Showing 33001 words to 36000 words out of 61676 words

Chapter 12 - MANARAH COMPLETE

ta zazzage masa suka baro wurin jikin Deena a matukar sanyaye. "Af

ra na shiga uku! Kamar lokacin barin gidan Hisham ya yi"

"To sai me? Shi ne autan maza ko ce miki aka yi daga shi ba zaki kuma samun wani saurayin ba. Deena ki bude idanunki lokacin ki ne Rayuwarki ce linzamin da za ki jata ya na hannunki don haka ki san m

ai fisshe ki tun wuri"

"Hmm! Afra BA za ki gane ba. Mu aje maganar Hisham a can baya na fada miki halin da Daddy ke ciki amma kika nuna ni ce mai laifi. Yanzu ai kina ji da kunnuwanki me Boka ya fada wallahi na kasa yarda da Daddy."

"Ke kau daga ance ki ta

mbayi Daddy sai ki maido wancan kazamin tunanin naki? Haba Deena Daddy ba zai taba yin abin da zai cutar da ke ba, ni na sani ke ma haka"

"To Afra Allah ya sa" "yawwa to Amin ko ke fa. Yanzu kamata ya yi ki san ta yadda za ki samo gashin abokiyar zamanki

sai In fa Shi ya fiye mana da wannan surutan da muke"

"Gashin Shukura ba zai yi wahalar samuwa ba. Kawai dai tsorona kada a ce ita ma wurin bokanta ta je"

"To in ma can taje sai me? Na mu ya fi nata babu abin da ta isa ta yi miki, ni fa Deena duk kinyi san

yi lafiya kuwa?"

Murmushi Deena ta yi suka karasa inda suka ajiye mota. Kai tsaye hotel din da su Munir suke suka nufa.

Shukura kuwa bayan fitowarta babu inda ta yada zango sai a gaban Bokan ta. Aiki ya ke mata ba na wasa ba, domin ya kula akwai gagarumar

matsalar da in suka yi wasa zata iya zamar masu matsala.

Wasu daka dakan layu ya miko mata. "Kin ga wannan? Ki tabbatar kin ajiye su a inda Hisham zai kwanta har gari ya waye. Muddun ya kwana saman layar nan to da ke daya ce macen da zai ci gaba da kulawa

ita dayar zata zamar masa tamkar fanko. Ita kuma wannan daya za ki sakata a inda kika tabbatar kishiyarki zata tsallaka, to fa da zaran ta tsallaka ta magana ta kare ita da Hisham sun gama zaman lafiya da kafarta zata bar gidan."

Cike da zallar farin ciki

ta amshi layun tana washe ha

ƙ

ora tamkar gonar auduga.

"Magana daya ta rage ka sanar da ni sakamakon da aka samu."

Shuru ya yi tamkar ba zai yi magana ba.

"Ki fita sabgar jinjirar nan domin taurarinta karfi garesu bani da ikon sarrafawa ko kuma in

cutar da ita. Sai dai ina hango wani duhu da ya tunkaro ku"

Murna ce ta koma ciki "Duhu kuma? Ko dai kishiyata ce ke shirya wani abu?"

"Aa ba ita ba ce domin tuni munyi mata zarrah. Kawai dai ki shirya cikin shiri amma tabbas akwai wani abu mara kyau da za

i faru"

Da wannan magana na ci mata zuciya ta baro wurin boka. Kai tsaye gidan hutawar Alhaji Munzali ta nufa.

Gani ta canza masa ba yadda ya saba ganinta ba ya hau tambayar ba a so.

"Magana nake so mu yi domin gaf kake da zama uba"

A gigice ya kike tsaye

"ban gane in zama uba ba. Dama can ai ni uba ne sanar da ni me kike kokarin fada"

"Ina nufin ina da ciki na tsawon wata uku! "

"What! Ciki?"

"Kwarai kuwa! Kuma ciki naka ne"

"A'a kada mu yi haka da ke, ke fa yanzu matar aure ce ciki ai na mijinki ne ba

nawa ba"

A matukar fusace ta mike. "ka ga Alhaji kada ka batamin rai ya za a yi ina fada maka cikinka ne kana fadamin na mijina ne. To wannan cikin tun kafin in auresa na same Shi da Kai. Kuma kada ka yi tunanin zan zubar aa wannan

ɗ

a ko kuma

ɗ

iya sai sunz

o duniya"

Karfin marin da ya dauketa dashi shi ya sakata wuntsilawa ta daki bangon dawo masa ta yi a sume. Salati da sallallami ya ke tare da cire hularsa ya na firfita da ita sakamakon gumin da ya

ɓ

alle masa...

