Showing 60001 words to 63000 words out of 64054 words

Chapter 21 - YAR ZAMAN WANKA COMPLETE

da niyyarsa sai ya dinga ja mata rai yadda za ta tsure sosai amma ganin

ta tsorata sosai shi yasa ma ya ƙyaleta. Kuma yanzu yana tsoron ya fito ya fa

ɗ

a mata gaskiya ido ya kuye da mujiya dan ya san Inna ba kanwar lasa bace dole za ta yi shirin

ɗ

aukan fansa dan haka sai ya bar maganar a zuciyarsa yana fatan Allah sa ta saki ra

nta ta yi rayuwa cikin salama a kwanaki sha hu

ɗ

un da yace za ta mutu duk da ya san da kamar wuya gurguwa da auren nesa amma yana fatan hakan.

Tana kiran sunansa sai alerm

ɗ

in wayarsa ya shiga ƙara dan haka sai ya yi kamar ƙaran wayar ne ya tashe sa.

"Inna har kin tashi ke ma" Ya fa

ɗ

a cikin sanyin murya dan duk da a gabansa take tana kiran sunansa amma in ta kirashi sau

ɗ

aya sai ta ja carbin da ke hannunta bakinta ya motsa sannan za ta ƙara kiran nasa abin ya so bashi dariya sosai amma sai ya ji ta

usayin ya danne dariyar.

"Kayya Imirana ni dama ina nan ido biyu ai ban ko yi gyangya

ɗ

i ba"

"Allah sarki Inna ki ce dai yau duk mun sha addu'a mun more?" Ya fa

ɗ

a dan ya

ɗ

an jata da hira ta saki ranta ko yaya ne dan ya ji da

ɗ

i dan yana ganin ya tau

yeta, saboda ita duk abin da take masa na iya duniya ne ma'ana bata masa abin da zai nuna barinsa duniya ba duk da miciji ma abin halakarwa ne amma ya san daga an raba shi dashi to zai daina jin tsoro ita kuma y mat abin da a ko yaushe za ta kasance cikin

tsoro mai tsanani.

"An muku kam ba laifi, fa kaina ka

ɗ

ai name yiwa amma daga baya sai nake yi da sauran al'umma ma dan addu'ar da ka yi a jama'i tafi saurin kar

ɓ

uwa a kan wacce ka yiwa kan ka kai ka

ɗ

ai"

"Allah sarki Inna mun gode, bari na yi sallah a

je a shigo da abin yanka na suna wanda tun ranar da kika zo kikr yi da bakin ki cewa ba a kawo ba" Cewar Imran lokacin da ya tashi yana ƴar dariya duk dan ya sanya Inna farinciki.

"To Imirana" Cewar Inna cikin halin ko in kula

ɗ

in nan. Haka ta shige

ɗ

aki ta barshi dan bata so ta yawaita magana lokacinta ya tafi a banza ba tare da ta yi istigfari ba.



Haka dai Imran ya yi shirin zuwa masallacin zuciyarsa duk ba da

ɗ

i bai ta

ɓ

a jin ya yi da na sani ba a kan abin da yake yiwa Inna sai yau, duk da a da

ya

ɗ

auka cewa duk abin da ta masa sai ya rama har ma yana ikirarin ramuwar gayya ai tafi ta gayya zafi, amma kuma yau ya ji ba da

ɗ

i sosai. Yana dawo wa daga masallaci ya samu suna

ɗ

an zantawa da Sadiya amma har lokacin carbinta yana hannunta, haka Inna ta

fito dan

ɗ

ora ruwan wanka a lokacin ne kuma Imran ya

ɗ

auki kayan nan da ya yi amfani da su ya

ɓ

oye a drowersa kafin gari ya waye ya fice d su dga gidan.

"Wai ni Inna dama kin san bakya iya kwanciya da ƙunshi kika yi kika kwanta, kalli yadda kika

ɓ

ata

ƙ

afarki ai dama baki yi ba da dai wannan ca

ɓ

e ƙafar da kika yi, kuma gashi ya kama sosai sai dai gaba

ɗ

aya kin ca

ɓ

e shi" Cewar Sadiya da za ta tafi ta shiga wanka tana kallon Inna da ke

ajiye ruwan wankan za ta fara yiwa yaran wanka. Kallon ƙafar kawai Inna

ta yi ta sauke wata ajiyar zuciya tana rayawa a ranta cewa ƙafar da saura kwana sha uku a binne ta a cikin ƙasa menene ma na damuwa da ca

ɓ

ewar kunshi. Sadiya jin Inna bata, bata amsa ba sai kawai ta ka

ɗ

a kanta ta fita dan ta lura Inna shiru ya fiye mata

yau ko magana bata so ga babu walwala a tare da ita bare ma ita da ke murna aminiyarta za ta zo yau amma sai ta ga yau ko murna fa maganar Tsaharen ma bata yi kawai ko yaushe bakin motsi yake alamar tana karanta wani abu ta kasa gane dalilin yin hakan. Ta

san halin Inna dai bakinta baya shiru baya rabuwa d abin fa

ɗ

a amma kuma yau sai ta ga Innar ta canja mata.

