Showing 18001 words to 21000 words out of 64054 words

Chapter 7 - YAR ZAMAN WANKA COMPLETE

shiga ba tare da ya cire murfin duka ba, yana s

higa ya ringisa a ciki, ya miƙo hannu

ɗ

aya ya ja murfin ya rufe kamar me rufe ƙofa.

Matan nan sai gasu suna tseren shiga kicin da Inna, Inna ce a kan gaba, tana shiga ra sauke idanunta a kan freezer da sauri ta

ɗ

auke idanunta dan ko ƙaunar ganin freez

er bata yi.

Wasu lokarsu ta

ɗ

azu suka ƙara komawa bayan sun garƙamawa ƙofar kicin

ɗ

in sakata. Me fulawa da Hajiya da Mama suka shige

ɗ

aki Hajiya ta shiga ƙasan gado dakyar tana kukkujewa amma ba damuwarra bace hakan mafaka kawai take nema. Mama cikin wa

rdrobe

ɗ

in Imran ta shige ta rufe, tana kallon yadda ta zaune kayan sirikinta har da gajerunan wandunansa. Me ƙunshi kuwa kayan wankin da ta gani a ƙulle a zanen gado masu yawa su ta sunce cikin sauri ta kwasa ta libgawa kanta.Sai wani zarnin fitsari take

ji a hancinta ashe wandon Imran ne da ya jabgawa fitsari ranar da Inna ta rufe shi a

ɗ

aki a ranar farko da Hassan ya zama miciji. Amma bata damu da warinnba tun da ta samu mafaka.

Ashrof kuwa bayi ta koma, ta banke ta aka bar Sadiya kawai a tsakar gid

an tana kallon Hassan rataye a sama.

Inna da ke ƙasan wani dogon benci da da ake

ɗ

ora kayan abinci a kai ta rufa buhhuna kusan goma a kanta ta daddage ƙarfinta ta ce.

"Halima in ce dai kin samu mafaka, dan na ga Imirana tuni ya yi hanyar murhu, in

kuwa tukunyar da nake dafa ruwa ya shiga dan na ji ƙaran murfin ina samun kaina wuta zan galgala masa sai na dafashi luguf ya dahu...

[24/03, 5:14 AM] Mom Mashkur First class: *MAMAN AFRAH DATA SERVICES*

*BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I sell

ing MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*

500MB@===150

1GB@=====250

2GB@=====500

3GB@====850

5GB@====1,400

Dial *312*4*7*4# to check Data balance.

*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*

*Subscription

for DStv gotv star time electric pay bills*

Act details FA'IZA ABUBAKAR unity bank 0020281885

Whatsapp OR

Call 09033283375

Wannan littafin ku

ɗ

i ne 300

Za a tura ta wannan accaunt

ɗ

in Fa'iza Abubakar 0020281885 Unity bank shaidar

biya ta wannan no 09030283375 idan katin waya ne mtn Ƴan Niger su tuntu

ɓ

i wannan no +22785885134

2





9









3





0





Yadda Imran ya fito a firgice cikin ki

ɗ

emewa ko lura bai yi ba da Inna da ke tsaye, ƙaran dariyar da ta saki ne ya sanya ya dakata

daga ƙoƙarin gudun da yake wanda shi kansa bai san ina ya nufa ba. Ganin Inna tana dariya har da nuna shi da yatsa sai ya dakata tare da ha

ɗ

e rai kamar ba shi ne ya iyo gudun ceton rai ba daga cikin tukunya, sanadin zafin da ya ziyarceshi.

Kallon mur

hun ya yi ya ga yadda wuta ta kama take ci kamar wanda aka sanya fetur, ga sauran buhun nan wanda Inna ta saka bai gama ƙonewa ba.

"Lallai tsohuwar nan ta ga makwancina da yawa, yanzu ni ta balbalawa wuta? Dan na san dai ai ba za ta ce bata san ina ciki

n tukunyar ba, " Ya fa

ɗ

a a zuciyarsa sai muzurai yake kamar zai hau Inna da duka.

