Showing 45001 words to 48000 words out of 61676 words

Chapter 16 - MANARAH COMPLETE

/>
Ajiyar zuciya ya sauke.

"Umma da sauki dai! Maganar bata asibiti ba ce. Yanzu dai mu je mu ga yadda jikin Anti Zainaba ya ke daga b

aya koma me kenan Hisham da kansa zai miki bayani"

Ba don Umma ta yarda da su ba haka ta kyale su suka nufi dakin da Zainaba take. Tun daga nesa Sharifa ta gane Hisham saboda haka hannu ta

ɗ

ora a ka.

Suna karasawa Yazid ne mai karfin gwiwar gaishe da su. H

isham kuwa ya na daga ido ya sauka a kan Sharifa data gama ru

ɗ

ewa.

"Sharifa! Me kike yi a nan"

Ya karasa mganar cike da zallar mamaki

PG 49&50

NA KUDI NE DOMIN BIYAN KUDIN LITTAFIN 500 TA WANNAN ACCOUNT DIN 8133562798 OPAY AMINA ABUBAKAR

...A gigice Yazi

d ya ruko Hisham da ke neman karasa kwanciya. "Ka ga Hisham kada ka cutar da kanka. Ka dauki komai a cikin kaddararka"

Doguwar ajiyar zuciya ta sauke tare da kafe Yazid da ido.

"Kaddara fa ka ce? Kada ka la

ƙ

awa

ƙ

addara domin wannan shiryayyu al'amari ne da

ta jima da shiruawa. Na yi nadamar rayuwata ji nake ina ma in hadiyi zuciya in mutu. Sirikina a tare da matata har da rabo a tsakaninsu. Innalillahi wa'inna ilaihirajiun!"

Inna Tala da ke gefe kuka ta fara cikin tashin hankali. Domin tunda take ko a fim b

ata ta

ɓ

a ganin wannan tashin hankalin ba.

Shukura kuwa kuka tare tamkar ranta zai fita.

Cike da karfin gwiwa Hisham ya mike. Da sauri Yazid ya rikoshi ganin ya tunkari gadon da Shukura ke zaune.

"Aa Hisham! In hankali ya bace da hankali ake dawo da shi. Da

ukar hukunci a cikin halin da kake ciki ba naka bane, kayi hakuri ka nutsu ka dawo cikin hayyacinka"

Girgiza kai yayi cikin

ƙ

unar zuciya.

"Duk abin da na fada ko na aikata a daidai wannan lokacin, ku sani cikin hayyacina nake" ya karasa maganar tare da ja

nye Yazid daya tarbe masa hanya. A gaban Shukura da fuskarta ta hade da majina da hawaye ya tsaya.

Mama kuwa ta tsorata da yanayin shi tunkaro inda ya ke tayi. Da sauri ya

ɗ

aya mata hannu. "Kada wanda ya matso inda nake. Na zo ne in Mata jawabi na karshe d

omin daga yau ba lallai bane wata magana ta kara hadamu"

Jin abin da ya fada a gigice Shukura ta

ɗ

ago da jajayen idanunta tana girgiza kai. "Kayiwa girman Allah kada ka datse igiyoyin aurenmu, nayi nadama sharrin shaidan ne"

"Karya kike yi ke ce babbar sha

i

ɗ

aniyar"

Ya karasa maganar cikin karaji. "Na yarda dake na baki dukkan amana. Na aureki duk da baki kai a ce na aureki ba, na yi abubuwa da dama saboda ke. Wannan shi ne sakamako na a wurin ki? Wannan shi ne bakin tabon da zaki barni da shi har zuwa numfa

shi na na karshe? Babu da kuwa komai ya zo karshe. Na sake ki! Na sake ki!! Na sake ki!!!"

Ihu ta hau zundumawa

"Mama kin cuceni sai da na ce a zubar da cikin nan kwadayin abin duniya ya saka ki yi mini hudubar data kaimi ta baro. Ya zanyi da kaina in bab

u Hisham Innalillahi wa'inna ilaihirajiun"

Ta karasa maganar tare da fa

ɗ

owa daga saman gadon.