Bayan Sadiya ta yi wankanta shirya abinta tsaf lokacin har Mama da Ashrof sun zo ga kuma ƴan uwan Mama duk sun fara zuwa haka zalika Hajiya ma da

maƙotanta da wasu dga cikin danginta sun iso gidan dai sai san barka amma gida ya fara cika, kuma sai maganar miciji ta kwanta kamar ma babu ita dan kowa sai sabgar gabansa yake. Ashrof da Mama da Hajiya kai da duk wani wanda ya san Inna kawai mamakin ta y

ake yau dan akwai wasu daga cikin matan nan da suka zo ranar da aka musu ƙunshi ƴan uwan su Imran amma ganin Inna shiru yau su ma sun fahimci akwai damuwa a tare da ita kowa sai ya tambaya ko lafiya sai ta ce lafiya lau wasu dai sun danganta hakan da cewa

ko wani abu ke damunta kuma bata so ta fa

ɗ

a. Dan dakyar ma ta yi wanka ko shi ma sai da Sadiya ta matsa mata, ko da ta fito babu abin da ta shafa kawai atamfarta ta

ɗ

auka ta sanya ta

ɗ

aura

ɗ

ankwali ta

ɗ

auki carbinta ta zauna a kan kujera take lazimi tana k

allon shige da ficen mutane ana ta hada hadar yin abubuwan suna. Dan ko lokacin da aka shigo da raguna manya -manya guda biyu da tinkiyoyi su ma manya guda biyu Inna tana gani aka shigo da su, jim ka

ɗ

an aka fita da su aka dawo da su a yanke aka rataye amma

ko ci kan ka inna bata ce ba. Imran ma lemuka katan uku ya siyo mata da cake irin mai biyun nan ƙanana guda hamsin dan ta yi farinciki ya ce ga kashinya ta rabawa wanda take so amma haka ta kar

ɓ

a ta yi godiya da fatan alkairi ta ajiye amma ba wai dan ta

ji abin ya birgeta ba sai dai kawai ita yanzu komai na duniyar ya fice a ranta tafi so kawai ta ganta a gidan mijinta hankalinta zai fi kwanciya.

Tana nan zaune kamar an ce ta

ɗ

aga kai sai kawai ta hango aminiyarta Tsahare riƙe da kaya ta shigo, tabbas

ta ji da

ɗ

i a ranta amma ba kamar yadda take zaton ji ba a baya.Kafin ta tantance sai kawai ta hango Tasalla da wani bokiti da galan da wata jakar kaya madaidaiciya a hannnunta. Ai Inna da ta wani ajiye carbi a gefe ta ji wani takaici ya turnuƙeta ai cikin

hanzari ta tashi tsaye kafin ka ce kwabo ita ma bata tantance ba sai kawai ganinta ta yi a bakin ƙofa ta taho a fusace kamar kumurcin miciji.

"Yau ake yinta lallai Tasalla kin ga makwancina har ni za ki zo wa sunan jika ban gayyaceki ba? Ni saboda bana

son ki ra

ɓ

eni na fi so kullum hawainiyarki ta kiyayi rama ta shi yasa ko da bikin Halima ban gayyaceki ba amma shi ne yanzu saboda ƙoƙari fa

ɗ

awa mijin baya tariya, kika

ɗ

akko ƙafa kika zo, duk da cewa na san ruwa baya tsami banza, amma ki sani sara da sass

aƙa bata hana gamji toho, kuma wallahi iya gani iya ƙyalewa, wannan abin da kika yi wayon a ci ne an kori kare daga gindin

ɗ

inya, amma ki bar murna dan karenki zai kama zomo, amma duk da haka na san ba za a tambayi kalwa zaƙin miya ba sai dai a tambayi bar

kono a sha labari, tabbas yau allura za ta tono garma, domin kuwa ba wahalalle sai mai kwa

ɗ

ayi, duk da kin cika burinki na zuwa birni dama hausawa sun ce

buƙatar maje hajji sallah, amma yau zan nuna miki zafin nema baya kawo samu, kuma duk esnda ya ce wuta

r kara ta kwana tana ci, to tabbas bai yi bacci ba, Tasalla yau zan nuna miki wanda zai je sama ya taka leda to haƙiƙa ya ci ƙarfin tafiya!!!" Cewar Inna a zuciyarta lokacin da ta taho a fusace gadan -gadan ta iyo wajen Tasalla.Tasalla wacce dama gaba

