Showing 9001 words to 12000 words out of 61676 words
call 08169307477
Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)
Instagram Hajara Rabiu
*MANARAH*
©
️
MEE
NAT A 'YANDOMA
Wattpad: Meenat_A_Yandoma
ArewaBooks: Meenatyandoma
MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION
MASU BUKATAR A TALLATA MASU HAJARSU SU YI MIN MAGANA A WANNAN NUMBER 08133562798
_DEDICATED TO_
ASMA'U ABUBAKAR MUSA (Jasmine) Alherin Allah ya kai maki a
duk inda ki ke
🫶🥰
PG 11&12
... Hisham da ke bacci a rikice ya mi
ƙ
e ya na rarraba ido sakamakon kukan jinjirin da ya yi wa kunnuwansa dirar mikiya.
"Lafiya kuwa? Ko jikin"
Umma ta jefa masa tambayoyin.
Shuru ya yi domin ji ya ke kamar a bayan dakin da
ya ke ne jinjirin ke ta tsanyara kuka.
"Umma ba ki ji kukan jariri ba?"
Jin abinda ya fada da sauri Umma da Kaka suka kalli juna.
"Aa kunnuwanka ne ke maka gizo. Babu kukan jaririn da muka jiyo, a cikin tsakiyar daren nan wane kukan jinjirin za mu ji. Sai
dai in jinjirin aljanu ne."
Umma ta karasa maganar cike da tsabar mamaki.
"Ku barni in fita in duba domin kukan da na ke ji ya tsananta yanzu haka suna na nake ji ana kira"
"Subhanallahi! Ka fita ina?
Ɗ
annan ka yi hauka ne? Ka ga ka kiyayi kanka yanzu hak
a Jinnu ne ke so su yi maka wasa da hankali. Don haka babu inda za ka fita"
Kaka ta tarbe haryar.
"To kila ke in kika fada masa zai ji. Yanzu kai ko da kudi a ka ce ka fita a tsakiyar daren nan sai ka fita? Haba Hisham ka yi ma kanka karatun ta natsu mana"
"Na ji ba zan fita yanzu ba amma dole ne gobe a sallame ni, na warke babu inda ke mini ciwo ko ba a sallame ni ba zan sallami kaina"
Ya karasa maganar tare da juyawa ya kwanta.
Tun bayan da ya kwanta Umma ke tofa masa addu'a har sai da kowa ya yi bacci a
dakin ya rage saura ita
ɗ
aya.
Doguwar ajiyar zuciya ta sauke. Ya
ƙ
i take da zuciyarta akan kada ta gasgata mata abinda take zargi game da Hisham. Allah ya sani gani take tamkar akwai saka hannun Jinnu a wasu abubuwa, amma sanin halin Jinnu da tayi da zara
r ka gasgata su to fa shi kenan sun samu malafa a jikin mutum.
Deena kuwa duk da mahaifinta ne tsaye a kanta ta kasa saurarena face kuka da take cizga tamkar ranta zai fita.
Daren da ya tsala ne ya hana ta fita ta bar gidan ko zata ragewa zuciyarta ra
ɗ
a
ɗ
i
n da take yi mata.
"Deena!"
Ya Kira sunanta cikin murya me dauke da nuna rarrashin wanda aka
ɓ
ata mawa.
Ɗ
an tsagaita kukan ta yi ba tare da ta amsa ba ta kalli mahaifin nata.
"Me ya sa ba za ki fahimceni ba? Kin san dai kaf duniya ke daya nake yiwa
wata irin mahaukaciyar soyayya. Ki saurareni mana"
"Daddy a baya ne kake so na. Amma tunda ka wulakanta ni a gaban waccan
ƙ
aruwar na tabbatar ka daina so na. Ni ka kyaleni in fita in bar maka gidanka, tunda nake da kai baka taba
ɗ
aya min hannu da
sunan duka ba sai yau"
Murmushin da shi
ɗ
aya ya san ma'anarsa ya yi.