"Imirana wai dama kai ne a cikin tukunyar wankan jegon matarka, soyayya ce ta sanya kakeso a dafa ka ta yi wankan da kai a memekon a dafa mata ruwa?" Cewar Inna tana ƙoƙar

in danne dariyarta har da ƙwalla. Gefen le

ɓ

ensa na ƙasa ya danne da haƙori ji yake kamar ya saki kuka dan takaici. Juyowa ya yi yana ƙoƙarin barin wurin dan dama wurin da murhun yake a

ɗ

an lungu ne ba a sararin tsakar gidan yake ba.Sai da ya fito idanunsa

suka sauka a kan Shek da ke ƙoƙarin ra

ɓ

ewa a bayan Sadiya ita kuma tana gocewa tana matsawa yana ƙara bin ta. A take maganar Inna da take cewa kwarto zai yi fya

ɗ

e ta fa

ɗ

o masa, ai ganin Shek kusa da matarsa ba ƙaramin fusata shi ya yi ba, in ba iskanci ba

ya za a yi yake

ɓ

uya a bayan matar aure, shin uban me ma zai shigo da shi cikin gidansa. Cikin jin haushi da fusata ya nufo wurin su dan gaba

ɗ

aya kishi ya rufe masa

idanu har wani diri-diri yake gani, hakan ya mantar da shi ƙalubalen da yasa ya shiga cikin

tukunya, dan gaba

ɗ

aya ya manta da batun miciji bare har ya yi tunanin shi ne dalilin da yasa Shek

ɗ

in

ɓ

uya a bayan matarsa. Idanunsa sun rufe ko lura da micijin da ke gaban su Sadiyar bai yi ba,a fusace ya nufo su, dan nufinsa yana zuwa wajen zai manta da

mutunci da abokantakar da ke tsakaninsa da Shek ya shaƙe masa wuya sai an ƙwaceshi dakyar a hannunsa tun da shi ma bai ga mutunci da haƙƙin makotaka ba son zuciya ya rufe masa ido har ya zo yake neman yiwa matar aure fya

ɗ

e.

Yadda ya taho a fusace kamar k

umurcin miciji za ka

ɗ

auka yana zuwa zai

ɗ

auki hukuncin da ba zai yiwa kowa da

ɗ

i ba, amma me sai da ya zo dab da su idanunsa suka sauka a kan Hassan da ya yi wata alkafira, kansa ya cake a ƙasa sai jelar ta zama a sama sai wani wulwula ta yake kamar fanka

. Wani uban birki Imran ya ja, tare da ha

ɗ

iye wani yawu muƙuuut, ajiyar zuciyar ya fara saki a jere- a jere kamar wanda ya ƙwaci kansa daga hannun ƴan fashi. Cikin sauri ya fara kalle-kalle yana so ya ga ta inda zai tsere, yana waiwayawa bayansa sai suka h

a

ɗ

a ido da Inna da ke dariya marar sauti, ganin abin da ke faruwa dan dama ta gama karantar cewa Imran kishi ne ya rufe masa ido ya tafi ba tare da ya lura da micijin da ke juya jekarsa kamar an ƙurewa fanka gudu ba. Ita ma Inna a tsoracen take dan abubuwa

n da Hassan ke yi yau sun girmi tunaninsu, amma kuma ganin Imran ya taka birki ƙiiii kamar wanda ya kusa fa

ɗ

awa kwalbati ya lura da ramin gabansa, hakan ya yi lolacin da ya yi ido hu

ɗ

u da micijin.

