Showing 9001 words to 12000 words out of 64054 words
Ƴan Niger su tuntu
ɓ
i wannan no +2
2785885134
2
️
⃣
7
️
⃣
➡
️
2
️
⃣
8
️
⃣
Tsit gidan ya yi baka jin motsin kowa, sai sautin kuka Sadiya da ke tashi, dan kowa yana mafakarsa ya
ɓ
uya. Inna duk da sanyin da ake amm sai jabga uban gumi take saboda tsabar tsoro da kuma yanayin da take ciki,
uban buhhunan da ta libgawa kanta ka
ɗ
ai sun ishe ta da zafi sai zufa ke ta faman kwaranyo mata tana sanya hannu tana gogewa.
"Oh Allah mutubi am, in ji fulani wai yau ni Azumi ce cikin buhhuna rufe sai kace masara, da a ce wani zao yiwa Tasalla video
na ya tura mata da na san sai na gaggara komawa gida saboda tsoron abin da zan je in tarar, yo ni da nake ƙafafa da birni kullum ina mata gorin bata ƴan uwa a birni amma a tura mata videona ina ƙunshe a buhu ni ba tafasa ba sai ka ce wata kukar ka
ɗ
i"
Ce
war Inna ta ha
ɗ
a hawayen da gumin ta goge, tana tuna duka -duka ba a
ɗ
auke wasu lokuta masu yawa ba da ta baro cikin freezer yanzu kumangata ƙasan benci rufe da buhu.
"Allah ka yafe mana idan sa
ɓ
o muka yi amma lallai muna ha
ɗ
uwa da jarabawa musamman ni
Azumi" Cewar Inna tana hararo abubuwan da suka faru da ita daga barowarta ƙauye zuwa birni.
Dariya ta ƙyalƙyake da ita marar sauti sai da ta yi dariyarta son ranta har sai da dariyar ta tsagaita dan kanta sannan ta ce.
"Kai Allahu akbar Imirana Baba
n miciji ana can garƙame a cikin tukunya, yau dai ƙarshen tsafta da karka
ɗ
ar jiki sun ƙare tun da ana cikin sauran ruwan wankan jego luntsum" Ta fa
ɗ
a tana ƙara dariyar ƙeta.
Jim ka
ɗ
an ta yi shiru kamar ruwa ya cita, can kuma da ta tuna kicin
ɗ
in a kulle b
abu hanyar da micijin zai shigo ko da ya ji motsi ko magana sai ta dage ƙarfinta ta ce
"An
ɓ
uya? An
ɓ
uya?? An
ɓ
uya???" Ta fa
ɗ
a tana dakatawa dan jin abin da zai wakana, aikuwa kafin la
ɓɓ
anta su gama ha
ɗ
uwa wuri
ɗ
aya sai ta ji ƴan cikin loka suna ta surk
une surkune alamar sun, a gyara zama dan jin abin da Innar ke fa
ɗ
a sai suka
ɗ
auka wani abu ne na da ban.
Jin babu wanda ya kulata sai ta yi shiru ta shiga addu'a a kan Allah ya kawo musu
ɗ
auki dan bata fatan su kwana a halin da suke ciki yanzu.
Ƙaran bugun ƙofa ne da ake wanda aka kasa dainawa ya sanya Sadiya tashi tana goge hawayenta ta tafi domin ta bu
ɗ
e, dan har lokacin Hassan na a yadda yake. Gaba
ɗ
aya mutanen da ke ma
ɓ
oya sai suka shiga ƙara gyara zama saboda duk a tunaninsu miciji ne ke t
a aikin buga jikin ƙofar gidan.
"Mamar Sadiya a ina kika samu mafaka ne, dan Allah, fa
ɗ
a min ko cikin ra
ɗ
a ne idan gurin da kike ya fi nan wasaci sai in lalla
ɓ
o in fito dawo wurin naki, dan ban ga alamar za mu fito a ƙanƙanin lokaci ba, kuma ƙasan gadon
nan yadda kika san matsin kabari da ake bada labari haka nake ji ba na iya ko da kata
ɓ
us a danƙare nake a wuri guda" Cewar Hajiya tana nishi kamar an
ɗ
orawa raƙumi kayan da suka fi ƙarfinsa.
