Showing 12001 words to 15000 words out of 64054 words

Chapter 5 - YAR ZAMAN WANKA COMPLETE

ko a hanya in mun ha

ɗ

u amma babu abin da zan shigo yi gidan nan saida rai"

"Azumi kuma yau fa laraba" Sadiya ta fa

ɗ

a dan ita kawai ƙoƙarinta ta

ɗ

auk

e nasa hankali kar ya ga micijin bata san ya gani ba, bare kuma ƙaran da micijin ke yi ma tuni ya sanya hantar cikin Shek

ɗ

in ta ka

ɗ

a.

"Bari kawai dai kowace rana ma ai mutum na iya azumin nafila" Ya fa

ɗ

a da magana kamar yadda kowa ke magana ya manta c

ewa sai ya yiwa maganarsa kwaskwarima irin ta Ustazai.Ganin rikicewar da ya yi sai Sadiya ta fahimci ya ha micijin, a hankali cikin san

ɗ

a ya nufo ƙofar falon, Sadiya ta koma gefe

ɗ

aya ta takure a jikin bango dan ta bashi hanyar. Idanunsa a kan micijin ya t

sugunna yana lalumen ƙasa takalmansa yake so ya

ɗ

auka amma ru

ɗ

ewa ta hanashi nutsuwa bare ya fahimci ko inda takalmin yake hannunsa bai kai ba.

"Ɗaya mafarin ƙirge, biyu idanun dabba, uku duwatsun murhu, hu

ɗ

u ƙafafun tebur, biyar na yatsun hannu" Cewar

Shek hankali tashe ganin micijin ya iyo tsalle ya sauka a gabansa.

A hankali ya

ɗ

aga kai sama ya fasa a lamar sara.

"Shida ranakun aiki, bakwai kwanakin mako, takwas goma ba biyu kenan, tara daga ke sai goma, goma biyar biyu kenan" Ustaz ya fa

ɗ

a

yana sakin kuka kamar ƙaramin yaro dan tun da yake bai ta

ɓ

a ganin miciji me girman wannan ba, kuma a gabansa haka yana neman saran sa, in ba tsautsayi ba zagin mahaifi me zai kawo sa barkar mutum

ɗ

aya miciji

ɗ

aya.

"Dan Allah Shek ka yi addu'a wallahi t

un wajen ƙarfe

ɗ

aya yake a haka so nake ma ya koma mutum amma har yanzu shiru, gidan nan kusan mutum goma ne amma duk sun

ɓ

uya sai ni ka

ɗ

ai, kai da yake malami ne ko ka masa addu'a" Cewar Sadiya tana kuka.

Shiru Shek ya yi sai lokacin ma ƙwalƙwalwarsa

ta fara taryo masa cewa ashe karatun hausa ne na irge da aka koya musu tun suna primary yake fa

ɗ

a ba addu'a bace, so yake ya tuno wata addu'a ko da

ɗ

aya ce amma ya kasa sai danna carbinsa yake kamar zai maida madannin ciki, ga bakinsa har kumfar yawu yake

kan magana amma bai san me yake cewa ba.

"Labbaika lahumma labbaik, labbaika lashari kala labbaik, innalhamda, wanni'imata laka wal mulk laaaaaaaasharikalak" Cewar Shek da mugun ƙarfi dan har la

ɗ

in lasharikalak ya ja duk ya kara

ɗ

e gidan ganin miciji

zai bi ta tsakanin ƙafafunsa dan tun lokacin da micijin ya tunkarosa ya tashi tsaye daga durƙuson

ɗ

aukan takakalmansa.

