Showing 51001 words to 54000 words out of 61676 words
tamkar ba a wannan duniyar ya ke ba. Anya kuwa ya yi wa Kansa adalci? Deena data rage masa ita kadai yau ita ce a sanadinsa ta shiga mugun Hali. F
itowar likitan ce ta saka su mikewa suka yi kanshi. "Ta mutu KO likita fadamin gaskiya. " Mommy ta fada ta na kokarin shiga dakin. "Hajiya kuka ba naki bane, ita rayuwar nan da kike gani takaitacciya ce. Ki saka a ranki Ubangijin da ya Baki ita zai iya ams
arta a kowane lokaci" ya karasa maganar tare da sauke farin glass din da ke sakale a fuskarsa. "Kada kafada mini komai likita. Domin na ga komai sannan kaddara ta Ubangiji babu wadda ban gani ba Ka fadamin gaskiya" ganin yadda Momy ke zubar da hawaye Shi k
anshi likitan sai da jikinsa ya yi sanyi. "Hajiya! Kiyi hakuri ki Kara hakuri. Deena ta amsa Kiran mahaliccinta." Bai tsaya ya karasa ganinme zai faru ba nurse ta fito da gudu ce war Zainaba ta na kakkafewa. A nan kasa Mommy ta zaune ji tayi kuka ya dauke
Mata sai ajiyar zuciya da take saukewa. "Na so ki Zama ta kirki, Deena na so ki shiryu ki koma ga mahaliccinki cikin aminci da kuma samala. Ba Zan Yankee Miki hukinci ba domin ba a shiga a tsakanin bawa da mahaliccinsa. Deena na yafe Miki duniya da lahira.
Hisham Deena ta tafi ta barmu" ta karasa maganar tare da kallon Hisham da ke tsaye tamkar butunbutumi. Alhaji Munzali kuwa kuka ya ke wiwi tamkar karamin yaro nadama mara amfani ta darsu a zuciyarsa. Fitowar da Likita yayi ce ta saka Hajiya mikewa a rikic
e. "Likita Yaya?" "Sai hakuri domin ita ma ta amsa Kiran mahaliccinta. " Ihu Hajiya ta doka tare da fadawa dakin ta kware zanin da aka rufe Zainaba da Shi. Duk Wanda ke tsaye wurin fadawa dakin suka yi. "Kaico na Kai con rayuwata. Shi Kenan kema Kim tafi k
in barni. Kowa ma ta tafi kun barni ni daya awannan duniyar. Ke da Hisham na tsaneku a kanku nake ta Rasa yayana da na Haifa da cikina. Alhaji Zainaba ta tafi ta barmu" a wulakance ya kalleta tare da kauda Kai. Domin kaf abinda ya faru ita ce sanadi "Abin
da kika shuka ne kika Fara girba tun a nan duniya. Ai duk Wanda ya ce zai daka kwaryar wani to Shi sai ya Rasa kwaryar daka ta Shi.A tunaninku za ki iya kashe Wanda Allah Bai nufa zai mutu ba, kunyi kuskuren da har karshen rayuwarki bakin ciki ba zai taba
sakinki ba" ya karasa maganar tare da ficewa daga dakin. Alhaji Munzali me ya matsa kusa da gawar Deena, da sauri Mommy ta sha gabansa. "Kayi Mata me? Wallahi ba zaka taba ta ba in baka matsa a kusa da ita ba muddun ina mumfashi zaka take mata
baya ne. Ka
cutar da mu kayi silar mutuwarta, Ka ga waccan yanzu ita ce dolenka saboda nan ba da jimawa ba zata Haifa maka da ko Diya. Zuwa kusa da gawar Deena ya haramta a gareka" ta karasa maganar tare da nuna ma shi Shukura da ke gefe.