"Dole ka nemi mafaka Shek ba lefinka bane, tabbas na da

ina ganin lefinka ko ni na na shiga gidan matar aure tuni zan manta da igiyar aurenta, in har a irin wannan bala'in ne ko a cikin

ɗ

an kamfai (Pant) Ɗinta sai mutum ya totsu ya yi mafaka" Cewar Imran a ransa, fuskarsa kamar ya saki kuka, ga ruwan tukunyar

da ya jiƙa masa jiki sai tsiyaya yake daga jikinsa, kallon Shek ya yi da gaba

ɗ

aya gumi ya gama wanke masa fuska sai tsiyayowa gumin ke yi ta jikin gemunsa yana

ɗ

isa a ƙasa, ga yadda ya jiƙe da fitsari da alama ya yi fitsarin sama da kifi uku.

"Wayyo ma

ƙ

ocina, ashe kana cikin gidan nan, wallahi Sadiya ta ce min baka nan da tuni kai zan nema amma ganin baka nan ya sa nake nema ya rungumi wuta da hannu na, yo wuta mana duk inda na rafki matar aure da hannu na ai na san na kama wutar jahannama" Shek ya fa

ɗ

a

yana kallon Imran da ke kalle-kalle dan shi gaba

ɗ

aya ya kasa tantance a raye yake ko a mace ko mafarki yake da yake ta ha

ɗ

uwa da wannan iftila'in.

"Imirana wai ya ka toge abokinka yana maka magana, amma ka ƙeƙashe ƙasa ka tsaya kamar wani gini, kar fa

Allah ya kama ka a kan haƙƙin maƙotaka maƙocinka na cikin wani hali amma ka kasa kai masa taimakon gaggawa" Cewar Inna tana kallon Imran tare da danne dariyarta dan wata uwar harara ya aika mata kamar dai ta ce ya damƙi wuta.

"Allah dai ya miki albarka

tsohuwa, nagode ƙwarai da gaske da kika ƙara fahimtar da shi" Cewar Shek yana kallon Inna da ke tsaye can hanyar murhu, so yake ya gudu bayan Imran amma yana tsoron abin da zai je ya zo domun kuwa ya ga micijin zai iya wartoshi lokaci guda , a gefe

ɗ

aya k

uma ga Imran

ɗ

in ma kamar a tsorace yake, duk da kasancewarsa uba ga micijin.

A hankali Shek ya fara lalla

ɓ

awa sai da ya tsugunna daga tsayen da yake, cikin san

ɗ

a ya fara rarrafawa ya nufi wajen da Imran yake, sai dai a matuƙar tsorace yake dan kar m

icijin ya biyo shi. Imran kuwa kafe Shek

ya yi da ido ganin ya tunkaroshi zai je ya goga masa kashin kaji, dan idan da micijin zai masa kara saboda kasancewarsa uab a gareshi amma yanzu ganin Shek zai sa ya canja shawara, wani kallo ya yiwa Shek

ɗ

in, yana

kallon wannan hiramin da ya ci tumuri da shi a tsantsarsa. Shek kuwa ya raba hankalinsa biyu,

ɗ

aya yana ƙoƙarin ya kai wajen Imran

ɗ

ayan kuma a kan micijin da ya ga duk wulwula jelar da yake amma kuma idanunsa a kan Shek

ɗ

in suke. Har ya yi kamar zai dakat

a sai dai ya cigaba da rarrafen, sai da ya je daf da Imran micijin ya sauke jelarsa ƙasa, cikin ki

ɗ

ima Shek ya dakata da rarrafe, bai san lokacin da ya tashi ba sai ganin kansa ya yi a tsaye cankarkar sai dai ya kasa tsayuwa dai dai sakamakon karkarwar da

ƙ

afafunsa ke yi.

Inna kallonsu kawai take tana so ta ga ta yadda wasan zai fara dan ta san babu yadda za a yi a kwashe lafiya. Tun da Hassan ya ajiye jelarsa a ƙasa sai ya juyo ya maida hankalinsa ka su ya fasa kansa yana kallonsu, Shek ganin ya ƙura musu

idanu sai ya sha jinin jikinsa cikin sauri ya bu

ɗ

e baki ya ce.

