Showing 30001 words to 33000 words out of 64054 words

Chapter 11 - YAR ZAMAN WANKA COMPLETE

zan c

ire masa, in banda ma fallasa auren bashi ai da tuni ma an yi komai an gama ba tare da kin sani ba, amma saboda girman kai rawanin tsiya irin na Imirana ya ƙi taka rawa da kyau, saboda ya gama ganin makwancina wato ga ƙaramar danga me da

ɗ

in tsallaka shi ne

yanzu kuma ya ce ki cire masa" Cewar Inna tana ture Sadiya gefe. Sadiya tana shirin magana amma Inna bata, bata dama ba, ta hana ta, hannunta ta kai bayan Imran ta daddage ƙarfinta cike da mugunta ta sanya faratanta ita ala dole singlet

ɗ

in za ta cire tun

daga farkon bayansa ta fara karta faratan ta har wuyansa tana

ɗ

ago singlet

ɗ

in ha

ɗ

e da farcen nata, ta kusa gama

ɗ

ago singlet

ɗ

in wani uban ra

ɗ

a

ɗ

i ya ratsa Imran na farcen da Inna ta karta masa amma haka ya daure dan burinsa kawai a rabashi da micijin.

Haka ta ha

ɗ

o da micijin da singlet

ɗ

in ta cire amma ko lokacin da ta zo cirewa daga wajen kunnesa sai da ta ha

ɗ

a da kunnuwan duka biyu ta mur

ɗ

e yadda zai ji a jikinsa ba tare d Sadiya ta lura ba, haka dai ya danne har wani

ɗ

an daddaurewa yake.

" Yanz

u na san na yi wai mahaukaci ya taka kashi, to Halima sai gareki kuma tun da an cire ai ta faru ta ƙare an yiwa me dami

ɗ

aya sata, har a ce ina nan a bar Imirana cikin damuwa ai idan da kara akuyar gidan sirika ma iya ce da ke dashi ai duk

ɗ

aya ne a wurina

ba banbanci" Ta fa

ɗ

a tana miƙawa Sadiya Hassan da singlet

ɗ

in gaba

ɗ

aya.

Wata uwar ajiyar zuciya ya sauke yana jin ra

ɗ

a

ɗ

in bayansa da Inna ta kartawa farce da kuma kunnuwansa suna zafi amma babu yadda zai yi sai dai ya ƙuduri wani abu da ban, sai yanz

u ya gama fahimtar cewa babu makawa Inna ce ta kai masa micijin nan.

"Lallai tsuhuwar nan al'amarinta ya girmi tunani na "Ya fa

ɗ

a a ransa yana mamakin irin ƙarfin halin Inna.

" Yau dai na ga abin da ya turewa buzu na

ɗ

i yo banda dalili mai sa a leƙe

gindin sirika wai yau ni Imirana ke kira Innata" Ta fa

ɗ

a tana dariya.

Wani takaici ne ya ziyarci Imran lokaci guda abubuwan da ya sha fa

ɗ

a cikin gushewar hankali da tsananin tsoro suka rinƙa dawo masa haushin kansa ya rinƙa ji da kuma hashin nauyin b

accin Sadiya ai da ta tashi da wuri da bai nemi taimakon Inna ba wanda hakan gashinnan ya zame masa abin gorantawa. Amma dama ya san duk wanda ya sayi rariya ya san za ta zubda ruwa.

"Yo kuma ai sai ka tashi daga tsugunnen ka tafi masallaci tun da da

i ka yi abin kunya yau" Cewar Inna.

"Dama tashi zan yi" Cewar Imran yana ji kamar ya kwa

ɗ

e Inna.

"Ba niyya ango ya kwana da wando, yo kana durdurƙusar da kai alamun kunya ka kasa tashi za ka ce wai dama tashi za ka yi, ai fa ka sanyawa zuciyarka dan

gana Imirana fa

ɗ

an da ya fi ƙarfinka kake midashi wasa sai ka zauna lafiya da mutane, ai zama lafiya ya fi zama

ɗ

an sarki"

"Wai kamar ya Inna" Cewar Sadiya da ta fara fuskantar wani abu kenan dai Inna ce ta haddasa komai.

"Abin da wancan ya ce shi na

ce kirarin mai tsoro, wato ke uwar ƴan son miji shi ne kike bin ƙwaƙƙwafi, kawai ki barni da Imirana dan kura ce ka

ɗ

ai ta san gidan mai babbar sanda" Ta fa

ɗ

a tana niyyar fita daga

ɗ

akin.

