Showing 6001 words to 9000 words out of 64054 words

Chapter 3 - YAR ZAMAN WANKA COMPLETE

ku taimaka mini" Cewar Sadiya tana

ɗ

aga murya.

Ashrof tausayin ƴar uwarta ya kamata amma ga kuma tsoro tana ganin kam

ar micijin zai iya cutar da ita, amma ita Sadiyar ba lallai ya cutar da ita ba saboda ita ce mahaifiyarsa.

"Ke dalla

ɗ

aga ni kin wani min

ɗ

irkaka a kaina kamar wani buhun hatsi" Ƴan cikin loka ke fa

ɗ

a saboda sun ji an ce miciji ya kama hanyar fita waje

.

"Kan ku ake ji wai mahaukaci ya fa

ɗ

a rijiya ya ce ni wankana nake "Cewar Inna.

"Ƴan cikin kicin ga Hassan nan ya nufo kicin" Sadiya da ta shawo gaban Hassan daga hanyar gida ya iyo kwana ya dawo gida ta fa

ɗ

a cikin

ɗ

aga murya ganin gadan -gadan ya

nufi kicin

ɗ

in.

Ashrof da ke ƙoƙarin fitowa ta taimakawa Sadiya ta dakata daga ƙoƙarin fitowa daga bayi jin Sadiya ta ce ya nufi kicin.

"Hahahaa na dawo in ji

ɗ

an yawon duniya, yau akwai gwarama" Cewar Inna tana dariya ido na zubar da ruwan hanci k

u sai tsiyaya yake kamar an kunna fanfo tsabar sanyin freezer da take shaƙa.

Gaba

ɗ

aya masu fa

ɗ

a a cikin loka sai suka sha jinin jikin su ko kyakkyawan motsi sun kasa yi, kowa bakinsa sai motsi yake alamar addu'a.

Sai da ya je tsakiyar kicin

ɗ

in y

a ja ya tsaya tare da fasa kai alamar sara, Sadiya da ke tsaye a bakin ƙofar sai kallonsa take so take ta koma

ɗ

aki ta

ɗ

auki wayarta ta kira Imran amma bata so ta matsa daga wurin wani abu ya faru kuma ma ta san shi ma Imran tsoron Hassan

ɗ

in yake ji idan

ya sawaya.

"Kar wanda ya motsa daga inda yake Hassan yana tsakiyar cikin kicin

ɗ

in" Cewar Sadiya cikin muryar kuka.

Ɗif kowa ya yi, me ƙunshi kwa da ta bu

ɗ

e idonta guda

ɗ

aya ta

ɗ

an leƙo daga cikin buhun da ta lullu

ɓ

a da shi. Ganin micijin danƙarere

ya fasa kai da alama sara kawai yake son yi, gashi kuma ta san babu wanda zai fi saurin gani sama da ita, a take ta ji ina ma ita ce a cikin freezer kuma freezer a bu

ɗ

e a kan wannan tashin hankali da take ciki.

Bum-bum ƙaran bugun freezer da Inna take

ya kara

ɗ

e wajen, duk bugu

ɗ

aya sai micijin ya zabura, zaburarsa kuma ba ƙaramin ƙara razana me ƙunshi take ba, Inna kuma dama da niyya take bugawa saboda ko banza ta san ta rama ka

ɗ

an daga abin da yarinyar ta mata.

"Wayyo wannan tsohuwa masifarta ta yi

yawa, yanzu sai ta firgita micijin nan ya shiga neman mutumin da zai sara a cikin kicin

ɗ

in, tsoratar da yake yana wata girgiza yana fasa kai ta ko ina hakan ba ƙaramin tsurewa ya sanya me ƙunshi ta yi dan ita ka

ɗ

an ke ganinsa na cikin loka da Inna da ke

freezer ra san ba za su gani ba.

