Showing 3001 words to 6000 words out of 61676 words

Chapter 2 - MANARAH COMPLETE

da ya ke dan iska ta ya ke da lokacin taimakon wasu al'umma.

Me Napep kuwa daukar haka yayi a matsayin abin nan da salihan bayi keyi, wato su yi kyauta su nuna ba su suka yi ba. Saboda ba su so ma ayi masu maganarta. Bayan

ya dauke shi bai amsa kudinsa ba, haka ya bar Hisham cike da mamakin wannan bakon lamari.

Tunda gari ya waye Umma ke bin kan Alhaji a kan ya je ko abinci ne ya kaiwa Hisham. Ke

ƙ

arshe kasa ya yi tare da kafa sharadin duk wanda ya yi kuskuren zuwa inda Hish

am ya ke sun rabu har abada. Maganar Alhajin ce ta makale sakamakon ganin Hisham da yayi kamar daga sama.

Da sauri Umma ta mike cike da zallar mamaki.

"Kai! Wa ya fito da kai wane isasshen ne?"

Tamkar yayi magana da dutse haka Hisham ya yi banza da shi.

"Da kai nake magana! "

Ya daka masa tsawar data saka Umma rikicewa



"Don Allah ka fada masa kada laifinka ya dawo kai na"

"Haba Umma a tunaninki zan kwana a cell ne. Yanzu ma abinda ya maidoni kayana na zo diba"

"Alhamdulillah! Safiya kin kyauta ina tuf

ka ina warwarewa. Ai tunda na ga Hisham ya shigo gidan nan na san da da hannunki ciki. Kije na sakeki saki daya, ki tabbar kafin ki fita kin ha

ɗ

a da wannan watsattsen yaron naki."

Ji da ganinta kai har ma da numfashinta tsayawa suka yi na wucin gadi. Ji t

ake anya ba mafarki bane ta ke, Alhajin ne ya saketa.

Maganar Hisham ce ta dawo da ita cikin hayyacinta.

"Umma Kada ki wani damu! Allah ne ya iyakance miki zaman gidan nan. Me kike tsinta a ciki in Banda

ɓ

acin rai da takaici. Kina gama idda akwai zawarawa

sabbi fil Umma sai kin zaba kin dar..."

Sauran maganar ce ta kasa fitowa sakamakon lafiyayyun marin da mahaifinsa ya

ɗ

auke shi da su. Bai bata lokaci ba ya ci gaba da jibgarsa tamkar Allah ya aikosa, cikin rufewar ido Alhaji ya buga Hisham saman daning t

able, Hisham da fasassun glass a tare suka kai

ƙ

asa kafin ka ce me jini ya

ɓ

alle ko motsi bai kara yi ba.

A gigice Umma ta yi kansa ta na kiran sunansa. Hannunsa ta

ɗ

aya ta ga hannu ya koma

ƙ

asa sharaf.

"Innalillahi wa inna ilaihi rajiun! Hisham babu. Alh

aji ka kashe Hisham"

Tana karasa maganar numfashinta ya tsaya cAk! A gefen Hisham ta sulale.

Dariyar mugunta Hajiya ta saki kafin ta fashe da kuka.

"mun shiga uku Alhaji hawa biyu a gabanmu wayyo Hisham

ɗ

inmu....

MASU BUKATAR LITTAFIN KAI TSAYE SU

SHIGA NAN

👇👇👇👇

https://whatsapp.com/channel/0029VbBLlphK5cDDv95Own3H

Tallah.

LADY'S BEAUTY PALACE

SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?

KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?

KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?

KINA S

ON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?

Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,

Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama

da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon

To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,

MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya

ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,

LADY'S BEAUTY PALACE

ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA

👇🏻

Zumar kiba

Zumar breast

Zumar hips

Zumar infection

Zumar sliming

Zumar sabon budurci

Back to virgin

Abayas

Atamfa

Lace

Hijabs

Supplements

Kayan yara

Saloon

Kunshi na salatap Dana zane

Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko

Address bayan gidan drugs katsina State

Kayan mu masu inganci ne sosae

Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba

🙏🏻🙏🏻

SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA

💯

Whatsapp or call 08169307477

Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)

Instagram Hajara Rabiu

*MANARAH*

©



MEENAT A 'YANDOMA

Wattpad:

Meenat_A_Yandoma

ArewaBooks: Meenatyandoma

MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION

MASU BUKATAR A TALLATA MASU HAJARSU SU YI MIN MAGANA A WANNAN NUMBER 08133562798

_DEDICATED TO_

ASMA'U ABUBAKAR MUSA (Jasmine) Alherin Allah ya kai miki a duk inda ki ke

🫶🥰

PG 5&

6

...