Hannu Mama da ke cikin wardrobe ta sanya ta
ɗ
an bugi jikin ward
robe
ɗ
in, dan ita bata ma ƙaunar ta bu
ɗ
e bakinta saboda gudun tsautsayi.
"Haba Mamar Sadiya kin fini son ranki ne da ba zaki bu
ɗ
e baki ki ce min kina cikin sif ba, kuma da alama ma a ta Imran kike inda yake ajiye kayansa ko nauyi da kunya bakya ji ki sh
iga lokar kayan sirikinki?" Hajiya ta fa
ɗ
a cikin ƙarfin halin matsin katakwayen da suka mata ƙawanya a ƙasan gadon.
"Wai Hajiya Amina menene haka, dan Allah sai kin jawo micijin nan ya shigo
ɗ
akin nan, tun da kika ji na yi shiru ai sai ki kama bakinki k
i yi shiru, da na miki alamar da inda nake ta hanyar buga katakon lokar ai idan za ki dawo nan
ɗ
in sai ki fito ki dawo mu kwatsu, amma kina ta maganar siriki, sirikin da ya damƙeni a gudun famfalaƙin da miciji ke zagaya mu, menene saura kuma ya rage ai bab
u shi wa ya san a inda yake yanzu, ko ke kika samu lokar Sadiya tuni zaki manta da surukantaka ki afka ciki babu shiri"
Wani bugu da aka yiwa ƙofar gidan ne ya sanya suka yi shiru, me ƙunshi da ke ƙunshe cikin loka sai kuka take hawaye ne ke ta kwaranya
dan zuwa yanzu babu abin da ta fi buƙata sama da ta samu ruwa ta wanke fuskarta zuwa wuyanta, dan gaba
ɗ
aya sai yanzu ta gama jin lallan fulawar ya gama baibaye fatarta da uban ra
ɗ
a
ɗ
i.
"Wayyo Allah na shiga uku na, tsohuwar nan ta taƙaitani ta cuceni ya
fi cikin carbi, lallan da ko a farce aka sa maka shi sai ka gwammace ki
ɗ
a da karatu amma ta min wannan
ɗ
anyen aiki dashi, irin zafin da yake min a fata wallahi gwara ta rufeni a cikin freezer ta rama a kan wannan abin, ta min asarar bilicin
ɗ
ina, da na kw
aile fuskata duk tattalin arziƙina da nake samu a ƙunshi a siyen man gyaran fata yake ƙarewa amma a ce yanzu ta maidani baƙaƙirin kamar tukunya da wane ido ma zan fita waje" Ta fa
ɗ
a tana sanya hannu ta janyo wata farar shaddar Imran ta gogo fuskar tare da
sakin wani kuka marar sauti
Imran kuwa da ke cikin tukunya duk ruwa ya gama jiƙa masa jiki gashi a ringishe yake shi ba a kwance ba shi ba a karkace ba, hannu kawai yake sanyawa yana kore ruwan da ke barazanar shigar masa hanci dan ruwan da
ɗ
an damarsa.
Idanu ya
ɗ
aga ya sauke a jikin murfin tukunyar ta ciki, cikin tausayawa kansa ya ce.
"Haihuwa me jaye -jaye Allah ka sanya mu haifo alkairi, kar mu haifi abin da zai zama sharri garemu da wasu ma baki
ɗ
aya, ni Imran babban yaro wanda ko giftawa na yi s
ai ƙamshin jikina ya gama bu
ɗ
a
ɗ
e hancin mutane amma yau ni ne a cikin tukunya a rufe ina tsilla idanu kamar kwarton da aka kama, ni ba naman kai ba amma ina cikin tukunya da ruwa a rufe wuta kawai ta rage a kunna na zama naman da za a kai baki" Ya fa
ɗ
a yan
a jin saukar ruwan hawayensa.
