Showing 15001 words to 18000 words out of 61676 words

Chapter 6 - MANARAH COMPLETE

/>
Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,

Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe

kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon

To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,

MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,

LADY'S BEAUTY PALACE

ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA

πŸ‘‡πŸ»

Zumar kiba

Zumar breast

Zumar hips

Zumar infection

Zumar sliming

Zumar sabon budurci

Back to virgin

Abayas

Atamfa

Lace

Hijabs

Supplements

Kayan yara

Saloon

Kunshi na salatap Dana zane

Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko

Address bayan gidan drugs katsina State

Kayan mu masu inganci ne sosae

Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba

πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»

SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA

πŸ’―

Whatsapp or call

08169307477

Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)

Instagram Hajara Rabiu

*MANARAH*

Β©

️

MEENAT A 'YANDOMA

Wattpad: Meenat_A_Yandoma

ArewaBooks: Meenatyandoma

MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION

MASU BUKATAR A TALLATA MASU HAJARSU SU YI MIN MAGANA A WANN

AN NUMBER 08133562798

_DEDICATED TO_

ASMA'U ABUBAKAR MUSA (Jasmine) Alherin Allah ya kai miki a duk inda ki ke

🫢πŸ₯°

PG 9&10

... Cikin tashin hankali jama'ar da ke wurin suka yo Kansa ana salati da sallallami.

Hisham kuwa rai a matukar

Ι“

ace ya dauko Manar

ah da ke ke yashe a

Ζ™

asa. Da taimakon wata Nurse aka shigar da Yazid

Ι—

aki. Cikin ikon Allah ba a dauki dogon lokaci ba ya farfa

Ι—

o domin wani abu da ya firgitasa ne ya saka shi suma.

Tambayar duniya an masa amma amsa daya yake bayarwa.

"Ba za ku gane ba. Ku

dai ku yi addu'ar kada Allah ya sa ku ga abin da na gani"

Tambayarsa Suke me ka gani amma shuru har suka gaji suka kyale sa. Hisham kuwa ya san wanene Yazid don haka dole akwai dalili, ruwa ba ya tsami banza"

Alhaji Lukman kuwa bai kawo komai ba a ransa a

bin da ya dauka shi ne kila ya na da wata damuwa ne da ya kasa sanar da shi.

Don haka a gefe ya ja Hisham ya yi masa kwatancen gidajen 'yan matansa. Gidansu Deena bai yi masa wuyar ganewa ba domin mahaifinta sananne ne. Gidansu Shukura ne dai ya so ya ba

shi wahala.

A kofar gida ya aika yaro ce war ana sallama. Shukura da ke kwance ta na dannar waya mahaifiyarta ta kalla.

"Mama ki fito kila ma manemin aurena ne ya zo, ba dai gani kike duk tatsuniya ce nake miki ba"

"Haba Shukura, daga yin sallama sai ki

ce manema aurenki ne suka zo. Ki dai jira in je in gani, na san me gadi bai dawo daga aiken da aka masa ba da a wurin shi za mu ji su waye"

Ta karasa maganar tare da ficewa.

Bayan sun gaisa ya sanar da abin da ke tafe da shi.

Ba

Ζ™

aramar ka

Ι—

uwa Mama ta yi m

usamman da ta ji da gaske

Ɗ

an gidan Alhaji Mukhtar

Ι—

an canji ne zai auri Shukura kuma nan da mako

Ι—

aya.

Ganin jikin Mama na kyarma ya saka Alhaji Lukman ya ce su shiga daga ciki. A nan suka tsaida maganar zuwa gobe ta sanar da dangin mahaifinta zasu kawo s

adak, sannan su fa

Ι—

i ku

Ι—

in lefe nawa suke so sai a ha

Ι—

a hada su.

Har bakin get Mama ta yi masa Rakiya.

Ta na shigowa falon Shukura ta ruga da gudu ta rungumeta.

"Yauxu dai kin tabbatar da nan da mako

Ι—

aya amarya na ke ko?"

