Showing 12001 words to 15000 words out of 61676 words

Chapter 5 - MANARAH COMPLETE

ta zo ta miko mata ruwa....

...Deena da ke zaune abin duniya ya isheta, tunda gari ya waye take tunanin maganganun da mahaifinta ya fada mata.

Afra

ta kira suka hade a inda suka saba haduwa.

"Ni kam lafiya kika kwala min kira ko dai Hisham ne ya mutu?"

Harararta Deena ta yi

"Ke kuma da mugunwar fata, to yanzu Yazid ya tabbatar mini da an sallame shi. Wai ni Afra me ya sa ba kya son Hisham"

Ya mutsa f

uska ta yi kafin ta fara magana.

"Dalilin da ya sa kika kirani kiji ko kuma akwai wata magana me amfani da za mu yi?"

"Allah ya huci zuciyarki don naga yau a wuya kike"

"amin idan da gaske kike"

Ta karasa maganar tare da karbar lemun da ke

gabanta.

"Afra kin kuwa san Shukura tare suke da Daddy?"

Tsabar firgita lemun da ta kurba ba shiri ta feso shi waje.

"Ban gane ba! Wane dadyn kike nufi?"

"Daddy dai mahaifina da kika sani"

Kaf abinda ya faru tsakaninsu ta sanar da ita. Doguwar ajiyar

zuciya ta sauke.

"Amma baki tunanin asiri ta yi masa. Ni dai a ganina gaskiya ki duba lamarin nan banza ta barshi ba"

"Ba wani asiri da ta yi masa Afra. Ina ma ta yi masa to kadan ne ya kama shi. Zargin da nake Daddy a cikin kungiyar asiri ya ke Shukura i

ta ce mahadin arzikinsa.

"What! Kin kuwa san abinda kike fada?"

"Na sani Shukura! Ina da tabbacin abinda nake zargi"

"Amma dai Deena a yau na tabbatar da baki da hankali. Yanzu da ma za ki iya zargin Mahaifinki a kan wata banza can, zargin Mahaifinki daid

ai ya ke da zargin nawa Mahaifin domin aminan juna

ne komai a tare suke yi"

Shukura ta karasa maganar a fusace tare da mikewa tsaye.

"Subhanallahi! Wallahi ba nufi na bane haka. Ban kiraki domin in bata miki ba, kin san kaf duniya bani da abokiyar da ta fi

ki. Kiyi hakuri mu bar wannan maganar tuba nake"

"Deena bazan boye miki ba Wallahi kin bata mini rai matuka. Yanzu duk soyayyar da Mahaifinki ke nuna miki ki rasa sakayyar da za ki saka mai da ita sai wannan

ƙ

age da sharrin haba Deena"

"Na gane kuskurena

kiyi hakuri ba zan kara ba"

Hararar ta Shukura ta yi domin ta san halin kawar Tata...

Umma tun bayan tafiyar Hisham take kuka ta rasa me ke mata dad'i, anya kuwa Alhaji na cikin hayyacinsa.

Hawayen da ke fuskarta ta share jin motsin mutum zai shigo.

Ƙ

afa

rsa da zai saka cikin

ɗ

akin jibgegiyar damisa ce taso masa tamkar zata ha

ɗ

iyesa.

"Wayyo Allah!"

Ya karasa maganar tare da faduwa kasa.

Umma da ke zaune a dan rikice ta mi

ƙ

e ganin Alhaji a cikin irin halin da bata saba ganinsa ba. Kokarin magana take masa a

mma ina ganin ya fara rarrafe, hauhawar tashin hankalinta karuwa ta yi ta biyoshi ta na fadar lafiya.

Alhaji kuwa ji yayi gurnanin damisa na kara kusanto inda ya ke da dai Allah ya ba shi dai Allah ya ba shi sa a ya mike tsaye bai bata lokaci ba ya zabga d

a gudu. Take masa baya tayi sai dai lokacin da suka karaso falo yayi wuff ya shige cikin dakin Hajiya.

