. "Abin da matar can ta fada gaskiya ne. Tsintarka nayi a lokacin da muke tsaka a cikin yanayin rayuwa ga Mata ta da ta haihu ga Shi na baro gidan Yayana Wanda Shi ne komai nawa. Bamu yi wata Daya da wadowa garin nan

ba da wani yammaci Ubangiji ya sauki Hindatu lafiya ta haifidiyarta mace. A lokacin hatta iccen da za a Dora ruwan zafi a wanke jinjirar bani da kudin siyensa. Haka na sabi gatari na nufi jeji Ashe a nan ne Allah ya kaddara Zan hadu da kai ina cikin Saran

icce na ji kukan jariri, a Dan tsora ce na duba tare da yin addu'a sai da gaba ya Fadi da nayi toxali da Kai domin kaf suffofin Yayana na hango. Haka na daukeka na Kai wurin Mai gari sai dai na roki a barni in ci gaba da kula da Kai har karshen rayuwata. B

a a Musa mini ba kasancewata Malami domin tun bayan saukata a garin na bude islamiyyi nake koyar da yaran dake cikin Unguwar. Bayan na kaiwa Mata ta Kai bata bata Rai ba haka bata yi bakin ciki ba ta amsheka hannu bibbiyu ta ci gaba da renonku tare da Sahl

a. Ranar suna na saka maka Abdallah wato bawan Allah. Tunda na tsinceka Ubangiji ya bude mini hanyoyin samu ta sanadin haka ne na Zama babban limami. Abdallah, wannan Shi ne tarihin rayuwarka" ya karasa maganar tare da mayar da hankalinsa ga Rahila "ke kum

a RAHILA kinga yadda Allah ke ikonsa KO? Kin Raba uwa da danta Wanda ko gumin jikinta Bai ji ba a tunaninki Shi Kenan kiyi galaba a Kansa ko? Baki San lamarin Ubangiji kum faya kum bane. Sai GA shi ni ne Wanda ya tsinci Dan" ya karasa maganar cikin karaji.

Hisham kuwa tun bayan da aka Fara maganar ne ya fahimci dalilin da ya saka ake yawan ce wa yayi wasu abubuwa wadanda Shi kanshi Bai San yayi su ba, ashe akwai dalili Yana da abokin haihuwa.

Alhaji Jafaru ne ya ci gaba da magana tare da kallon Sahla da k

e faman share hawaye.

"Ba kuka za ki yi ba ki Sanar mini wanene Uban diyar nan?" Jajayen idanunta ta dago tare da nuna Hisham a Karo na biyu. Kallon kallo aka Fara a tsakanin Malam Jafaru da Alhaji. "Tabbas ba karya ta yi ba ni ne mahaifin Manara kuma ita

din ba shegiya ba ce

Ι—

iyar Sunna ce." "Ban fahimci abin da kake fada ba" mahaifinsa ya fada.

"Daddy a zuwana kasar waje can muka hadu da Sahla inda a ganin farko ita ma ta ce ina kama da abokin tagwaicinta kamar an tsaga kara. Na sha yi Mata tambayar ya

akayi bata zo tare da abokin tagwaicin Mata SU yi karatun tare ba sai take Sanar dani ita Secolarship ce ta samu ta karatu kasar waje. Da farko yayanta zai zo sai ya ce Shi Yana tare da mahaifinsa in ya taho wa zai ci gaba da taimakon babansa? Don haka Shi

zai yi karatu ne a kusa da mahaifinsa. Banyi mamaki ba domin haka duk wani da na gari zai aikata. Sai dai a hankali soyayya Mai matukar karfi ta shiga a tsakanin my, ba mu bata lokaci ba lokacin muna shekarar karshe haka muka je kotu aka DAURA mana aure b

a tare da sanin duk wani danginmu ba. Haka muka ci gaba da rayuwa har lokacin dawowarmu gida yayi. Sai dai a daren da zamu dawo na ji tamkar ana hura mini wuta, ba tare da Lura da alkawarin da na daukarwa Sahla ce war Zamu dawo gida tare ba haka na dawo Ni

geria ba tare da ita ba. Ina Dira cikin kasar nan na manta da wani aure da muka taba yi hatta ita na manta da ita sai dai mafarkin da nake yi na mace kuma macen ma ita CE sai dai a lokacin na kasa Gane ta domin a duk lokacin da ta bayyana a cikin mafarki S

am Bana ganin fuskarta. Sahla ki yafe mini domin nasan baroki da nayi na saka rayuwarki ciki mummunan tashin hanka Wanda ni kaina ban San irinshi ba. Sai GA Shi Ashe hada rabo a tsakaninmu." Kukan da Sahla ke yi ne ya tsananta. "Hisham Baka kyauta mini ba.

