Showing 27001 words to 30000 words out of 64054 words

Chapter 10 - YAR ZAMAN WANKA COMPLETE

abu ne Inna ta yi masa wannan aiki, wajen ƙarfe ha

ɗ

u da wani abu na asuba sai ya

ɗ

an yi juyi

ka

ɗ

an ya miƙa hannu idanunsa a rufe ya ja bargo ya rufe ƙafarsa da ta bu

ɗ

e. Gefen kan micijin ne a wajen hancinsa dan haka da kan micijin ya dan dunguri hancinsa sai ya

ɗ

auka Sadiyarsa ce a cikin baccin aikuwa ya ƙara ƙaƙumeta tare da ƙara gyarawa hancinsa

zama a saitin kan micijin yana cigaba da baccinsa. Ƙaran wayarsa na alerm

ɗ

in da ya sanya shi ne abu na farko da ya farkar da shi daga bacci, dafe micijin ya yi da hannu

ɗ

aya duk zatonsa Sadiya ce dan a bacci -bacci yake ya ma manta cewa Sadiya ta haihu k

uma Inna tana ZAMAN WANKA babu ma dalilin da zai sa su kasance shi da Sadiya a katifa

ɗ

aya har ma a bargo

ɗ

aya indai Inna tana nan.

Ɗ

ayan hannun ya miƙa ya lalumo wayarsa da ke neman

ɗ

auki, har lokacin idanunsa a rufe ruf, sai da ya

ɗ

akko wayar ne ya

ɗ

a

n bu

ɗ

e idanunsa cikin yatsina fuska ya kalli screen

ɗ

in wayar, alerm

ɗ

in ya kashe yana shirin maida wayar ya ajiye ya tashi sai kawai hasken fuskar wayar ya sauka a kan micijin, da mamaki ya ji hannunsa

ɗ

aya rungume da abu, ƙwaƙwalwarsa ce ta fara kai masa

tunanin me Sadiya take yi a jikinsa bayan Inna tana gidan, dan son ta addabi mutane da sababi, idanu ya ware fesss a kan micijin wani uban ihu ya ƙwala ya bu

ɗ

e bargon yana ƙoƙarin tashi zaune dan gaba

ɗ

aya jikinsa ya

ɗ

auki rawa, gabansa sai fa

ɗ

uwa yake, ha

nnu ya kai yana son yakice micijin daga jikinsa amma me sai ya ji a manne suke da juna a cikin singlet

ɗ

aya wacce dama ta

ɗ

an masa fa

ɗ

i kuma sai micijin ya

ƙ

ara ta

ɓ

ata tare da bu

ɗ

ata duk da hakan dai a

ɗ

ame take a jikinsu sun zama kamar tif da taya.

"

Hasbunallahu wa ni'imal wakil" Wace ƙarar kwana ce ta sanya wannan tsautsayin kasancewa da ni" Ya fa

ɗ

a a zuciyarsa wasu hawaye da bai san da su ba suka fara yiwa fuskarsa tsinke. Dakyar ya samu ya tashi zaune yana jin jelar micijin a kan cinyarsa, haka ya

tashi yana kiciniyar

ɓ

an

ɓ

aresa daga jikinsa amma sanyin da jikinsa ya yi ga kuma karkarwa da kuma tsabar fargabar da yake ciki ya kasa yin haka. Tsaye yake so ya miƙe amma ina hakan ya gagareshi, dan haka kawai sai ya yanke hukuncin ta tafi bedroom neman

ɗ

auki dan bashi da ƙwarin gwiwar da zai iya yin ihu a jiyo shi har a taimaka masa, gashi kuma ya ga da alama ma micijin bacci yake dan haka ba ya so ya tashe shi a samu matsala dan haka sai ya yanke hukuncin tafiya

ɗ

akin ko da, da rarrafe ne. Hannayensa duk

biyun ya ajiye a ƙasa yana

ɗ

an lalla

ɓ

awa ya saukar da gwiwoyinsa daga kan katifar a haka ya fara rarrafawa micijin na cikin singlet

ɗ

in kamar dama a nan aka halicce shi.