Ganin halin da abokinsa yake cikin take masa baya ya yi. Sai dai suna fitowa suka yi kici

ɓ

is da Umma. "Hisham ina ta kiran wayata Zainaba babu lafiya duk

mutanen gidan muna asibiti"

Hisham dai ya kasa magana sai Yazid ne yayi karfin halin amsawa.

"Umma Shukura ce babu lafiya yanzu haka daga dakin da take muke. Amma mu je a ga jinkin Yaya Zainaba"

"Kamar kuma boye miki wani abu. Yazid sanar da ni me ya faru?

"

"Umma labarin na da tsayi. Ina muka je gida za su yi maganar"

Kai tsaye dakin da Zainaba take suka tunkara.

Tun daga nesa Sharifa ta gane Hisham don haka hannu ta

ɗ

ora a ka.

Hisham kuwa ganinta ba karamin mamaki ya ba shi ba.

"Sharifa! Me kike yi

nan?"

"wallahi ba laifina ba ne. Banyi niyyar kashe ka ba kamar yadda suka bukata. Laifina ne duk ita ce ta ha

ɗ

a komai,

ƙ

ai

ƙ

ayi ne ya koma kan mashe

ƙ

iya."

Ta karasa maganar cikin karaji.

Alhaji da ke tsaye cike da alhini kan shi kara

ƙ

ullewa ya yi.

"Ban g

ane abin da kike fada ba, Sharifa dama kin san dangi na ne?" Hisham ya furta

"Wallahi zan fada maka gaskiya kada ka saka ayi mini komai. Domin tun yanzu na gane gaskiya sannan na fahimci ramin mugunta in zakagina Shi. Ka Gina gajere wata

ƙ

ila kai zaka fa

ɗ

a

"

Duk da AC din da ke cikin Emergency wani irin gumi ne ya shiga wanke wa Hajiya jiki. "Karya kike yi munafuka, kinyi sanadin kwantar da Zainaba ba ki isa ki tsira ba kada ku yarda da duk abin da zata fada maku."

"wallahi sai na fada, ko da za ki zama ajal

ina. Ke ma ya kamata ki zubar da makaman ya

ƙ

i ki gane gaskiya Allah

ɗ

aya ne. Reshen da ya juye da Mujiya abin da kika nufi in ba Hisham ya sha sai ga shi

ɗ

iyarki ce ta sha"

Zazzafan mari Hajiya ta dauke Sharifa da shi.

"Karya kike yi kada ku yarda da ita k

arya zata fada maku"

A fusace Alhaji ya fizge Hajiya ransa a matukar

ɓ

ace.

"Ina kika kuma yi mata wani abu. Sai na

ɗ

auki mummunan mataki a kanki"

Lokaci

ɗ

aya jikin Hajiua ya fara ciri. Domin bata manta da kashedin da boka ya yi mata ba " Ko da wasa kada ki

bari Alhaji ya san wata gaskiya a kanki ko da kwara

ɗ

aya ce. Sanin gaskiyar abin da ke faruwa sau

ɗ

aya da zai yi, ayyukan da kika yi masa na tsawon shekaru. Komai zai lalace, ke ba ma shi

ɗ

aya ba hatta Hisham zai dawo cikin hayyacinsa."

Maganar Boka ta da

wo mata sabuwa dal! Tamkar a lokacin ya ke mata ita.

"Kafin in Baku labarin abin da ya faru ina so Hisham ka dauka a ranka banyi niyyar kashe ka ba. Yanzu haka Allah ya jarabce ni da matsananciyar soyayyarka. Waccan da ku ke gani kura ce da fatar akuya."

T

a karasa maganar tare da nuna Hajiya da ke faman kuka riris.

