Showing 39001 words to 42000 words out of 64054 words

Chapter 14 - YAR ZAMAN WANKA COMPLETE

ba ruwan sama ne ya wanke ni ruwan datti ya

ɓ

ata ni da zaman ƙauye ne ya mulke ni, Allah na tuba me zaka min wallahi ni Azumi matar Malam na sha tabara na sha lahaula"

"Allah gafarta Malam a bar aikin kawai" Cewar Sadiya cikin sanyin murya dan dama ita bata son wani aiki kawai an tashi an

ɗ

akko

wani Malami tausayinka sa sauƙi har da wasu uban dorinai ko wa ma za a duka da dorinan.

"Gidanku Sa'adiyya babu mai fasa aiki Malam indai aikin ka ya yi to za a baka duk kan abin da ka buƙata" Cewar Inna da ta danne fushinta tana

ɗ

an murmushi.

Shi

ma murmushin ya yi ya ce

"Yawwa ko ku fa ai duka abin da na lissafa haƙƙina ne a bani dan Allah ka

ɗ

ai ya san artabun da za a yi da mu da su"

"Babu komai ai komai ma aka bada ba fa

ɗ

uwa aka yi ba" Cewar Inna cikin sanyin murya. Sosai Malam ya ji da

ɗ

in

maganar Inna yana wani jin kamar ya tashi ya taka rawa dan murna dan tun da yake ko aikin dubu uku bai ta

ɓ

a yi ba amma gashi zai yi na dubu hamsin har da wasu kaya a ka.

"A kaimu

ɗ

akin mu fara aikin" Ya fa

ɗ

a yana gyarawa carbinsa ruƙo a hannunsa.

"To

Malam bari ina zuwa sai na muku iso" Cewar Inna ta tashi Sadiya kwa da kallo ta bita dan ta san dai ba a ƙarƙewa ƙalaw da Inna. Tana shiga bedroom

ɗ

in sai gata ta

ɗ

akko Husaini da gadonsa ta kawo shi falon.

"Ikon Allah haihuwa ka yi a gidan ma kenan?" C

ewar Malam yana kallon Husaini.

"To kenan Hajiya bata masa bayani ba ko me ?" Cewar Sadiya a zuciyarta.

"Eh haihuwa aka yi har gobe ma suna " Cewar Inna a fili tana ƴar dariya. Azuciyarta kuma ta ce da alama dai Amina babu abinda ta sanar maka"

*Masu fitar min da littafi ku sani haƙƙina ne, ku

ɗ

in karatu kawai kika biya, ke ma da kike karantawa haƙƙina ne tun da baki biya ni ba ina so ku san da haka!*

09030283375

[24/03, 5:14 AM] Mom Mashkur First class: *MAMAN AFRAH DATA S

ERVICES*

*BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*

500MB@===150

1GB@=====250

2GB@=====500

3GB@====850

5GB@====1,400

Dial *312*4*7*4# to check Data balance.

*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*

Act details FA'IZA ABUBAKAR unity bank 0020281885

Whatsapp OR

Call 09033283375

Wannan littafin ku

ɗ

i ne 300

Za a tura ta wanna

n accaunt

ɗ

in Fa'iza Abubakar 0020281885 Unity bank shaidar biya ta wannan no 09030283375 idan katin waya ne mtn Ƴan Niger su tuntu

ɓ

i wannan no +22785885134

4





1











4





2





"Gasu can a saman loka" Cewar Inna da ta fahimci mai Ma

lam ke tunani. Idanu ya

ɗ

aga sama aikuwa ya hango almajiran nasa zaune a kan drower, wani haushi ne ya kama shi ashe dama za su iya cin amanarsa cikin

ɗ

an

ɗ

aga murya tare da yin ƙasa da ita dan kar micijin ya ankara da shi ya ce.

