Showing 36001 words to 39000 words out of 64054 words

Chapter 13 - YAR ZAMAN WANKA COMPLETE

jikin drower a haka ya daddage ya haye suka rungume juna da Habu dan da

ɗ

i. A h

ankali micijin ya ja baya ka

ɗ

an ya waiwaya bayansa sai gani ya yi babu kowa a wurin da su Ƙasimu suke. Ja da baya ya fara yi har ya sauka daga kan gadon wata uwar ajiyar zuciya Malam ya sauke yana sanya hannu ya ciro rawanin hiraminsa da hularsa ya yi wurg

i da su.

" Haba Isuhu mai sittin wata kan wata ya da cire rawanin ban girma kuma" Cewar Inna da ke tsaye a window tana dariya duk abin da ake a kan idonta, dan gani ta yi tsayuwa a jikin ƙofa ba zai mata yadda take so ba shi yasa ta dawo daga window tak

e gani muraran a kan idonta. Malam kuwa jin muryar Inna a saitin windown da yake kusa da gado ya juya aikuwa suka yi ido hu

ɗ

u da Inna tana masa dariya, ji ya yi kamar ya shaƙo ta ya shigo da ita

ɗ

akin ita ma ta

ɗ

an

ɗ

ani bala'in da suke ciki. Amma babu hali

ɗ

auke kansa ya yi daga kallon Inna dan za ta iya sa zuciyarsa ta buga kan miciji ya maida ya ga ya bashi baya ya tsaya cak kuma bai waiwayo ba bai kuma cigaba da tafiya ba. Malam sai ya fara tunanin ina almajiransa suke ganin bai ga ko

ɗ

aya ba. Wani tsoro

ne ya ziyarceshi dan duk tunaninsa micijin ne ya ha

ɗ

iye su a taka ya saki fitsarin wahala dan gaba

ɗ

aya ya gama tsurewa cewa saura ahi za a ha

ɗ

iye Hannu ya miƙa ya ta

ɓ

o wandonsa jin lema jagaf ya ƙwalalo idanu yana ayyana cewa shi Malam ne uban Jamila da J

amilu da fitsarin wando yau, lallai firgici ya yi firgici.

*Masu fitar min littafi ku daina dan haƙƙina ne masu karantawa ma basu biya ni ba haƙƙina ne kowa ya san Allah na gafarta zunubai baki

ɗ

aya amma baya gafarta haƙƙin wani a kan wani!*



09030283375

[24/03, 5:14 AM] Mom Mashkur First class: *MAMAN AFRAH DATA SERVICES*

*BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*

500MB@===150

1GB@=====250

2GB@=====500

3GB@====850

5GB@=

===1,400

Dial *312*4*7*4# to check Data balance.

*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*

Act details FA'IZA ABUBAKAR unity bank 0020281885

Whatsapp OR

Cal

l 09033283375

Wannan littafin ku

ɗ

i ne 300

Za a tura ta wannan accaunt

ɗ

in Fa'iza Abubakar 0020281885 Unity bank shaidar biya ta wannan no 09030283375 idan katin waya ne mtn Ƴan Niger su tuntu

ɓ

i wannan no +22785885134



*M*





*N*

*IMRAN*

Bayan an idar da sallar ya kira Sadiya a waya suka yi magana a kan snacks da zai siyo wanda za a raba a suna, dama saboda ma Hassan sai suka shawarta ba sai an zo gidan an yi wani abin rabo ba dan haka sai ya ce a sayi lem

uka kawai in ya so sai a ha

ɗ

a da snack dan hatta jakar da za a saka kayan duk ya bayar a yi yanzu zai je ya kar

ɓ

o. Bayan sun gama wayar Inna ta kalli Sadiya ta ce.

"Halima ki tabbtar dai kin

ɗ

auka min kyak (Cake) Ɗin mai yawa da dannat(Donot) Ɗin nan d

an wallahi ina so Tsahare ta tafi da kayan sunan nan himili guda dan bana so ta je ƙauyenmu babu kaya mai yawa ƙwara ta je da abin arziƙin da za a da

ɗ

e ana batunsa a ƙauyen" Ta fa

ɗ

a tana tashi

ɗ

auke da kwanukan da ta ci abinci. Da kallo kawai Sadiya ta bit

a.

Bayan Inna ta wanki Husaini ta shirya shi lokacin Sadiya tana bayi tana wanka Imran kuma bai dawo ba, ƙaran bugun da ake yiwa ƙofar gidan da alama ma ba wai da yatsu ake ƙwanƙwasawa ba, hannu kawai aka jimƙe, ake faman doka ƙofar Inna tana zaune t

a yi

ɗ

ai-

ɗ

ai tana ji amma ko alamar

tashi bata yi ba bare a sanya ran za ta bu

ɗ

e. Hannu ma ta sanya ta

ɗ

akko wani lemo a frige da ta sanya wanda ta fasa

ɗ

aya daga cikin cartoon

ɗ

in da za a raba, bu

ɗ

ewa ta yi tana sha tana lunshe ido.