Sulululuuuu micijin ya bi ta tsakanin ƙafar, Shek ai kafin micijin ya fito ta tsakanin ƙafafun Shek fitari ya rigasa fitowa, fitsari

ne kawai yake kwaranyowa kamar an bu

ɗ

e famfo, duk ya zuba a jikin micijin amma Shek bai ma san ya yi fitsarin nan ba kawai tashin hankalinsa micijin a tsakiyar ƙafafunsa. Haka micijin ya bi ya fito ta baya, ya ƙara gewayowa zai shige ta tsakiyar ƙafafun n

asa

"Innal halala baiyyinun, wa innal harama bayyinun, A ƙarama A babba Ba ƙarama Ba babba, ca ƙamara ca babba, an, in, un, ban, bin, bun, tan, tin, tun" Ustaz fa sai bitar karatu yake a matsayin addu'a ko gaga baya yi. Amma micijin nan sai da ya bi

tsakiyar ƙafarsa sau uku sannan ya dawo gabansa, ya juya masa baya ai da ya

ɗ

aga jelarsa bai sauke a ko ina ba sai a kan ƙafar Shek, Shej yadda ka san wuta aka

ɗ

ora masa haka ya ji.

Ai da ya wani bu

ɗ

e murya ya dage ƙarfinsa ya ce.

"Assalatu kairum mi

nannaum, Allahu akbar la'ilaha illalllaaaaaaaaaah" Ya fa

ɗ

a yana kuka har da dariya.

Inna da tun karatun Shek na farko ta jiyo daga ma

ɓ

oyarta, hakan ya bata tabbacin akwai wanda ya kawo kansa gidan dan haka bata yi sanya ba ta taka bencin ta leƙo ta

window dan haka duk abin da ake a kan idonta, dariya kwa ta yi ya fi cikin carbi, babu abin da ya bata dariya sama da yadda zilaikar Shek ta yi sharkaf da fitsari, sai kwaranyowa yake.

"Jama'ar unguwar nan ku zo ga limaminku na fitsari a tsaye, da a ce

wani ya gani yana fitsari a tsaye wataƙila sai ya masa wa'azi" Cewar Inna a ranta tana dariya har da ƙwallarta.

"Allah, Allah, sayyadina Muhammadu, wa ala alih sayyidina Muhammadu" Ya fa

ɗ

a likacin da ya daddage yana bugun ƙirji irin yadda maulidi ke yi

.

"Bari na biya maka karatuna ni ma sanda na samu kaina a wannan halin har Imirana ya tuna min wani wajen, zan ji ko kai za ka kar

ɓ

a" Cewar Inna tana dariyar ƙeta.

"Alif, anbaki, wawzal" Cewar Inna da ta leƙo kanta daga windown ta sako bakinta. Ai ha

kan sau ya tunawa Shek da makarantar allo lokacin yana ƙarami, a take ya kar

ɓ

e har yana neman yin gaga.

"Baaaa, aliiiiif, baƙiiiii, lallaaaaaan, hakuriiiii" Ya fa

ɗ

a yana jan kowane

ɗ

aya daga ciki. Dariya sosai Inna ke yi har ta kasa magana jan dariya,

yana gama fa

ɗ

ar wancan sai ya fara.

"Book littafi kenan, chair kujera kenan" Yana ta jero sunayen abubuwa da turanci tana fassarawa da hausa, dan har lokacin jelar tana kan ƙafarsa. A guje micijin ya yi hanyar zaure be tsaya ba sai da ya dangana da ƙof

ar, ai Shek na ganin haka sai ya

ɗ

akko hiramin wuyansa ya durƙusa cikin sauri ya

ɗ

auki takakmansa ya na

ɗ

e takalman a cikin hiramin ya ci uban tumuri da shi a tsantsa, sai da ya

ɗ

aure hiramin sosai a tsantsarsa sannan, ya zura da gudu, wurin Sadiya, yana zu

wa ta yi saurin natsawa ganinsa dab da ita, ƙara matsawa ya yi, ta kuwa sake matsawa ta bar jikin bangon ai Shek sai ya koma yake ƙoƙarin la

ɓ

ewa a bayanta.

"Haba Shek ya za kake matsowa kusa da ni, baka ganin matar aure ce ni"

"Haba Sadiya wato ain

ihin babu banbanci tsakanin jinsi da jinsi idan a halin ceton rai ake " Ya fa

ɗ

a yana neman kai hannunsa jikinta, dan shi gani yake tun da uwar micijin ce ita to ba zai masa komai ba in ya gansa a wurinta.