"Yanzu Habu kai da Ƙasi

mu a maimakon sai kun fara kinkimata kun

ɗ

orani sannan ku samu ku hau shi ne kuka

ɗ

are kuka barni gani a ƙasa daga ni sai micijin ga wadona jargaf da ruwan da na zauna a kai" Ya fa

ɗ

a kansa a sama yana kallonsu.

"Ruwan da ka zauna a kai ko kuwa fitsarin

da ka jabga a jiki, ai fa haka za ka tashi yaraf-yaraf da ruwan fitsarinka ka haye sama in ba haka ba lahira ta yi baƙo yanzun nan micijin nan yana juyowa sai dai wani ba kai ba" Ya tsinkayi Inna ta window tana fa

ɗ

a. Cikin hanzari ya tashi ya fito daga cik

in katakwayen fitsarin nan sai tsiyayowa yake daga jikinsa, ga kunya da ta kama shi da Inna ta fa

ɗ

a fitsari ya yi almajiransa na ji, taga-taga ya yi zai fa

ɗ

i amma haka ya daure ya taka katakon gadon ya fara ƙoƙarin hawa.

Amma santsin jikin drower da kum

a kemar futsarin ƙafafunsa suka taru suka hana shi hawa lokar. Micijin da ya hango Malam kawai sai ya nufi wurin Malam.

"Gashi nan ya taho" Cewar Inna tana dariya ai Malam jin haka ya sa ya waiwayo ƙasa aikuwa ya ga micijin ya nufo shi gadan-gadan wan

i tsalle da ya doka sai ga hannayensa sun isa saman drower amma shi bai hau ba.

"Kai Ƙasimu matsa gefe

ɗ

aya mana in samu wurin zama" Cewar Malam yana nishi dan tsantsi sai neman dawo dashi ƙasa yake amma saboda ƙarfin hali da gudun ceton rai ya sanya ƙa

rfinsa ya riƙe gam.

"Haba Malam kai ka

ɗ

ai ma fa sai ka cinye saman lokar nan idan ka hayo, baka ganin yadda kake mu ma wurin ya mana ka

ɗ

an" Cewar Ƙasimu yana wani

ɓ

ata rai.

"Lallai yaron nan to wallahi Allah sai na hayo, Allah wadaran naka ya lalace,

ban da ma yau da gobe mai sa a mari amarya, kai baka san ma an ce Malamai magada annabawa bane ina Malaminka amma kake ƙoƙarin ƙin taimakona"



Banza suka masa kuma basu matsa masa ba.

" Gashi naaaaaaan" Cewar Inna har da jan na

ɗ

in, Malam bai sam

u damar waiwayo wa ba dan

ɗ

azu ma da ta ce gashi nan ya

ɗ

au ƙarya ne amma yana dubawa ya hango shi dan haka yanzu ko waigawar ma bai yi ba ya dafe lokar da hannu

ɗ

aya yasa

ɗ

aya hannun ya kamo ƙafar Habu ya fisga da ƙarfi ya miƙa bakinsa cinyar Ƙasimu ya ga

ntsara masa wani uban cizo da ya sanya suka manne a wuri

ɗ

aya suka bashi wajen.

Haka ya yi saurin

ɗ

anewa ya samu ya zauna a saman drower yana aika musu mugun kallo kamar zai hau su da duka amma ba hali, saboda yanayin da suke ciki. Habu kuwa cinyarsa ya

dafe da hannu saboda zafin cizon da Malam

ɗ

in ya masa.

"Ku dai shirya dan na san tsugunne bata ƙare ba" Cewar Inna tana dariya har da yiwa Malam gwalo da ke harararta.

"Muguwa to a bakin ki ta Allah ba taki ba dan na san mun masa nisa sai dai ya ta

da kai ya yi kallo" Cewar Malam yana

ɗ

an leƙo ƙasa aikuwa ya hango micijin ya cake kansa a ƙasa ya

ɗ

aga jelarsa sama yana wulwulawa.