Haka na shiga matsanancin tashin hankali sakamakon Rasa Ka da nayi cike da rashin kwari gwuiwa na dawo kasar nan. Ba a dauki dogon lokaci ba ciki ya bayyana jikina. Wanda Shi ne sanadin da mahaifina ya shiga matukar tashin hankali. Zazzafi da matsanancin

ciwo Kai da na Fara su suka saka aka Kai ni asibiti gwajin farko ya nuna ina dauke da juna biyu. Hakika na GA tashin hankali a wurin mahaifina Wanda ban tana ganin irinsa ba. Kuka nake ina Fadar da ubansa ba shege bane kowa ya kasa fahimta ta, gani ake cik

in shegene. Mahaifina Yana gani na watsar da tarbiyya da yayi mini. Kuka nake ina Fadar da mijina. Abba ya ce in Fadi inda mijin ya ke. Jin na ce bansan inda Zan samoka ba hakan ya Kara bata masa Rai ya Gane duk wasa nake masa da hankali. Korata yayi daga

cikin gidansa tun kafin mutane SU farga da abin da ke faruwa. Mahaifiyata babu yadda ta iya ta na ji tana gani haka na bar gidan muna zubar da hawaye. A haka na baro garinmu na sauka garin Kaduna ba tare da sanin inda Zan dosa ba, Kasha fadamin a garin kak

e amma bansan gidanku ba bansan waye Zan tambaya ya Kai ni gareka

ba. Hisham a cikin jeji na koma yin rayuwa tamkar dabba. A haka kake tunanin Zan yafe maka.." kuka take tamkar ranta zai fita. Shi ma Hisham din cikin kuka ya zo ya du

Ζ™

a da kafafunsa a gaban

ta ya na kuka...

LADY'S BEAUTY PALACE

SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?

KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?

KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?

KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?

Kinason shape dinki

ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,

Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon

To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan magani

n gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,

MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,

LADY'S BEAUTY PALACE

ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA

πŸ‘‡πŸ»

Zumar kiba

Zumar breast

Zumar hips

Zuma

r infection

Zumar sliming

Zumar sabon budurci

Back to virgin

Abayas

Atamfa

Lace

Hijabs

Supplements

Kayan yara

Saloon

Kunshi na salatap Dana zane

Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko

Address bayan gidan drugs katsina

State

Kayan mu masu inganci ne sosae

Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba

πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»

SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA

πŸ’―

Whatsapp or call 08169307477

Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)

Instagram Hajara Rabiu

PG 63&64

NA KUDI NE DOM

IN BIYAN KUDIN LITTAFIN 500 TA WANNAN ACCOUNT DIN 8133562798 OPAY AMINA ABUBAKAR.

...Dishashshiyar muryarsa ya bude baki ya fara magana. "Sahla ni mai laifi ne. Bazan gaji da neman yafiyarki ba, ko don rabon da ke tsakaninmu ki taimaki rayuwata ki yafe mi

ni."

Kukan da Manara ta fara yi ne ya saka hankalinsu komawa kanta. Sarkewa tayi lokaci daya ta fara kakkafewa. Ammi da mijinta wadanda tun bayan zuwan su sai a yanzu suka tsoma baki. "Subhanallahi. Kamar fa bata numfashi" Ammi ta fada tare da girgizata iy

akar karfinta. Hisham da Sahla a tare suka mike cikin matsanancin rashin hankali. Malam Jafaru kuwa kallonsu ya yi domin ya jima da sanin abin da ya haddasa haka. Ganin suna kokari fitar da ita aje asibiti ya saka shi dakatar da su. "ciwonta bana asibiti b

ane" da mamaki Alhaji ke kallonsa ganin yana kokarin turara wani magani. Fara tashin hayakin yayi daidai da Sahla ta mike tare da kurma ihu tana kokarin gudawa daga gidan. A gigice Hisham ya riketa gam! Nan fa hankalin kowa ya tashi. Cikin gur

Ι“

atacciyar Ha

usa Sahla ta fara magana. "Ka riga da kafi karfinmu kada ka yi mana komai zamu fita a jikin uwar da kuma

