Showing 57001 words to 60000 words out of 64054 words

Chapter 20 - YAR ZAMAN WANKA COMPLETE

take d murnar a kan gari ya yi ya waye su

ɗ

auki hanyar birni, tun kiran sallar farko ta tashi ta yi alwala

ta zauna tana lazimi, ita kana murmushi sai ƙwace mata yake ita ka

ɗ

ai ta san irin da

ɗ

in da take ji da irin farincikin da take ciki.

"Kai Allah da ikonsa komai sai Allah ya nufa shi yasa wasu ke cewa kishiya in alkairi ce Allah tabbatar da alkairi to ni

dai gashi kishiya ta wani wajen ta zame mini alkairi tun da gashi sanadin kishiya (Buk

ɗ

ina, labarin yadda sanadin kishiya ta ha

ɗ

u da ƙalubale gidan aurenta tun daga ranar da ta sanya ƙafarta a gidan aure ta fara arba da bala'i kala-kala har makancewa sai

da ta yi sanadin kishiya) Duk da dai ta wani wajen Azumi ba kanwar lasa bace amma dai yau ta mini rana har da yammaci ma" Cewar Tasalla da ta tashi daga kan abin sallah tana linkewa da hijabinta.

Babu

ɓ

ata lokaci ta shiga wanka ta fito ta shiga shirya

wa cikin atamfarta mai kyau, tana cikin sanya kwalli sai ga Malam ya shigo

ɗ

akin nata daga masallaci yake, ganinta zaune da ƙaramin madubi a hannu tana gwale ido yake kallonta da mamaki, washe haƙora ta yi tana kallon Malam da ke mata kallon mamaki.

"Ma

lam har an dawo daga masallacin"

"Eh na dawo" Ya fa

ɗ

a yana kallon wani jambaki sabo da ta fito dashi daga wata baƙar leda ta daddage za ta shafa.

"Tasalla menene hakan kike yi dan Allah" Cewar Malam yana kallonta.

"Wai a ina ?" Ta fa

ɗ

a tana kallon

sa.

"Wannan ba gazar bane da yara ke sanyawa?"

"Au wai wannan? Ba gazar bane Malam jambaki ake ce masa fa"

"Ko ma dai menene, ba dai sawa za ki yi ba"

"Shafawa zan yi mana Malam, saƙo na yi kasuwa aka siyo mini saboda na shafa, ko so kake in ta

fi birni suna dangin kishiya ake nuna ni da baki ana gulmata ko kwalliya ban iya ba bare kuma dama Azumi da ke min kallon ban ta

ɓ

a zuwa birni ba ta fa

ɗ

a musu cewa babu abin da ma iya wallahi ba zan juri baƙinciki ba gwara dai na canca

ɗ

a adona da kwalliya y

adda babu mai mini kallon raini alqur'an"

Ta fa

ɗ

a tana wani shafa jambakin tare da ha

ɗ

e la

ɓɓ

anta waje

ɗ

aya ta daidaita jambakin.

"Ni na ga ikon Allah saboda zuwa birnin ne za ki shafa gazar da girmanki da komai tsofe-tsofe da ke saboda gudun magana z

a ki shafa, kuma ma da kike cewa Azumi za ta fa

ɗ

a musu magana a kan ki bake kika ce mini ita ta gayyaceki ba, kin ga Tasalla wallahi bana son tashin hankali kar fa ku je cikin mutane kuke raba jaha ke da ita ij kin san da matsala kamar kullum kawai ki yi z

amanki dan ni ba na son ha

ɗ

in gurugudu"

Wani uban bugawa ƙirjin Tasalla ya yi da ƙarfi jin Malam zai shiga tsakaninta da burinta na zuwa birni, sai yanzu ta gane

ɓ

aran

ɓ

aramar da ta yi na cewa Azumi za ta fa

ɗ

i magana a kan ta ai da sauri ta washe baki

n nan na tsohuwa da ya sha jambaki ta ce.