Deena Kuwa shigarta gidan samun kanta ta yi

da jin faduwar gaba sakamakon motar Hisham da ta hango a farfajiyar gidan.

Kutsa kai ta yi cikin falon babu kowa kasancewar bata ji motsin kowa ba hakan ya tabbatar mata da Shukura bata dawo ba. Kai tsaye dakinta ta nufa.

Mutuwar tsaye ta yi lokaci daya t

a fara kyarma tamkar wadda aka tsoma a cikin ruwan

ƙ

an

ƙ

ara.

Ƙ

afafuwanta kasa daukarta suka yi ba shiri ta yi zaman 'yan bori tare da kwala mahaukaciyar

ƙ

ara sakamakon abin da ta hango....

Meenat A 'Yandoma

08133562798

MASU BUKATAR WASU PAGES DIN SU SHIGA

NAN

👇👇👇👇

LADY'S BEAUTY PALACE

SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?

KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?

KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?

KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?

Kinason shape dinki ya f

ito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,

Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a g

yara maki Kai ne wato saloon

To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,

MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya

insha Allah,

LADY'S BEAUTY PALACE

ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA

👇🏻

Zumar kiba

Zumar breast

Zumar hips

Zumar infection

Zumar sliming

Zumar sabon budurci

Back to virgin

Abayas

Atamfa

Lace

Hijabs

Supplements

Kayan yara

Saloon

Kunshi na salatap Dana zane

Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko

Address bayan gidan drugs katsina State

Kayan mu masu inganci ne sosae

Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala

ba

🙏🏻🙏🏻

SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA

💯

Whatsapp or call 08169307477

Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)

Instagram Hajara Rabiu

LADY'S BEAUTY PALACE

SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?

KINA SO KIYI HIPS

HAJIYATA KIYI KYAU?

KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?

KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?

Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,

Shin kinason ko koma yar dag

was dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon

To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san i

nganci da gaskiyarsane,

MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,

LADY'S BEAUTY PALACE

ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA

👇🏻

Zumar kiba

Zumar

breast

Zumar hips

Zumar infection

Zumar sliming

Zumar sabon budurci

Back to virgin

Abayas

Atamfa

Lace

Hijabs

Supplements

Kayan yara

Saloon

Kunshi na salatap Dana zane

Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko

Address bayan gidan drugs katsina State

Kayan mu masu inganci ne sosae

Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba

🙏🏻🙏🏻

SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA

💯

Whatsapp or call 0816930747

7

Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)

Instagram Hajara Rabiu

PG 39&40

NA KUDI NE DOMIN BIYAN KUDIN LITTAFIN 500 TA WANNAN ACCOUNT DIN 8133562798 OPAY

AMINA ABUBAKAR

LADY'S BEAUTY PALACE

SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST

DINKI NE?

KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?

KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?

KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?

Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,

Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon

To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan

maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,

MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,

LADY'S BEAUTY PALACE

ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO

KAMAR HAKA

👇🏻

Zumar kiba

Zumar breast

Zumar hips

Zumar infection

Zumar sliming

Zumar sabon budurci

Back to virgin

Abayas

Atamfa

Lace

Hijabs

Supplements

Kayan yara

Saloon

Kunshi na salatap Dana zane

Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko

Address bayan gidan drugs katsina State

Kayan mu masu inganci ne sosae

Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba

🙏🏻🙏🏻

SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA

💯

Whatsapp or call 0816930747

7

Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)

Instagram Hajara Rabiu

... Ihun da ta kwala shi ya ankarar da Hisham da Sharifa ce wa wani ya shigo cikin

ɗ

akin. Cikin tashin hankali ta yi kansu, sai dai Hisham ko a jikinsa.

Sharifa kuwa dama ta na tsaye ji

kin madubi ta na gyara fuskarta bata bi ta kan Deena ba. Deena Kuwa a fusace ta yi kan Hisham.

"Wace ce wannan, karuwa a

ɗ

akina aure Hisham."