Shigowar Imran gidan

ɗ

auke da sallama shi ya sanya Sadiya nufarsa da sauri tana kuka tana fa

ɗ

a masa, wani yawu ya ha

ɗ

iye muƙut jin wai micijin har ya fara fitowa ya yi waricinsa a cikin gidan lallai babar magana . Haka d

ai ya daure tare da majewa ya nufi kicin

ɗ

in, a haka ya sanya Sadiya

ɗ

aukan micijin ta nufi

ɗ

aki da shi har lokacin kuka take yi. Imran ganin matan nan na cikin loka ya

ɓ

ata mas rai ganinsu cunkushe kamar alhazai ranar arfa, wata da take leƙo idonta ta tsa

kanin murfin lokar ita ya dakawa wata uwar hararar da ta sanya ta runtse idanu, ƙafa ya sanya ya daki jikin lokar tare da cewa su fito haka, haka suka turo murfin suka fito simi-simi suna ciccira idanu kamar wa

ɗ

anda suka yiwa sarki ƙarya.Suna fitowa daga k

icin

ɗ

in ya tsaya a bakin ƙofar yana binsu da wani mugun kallo dan daga me zarnin fitsari sai wani wari da ya kasa gane na menene.

Me ƙunshi da ke ƙunshe cikin buhu ta bu

ɗ

e a hankali ta fito daga ckn buhun, da ta lullu

ɓ

a, tana fitowa ta kalli freezer

a ranta ta ce

"Ke kuma tsohuwa a nan za ki kwana uwar sababin tsiya" Tana zuwa za ta fito ta ga Imran ya yi bake-bake a bakin ƙofar aikuwa ta yi ƙoƙarin bin ta ƴar sauran ƙofar da ya bari, Imran da bai san da sauran mutum a cikin kicin ba sai ji ya yi a

n

ɗ

an shafi gefen rigarsa aikuwa dama duk a tsorace yake, jin an

ɗ

an ta

ɓ

a shi sai ya yi zaton micijin ne dan jin an ce micijin da kansa ya fito abin ya matuƙar bashi tsoro sai dai bai fa

ɗ

a bane. Da gudu ya ruga a sukwane ya nufi

ɗ

aki, sauran matan da suka

fito daga loka suka mara masa baya dan duk tunninsu wani abun ne.

Yadda ya zuro a guje babu birki haka su ma suka daddage ƙarfinsu suke binsa da gudun, har da masu tattare zane gudun samun mushkila. Imran da gaba

ɗ

aya a gigice yake sai da ya zo falo ya g

a Sadiya da miciji a hannu ya ja ya tsaya a ransa yana ganin jarumta irin ta Sadiya yana kuma jaddada soyayyar uwa da

ɗ

a, ganin Hassan

ɗ

in ne ya dawo dashi daga firgici da tsurewar da ya yi sai a sannna ya tuna cewar ashe ma Sadiya ta taho da yaron kawai t

soro ne ya sanya ya ga kamar micijin ne ya biyo shi. Wani yawu ya ha

ɗ

iye tare da sauke wani numfashi. Matan nan ma ganin ya tsaya sai kowacce ta dakata a wajen dan sun manta da micijin a

ɗ

aki amma ganin Imran na gudu su ma suka fara suna jejjefa idanu kal

lonsu kawai yake, daga wacce take jige jagaf da fitsari sai wacce ke da ƙunshi ƙafa

ɗ

aya ba a ƙarasa

ɗ

ayar ba, sai wacce baƙin lalle ya gogu a fuskar ta koma kamar wacce ta shafa shuni. Wata harara ya musu tare da jan wani uban tsaki, ya wani maje yana har

are-harare amma ya kasa shiga

ɗ

akin, hango me ƙunshi a ƙofar kicin

ɗ

in sai lokacin ya ga rashin azancinsa da bai tsaya ya waiwaya ba bare ya gane ba miciji bane.