Kukan da take ne ya dawo sab
o fil sakamakon runawae da ta yi Deena ta tafi ba zata taba dawowa ba har abada. "Innalillahi wa inna ilahi rajiun! Wannan ma na dauka ya Allah. godiya nake a gareka kome kayi daidaine" Deena ta rirrike tana sharbar kuka. Likitoci ne suka zo aka fitar da k
owa sai dai, aka shirya gawawwakib sannan kowa ya dauki gawar sa. Da kyar da jibin goshi Ammi ta amince zasu je gidansu Hisham in aka Gama zaman makoki sai su tafi birnin gwari wato dai inda Mahaifan Sahla suke. A can gidan Alhaji Munzali Yan uwa da abokan
arziki ba karamar kaduwa suka yi ba ganin yadda mutuwa ta dauki Diya Daya tilo da Allah ya mallaka masa. Tausayinsa ya darsu a zuciyar kowa ganin yadda ya Gigice. Hisham kuwa daurewa ya yi domin har ga Allah ya so a Gama gyara Deena a Mika ta makwancinta
KO ya koma kusa da Sahlarsu. Allah ya sani mutuwar Deena ta dake saamma abin da mahaifinta yayi masa ya saka Shi ji ya ke kamar Kada ya Kara ko daminti biyu ne a cikin gida. Bayan an Gama gyarata an bukaci mijinta yashiga su yi bankwana amma fur Hisham ya
ki shiga. Wani sabon kukan ne ya kwacewa Mommy. Da runannun idanuwanta ta kalli Munzali. "Ka gani KO? Kana ganin abin da halinka ya janyo mana. Ka kasheta wallahi na tsaneka ana fita da gawar Deena na bar gidanka Kenan Bari na har abada. Da mamaki kanwarta
ke kallonta. "haba Yaya Anya kuwa kina cikin hayyacinki? Mijinki fa ne kike fadawa haka, ko dai mutuwarce ta girgije Miki tunani?" Murmushin takaici Mommy ta yi. "Indai wannan ne Kada ya ba Ku tausayi, na tsane Shi kamar yadda na tsani duk wani Mai irin h
alinsa." Kukan da ya ci karfinta ne ya tilasta Mata yin shuru. Ana fita da gawar Deena Mommy ta Fara hada kayanta cikin katon akwati. Nan da gida ya sake shiga matsanancin tashin hankali musamma danginta sun Rasa Gane kanta Mata me kawaici hakuri da tsoron
Allah, ita CE yau ta birkice masu haka? Kai da sauran gyara tabbas akwai wata a kasa. Saboda a banza ba zata yi abubuwan da take yi ba. "Ki Sanar da mu halin da ake ciki, guda ya rikice kowa sai maganarki ake." Kanwar mahaifiyarta ta fada. Afra da ke gefe
ta na kuka, wani sabon kukan ne ya sake kwace Mata. Tabbas a yanzu ne ta Kara gasgata abinda Deena ke fada a kan mahaifinta "Shi Kenan kin tafi kin barmu a cikin wannan bakar duniyar. Wallahi na tuna mutuwar Deena wa azi ce a garemu" ce war Afra tare da r
unkunkume Mommy suka ci gaba da kuka. Da kyar wata yayar mahaifiyar Mommy ta jata suka shiga wani daki. "Ki daina kukan nan ki fada mini gaskiya abin da ya faru, mutane har sun Fara gulmarki. Yarki ta mutu saboda rashin tawakkali kice zaki tattare Kaya ki
koma gida bayan KO dawowa daga rufeta ba a yi ba" " Hajiya ba zaku gane ba, na tsani Munzali in Ku Ka hanani tafiya komai zai iya faruwa. Don girman Allah Ku barni in tafi na rokeku." Ta karasa maganar tare da ba ta labarin kadan daga cikin abin da ya faru
. Rikicewa ta yi domin KO alama bata zaci Jin irin wannan labarin ba. "Ba shakka kinyi hakuri kuma ba zamu hanaki tafiya ba. Mu je in karasa hada Miki kayanki. Fitowarsu ke da wuya ganin hada Hajiya ake hada Kaya ita da ke Hana a tafi nan fa lamari ya sake
kwabewa. A cikin dangin duk wadda tayi kokarin Hana tafiyar Hajiya ke CE wa tafiya fa dole ce SU Bari a je gida za a yi bayani kowa yadda zai Gane. Dole haka kaf danginta suka bita aka tafi gidan iyayenta. Gida ya rage saura dangin Alhaji Munzali kadai, s
u ma ganin wannan bacin Rai Wasunsu kafin a dawo daga rufeta sun kama gabansu.