"Sadiya miƙo min riga a drower" Ya fa

ɗ

a yana jin haushin Inna na

ƙ

ara azalzalashi a kan ƙin yin da na sani a kan abubuwam da ya aikata mata a

baya da ma wanda zai aikata mata nan gaba, duk da dai ya san ramin ƙarya ƙurarre ne, kuma rana dubu ta

ɓ

arawo

ɗ

aya ce tak ta me kaya.

"Maza miƙo masa rigar ya tafi masallaci kar

ya yi saki na dafe, na ga sai wani hararata yake abin da na masa bai gode ba yo Allah na tuba ban da dai abin kirki bai gaji kare ba in ya yi ma dukansa ake duk taimakon da nake yiwa Imirana a gidan nan ba ya gani kawai dan na sa ya min rawa na ce yake

ɗ

an

zazzaku

ɗ

a mazaunai yana ka

ɗ

a kai shi ne laifin da na masa" Cewar Inna tana kallon Imran fuskarta da alamar dariya, wata uwar harara ya doka mata.

"Wai tsohuwar nan ni za ta yiwa kissa, amma ba komai ki dai bi a hanakali kar tura ta kai bango, dan wanda

bai ji bari ba zai ji hoho" Ya fa

ɗ

a a ransa. Sadiya kuwa Hassan ta mayar kan gadonsa ya

ɗ

akkowa Imran rigar dan gaba

ɗ

aya kanta ya kulle da abubuwan nan ko ka

ɗ

an Inna da Imran babu wanda ya ke tunanin halin da Hassan ke ciki, wai yana cikin halin ne ma har

ya zama ana

ɗ

aukansa dan cika wani buri, gashi kullum cikin ka ce suke ta ka gane dalili musamman ma shi Imran da, ko damuwa da bai yi ba da yawan magana amma yanzu sai take jin har magana yake yadawa Inna a wayance ta kasa gane bakin zaren.

Inna dai j

uyawa ta yi ta fice daga

ɗ

akin ta je ta

ɗ

auro alwala. Ta dawo tana

ɗ

akko abin sallarta daga cikin jakarta sai ga Imran ya fito daga bedroom

ɗ

in.

"Masallacin ne Imirana sauka lafiya" Ta fa

ɗ

a tana ƙushe dariyarta ganin ya fito sai muzurai yake. Bai tanka

mata ba ya cije le

ɓ

e ya sanya kai ya fita ya

ɗ

aura alwala ya tafi masallaci dan zuwa lokacin ma har an kusa kaiwa raka'ar farko.

*HAJIYA*

Tun da ta baro gidan Imran bata zame ko ina ba sai gidan wani Malam Isuhu mai almajira ta d

a

ɗ

e tana jin labarinsa to da yake ma babu nisa sosai daga gidanta amma can sama da su yake. Tana zuwa ta tambaya aka ce yana cikin gidan da sallama ta shiga gidan bayan sun gaisa da matan aka fa

ɗ

a masa ya yi baƙuwa, bayan an mata iso ta nufi

ɗ

akin nasa tar

e da matarsa uwar gidansa ita ce ta raka ta har turakar Malam

ɗ

in. Ɗakin cike yake da manyan qur'anai da littattafan addini a gefe guda, ga wasu carbuna manya manya da ƙanana hawan hawa. Zaune yake a kan darduma ya sanya gabansa gabas ga wani ƙaton carbi

yana ja. Matar da ta rako ta tana shiga

ɗ

akin ita kuma ta koma. Malam kuwa da ke

ɗ

aura rubutu a leda rubutun cikin bokitin fenti babba, wanda ruwa ne kawai aka zuba tawada a ciki sai a ƙulla a leda ana baiwa mutanen da suka bayar da ku

ɗ

i a musu rubutu.

Da

n haka ba ya rubutun tawafa kawai yake zubawa a ruwa yana ƙullawa jin an ce ana masa sallama shi ne ya rufe bokitin ya

ɓ

oye wanda ya ƙulla

ɗ

in. ya koma ya zauna a darduma ya fara jan carbi yana mismis da baki.

Sai da ya kai ƙarshen carbin Hajiya tana

zaune sannan ya juyo gareta ta fara gaishe da shi tana masa ya fama da kuma ƙoƙari da jama'a, nan ya masa komai lafiya.

"Malam dama wani aiki ne nake so ka min a kan iska...

"Ai mun gama sanin me yake tafe da ke, duk na gani cikin mafarki tun ji

ya na san da zuwanki, dan haka indai ƙwanƙwamai ne babu abin da ya gagaremu ku da su sai dai ku ji ana labari" Ya katse Hajiya daga abin da take son fa

ɗ

a masa a kan Hassan da take so ta ce ya je ya masa addu'a ko za a dace ya dawo mutum amma kuma shi sai y

a nuna ya san komai ya hana ta ta masa bayani.

" To babu komai nawa ne abin sadaka?"

