Showing 21001 words to 24000 words out of 64054 words
tare da shi.
Shek da ke
maƙale saman bishiya ya musu ƙuri da ido, duk abin da suje a kan idonsa, ganin dai micijin kwance magashiyan sai ya fara tunanin durƙowa daga sama domin ya gudu. Ƙasa ya kalla daga saman bishiyar wani uban zurfi ya gani daga saman zuwa ƙasa.
"Allah da i
ko ashe dai wurin haka yake da zurfi amma lokaci guda na haye saman nan ko dan a tsorace nake" Ya fa
ɗ
a yana jinjina irin namijin ƙoƙarin da ya yi wajen hawa bishiyar.
"Duk da haka dai sai na durƙo na gudu ya fa
ɗ
a yana seta inda zai fa
ɗ
o, aikuwa wara Bis
millah da ya yi sai ji kake tik ya fa
ɗ
o, a tsugunne ya fa
ɗ
o, dan haka ko kallon su Inna da ke wajen micijin bai yi ba da Imran da shi ma yake tsaye ya kama tsantsa a wajen. A 360 Shek ya busawa rigarsa iska.
"Yaka liman zo kar
ɓ
i yajin gayyata ka kaiwa
matarka" Cewar Inna tana dariyar ganin yadda ya sanya gabansa hanyar ƙofar gida a guje ko waiwaye ba ya yi.
"La shakka laisal mushkila ku riƙe abinku" Cewar Shek lokacin da ya je ga ganshi ya bu
ɗ
e ƙofar gida, shi ne ya
ɓ
uga amsar da ya baiwa Inna.
Ƙo ƙofar bai rufe musu ba yana fita ya rinƙa zabga gudu kamar an biyo shi, mutane a hanya wanda basu san shi ba sai kallon mahaukaci suke masa wa
ɗ
anda suka san shi kuwa sai kallon ba lafiya ba suke masa, a haka dai ya ƙaraso ƙofar gidansa yana haki. Wani
uban bugu ya yiwa ƙofar gidan sai da ƙofar ta bugu da jikin bango, Barira da ke zaune tana tanka
ɗ
e garin tuwo jin buga ƙofar da aka yi a bango sai ta tsorata, bata tantance ba sai ganin Shek ta yi ya shigo jallabiya tattare a hannunsa ga hiraminsa
ɗ
aure a
ƙ
ugunsa ko takalmi babu a ƙafarsa.
Ta san ba abu bane ƙarami kuma ba wani abu ne me sauƙi zai sa Shek wannan gudun famfalaƙin, tunaninta sai ya bata ko dai wani aka harba ko kuma bomb aka saka a wani wurin, ai tana ganin ya nufi
ɗ
aki da gudu ita ma ta s
uri robar da take tanka
ɗ
e da kuma rariya a ciki dan ta san garin nan shi ka
ɗ
ai garesu idan ya salwanta sai dai su kwana da yunwa. Tana shigowa falon nasu ta garƙame ƙofa ganin Shek ba ya falon sai ta bishi bedroom
ɗ
in, a can ma sai sa ta sanya mukulli ta k
ulle ƙofar sannan ta ajiye garin da ke cikin roba ta kalli Shek da ya yi zaman ƴan bori a tsakar
ɗ
aki, wata dariya ce ta ƙwace mata gani yadda farar jallabiyarsa ta jiƙe ga kuma ƙasa a jiki sannan kuma ga tumurin hirami a ƙugunsa sannan bakinsa sai mismis
yake. Sai da ta yi dariyarta son ranta sannan ta kalleshi ganin ko kulata bai yi ba ta ce.
"Ya Shak wai duk wannan gudun bomb
ɗ
in ne kamar wanda ke gudu ranar ƙiyama, ashe dai ku ma Malamai kuna tsoron mutuwa?"
Saurin wayancewa ya yi tare da ƙoƙari
n seta kansa ya ce.