Ƙ

asurgumin jeji ne wanda a iya kallonsa ba zaka taba tsammanin mutum zai iya ratsawa ta cikinsa ba. Dogayen bishiyoyin da ke jejin kallo daya zaka yi masu sai gabanka ya fa

ɗ

i. Sakamakon wani irin tsayi da lankwasawa da suka yi.

Deena da babbar amiyar

ta Afra ne ke ratsa jejin ba tare da tsoro ko farbaba.

"Deena amma kin tabbatar kin yanki gashin Hisham? Kinsan fa yadda muka yi da Boka"

Afra ta karasa maganar tare da haurawa saman wani dutse da ya tare gabansu.

"Hauka ake in Taho BA tare da gashin nan

ba. Ai ko zanyi yawo tsirara sai na mallaki Hisham na rabashi da kowa na da, tunda dama can ba jituwa suke da mahaifinsa ba. Ko kinsan jiya ma sai da ya mareni muka dambatu wannan sawun fa duk shi ya yi mini shi"

Ƙ

atotuwar ashar Afta ta zabga tare da dakat

awa da tafiyar da take.

"Wallahi Deena kina bada mata. Yanzu har kinyi lalacewar da Hisham zai kamaki ya rika duka tamkar wata baiwarsa? Ni kam me kika gani a jikinsa da ba zaki iya rabuwa da shi ba. Farin kawai ne da kuma kyawu da ke gare shi amma kin fi

shi kudi gata galihu"

"Hmm! Ba za ki gane ba. Kawai dai mu karasa gaban Cinyedu"

Banza Afra ta yi da ita domin ta kawo ta wuya.

tafiya kadan ta kawo su wurin bukkar cinyedu.

Bukka ce da aka zagayeta da jajayen kyallaye ga kuma wasu daka-dakan

kawunan kwarangwal da ke rataye a kusa da ita. Kallo

ɗ

aya za ka yi wa cinyedu sai hantar cikinka ta kada sannan ka fahimci sunyi hannun riga da imani.

Tsoho ne wanda ya ga jiya ya ga yau. Fatar jikinsa duk ta yamushe, ilahirin jikinsa gashi ne tamkar jikin

dabba.

Tsafaffen buzun da ke shimfi

ɗ

e suka hau tare da dubarsa.

Kallonsu ya yi tare da kwashewa da dariya.

"Ka ga

ɓ

atattu ahalin

ɓ

atacce. Mi

ƙ

o mini gashin"

Ba musu ta saka hannu ta fito da gashin ta mika masa.

Wata

ƙ

atuwar kwarya ya dauko me cike da ruwa

ya juye gashin. Wasu layu guda biyu ya dauko ya watsa cikin ruwan.

Hannunsa na hagu ya dauka ya saka cikin ruwan tare da rufe idanunsa ya na karanto wasu

ɗ

alasiman tsafi.

Ya dauki da

ƙ

i

ƙ

u kafin ya bu

ɗ

e idanunsa.

Tamkar wanda ya hango ranar

mutuwarsa haka ya zabura tare da murza idanunsa, da gaske ne ba gizo bane bare ya saka ran ko bacci ya fara daga zaune har ya lula duniyar mafarki.

Halin da suka ga Cinyedu ya fada shi ya saka su jin gabansu ya fadi. Kallon da suka ga ya na masu ne ya sak

a sauran nutsuwar data rage Masu tserewa.

"Lafiya kuwa? Ko wani abu ne ya faru"

Deena ta tambaya murya na rawa tamkar me shirin fashewa da kuka.

Bai ce mata uffan ba fa ce nuni da yayi mata akan ta le

ƙ

o cikin kwaryar. Hisham ne tsaye ya juya hannunsa rike

da jariri ya na dariya.

Kururuwar da Deena ta kwala ce ta saka Afra firgita bata san lokacin da ta le

ƙ

o ba.

A firgice ita ma ta juya ta na me kallon kwaryar.

"Boka me nake gani? Ina Hisham ya samu jariri. Don girman tsafinka ka fada mini ainahin abinda k

e faruwa"

A maimakon ya bata amsa sai gani suka yi ya turbune fuska.

"Hakika wannan ce rana ta farko da na ci karo da abinda ya girgizani. Rana ta farko da na gabatar da bincike a maimakon in ga sakamakon abinda nake nema sai wani bakon lamari ya sake Kun

no Kai. Ku sani yau ta kasance rana ce ta rashin sa a domin na rasa gane me Jinjirar nan ke nufi. Amma tabbas ke da Hisham kuna cikin gagarumar matsalar da sai nan da mako biyu in ta yiwu zan gane ainahin abinda nake son ganewa."

Ya karasa maganar tare da

kallon Deena.

"Shi kenan! Ta faru ta kare. Da ma akwai matsalar da zata gagareka? Ni kam na shiga ukuna"

Tsawar da ya daka mata ce ta sakata hadiye sauran maganar.