"Allah ƙadiran, wai kuwa marar lafiyar nan haka aljannu ke maidashi miciji dama kuke rayuwa da shi a gidan nan bakwa tso

ron ya zama ajalinku?" Cewar Malam har lokacin yana kallon micijin.

"Ba fa marar lafiya bane ba me aljannu bane, jariri ne maha

ɗ

in wanda ka gani

ɗ

azu ka tambaya haihuwa aka yi to shi ne yake sawaya ya koma haka" Cewar Inna.

"Jariri? " Cewar Malam yan

a zare ido.

"Rass kuwa " Cewar Inna.

"Amma shi ne ba a sanar da ni komai ba aka bani komai a rufe aka barni na kawo kaina " Cewar Malam a fili a zuciyarsa kuma ya ce.

"Shikenan garin yin zamba cikin aminci na cuci kaina matar nan jiya tana ta so

ta min bayani amma saboda kar ta ga kasawata a

ɓ

angaren malunta na ce na san komai"

Inna kuwa baki ta ta

ɓ

e bata ce komai ba Malam kafin ya gama tunani sai ganin micijin ya yi ya taso wani shuuuuu ya iyo sama wajensu kafin ka ce me ya

ɗ

are fanka, sai gas

hi a kan

ɗ

aya daga cikin abubuwan fanka guda ukun nan yana reto da yake fankar a kashe take.

Malam da almajiransa sai suka fara caku

ɗ

a waje

ɗ

aya gashi kuma wurin ba wani fa

ɗ

i gareshi ba sai suke neman fa

ɗ

owa, gaba

ɗ

aya micijin ya na

ɗ

e jelarsa a jikin fan

kar sai ya miƙa kansa waje su Malam yana kallonsu su duka a ki

ɗ

eme suje basu dawo daga mamakin yadda aka yi ya taso sama ba, shi ba iska ba, sannan gashi ya na

ɗ

e jikin fanka wai kuma a hakan an ce musu jariri ne.

"Wayyo yau mun kawo kan mu gidan mutuw

a, ni dama ban zama Malami ba bare a

ɗ

akoo ni ruƙiyyar aljannu yau gashi na ga ta kaina sai dai addu'a da fatan Allah ya tsallakar da ni" Cewar Malam yana rushewa da wani kuka.

"Haba mai sittin wata kan wata kai ne ke da na sanin zama Malamin ma baki

ɗ

a

ya haba kai da ke taimakon mutane kana cire musu aljannu ka tura su bangon duniya ko birnin sin" Cewar Inna tana dariya. Banza Malam ya mata dan ba ra ita yake ba ga kuka almajiransa ya cika masa kunne.

Inna kuwa zuwa ta yi ta

ɗ

akko wani dogon icce t

a dawo windown ta tsaya sai da ta ga Malam ya juyar da kansa can baya hango ta sai ta sanya iccen ta cikin windown ta miƙa har sai da ta kai iccen wajen wuyan Malam ta zungura iccen ya dungurewa kan Malam ta kuma caka masa a wuya, da sauri ta janye iccen b

a tare da Malam ya gani ba.

Wani uban ihu da Malam ya saki duk ya ki

ɗ

ime ya gigice sai wata karka

ɗ

a kai yake da sauri da sauri yana sanya hannu yana dukan wuyansa ya ce.

"Shikenan kuma yau aljannu za su yi yaƙi a

ɗ

akin nan, dan sun fara caka mini

farcensu a wuyan da kaina sun ƙi bayyana yau kuma sai yadda hali ya yi ni da almajiraina" Ya fa

ɗ

a yana

ɓ

are baki kamar wani ƙaramin yaro, Inna kuwa tsabar dariya ta kasa furta komai har sai da ta tsagaita da dariyar sannan ta ce

"Ka cewa aljannun su mi

ƙ

o maka dorinarka da galan

ɗ

in ruwan addu'ar da kuka zo da shi da kuma waccen hular ba kai bane mai fitar da su ai sai ku shiga fafatawa"

"Rufa min asiri dan Allah wallahi ba dai ni ba, ina ni ina yaƙi da iyayena"Cewar Malam yana kuka har lokacin.