"Ban san Hisham ba bansan wane ne shi ba. Ni karuwa ce ma ana mai zaman kanta, wadannan mutanen sun same ni da maganar zanyi masu wani aiki za su biyani makudan kudi. Jin irin kudin da zasu biyan

i banyi wata wata ba na amince. Guba suka bani tare da hoton Hisham akan in san duk yadda zanyi in kulla ala

ƙ

a da shi. farkon fara alakarmu Ubangiji ya jarabceni wa fadawa soyayyarsa. Kamar yadda da fada Hajiya Hisham ta so in bawa gubar ya sha ya mutu.

Sai dai a duk lokacin da naso aika abin wa aka sakani. Sam sam bani iyawa, yau ma haka ce ta faru bayan haduwa da Hisham na zuba masa gubar a cikin lemu. Sai dai zuciyata ta hana ba shi gubar ya sha. Jin kadan bayan tafiyarsa na shiga wanka ita kuma Zainab

a ta zo a kan ya suka ji shuru maganar Hisham. Ashe ba tare da na sani ba, ta sauki lemu me guba wanda na kasa bawa Hisham ita kuma ta sha. Na rokeku ku yafe mini wallahi na yi nadama"

Zubewa ta yi a kasa ta na cizgar kuka.

Alhaji kuwa tsabar firgita taga-

taga ya yi zai fa

ɗ

i. Da sauri Yazid ya rike da domin shi ma Hisham ya kasa kwakkwaran motsi daga inda ya ke. Murya na kyarma ya kalli Hajiya da ke yashe a

ƙ

asa. Sai dai ya kasa furta ko da kalma

ɗ

aya ce sakamakon bakon yanayi da ya ziyarce shi. Ji yake tam

kar ana kwance masa wani sauri a jiki, kafin zuwa wani lokaci ya ji zuciyarsa sakayau jikinsa ya masa wani irin sakayau. Da kyar ya lalubo maganar data makale masa, "Rahila kin rabani da kowa nawa,

kin rabani da kanina wanda muka fito ciki

ɗ

aya. yanzu haka

ban san yana raye ba ko kuma ya mutu. Ni za ki kashewa

ɗ

a Rahila ni"

Ya karasa maganar ya na nuna kansa.

Umma kuwa ta kasa magana face hawaye da ke tsere a fuskarta. Tabbas ta yarda har gaban abada Rahila ba zata taba kaunarta ba. Allah ba

azzalumin bawa ba, sai gashi wanda ta ginawa ramin mugunta daban wanda ya fada daban.

"Alhaji kada ka ce zaka rabu da ni. Wallahi kome nayi na yi shi ne domin mu rayu tare mu mutu tare. Da baka kawo waccan ba da komai bai faru ba"

Ta karasa maganar ta na

me nuna Umma.

"Ki rufe min baki na ce"

Ya daka mata tsawar da a kaf tarihin rayuwarsa bai taba yi mata ita ba.

"Kada ki yaudari kanki domin zama a tsakani na da ke ya kare. Kinyi abubuwa da dama ina da tabbacin Ni da ke mun cutar da Safiya don haka dole ki

girbi abin da kika shuka. A tunaninki za ki iya kashe wanda kika so ne? Ina ko alama ke baki isa ki kashe wani ba face wanda Allah ya rubuta wa'adinsa a lokacin. Ke da kanki kin kashe diyarki domin ko ta rayu likita ya sanar mini da wuya ta kara morwa kan

ta wani abu. Ba magana ba tashi koda zaune ne, za ku karasa rayuwarku cikin jinya wannan kadai ya isheki."

Da sauri likita ya fito daga

ɗ

akin. "Hayaniyar da kuke yi ta yi yawa, akwai bukatar ku matsa daga kofar dakin nan domin kuna kokarin hanamu aikin da

muke"

Ba musu suka ja da baya, Hisham kuwa ji ya ke duk ya zama wani iri tamkar a wata sabuwar duniya ya ke.