'Allah sarki Malam ni fa ba haka nake nufi ba ka dan san mu mata ba ma rabuwa da gutsuri tsoma dole dai idan aka ha

ɗ

u a gidan suna ko biki sai an yi da mutum tun daga suturar da ya saka zuwa kwalliyar da ya yi k

ai hatta tafiyar mace ma sai an saka ido musamman kuma aka ce maka kishiya ce ya je dangin kishiyarta to qur'ani hatta ƙasan zanen da ta saka sai an duba an ga wace irin atamfa ce ko leshi shi yasa ka ga na fa

ɗ

i hakan, kuma jambaki da na shafa ai ba haramu

n bane ko Malam, in kuma kana ganin na goge sai na goge, dama na siya ne dan kar a kawo maka raini"

"A kawo mini raini?"

"Eh mana wallahi idan ban gyara jikina ba na fito fes muna zuwa za a ke cewa baka adalci a tsakanin matanka banbanci kake nunawa

a tsakaninmu wata tafi wata a wurinka" Ta fa

ɗ

a cikin sanyin murya tana wani karkata kai kamar ƙadangaruwa ita a dole kissa.

"Kuma fa haka ne da gaskiyarki to in kwa haka ne ki gyara abinki fes ki fito

ɗ

o

ɗ

ar da ke" Cewar Malam yana washe baki dan yadda

Tasalla ta yi magana da kissa sai ya ganta kamar Azumi dan ita ce mai irin wannan yanzu za ta sanya shi yin abin da bai yi niyya ba.

"Ka ce fa ai dama na ce bari in gwada yadda Azumi ke yi, dan ko ranar da za ta tafi birni ZAMAN WANKA haka ta shaƙe m

urya ta rinƙa karairaye murya har sai da ka barta ta tafi, shi yasa na ce ni ma yau dai bari na gwada sa'a ta" Ta fa

ɗ

a a zuciyarta tana wani jin ita ma yau ita ce.

" Aikuwa zan gyara

ɗ

in dan ba na so a yiwa Malam

ɗ

ina kallon marar adalci a tsakanin iyal

ansa" Ta fa

ɗ

a tana rufe fuska da tafin hannunta, alamar kunya wai ta ce Malam

ɗ

inta. Shi kuma wani irin murmushi ne da dariya suka ha

ɗ

e masa lokaci guda yana jin wani kansa na neman fashewa.

"Wayyo da

ɗ

i kasheni wahala ta huta, ashe dai ni ma da saurana

a fannin soyayya ashe dai matata bata ganin tsufana take ce min Malam

ɗ

inta duk da dama masana fannin so sun ce soyayya bata tsufa sai dai masu yinta su tsofe" Cewar Malam a zuciyarsa yana jin zuciyarsa fes.

Haka dai ta cigaba da shirinta ta shirya t

saf ta shafa turare ta ajiye bokitin da ta zuba fura a ciki da galan

ɗ

in nonon da za ta kai gidan

sunan. Tana gamawa lokacin Malam ya shiga

ɗ

akinsa ta fito ta galgala wuta ta

ɗ

ora

ɗ

umamen tuwo, tana

ɗ

orawa kuwa ta barshi kafin ya yi zafi ta tafi gidan Tsah

are tun daga nesa ta fara hango Tsahare tana ha

ɗ

a kan ita ce a murhu ko wanka bata yi ba wani takaici ne ya cikata tana ji a ranta dama da a ce ta san birnij nan da tafiyarta za ta yi in ya so ita Tsaharen ta taho daga baya, dan ta ga aminiyarta ce Azumin

shi yasa take mata wani jan aji.