"I

yayenka kuma aljannun ne iyayenka?" Inna ta tambaya cike da mamaki.

"Au wallahi su

ɓ

utar baki na yi, ku yi haƙuri mutanen

ɓ

oye, yo abinka da su ba ganinsu ba ake yi" Cewar Malam yana wani waige-waige dan kar aljannun su fara masa hukunci tun ba a je ko i

na ba.

Ganin miciji ya daina kai kaisa wajen su Habu ya miƙo wajen Malam tuni ya manta da batun aljannu wani irin ha

ɗ

iye kukan da yake ya yi yana dannewa dan kar ya yi kukan, kallon kallo ake shi da micijin Malam ji yake kamar ya

ɓ

ace

ɓ

at ko kuma ya sum

a dan ya daina ganin wannan micijin a kusa da shi in yaso idan micijin ya tafi sai ya farfa

ɗ

o. Ahankali micijin ya

ɗ

auke kansa daga kusa da Malam ya koma da shi jikin fanka ya shiga warware jekar daga na

ɗ

ewar sai da ya gama idanun Malam da su Ƙasimu sun za

zzaro su har sai da suka ji jijiyoyin idanun sun

ɗ

ame duka wato babu

yadda ma za a yi su ƙarawa idanun nasu fitowa saboda sun gama fitar d su har ƙarshe. Kafin meye wannan micijin ya yi wani tsalle sai gashi a tsakaninsu, dama Habu da Ƙasimu a jere suke sa

i Malam daga gefe, a tsakanin Ƙasimu da Malam micijin ya sauka sai Ƙasimu da Habu suka ha

ɗ

e a wuri

ɗ

aya Malam ya kasance warewa, shi ka

ɗ

ai a gefe idanu ma Malam ya runtse saboda yadda zuciyarsa ke buga masa da mugun ƙarfi kamar za ta faso ƙirjinsa ta fito.

A take micijin ya shiga juyi kamar mai rawa yake kawai, Inna kuwa sai dariya take cikinta har ciwo ta ji yana mata dan ta da

ɗ

e bata yi dariya haka ba, ko sararawa bata yi.

Wani uban tsalle Habu da Ƙasimu suka yi sai gasu sun diro a tsakar

ɗ

akin sun bar

Malam shi ka

ɗ

ai a sama.

"Kash lallai in ba mutuwa to akwai tsofa, yau na ga ranar samartaka, in ba dan tsufa ba, ina za a barni a kan lokar nan, da lokacin samartaka ta ne ai da na riga kowa dirowa" Cewar Malam yana kallon micijin fuska sha

ɓ

e -sha

ɓ

e kama

r dai ba shi ne Malam mai sittin wata kan wata ba.

"Yanzu ma lokci bai ƙure maka ba ka diro in ya so in ka karkarye sai a tattara ƙasusuwan naka a watsar" Cewar Inna da har lokacin bata bar masa dariya ba. Malam yana shirin bata amsa sai gani ya yi mi

cijin ya

ɗ

an tashi sama ka

ɗ

an sai da ya je saman kansa ya tsaya , Malam ba

ɗ

aga kai ya yi ba idanunsa ne suke kallon saman kawai lumfashinsa ma ya tsaya cak, ko idanunsa ba ya so ya ƙifta tsabar tsoro da ka

ɗ

uwar da ya yi.

"Suma ka yi ko mutuwa ka yi, na

nga ka kafe idanun naka a sama?" Cewar Inna sa ke kallon idanun Malam kafe a kan micijin. Malam dai babu bakin magana kawai kallon yadda micijin ke tsaye a kan iska ya miƙe duka tsawonsa.