"Haba Mamana. Kada ki bari zuciya ta rika zugaki mana, ke fa shaida ce a kan irin soyayyar da nake nuna miki taya zan so wata bayanke? Ki kyale wannan zancen domin Shukura da kike gani i
ta ce arzikina duk facakar da muke da duniya ki sani ta sanadin Shukura ne. Ki kwantar da hankalinki kada ki bata darenki da damuwar wadda ni na san moriyar ganga nake ci"
Ya na kaiwa nan ya fice daga dakin.
Hajiya da ke labe tunda suka fara maganar kuka
ta fashe dashi tare da saka hannuwanta biyu ta toshe baki gudun ka da su ji ta nufi dakinta da gudu.
Deena kuwa Kukan da take ne ya tsaya tare da tunanin me mahaifinta ke nufi da Shukura ita ce sanadin arzikinsa? Wace ce ita in Banda wadda take matsiyaciy
a a cikin matsiyata. Ta ya zai yi arziki da fa
ƙ
iriya?
Da wannan tunanin bacci yayi awon gaba da ita, ba ita ta farka ba sai da garin Allah ya waye da rana ga
ɗ
e-ga
ɗ
e ta yi sallah.
Tunda ta fito falon gidan ta hade girar sama da ta
ƙ
asa domin jikinta ya bat
a Dadynta ya jima da fita. Mikewa ta yi da sauri zata nufi dakinta.
"Dawo ki zauna"
Ta tsinkayo muryar Hajiya na fada.
Ba don ta so ba sai don bata da yadda zata yi ya saka ta koma ta zauna.
"Deena wace ce Mahaifiyarki?"
Da mamaki ta kalli Hajiya.
"Ki amsa
mini tambaya ta"
Hajiya ta fada cikin hade rai.
"Hajiya ke ce mana"
"Ma sha Allah. Da kika fahimci ni ce Mahaifiyarki sai dai ko alama baki daukeni a matsayin uwa ba, shin kaiwa ne banyi ba ko tsabar baki gani na da daraja ne?"
"Haba Hajiya! Me kuma ya
kawo duk wadannan maganganun?"
"ke kika kawo su Deena, muddun ba za ki shiryu ba ki nutsu ki kama kanki a matsayinki Na mace wallahi ba za ki ga daidai ba. Ba tun yau ba Allah ne shaida ta iyakar kokari ina fada miki gaskiya, amma kullum ginin da na yi ke
da Mahaifinki rushesa kuke. Deena Baki tsoron mutuwa ta
ɗ
auke ki a halin da kike Ciki? In kika je kicewa Allah me? Ke mace ce ko babu mutuwa akwai tsufa duk daren dadewa aure za kiyi ki haifi yara so kike yadda kike
ƙ
unsa mini ba
ƙ
in ciki ke ma yaranki su r
ika
ƙ
unsa miki? Kin mayar da kanki karuwa jaki da doki kowa jikinki ya ke samu a arha?"
Kamar jira take Hajiyar ta numfasa ta cabe zancen.
"Ni fa Hajiya ki fahimce ni. Mutum
ɗ
aya ne nake tarayya da shi wato Hisham! Kuma shi ma ai aurensa zanyi nan bada ji
mawa ba. Kuma ma ni kam ba Daddy ya hana kiyi min fada ba?"
Hajiya bata yi mamaki ba domin inda sabo ta saba, mijin nata ya gama lalata Deena sai dai fatan shiriyar Allah.
Tamkar ba ita takewa nasiha ba haka ta mike ta bar Hajiya zaune ba a dauki
dogon lokaci ba ta fito cikin shigar banza ta fice.
Hawayen da suka gangaro kumatun ta ne ta share.
"Ya Allah baka manta da ni ba, Miji bin mata
ɗ
iya bin maza. Ya Ubangiji kasan zan iya daukar wannan jarabawar shi ya sa ka jarabceni. Ubangiji ka bani ikon
cinye wannan jarabawar ba don halina ba ya Allah."