"Ba don kin kasance kin jima kina zuwa wurina ba da yanzu ba wannan maganar ake ba. Ki

bace min da gani kada ki kuskura in GA kafarku sai nan da mako

ɗ

aya"

Rufe bakinsa a rikice suka mike da gudu-gudu suka baro wurin.

...Alhaji kuwa tun bayan da suka kawo su Hisham asibiti jikinsa ya yi wani irin sanyi musamman ga Safiyarsa. Me ya kai shi y

a furta kalmar saki, ba shakka ya yanka babban kuskure. Tun kafin ta farka ma ya mayar da ita.

Yau ita ce rana ta farko da ya ji tamkar ana sarrafa jikinsa, da gaske shi ne yayi wannan aika-aika?.

Nurse ce ta isar masa da sakon likita na nemansa a office.

Bai bata lokaci ba ya iske sa a office din.

Farin glass din da ke fuskarsa ya sauke tare da kallon Alhaji Mukhtar.

"Alhaji munyi nasarar tsayar da jinin da yaronka ya zubar. Yanzu haka wani jinin muke kara masa. Amma mahaifiyarsa yanzu haka sai dai mu dag

e da addu'a domin zuciyarta ce ta so samun matsala. Wani abu da ta ji ko ta gani shi ya karasa rikita lafiyar jikinta. Amma In Shaa Allah Zata farka a ko wane lokaci, sai dai a kiyaye fada mata duk wani abu da zai zamto yana tayar mata da hankali"

Godiya

Alhaji ya yi ya fice daga office din. Kasancewar Hajiya na wurin Umma

ɗ

an abokinsa wanda ya kasance abokin Hisham ne ya kira wato Yazid. Domin har a zuciyarsa in dai ya na cikin dakin ya na kallon Hisham da ke kwance bai san wanda ke kansa ba. Wata zuciyar

ayyana masa take ya saka fulo ya danne kan Hisham har sai ya mutu.

Don haka Yazid na karasowa Alhaji ya fice daga dakin.

Ba karamar firgita Yazid ya yi ba ganin aminin nasa kwance ga uban bandeji a kai. Wayar Hisham ce ta hau ruri, sunan Deena da ya gani

ne ya saka shi dauka ya sanar da ita halin da ake ciki. Kamar jira ake yana katse kiran sai ga na Shukura ya shigo.

Wata Ashar ya danna tare da kara wayar a kunnensa. Ita ma bai boye mata komai ba.

Sai da ya katse kiran ya gane ya tafka babban kuskure dom

in su duka sunce ga su nan zuwa kuma ya san kamar wuta da ruwa haka suke ba su jituwa.

Motsin da Hisham ya fara ne ya saka Yazid zaunawa a kusa da shi ya na masa sannu.

Kansa da ya ji ya masa nauyi ne ya saka shi dafe goshinsa wanda aka nanna

ɗ

e da bandej

i.

Ɗ

aya bayan

ɗ

aya abinda ya faru ya shiga dawo masa.

Dogon tsokin da ya ja ne ya saka Yazid tambayarsa lafiya.

"Ina Umma take"

"Ta na dayan dakin in ji Alhaji"

Sunan Alhaji da Hisham ya ji an ambata ya saka duk wani annuri da ke fuskarsa daukewa.

Yazid b

ai yi mamaki ba domin ya san takun sakar da ke tsakaninsa da mahaifinsa.

Flat ya dauko ya zuba masa fruits ya miko masa.

Sai dai ko da wasa ya ki ya ci bukatarsa daya a zo a cire masa wannan jinin ya kama gabansa.

Kofar da suka ji an turo ce ta sakasu kal

lon wurin.

Deena ce a gigice ba ta

ɓ

ata lokaci ba ta haye Saman gadon ta na jero masa sannu.

A yanzu kam ya saki jiki da ita sosai tamkar ba su bane suka gama ci ma juna mutumci ba.

Turo kofar da aka sake yi ce ta saka gaban Yazid fa

ɗ

uwa. Shi kenan! Ta

faru ta

ƙ

are a yiwa me zane

ɗ

aya sata.

Deena kuwa girar sama data kasa ta hade ganin wadda ta tsana fiye da kowa a rayuwarta wato Shukura.

Shukura kuwa ko a jikinta domin ta fi Deena boye kishi da kuma iya bariki.

"Sannu dolena! Ubangiji ya baka lafiya, y

a kake ji"

Murmushi ya yi domin har ga Allah ya na kaunar Shukurah ba ka

ɗ

an ba.

Zagin da Deen ta laftawa Shukura be ya saka Hisham ha

ɗ

e rai. Domin tun bayan shigowar Shukurah ya ma manta da Deena ta na wurin.

"A gidan uban wa ya zama dolenki? Ke asuwa In

ana babbakar Giwa a tunaninki ana jiyo

ƙ

aurin Zomo ne?"