ɗ

aya

zuwa birni take da na sani duk da cewa da na sani ƙeya ce amma kuma ita babban tashin hankalinta micijin da aka ce akwai a cikin gidan wanda ta ji labari cewar

ɗ

aya daga cikin tagwayen ne yake komawa, ga kuma hango Inna ta taso kamar wata kububuwa ya ƙara

tada mata hankali wato dai bokitin furarta da galan

ɗ

in nono da take sa rai za su kankaro mata mutunci a wajen kishiyarta ta ba haka bane dan kwata-kwata bata ga kyan wuri a kunnen jaka ba, shikenan yanzu Azumi za ta kunyata ta a cikin jama'a duk da ta wan

i

ɓ

angaren tana jin ƙwara dai ta kwa

ɓ

e tsakaninta da Azumin ko ta samu damar barin gidan dan ta san dai in suka kwashi ƴan kallo to tabbas ko dan neman masalaha a ce ta koma inda ta fito, ita ma Tsaharen za ta bata goyon bayan hakan wanda ta ƙi bata a ƙofa

r gida dan da ta barta ma da tuni ta kai tasha ko da kuwa a ƙafa ne dan sannu sannu bata hana zuwa sai dai a da

ɗ

e ba a je ba, duk da ta san ba lallai ta iya zuwa ba sai dai za ta yi tambaya dan matambayi baya

ɓ

ata.

Tsahare ma ganin aminiyarta ta, ra dos

o su sai jikinta ya bata yau za a cancanre dan dama ta san da walakin goro a miya,dan ta san ko menene tsakanin Azumi da Tasalla to shigo-shigo ba zurfi ne, dan komai za a yi sai dai ya zamana bita da ƙulli ne dukan kabarin kishiya, dan dama ita ta san za

a rina wai an saci zanen mahaukaciya. Inna kuwa da sai da ta zo dab da su sai zancen mala'ikan mutuwa ya fa

ɗ

o mata na saura sati biyu ta mutu kuma dai yau ma tun da gari ya waye har ta ci kwana

ɗ

ayanta, saura sha uku, dan ita lokacin da ta hango Tasalla ga

ba

ɗ

aya sai ta ji wani kishi ya turnuƙeta a take ta sha'afa da halin da take ciki dan bata ma san lokacin data ajiye carbinta ba kawai dai ta ganta ta tunkaresu cikin zafin nama, amma tuno da mala'ikan mutuwa da kuma cewar in ma kishi take to wanda take kis

hin za ta mutu ta barshi da kishiyarta ta, ita tata ta kusa ƙarewa to ma menene na

ɗ

aukan duniya da fa

ɗ

i ita da za ta barta ma nan da kwana ka

ɗ

an.

Wani uban washe baki Inna ta yi na ƙarfin hali dan ita yanzu in ba larura ba bata ƙaunar ma a ga haƙorinta

saboda ai wanda ke cikin farinciki shi ne zai yi dariya, amma kuma yanxu ya zama dole ta saki fuska da jama'a har ma da Tasalla dan an ce shimfi

ɗ

ar fuska tafi ta tabarma kuma ta haka ne mutane za su yafe mata da mata addu'a in sun samu labarin mutuwarta,

kuma wannan dama ce da za ta yi amfani da ita wajen gyara ma'amalarta da kishiyarta, wanda dama ya dace tun a baya hakan ya kasance dan ko da a ce mutum bai san ranar mutuwarsa ba to fa ya sani tabbas wannan ranar akwai lokacin da za ta zo ko ba da

ɗ

e ko ba

jima sai kowa ya kwanta dama dan haka yana da kyau ka mu'amalanci mutane da mu'amala mai kyau, dan shaidar mutane ita ce ta ƙiyama, iya yabon da za a yiwa kyawawan halayenka iya yadda mutane suka ji da

ɗ

in mu'amalantarsu da ka yi ne, dan haka kyakkyawar mu

'a mala tana da kyau.

"Gasu, gasu, sannunku da zuwa mutanen arziƙi sannunku da

ɗ

abbaƙa zumunci " Cewar Inna tana ƙarasowa wajensu fuska a sake take kallon Tasalla da Tsahare. Ba Tasalla ba hatta Tsahare ta yi mamakin wannan tar

ɓ

ar da Inna ta yi, kuma ta

kasa gane dalilin yin hakan dan ta ga a yadda ta zo amma bata san ya ka yi ido ya juye da mujiya ba, dan ta saa halin aminiyarta

Azumi babu tsoro kuma ba munafurci dan ta san Azumi dai bata san cewa wai dan tana ganin mutane ta

ɓ

oye abin da ke ranta ba it

a haka take fitowa ta nuna gaskiyarta, ita dama ƴar gaskiya ce. Tasalla mutuwar tsaye ta yi ganin Azumi ta sauya daga yadda ta nufo su da farko, sai gaba