Harara ya dakawa matan nan da suka biyo shi, dan sun ma kasa shiga falon shi ma cikin wayan

cewa sai ya juya ya nufi kicin

ɗ

in me ƙunshin da gudu ta bar wajan ganinsa ya taho. Imra n kuwa na shiga kicin

ɗ

in sai ya tsaya a tsakiyar kicin

ɗ

in yana maida numfashi dan ba ya so a raina shi shi yasa bai tsaya maida numfashi a gabansu ba, su ma suna nan

tsaye sun yi carko-carko. Dafa kan freezer ya yi tare da

ɗ

ora kansa a kanta, Idanu ya rufe ruf yana jin yadda zuciyarsa ke lugude kamar me tseren gudu, hannayensa duka biyu ya

ɗ

ora a kan freezer sai ya kwantar da kansa a kan freezer, idanunsa a rufe yana

tunano yadda Sadiya ke

ɗ

auke da miciji a hannunta, Inna da tun da

ɗ

ewa take ta faman magana a kan a kawo mata

ɗ

auki babu wanda ya jiyo ta, dan haka ta raya a ranta za ta shiga jijjiga freezer da ƙarfi dan a jiyo ta a zo a bu

ɗ

e ta. Wata jijjiga da ta yiwa

freezer da Imran ke riƙe da ita gam, hakan ya sanya ya saki wata tusa ta tsurewa ba tare sa ya shirya ba, jin freezer na girgizashi tamkar ana girgizar ƙasa hakan ya sanya ya ƙanƙameta da ƙarfinsa.

Dan gaba

ɗ

aya ma sai tunanin guduwa ya kwance masa.

"Allah wannan baƙar wahalar da nake shiga tun ranar da Sadiya ta haihu Allah ka sa kaffara ne" Ya fa

ɗ

a lokacin da ya saki wani kuka me cin rai Inna kuwa bata daina jijjiga a cikin freezer ba yi take tun ƙarfi.

"Ai wallahi da in mutu a binne ni a tsugun

ne na gwammace in daddara firinjin nan in bayyana kamar wata

ɗ

an daren goma sha hu

ɗ

u" Ta fa

ɗ

a tana lokacin da ta kai hannunt ta ƙwarzani jikin freezer ganin yadda farin ƙanƙarar nan me kamar dusa ta fara baibaiye jikin freezer.

"Oh Allah ni Azumi kamar

wanda aka sanyani cikin buhun fulawa ji yadda farin ƙanƙanarar nan ya maida ni kamar furfura ta kar ni, ganin mukullin ya fa

ɗ

o daga jiki, saboda bugawar da ake, cikin sanyin jiki da tsoro ya

ɗ

au mukullin ya sanya jikin freezer ya bu

ɗ

e a tsorace tare da ja

baya ka

ɗ

an bakinsa sai kaiwa da komowa yake wajen addu'a amma baka jin me yake cewa shi kansa be sai me yake karantawa ba.

Yana bu

ɗ

e freezer sai ya yi baya ya maƙe a bango, yadda ya tsaya kamar ka ce as ya zura a guje, jira yake kawai wani abu ya fit

o ya arce a na

kare, dan ya yi alƙawarin idan ya doshi ƙofar gida sai dai idan ya je ƙofa ya ce kowa ya taho sarkin aljannu a frezer.

Inna ganin an bu

ɗ

e dan ta ga alama murfin ya

ɗ

an

ɗ

aga da take

ɗ

aga shi sama da kanta, hamdala ta yi a zuciyarta, ta fa

ra kiciniyar miƙewa amma ina, ashe gaba

ɗ

aya zanin setin mazaunanta ya ha

ɗ

u da

ɗ

an sauran ruwan ƙasan freezer ya daskare har zanin. Hannu ta kai ta ta

ɓ

o sai ji ta yi gaba

ɗ

aya

ɗ

uwawunta yana danne da zani da ƙanƙarar.