"Me ye hakan wai?" Ta fa

ɗ

a tana mata rai.

"Ki

ceci limamin masallacin unguwarku mana Sadiya, kin san dai in micijinnya ganni tare da ke zai ƙyaleni" Ya fa

ɗ

a dan zuwa lokacin duk ya daina maƙale-maƙaken murya Sadiya ma yake fa

ɗ

a sak, ba kamar zuwansa ba da yake cewa Sthadiya.

"To dan gwafar ubanka

Imirana da ya haifi micijin yana tukunya a

ɓ

oye, ka ga kuwa ai bai bar ubansa ba ma bare kai" Cewar Inna da ke window. Ganin micijin ya dawo daga zauren sai kuwa Shek yake neman damƙo Sadiya cikin ficewar hayyaci da tsoro.

"Ihuuuu kwarto, jama'a ku k

awo

ɗ

auki kwarto a gidan nan zan yi fya

ɗ

e" Cewar Inna gaba

ɗ

aya kowa ya ji maganar duk sai suka ƙara tsorata da maganar kwarto dan haka, Hajiya sai ta ƙara totsuwa cikin ƙatakwaye, har tana buga kanta a jikin fikankin gado.dan kar kwarto ya ritsa da ita da

girmanta, Mama da ke cikin drower sai ta ƙara totsuwa duk da matsin da take ciki, can ƙarshe ta matsa ta miƙa hannu ta kwaso kayan Imran wanda duk siglet ne da gajerunan wanduna, a inda ta sanya hannun nata, ta kwaso ta jibga a kanta, duk da tana jin nauyi

n

ɗ

ora gajerunan wandunan da singiletin amma haka ta daure dan kar a mata fya

ɗ

e a gidan siriki.

"Wayyo Allah, ga ra

ɗ

a

ɗ

in lalle a fuska da wuya, ga miciji, hallaw ga fargabar shigowar kwarto, wayyo

ɗ

an budurcina da nake tattalawa zan kai gidan miji, haka

kawai ina ganin ƙawayena suna bin maza amma na ƙi san in kai mutucina gidan aure amma gashi a neman halal wani ƙaton zai kar

ɓ

e min" Cewar me ƙunshi da ke cikin kayan wanki.

Ƴan cikin loka kuwa kuka suka fara haiƙan jin wata ƙaddarar ta shigo gidan. A

shrof da ke bayi ita ka

ɗ

ai tuni gumi da hawaye sun da

ɗ

e da mata sallama.

Imran kuwa jin abin da Inna ta ce sai ya koma ya ƙara lumewa a cikin ruwan, har yana shiga hancinsa amma gani yake da ace ya fito wurin micijin nan gwara kowa ta yi ta kanta dan ya s

an dai ba Sadiya ce ka

ɗ

ai a gidan ba.

Inna sakkowa ta yi daga saman bencin, ta

ɗ

akko ashana tare da buhun shinkafa marar komai, ta

ɗ

aga ƙafa ta doki jikin lokar da matan nan je ciki, aikuwa suka ƙara sakin wani kukan, tsaki ta yi, ta juyawarta ta bu

ɗ

e ƙ

ofar kicin

ɗ

in ta fito, ganin Hassan daga gefe

ɗ

aya, ga kuma Shek tsaye bayan Sadiya dan tana motsawa yake take mata baya. Hanyar murhu ta nufa tana zuwa ta ce .

"Ihuuuu kwarto" Sai da ta tabbatar Imran ya ji da gangan ya ƙi fitowa, aikuwa ta sanya buhu

a murhun dama cike yake da ita ce ta kunna ashana ta sanya nan sa nan wuta ta kama ci galgalgal, dariyar ƙeta ta yi tana jijjiga kai ta koma gefe ta tsaya ta ce.

"Kamar yadda na fara jin sanyi lokaci guda ya baibaye firinji, haka kaima za ka ju zafi lo

kaci guda ya baibaye tukunya"

Imran da ke cikin tukunya, ya ji wani zafi ya fara ratsa tukunyar, gyara rungisan sa ya yi amma sai ya ji abin na ƙaruwa, amma aai ya daure, jim ka

ɗ

an sai ya gaba

ɗ

aya kamar an sanyashi a ovin.