Ta karasa maganar ta na dariya.

"Ke 'yar nan! Wane irin Boka ne kika mallaka haka? Anya kuwa Shukura?"

"Ai Mama ba ki ga komai ba. Ta shi za kiyi in Kira driver ya Kai mu gidan kawu yanzu ba sai anjima ba"

"Yau ni na ga rashin kunya! Hada ke zamu tafi a sanar da maganar auren naki?"

"Me

ye abin wani boyo ko jin kunyar mutanen can. Da ni za a tafi ta yadda in ma ba zasu iya ba ni da kai na In he in Nemo wasu iyayen"

β€œ

Wane su? Ai ba zasu iya ba kinga ta shi mu je"

Bayan sun karasa gidan sunyi sa a kawu Mati na gida bai tafi kasuwa ba.

Ya na

hangosu ya fara watse baki domin ko ba komai ya san yau miyar gidansa zata canza.

Bayan sun gaisa take sanar da shi halin da ake ciki. Kawu Mati na jin

Ɗ

an gidan Alhaji Mukhtar

Ι—

an canji ne zata aura ai sai ya kara washe baki.

Luba matarsa da ke gefe tso

ma baki tayi cikin maganar ba tare da sun sako da ita ba.

"wannan wane irin aure ne za a ce nan da mako

Ι—

aya? Ya dai kamata kuyi bincike"

"To munafuka! Ayi binciken me? Lokacin da muka hadu kin san da haduwarmu ne. Ba tun yau ba na san ke ce babbar algun

gumar da ta hana Kawu ya tallafe mu a lokacin da muke cikin zafin talauci. Wato yanzu ma kinji gidan da zani huta shi ne kike so ki hana mini zaman lafiya ko?"

Shukura ta karasa maganar tamkar zata kai mata sha

Ζ™

a.

"Kinga luba

Ι“

ace mini da gani. Kada ki

kuskura in Kara jin bakinki a wurin nan. Ke kuma

Ι—

iyar albarka ai abin da ya wuce, ya wuce. Ba kyauta tuna baya"

"Yanzu dai Kawu ga wannan kudin ka siya dinkakkun kaya masu kyau kai da kawu dan Juma. Sannan a gidanmu zaku hadu da azahar, saboda na kula ka

f gidajenku babu inda za a iya aje wani bako"

Baki ya kara washewa ya na zabga mata addu'a.

Umma kuwa bata iya hakuri ba, tun a asibitin ta sanar da Mahaifiyarta halin da ake ciki. Allah ya sani bata so auren nan na Hisham ba amma babu yadda ta iya.

Addu'ar ta ita ce Ubangiji ya sa shi ne sanadin shiryuwarsa.

Hajiya kuwa ba karamin dadi ta ji ba domin ko ba komai a yanzu ne take da tabbacin rayuwar Hisham tana a cikin matsala, abu ne me wahala ya haye tudun da take shirin

Ι—

ora shi.

Kamar yadda ya fa

da washe gari aka kai kudin neman aure tare da sadaki da kuma kudin lefe. Nan suka tsaida ranar aure sanar da su asabar me zuwa.

Jikin Alhaji ya ji sauki washe gari aka sallamesu.

Duk yadda Yazid ya so a hada sharholiya wadda zata gigita duk wasu kwari, a

mma sam Hisham ya kafe babu abinda za a yi ga biki. Ko wace amarya in ta na so ta ha

Ι—

a ita da kawayenta.

Da Yazid ya matsa sai anyi a nan Hisham ya sanar da shi kowacce a cikinsu gani take ita

Ι—

aya zai aura, don haka ne ba zai yi wani shagali ba ta yadda z

ai hada su duka biyun. So ya ke sun iso gidansa su gane su biyu ne.

Wasu yawu Yazid ya ha

Ι—

iye.

"Kana nufin boye masu ka yi ba su san da wannan maganar ba? Anya kuwa ka san hali da zafin kan Deena?"