Bata gama tsurewa ba sai da ta jita

gaba

ɗ

aya a daskare har ta bu

ɗ

e baki za ta yi magana sai ta fasa saboda ta san ita tana jiyo maganar mutane amma ita ta ga duk kwakwazon da take ba a jinta.Zunku

ɗ

a kanta ta yi cikin sa'a kuwa sai ƙoƙon kanta ya bu

ɗ

e murfin ya yi sama. Imran da ke raku

ɓ

e a

jikin bango dan tun lokacin da ya bu

ɗ

e ya koma ya raku

ɓ

e sai karkarwa yake kamar shi ne a freezer, ganin an bu

ɗ

e ƙofar sai kawai ya saki kuka yana ta matse ƙafafunsa amma tsoro sai da y sa fitsarin da yake ta matsewa tun daga lokacin da freezer ta fara gir

giza ya ƙwace masa ya zubo. Tsoro ne marar misali ya baibaiyeshi.

"Ku min rai dan Allah, in gidan ma kuke so mu bari a yau

ɗ

in nan za mu bari a yanzu ma kuma ko tsinke ba za mu

ɗ

auka ba, ku taimaka mana" Ya fa

ɗ

a yana ta so ya zura a guje amma gani yake

kamar ma rafkoshi za a yi a dawo dashi kicin

ɗ

in.

Inna kuwa gyaran murya ta shiga yi dan muryar duk ta shaƙe. Ai gyaran muryar da ta yi sai ya bala'in ƙara sanya Imran cikin tashin hankali da mummunan tsoro, bai ankara ba sai jin bakinsa ya yi yana fa

ɗ

in

"Ya kusamu ya mu rasa, ya kusamu ya mu rasa" Sai maimaitawa yake kamar wanda aka sa tilawar ƙur'ani, shi kansa bai san me yake fa

ɗ

a ba. Ya gama jiƙewa da hawaye da fitsari ga majina duk shi ka

ɗ

ai kawai sai ji ya yi ta cikin freezer an ce.

"Imiran

a, Imirana, Imirana" Jikinsa ne ya fara karkarwa be ma san ya aka yi ba kawai dai ya ga ya fara zagaye wani kofi da ke tskiyar kicin

ɗ

in, sai zagawa yake kamar yadda ake

ɗ

awafi yana cewa

"Ya ku samu, ya mu rasa" Dan yadda aka kira sunan nasa ya tsorata

shi dan yanzu dai ya tabbatar sarkin aljannu ne dan ya ji an kira shi d sunansa da alama suna ganinsa suna kuma sane da motsinsa. Dan yadda muryar Inna ke shaƙe idan ta yi magana kamar an shaƙewa kuturu wuya haka sautin ke fita, gaba

ɗ

aya ma ya manta da wa

ta Inna bare kuma ya gane ita ke kiransa Imirana.

"Imirana, yaka bu

ɗ

e firinjin nan" Cewar Inna dan duk abin nan da ake murfin freezer

ɗ

agawa yake kawai idan Inna ta buga kai a jiki.Imran kuwa ji ya yi tamkar ya zura a guje, amma ba hali.

A hankali

ya taka ya ƙarasa wajen hannunsa na karkarwa ya kama murfin freezer yana sakin wani kuka me cin rai marar sauti, haka ya bu

ɗ

e freezer cikin cika umarninsu amma sai ya rufe idanunsa gam dan gani yake idan suka yi ido hu

ɗ

u ganinsu zai sa ya haukace.

"Oh

ni Azumi matar Malam sai yanzu kuka kawo min

ɗ

auki" Imran da ke riƙe da murfin freezer ido a rufe hawaye na kwaranyowa sai karkarwa jikinsa ke yi ya tsinkayi muryar Inna daga cikin freezer da sauri ya bu

ɗ

e idon aikuwa idanunsa ya sauka a kan Inna da ke cik

in freezer ita ba a zaune ba ita ba a tsugunne ba, ga wani

ɗ

ankwalinta ya yi gefe

ɗ

aya ya mata wani zungurgur kamar hular ibro.Ta yi wani yamutsatsa kamar an tsamo

ɓ

era daga ruwa, Gaba

ɗ

aya sai Imran ya manta halin da yake ciki na damuwa, a take ya saki wat

a dariya dan har ya hango dalilin shigar Inna freezer.