Ι—

iyar. Amma ka sani duk daren dadewa zamu dawo a lokacin da muka yi kyakkyawan shiri a kanku" murmushi Malam Jafaru ya yi. "Haba

Ɗ

an tsito duk daren da

dewa ina tare da Ubangiji kai baka isa kayiwa wani daga cikin ahalina wani abu ba. " Ci gaba da magana Sahla ta yi "a baya kayi galaba a kanmu a yanzu ma kayi amma ka sani duk abinda zakayi a nan gaba ba zai yi tarisi a kanmu ba. Ko yanzu munci riba domin

mun shafi jikarka tun zuwanta duniya, shafar da abu ne mai wahala ta tashi cikin koshin lafiya. Kamar yadda ka hanamu zama jikin mutane ita ma a jikinta zamu rayu, har karshen rayuwarta." Jin abinda ya fada ba karamin

Ι“

atawa Malam Jafaru rai yayi ba. Mi

Ζ™

ew

a yayi tsam ya dauko wani magani mai ruwa, kai tsaye watsa mata shi yayi a fuska. Ihu da kururuwa take amma sam bai saurara mata ba. Hisham ya so dakatar da shi daga masa hannu yayi.

β€œ

Mun tuba munbi ka. Ka fadi abinda kake so zamu aikata"

Sahla ta fada a

galabaice. "kunfi kowa sanin abinda nake so ku aikata don haka ku kwashe duk wata ajiya da kuka yi a jikinsu kafin in yi maku abinda ba ku yi tsammani ba."

"Zamu kwashe yanzu haka a kan kwashewar muke kayi mana rai kada ka rabamu da rayukanmu. Yanzu zamu

fita ta baki"

Atishawa mai karfi Sahla da Manara sukayi. Sahla ji tayi jikinta duk ya mata nauyi da kyar take iya daga idanunta. Manara dake hannun Ammi Kuwa wani irin amai ta rika shekawa ba

Ζ™

i

Ζ™

irin tamkar zata amayar da yan hanjinta. Wani ruwa ya dauko ya

bata tasha bacci ya dauketa mai nauyi dan haka Ammi ta goyata.

Ajiyar zuciya Alhaji ya sauke. "Amma Jafaru me ye hadinka da aljanu? Saboda na fahimci a yadda

ya ke maka magana kun jima da sanin juna." "Tabbas mun jima da sanin juna domin tun lokacin da na

yi ma wata mata rukiyya nasan shi. Hatsabibin aljani ne mai wuyar shaani"

"Ubangiji ya kyauta" Alhaji ya fada

Kallon mijin Ammi wato wa

Ι—

anda suka tsinci Sahla Alhaji ya yi. "Bayin Allah mun gode Ubangiji ya saka maku da alkhairi. Kunyi mana abin da har d

uniya ta nade ba zamu taba mantawa da ku ba"

"Duk yi wa kai ne. Ubangiji shi ya kawo mana Sahla har kofar gidanmu a cikin mawuyacin hali. Bayan kaita asibiti da muka yi an tabbatar mana da ba zata iya magana ba da suka dubata sun gane haihuwa tayi inda da

n yake shi ne ba mu sani ba. Watan mu daya a asibiti ta samun lafiya sai dai bata iya komai sunanta na da kyar muka samu ta rubuta mana shi a jikin takarda. Bayan mun dawo gidan munci gaba da jinyarta tare da mayar da ita asibiti tana ganin likita. Duk bay

an lokaci, daga nan ne Allah ya hadamu da mijinta a asibiti wanda a ranar ne bakinta ya bude. Mun godewa Allah daya maido Sahla ga ahalinta sannan za muyi kewar ta domin tunda muke Allah bai taba bamu haihuwa ba mun dauki, Sahla ne a matsayin kyautar da Al

lah ya yi mana."

Ajiyar zuciya mahaifin Sahla yayi tare da mika matukar godiyar sa ga Allah da kuma su da suka taimaka suka rike masa Sahla. Ya kuma gane kuskurensa na korar Sahla da yayi daga gidansa. Abdallah da mahaifiyarsa rike juna suka yi suna kuka.

Allah sarki ashe bayan Hisham ta na da wani dan. Hajiya Rahila kuwa duk ta tsure domin tuni abokiyar tafiyarta jata da kyar suka bar gida. Daren ranar babu wanda ya runtsa ansha hirar yaushe gamo sai dai Sahla ta nisanta kanta da Hisham duk wata hanya da z

ata hadasu ta tosheta. Kwana su biyu a cikin garin suka fara Maganar komawa Kaduna. Sai dai juyin duniya anyi amma Malam Jafaru ya ce ba zai koma can da zama ba zai dai je bayan wani lokaci ya dawo. In ya tafi wa zai kuka da

Ι—

aliban sa? Naam Alhaji yayi da

maganar domin ya shirya kudirin muddun suka tafi ba zai barshi ya dawo ba.