Sadiya kuwa cikin sanyin jiki ta sanya hannu a hankali ta bu
ɗ
e jamlock
ɗ
in, tana addu'a da fatan ba wani bane hallaw zai kawo kansa, dan ita ko ka
ɗ
an bata ƙaunar mutane suna zuwa suna ganin Hassan a suffar miciji, wani in ya
gane baiwace wani in ya tafi ya rinƙa yawo da zancen kenan gashi baka san bakin wani ba. Idanu ta sauke a kan Lawal maƙocinsu na can gaba da su, ustaz ne dan shi ne ke jan sallah a masallacin ahlis sunna na unguwar, sanye yake cikin farar jallabiya, da far
in dogon wando, sai hula irin tashi da ƙwawar nan a kansa , da jan hirami rataye a wuyansa, sai carbinsa irin counter
ɗ
in nan wanda ake dannawa.
"Assthalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu, ya Sthadiyya" Ya fa
ɗ
a lokacin da ya ga Sadiya ce ta bu
ɗ
e
ƙ
ofar, gashi dama maganarsa ma irin ta ustazai ce ana yi ana saka gunna da ƙalƙala.
Ya yi sallamar yana
ɗ
an kauda kai gefe irin baya son nan ma ya kalleta saboda shi ustazu ne.
Sallamar ta amsa masa cikin sanyin murya, da shaƙewar muryarta kana ji ka
san ta aha kuka babu lefi. Jin muryarta sai da shek Lawal ya saci kallonta ta gefen ido, ganin yanayinta sai ya ce a ransa.
"Iko sai Allah, Sthadiya kuma fuska da alamar kuka, wataƙila ba a kawo haƙiƙa ba ne(Ragon suna) Kuma suna har ya rage saura kwan
a biyu, ashe kowa yana jin yanayin garin"
"Sannu da zuwa ya shek bismillah" Ta fa
ɗ
a tana juyawa cikin sanyin jiki ganin sai satar kallonta yake ita kuma bata son kallo shi kuma duk da ana kiransa uztaz amma kallon mata ne da shi sai dai yana yin kallo
saisa -saisa ne dan kar a gane shi. Ganin ta juya sai ya shigo tare da sakin ƙofar yana sakawa kuwa iska ta maida ta rufe.
"Ya subhanallah! Iska a yi haka kuma ki rufe liman, kuma shek a cikin gidan matan aure daga zuwa barka" Ya fa
ɗ
a cikin muryar ustaz
ai, ita dai Sadiya bata ce masa komai ba, haka ya shigo gidan ma bakinsa da sallama, sake amsawa ta yi, tana cewa ya shigo falon.
"Toh, toh" Ya fa
ɗ
a yana tsegumin ƙarewa tsakar gidan kallo, dan sau
ɗ
aya ya ta
ɓ
a shigowa lokacin da aka kwantar da Imran a
asibiti da aka taso shi ya zo ya masa sannu. Kallon da yake kuwa tsegumi ne da gulma dan yana so ya ga a kan abin da Sadiyar ta yi kuka, da ya ga bai hango ragon suna ba sai zarginsa ya zama gaskiya na cewa kukan rashin ragon suna ne da ba a kawo ba.
"
Amma kuwa Imran ka yi wawta, kuma ba Sthadiya kawai ka yiwa baƙinciki ba har da mu dan na san dai za ta aikawa Barira naman suna kuma ni ma ai Barira ta ajiye min ko da tsoka
ɗ
aya ne" Ya fa
ɗ
a a ransa yana me kutsa kai cikin
ɗ
akin. Zaunawa ya yi yana ƙarewa
falon kallo yana yaba kyau da kuma tsaruwa na falon.
