Showing 1 words to 3000 words out of 64054 words
[24/03, 5:14 AM] Mom Mashkur First class: Wannan littafin ku
ɗ
i ne 300
Za a tura ta wannan accaunt
ɗ
in Fa'iza Abubakar 0020281885 Unity bank shaidar biya ta wannan no 09030283375 idan katin waya ne mtn Ƴan Niger su tuntu
ɓ
i wannan no +22785885134
2
️
⃣
1
️
⃣
➡
️
2
️
⃣
2
️
⃣
Suna zuwa falon Imran ya ja tunga ya tsaya yana ƙoƙarin danne dariyar da take son fitowa ba tare da ya shirya ba, dan yadda ya ga Inna ta wani biyo su kamar wanda suka yi wani gagarumin laifi sai wani muzurai take kamar ta yiwa sa
rki ƙarya. Sadiya ma sai da suka dangana da falon ta fara jin haushin gudun famfalaƙin da suka yi, dan abin na Inna ya wuce misali.
Inna na fitowa falon ta kasa ta tsare riƙe da makamanta, kallonsu kawai take tana jin haushinsu gaba
ɗ
aya, dan kawai gani
take shegiyar jaraba ce da rashin haƙuri ya sa suke nema su jiƙawa mutane aiki su
ɓ
allo ruwan da tsayar da shi zai yi wahala, amma fa in ji Inna. Imran ƙarasawa kan kujera ya yi ya zauna tare da wani hakimcewa ya tattaro gaba
ɗ
aya jarumtarsa ya dake da ita
, kamar ma bai san Inna na hasala tana hatare -harare ba kamar wacce aka yiwa ƙwacen ku
ɗ
i.
"Ni dai wallahi zuwa birnin nan da zaman gidan nan ya zame mini masifa da bala'i yo Allah na tuba idan ba masifa ba menene wannan a ce tun da na zo ZAMAN WANKAN n
an da raina ban huta ba sai bala'i daga wannan sai wancan kullum da kalar wanda nake hantsilawa a ciki" Ta fa
ɗ
a tana kallon Sadiya da ta sunkuyar da kai ƙasa.
Babu wanda ya tanka ta dan haka bata yi wata-wata ba ta cigaba da magana cikin hasala.
"B
anda rashin mutunci a ce ina cikin gidan nan Imirana kake neman haikewa ƴar nan me
ɗ
anyen jego, kenan ma bani da amfani? Ko dan baka san wahalar
ɗ
aukan ciki da nakuda da kuma reno ba, abin da ka sani kawai ka yi fush
ɗ
an ya fa
ɗ
o duniya, ai ana barin halal
dan kunya" Ta fa
ɗ
a tana jin kamar ta hau Imran da duka.
"Dan Allah Inna ki yi haƙuri babu wanda ya san kin dawo ma gid...
"Rufe min baki algunguma, irinku ne daga an yi arba'in sai a ji kun fara amaye-amayen jaraba, har kin manta uwar wuyar da kika s
ha a naƙudar ku ne masu biyewa namiji ya ƙara
ɗ
irka muku wani cikin saboda rashin sanin ciwon kai daga namiji ya fara muku da
ɗ
in baki sai ku bada kai bori ya hau a barku da wahala yo ciki da goyo ai wahala ne" Inna ta katse Sadiya cikin harzuƙa.
Shiru
Sadiyar ta yi bata ce komai ba amma a zuciyarta sai ta ce
"Inna ke kika ga bala'i a zuwanki ko kuma mu muke ganin bala'i kala-kala, tun da kika zo wa ya huta jarabar yau da ban, ta gobe da ban, in ban da neman magana da hana rai sakat a ce muna cikin
ɗ
aki ma sai kin bimu ko ke zaki yi rainon cikin" Cewar Sadiya a zuciyarta.
"Kai kuma Imirana na lura inda aka raba kunya ma baka bi ta wajen ba, lokacin da ake raba sanin ta ido kai kana bacci ina tsaye a
ɗ
akin amma ka yi getse-getse riƙe da mace wai k
ai
ɗ
an duniya " Ta fa
ɗ
a tana kafe Imran da ido tamkar za ta sakar masa muciyar a kansa.
"Matarki ce?" Cewar Imran cikin izza ya kuwa make kamar ma bashi ya yi maganar ba.
Sakin baki kawai Inna ta yi galala tana kallon Imran cike da mamakin kalamans
a, ta ma rasa bakin magana.
"Na ga dai sadaki na biya ko kyauta aka bani ita, in kuma...