A gidansu Hisham lokacin da ya shiga gidan har an dauki gawa. Sai Hajiya dake ta faman a tire cikin gida tamkar tababbbiyar mahaukaciya. Maryama da Farida wacce tun bayan
mutuwar Auta ta bar gida ta bi kanwarta suka tafi yawon duniya kasar waje yau ma sa a akayi ta shigo garin ta ji labarin mutuwar Yayartata. Maryama ita CE ke faman bawa Hajiya hakuri amma tamkar Kara tunxurata take. shigowar Alhaji ganin Farida da yayi ne
ya saka Shi sakin Baki cike da mamakin "ke ba na ce ki bar mini gida ba tunda kin zabi duniya. Wa ya dawo dake cikin gidan?" Kallon banza Farida ta watsa masa domin a yanzu KO babu su zata iya rayuwa, saboda ita ma hamsha
ƙ
iyar kanta CE ta Tara dukiyar da i
ta kanta bata San adadinta. "Yanzu Alhaji da me zanji da mutuwar Zainaba ko da sabon tashin hankalin da kake son tayar mana. " Hajiya ta karasa maganar cikin karaji. "Ooh wai baki tafi kika barmin gidana ba. Kin manta zamanmu ya kare na Miki saki uku. Bari
ki gani." Ya karasa maganar ya na neman inda zai Sami madoki. Wani katon ICCE ya dauko yayi Kansu Hajiya ita da Farida babu hijabi haka suka ranta ana kare nan fa gidan makoki ya karasa rikicewa...
LADY'S BEAUTY PALACE
SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA S
O KI GYARA BREAST DINKI NE?
KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?
KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?
KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?
Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko sau
rayinki da kansa,
Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon
To matsalarki tazo karshe indai inganta
ttu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,
MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,
LADY'S BEAUTY PALACE
ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA
👇🏻
Zumar kiba
Zumar breast
Zumar hips
Zuma
r infection
Zumar sliming
Zumar sabon budurci
Back to virgin
Abayas
Atamfa
Lace
Hijabs
Supplements
Kayan yara
Saloon
Kunshi na salatap Dana zane
Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko
Address bayan gidan drugs katsina State
Ka
yan mu masu inganci ne sosae
Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba
🙏🏻🙏🏻
SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA
💯
Whatsapp or call 08169307477
Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)
Instagram Hajara Rabiu
WANNA LITTAFIN NA KUDI NE A
KAN 500. ZA KU TURO DA KUDINKU TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2294023532 UBA
AMINA ABUBAKAR
🅿
️
57&58
...UMMA ce tayi saurin Shan gabansa hawaye makil a fuskarta. " Alhaji kayi hakuri, mutuwar Zainaba kadai ya ishemu darasi. Kayiwa girman Allah Ka barta da hal
inta." Ta karasa maganar tare da kokarin amshe iccen. "Duk wa ya haddasa bala'in in ba ita ba? Ki barni in huce haushina a Kansu. Dama aurene ya hada kuma ya Raba me ya rage a tsakaninmu da zata zaunar mini a gida a gabanki Zainaba da aureta amma haka suka
shiga suka fita jin mijinta zai Kara aure suka lalata Auren Shi kuma ya sawwake mata" Maryama hawaye da ke awaye da ke fuskarta tashare. "Daddy don girman Allah Ka yi hakuri. Idan akwai wadda zata bayar da labarin Hajiya bata wuce ni ba. Na San kayi haku