"Ai abin sadaka sai mun je muke fa

ɗ

a, kuma yau ina da baƙi ba zan samu zuwa ba sai gobe da yamma"

"To babu damuwa, Allah saka fa alkairi"

"Amin" Cewar Hajiya,

tana jin da

ɗ

i za a yiwa jikan nata magani.

"Ai kar ki damu mu nan fitar da mutsa mutsai ba komai bane indai muka karanta ayoyin qur'ani to tabbas Allah zai amsa"

Sosai ta ji da

ɗ

in maganar tashi, sai da za ta tafi ya ce

"Baki fa

ɗ

a mini gidan ba"

"Yo ai na

ɗ

auka har gidan ma ka sani a mafarki "

"A'a ki fa

ɗ

a kawai an za a fa

ɗ

a min gidan sai na falka daga bacci kin ji dalil"



Nan ta shiga masa kwatance daga ƙarshe ma dai sai ta gane ya san gidan Imran

ɗ

in, dan ya fa

ɗ

a mata wani gida d

a ke maƙotaka da gidan Imran

ɗ

in dan haka sai ta ce masa maƙota ne da gidan da ya fa

ɗ

a mata, sai da ta tabbatar ya gane sannan ta mas sallama ta tafi abinta.

" Wa ya ga ta

ɓɗ

i ai ban da kin ce iska babu abin da na sani game da zuwanki amma yanzu ai na

kama ki a hannu" Ya fa

ɗ

a a zuciyarsa bayan fitar Hajiya yana janyo leda da bokiti ya cigaba da ƙulla maganin, rubutun, yana murnar samun aikin nan, kuma ma ya ce mata sai gobe yau yana da baƙi ne dan kar ta raina shi ta ce ba a kawo masa aiki.

Haj

iya haka ta koma gida tana ta farincikin samun mafita dan haka ma sai ta ja bakinta ta yi shiru ko su Imran ba za ta fa

ɗ

a wa ba sai gobe.

Wajen ƙarfe

ɗ

aya da wani abu Inna tana zaune a ƙasa a falon tana cin abinci dan yau ita ra dafa abincin ma Ashro

f bata zo ba, wai kanta na ciwo ko haka ne ko kuma saboda tsoratar da ta yi Allah ka

ɗ

ai ya sani. Imran da ya ci abinci a bedroom ya fito jin ƙaran wayarsa da take caji a falo.

"Assalamu alaikum barka da rana Hajiya" Ya fa

ɗ

a lokacin da ya kara wayar a ku

nnensa.

Amsawa ta yi tana tambayarsa mutanen gidan bayan sun gaisa, nan kuma ta ce.

"Imran na je wajen wani Malami Malam Isuhu zai zo da yamma. Shiru ya yi bai ce komai ba Inna da fa kasa kunne tana iya jiyo maganar da ake daga cikin waya, ba han

dsfree take ba amma dai volume

ɗ

in a ƙure yake.Shiru ya yi yana son gama jin abin da take so fa

ɗ

a masa.

"Gwara dai ya zo kam Amina dan yau ma micijin nan a wajen Imirana ya kwana a cikin rigarsa" Hajiya ta jiyo muryar Inna ta cikin waya hakan ne ya ƙara

tada mata hankali. Wata harara Imran

ɗ

in ya jefawa Inna da ke gatsina mas gefen hanci, haushi ma ya sanya bai ce komai ba jin Hajiya na fa

ɗ

a a kan me yasa ya kwana da miciji kuma zuwan Malam Isuhu babu fashi dan haka sai ya zo. Hajiya na gamawa ta kashe w

ayarta ta bar Imran riƙe da wayar sai muzurai yake ya maida cajinsa ya koma

ɗ

aki ya kwanta yana ta nazari tabbas ficewa zai yi daga gidan dan ba zai zauna a maida masa twins ba.A a zo wani maida masa

ɗ

a miciji bayan Allahn da ya baiwa yaron baiwar zai dawo

dashi a duk lokcin da ya so ita kuma mahaifiya ce a wajensa babu yadsa zai yi da ita. Sadiya da ke zaune tana shayar da Husaini ta kalli Hassan da ke kan gadonsa rufe da bargo, tana jin tausayin yaron har cikin ranta.

Imran ko da aka fara kiran salla

r la'a sar sai gashi ya fito zai tafi masallaci, ya sunkuya zai

ɗ

auki wayarsa daga caji Inna ta ce.