"Yiiiii, wayyo Allah, yau kuma haka na tashi ni Imran" Yake kukan cikin

ɗ

an ƙasa

da murya yana tsoron kar kukan nasa ya tashi micijin.

A haka har ya je tsakiyar bedroom

ɗ

in yana

ɗ

an rarrafawa kamar wanda aka cirewa laka, dan ko ka

ɗ

an bashi da ƙarfi gwiwar tasa ma idan ya

ɗ

aga ji yake kamar wanda aka mata dabaibayi da igiya.

"Sad

iya, Sadiya,Sadiya" Cewar Imran cikin ra

ɗ

a-ra

ɗ

a, kamar wanda aka shaƙewa wuyansa. Inna da tun falkawar Imran tana jin yadda yake ta tutumurtu da miciji a cikin singlet, dan hatta shashshekar kukan da yake duk tana jin sa. Bare kuma yanzu da ya zo tsakar

ɗ

a

kin da suke ji take kamar ta tashi ta taka rawa dan murna saboda kwalliya ta biya ku

ɗ

in sabulu.

Tun yana kiran da bakinsa har ya dawo yana

ɗ

an buga jikin gadon a hankali dan shi ba ya so ko ka

ɗ

an ya tashi micijin ya je ya sare shi a samu matsala, hak

an ne ma yasa yake lalla

ɓ

awa ya tashi Sadiya domin ta kawo masa

ɗ

auki dan ya san ita ka

ɗ

ai ce za ta taimakeshi. Ganin dai Sadiya da shegen nauyin baccinta ba za ta tashi ba dan har ƙafarta yake

ɗ

an ja amma shiru sai ka ce wata matacciya. A hankali ya lalla

ɓ

a ya koma wajen setin da Inna take kwance, dan ya tashe ta, ta taimaka masa duk da ya san karon su da Inna ba da

ɗ

i amma yaya ya iya dole ce uwar naƙi za ta sa ya nemi agaji a wurin Inna dan ko kusa bai kawo cewa ita ce ummul aba isin shigar da micijin cik

in jikin nasa ba.

"Inna! Inna!! Inna!!!" Ya fa

ɗ

a yana

ɗ

an

ɗ

aga murya ka

ɗ

an dan ji yake tsabar tsoro fitsari na neman ku

ɓ

uce masa dan har cikinsa ma mur

ɗ

awa yake ba ya so kuma a yi abi kunya dan ya san dai matasawar aka

ɗ

auki wani lokaci ba a rabashi da mi

cijin ba to ba kallon fitsari da kashi ba da a ce maza na haihuwa to ya tabbata har haihuwa sai ya yi ko da kuwa hanji ne zai haifa.

Inna kuwa da dariya ke neman kunya tata ta ƙara danne dariyar ta shiga sakin wani munshari kamar wata jakin dawa, ita

a dole bacci take, amma kawai Imran lura ne bai yi ba da ace ya lura har cikin Inna zai ga yana lo

ɓ

awa irin na ƙyaƙyata dariyar nan.

"Innarmu, Innata, Innar Malam,

ɗ

aya tamkar miliyan a wajen Malam ki tashi ki taimake ni kar in mutu in bar iyalina, dan

ko micijin bai sare ni na mutu ba to tsabar fargaba za ta sanya zuciyata ta buga in mutu" Ya fa

ɗ

a cikin kuka yana jijjiga ƙafar Inna.

"Kai duniya , wato wuya in ji tsula, wa ya fa

ɗ

a maka barno gabas take, yaro ya ga uwar bari, to da wa ya ce maka karo

da Azumi abu ne mai kyau, wai Imirana ne ke cewa Innarmu, kai har da Innata ma, wai ni Azumi da ya rainawa hankali da wayo ni ce Innarsa" Ta fa

ɗ

a a zuciyarta tana dariyar mugunta.