Kallon baki da wayo ya jefa mata ya ci gaba da latsa wayarsa. Cikin rufewar ido da zallar

ɓ

aci rai ta fizge wayar

ta yi jifa da ita, bango ta hadu da shi ta yi kwatsa-kwatsa. A fusace ya mike ya wanke ta da mari.

"Ke mahaukaciyar wane gari ce? Ashe dama baki da hankali. To duk ranar da kika sake kiramin Beb da karuwa sai na koya miki hankali"

Kuka take dake da kumatu.

"An ce karuwa! Karuwa!! Kuma wallahi ku jirani in dawo"

Ta fice daga gudu.

"Sai da na ce maka mu hadu a wani wuri amma ka ce mini in Zo gidanka bayan kasan matarka bata da hankali. Ni dai ba zaka ja mini ba bari ka ga in fita kafin ta dawo"

Sharifa ta kar

asa maganar tana me daukar jikkarta.

"Ita

ɗ

in me? Ba aurenta na ke ba ta isa ta sakani in yi abin da banyi niyya ba a cikin gidana"

Ya na karasa maganar ya na kokarin tsayar da ita.

Deena ce ta shigo hannunta ri

ƙ

e da zabgegiyar wu

ƙ

a.

"Daga kan mijina

kin gama biye-biyen maza"

Ta karasa maganar tare da yin kanta wuka tsirara. Wasu yawu Sharifa ta hade tana kokarin buya a bayan Hisham.

Cikin zafin nama ya fizge wukar tare da wanke ta da mari a karo na biyu. Da dai Sharifa ta ga ya rike Deena, a na kare t

a kwasa ta yi waje.

Deena Kuwa cikin

ƙ

araji take magana. "Za ki dawo sai na zama ajalinki a cikinku daya sai ya bar duniyar nan"

Ganin zata tilasta shi ya aikata abin da ba zai yi wa kowa dadi ba bayan Sharifa ya bi ya dauketa suka fice. A nan suka bar Dee

na ta na faman darzar Kuka.

...Alhaji Munzali kuwa ya rasa me ke yi masa dadi. Ga dai Shukura kwance ta suma a gabansa. Babu yadda ya iya haka ya kira likitansu wato family doctor.

Gwajin farko da ya gabatar

ɗ

auke take da ciki na tsawon watanni uku, wanna

n abu shi ya kara dagawa Alhaji Munzali hankali.

Magunguna ya rubuta masa wadanda zata rika sha. Bayan ya tafi cikin damuwa ya kalleta.

"Ya za a yi da cikin nan? Shukura ki rufamin asiri kada a haifa shi. Ya zanyi da

ɗ

iyata da kuma matata in suka san da la

barin cikin nan. Da ma a ce ta hanyar aure muka same shi to da abin zai zo mana da sauki."

"Ni Alhaji yau ni ka daga hannu ka wankawa mari?"

Ta karasa maganar tana nuna kanta da yatsa cikin

ƙ

unar zuci. "Ki gafarceni wallahi idona ne ya rufe ki rufa

muni asiri kada mu yi haka da ke. Ke ma kinsan irin kaunar da nake miki ko da yatsa ban taba nunaki ba. A kanki

ɗ

iyata daya dana haifa a gabanki na wanke ta da mari abin da ban taba yi mata ba tun ta na yarinya"

Ajiyar zuciya ta sauke tare da janyo jikkart

a.

"Ni gida zanje na gama magana ciki dai ne sai na haifa shi

ɗ

a ko

ɗ

iya sai sun rayu a gidan ubansu. Kai ba abin farin cikin ka bane ka samu

ƙ

aruwar bayan

ɗ

iya daya wadda ita ma da kyar ka sameta"

Ta na kaiwa nan mi

ƙ

ewa ta yi ta fi ce. Sauke ajiyar zuciy

a ya yi. Tabbas ya na cikin matsanancin tashin hankali, duk da duhun magribar da ya fara kai tsaye wurin Bamaguje ya nufa. Takalma daya gani a kofar shiga bukkar ce ta tabbatar masa da akwai mutane a ciki. Dole ya dakata har suka fito. Kutsa kai yayi tare

da zubewa ya na kwasar gaisuwa.

Bude baki ya yi da nufin fara magana. Sai dai tun kafin ya furta Bamaguje ya tari numfashinsa. "Ina dai maganar ciki ce, ka tabbar an zubar da shi. Zuwan cikin nan duniya daidai ya ke da tarwatsewar arzikinka. Kome zai lalac

e muddun aka haifi wannan cikin "

Wani gumi ne ya shiga wanke kasa jiki ba shiri ya cire hular da ke kansa ya na firfita da ita.