"Lallai in da ranka ka sha kallo, duk mai rai ba ya rasa ganin abin mamaki, Imirana ni kake cewa Halima matata ce, ban da dai ka ga makwancina, to bari in tuna m
aka idan mantawa ka yi, ni nan Azumi ni na haifi uban Sa'adiyya tun kafin ai
ɗ
aran akay kwan
ɗ
i, da kai yaushe ma ka san Halimar yarinyar da ka san ta bayan uwarta ta gama cin fitsarinta da kashinta"
"Bari na je masallaci" Cewar Imran yana kallon Sadiy
a ya nuna ma kamar bai san Inna da shi take magana ba.
"Au ga mahaukaciya tana magana, shi yasa za ka barni ina
ɓ
a
ɓ
atu, ni na ma rasa me ya kaini na baro
ɗ
akina, ina cikin rufin asirina a gidan Malam na kawo kaina nan inda ake cire min zane a kasuwa,
ban da dai ka gan ni a gidanka Imirana har ka isa ka yi watsi da maganar da nake ka ce wai masallaci za ka tafi, in ban da dai ka raina ni kuma kana so dai ka fice ka barni wato ga karya tana haushi, yo na ga yanzu ma aka fara kiran sallar ko gama kiran m
a ba a yi ba amma wai kai ga sallau shi ne za ka yi riga malam masallaci" Ta fa
ɗ
a tana share ƴar ƙwallar takaicin da ta sirnano mata.
Shi dai ko kallon inda take bai yi ba ya sa kai ya fice abinsa dan Inna ta fara kai shi bango tun baya son magana amma
duk zuwanta ta hore masa baki tana sa shi yawan magana. Jan hanci ta shiga yi tana cigaba da share hawayen, Sadiya dai bata ce komai ba ta nemi wuri ta zauna.
"Halima kina jin wannan kurman mijin naki wai shi ma ya waye ya yi baki, wai har ni yake fa
ɗ
aw
a magana son ransa"
"Haba Inna shi fa babba shi yake siya wa kansa mutunci, duk da kuna kakata amma ai dole ki ja girmanki yadda Imran zai ke shayinki amma a ce abin da huruminki ba kina shiga duk yadd...
Salatin da Inna ta
ɗ
auka kamar ta ga gawar
da aka yiwa kisan gilla shi ya sanya Sadiya jan bakinta ta yi shiru dan sai da ta fa
ɗ
i maganar ma ta gane kato
ɓ
arar da ta yi dan ta san ko sama da ƙada za su ha
ɗ
e babu za a yi Inna ta fahimci maganarta.
"Halima yanzu kenan kin za
ɓ
i mijinki kin bar Kakar
ki wacce ta haifi ubanki, to in banda ma na haifi uban naki ta yaya ke za ki zo duniya amma
kin za
ɓ
i mutumin da kika ha
ɗ
u da shi da haƙwaransa talatin da biyu kin ajiye ni, ni da na haifi ubanki har ke ma kika samu dirowa duniyar"
"Ba baka nake nufi ba
Inna ke
ɗ
aukan ƙafarki yake sanyawa ki ga laifin mutum...
"Ɗakko... na ce
ɗ
akko,
ɗ
aukan hannu gareni ba
ɗ
aukan ƙafa ba, in banda kin raina ni Sa'adiyya har ma ke fa
ɗ
i in fa
ɗ
a, to shikenan
ɗ
an halak ka fasa tun da Imirana kika za
ɓ
a daga yau ko gani na yi
ya haike miki kina neman
ɗ
auki ƙur'anin Allah ba zan kai miki
ɗ
aukin ba, tun dai kin ce namiji ubana ne akwai ranar ƙin dillanci ranar da za ki mutu marainiya, tun da duk wannan jihadin da na yi, ki kalli hannuna na dama ta
ɓ
arya, na hagu muciya duk dan in
ceto ki daga
ɓ
arakar
ɗ
inki da kuma ciki da goyo amma saboda ke ƴar ƙundun uba ce baki gani ba" Ta fa
ɗ
a tana yin jifa da ta
ɓ
aryar da muciyar ta koma inda ledar kayan marmarinta ta fa
ɗ
i ta
ɗ
akko da ta ajiye, ta juya tana cewa.
"Gwara ma in je in yi abin
da zai fishshe ni, na tsaya ina gwagwarmaya ba magriba gashi har ana kiran ishsha'i, kar ma in je ina nan ina ta alkinta miki mafitar
ɗ
a (HQ) Mala'ikan
ɗ
aukan rai ya zo, tafiya da ni, a je a binne ni in zo amsa tambayar kabari na rasa bakin magana idan an
ce Azumi me yasa baki yi sallar magriba a kan lokaci ba, kin ga bani da bakin magana, sai dai in ta jejjefa ido yo ai dai ba na bu
ɗ
i baki ba in cewa mala'ikan ina can ina gwawarmaya da ƙartin mazan da suka saceni, sannan na dawo gidan na shiga ƙwatoki a ha
nnun wancan jarababben mijin naki ba"
"Sacewa kuma Inna? Ke da kika tafi gidan Hajiya waye ya saceki kuma gwagwarmayar me kika yi sannan ya ka yi Inna kika ku
ɓ
uto?"