Ɗ

aya idon da zai yi karaf idanuwansu suka ha

ɗ

u. Mutsittsike ido tayi tare da ambata sunan Allah da karfin gaske. Wadda ke ri

ƙ

e da ita cikin farin

ciki ta ke kallonta domin tun bayan da suka tsinceta bata taba yin magana ba sai yau. Ita da Hisham rige-rigen karasawa ga juna suka yi. Murya na kyarma ta furta. "Hi...hish.. Hisham"

Tare da nuna shi da hannunta da ke matukar kyarma. Luuu! Ta yanke jiki t

a fadi. A rikice su Umna suka yi kanta. Girgizata ya ke da karfi tare da furta"Sahla ki tashi! Ba zaki tafi ke

ɗ

aya ba. In kika mutu tabbas zanbi bayanki"

Ya karasa maganar cikin

ɗ

aga murya.

Duk da tambayar da su Umma suke yi masa a kan wace ce ita. Ya kas

a ba su amsa face girgizata da ya ke. Kafin su yi aune Hisham yayi baya luuu! Nan fa tashin hankali ya linku suka hau girgizasu duka biyun da ke yashe a

ƙ

asa cikin sabon tashin hankali...

Meenat A 'Yandoma

08133562798

MASU TAMBAYAR LINK NA CHANNEL KU SHI

GA NAN

👇👇👇

LADY'S BEAUTY PALACE

SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?

KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?

KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?

KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?

Kinason shape dinki ya fi

to kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,

Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gy

ara maki Kai ne wato saloon

To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,

MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya

insha Allah,

LADY'S BEAUTY PALACE

ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA

👇🏻

Zumar kiba

Zumar breast

Zumar hips

Zumar infection

Zumar sliming

Zumar sabon budurci

Back to virgin

Abayas

Atamfa

Lace

Hijabs

Supplements

Kayan

yara

Saloon

Kunshi na salatap Dana zane

Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko

Address bayan gidan drugs katsina State

Kayan mu masu inganci ne sosae

Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba

🙏🏻🙏🏻

SIYAN NA GARI

MAIDA KUDI GIDA

💯

Whatsapp or call 08169307477

Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)

Instagram Hajara Rabiu

PG 51&52

NA KUDI NE DOMIN BIYAN KUDIN LITTAFIN 500 TA WANNAN ACCOUNT DIN 8133562798 OPAY AMINA ABUBAKAR.

...Wuyan Hisham ya dafa domin ba

karamar firgita ya yi ba da lamarinsu. Ji da yayi yana raye ba karamin kwantar masa da hankali yayi ba. "Bayin Allah ku su waye? Daga ganinku ta bude baki ta yi magana. Abin da na jima ina nema sai dai murna ta koma ciki domin ta na ganin

ɗ

anku ta yanke j

iki ta fadi. Ku su waye ko kun santa ne dama?"

Wadda ta riko Sahla ta shiga jefa mata tambayoyi.

Umma ta kasa magana domin yau ce rana ta farko da irin wannan abin ya faru a gaban idanunta. Duk cikinsu Alhaji shi da Yazid ya yi karfin halin kiran Nurse. Ba

a dauki lokaci ba aka shigar da su cikin

ɗ

aki.

Tunda aka shiga da su ciki hankalin umma ya kasa kwanciya. Kada murna ta koma ciki, a yau ta hango tsantsar kauna da begen juna a tsakanin a idanun Alhaji a yayin da ya ke duba lafiyarsa. Muryar likita ce ta

dawo da su daga duniyar tunanin da suka lula. "Ba ku bane masu kawo Sahla duk bayan mako biyu a duba lafiyarta ba?"

Da saurin Dattijuwar ta mike tana fadar. "Mu ne"

"Ku biyoni office" Gaban Umma mummunar faduwa ya yi ilahirin jikinta ya yi sanyi "shi kena

n Ubangiji ka tsare abin da nake zargi"

Ta fada a cikin zuciyarta. Inna Tala Kuwa a dole ta sauko da Manara, saboda tun lokacin da abin ya faru take ta faman mutsirniya.