Kukan da ya ci karfinta ne ya tilasta mata yin shuru.
Hisham kuwa kasancewar daren jiya aka gama kara me jini a yau ya tayar da bore dole a sallamesu.
Da kyar likitan ya amince zai sallamesu da sharadin
nan da mako daya su duka zasu dawo ganin likita. Bayan anyi sallama Kaka bata yarda ta bi su gida ba kai tsaye gidanta ta wuce domin ba zata iya da matsalar gidansu Hisham ba.
Tun daga farko falon suke zabga sallama amma shuru kamar babu mutane.
Hajiya ce
da Farida sai Nana wato Auta zaune cikin falon suna kallo abinsu.
In da sabo Umma ta saba da halinsu don haka ba ta damu ba suka yi gaba ita da Hisham.
"Mtsww! Su balamu anyi asarar kunnuwa, Allah mun gode maka da ba mu zamewa mahaifinmu annoba ba a cikin
gidan nan"
Nana ta
ƙ
arasa Maganar ta na taunar cingam.
Kafin Umma ta ankara Hisham ya yi wuff ya wanka wa Nana mari.
Ihu da kururuwa ta fara tare da fadawa jikin Hajiya.
"Hisham me zan gani haka? Cin zalin yarinya karama me ta yi maka?"
Ta karasa maganar
ta na firfita Nana
"Oow! Wai baki ma gane me ta yi mana ba ko? To isar da na yi ce na cika na batse, kin san gawurtaccen
ɗ
an iska idan ya cika ya batse babu wanda ya ke
ɗ
aga mawa"
Hisham ya karasa maganar tare da kokarin ciro belt.
"Allah ya isana ban y
afe maka ba duniya da lahira. Lalatacce haihuwar asara"
Kafin ta
ƙ
arasa aika masa da wa
ɗ
an nan mugayen zagin ya hau jibgarta da belt tamkar Allah ya aikosa.
Duk yadda Umma ta so ta hanashi abu ya ci tura ta kasa kusantar inda ya ke.
Hajiya kuwa ganin zai k
ashe mata Auta tsakiya ta shiga. Hisham bai bata lokaci ba ya ci gaba da jibgarsu su biyu.
Jin ihu yayi yawa ya saka Alhaji fitowa a gigice. Farida dake tsaye ta rasa yadda zata yi ne ta nufesa tare da fashewa da kuka.
"Abba zai kashe su ka taimake mu"
A
rikice ya shiga tsakiya ya na me daka masa tsawar data maidosa cikin hayyacinsa.
"Ashe baka da hankali, kai wane irin dabbane matata uwar gidana ita zaka yiwa wannan cin mutumcin?"
"Ni ba ita nake duka ba shiga tsakiya ta yi shi ne na gwada mata
ma'anar
ɗ
an iskan da ta jima ta na kiran.."
Marin da Mahaifinsa ya tsinka masa ne ya saka shi yin shuru.
"Na yi nadamar haihuwarka Hisham na tsaneka. Da na san kai za a haifa Mani da ban auri Mahaifiyarka ba. Ka fi ce min daga gida ko da wasa kada in sake
ganin
ƙ
afarka a cikin gidan nan" ya karasa maganar tare da nuna masa hanya
"Sai me in Ka koreni! Ko baka koreni ba zan bar maka gidanka ka kwa
ɗ
a ka cinye. Na tafi in na tsaya kome zai iya faruwa"
Ya karasa maganar cikin
ƙ
araji.
Ba Umma kadai ba hatta! Al
haji sai da gabansa ya yi wata irin mummunar fa
ɗ
uwa, domin yau ce rana ta farko da suka fara ganinsa a cikin irin wannan yanayin.
Kafin su yi kwakkwaran motsi ya fada dakin mahaifiyarsa ya dauko key din motarsa.
Jin irin wutar da ya ba motar ya fice da mat
siyacin gudu ya saka Umma durkushewa saman gwuiwoyinta tare da fashewa da kuka.