Murmushin da ke kara tafiya da imanin Hisham Shukurah ta yi.

"Haba 'yar uwa. A tunanina yanzu ba lokacin fada ba ne mu nemi lafiyar masoyinmu koma me ye zsi a yi daga baya. Haka ne ko dole na?"

Ta

karasa maganar tare da kallon Hisham.

Tsatss! Deena ta dauke Shukurah da lafiyayyun mari.

A maimakon Shukura ta yi yun

ƙ

urin ramawa kumci ta dage ta na murmushi ta kalli. Deena

"Mari karamin abu ne da zan iya shanyewa Indai a kan Dolena ne wato Hisham"

Wan

nan magana da Shukurah ta yi Deena ji ta yi tamkar an watsa mata tafasasshen ruwan zafi a zuciya.

Hisham da ya kai makurar

ƙ

urewa a fusace ya fara magana.

"A kan me za ki tsaya ta marar mini ke. In dai na isa da ke bance ki

ɗ

aga mata kafa ba "

Jin abinda

ya fada ya saka Shukura jefawa wani irin kallon me dauke da na fiki iya bariki.

Yazid kam wasu yawu ya ha

ɗ

iye

ƙ

ut! Domin ya san tabbas shi

ɗ

aya ya yi ka

ɗ

an ya iya kashe wannan wutar da ke shirin kunnuwa.

Deena kuwa cikin rufewa ido ta tunkari Shukura. Sa

i dai kafin ta karasa tuni Shukura ta watsar da fruits din dake cikin flat

ɗ

in ta saukewa Deena Shi a goshi. Fashewarsa ta yi daidai kwala ihun Deena lokaci

ɗ

aya jini ya biyo baya.

Ihun da Nurse ta ji shi ya saka su shigowa

ɗ

akin da gudu. Mutuwar

tsaye suka yi ganin abinda na mujiyarsu suka hasko masu....

Meenat A 'Yandoma

08133562798

DON ALLAH MASU TAMBAYAR GROUP KU SHIGA WANNAN

👇👇

https://whatsapp.com/channel/0029VbBLlphK5cDDv95Own3H

LADY'S BEAUTY PALACE

SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO K

I GYARA BREAST DINKI NE?

KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?

KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?

KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?

Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko sauray

inki da kansa,

Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon

To matsalarki tazo karshe indai ingantattu

sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,

MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,

LADY'S BEAUTY PALACE

ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN D

A KIKE SO KAMAR HAKA

👇🏻

Zumar kiba

Zumar breast

Zumar hips

Zumar infection

Zumar sliming

Zumar sabon budurci

Back to virgin

Abayas

Atamfa

Lace

Hijabs

Supplements

Kayan yara

Saloon

Kunshi na salatap Dana zane

Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko

Address bayan gidan drugs katsina State

Kayan mu masu inganci ne sosae

Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba

🙏🏻🙏🏻

SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA

💯

Whatsapp or call 0816930747

7

Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)

Instagram Hajara Rabiu

*MANARAH*

©



MEENAT A 'YANDOMA

Wattpad: Meenat_A_Yandoma

ArewaBooks: Meenatyandoma

MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION

MASU BUKATAR A TALLATA MASU HAJARSU SU YI MIN MAGANA A WANNAN

NUMBER 08133562798

_DEDICATED TO_

ASMA'U ABUBAKAR MUSA (Jasmine) Alherin Allah ya kai miki a duk inda ki ke

🫶🥰

PG 7&8

... A gaggauce Nurse ta riko Deena da ke faman kururuwa ga jini ya wanke mata fuska.

Shukura kuwa ko a jikinta domin ta san duk rintsi

Hisham ya na a tare da ita.

"Amma dai ku dabbobi ne ko? Ta ya mun aje mara lafiya za ku zo kuna yi mana fada har ku fara zubar da jinin junanku?"

Nurse ta karasa maganar cikin zallar

ɓ

acin rai.

"Kada ki fada nuni ba da

ɗ

i ke ma yanzu goshin naki ya zubar d

a jini"

Ce war Shukura

"Sister ba wannan maganar ya kamata mu yi ba. Kamata ya yi mu ceci rayuwar wannan baiwar Allah. Kada mu barta ga shi sai rasa jininta take"

Ta karasa maganar tare da kamo Deena da ta fara ganin mutane na koma mata bibbiyu.

Alhaji n

e ya zo zai shiga dakin da Umma take, taron mutane da ya hango kofar dakin da Hisham ya ke ga kuma hayaniya ana ta yi ne ya saka shi shiga dakin da sauri.

Fuskar Deena da ya gani ita ce ya shaida domin bai manta biyo Hisham gida da take yi ba.

Wani

ƙ

ululu

n bakin ciki ne ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login