ri kuma sakinta da kayi daddy banga lafinka ba amma Ka yi wa girman Allah Ka dawo da Hajiya cikin gidan nan a gama zaman makoki sannan sai ta tafi duki nda zata je." "Wa zai dawo min cikin gida? AI tunda na rabu da annnoba banga Wanda ya ISA ya dawo mini d
a ita a cini gidan nan ba." Rufe bakinsa yayi daidai da shigowar mahaifin Yazid. "Subhanallahi! Me nake gani haka? Kai fa namiji ne kamata yayi Ka danne fushinKa. Yanzu da Ka jirata waje kohijabi na gani babu a jikin Farida me kake nufi?" "Akwai abinda nak
e nufi da ya wuce SU bar minigida amfanin me suke min inbanda kunsa mini takaici da bakin ciki?" "Haba Kai kuwa hakuri zakayi a Gama zaman makokin nan saika dauki duk irin matakin da Ka GA zaka dauka Amma yin fushi a wannan lokacin zai iya jayo maka da-na-
sa-ni Ka bari ta dawo cikin gidan nan Ka duba Ka gani yadda hankalin kowa ya tashi Baka gudun surutun mutane. Kuma sannan ai Hajiya ce tayi maka laifi ba danginta ba. Domin in Ka korata a cikin gidan nan hatta danginta bin ta za su yi." Ya karasa maganar y
a na maitausar Alhajin. Umma CE ta Fara magana. "Babu yadda banyi da Shi ba akan yayi hakuri ya barta in ya ce aure ya rabasu da Yaya ita kuma Farida fa diyarsa fa ce KO me ta Zama dole yayi hakuri da ita. Kuma daya ke kokarin korarta a cikin gidan nan hak
an ba gyara bane sai dai ya Kara lalata ta." "KO RAHILA ta dawo cikin gidan nan Ku sani banda Farida domin tuni na
sallamawa duniya ita. Ta je can ta karata" ganinya hakura ya saka ba su dawo da Farida ba domin tun bayan fitarsu ida da mahaifiyarta ta yi w
aya aka zo aka dauketa KO da suka fita Hajiya kadai suka iske tana sharbar kuka. Tana dawowa gidan Kai tsaye dakinta ta shige cike da takaici da bakin ciki. Danginta kuwa sunyi cirko-cirko kowa ya sha jinin jikinsa. Hajiya da ke juya gidan tamkar yadda ake
juya waina a tanda yau ita CE Alhaji ya yiwa korar kare. Ba shakka rayuwa a bar tsoro ce. Ya kama SU dauki darasi a kan Hajiya da ta jima tana murza kambunta amma yau ina takama, ina zarra? Duk sun zo karshe. Ganin kukan da take yayi yawa ya saka Maryama
matsawa kusa da ita. " Hajiya! Kuka ba naki bane, Abu Daya za ki yi Shi ne ki nemi gafarar duk Wanda kika sabawa mawa. Hajiya Allah ne shaida ba tun yau ba ina guje Miki zuwan wannan ranar. Nasha nusar da ke a kan abin da kika aikatawa ke da su Zainaba. Ya
u ina Zainaba ina Auta? Duk sun mutu ta sanadiyyar Ramin muguntar da kika Gina ya dawo kanki Haji..." Tsawar ta daka Mata ce ta sakata yin shuru. "Badon a gida na haifeki ba da ba shakka ce wa xanyi an musanya mini me ba ke bace ainahin abinda na Haifa. Ke
CE Diya ta farkoda na gani wadda bata kishin mahaifiyarta kin Rasa danginki biyu, ni mahaifiyarki aurena ya lalace duk ta dalilinta. Amma duk saboda waccan matarkike tsaye a gabanta kina fadamin duk maganar da ta zo a bakinki. Shekara da shekaru ina zaune
da mijina ta shigo ta kwace mijin tare da Haifa masa namiji bayan ta haihu nayi tunanin ra Raba biyu ya koma Abu Daya ashe nayi kiskuren dayan Shi zai Zama ajalina. KO ina yawo tsirara sai na dauki fansan abin da Safiya tayi mini." Wasu sabbin hawaye Mary
ama ta ji SU sake balle mata.ubangiji ya yigaskiya, babu Mai iya shirya da Wanda ya so tabbas sai shi. Mahaifiyarta ta yi nisa bata Jin Kiran, abubuwan da suka faru da ita ba su Zame Mata waazi ba.