"Ka masa magana mana Imran kai da

ɗ

anka, ka yi saurin bashi umarni ya koma

ɗ

aki ni in samu in bar gidan ma dan na rasa wane tsautsayi ne ya kawo ni" Ya fa

ɗ

a yana kallon Imran da ke jifansa

da wata muguwar harara.

"Da yana jin umarnin ai da baka zo ka tarar da abin da ka tarar ba hatta uwata tana cikin gidan nan ban san ma a ina ta

ɓ

oye ba, kuma da ya san cewa ni ubansa ne ai ba sai na bashi umarni ba zai yi abu,

ɗ

azu a gabana ya tsaya ya

na kai sara" Ya fa

ɗ

a kamar zai saki kuka.

"Ka manta baka fa

ɗ

a masa cewa har ƙwaƙumar Rakiya ka yi ba cikin rashin sani" Cewar Inna tana dariya tare da tuno lokacin da ta hangi Imran da Mama sun rungume juna kamar za su koma cikin juna saboda tsoro. Ban

za Imran ya mata dan shi yanzu kawai so yake ya fice daga gidan dan ya gaji da wannan wasan kwaikwayon. Yana tunanin mafita sai ganin micijin suka yi ya fara zulalowa a hankali kamar baya so, sai da ya zo tsakaninsu inda suke tsaye Imran da Shek ya ja ya t

saya, Shek na ƙoƙarin matsawa ya

ɓ

uya a bayan Imran sai Imran ya ce.

"Kar ka kuskura ka motsa dan wallahi idan ya sareka ba ruwana"

Wani yawu Shek ya ha

ɗ

iye yana kallon micijin kamar ya fasa ihu saboda yadda ya ganshi dab dashi abin ya matuƙar ƙar

a firgita shi amma ba yadda ya iya haka ya daure ya tsaya a inda yake. Zagayesu ya fara yi amma bai yi yinƙurin yin komai ba, ganin hakan ba ƙaramin ru

ɗ

ewa Shek ya yi ba, amma kuma Imran ya hanashi motsi kamar yadda shi ma Imran

ɗ

in bai motsa ba.

Wani t

salle da micijin ya yi shi yasa Shek da Imran rungume juna, yana komawa can gefe sai suka saki juna suna maida numfashi, kowa neman hanyar gudu yake, fara zagaya su ya fara yi cikin kuskure sai Imran ya

ɗ

an motsa aikuwa Shek ma ya matsa wurinsa, miciji kwa

ya ce da wa Allah ya ha

ɗ

a shi in ba da su ba, haka suka shiga tsere, Imran a gaba Shek a bayansa, sai miciji a bayan Shek suna cikin zagaye Shek da ya ga micijin a bayansa yake kuma yana neman kai masa cafka sai kawai ya yi tsalle sai gashi ya

ɗ

ane bayan

Imran, da yake jallabiyar ce a cikinsa kuma da zai haye bayan Imran be tattare ta ba sai ya zamana ya kasa ware ƙafafunsa ya zamana kamar goyo ya yi, sai ya zama kamar ƙadangare a jikin bango. Ƙafafunsa a

sake amma kuma sai ya maƙalƙalo wuyan Imran, Imran

kuwa tsabar ru

ɗ

ewa ma bai san Shek ya

ɗ

ane bayansa ba shi dai kawai ya ji wuyansa a maƙalƙale sai ya yi tunanin micijin ne, aikuwa ƙafa me na ci ban baki ba, a haka yake ta sheƙa uban gudu a tsakar gidan.

Inna da ke can jikin bango tana hango su dar

iya kuwa cikinta kamar ya yi ciwo. Suna cikin gudun Imran ya kalli bayansa da wutsiyar ido, aikuwa ya hango Hassan na binsu hakan ne ya ankarar da shi cewar ba Hassan bane a wuyansa hannu ya kai bayansa aikuwa ya ta

ɓ

o Shek da ke manne da shi kamar cingam h

aushi ne ya turnuƙe shi, yana mamakin ya aka yi ma bai ji nauyi ba sai ya danganta hakan da ru

ɗ

anin da yake ciki.