Da sallama ta ƙaraso a bakinta kana kallon fuskarta za ka fahimci cewa ranta a

ɓ

ace yake. Amsa mata sallamar Tsahare ta yi ta

ɗ

ago daga sunkuyen da take tana ƙarewa Tasalla kalko. Babu inda ya

ɗ

auki hankalinta ha

ɗ

e d

a bata mamaki irin bakin Tasalla da ya sha jambaki gashi ta zana jagira da kwalli sai ka ce wata ƙaramar yarinya.

"Haba Tsahare wai ma baki shirya ba kuma na ga kina ƙoƙarin ha

ɗ

a wuta ga wani ƙullin ƙosai a gefe in ce dai wata za ki barwa ta soya miki"

Tasalla ta katsewa Tsahare tunanin mamakin da take na mai ya kai jambaki bakin Tasalla har da su jagira da girmanta da komai.

"Wai kamar ya wace irin magana kike haka, kawai dan zan tafi suna sai in kasa yin sana'ata shin kin manta ba a ƙafa za mu je ba

ku

ɗ

in mota za mu biya daga nan ma zuwa tasha sai mun biya ku

ɗ

in machine, a can ma in an sauke mu sai mun hau adaidaita sahu, ga ku

ɗ

in gudunmuwa mutum ba ya je baƙiƙƙirin ba" Ta fa

ɗ

a tana kallon ƙafar Tasalla da ta sha wani uban vasiline sanye da takalmi

ɗ

an madina kore.

"Haba Tsahare yanzu dan wannan ne zaki yi sana'a yau so kike sai shinkafar da za a dafa ta suna ta ƙare bamu je ba gaskiya dai baki kyauta ba"

"Dan Allah ki rabu dani da wani zancen shinkafa yunwa za mu je, da za a ke tunanin shinka

far rabo, duk wannan abin da kike fa har yanzu a ƙarfe bakwai saura ake dan Allah ki koma gida duka ƙullin ma na kwano guda ne yanxu zan gama kinsan dai na kwano uku da rabi nake yi kullum"

"To ai shikenan ya na iya da abin da ya fi ƙarfina ni da ko han

yar ban sani ba ai dole na jira ki" Cewar Tasalla tana ta

ɓ

e baki ta juya ta tafi.

Da kallo kawai Tsahare ta bi bayanta tana mamakin irin kwalliyar yaran da ta yi a fuskarta, gashi har yanxu ta kasa daina mamakin wai Azumi ce ya gayyaci Tasalla suna, d

an ta san dai basa ga miciji da juna.

Sai wajen ƙarfe tara suka baro ƙauyen, zuwa lokacin sawun Tasalla ya fi biyar gidan Tsahare a kan ta yi ta shirya su tafi ƙarshe dai sai da suka yi fa

ɗ

a a haka dai suka samu mashinan da suka kai su Garki L.G inda su

ka samu motar Kano suka hau. Tun da aka fara tafiya bakin Tasalla bai rufu ba ta ce wannan ta ce wancan tun Tsahare na biya ta har ta gaji ta yi shiru dan ta ga abin nata ba na ƙare bane, kuma kamar ma duk murna da zazza

ɗ

in zuwa birnin ne ya sanya bakinta

ya ƙi rufuwa. Tun da motar ta shigo garin Kano ta dabo tunbin giwa sai kuma gaba

ɗ

aya Tasalla ta ru

ɗ

e bakinta ko rufuwa ba ya yi ta sake shi galala saboda kallon motoci da kuma gine-gine kai ba ma su ka

ɗ

ai ba hatta mutanen da ta gani masu yawa

kowa yana har

kar gabansa suj zame mata TV saboda ita bata ta

ɓ

a zuwa gari kamar Kano ba iyakacinta ƙauyukan wajejensu kawai.

Tsahare da ta

ɗ

auke kanta ta mayar gefe daga kallon Tasalla saboda nune -nune abubuwa da ta dame ta da su, ta ji Tasalla ta saki kuka cikin saur

i ta waiwayo wajenta take tambayarta dalili dan har lokacin fa basu sauka daga mota ba kawai dai sun shigo garin Kano ne, motar tana tafiya zuwa tasha ne dan ta sauke lodi.