Kafin Malam ya ankara kawai sai jin micijin nan ya yi a wuyansa g

aba

ɗ

aya ya masa ƙawanya ya nanna

ɗ

e sai da micijin ya gama na

ɗ

e jikinsa tsaf a jikin Malam sai kuma ya kwallaso kansa ya dawo da shi saitin fuskar Malam

ɗ

in ya zamana sun yi ido cikin ido. Malam bai san lokacin da ya saki numfashinsa ba wanda ya riƙe, ya ma

ido da idanunsa daga kallon sama zuwa kallon fuskar micijin.

Irin halin da Malam ya tsinci kansa a ciki abun ba a magana shi kansa ba zai iya misaltawa ba ya san dai yana cikin gagarumar matsala da tashin hankali. Bakinsa yake so ya bu

ɗ

e ko Allah za

i sa ya iya tuno wata aya daga cikin qurani ya karanta ko kuma wata addu'a daga cikin addu'o i ya karanta dan neman ceton Allah ma

ɗ

aukaki dan ya san yanzu shi ka

ɗ

ai ne zai iya kawo masa

ɗ

auki dan almajiransa ma sun juya masa baya, amma gaba

ɗ

aya sai ya ji

bakin nasa ya masa nauyi ya kasa furta ko da kalma

ɗ

aya ce. Cikin dddagewa ya fara iya motsa la

ɓɓ

ansa suka fara

ɗ

an motsawa ka

ɗ

an amma ba komai yake cewa ya, da ya fara ƙoƙarin maganar ma sai ya ji babu wani sauti da ke fitowa daga bakinsa. Abin da kawai y

a sani yana iya jiyo saukar hawayensa daga idanunsa tamkar wani ne ya cika buta da ruwa yake kwararo masa a fuska haka yake jin zubar hawayensa da gudu ko ƙaƙƙautawa babu.

Haka dai ya rinƙa yaƙi da bakinsa dan karanto addu'a amma ina bakin Malam dai ya

yi mirsisi tusar ango, babu alamar ma zai bashi wata dama da zai furta komai a fili bare kuma a zuciyarsa, zuciyar da tun da micijin ya na

ɗ

e wuyansa ya ji ta doka da uban ƙarfi har zuwa lokacin bata tsagaita

ba da bugawa bare ta bashi wata dama ko ta samu

natsuwar da za a yi addu'a a zuciyar.

"Ɗi

ɗ

iiiiit, jiiiiiin" Cewar Malam dan komai ya kwance masa shi yasa ya fara hourn

ɗ

in mota. Ƙasimu da Habu duk da halin sa suke ciko sai da suka fashe da dariya.

"Minjaye" Cewar Inna da ƙarfi dariya na cin ta d

an ta lura addu'ar ma ta gagara a wajen Malam, Malam kuwa da ke cikin halin neman taimako jin abin da Inna ta fa

ɗ

a bai tsaya wata-wata ba ko tunanin me Innar ta fa

ɗ

a na sai jin bakinsa ya yi kamar wanda aka yiwa dabaibayi a bakin aka kunce, haka ya ji, sau

rin fisgo maganar ya fara fa

ɗ

ar abin da Inna ta fa

ɗ

a dan sai ya ji tamkar ta sanya shi a hanya ne ta sama masa mafita. A take ya fara biya abin da ta fa

ɗ

a.

"Minjaye, mi'ara, ba ta

ɗ

auri ba, baba kenan" Cewar Malam yana kuka yana fitar da maganar kamar

wani ya masa dole. Tun da ya fa

ɗ

a yake ta faman maimaitawa ko tsayawa ba ya yi Inna kuwa kamar ta samu Tv haka ta maida Malam babu abin da ke bata dariya iron yadda ruwan hawayensa ke kai komo, a fuskarsa kamar wanda ya wanke fuskar, gaba

ɗ

aya hankalinsa

a tashe yake da yadda micijin yake har lokacin nanna

ɗ

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login