Hajiya da ke tsaye bakin kofa domin ta san haka zata faru da sauri ta fito ta na murmushi.

"Yaya mun shiga uku! Alhaji ba lafiya"

Umma ta karasa maganar

ta na kokarin fadawa dakin. Da sauri Hajiya ta daga mata hannu.

"Babu matsalar da ya samu, lafiyarsu

ƙ

alau game da dakin ki dai ne tsakaninki da Alhaji sai gani sai hange. Ba dai kince sai kin zauna a cikin gidan nan ba? Wallahi sai kin gudu da kafarki"

"Sai Gani sai hange kuma? Ban fahimci me kike son fada ba."

"Za ki fahimta nan ba da jimawa ba. Domin hausawa sunce gani ya kori ji, don haka ki zuba ido tsakaninki da shi sai gani sai hange"

Ta na karasa maganar ta shige daki ta bar Umma nan tsaye zuciya

rta na son fahimtar da ita abinda Hajiya ke nufi...

Hisham da ke tsala gudu a titi canza shawara yayi a kan Hotel zai je kawai kila a can ya samu nutsuwar tunanin yadda zai yi da wannan tsintacciyar jinjirar.

Lokacin da ya kama daki da mamaki ma'aikatan

hotel din ke kallonsa da jinjira amma babu uwarta. Kauda zancen suka yi da tunanin kila uwar ta na baya.

Bayan ya shiga dakin kwantar da ita ya yi saman gado. Ya zauna gefe ya na kare mata kallon, wasan ta take da idanunta bu

ɗ

e tarr kamar ba jinjira ba.

M

antawa ya yi ya baro abu cikin mota, har ya mi

ƙ

e sai kuma ya tuna wa zai barwa jinjirar.

Ɗ

aya daga cikin ma'aikatan mata ya kira ya ce ta kula ma shi da dakinsa tare da mi

ƙ

a mata key. Da mamaki ma'aikaciyar take kallonsa amma da ta tuna kudi zai biyata sa

i ta nufi dakin ta bude amma babu komai. Gabanta ta ji ya fadi sai ta

ƙ

i shiga cikin dakin ta tsaya bakin kofa.

Bayan ya dauko wayarsa a bakin kofa ya iske ma'aikaciyar, kallonta yayi ya shige dakin. Sai dai kafin ya karasa ya ja tunga ya tsaya

"Ke ina jin

jirar take ko goyata kika yi"

Da mamaki ta kallesa tare da juyawa ta kalli bayanta ta cikin mirror, domin ita dai tun shigowata ko mage bata gani ba bare kuma jinjira.

"Sir wace kuma jinjira? Ai babu komai cikin dakin nan tun da na shigo"

"Kada ki raina mi

ni hankali mana. Ki fito da ita bana son wasa domin banyi kala da wanda za ki yi ma wasa ba"

Ya karasa maganar tare da hade girar sama da ta

ƙ

asa.

"Sir wallahi banga kowa ba cikin

ɗ

akin nan! "

Ganin zata raina masa wayo fizgota ya yi ya mayar da

ƙ

ofa ya r

ufe.

"Ko ki fito min da jinjira ko kuma a mutu har liman"

Jin abinda ya fa

ɗ

a ya saka ma'aikaciyar fara zabga ihu ta na neman taimako. Ihun da take kwalawa shi ya fito da kaf ma'aikatan Hotel

ɗ

in aka fara bugun

ƙ

ofa sai dai babu alamun Hisham zai bu

ɗ

e.

Wat

a irin zufa ce ta

ɓ

allewa me Hotel

ɗ

in lokaci daya ya ji

ƙ

afafunsa sun kasa

ɗ

aukar sa. Idan aka yi kisa a Hotel dinsa ya maganar makomarsu, Kafin su ankara ya yi

ƙ

asa...