"Dole na yi kuka Tsahare wallahi dole na yi kuka, kawai ki barni kar ma ki baiwa

kan ki wahala wajen lallashina dan ba shiru ba zan yi sai na yi mai isata na ji zuciyata ta yi sanyi"

"To ikon Allah" Cewar wasu daga cikin motar da suka ha

ɗ

a baki wajen fa

ɗ

a.

"Haba ke kuwa baiwar Allah ana zaune ƙalaw muna murna Allah ya kawo mu la

fiya saura mu sauka, kawai za ki fashe da kuka kuma ki ce wai ba za ki saurara ba sai ka ce wata ƙaramar yarinya, kuma mu babu wanda ya ga kin

ɗ

aga waya bare a ce ko mutuwa aka fa

ɗ

a miki" Cewar wani mutum da ke gefe.

"Wallahi bawan Allah ba mutuwa aka f

a

ɗ

a mini ba, kawai takaici ne na abin da ka mini, ni nan da kake gani ina da shanaye da dabobi da nake kiwo ina dai da abin hannuna amma a ce a duniya akwai gari ya Kano amma ban ta

ɓ

a zuwa ba? Kuma ko bani da kowa a Kano wallahi da na san haka take da ko i

ya tasha ne na biya ku

ɗ

i na zo na ga gari na koma amma aka barni a can ƙauye a garƙame, kuma dan baƙin hali irin na kishiyata, bata ta

ɓ

a gayyata ta garin nan ba wajen ƴan uwanta ai ko, dan na kashe ƙwarƙwatar idona a fa

ɗ

a min Kano haka take"

Gaba

ɗ

aya mo

tar dariya aka kwashe da ita kowa yana jin abin da Tasalla ke fa

ɗ

a sai ya yi dariya, abin nasu sai ya sosa mata rai dan haka ta

ɗ

auke kan ta gefe ta cigaba da baiwa idonta nama. Kowa ya fita daga motar Tasalla kuwa tun da ta fito sai idanunta suka kasa sam

un matsaya ta kalli can ta kalli nan, da yake bakin titi aka sauke su a tashar ba a shiga cikin tasha ba. Sosai Tsahare ta yi da na sanin zuwa da Tasalla saboda babu abin d take sai kalle-kalle, a haka dai ta samu dakyar ta tsayar musu da

ɗ

an sahu suka shi

ga suka nufi gidan suna murna fal cikin Tasalla dan har lokacin ma a

ɗ

an sahun kalle-kalle take.

"Ta

ɓɗ

i shi yasa ashe ake cewa hankali shi ne gani wai wani ya je Kano bai ga mota ba, yo in ba haka irin motocin nan na garin Kano kwantsam kamar jamfa a jo

s duk da ban ta

ɓ

a zuwa Jos

ɗ

in ba, amma gaskiya yawan motocin Kano ya

ɓ

aci yadda ka san ba mutane ka

ɗ

ai ke hawa motocin ba har da aljannu" Cewar Tasalla da ke ta kalle -kalle. Daga Tsahare har

ɗ

an sahun babu wanda ya tanka mata a haka suka cigaba da tafiy

a.

A daidai ƙofar gidan aka sauke su, suna sauka sai Tsahare t tsaya tana baiwa

ɗ

an sahun ku

ɗ

insa, Tasalla kwa dama ta biya shi, dan haka sai ta

ɗ

an tsaya daga gefe take jiranta kusa da wasu mata guda biyu da ke ƙusƙus.

"Wallahi fa nake fa

ɗ

a miki mic

iji sak Hassan

ɗ

in ke zama ya yi ta firgita mutane, in kika ji irin uƙubar da mutanen gidan ke fuskanta za ki yi mamaki" Cewar

ɗ

aya daga cikin matan da ke tsaye gefe, Tasalla da ke

saurarensu cikinta ne ya bada wani ƙululuuuu ta fara zare ido a take ta ji

gaba

ɗ

aya Kanon ma ta ginsheta ji take kamar ma kar ta shiga gidan.