Hisham kuwa rokon duniya ya yiwa Sahla a kan ta yafe masa amma lamarin ya ci tura. Har sai da Ammi da Mahaifiyarta suka saka baki. Wayewar garin yau ce ta kama ranar da zasu koma

Kaduna. Malam Jafaru yayi bankwana da jama'arsa akan zai je ne ya dawo. A haka suka kamo hanyar Kaduna...

Shukura kuwa a cikin 'yan kwanakin da tayi ba tare da Hisham ba duk ta fita hayyacinta. Abinci ma sai mahaifiyarta ta tsareta take iya ci shi ma ba

wani na kirki ba. Babban abinda ya karasa tayar mata da hankali shi ne yadda ta je wurin Boka ta tarar da gawarsa kwance cikin mugun yanayi.

Kai tsaye wuri aminiyarta ta wuce ta samo maganin zubar da ciki. Domin a tunaninta idan cikin ya zube zata iya kom

awa ta auri HISHAM. Har ta dawo gida jira take ta ji ciki ya zube amma shuru. Lokaci

Ι—

aya ta ji cikinta yayi wata irin matsala, ba shiri ta diro daga saman kujerar da take tana faman zabga ihu.

A gigice Mahaifiyarta ta fito daga daki ganin jini na bin kafa

r Shukura. "Na shiga ukuna! Shukura

me nake gani haka? Ba dai cikin bane kika zubar"

Kafin ta karasa magana tuni Shukura ta karasa mimmikewa. Gani ihun da take bazai ceceta ba. Ya sakata daukar wayar Shukura ta kira Alhaji Munzali.

Ba a dauki dogon lokaci

ba ya iso gidan cikin tashin hankali. Irin kallon da yake aiko mata da shi ya tabbatar mata da in cikin nan ya zube ta shiga uku. Ita da Shukura suna cikin tashin hankali.

Kai tsaye asibitinsa ya nufa. Tunda aka shiga da ita ya ke kai kawo shi da Mama.

"W

ai ta ya ma kuke kokarin zubar da cikin nan? Kun kuwa san yanzu ko rayuwata bani so kamar yadda nake don cikin jikinta? Cikin jikinta shi ne Abu daya dana mallakar ko in ce ya rage mini. Na rasa Deena na rasa kowa nawa. Babban kuskuren da za kuyi shi ne ku

bari cikin nan ya zube. Sai nayi amfani da kaf dukiya ta na daureku ko kuma ina salwanta da ku."

Wasu yawu Mama ta hadiye ji kake

Ζ™

ut! Turo kofar da likita yayi ita ta saka su yin hanzarin suka karasa gare shi. Cike da zullumin abin da zai fada masu...

M

eenat A'Yandoma

08133562798

LADY'S BEAUTY PALACE

SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?

KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?

KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?

KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA

GARGANIJIYA?

Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,

Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki

yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon

To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,

MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabb

atar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,

LADY'S BEAUTY PALACE

ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA

πŸ‘‡πŸ»

Zumar kiba

Zumar breast

Zumar hips

Zumar infection

Zumar sliming

Zumar sabon budurci

Back to virgin

Abayas

Atamfa

Lace

Hijabs

Supplements

Kayan yara

Saloon

Kunshi na salatap Dana zane

Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko

Address bayan gidan drugs katsina State

Kayan mu masu inganci ne sosae

Muna aika kayanmu a

ko Ina ba tare da wata matsala ba

πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»

SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA

πŸ’―

Whatsapp or call 08169307477

Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)

Instagram Hajara Rabiu

PG 65&66

NA KUDI NE DOMIN BIYAN KUDIN LITTAFIN 500 TA WANNAN ACCOUNT DIN

8133562798 OPAY AMINA ABUBAKAR

..."Likita ta farka, cikin na nan?" Mama ta jero masa tambayoyin cikin zakuwa. "Ku iskeni office" ya karasa maganar tare da yin gaba. Bayansa suka bi, bayani da likitan ya Fara Shi ya Kara tayarwa da Mama hankali. "Ciki dai

ya na nan Bai zube ba, sai dai akwai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login