"Ta

ƙ

i amincewa babu yadda banyi da ita ba ta ce ba zata zubar da cikin ba sai ta haifa sa. Da farko ma na zata ba cikina bane

na mijinta ne, yanzu haka zuciyata ta kasa yarda da ce wa ni ne uban cikin"

Mahaukaciyar dariyar da ya

ɓ

a

ɓɓ

ake da ita. Ita ta karasa firgita Alhaji Munzali.

Sai da ya yi mai isarsa kafin ya tur

ɓ

une fuska tamkar wanda aka aikowa da sakon mutuwa.

"A tunanink

a ba cikin ka bane? To ka yi kuskure in Baka yarda ba zamu nuna maka har lokacin da abin ya faru"

"Aa tuba nake a gafarceni. Na yarda cikina ne" ya karasa maganar a gigice.

"Kada ka yarda cikin nan ya zo duniya. Haihuwarsa alama ce ta karyewarka, kome daka

mallaka sai ya lalace watan tonuwar asirinka ne zai kama"

Ya karasa maganar tare da miko masa wani kullin magani. Hannu na kyarma ya amsa.

"Muddun ka zuba mata wannan maganin cikin abin sha. To fa sai dai wani ba shi ba domin bayan

wasu a wanni cikin zai

zube sannan ita da sake daukar ciki har gaban abada. Ka tabbatar ka nuna mata ka yarda da cikin ka amince ta haifesa ta yadda zata saki jiki da kai. Domin yanzu tunda ka nuna mata baka son cikin ba lallai bane ta yarda da kai har ma ta ci wani abu da zaka

bata. Amma In Ka nuna ka hakura zata saki jiki da kai ka aiwatar da abin da ke gabanka"

Ya karasa maganar cikin gur

ɓ

atacciyar Hausa.

Godiya Munzali ya hau yi tamkar zai masa sujjada. Ya na fitowa gida ya nufa kai tsaye.

Shukura kuwa tun bayan

rabuwar su da Alhaji Munzali duk da duhun magribar daya fara haka ta nufi gidansu.

Da farko mama na ganinta sai da hankalinta ya tashi domin a tunaninka babu lafiya.

Bata boyewa Mama cikin da ke jikinta ba.

Tsalle ta yi ta dire akan ba za a zubar da cikin

ba.

"A kan wane dalili za a zubar da shi. Haka kawai lokacin yin arzikinki ya yi kiyi wasa da damar ki. Wannan ciki ai dole ya zo duniya a haifasa tare da mi

ƙ

a shi ga ubansa. "

"Mama amma tsoro nake ya zamu kwashe da Hisham in ya gane wannan cikin ba na sh

i ba ne. Tsorona kada ya sakeni?"

"Ke dai har yanzu shasha ce. In Banda shashanci ta ya za ki yi wasa da damar ki. Ke yanzu ko sakinki ya yi ba sai ki auri Munzali ba me ye a ciki?"

"Aa ni Mama wallahi ina kaunar Hisham tamkar raina ni fa in na ga cikin na

n zai jazamin matsala a tsakani na da Hisham tsaf zan zubar da shi."

"Innalillahi wa'inna ilaihirajiun! Shukura ina miki kallon me hankali ashe baki da wayo. Cikin ne zaki zubar? Yanzu ke wannan cikin ba shi ne babban makamin da zaki ri

ƙ

a yakar Munzali da

shi ba? Ko da a ce za ki zubar ki tabbatar sai kin amshi mahaukadan kudin da ke kanki ba za ki san ranar karewarsu ba. "

Ta karasa maganar da sigar rarrashi domin ta fuskanci tsaf zata aikata abin da ta fada.

Cuno baki ta yi gaba.

"Ni Mama naji shi kenan n

a fasa zubarwa. Kina da garin

ɗ

an wake"

"Akwai garin

ɗ

an wake mana shi za ki ci yanzu in saka mai aiki ta dafa miki?"

"Eh Umma shi zanci. Ni fa yau nan zan kwana ba zan iya komawa gidan can ba domin a gajiye nake"

Fiddo ido Mama ta yi

"Ki rufamin asiri, mi

jinki ba zai yi fada ba dudu ba fa ki jima da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login