Wata mugunta ya yiwa Shek wani uban wujijjiga Shek Imran

ɗ

in ya yi sai kuwa ga Shek yashe a ƙasa ya je da reran, miciji da je binsu da g

udu yana zuwa sai ya bi ta kan ruwan cikin Shek, gaba

ɗ

aya Shek numfashinsa ya

ɗ

auke lokacin da micijin ya bi ta kansa, bai ankara ba ya ji saukar wani fitsarin daga jikinsa. Imran kuwa wani tsalle ya yi ya koma gefe, micijin kamar an ce bi Inna kawai sai y

a yi hanyar lungun murhu a mugun guje yana ha

ɗ

awa da tsalle.

"Inna ce a nan lungun me maka ZAMAN WANKA" Cewar Inna cikin ru

ɗ

ewa dan bata ta

ɓ

a zaton zai zo inda take ba, ganin ya kusa ƙarasowa sai kawai ya saddaƙar ta yi wani uban tsalle ta fa

ɗ

a cikin

tukunyar da Imran ya fito.

Azaba da ra

ɗ

a

ɗ

in ruwan ne da ya

ɗ

au zafi ya ziyarce ta, kuka ta saki a zuciyarta tana cewa.

"Gwara na silsilge in yaso daga nan a kai ni maƙera su bani maganin wuta in ke shafawa a kan in bari ka sareni in mutu in barwa Ta

salla Malam" Tana daga cikin tukunyar ta hangi micijin ya bar wajen, a sukwane ta fito ta

ɗ

auki wani ruwa da ke cikin bukiti ta sheƙa tun daga kanta ta jiƙe jargaf.

"Kai Allah ka rabamu da wuta, ka haramtawa wuta cin naman mu duniya da lahira, yo ni da

nake cewa sai na yiwa jikina ruwan zafi, saboda sanyin da na shaƙa a firinji ai yanzu na huta duk da sai cewa ruwan zafinsa ya wuce misali, oh duniya shi yasa ake cewa idan za ka gina ramin mugunta ginashi gajere gudun kar ka afka wata rana, gashi dai Imir

ana bai dahu ba ni na kusa dafewa lugugu ma ba luguf ba" Ta fa

ɗ

a idanunta kafe a tsakar gisdan tana leƙawa dan ganin ƙwaƙwaf.

Shek da ganin miciji ya nufi lungun nan bai san lokacin da wani ƙarfi ya zo masa ba, da mugun gudu ya nufi bishi wani tsall

e ya yi sai gashi ya

ɗ

ane bishiyar lokaci guda kamar wani biri, wani reshe ya samu ya hau ya zauna ya kama ya riƙe ƙam. Yana a saman nan, Sadiya da zuwa lokacin kawai ta daina kuka tana daga inda take tana ganin iko da ƙudurar da ta sauka a gidanta, miciji

n kuma yana dawo wa daga lungun sai ya daina gudu yake tafiya a hankali a hankali yana zuwa tsakiyar gidan sai kawai ya yi lifet kamar ya mutu, idanunsa ma a rufe ruf. A hankali Sadiya ta nufi wurinsa cikin sanyin jiki ta sanya hannu ta

ɗ

an ta

ɓ

a shi amma k

o motsi bai yi ba.

"Shikenan ke ma Allah ya yanke miki wahala

ɗ

iyar nan Hassan ya mutu kowa ya huta Husainin ka

ɗ

ai ma ya isheki" Cewar Inna cikin sanyin murya tana tahowa wajen.

"Inna da ransa fa bai mutu ba da alama gajiya ya yi ko kuma bacci ne ya

ɗ

auke shi.

" Cewar Sadiya tana kallon micijin da tausayawa a gefe

ɗ

aya kuma tana haushi da zafin maganar da Inna ta fa

ɗ

a na cewar Hassan ya mutu.Ta

ɓ

e baki Inna ta yi tana wani kallon Hassan

ɗ

in da ke kwance kamar babu rai a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login