"Ba haka bane Barira, wato ainihin komai muƙaddari ne amma mutuwa ai dole ce in kin ga ana irin wannan wahala ake gudu bi ma'ana ceton rai kena" Ya fa
ɗ
a cikin maganar Ustazai.
"Allahu akbar Kabiran, ni wallahi na
ɗ
auka ma wani ne
ya
ɗ
ora maka bakin bindiga a kan ka" Ta fa
ɗ
a tana kallonsa.
"To kusan hakan ne, ko ma fiye da haka, wallahi arangama muka yi da zulƙululu"
"Me ye kuma zulƙululu?" Ta tambaya cikin rashin fahimta.
"Miciji" Ya fa
ɗ
a yana kwashe komai ya fa
ɗ
a mata. Da
riya take tun ƙarfinta har da hawaye.
"Yo Ya Shek ai dama na fa
ɗ
a maka amma ka ca wai zancenmu ne na mata wai mu mata mun saba gutsuri tsoma da ya
ɗ
a jita-jita, yanzu kuma ai idanunka sun gani"
"Ki bari kawai Barira ai yau na yi mugun gamon da zai da
ɗ
e yana zaune daram a ƙwalƙwalwata, ni dai ko hanyar gidan Imran na daina bi"
"Kai da abokin ka"
"An bar abotar, ko fitsarin da na yiwa jallabiyar nan ya fi a ƙirga, ita kanta na san sai ta ce Shek da fitsari a jikina kuma, carbina ma a can na barshi
, ko dan wa ma yake ta carbi ana ta kai wa yake ta kaya" Ya fa
ɗ
a yana since ƙullin hiramin ya fitar da takalmansa na dai suka sha dariyarsu, ya yi wanka ya canja kayansa.
A can gidan Imran kuwa Imran yana ganin Sadiya ta
ɗ
auki micijin da sauri y
a yi
ɗ
aki dan shi abin ya wuce tunaninsa. Yana shiga bedroom ua nufi wardrobe
ɗ
insa zai canja kaya, yana bu
ɗ
ewa Mama da ke can ciki ta tsorata tare da maƙurewa a can ciki, Imran da bai lura da ita ba ya miƙa hannu zai
ɗ
akko riga sai ya
ɗ
ora hannunsa a kan
ƙ
afar Mama da sauri ta janye ƙafar tana zazzare ido, jin ya ta
ɓ
a mutum ya miƙa kansa ya leƙo ciki aikuwa suka yi ido biyu da Mama, tuna abin da ya faru tsakaninsu
ɗ
azunya sanya ya ji kunya, Mama ma kunyar ce ta rufe ta, cikin ƴar murya ta ce .
"Ashe Imr
an ne" Ta fa
ɗ
a tana jin kunyarsa bayan abin da ya faru
ɗ
azu yanzu kuma ya kamata a cikin lokarsa.
"Mama micijin nan fa ya yi bacci" Ya fa
ɗ
a, jin hakan sai Mama ta ce.
"To, to, to" Ta fa
ɗ
a tana zuro ƙafarta ta fito daga drower wata muguwar kunyar Imra
n na kama ta.
Hajiya da ke ƙasan gado jin Imran ya ce miciji ya yi bacci sai ta
ɗ
an yunƙura za ta tashi amma ta ji ba hali.
"Imran, Imran, Imran" Ta shiga kiran
ɗ
an nata.
Imran jin muryar Hajiya a ƙasan gado cikin sauri ya durƙusa ya kamo hann
unta, jin ta maƙale a take ya, ya
ɗ
age katifar ya fito da ita yana mata sannu.