"Wai ni Imirana wannan uban lemukan robar da ka kawo aka jibge ba za a

ɗ

auka min wanda idan Aminiyata Tsahare ta zo gobe ba zan bata da kuma wanda zan ba

ta saƙo ta kaiwa jama'ar garinmu ƴan uwa da abokan arziƙi, ni kuma in yaso idan na gama ZAMAN WANKA zan tafi sai in tafi musu da namn sunan da zan sanya shi a kitse" Ta fa

ɗ

a tana kallon Imran da ya

ɗ

ago riƙe da wayarsa tsabar mamaki ma ya rasa bakin magana

, wai ashe har wata aminiyarta ce za ta zo suna lallai tsohuwar nan da

ɗ

ora hau take a gado baki kawai ya ta

ɓ

e bai ce komai ba ya juya ya fice zai yi alwala.

"Uban shegen mugun halin tsiya, yo Allah na tuba meye a lemon roba ban da tsiya ma abu da bai f

i a bani sinƙi biyar (cartoon biyar)ko shida ba in bayar a mini bajinta da shi a ƙaunyen kafin in koma" Ta fa

ɗ

a tana kallon lemon da aka jibge wasu kan wasu.

"Haba Inna wai ke dai bakya ƙi ko gudun abin magana, yanzu lemon da za a raba na ƴan suna shi

ne za a baki har katan biyar kuma ma maimakon ki tambayeni sai kika tambayi Abban twins, sannan Inna har Iya Tsahare kika gayyato"

"Halima wallahi ba na son kinibibi ki fita idona in rufe, kuma ni nan Azumi wallahi ban iya munafurci ba shi yasa kika ga

ina tambayar abu kuma abin da yasa na tambayi Imirana na ga dai shi ya siyo ba ke kika siyo ba, in tambayeki in tambayi wofi, kuma nawa sinƙi biyar yake da har za a ce na yi zari, sannan Tsahare kuma kamar ta zo sunan nan ta gama dan takanas ta kano na tu

ra

ɗ

an aca

ɓ

a ya fa

ɗ

a mata na tafi Kano kin haihu ta sameni a nan"

"To shikenan Inna amma ai dai kin ga yadda wurin kwanan ma yake aiki ne a gidan nan amma kika gayyato ta"

"Na shiga aljanna na maƙale saboda na ga wurin zama babu fitowa, yanzu Sa'ad

iyya ni Azumi da na haifi ubanki kike fa

ɗ

awa wannan magana wurin kwanan banza da wofi wallahi a kan Tsahare za mu

ɓ

ata da kowa saboda ita ce ta gaban goshi kuma sai ta zo ta kwana dan wallahi ban gaji rashin arziƙi ba da zan ruge ido in ce ta koma inda ta

fito a ranar da ta zo dan rashin tausayi ta yi doguwar tafiya ta koma a ranar to ba da ni ba ga

ɗ

a a hurumi, kwana daram sai dai mijinki ya nemi akurkin kaji ko ma zabbi ke wallahi ko na tattabaru ne sai dai ya je ya kwana in ba haka ba mu ha

ɗ

u mu uku mu kw

ana a gadon ni ke da kuma aminiyar tawa, in ba za ki kwana damu ba sai ki je wajen mijinki ku kwana a falo, dama burinsa kenan ya jiki a kusa dashi, ko yau ya

ɗ

auka Hassan ke ce baki ga yadda ya ƙwaƙumeshi ba kamar mayunwacin zakin da ke jin yunwa ya samu

abinci kai ai wannan yaro da jaraba yake"

"Inna ya aka yi kika sani ke da ya tasheki a bacci ta yaya kila san ya rungumi Hassan

ɗ

in" Cewar Sadiya tana kallon Inna da mamaki.

Imran kuwa da ya taho zai wuce masallaci bayan ya yi alwala ya jiyo Inna

na wannan bayani hakan ya ƙara bashi tabbacin ita ce ta kai masa Hassan kai kawai ya gya

ɗ

a ya sanya kai ya fita abinsa.

Inna kwa yatsina fuska ta yi ta ta

ɓ

e baki ta sanya hannu ta turo

ɗ

ankwalinta gaban goshi tare da kauda kai, babu yadda Sadiya ta i

ya sai ƙyaleta ta yi.

*Masu fitar min littafi ku sani haƙƙina ne, ku

ɗ

in karatu kawai kuka biya, ke ma da kike karantawa baki biya ni ba haƙƙina ne duk ina so ku san da haka!*

09030283375

[24/03, 5:14 AM] Mom Mashkur First class: *MAM

AN AFRAH DATA SERVICES*

*BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*

500MB@===150

1GB@=====250

2GB@=====500

3GB@====850

5GB@====1,400

Dial *312*4*7*4# to check Data balance.

*Validi

ty 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*

Act details FA'IZA ABUBAKAR unity bank 0020281885

Whatsapp OR

Call 09033283375

Wannan littafin ku

ɗ

i ne 300

Za

a tura ta wannan accaunt

ɗ

in

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login