DAGA GOBE LITTAFI YA KOMA AINAHIN KUDINSA 500 KU TURO 300 ZUWA WANNAN ACCOUNT NUMBER

8133562798 Opay Amina Abubakar

MASU NEMAN DAGA FARKO KU SHIGA NAN

👇👇👇

LADY'S BEAUTY PALACE

SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?

KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?

KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?

KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?

Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,

Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda k

ashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon

To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsa

ne,

MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,

LADY'S BEAUTY PALACE

ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA

👇🏻

Zumar kiba

Zumar breast

Zumar hips

Zumar infection

Zumar sliming

Zumar sabon budurci

Back to virgin

Abayas

Atamfa

Lace

Hijabs

Supplements

Kayan yara

Saloon

Kunshi na salatap Dana zane

Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko

Address bayan gidan drugs katsina State

Kayan mu masu inganci ne sosae

Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba

🙏🏻🙏🏻

SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA

💯

Whatsapp or call 0816930747

7

Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)

Instagram Hajara Rabiu

*MANARAH*

©



MEENAT A 'YANDOMA

Wattpad: Meenat_A_Yandoma

ArewaBooks: Meenatyandoma

MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION

MASU BUKATAR A TALLATA MASU HAJARSU SU YI MIN MAGANA A WANNAN

NUMBER 08133562798

_DEDICATED TO_

ASMA'U ABUBAKAR MUSA (Jasmine) Alherin Allah ya kai miki a duk inda ki ke

🫶🥰

PG 15&16

..."Subhanallahi Sir! Ko dai mu kira jami'an tsaro ne?

Ɗ

aya daga cikin ma'aikatan ya karasa maganar tare da riko ogansu.

"Ku rufamin

asiri a fito da yarinyar nan ba tare da wani abu ya sameta ba. Maganar jami'an tsaro kuma ku aje ta a gefe. Muddun jami'an tsaro suka shigo cikin maganar nan, kashina ya bushe wata

ƙ

ilama lokacin karayar arzikina ce ta zo"

"Amma Sir Baka ganin kome zai iya

faruwa idan ba a kirasu sun fasa kofar nan ba? Tun dazu fa sai faman zabga ihu take ba tare da mun san me ke wakana ba"

Jin alamar an bude kofa ne ya saka ma'aikatan karasawa bakin kofar.

Sai dai Hisham ne tsaye da belt sai huci yake, kallo daya za ka ma

sa ka gane a fusace ya ke.

"Bawan Allah lafiya zaka samu ma'aikaciyarmu ka ci gaba da jibga kamar Allah ya aiko ka. Anya kuwa kana da cikakkiyar lafiya?"

"Ka iya bakinka kafin ina fizgoka In hada da kai in mayar da dakin nan in rufe. Ku har kun isa ku

ɓ

ata

r mini da jaririya sannan ku ce ina kyaleta? Ko dai ta fiddo min jinjira ko kuma duk wanda ke cikin Hotel

ɗ

in nan sai ya yabawa aya zakinta"

Hisham ya karasa maganar tare da karayin bake-bake a kofa.

"ku taimamin ku fiddo ni daga cikin nan, wallahi ina

kuka barni kasheni zai yi. Ban san da wata jaririya ba wallahi bani na dauketa ba Sir ku saka baki "

Shugaban wurin kuwa jin Muryar ma'aikaciyarsa na raye da karfin guiwa ya mike tare da karasowa bakin kofar.

"Bawan Allah ka dai duba amma na san Gloria BA

Zata taba daukar maka jinjira ba"

"Ina ba ita ta dauketa ba wa kuke nufin ya dauketa, kunga ku fito mini da

ɗ

iya tun kafin in aikata abinda zai janyo a rufe wannan Hotel

ɗ

in"

A zabure shugaban Hotel

ɗ

in ya sake kallonsa.

"Kada mu yi haka da kai, ka bamu ha

nya mu shigo za a fito maka da diyarnan. "

"Ina kuka shigo ba ku fito da ita ba kun yarda in dauki ko wane irin mataki ne?"