"A masu ƙaramin ƙarfi dai iyayenta sun yi ƙoƙari" Ya fa
ɗ
a yana danna carbinsa tare da yin mismis da baki alamar ko yaushe dai basa yin sake da yin hailala da salatin annabi S A W. Gaisawa suka yi ya m
ata barka, da fatan Allah ya raya, ganin tun da ta ce amin bata sake magana ba sai wasa da yatsunta wanda suka sha ƙunshi take, yatsun ya kalla yana jinjina ƙoƙarin wacce ta zana ƙunshi, ya ce.
"Imran
ɗ
in baya nan ne?"
Shiru Sadiya ta yi da ta tuna
inda Abban twins
ɗ
in yake, dan ta ji lokacin da Inna ta ce ya yi hanyar wajen murhu wataƙila ma yana cikin tukunyar kamar yadda Innar ta fa
ɗ
a.
"Eh baya nan" Ta fa
ɗ
a dan ta san dai har ya bar gidan Imran ba zai fito ba, bare ya gane ƙarya ta masa.
"Al
lah sarki, ko zaki samo mini ruwa in
ɗ
an sha maƙoshina ya bushe, ba daga gida nake ba daga masallacin la'asar nake" Ya fa
ɗ
a yana
ɗ
an shafa gemu.
"To " Ta ce ta tashi ta nufi frige.
"Wato ainifin ba mai sanyi ba sabo mura ta mun kamu me ƙarfi" Ya fa
ɗ
a c
ikin yiwa maganar tasa kwaskwarima irin ta ustazai.
Ɗan jim ta yi tana jinjina ƙoƙarin mutumin, shi da ya zo barka, barkar ma daga maƙota amma har yake neman ruwa, haka dai ta kama hanya ta fita tsakar gidan tana addu'ar Allah sa dai shek ya tafi ba t
are da matsalar da suke ciki ba ta bayyana kanta.
Ƙ
oƙarin sanya takalminta take amma kuma ganin Hassan na warware jelarsa sai ta dakata, tana
ɗ
an kallon Ustaz
ɗ
in da fatan Allah sa kar ya lura.
"Ɗan kula Sthadiya kin san daga nan wajen wani wa'azi za
n je da ake gabatarwa a can masallacin sama damu duk laraba da yamma" Ya fa
ɗ
a yana
ɗ
an satar kallonta, tana shirin bashi amsa sai ganin micijin ta yi ya taso kamar wanda yake tafiya a kan iska, bai yi masauki ba aai a tsakiyar gidan, ya
ɗ
aga kai sama ya fa
sa kansa alamar sara tare da sakin wani ƙara me kamar hamimiya.
Ya yi sallamar yana
ɗ
an kauda kai gefe irin baya son nan ma ya kalleta saboda shi ustazu ne.
Sallamar ta amsa masa cikin sanyin murya, da shaƙewar muryarta kana ji ka san ta aha kuka bab
u lefi. Jin muryarta sai da shek Lawal ya saci kallonta ta gefen ido, ganin yanayinta sai ya ce a ransa.
"Iko sai Allah, Sthadiya kuma fuska da alamar kuka, wataƙila ba a kawo haƙiƙa ba ne(Ragon suna) Kuma suna har ya rage saura kwana biyu, ashe kowa ya
na jin yanayin garin"
"Sannu da zuwa ya shek bismillah" Ta fa
ɗ
a tana juyawa cikin sanyin jiki ganin sai satar kallonta yake ita kuma bata son kallo shi kuma duk da ana kiransa uztaz amma kallon mata ne da shi sai dai yana yin kallo saisa -saisa ne dan
kar a gane shi. Ganin ta juya sai ya shigo tare da sakin ƙofar yana sakawa kuwa iska ta maida ta rufe.
"Ya subhanallah! Iska a yi haka kuma ki rufe liman, kuma shek a cikin gidan matan aure daga zuwa barka" Ya fa
ɗ
a cikin muryar ustazai, ita dai Sadiya b
ata ce masa komai ba, haka ya shigo gidan ma bakinsa da sallama, sake amsawa ta yi, tana cewa ya shigo falon.