A cangidan Alhaji Munzali bayan sun dawo daga makabarta K
ai tsaye cikin gidansa ya dawo. Kula da yayi babu da gaske ta fice cikin gidan Shi ne ya karasa tarwatsa sauran nutsuwar da ta rage masa.
Danginsa kuwa tamkar jira suke ya dawo. Kanwarka ce ta fara magana cikin
ɓ
acin rai.
"Yanzu Yaya abinda matarka ta yi t
a kyauta kenan? Tilon
ɗ
iyar taka ta rasu amma haka matar nan ta saka
ƙ
afa ta bar gidan nan duk irin kiran da ake mata da bata baki. Ni wallahi dama can na tsaneta amma wannan abin da ta aikata shi ya karasa sakawa ta fi ce min a rai. " Amshe zancen ta kusa
da ita ta yi. "Me ake da mata irin taka, mata ba matar rufin asiri ba in ma wata matsala ta hado ku ai ya kamata ta bi komai a hankali a gama zaman makokin nan."
"Ni dai yaya gani na ke da kun tambayi Yaya Munzali me yayi mata? Amma sai faman dora Mata l
aifi kuke. Mace mai hakuri da kawaici a ce yau ita ce ta aikata haka wallahi kunsan da walakin, goro a miya." Yar autarsu ta karasa maganar ta tare da kallon Munzali da alahirin jikinsa kyarma ya ke. "Ke kam anya kina kishin danginki? Yanzu matar tayi mana
haka amma ki tsaya kina kareta" ganin zasu kara saka masa wani sabon tashin hankalin, gidan ya bar masu. Sai dai tunda ya fita kofar gida gaisuwa ake masa amma kallo daya zaka yi masa ka gane ya na cikin tashin hankali mabayyani...
Shukura kuwa tunda suka
koma gida ta ki shan koda ruwa ne, burinta daya ta sake ganin fuskar
Hisham. Fuskarda ta tsaya mata a idanu.
"Yanzu dai Shukura abin da kika za
ɓ
arwa kanki kenan ko? Kin rasa mijinki shi ma cikin jikinki da shi ne madafarki ta karshe shima so kike ki rasa
shi ko? To ki matar da hankali kiyi sauri in kika rasa shi kinga sai mu karasa rayuwarmu a cikin talauci"
Jajajen idanunta da suka gaji da kuka ta
ɗ
ago. "Ciki? Yanzu Mama ke ta ciki kike ba kya ganin halin da nake ciki na rasa mijina abin kaunata. Wallahi
nayi nadamar biye miki muka aikata kaf abubuwan da nayi. Burinki daya a kullum shi ne yadda za mu samu kudi ba ki damu da rayuwata da kika gama lalatawa ba" "Shukura! Yau ni kike cewa na lalata miki rayuwa Shukura?"
"Karya na yi ne. Ni wallahi kin saka ji
nake duk na tsani rayuwata tamkar na kashe kaina" ta karasa maganar tare da shigewa dakinta da gudu ta na kuka.
Doguwar ajiyar zuciya mama ta sauke tare da zama a kujera. "Shasha mara hankali. Anya wannan Hisham
ɗ
in ba asiri yayi maki bakuwa. Don kin rasa
shi sai aka ce miki Rayuwarki ta zo karshe? Abin kunya kanki farau ne ko a kanki aka fara. Ai dolenki ki auri Munzali ko kina so ko baya so...
Yau ta kasance kwana uku cif. An