"Ba ma zata kai mu ga haka ba, kai dai ka matsa mu shigo"

Hanya ya ba su suka shigo sai dai ya tarbe kofa ta yadda babu wanda ya isa

ya fita har sai In shi ya bada hanya.

Ɗ

aya daga cikin masu dubawar ne ya du

ƙ

a

ƙ

ar

ƙ

ashin gado.

A firgice ya mike tare da nuna karkashin gadon.

"Sir wallahi wani abu"

"A ina!"

Hisham ya fada a hanzarce

"a karkashin gadon nan. Wallahi na tsorata ina

dukawa ya kawo min hari da Faratansa"

Ya karasa maganar ya na haki.

Me Hotel

ɗ

in jin abinda aka fada wata irin motsawa cikinsa ya yi. Lokaci

ɗ

aya ya ji ya bada wani sauti

ƙ

uuw!

"Joseph duka ka gani me ye"

Ja da baya Joseph ya yi tare da fiddo ido.

"Ni kuma

Sir! Wallahi ba zan iya ba. In dai sai na duka a wurin nan ka koreni a aiki tun yanzu"

Ya karasa maganar tare da komawa bakin kofa.

Abin mamaki duk wanda aka ce masa ya duka ya duba sai ya tirje ya ja baya.

A fusace Hisham ya tunkari

ƙ

ar

ƙ

ashin gado.

Ganin

ya saka hannu karkashin gadon ya saka mutane da dama ja da baya suna jiran tsammani.

A dan rikice kowa ke kallonsa. Sai dai Gloria ta fiddo ido waje cike da mamakin yaushe ya saka jinjira cikin dakin.

Shi kuma Hisham mamaki fal a fuskarsa ya ke kallon ji

njirar da ke wasa da hannunta cikin baki alamun yunwa take ji.

"Ka aje yarinya a

ƙ

ar

ƙ

ashin gado amma ka na mana rashin mutumci. A kan haka za mu iya ri

ƙ

e ka tare da maka ka

ƙ

ara a koto na bata mana suna da kaso yi"

Kallon baka da hankali Hisham ya yiwa Shu

gaban hotel din.

"Kotu fa ka ce? To don Allah ku gaggauta kai ni. In aje yarinya saman gado sannan daga in fita in dawo na taras da kun canza mata wuri zuwa

ƙ

ar

ƙ

ashin gado. Zan iya maka ku kotu in ce kuna so ku salwanta mini da yarinya, wa ma ya sani ko ts

afi kuka so yi da ita?"

Ya karasa maganar ya na rungume jinjirar a kirjinsa.

Wasu yawu masu

ɗ

aci shugaban Hotel

ɗ

in ya ha

ɗ

iye.

Hakika in suka yi wasa wannan fa ya fi su bariki. Abin da ya fi shi ne su lallaba su rabu lafiya.

Don haka cikin hikima ya fara m

agana.

"Ka ga mun

ɓ

ata maka, amma kayi hakuri in Shaa Allah hakan ba zata sake faruwa a. A madadina da na Gloria mu na masu kara baka hakuri, sannan ko kwana nawa za kayi ba zamu amsa kudinka ba"

Ya karasa maganar tare da tattare duk wasu ma'aikatansa suka

fice.

Bayan ya kulle dakin kwantar da ita ya yi ya zauna. Rana ta farko da ya fara tafka tagumi

"Me ke faruwa? Ko dai yarinyar nan ba mutum ba ce. Anya gobe da safe ba zai kaiwa Umma ita ba don ya san kaf duniya ita

ɗ

aya ce zata fahimce shi"

Ina zai samu abinda zai bata wa zai kuka masa da ita? Da wadannan tambayoyi ya yi bacci.

Wani irin ciwon kai ne ya yi masa dirar mikiya tilas ya kwanta lokaci daya ciwon da ke ziyartarsa a mafi yawan darare ya afka masa.

Sunansa ya ji ta na kira daga nan

bai sake sanin me ke faruwa ba sai da gari ya waye.