"Kai yau mun ga ta kan mu, ko ma in ce na ga ta kaina, wallahi cinnaku ne a ƙasan gadon nan haka suka rinƙa safa da marwa a jikina babu yadda na iya, cizo kamar wani ƙudan ci
zo haka nake ji idan suka manne a jikin fatata" Ta fa
ɗ
a kamar za ta yi kuka, sannun dai Imran ya cigaba da mata, ana haka sai ga Inna ta shigo, ganin Hajiya na karka
ɗ
e jiki tana fa
ɗ
ar zaman uƙubar da ta yi a ƙasan gado sai ta shiga dariya, kowa kallonta ya
ke da mamaki ta ce.
"Yo ni dama kowa ya ci tuwo da ni miya ya sha kuma sata a gidan
ɓ
arawo wallahi rance ce, ba ni ka yi ta yiwa dariya ba ranar da na ƙarasa kwana a ƙasan gado ba yau na rama a kan uwaka dama ai
ɗ
an kuka shi ke jawa uwarsa jifa" Cewar I
nna tana dariya.
"Yau dai an yi kwa
ɗ
o, sirika a lokar siriki, hallaw sirika a ƙasan gadon sirika kuma duk jika ne ya haddasa hakan, sannu Amina, sannu Rakiya" Inna ta fa
ɗ
a tana dariya. Babu wanda ya tanka ta dan su burinsu ma su bar gidan kawai.Haka suk
a fito suka bar Imran da ke shirin canja kaya, sai da ya canja ya fito daga
ɗ
akin, sannan me ƙunshi ta bu
ɗ
e kayan wankin da ke jibge a kanta ta fito. Tana fitowa ta zo za ta fita daga
ɗ
akin kamar an ce ta duba mudubi ta hango wani baƙin aljani baƙiƙƙirin d
a shi ƙirji ta dafe tana ambaton Allah sai da ta yi gaba za ta fice daga
ɗ
akin sai ta gane ashe ita ce, kawai baƙin lallan ya mayar da ita haka. Fuskarta ta tsaya ta ƙarewa kallo sai kawai ta rushe da kuka, a haka ta fito lokacin ƴan matan nan har sun fito
daga ma
ɓ
oyarsu sun tafi, sai Ashrof ka
ɗ
ai, da kuka ta fito falon kowa yana kallonta Imran takaici ne yasa ya
ɗ
auke kai Inna kuwa dariya kawai take tana cewa.
"Gobe ma ki ƙara yiwa tsoffi haka, ita ma yarinyar nan me ƙananun nono ta tafi wai ita nan mac
e ce ƙirji babu komai yo irinsu ne idan suka tarki saka rigar nono za ki ga rigar nonon da ban ƙirjin da ban"
Ba abin da ta ce a haka ta sanya mayafinta ta na
ɗ
e kamar niƙaf duk da haka ana iya ganinta amma hakan ya
ɗ
an suturta ta dan idan bata rufe ba
ta san duk inda ta fita gudunta za a ke.
Imran
ɗ
aki ya koma ya
ɗ
akko kayansa cikin jaka, ya fito. Mama da Ashrof sun tafi dan yau babu damar yin girki ko wani abu da gaba
ɗ
aya Ashrof a ru
ɗ
e take har lokacin tana zabura. Hajiya da ke yiwa Sadiya sallama t
a kalli Imran da ya fito riƙi-riƙi da jaka. Kowa da mamaki yake kallonsa Hajiya ce ta yi ƙarfin halin cewa.
"Ina zaka da kaya haka Imran?"
"Tare za mu tafi"
"Tare za ku tafi da wa?"
"Da ke"
"Ina?"
"Gida mana , kawai tafiya zan yi can in z
auna a tsohon
ɗ
akina tun da ga Inna nan ta zo ZAMAN WANKA in ya so ta zauna ma har Sadiya ta yaye yaran" Ya fa
ɗ
a yana sunkuyar da kai, dan kunyar Sadiya yake ji sun haifi
ɗ
an amma yana so ya gudu, shi kuma har ga Allah so yake ya tafi dan ya gaji da darun
gidan kuma dai ya ga alama Hassan ya ƙi dawo wa mutum.