"Wayyo zan yi gawa" Ya fa

ɗ

a yana sakin kuka a hankali. Wani juya Inna ta



ɗ

an yi ta koma

ɗ

aya

ɓ

angaren tana sakin munshari, so take sai ta gama wana shi sannan za ta tashin, a haka ya cigaba da magiya har dai ta

ɗ

an tashi tana murtsuka ido duk da ba haske a

ɗ

akin amma kuma kana iya hango hasken farin wata ya

ɗ

an shigo

ɗ

akin ga

kuma asuba ma da ta kawo ki masallatai sao kiran assalatu ake.

"Waye wai ya dameni da shegen kira kamar wanda na ci bashi ban biya ba" Cewar Inna cikin muryar bacci wai ita ala dole yanzu ta falka daga bacci"

",Inna jikan ki ne Imran" Ya fa

ɗ

a cikin s

anyin murya yana addu'a da fatan Allah ya

ɗ

ora shi a kan Inna ta taimaka masa kar ta ja masa rai.

"Wa ka ce sunan naka, ba Imirana bane?" Ta fa

ɗ

a dariya na son fito mata.

"Eh Imirana ne" Ya fa

ɗ

a kamar yadda take fa

ɗ

a masa dan shi gaba

ɗ

aya fatansa kaw

ai su rabu lafiya dan ba zai iya da sabgar Inna ba gwara ya lalla

ɓ

ata su rabu lafiya.

"Wai menene halan, ciwon ciki ne ya koro ka gabannin assalatun nan?"

"Dan Allah Inna kunna fitila ki ga, wallahi Hassan ne a cikin rigar jikina"

Murmushi In

na ta yi tare da tashi ta sakko ta kunna fitalar aikuwa haske ya gauraye

ɗ

akin.

"Meye wai ka wani surƙusa kamar mai naƙudar da ke yinƙurin haihuwa?" Cewar Inna tana danne dariyarta ganin yadda Imran yake kallonta idanu a gwagwgwale.

"Inna kalli ki ga

cikin rigata" Ya fa

ɗ

a yana daga durƙusan hannayensa a ƙasa haka gwiwoyinsa ma.

Ɗan yatsina fuska ta yi, sannan ta

ɗ

an ranƙafa ta leƙa wai ita a dole bata ga micijin ba daga yadda take a tsaye. Ganin micijin da ta yi sai ta wani ta

ɓ

e baki tare da sa

kin wani tsaki da ya matuƙar

ɓ

atawa Imran rai, ta ce.

"Wai dama a kan

ɗ

anka kake ta ƙwala min kira ka katse min baccina na gabannin asuba mai da

ɗ

i tsiya? Kana ta rafka kuka kamar an aiko maka cewar Amina ta mutu, wai me yasa kake da

ɗ

an karan raki ne ka

mar mace"

Wani haushi ne ya turnuƙe Imran amma haka da daure ya ce.

"Wallahi Inna kawai ina tashi daga bacci na ganshi a jikina ban san yadda aka yi ba, ki taimaka ki fitar min shi ko ki taya ni tashin Sadiya ta fitar min da shi dan na tashe ta bat

a tashi ba"

"To sai me dan ya je wurinka, ina ce dai ita ka

ɗ

ai Sadiya ke riƙitu da shi kuma dan ya je ya shiga rigarka shi wani abu wataƙila so yake ka kar

ɓ

eta ma'ana nono yake so ka bashi...

"Nono kuma Inna?" Ya katse Inna da tambaya cikin tsoro

"Nono mana baka ga inda ya shiga ba kawai ka bashi ya tsotsa ka bani shi in kwantar da shi"

"Haba Inna wace magana kike haka wai? Nono kuma sai ka ce wata mace, baki ga ba yau d bai dawo mutum ba ko ita ma uwar tasa bata shayar da shi ba sai ni da ba no

no nake da shi ba za ki ce wai na bashi"

"Ya baka da nono

ɗ

in nan, kuma wanda Allah ya halitta maka fa?"