"Kai duniya budurwa

r wawa, wallahi da

ɗ

i da sanyin lemon nan har tsakar kaina, wayyo Tasalla gaskiya ana yi ba ke ni bana jin ma Tasalla ta ta

ɓ

a shan lemon roba amma dai zan daure in danne kishi na in baiwa Tsahare robobi guda biyu wanda aka shanye lemon ta kai mata ta tsage

ɗ

an ƙasan robar da ake bari da bai fi cikin cokali ba, ta su

ɗ

e in ya so ta ajiye robobin take ganin hoton lemon na jikin robar tana jin haushin ina ma tana da ƴan uwa a birni take shan lemo" Cewar Inna a ranta tana dariyar mugunta, tana

ɗ

aga lemonta tana s

ha hankali kwance.Wani uban bugu da aka yi wanda ya sanya Inna zabura har lemon ya tafi wa Inna ba shiri har yana biyo wa ta hanci, robar ta ajiye ta tashi a fusace ta yi hanyar ƙofar gidan, tana zuwa ta ce

"Wai uban waye yake wannan bugun kamar wanda

yake binmu bashi?"

"Bu

ɗ

e ƙofa uban Jamila da Jamilu ne Malam Isuhu mai haddar izufi sittin wata kan wata" Ta ji an bata amsa. Shiru ta yi tana son gano inda ta ji wannan sunan kafin ƙwaƙwakwarta ta tuno mata ta sanya hannu ta cire jamlock

ɗ

in a fusace

ta bu

ɗ

e ƙofar Idanunta ne suka sauka a kan wani ƙaton mutum da manyan kaya har da babbar riga ga wani hirami ya na

ɗ

a a kansa sai ka ce gammo ga wani carbi irin mai dubun nan guda biyu yana riƙe da su hagu da dama. Sai wasu manyan ƙartin maza guda biyu suna

tsaye su ne ke bugun ƙofar shi kuma yana tsaye ya kame sai jan carbunan yake hagu da dama bakinsa yana motsi mismis. Mazan guda biyu

ɗ

aya yana riƙe da manyan dorina guda biyu

ɗ

ayan kuma galan irin na mai da wata hula da alama wani abu ne a cikin hular.

"

Ikon Allah kun yi

ɓ

atan kai nan ai ba turu bane, ba kuma gidan maza bane(Gidan yari) Cewar Inna tana galla musu harara tare da sanya hannu a hancinta ta fato sauran lemon da ya biyo mata ta hanci dan har lokacin bata daina jin zafinsa a hancinta ba.

"Ke

tsohuwa ki iya bakinki ba a fa

ɗ

a mini magana" Cewar Malamin daga inda yake tsaye ya cigaba da jan carbunan kamar ba shi ne ya yi maganar ba.

"To fa lallai yau ake yinta to bu

ɗ

e idonka da kyau ka gani Azumi ce ba matarka bace, har ni za ka kalla ka wani

ce in iya bakina yo Allah na tuba kai har ka ma isa, yo meye a cikin ido banda ruwa"

"Ki kama bakin ki Iya" Cewar

ɗ

aya daga cikin Mazan nan.

"Oh abin da ya sa kuka riƙo dorinai dan ku daki mutane to indai zan daku ga wurin nan, dan wallahi sai uwak

u ta yi da na sanin haihuwarku"

"Ba ta duka ake ba tsohuwa muna jiye miki Malam ya fusata ya maidaki tsuntsuwa" Cewar

ɗ

aya yana kallon Inna da ta yatsina fuska tana kallon Malam

ɗ

in da ke ta jan carbuna, a shelaƙe.

"Ah jemage zai maidani, ko baka ji

ba na ce jemage zai maidani, ko ya maidani

ɗ

an tsako in hakan bai masa ba ma zai iya maidani tururuwa"

Gaba

ɗ

aya sai suka maida Inna kamar TV kowa kallonta yake cike da mamaki yadda ta haƙiƙice take magana babu tsoro ko

ɗ

arr a tare da ita bayan kuma su

n san Malam

ɗ

in yana yiwa mutane kwarjini.

"Ki fa

ɗ

awa masu gidan Malam Isuhu ne da ya zo cirewa Hassan aljannu wanda Hajiya Amina ta turo" Cewar Malan dan ya

ɗ

an ji shayin Inna ya ga kuma tana neman kunyata shi a gaban almajiransa, manyan almajiransa ne

da ya riƙe tun suna yara har suka girma yanzu sun zama manyan garada amma da yake ba wani karatun kirki ake a makarantar ba har yau ba su yi sauka ba, kawai ya ajiyesu in zai je yin ruƙiyya ya tafi da su suke danne masa mai aljanin saboda majiya ƙarfi ne

.

Shiru Inna ta yi sai lokacin ta tuna da inda ta ji sunan wato wanda Amina ta fa

ɗ

awa Imran a waya zai zo. Kallon Malamin ta yi ta ga yadda ba ya barin bakinsa ya huta da mismis ko ambaton Allah yake ko kuma dan a ce yana yi ne shi dai ya sani.Jibgegi

yar babbar rigarsa ta bi da kallo sai wani baza ta yake yana wani bada fa

ɗ

i shi a dole Malami. Wata ƴar dariya ce ta su

ɓ

uce mata wacce a ranta ta so yinta amma ta kufce ta fito fili.