"Ikon Allah shi kuma irin tashi baiwar kenan, to gaskiya dole mutane suke tsorata yo ina kai ina miciji"

"Himm ke dai bari kuma fa a haka suke kwana da shi

ɗ

aki

ɗ

aya har kakar mai jeg

o kin jo sunanta Inna Azumi"

Ai sunan Azumi da aka ambata shi ya ƙara tabbatarwa Tasalla da jariran ƴan biyun da suka zo sunan ake.

"Mu je mana ga gidan fa kina gani mutane sai shige da fita suke ni wallahi na ƙosa na sanya amini a idanuna " Cewar

Tsahare tana kallon Tasalla da gaba

ɗ

aya jikinta ya yi sanyi ƙalaw kamar dai ba ita ce ta ishi mutane da surutu ba

ɗ

azu.

"Kai ai ni unguwar ce duk sai na ji kaina yaba juyawa da alama mutanen

ɓ

oye na ne ke son tashi shi yasa, idan kika sa ni a

ɗ

an sahu za

su maida ni tashar mota in koma gida" Cewar Tasalla dan duk son da take yiwa birni gaba

ɗ

aya ya fice mata a rai dan gaba

ɗ

aya hanjin cikinta ya hautsina.

"Ki koma gida kuma garin yaya wato sai da kika zo har ƙofar gida sannan tsoron mai zai je ya dawo ya

zo miki, ai ni dama na san babu yadda za a yi Azumi ta ce ki zo sunan nan" Cewar Tsahare tana yiwa Tasalla wani kallo.

"Eh bata gayyace ni ba da Allah yi maza ki sama mini

ɗ

an sahu ya maidani tasha" Cewar Tasalla dan gwara Tsahare ta ce mata komai a ka

n ta shiga gidan da miciji yake.

"Ai fa tun da kin riga kin zo to komai ta famjama fanjam jam" Cewar Tsahare tana ka

ɗ

a kan Tasalla suka tasarma cikin gidan.

*INNA*

Tun sanda ta fara nafilfilin nan ko hutawa bata yi haka take bari sai ta yi raka

'a hu

ɗ

u sannan ta sallame ta rinƙa jero addu'oi ta rinƙa kuka hawaye na zuba tana ta neman yafiyar ubangiji.

Haƙiƙa Inna tana cikin tashin hankali domin ba ƙaramin abu bane a ce ka san ranar mutuwarka duk da zai kasance za kake neman yafiya kafin lokaci

n amma tabbas za ka shiga tashin hankali, shi yasa yana daga cikin hikima ta ubangiji da ya

ɓ

oyewa bayinsa sanin ranar mutuwarsu, da a ce kowa ya san ranar da wa'adinsa zai cika tabbas zai cigaba da rayuwa a cikin tashin hankali to wannan halin shi Inna ta

shiga. Tana jin sanda Sadiya ta tashi tana shayar da yaranta da suka tashi amma ko

ɗ

aga kai bata yi ta kalleta ba. Har sai da aka kira sallar asuba tana nan tana ibada amma kuma ko alamar bacci babu a idanunta dan gani take ita da ke shirin barin duniyar

ma baki

ɗ

aya to bata da wani lokacin jin da

ɗ

i a cikinta.

Haka ta tashi ta je ta tsaya a kan Imran tana kiran sunansa, ya tashi ya tafi masallaci Imran kuwa dama shi ma bai koma bacci ba dan gaba

ɗ

aya sai ya ji tausayin Inna har ma yana da na sanin ma

ta abin da ya mata, dan

tun lokacin da ya kama hannunta irin yadda ya ga ta rikice da kuma bayyanar tashin hankali a tare da ita shi yasa ma ya yi saurin cewa sai nan d sati biyu amma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login