"Inna!!! Wai me yasa kike haka dan Allah ki bar fa

ɗ

a ma kar ki sa ya kafa min haƙora a ƙirji yana neman nono in bai samu ba ya cije ni in shiga u

ku"

Wata dariya Inna ta fashe da ita ta ce

"Imirana ni ka sanya wa

ɓ

awon ayaba?"

Wani irin zare ido Imran ya yi jin furucin Inna.

"Ba dai matar nan bace ta sanya min micijin nan ba saboda ƙarfin hali...

"Na ce ba ni ka sanya wa

ɓ

awon ayaba

ya kada ni ba??? " Muryar Inna ta katse masa zancen zucin da yake.

"Inna ni ba da niyya na ajiye ba ban san ma na jefar ba kuma tsautsayi ne ya kawo kika fa

ɗ

i"

"Ni ban san miciji ma ya je wurinka ba, kawai dai na ga kana buƙatar taimakona shi ne na

ke fa

ɗ

a maka ta yaya zan taimaka maka bayan kai ma ka sa na fa

ɗ

i"

"Dan Allah Inna ki taimaka min"

"To zan taimaka maka amma sai ka yi abin da nake so dan ka san ko a nan Kano ba a aikin banza, idan kuma ka ƙi to dan wannan matar taka mai kamar mesa

ba tashi za ta yi ba gwara ma ka min abin da nake so"

"To Inna fa

ɗ

i" Cewar Imran cikin ƙosawa da maganganunta da ya matsu a raba shi da micijin nan da ya masa ƙabe-ƙabe.

"So nake ka min rawa"

"Rawa kuma Inna?"

"Rawa mana in ba haka ba, ba zan c

ire maka ba"

"Ni da bani da ƙafa da me zan taka rawar"

"Gurguncewa ka yi ne?"

"A'a amma ba zan iya tsayuwa da ƙafafuna ba saboda gudun matsala" Inna ta fahimci me yake son fa

ɗ

a dan haka sai ta ƙudurta ko ta ina ya biyo tana da hanyar

ɓ

ullewa.

"

Ka min rawar a durƙushen nan da kake"

Shiru ya yi sai kuma ya ga mafita yake nema dan haka sai ya shiga rawa daga tsugunnen da yake yana ta rausaya kai. Kallonsa kawai Inna take dariya na cin ta.

"Haba Imirana rawa haka salam -salam babu ko ki

ɗ

a"

"Haba Inna da gabannin asubar nan wane irin ki

ɗ

a kuma ni da nake so na je na tafi masallaci"

"To jeka masallacin da micijinka ma gani ina ƴan masallacin basu dare sun barka ba, kowa gudu zai ke kamar ya ga fatalwa"

"To ai ban san ya zan yi ki

ɗ

an b

a"

"Waƙa zan ke maka kana yin rawar"

"To" Ya fa

ɗ

a kamar ya fashe da kuka

In na fa

ɗ

a sai kana min amshi, kana dawa kana cewa maliyo"

"To"

"Ɗan maliyo maliyo"

Shiru ya yi bai ce komai ba takaici duk ya cika shi tsohuwar na son kaishi bang

o.

"Ba za ka yi ba?"

"Maliyo"

"Ya je ina ne"

"Maliyo"

"Ya je ilori"

"Maliyo" Cewar Imran yana amshi yana rawa ransa sai ƙuna yake yana jin kamar ya mammake Inna ga takaicin nauyin baccin Sadiya da ya addabeshi.

"Kake zazzaku

ɗ

a wa mana

" Cewar Inna da ke

ɗ

an tafi ƙasa-ƙasa.

Ɗuwawu ya shiga zazzaku

ɗ

a wa yana yi hawaye na zuba gashi ba ya so micijin ya tashi, amma ya fahimci da gangan Inna fa sa yake rawa wai har da wani zazzaku

ɗ

a wa kawai dan ta sanyashi a bala'i.