ɗ

aya ta yi fosta mamaki al'ajabi suka dirar mata lokaci guda dan ita da a ce an wulaƙanta ta a bainar j

ama'a gwara ta bari in ta koma gida bayan ta gama ZAMAN WANKAN ta mata duk abin da za ta mata, sannan si ta ji da

ɗ

i da kuma buri d lafahrin yadda kishiyarta ta ta tar

ɓ

eta sai kawai ta ji babu abin da ya fi zaman lafiya da

ɗ

i, da a ce haka suke zaune tun far

ko da tuni ta yi zuwa Kano ba adadi dan da Azumi za ta gayyaceta wurin danginta in suna zama lafiya, kuma ko da a ce bata gayyaceta sunan nan ba sa zaman lafiya suke ba za ta ji

ɗ

ar ko shayin zuwa ba. A take ita ma Tasalla ta saki murmushi tana kallon Inna

Azumi ai gaba

ɗ

aya sai suka zame wa Tsahare TV ta kalli wannan ta kalli wannan.

"Ke kallon ya isa haka" Cewar Inna cikin zolaya tana kallon Tsahare da ta saki murmushin jin da

ɗ

i lokaci guda dan ita ma ta ji da

ɗ

in yadda aminiyarta ta, ta tar

ɓ

esu.

Haka I

nna ta shigar da su tana murna, dan ita ta kar

ɓ

i bokitin furar gannun Tasalla ma, tana zolayar Tsahare wai ba za ta kar

ɓ

i kayanta ba kayan ƴar uwarta Tasalla za ta kar

ɓ

a. Haka sai ta musu masauki tare da gabatar musu da abin kaiwa baka. Nan Tasalla ta gaba

tarwa Inna nono da fura a matsayin abin da Malam ya ce a kawo ita kuma ta fito da riguna da dubu biyu ta bai wa Inna wai a baiwa mai jego, aikuwa Inna ta yi godiya sosai amma ta ce ba za a kar

ɓ

i ku

ɗ

in ba dan wahalar ta isa ita kuma ta rantse a kan ba za ta

kar

ɓ

a ba tun da ta yi niyya kuma ba Innar ai ta baiwa ba jikarta da ƴaƴanta ta baiwa, sosai Inna ta ji da

ɗ

in kyautar da Tasalla ta yi, dama zuciya tana son mai kyautata mata, kuma sai Inna take cewa ashe haka zaman lafiya yake da da

ɗ

i. Tsahare ma turmin a

tamfa da riguna biyu ta kawo haka dai aka sha godiya da fatan ƙara samun danƙon zumunci.

Sai da Tasalla ta tafi yin alwala Inna da Tsahare suka samu ke

ɓ

ewa.

"Wai amini mai yake damunki ne, ke da kika zo birni dan ki murmure abinki sai kuma na zo na

ganki duk a wani firgice?"

"Ke dai bari wallahi ZAMAN WANKAN nawa ne ya zo da wani salo"

"Kamar ya?"

"Yo Hassan

ɗ

in ne miciji yake zama, tun da na zo a harƙalla ake dan wataran ma ina ake zama a ci abinci ana ta gudun famfalaƙi gugun ceton rai duk

fa hankali ba a kwanceka yake ba, dan ma dai ina da ƙarfin hali ma da wallahi ba lallai ki same ni yadda kika ganni ba" Nan Inna ta shiga baiwa aminiyarta labari tun daga ranar farko da ta yi arangama da aljani har kawo yadda aka sha artabu da miciji da ja

ma'a babu abin da ta rage mata amma dai bata fa

ɗ

a mata labarin mala'ikan mutuwar da ya ziyarceta a daren jiya ba wanda shi ne silar dawowarta yadda ta ganta ba ta dai fa

ɗ

a mata gaba

ɗ

aya hankalinta ya yi gida so take ta tafi in son samu ne gobe idan za su t

afi ta bisu.

Sosai Tsahare ta sha dariyar artabun mutane da micijin da Inna ta bata musamman zuwan Malam mai sittin wata kan wata, da zuwan su Mama ranar da Imran ya sha yiwa Nigeri'a ranar da ya shiga tukunya kai ta sha dariya a

wajen da Inna ta ce a

n rufe ta a freezer, da yadda suka yi artabu da ajani a bayi duk cikin labaran babu na yarwa dan dariya dai ta sha ta. Sai da ta tsagaita ta ce.

"Akwai dai wani abi da zai sa ki tafi dan na san miciji ba zai sa ki tafi ba da zai sa ki tafi da tuni kin b

ar gidan menene wannan wanda ya sanya har kika nunawa Tasalla ƙauna da kulawa haka? Lallai wannan ba ƙaramin abu bane"

Shiru Inna

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login