"To ta yi haukan ta gani idan ban sawwake mata ba"

"Lalla

i Hisham! kana shirin Kunno wata irin gobara ne a cikin gidanka ta yadda kai kanka ba zaka iya kasheta ba."

Ya karasa maganar tare da cire hular da ke kansa.

"Kai ke wannan tunanin. Ni nan babu yadda zan bari wata daga cikinsu ta

Ι—

aya min hankali. To tsay

a ka ji hatta maganar Manarah ba su san da ita ba"

"Ka cire ni a cikin maganar yarinyar nan. Ni fa duk wani abu da zai kara kusanta ni da ita ka rabani da shi, domin banji da dad'i ba"

Yazid ya karasa maganar tare da yin gaba abinsa.

Kasancewar yau saura

kwana biyu biki tuni dangin Umma suka cika gida aka fara shirye-shirye. Hajiya kuwa babu abin daya da ta yi wanda zai nuna ta na murna da bikin, duk wanda ke cikin gidan ko yau ya zo tuni ya shaida wacece ita.

Ta bangaren Shukura da Deena kuwa hidima ake g

abatarwa tamkar babu gobe. Sai dai abin da Deena ta manta Shi ne mako dayan da Cinyedu ya

Ι—

ibar masu tuni ya ciki.

Rana bata karya sai dai uwar

Ι—

iya ta ji kunya.

Al'umma da dama ne suka shaida wannan gagarumin daurin aure da aka daura na Deena da kuma

Hisham.

Ana gamawa da nan suka nufi inda za a daura na Shukura.

Tun bayan da ta tabbatar an daura auren take farin ciki cike da farin cikin mallakar Hisham. A yanzu ne zata nunuwa Deena ainahin kalarta.

Abin da bata sani ba ita ma Dennar yanzu haka a matsa

yin matar Hisham take.

Gidan shi da mahaifinsa ya mallaka masa a nan aka kai Deena.

Sai dai abinda ya ba Umma Rabi

Ζ™

anwar Magaifiyar Deena mamaki shi ne. Tunda suka kawo Deena ta fahimci gidan tsakiya ne ka shigo karon farko ne Dakin Deena a saman ne ya ke

Amma

Ζ™

asa ma ta fahimci dakin wata ne domin har jere an gama.

A sirrance take tambayar Deena sai dai ce mata ta yi dakin Hisham ne. Gu

Ι—

a da shewar yan kawo amarya ya saka Deena da Umma Rabi kallon juna. Su da sauran jama'ar da ke dakin ba shiri suka yo wa

je.

Lokacin da suka sauko har su Shukura da ke lullube da mayafi sun karaso tsakiyar falon.

Afra ce tayi karfin halin fara magana.

"Kunga bayin Allah! Lafiya za ku shigo mana gida kuna faman shewa, baku kula da amaryar da ke

cikin gidan ba? Ko dai kun sa

Ι“

a hanya ne?"

Kawar Mahaifiyar Shukura me suna Cidau ce ta kar

Ι“

e zancen.

"Wane irin sa

Ι“

a hanya? Bayan a yau ne aka daura auren 'yar mu Shukurah da Angonta Hisham. Ina tunanin dai ku ne kuka sa

Ι“

a lamba ta hanyar kawo amarya wadda ba gidanta bane"

Sunan Sh

ukura da aka ambata shi ya saka Afra da Deena fizge gyalen da ke fuskar Shukura.

Su duka biyun mutuwar tsaye suka yi cike da mamakin ganin juna.

"Me kika zo yi a gida na. Ko na gayyaci ki ne? Tun muna shaida juna ki fice daga gidan nan kafin in Saba miki k

amannii"

Deena ta karasa maganar tare da nunata da yatsa.

"Gidanki ko kuma gidana. Ke ban son haka ki dawo cikin hayyacinki saboda wutsiyar ra

Ζ™

umi ta yi nisa da

Ζ™

asa."

Rufe bakin Shukura ya yi daidai da tsinketa da mari da Deena ta yi.