Hisham kuwa tun bayan fitarsa gudu ya ke kwalawa tamkar zai tashi sama. Duk inda ya kutsa a take motoci ke bashi hanya, saboda ba su raba daya biyu a tunaninsu wani abu ya sha
ko kuma baya da cikakken hankali.
"Na tsaneka! Ka fita ka bar mini gida"
Maganganun mahaifinsa suka ci gaba da yi masa amsa kuwa cikin kai.
Gudu ya ke ba tare da sanin ainahin inda ya dosa ba, ganin ya bar cikin garin Kaduna parking din motar ya yi ya ci
gaba da tafiya da
ƙ
afafunsa ya na
ƙ
ara kutsa kansa cikin jejin ba tare da sanin inda ya dosa ba. Tafiya ya ke ba tare da ya san inda
ƙ
afarsa ke sauka ba.
Tamkar an latsa masa remote tsayawa yayi cak! Ya na karewa kogon kukar kallo. Mafarkin da yayi ne ya
dawo masa sabo fill, "wannan shi ne kogon da aka fizgoni na fada ciki a mafarki" kukan jaririn da ya ji ne ya yi nasarar katse duk wani tunani da ke a cikin ransa.
Tamkar wanda magana
ɗ
isu ke ja haka ya afka cikin kogon. Duk da duhun dake akwai bai hana s
hi hango jinjirar da ke kwance ta na tsala kuka ba.
Tamkar wanda ake ingizawa haka ya dauki jinjirar. Tamkar anyi ruwa an dauke kukan da take haka ya tsaya, dariya aka kece da ita wadda ta haddasawa kogon amsa kuwwa. Ba shiri Hisham ya zube bisa guiwowinsa
....
500 NE KUDIN WANNAN LITTAFIN, DAGA YAU ZUWA GOBE KADAI ZA KU BIYA 300 A WANNAN ACCOUNT NUMBER 8133562798 Opay
Amina Abubakar
JOIN this channel for more pages
👇👇👇
https://whatsapp.com/channel/0029VbBLlphK5cDDv95Own3H
LADY'S BEAUTY PALACE
SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?
KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?
KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?
KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA
NA GARGANIJIYA?
Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,
Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikin
ki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon
To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,
MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki t
abbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,
LADY'S BEAUTY PALACE
ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA
👇🏻
Zumar kiba
Zumar breast
Zumar hips
Zumar infection
Zumar sliming
Zumar sabon budurci
Back to virgin
Abayas
At
amfa
Lace
Hijabs
Supplements
Kayan yara
Saloon
Kunshi na salatap Dana zane
Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko
Address bayan gidan drugs katsina State
Kayan mu masu inganci ne sosae
Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da
wata matsala ba
🙏🏻🙏🏻
SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA
💯
Whatsapp or call 08169307477
Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)
Instagram Hajara Rabiu
*MANARAH*
©
️
MEENAT A 'YANDOMA
Wattpad: Meenat_A_Yandoma
ArewaBooks: Meenatyandoma
MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION
MASU BUKATAR A TALLATA MASU HAJARSU SU YI MIN MAGANA A WANNAN NUMBER 08133562798
_DEDICATED TO_
ASMA'U ABUBAKAR MUSA (Jasmine) Alherin Allah ya kai miki a duk inda ki ke
🫶🥰
PG 13&14
...Tamkar tsayawar ruwan sama haka
komai ya lafa hatta kukan da jinjirar ke yi.
Mikewa ya ke so ya yi sai dai ji yayi tamkar an
ɗ
a
ɗɗ
aure ilahirin jikinsa, hannuwansa da ke rike da jinjirar ya ji sunyi sanyi da kyar ya samu ya mi
ƙ
e.
Duk da duhun dake rufe da idonsa bai hana shi gane hanyar d
a ya shigo ba.
Gefen wata itaciya ya samu ya zauna ya na me sauke ajiyar zuciya.
Kallon farko da yayi mata sai da ya ji gabansa ya yanke ya fadi.