A mugun firgice ya bugi

murfin tukunyar ba shiri, ji kake gwagwaraf, ya yi jifa da murfin, sai gashi yana fitowa jargaf da ruwa a jikinsa ga kuma uban gumi kamar an masa wanka ...

[24/03, 5:14 AM] Mom Mashkur First class: *MAMAN AFRAH DATA SERVICES*

*BUY DATA FROM THE AFFORD

ABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*

500MB@===150

1GB@=====250

2GB@=====500

3GB@====850

5GB@====1,400

Dial *312*4*7*4# to check Data balance.

*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also availa

ble.*

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*

Act details FA'IZA ABUBAKAR unity bank 0020281885

Whatsapp OR

Call 09033283375



Wannan littafin ku

ɗ

i ne 300

Za a tura ta wannan accaunt

ɗ

in Fa'iza Abubakar 0020281885

Unity bank shaidar biya ta wannan no 09030283375 idan katin waya ne mtn Ƴan Niger su tuntu

ɓ

i wannan no +22785885134

2





5









2





6







Wani ƙululun baƙinciki ne ya zo ya tokarewa yarinyar maƙoshi, jin abin da Inna ta fa

ɗ

a, gaba

ɗ

aya sauran

matan suka fara bin ƙirjinta da kallo suna so su gano asalin gaskiyar abin da Innar ta fa

ɗ

a, aikuwa kowa ya shiga danne dariyar da ke cin sa ganin gaskiya Inna ta fa

ɗ

a in ma akwai gyara a maganar to kuwa ka

ɗ

an ne. Ganin kowa ya zubawa ƙirjinta ido sai ita

ma ta shiga kallon ƙirjin nata har da sanya hannu ta

ɗ

an

ɗ

ame jikin rigar wai dan ta ga girmansa.

"Duba da kyau dai

ɗ

iyar nan ƙarya zan miki, ai yanzu kya yarda da kika

ɗ

ame rigar ai kin ga girmansa bai fi ƙwayar ƙarago

ɗ

an nera biyar ba idan ma ya kai

kenan"

Magana yarinyar ke yi ƙasa-ƙasa da baka jin me take fa

ɗ

a sai yafda bakinta kawai ke motsawa kake gani da alama rashin kunya take yiwa Inna.

"Wa ya ga banza ta kori wofi ai maganar ciki ba magana bace a fito fili a fa

ɗ

a mana" Cewar Inna ta juya t

a nufi

ɗ

aki tana

ɗ

an dudduƙawa dan har zuwa sannan hancinta bai daina zuba ba sosai mira ta mata kamun kazar kuku. Sai kuma wacce ta yi tusa aka cijeta ita ma ta fara magana.

"Aikin banza da wofi duk kin bi kin cije ni, haba wannan wane irin abu ne" Har

ara kawai

ɗ

ayar ta bita da ita ba tare da ta yi magana ba dan idan ta bu

ɗ

e baki komai ma za ta iya fa

ɗ

a, saboda yadda ta yi ta ƙwararta da warin tusa sannan ganin Imran ma a wajen ya sa ta

ɗ

aga mata ƙafa.

Inna tana zuwa falo sai ganin Sadiya ta yi kamar

an dasa ta a wajen tana tsaye a tsakiyar falon hannunta riƙe da Hassan a siffar miciji har lokacin bai dawo siffar mutum ba. Wani yawu Inna ta ha

ɗ

iye ba tare da ta cewa Sadiya uffan ba ta nufi inda suka ajiye lalle, kowanne a leda aka kwa

ɓ

ashi sai mai ƙun

shi take

ɗ

auka tana zubawa a cikin kwarkwaron da take ƙunshin. Lalle ne

ɗ

an kwali sajen ne ja da kuma baƙi na fulawa. Da

ɗ

an yawansa a cikin ledar, saboda gaba

ɗ

aya ta kwa

ɓ

e yadda zai ishe su. Inna baƙin ta

ɗ

auka na fulawar ta

ɗ

auki baƙar leda ta sanya a ha

nnunta ta ƙulle sannan ta juye wannna lallen a kan baƙar leda Sadiya da ke cikin wani haki ko kallon Inna bata yi ba tun shigowar Innar da ta kalleta bata ce komai ba. Dan kawai gaba

ɗ

ayansu mamaki suke bata na gudun da suke yi, duk da ita ma ta san da a ce

Hassan ba

ɗ

anta bane dole ta gudu dan tsoro

amma yanzu babu yadda za ta yi ko da tana jin tsoron saboda ya zame mata dole.