Kafin ka ce me gida

ya koma filin dambe babu abin da kake jiyo wa face ihu mata.

Hisham da Yazid shigowarsu kenan gidan suka taras da wannan rikici. Wuff Hisham ya mayar da get ya saka makulli ya rufe. Gefen shirka ya hango wani tiyo da ake ba shuka ruwa. Da karfin tsiya ya

fizgesa daga cikin injin.

Yazid so ya ke ya taro shi amma ina, ya na zuwa ya afka falon ya ci gaba da jibgarsu a kan me uwa da wabi.

Duk wadda ya samu sauke masu bulalen ya ke a jiki.

Lokaci daya gida ya rikice da iface-iface. A guje suka rika fitowa su n

a nufar get sai dai a kulle ya ke. A wajen ma biyosu ya yi ya ci gaba da jibga tamkar Allah ya aiko sa.

Ihu da kururuwar mata shi ya saka makwafta kawo masu

Ι—

auki aka fara dukan get din tamkar zasu

Ι“

alle shi....

1. WACECE MANARA

2.

⁠

INA

MAHAIFIYARTA TAKE?

3.

⁠

WANE IRIN ZAMA DEENA DA SHUKURA ZA SU YI?

4.

⁠

ME YE MAKOMAR TSAFATACCIYAR

Ɗ

IYAR ROBAR DA HAJIYA TA AJE A

Ɗ

AKIN UMMA?

5.

⁠

INA MAKOMAR ALA

Ƙ

AR DAKE TSAKANIN SHUKURA DA MAHAIFIN DEENA?

6.

⁠

SHIN HISHAM FUSKA BIYU GARESHI DA WASU KE MASA K

ALLON MUTUMIN KIRKI?

7.

⁠

ME YE MAKUMAR TSINTACCIYA MANARAH?

8.

⁠

INA MAKOMAR HAJIYA

9.

⁠

SHIN ASIRINTA ZAI TONU?

10.

⁠

DEENA DA MAKO GUDA YA WUCE BA SU KOMA WURIN BOKA BA ME ZAI FARU?

WADANNAN AMSOSHI WANDA YA BIYA 500 NE KADAI ZAI SAME SU.

8133562798 Opay AMINA ABUBAKAR

JOIN THIS LINK FOR MORE PAGES

πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

https://whatsapp.com/channel/0029VbBLlphK5cDDv95Own3H

PG 21&22

NA KUDI NE DOMIN BIYAN KUDIN LITTAFI 500 TA WANNAN ACCOUNT

Ɗ

IN 8133562798 Opay Amina Abubakar.

... Yazid ya rikice ya

ru

Ι—

e ya rasa gane me ke shirin faruwa? Gidan da aka kawo matan sunnah shi ne ya rikice ya koma filin dambe.

Kai da sakal an bawa me kaza kai. Ko dai ya san yadda zai yi ya bude gidan nan ko kuma ya dakatar da Hisham.

Makwafta kuwa sai faman bugun

kofar suke kamar ba gobe domin ba su san ainahin abinda ke

faruwa ba.

Da kyar da ji

Ι“

in goshi Yazid ya yi nasarar shiga tsakiya tare da ri

Ζ™

e bulalar.

"Haba Hisham! Anya ka na cikin hayyacinka kuwa? Wane laifi suka yi maka har haka? A ranar farin cikin taka

ranar da kowa ke jiran zuwanta wannan abin zaka bari ya faru?"

"Ban gane me suka yi mini ba? Kai mahako ne ko kuma baka gani ne da kyau. Ni za su mayarwa da gida filin dambe har sun isa?"

Hisham ya karasa maganar ya na huci.

"Wallahi na yi nadamar zuwa na

gidan nan. Kayiwa girman iyayenka ka bude mu, wallahi ni da gidan nan har gaban abada."

Aunty Cidau ta karasa maganar tana faman soshe-soshe.

Bude gidan da Yazid ya yi shi ya ba mutanen da ke waje damar kutso kai cikin gidan. Na ciki kuwa tamkar jira suke

a guje mata suka hau ficewa Mayafai a hannu.