Wani mugun kallo Inna ta jefawa Sadiya kamar ta hauta da duka, ta juya ta fice daga
ɗ
akin ta
ɗ
auro alwala. Sai da ta jera sallolinta ta idar sannan ta tashi tiƙis-tiƙis ta fita jimawa ka
ɗ
an sai gata da plate da wuƙa da roba me ruwa a ciki, zaunawa ta yi ta
ɗ
akko ledar kayan marmarin take sakawa a robar tana wankewa sai da ta
ɗ
auki iya ya
nda take so sannan ta bu
ɗ
e frige ta sanya sauran a ciki ta shiga yankawa tana cin abinta.
Kallonta kawai Sadiya take tana mamaki ko ta yi bata mata ba kuma ta ma rasa ina ta samo wannan uban kayan marmarin tili guda.
"Meye kika tsareni da ido sai kac
e wata tsohuwar mayyar da ta da
ɗ
e bata ci jariri ba?" Inna da ke kallon Sadiya ta wutsiyar ido ta fa
ɗ
a lokacin da take yanko wata ƙatuwar abarba ta sa a baki.
"Haba Inna wace irin magana ce wannan ni ce ma tsohuwar mayya, to idan ma ni mayyar ce ai ke c
e kat"
"Yo na sani ko wajen uwarki kika yi gado" Ta fa
ɗ
a hankali kwance.
"Ni uwata ciki
ɗ
aya ce, wai dan Allah Inna ina kika samo wannan kayan?"
"Halima kenan a tarar aradu da ka mana na samo su, dan ke baki san irin sadaukarwar da na yi ba na sa
n da Malam zai san na damƙi mazaƙutar maza har uku wallahi duk da larura ce ta sa na yi hakan da har ya bar duniya da kishi zai mutu" Cewar Inna a zuciyarta a fili kuma ta ce.
"Na fa
ɗ
a miki saceni aka yi"
"Wai wace irin sata Inna, a sace ki kuma ki d
awo har da kaya tili haka"
"Wallahi sace ni aka yi"
Kallonta kawai Sadiya take cike da mamaki
"Anya kuwa Inna bata fara shiriftun tsufa ba" Sadiya da ta yi niyyar fa
ɗ
ar maganar a zuciyarta bata san ta fito fili ba sai ji ta yi Inna ta ce.
"Bana son ƙaniyanci Halima, kar fa kaza ta tono wuƙar yankan ta fa, abin da kike min fa ya isheni tura ta kai bango aradu, ni ce nake shiriftun?"
"Allah Inna a raina na yi niyyar fa
ɗ
a"
"Sai Allah ya toni asirinki ya fito min da ita fili na jita dama
ai Allah ba azzalumin bawa bane"
"Yanzu dai ki yi haƙuri ki fa
ɗ
a mini"
"Humm ke dai bari Halima ai yau na tsallake rijiya da baya, wallahi wani gida na je garin kallon gidan ƴan gayu wasu
ɓ
arayi da suka zo satar wata mata muka yi arangama, aikuwa ji
kike ƙiiii kamar sun samu tsohuwar motar da ta da
ɗ
e bata ga garejin gyaraba haka muka rinƙa nausawa daji kamar za mun doshi dajin sambisa, ke da na gaji dai na ga ana neman wuce gona da iri, ana neman a je a yi watanda da kaina, na yanke shawarar na fara
yunƙurin ƙwatar kaina ta hanyar yin abin da ya dace" Cewar Inna tana gaftarar appale har tana lumshe idanu.
"Inna ba dai wani abin kika kwa
ɗ
a musu kika yi kisan kai kika gudo ba?" Cewar Sadiya a fili a zuciyarta kuma ta ce
"Na shiga uku kar dai ts
ohuwar nan ta sanyamu a uku a zo har gida a kame mu bamu ji ba bamu gani ba"
Ganin Inna tana ta dariya ko tsayawa bata yi sai Sadiya ta zuba mata ido kawai da mamaki.
"Wayyo Sa'adiyya ni na san abin da na yi yau wallahi ko ni na tuna abin da na yi
sai na ji dariya da kunya sun kama ni, sai dai ranar biyan buƙata rai ba a bakin komai yake ba, yadda na ringa shaƙe ƴaƴan mutane kamar Allah ne ya aikoni wallahi, daga na damƙi wannan sai na damƙi ta wancan" Cewar Inna a zuciyarta tana ta dariya tana hang
o yanda samarin suka yi ta zare ido daga zarar ta ƙwamuso al'aurar su.