Yana cikin ra

war sai jin inna ya yi ta sauya baitin waƙar.

"Mu kama sana'a mata macen da bata sana'a aura ce, lale-lale maraba da ke zinariya"

Ai kawai Imran da ya lura Inna dan ta yi ta sanya shi rawar ne ba wai za ta rabashi da micijin bane sai kawai ya saki

wani kuka mai ƙarfi wanda hakan ya sanya Sadiya tashi ba shiri, ta tashi a firgice jin kuka Imran tana tashi ta yi arba da Inna da ke tsaye kan Imran ta daddage tana tafi da waƙa.

"Ikon Allah yau kuma me yake faruwa wane irin dogon bacci na yi ne da ake

wannan bidirin ban sani ba" Ta fa

ɗ

a a ranta tana saurin sakkowa daga gadon.

*Masu fitar min littafi ku sani haƙƙina ne, ku ma masu karantawa baku biya ba haƙƙina ne, kowa ya san Allah na gafarta zunubai gabaki

ɗ

aya amma ba ya gafarta haƙƙin wani a

kan wani! dk mai so ta biyabta karanta 300 kacal*



09030283375

[24/03, 5:14 AM] Mom Mashkur First class: *MAMAN AFRAH DATA SERVICES*

*BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*

5

00MB@===150

1GB@=====250

2GB@=====500

3GB@====850

5GB@====1,400

Dial *312*4*7*4# to check Data balance.

*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*

Act detai

ls FA'IZA ABUBAKAR unity bank 0020281885

Whatsapp OR

Call 09033283375

Wannan littafin ku

ɗ

i ne 300

Za a tura ta wannan accaunt

ɗ

in Fa'iza Abubakar 0020281885 Unity bank shaidar biya ta wannan no 09030283375 idan katin waya ne mtn Ƴan Nig

er su tuntu

ɓ

i wannan no +22785885134



*I*





*J*

" Subhanallahi Abban twins lafiya" Cewar Sadiya lokacin da ta sakko idanunta a kan Imran. Kafin Imran da ke kukan zuci da sarari ya yi magana Inna ta yi karaf ta ce.

"Haba Ha

lima yo kya yi maganar lafiya ma kina ganjn mijinki a wannan hali na durƙuso, ƙura'ani ni duk tunani na naƙuda yake ashe wai duk labarin ƙanzan kurege ne mutum a dudduƙe ya zo cewa yake Innarmu, Innata" Cewar Inna tana sakin dariya. Da mamaki Sadiya take k

allon wani uban gumi da hawaye ratata a fuskar mijin nata.Ga miciji a cikin singlet

ɗ

insa sai wani nishi yake fitarwa kamar wanda aka biyo da gudu.

"Ya Allah ni dai ina ganin abubuwan da na kasa gane ko fahimtar inda suka dosa shin wai meye tsakanin I

nna da Imran ne?" Sadiya ta jefawa kanta tambayar a zuciyarta tana miƙa hannu za ta fara ƙoƙarin cire masa Hassan

ɗ

in.

"Haba Sa'adiyya wai me yasa kika raina ni ne ya za a yi in yi ta maza in bar baccina dan in taimaki mijinki kina can kina baccin asara

, muka ƙayyade zai min rawa da amshi ina masa waƙa amma yanzu ki zo za ki cire masa micijin nan salin alin, so kike ki barni da haƙƙin rawar da ya mini ban cire masa micijin ba ai ni ya kamata na cire masa...

"Sadiya umarni nake baki idan kina son ki sh

iga aljanna ki cire min micijin nan dan Allah" Imran ya katsewa Inna maganarta dan ya ga jan maganar za take ta yi shi kuma numfashi ma dakyar yake iya yi dab komai yake da faruwa da shi.

"Ke dan Allan can bani wuri ni

ɗ

in da ya rainawa hankali ni

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login