A maimakon ya ga fuskarta da alamun hawaye na kukan da take tsalawa sai ganinta ya yi
ƙ
amas! Babu alamar kuka
a tattare da ita face kafe shi da tayi da ido ko kyaftawa bata yi.
Kayan dake jikinta ya kalla fes da su overroll ce sai wani tsumman zane da aka nanna
ɗ
eta da shi.
"Wa ya haifeta ya 'yar? Aa ba ta yi kama da
ɗ
iyar tsintuwa ba, ko dai iyayenta suka ajiye t
a su je su dawo."
"Wace uwa ce zata aje
ɗ
iyarta a cikin
ƙ
asurgumin jejin?"
Wata zuciya ta yi saurin garga
ɗ
insa ta tunatar da shi.
Gabas, yamma, kudu da arewa ya kalla. Babu kowa face bishiyoyi da ke faman rangaji a cikin iska.
Rana ta farko da ya ji hanka
linsa ya tashi ina zai je da wannan jinjirar? Alkawari ya yi shi da komawa gida sai dai in mahaifinsa ya nemesa da kansa.
Mi
ƙ
ewa yayi ya ci gaba da tafiya har ya karasa kusa da motarsa.
Bu
ɗ
ewa yayi ya saka jinjirar wadda bai raba
ɗ
aya biyu ba sabuwar haihu
wa ce.
Tayar da mota yayi ba tare da sanin inda zai nufa ba, kai tsaye gidansa ya nufa.
…
Kwance take a bisa cinyar Mahaifiyarta suna raha. "Mama gani kike kamar abinda na fada ba zai tabbata ba ko?"
"Haba Shukura! Hisham fa kike ce wa zaki aura nan da ma
ko
ɗ
aya? Yaron da ko gidan nan bai baya zuwa karshe ma babu maganar da ta ha
ɗ
a iyalai biyu wato maganar aure. Ke dai ki ci gaba da neman kudinki ki tara mana duniya kawai, sannan In kince aure za kiyi wa zai aureki. Shi kuma Mahaifin Deena ya za ki yi da s
hi?"
Mahaifiyarta ta karasa maganar cikin damuwa.
Mikewa Shukura ta yi tare da fuskantar Mahaifiyarta.
"Mama duk abinda zan fa
ɗ
a ba za ki gane ba. Mahaifin Deena da kike magana kuma ai aure ba zai hanani yin tarayya da shi ba. Kawai dai ki zuba ido ki
gani nan da mako
ɗ
aya za a daura mini aure da Hisham."
Murmushi Mama ta yi.
"Hmm! Shukura Kenan. Ina so in ga ranar da wannan mafarkin naki zai tabbata, domin bai da maraba da mafarki. Ke dai kamar yadda na fada miki ki ci gaba da tara mana kudi tunda All
ah ya raba mu da zafin talaucin dake bibiyarmu, dangin mahaifinki kuma su gane Kuskurensu na watsar da mu bayan mutuwar Babanki"
"Mama kenan! Ke dai ki sha kuruminki. Ni dai abinda nake so ki zuba ido sanin kanki ne duk abinda na ce zanyi to fa zanyi. Kin
tuna lokacin da muke cikin zafin talauci na ce miki za mu yi kudi? Shin munyi kudi ko kuma ba mu yi ba?"
"munyi ku
ɗ
i mana! Abin da ke kudi ma kuwa. A
ƙ
alla abinda na sani kin tara gidaje da motoci hatta gidan nan na alfarma da muke ciki in ban manta ba k
ince Mahaifin Deena ne ya mallaka miki shi."
"To Mama ki saka a ranki aure ni da Hisham kamar anyi an gama ne. Bari ki ga in tashi in nufi wurin me gyaran jiki domin yau muka kulla za mu a fara mana, kin san amarya da wuri take fara gyarawa"
Ta na karasa
maganar ta fada
ɗ
akinta mayafi ta dauko ta fice daga gidan.
Umma da ke zaune me aiki ta kwalawa kira a kan