"Toh, toh" Ya fa
ɗ
a yana tsegumin ƙarewa tsakar gidan kallo, dan sau
ɗ
aya ya ta
ɓ
a shigowa lokacin da aka kwantar da Imran a asibiti da aka taso
shi ya zo ya masa sannu. Kallon da yake kuwa tsegumi ne da gulma dan yana so ya ga a kan abin da Sadiyar ta yi kuka, da ya ga bai hango ragon suna ba sai zarginsa ya zama gaskiya na cewa kukan rashin ragon suna ne da ba a kawo ba.
"Amma kuwa Imran ka y
i wawta, kuma ba Sthadiya kawai ka yiwa baƙinciki ba har da mu dan na san dai za ta aikawa Barira naman suna kuma ni ma ai Barira ta ajiye min ko da tsoka
ɗ
aya ne" Ya fa
ɗ
a a ransa yana me kutsa kai cikin
ɗ
akin. Zaunawa ya yi yana ƙarewa falon kallo yana ya
ba kyau da kuma tsaruwa na falon.
"A masu ƙaramin ƙarfi dai iyayenta sun yi ƙoƙari" Ya fa
ɗ
a yana danna carbinsa tare da yin mismis da baki alamar ko yaushe dai basa yin sake da yin hailala da salatin annabi S A W. Gaisawa suka yi ya mata barka, da fatan
Allah ya raya, ganin tun da ta ce amin bata sake magana ba sai wasa da yatsunta wanda suka sha ƙunshi take, yatsun ya kalla yana jinjina ƙoƙarin wacce ta zana ƙunshi, ya ce.
"Imran
ɗ
in baya nan ne?"
Shiru Sadiya ta yi da ta tuna inda Abban twins
ɗ
in
yake, dan ta ji lokacin da Inna ta ce ya yi hanyar wajen murhu wataƙila ma yana cikin tukunyar kamar yadda Innar ta fa
ɗ
a.
"Eh baya nan" Ta fa
ɗ
a dan ta san dai har ya bar gidan Imran ba zai fito ba, bare ya gane ƙarya ta masa.
"Allah sarki, ko zaki s
amo mini ruwa in
ɗ
an sha maƙoshina ya bushe, ba daga gida nake ba daga masallacin la'asar nake" Ya fa
ɗ
a yana
ɗ
an shafa gemu.
"To " Ta ce ta tashi ta nufi frige.
"Wato ainifin ba mai sanyi ba sabo mura ta mun kamu me ƙarfi" Ya fa
ɗ
a cikin yiwa maganar ta
sa kwaskwarima irin ta ustazai.
Ɗan jim ta yi tana jinjina ƙoƙarin mutumin, shi da ya zo barka, barkar ma daga maƙota amma har yake neman ruwa, haka dai ta kama hanya ta fita tsakar gidan tana addu'ar Allah sa dai shek ya tafi ba tare da matsalar da s
uke ciki ba ta bayyana kanta.
Ƙ
oƙarin sanya takalminta take amma kuma ganin Hassan na warware jelarsa sai ta dakata, tana
ɗ
an kallon Ustaz
ɗ
in da fatan Allah sa kar ya lura.
"Ɗan kula Sthadiya kin san daga nan wajen wani wa'azi zan je da ake gabatarw
a a can masallacin sama damu duk laraba da yamma" Ya fa
ɗ
a yana
ɗ
an satar kallonta, tana shirin bashi amsa sai ganin micijin ta yi ya taso kamar wanda yake tafiya a kan iska, bai yi masauki ba aai a tsakiyar gidan, ya
ɗ
aga kai sama ya fasa kansa alamar sara
tare da sakin wani ƙara me kamar hamimiya.
"Allahu akbar! Sthadiya wato ainihin ki bar ruwan nan kawai, na yi
ɗ
oren azumin nafila" Ya fa
ɗ
a a
ɗ
an gigice yana miƙewa tsaye daga zaunen da yake, a ransa ya ce.
"Ashe dai Barira da gaskiyarta da take ban
i labarin an ce yaran
ɗ
ayan miciji yake zama, da na aan gaske ne da sai dai na yiwa Imran barka a waya