" Ikon Allah wai na kwance ya fa
ɗ
i, Ta
ɓɗ
iiii, ashe kuwa za a yita a gidan nan, wane shegen ne zai zauna bayan kai ma uban micijin gudunsa kake, wato ga Inna kuka me da
ɗ
in hawa, wacce take so ta bar
duniya a kwana kusa sai in zauna in maka ZAMAN WANKA, yo ai abin ma ya wuce ZAMAN WANKA ya koma reno wai har a yaye su in ya so idan micijin ma ya sareni baka da asara iyakarta idan na mutu a ZAMAN MAKOKI ka ce Allah jiƙan Inna, ana kar
ɓ
ar sadaka kana afa
shinkafa kana kora lemo, ha
ɗ
e da kunun zaƙi, to wallahi baka isa ba ko tsinke naka ba zai fita daga gidan nan ba" Cewar Inna da ta tashi ta kama tsantsa ta wani haƙiƙice ta rufe ido tana sababi..
09030283375
[24/03, 5:14 AM] Mom Mashkur First c
lass: *MAMAN AFRAH DATA SERVICES*
*BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===150
1GB@=====250
2GB@=====500
3GB@====850
5GB@====1,400
Dial *312*4*7*4# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Act details FA'IZA ABUBAKAR unity bank 0020281885
Whatsapp OR
Call 09033283375
Wannan littafin ku
ɗ
i ne 3
00
Za a tura ta wannan accaunt
ɗ
in Fa'iza Abubakar 0020281885 Unity bank shaidar biya ta wannan no 09030283375 idan katin waya ne mtn Ƴan Niger su tuntu
ɓ
i wannan no +22785885134
3
️
🅰
️
➡
️
🅱
️
Kowa da kallo ya bi Inna ganin yadda
ta haƙiƙice tana sababi kamar dai za ta hau Imran da duka.
"To kai Imran ban da abinka ya za a yi kana namiji kuma me gida ka ce za ka fice ka bar gida, ina ka ta
ɓ
a ji an yi wannan sha'ani?" Hajiya ta fa
ɗ
a tana kallonsa.
"Dan Allah Inna ki yi haƙuri
kin san sha'anin yara sai a hankali amma babu inda zai je ma in sha Allah yana nan" Cewar Hajiya tana kallon Imran da ya tamke fuska ita dai Sadiya bata ce komai ba sannan ko a cikin ranta bata ji haushin Imran ba dan tana ganin kowa ma zai iya yin haka d
uk da kasancewarsa mahaifi a wajen Hassan bai kamata ya yi hakan ba amma dama ta san Hajiya ba za ta barshi ya bita ba ko ya bar gidan.
"Haba Amina ai duk da ba zan ha
ɗ
a kaina da Imirana a wajen shekaru ba, to kuwa tabbas ba ƙaramin yaro bane, mutumin d
a yake da aure garsamemen ƙato da shi har da ƙaruwar ƴaƴa biyu duka maza duk da dai
ɗ
ayan miciji mutum ne, wato rabi da rabi, kuma ma ai yana saka ƙafa ya bar gidan nan ni ma jikata zan
ɗ
auka da Husaini na aika miki Hassan
ɗ
in in tafi da ita can wajena, ya
za a yi ma ya mata ciki ta haife masa amma saboda yaro na da baiwar da yake sanya kowa a taitayinsa ya ce wani zai bar gidan" Ta fa
ɗ
a tana galla masa wata hararar.
"Ki yi haƙuri Inna" Cewar Hajiya tana mamakin halin Inna da bata iya sakaya abu ita babu
ruwanta da kowa duk abin da ta yi niyyar fa
ɗ
a, to fa
ɗ
a take ba ruwanta d me zai je ya zo ko kuma ya wanda aka fa
ɗ
awa zai ji.