Babban abin da ya bashi mamaki shi ne yadda ya ga yarinyar idanuwanta

ƙ

amas tamkar babu alamun tayi bacci sai faman tsotsar hannu take yi.

A gaggauce ya shirya ya fito. Ba karamar murna ma'aikatan Hotel

din suka yi ba ganin sun rabu da ala

ƙ

a

ƙ

ai.

Kai tsaye gidansu ya nufa ya na jin gabansa na faduwa.

Inda Allah ya rufa masa asiri shi ne ba kowa a cikin falon, kai tsaye dakin Umma ya nufa.

Shigowar Hisham cikin

ɗ

akin sai da ta saka gabanta yin mummunar fad

uwa. Ba shiri ta mike tsaye.

"Hisham! Me nake gani haka, daga ina?"

"Umma

ɗ

iyar jeji ce Maranah ce wannan"

Ya samu bakinsa da furta wa ba tare da ya ba shi izini ba.

"

Ɗ

iyar jeji kuma Manarah? Innalillahi wa inna ilaihi rajiun!"

Ta karasa yin

maganar tare da yin zaman da

ɓ

aso a saman gado.

"Umma don Allah ki amsheta ki bata abinci ko madara ce a dama mata, sannan ban san yadda zan mata wanka ba shi ma duk ayi mata"

Wasu zafafan hawaye ne suka

ɓ

allewa Umma, ganin yadda Hisham ke kora mata bayani

ba tare da fargaban komai ba. Anya ya san me zuwa da jinjirar da bai san asalinta ke nufi ba a cikin gidan nan? Ya za su kare da mahaifinsa?

"Hisham!"

Ya ji ta kira sunansa da wata irin murya.

Jiki a sanyaye ya fuskance ta.

"Ka fadamin gaskiya ko dai wat

a ka yiwa ciki ta kawo maka diyarka? Hisham ka fadamin gaskiya"

Da mamaki ya ke kallonta.

"Ban ta miki karya ba ko da kuwa gaskiyar da na fada miki ba zata yi miki dadi ba. Umma diyar jeji ce amma in kin yarda"

Ya karasa maganar tare da sungumar Manarah ya

mi

ƙ

e.

Hajiya da ke labe tun lokacin da suka fara magana da sauri ta zabga da gudu ta sanar da Alhaji halin da ake ciki.

Ya na karasowa falo ya yi kicibis da Alhaji da Hajiya tsaye su na dakonsu.

Hankalin Umma kara tashi ya yi. Lokaci daya ta ji wani

gumi ya hau wanke mata jiki.

Alhaji kuwa kallo daya za ka yi masa sai gabanka ya fadi sakamakon mawuyacin hali da ya shiga.

"innalillahi wa inna ilaihi rajiun! Shi kenan Alhaji, sunanmu ya gama

ɓ

aci

ɗ

iyar shege a cikin gidanka. Da wane ido zaka lalle muta

ne?"

Hajiya ta karasa maganar ta na me fashewa da kuka.

A fusace Alhajin ya ci kwalar Hisham da ke rike da jinjirar.

"Hisham shegiya! Shegiya a cikin gidana. Na yi nadamar haihuwarka Hisham, Kashe ni kake so ka yi bakin cikinka shi zai zama ajalina"

Ga ni

suka yi ya saki Hisham tare da dafe saitin zuciyarsa. Kafin su yi wani yunkuri Alhaji ya yanke jiki ya fa

ɗ

i cikin

ƙ

ara i da kururuwa suka yi kansa....

KAMAR YADDA NA FADA BONONZA TA

Ƙ

ARE LITTAFI YA KOMA AINAHIN KUDINSA WATO 500 ZAKU TURO TA WANNAN ACCOU

NT DIN. 8133562798 Opa Amina Abubakar

COMPLETE PAGES SUNA NAN CIKI

👇👇

https://whatsapp.com/channel/0029VbBLlphK5cDDv95Own3H

LADY'S BEAUTY PALACE

SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?

KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?

KO K

UWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?

KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login