"Haba bayin Allah me ya faru? Ba nan gidan bane aka kawo amarya

Ι—

azu

Ι—

azun nan?"

Makwafcin Hisham ya fada.

"Nan ne, wani sabani ne aka samu amma yanzu Alhamdulillah! Komai ya daidaita."

Yazid ya karasa maganar

ya na so su fita.

"Haba ko da na ji. Abin da ya saka muka zo shi ne ba su san ba ko bata gari bane suka shiga gidan. Amma tunda komai lafiya babu damuwa bari mu kara taba Ubangiji ya tsare gaba. Shi zaman aure dan hakuri ne."

Ya na karasa maganar suka fic

e a tare.

Nannauyar ajiyar zuciya Yazid ya sauke.

"Wallahi sai ka fadamin me Shukura ke yi cikin gidan nan"

Deena ta karasa maganar ta na kuka.

"Abin da kike yi a cikin gidan nan ita ma shi take yi. Deena ki Shiga hankalinki, kinga tsaf Zan sawwake miki a

yanzu ba sai an jima ba"

Ba Deena kadai ba hatta Yazid da ke gefe sai da ya ka

Ι—

u da jin furucin Hisham.

"Ka ga Hisham! Don girman Allah ku tsaida wannan abin a haka. Ku yi hakuri mu duka mu shiga daga ciki zan yi maku bayanin abinda ya faru."

A tare suka

rankaya falon da Hisham da ke tafiyar takama domin jiya ke a yanzu daidai ya ke da zamanin ko wanensu.

"Da farko ina bawa dukanku hakuri. Na san Hisham bai kyauta maku ba domin sanar da ku da bai yi ba ainahin gaskiya shi ma laifi ne. Shi aure da kuke gani

ya gaji haka shi ya sa ma ake ce wa kuyi hakuri. Deena Shukura a yanzu ta fada ta kare ku Dukansu matan Hisham ne. Ina fata ku yi ma kanku karatun ta nutsu ku zauna lafiya haka shi zai fisshe ku."

Ya na rufe baki Deena ta mikewa.

"Ba shakka anci amanata

mafi munin cin amana. Yanzu Hisham ka rasa da wa zaka yi mini abokiyar zama sai wannan figaggiyar matsiyaciyar yarinyar karuwa. Hisham ka cuce ni ka rusamin duk wani lissafi nawa"

Ta karasa maganar tare da rushewa da kuka.

Iyakar

Ι“

acin rai ran

Shukura ya kai

Ζ™

ololuwar

Ι“

aci. Amma da ta tuna maganar Boka sai ta kara danne

Ι“

acin ranta. " (Ki sani bayan auranku wani abu zai faru me kama da almara, ko da wasa kada ki yarda ki nuna

Ι“

acin rai a lokacin kuyi kokarin danne kaf

Ι“

acin ranki ko da magani sa

i kin ha

Ι—

a da kissa)"

Don haka shuru ta yi ba ta ce uffan ba. Hisham da ya fara magana ne ya sakata

Ι—

ago da kanta

"Kada kuyi tunanin na yi haka ne domin ina jin tsoron

Ι—

aya daga cikinku. Inaaa ni Hisham bana tsoron kowa don haka ku kama kanku tun wuri kaf

in in setawa wadda ta so

Ι—

aga min hankali hanya. Bayan haka, ina da jinjira wadda Zan rike a hannuna matsayin

Ι—

aya take a wurina. Ba sai na fada maku inda na samota ba domin bai shafeku ba, abin da nake so ku tsaya a matsayinku kada kuyi tunanin zaku taba

min

Ι—

aya ku zauna lafiya. Ta

Ι“

a ta daidai ya ke da barin mutum cikin gidan nan. Sannan ke Deena ranar da duk kika kara kiramin mata da karuwa sai na fitar miki da jini a jiki"

"

Ɗ

iya" Shukura ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login