Nan ta kwashe labari kaf ta fa
ɗ
awa Sadiya, Sadiya kwa dariya har da riƙe ciki, tana ta mamakin Inna tabbas tsohuwar ta san kan mugunta amma kuma sanin muguntar tata ya mata rana tu
n da ta ƙwato kanta har da tsarabar kayan marmari. Imran da tun da zai shigo ya ji Inna ta kamo labari ya
dakata ya la
ɓ
e sai da ya gama ji kaf sannan ya yi sallama ya shigo yana ta danne dariyarsa dan sosai yake hango idanun samarin da Inna ra yiwa wannan
ɗ
anyan aikin da a ce wani zai samu labarin cewar ba aljana bace ya san idan suka ha
ɗ
a hanya ba lallai su barta da rai ba dan ko shi yanzu ya hasaso irin yadda zai ji jiki da a ce shi aka yiwa haka.
Haka dai aka cigaba da ZAMAN WANKAN ana karawa
tsakanin Inna da Imran, har ya zamana saura kwana biyu suna, ranar ta kasance ranar laraba inda suna ya kama za a yi shi ranar juma'a dan haka ranar ana ta yiwa me jego ƙunshi da wanda suka zo daga dangin mahaifiyar Sadiya da da wasu daga cikin ƙawayenta n
a kusa, sai Ashrof da ƴaƴan ƙanwar Mama, Jan lalle ne ake zana musu sai kuma fulawa da ake zana musu Inna da ke gefe a zauna tana ta kallon budurwar da ta duƙufa wajen zanen fulawa kamar dama can da shi aka halicceta yadda take zanawa, Inna da ta gaji da t
a
ɓ
e baki ta ce.
"Kai wannan yarinya da kudura kike da shegen son ku
ɗ
i yo in banda neman ku
ɗ
i ke
ɗ
aya da ranki amma kin kama ƙafafu sai zane su kike kamar kin samu bayan ƙwarya, ke bakya ma tsoron aljannu su tasheki tsakiyar dare su ce ki zana musu a han
nu da ƙafafunsu, baki ji ba an ce kwalliyar aljannu ce, a ce ki rasa sana'ar yi sai zanen aljannu ban da
ɗ
orawa kai jafa'i" Cewar Inna tana kallon budurwar da tun da Inna ta fara rattabo maganganunta ta dakata ta zuba mata ido cikin mamakin kalamanta.
"
Kin ga Inna neman ku
ɗ
i halak ne, da a ce sata nake fa ai gwara na nemi halal
ɗ
ina, kuma da kika ce kwalliyar aljannu ce ni ban ma ta
ɓ
a ji ba, kawai idan so kike a zana miki ki shiga layi idan layi ya zo kan ki in miki" Cewar budurwar dan dama da ganinta id
onta a tsaitsaye yake kamar ma wata ƴar duniya-duniya.
"Allah kiyashe ni aikin da na sani, ni Azumi dan asara in zauna a zana min wannan abin me kama da jelar saniya, kakar dai wata me budurwar zuciya dan na fa
ɗ
a miki gaskiya za ki nemi ki fa
ɗ
a min maga
na to wallahi kar ki min rashin kunya kin ji na fa
ɗ
a miki" Cewar Inna tana wani hayayyaƙowa yarinyar kamar ta kai mata duka.
Sadiya da ta shigo falon yanzu ta ga abin da ke faruwa dan dama kitso ake mata ta fita ta yi fitsari, ta dakatar da yarinyar tan
a baiwa Inna haƙuri dan a zauna lafiya duk da ta san Inna ce bata da gaskiya amma haka ta
ɗ
an yiwa yarinyar signa a kan ta ja bakinta ta yi shiru.
"Fa
ɗ
a mata dai ku da kuka san darajar mutane, me zan yi da wannan zanen fulawar ban da ma toshewar basira
a zana maka ka je ka mutu da shi a kai ka kabari mala'iku su kankare maka da dutsin wuta, gwara in yi da lalle na asali tun na iyaye da kakanni, saboda gudun matsala ma da kayana na taho daga garinmu yana cikin jaka lalle me kamu idan ka ƙunsa ka ga ƙafaf
unka babu banbanci da ƙafar ba'indiyar da aka yiwa ƙunshi, , sai gobe zan ƙunsa kayana, na san aminiyata Tsahare ma shi za ta ƙunso in ta tashi ziwa suna.Bari ma dai na tashi na je na yi sallar azzahar dan na ga ku wannan abin ma kafin ya kama ku cire sai
dai ku harha
ɗ
a sallolin haka kawai ko tsoron Allah bakwa yi" Cewar Inna ta tashi.
Me ƙunshin ce ta raka bayan Inna da wata uwar harara tana murgu
ɗ
a baki ba tare da kowa ya lura da hakan ba, ji take kamar ta yi ta dukan tsohuwar nan me shegen rangwangw
an da shiga shari ba shanu. Ji take