"Kar ma ki kai kan ki da nisa na haƙura ma ba dai ba zai tafi ba ai ni bani da
ɓ
acin rai indai zai zauna
ɓ
acin raina a ce ya ta
fi ya bar Sadiya da ni da Hassan shi ne kawai" Ta fa
ɗ
a fuskarta fes da alamun dariya, tana
ɗ
an yi tana kallon Imran da zuwa lokacin ya cika fam babu masakar tsinke, ji yake kamar ya hau Inna da duka amma babu hali, nasiha sosai Hajiya ta musu shi da Sadiya
a kansu rungumi ƙaddara Inna tana gefe tana tatta
ɓ
e baki haka dai Hajiya ta musu sallama ta kama hanyarta ta tafi.
Inna da ke ƙunshe dariyarta ta kalli Imran da ya tashi
ɗ
auke da jakarsa yana wani harare- harare ya yi cikin
ɗ
aki. Dariya Inna ta
kyalkyale da ita ta ce.
"Oh ni Azumi Imirana manyan ƙasa ina ga nan gaba duka za ka fara hawan mutane da shi yo Allah na tuba, wannan haloƙoƙon da kake na menene zama dai daram a gidan nan, kuma kai ma muna nan tare da kai"
Shi dai bai ce mata ko
mai ba ya shige
ɗ
aki wata ƴar dariyar ta yi ta ce
"Ni dai ban san ba harara sai ido ya fa
ɗ
o" Ta fa
ɗ
a tana kallon Sadiya da ke zaune kawai tana binta da ido.
"Sannu ƴar jikallena, Halimatus Sadiya, yo dole a miki sannu irin wannan ruwan hawaye, ke ba
ki da aiki sai kuka daga kin ga Hassan ya zama miciji ko kuma ana ta tseran gudun famfalaƙi memakon ke ma ki rattaba naki gudun sai ki zauna kina kuka, ai har idanunki sa ke miki ciwo" Ta fa
ɗ
a idanunta a kan Sadiya da bata ce komai ba.
"To ai shikenan,
tun da ba za ki yi magana ba na lura kin gama
ɗ
auke halayen wancan kurman mijin naki Imirana, duk da dai na kula zuwana gidan nan ya sa ya yi baki amma dai da sauran rina a kaba, bari in tashi in je in sake alwala, yo
ɗ
azu ina alwalar na zo wankin fuska na
ga yaran nan sun fito a guje, da fa
ɗ
a zan fara musu amma ganin Hassan ya fito ya sa ni ma na ce ƙafa me na ci ban baki ba, wallahi haka nan na bar yin alwalar na gudu na samu mafaka a firinji amma yarinyar nan me ƙunshi wacce na yiwa ya
ɓ
e da lalle ta garƙ
ameni a firinjin ta kunna shi a haka na daskare kamar ƙanƙara" Ta fa
ɗ
a kamar ta saki kuka da ta tuno da wahalar da ta sha lokacin da ta tsinci kanta a freezer.
Ganin dai Sadiyar bata sake cewa komai ba sai binta da ido take ya sa ta ce.
"Ni fa wal
lahi Sa'adiyya da a ce ba ni na haifi ubanki ba da babu dalilin da zai sa in kasa yarda ke mayya bace, ko da kuwa baki ci mutum ba, yo ina dalili ki yi ta kallon mutane ba ƙaƙƙautawa ina ga ma ko ƙiftawa bakya yi" Ta ce tana hararar Sadiya da ta
ɗ
auke kant
a daga kallon Innar jin abin da ta ce.
"Oh to bari na tashi da wannan in je in yi abin da zai fishsheni, ana zaune ana darun gudu ba azahar ba la'asar" Ta fa
ɗ
a tana tashi ta fita waje dan yin alwala. Tana zuwa wurin alwala ta ƙyalƙyale da dariya ganin b
utar da ta bi ta kanta lokacin da za ta