Can asibiti tun bayan da Deena ta sanarwa da Mahaifiyarta Shukura karuwar Alhaji ce.

Mommy ta rasa duk wata walwalarta muryarta ji take duk ta sha

ƙ

e ta kasa furta ko da kalma

ɗ

aya ce. Sai innalillahi wa inna ilaihi rajiun! Da take ta nanatawa a cikin zuciyarta. A hankali ta ji nutsuwarta na dawowa, guntun hawayen da ya yi nasarar kubtowa t

a saka hannu ta share.

"Deena! Ina so a yau ki fadamin gaskiyar ala

ƙ

ar da ke tsakanin Mahaifinki da Deena."

"Wace Deenar?" Alhaji da shigowarsa kenan ya yi caraf ya amshe tambayar.

"

Ɓ

oye-

ɓ

oye ya kara. Ni ke aurenki ba ke kike aurena ba don haka ina da dama

r da zan tara ko da mata hudu ne in hada da

ƙ

war

ƙ

wara. Maganar Shukura kuma na haramtawa kowa yinta. Ita

ɗ

in wani sashene na daga arzikina, da a ce babu Shukura ku ma da yanzu rayuwarku na cikin garari. Arzikin da kuke takama da shi da yanzu kuna nan a cik

in zafin talauci. Ku saka a ranku ranar da duk aka ce babu Shukura to arziki ya zo karshe"

Tunda ya fara maganar Umma ta yi mutuwar zaune, ji take kamar mafarki take da an ta

ɓ

ata zata farka. "Innalillahi wa'inna ilaihirajiun" ta shiga nanatawa a firgice.

"

Daddy Ka cuce mu ka cuci rayuwata. Ka rasa da wa za kayi ala

ƙ

a da ita sai abokiyar zamana matar sirikinku, wannan bala'i da me yayi kama ranar da Hisham ya gane tare kake da matarsa"

Ta karasa maganar ta na kuka.

"Munzali ka gama da rayuwata ka bar mana t

abon da har duniya ta ha

ɗ

e ba zai taba goguwa ba. Ka lalata 'ya'yan wasu a taya kake tunanin Allah zai barka. Ga Deena nan kaf abin da kake ta shanyeka ta Murje, ni kuke gasawa bala'i a cikin zuciyata. Ji nake ina ma bakin cikinku ya karasa kashe ni huta d

a wannan bakin cikin"

wayar Deena CE ta fara ruri. Sunan Yazid da ta gani kwance a saman Screen din ya sakata dauka da sauri tana me karata a kunne. Tamkar wadda aka tsikara da allura a gigice ta muke zaune.

"Hisham

ɗ

in! Wace asibiti. Ga ni nan zuwa"

Jin ta ambaci sunan Hisham a fusace mahaifinta ya dubeta.

"Ko ma me ya faru kada kiyi tunanin zan barki ki je wurin yaron can"

"wallahi Daddy sai na je ko da zaka kashe ni. Allah ne shaida ina kaunar mijina, kuma na san tsarewar da ka saka aka yi masa ce t

a haddasa masa ciwo. Yanzu haka ya na gadon asibiti a kwance bai san wanda ke kan shi ba. Wallahi Daddy ka cuceni"

"Ko ma me za ku fada ki fada. Amma ba zaki taba fita a halin da kuke ciki ba"

"Wallahi sai na tafi. Duk wa ya haddasa mini shiga cikin halin

in ba kai ba"

Kokarin marinta da Mommy ta ga ya na yi ne ta daga kanta cike da takaici.

"Ba wurin wani kwarto zata je ba! Ta na da hakkin a kan mijinta shi ma kuma haka. Da kake maganar ba zata je ba, so kake ka kashe mata aure ta dawo gida bakin cikinta d

a naka su karasa kasheni?"

Kafin Alhaji ya yi wani yunkuri tuni Deena ta fizge karin ruwan da aka saka mata ta yi waje da gudu. Zaman

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login