Inna sai da ta juye baƙin lallan nan duka sannan ta juyo a dudduƙe ta fito daga

ɗ

akin har lokacin dai kowa na tsaye carko-carko,

me ƙunshi ta

ɗ

an juya kenan kafin ta juyo sai ji ta yi an damƙeta an shiga lafta mata wani abu a fuska da ta kasa tantance menene.

Inna kuwa tun da ta damƙi wuyan me ƙunshi ta baya, bata saki ba ta dage sai lafta mata lallen take a fuska kamar wacce take

fenti a bango, sai da ta lafce mata shi gaba

ɗ

aya a fuska har wuyanta sannan ta sake ta tana ta ihu dan ma dai ta rufe ido da har idanun zai shiga. Imran tun da ya kallesu sau

ɗ

aya ya

ɗ

auke kai dan shi baya son hayaniya kuma ya san da alama yarinyar wani ab

u ta yiwa Inna dan ba ya raba

ɗ

ayan biyu ita ce ta rufeta a freezer.

"Wayyo Allah na Allah sa dai ba kashi bane kika lafce min shi a fuska" Cewar me ƙunshin tana ƙololon amai lokacin da Inna ta sake ta.

"Shigiya kudurarriya ni da kashin ma na samu ai

da wallahi har ha

ɗ

iya sai na sa kin yi, har ni zaki garƙame a cikin firinji, sanyin duniyar nan na cikinsa ya ƙare a kaina, hancina banda yoyo babu abin da yake in ba ruwan zafi na yi ba ma masassara ce za ta kama ni, saboda rashin tsoron Allah duk sanyin

nan da ake baki tausaya min ba kika rufeni kika kunna firinjin" Cewar Inna tana face hanci tare da sakin wani kuka na tausayin kanta irin yadda ta sha artabu a cikin freezer.

Gaba

ɗ

aya dariya suka kwashe dashi Inna da ke shirin magana ta dakata ganin Sa

diya ta fito riƙe da micijin a hannunta ba Inna ba su duka ma masu dariyar dakatawa suka yi, Imran da ya fara wani

ɗ

an kakkauda kai yana sosa ƙeya dan ba ya son Sadiya ta zo ta bashi micijin ta kunyata shi a gaban matan nan. Dan haka sai ya shiga muzurai y

ana

ɗ

an babbasarwa shi a dole ba komai bane. Inna kuwa tun da Sadiya ta fito ta fara tunanin inda za ta garzaya dan ta tsorata da yaron yanzu dan bai ta

ɓ

a kaiwa kamar haka bai dawo mutum ba amma yau ya yi dogon zango.

Sadiya da take shirin bu

ɗ

e baki ta yi

magana Inna ta katse ta da cewa.

"Ke kuwa Halima baka tausayin yaron nan kika fito dashi da sanyin nan, ko dan kinnga ba a siffar mutum yake ba kike gani kamar baya jin sanyi" Ta fa

ɗ

a tana wani karya kai gefe dan gaba

ɗ

aya ta matsu Sadiyar ta kuya ta ko

ma inda ta fito dan kana kallon micijin duk jarumtarka sai ka ji tsoro saboda yanayin girmansa ma.

"Inna wallahi hannu na ya gaji da riƙonsa kinsan akwai nauyi fa kuma ina son na shiga bayi ne shi ne zan baiwa Abbansa ya riƙe min shi" Cewar Sadiya tana

kallon Inna. Imran kuwa jin fitowar Sadiya saboda shi ta fito ta baiwa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login