"Hassan" Ya fa

ɗ

a a zuciyarsa, wato dai saboda miciji ta shiga freezer ya baiwa kansa amsa.

"Ko wa ya kulleta kuma?" Ya fa

ɗ

a a ransa.

"Tabbas a kwai ayar tambaya da...

"Imirana tsamoni dan A

llah"Cewar Inna murya a shaƙe.

"Me kika ce " Ya fa

ɗ

a dariya na fitowa daga bakinsa irin dariyar ƙetar nan, Wani haushi ne ya turnuƙe Inna dan ita babu yadda za a yi ta fito dan

ɗ

uwawunta daskare yake a jikin zani"

"Ni yau na ga abin mamaki

ɓ

atan nono

a ƙirjin budurwa" Cewar Inna cikin shaƙewar murya

Lura da Imran ya yi cewar Inna a daskare take sai ya miƙa hannu zai fiddota, aikuwa ya finciko ta da ƙeta.

"Wayyo mafitar kashina, wayyo Allah na haba Imirana ƙanƙara fa na yi" Cewar Inna cikin sh

aƙeƙƙiyar murya.

Dariya Imran ya ƙyalƙyale da ita, dan daga yadda ya finciko hannun Inna ya jita a manne da freezer, amma a haka yake ƙoƙarin fiddota amma ta ƙi

ɓ

an

ɓ

aruwa.

"Haba Imirana ka kashe firinjin mana mazaunan nan nawa su

ɗ

an saka mana, am

ma kake janyoni baka ji yadda muka yi tif da taya ni da firinjin ba kamar an manne tangaran da sufagilu" Cewar Inna cikin fuskar tausayi, haka dai ya kashe soket

ɗ

in sai da ta

ɗ

an saka ya taimaka mata ta fito, amma dariya na cinsa, haka ta fara takwa dakya

r saboda yadda jikinta duk ya yi tsami ga karkarwa da atishawa da take yi a kai- a kai. Haka ta dudduƙo ta fito daga kicin

ɗ

in tana dudduƙawa, tana ta kwashewa yarinyar nan me ƙunshi albarka, a haka ta fito ta kwa yi ido hu

ɗ

u da sauran matan nan tsaye cirk

o-cirko har Ashrof lokacin ita ma ta fito sai maida yanda aka yi suke. Ganin Inna a yanayin da take sai kowa ya zura mata ido. Banda yarinyar da aka riƙewa mamanta, ta daddage sai masifa take a kan an riƙe mata nono a loka har sai da ta yi fitsarin wuya.It

a kuma

ɗ

ayar sai bata haƙuri take ta ce ba da niyya ta yi ba amma sai masifa take. Inna na ƙarasowa ta kalli yarinyar a shelaƙe ta ce

"Ni ina dalili kin damu mutane tun ina cikin firinji nake jin kina an damƙe miki nono, wai a nan ina nonon yake? Ba da

n fuskarki ba ma babu yadda za a yi a banbance gabanki da bayanki, abu kamar an sawa muciya zani ba gaba ba baya, amma a haka kike cewa an damƙi nono, yo an damƙi

nono ko dai an damƙi fata da fatar ma kika ce da da

ɗ

i, dan ban ga nono a nan ba wannan ƙirji

naki kamar ƙirjin babe"

09030283375

[24/03, 5:14 AM] Mom Mashkur First class: *MAMAN AFRAH DATA SERVICES*

*BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*

500MB@===150

1GB@=====250

2GB@=====500

3GB@====850

5GB@====1,400

Dial *312*4*7*4# to check Data balance.

*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*

Act details FA'IZA ABUBAKAR unity b

ank 0020281885

Whatsapp OR

Call 09033283375

Wannan littafin ku

ɗ

i ne 300

Za a tura ta wannan accaunt

ɗ

in Fa'iza Abubakar 0020281885 Unity bank shaidar biya ta wannan no 09030283375 idan katin waya ne mtn

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login