"Dariya kuma?" Cewar Malamin yana kallon Inna dan ya

ɗ

auka ta gane sh

i ba wani Malami bane kawai dai yana son a ce ya yi suna amma ko almajiransa ba wani tsayawa yake a kan su, su yi karatu ba kawai dai ya ajiye su ne dan yawanci duk su ke ci da masa gida idan sun samo abinci. Da kuma aikin ƙarfi da suke duk wajensa nemansu

ke ƙarewa.

" Lah dariyar farinciki ce na yi ganin babban Malami ya zo gidan nan, ashe kai ne Malam Isuhun da ake ta labari, yo da na san kai ne ma ai da tuni kuna cikin gidan nan kuna gabatar da aikin" Cewar Inna a fili a ranta kuma ƙwafa ta yi tana fata

n Allah kai damo ga harawa.

Wani uban washe haƙoransa da basa samun wanki Malamin ya yi, ya ƙara gyara zaman babbar rigarsa jin Inna ta ce ana labarinsa ai tuni ya ji kansa ya fashe ya masa wani gingirim.

"Haka ne ai duk yankin nan da ni ake ji kuma

da ni suke ƙafafa a matsayin babban Malamin da ya yi fice"

"Gaskia dai na ga alama" Ta fa

ɗ

a a ranta a fili kuma ta ƙara washe baki ta ce.

"Allah ja da ran Malam ai na yi komai cikin rashin sani ne, bari na maka iso dan babban Malami kamar ka ba ya sh

igo ba tare da an kintsa ba saboda girmama wa" Ta fa

ɗ

a tana juyawa ta koma cikin gidan, tana zuwa ta

ɗ

auke robar lemonta ta shanye tas, ta

ɗ

auke Husaini ta mayar da shi

ɗ

aki, shi dama Hassan yana

ɗ

akin bata fito da shi falo ba dan ba wanka za a masa ba dan

yana siffar miciji. Kallon Hassan

ɗ

in ta yi ta fashe da dariya har da ƙyaƙyatawa ta ce a ranta.

"Yau akwai daru" A fili kuma ta ce.

"Hasanunu bawan Allah kana da baƙon Malami"

Suna nan tsaye sai gata ta dawo ta ce su shigo. Matsawa gefe samari

n suka yi Malam ya shiga gaba su kuma suka take masa baya suna wani wasa shi tare da ko

ɗ

a shi sai ka ce wani basarake. Har falon Inna ta shigar da

su Malam ya samu wuri ya zauna a kan kujera haka almajiransa ma suka zauna a ƙasa dan girmamawa. Inna da ke ƙ

oƙarin zama a kujera almajiran Malam suka ce.

"Iya ba a zama a sama idan Malam yana zaune sai dai ki zauna a ƙasa"

Galala Inna ta saki baki tana bin su da kallon mamaki, shiru ta

ɗ

an yi ta dakata da zama a kujerar ta kallesu ta ce.

"A min afuwa

ƴ

an samari jikokina, ai ban sani ba, kuma ni ma na yi tunanin hakan ai girman Malam ne a masa komai" Cewar Inna tana neman ƙasa ta zauna. Malam Isuhu kuma sai ya fara wani gyara zama yana wani ƙara jan carbunansa bakin nan kwa sai mismis yake.

"A wane

ɗ

akin aka kulle marar lafiyar? Dan yau ƙaryarsu ta ƙare sai mun fitar da kowa daga jikinsa" Cewar Malam yana wani gya

ɗ

a kai.

"Eh gaskiya kam da ana samun irinku ai da aljannu ba za su yarda ma su zauna a jikin mutane ba" Cewar Inna tana

ɗ

an ƙunshe dariy

arta.

"Hakane kam ai nan da kika ganni ba na barin aljani sosai muka zuba artabu da su har sai sun gaji sun sakar min ragamar tare da bani haƙuri da kuma yin alƙawarin barin jikin mutum har abada" Cewar Malam yana nanna

ɗ

e hannun rigar kamar wanda aka ce

za a hau dambe da shi.

"To Allah gafarta Malam yanzu za a fara aikin ne?" Inna ta fa

ɗ

a cikin

ɗ

an girmamawa.

"Haba tsohuwa ya ba a tsadance ba za ki ce a fara aiki ai sai an tsadance tukunna mun daidaita na ji nawa za a bani"

"To gafarta Malam ka

i kake yanke abin sadakar da za a baka kenan"

"Eh" Kawai ya ce yana wani

ɓ

ata rai ganin Inna ta ce wai yana yanke abin sadaka, ita ma Inna baki ta ta

ɓ

e ta ce.

"To bari matar gidan ta fito daga bayi sai ku tsadance"

"To" Kawai ya ce ya

ɗ

auki carbun

ansa wanda ya ajiye lokacin da zai na

ɗ

e hannun riga ya cigaba da laziminsa.

Suna nan zaune sai ga Sadiya ta fito daga wanka da sallama ta shigo da yake ma ta shiga da hijab wanka sai ta sanyo abinta gaishe da Malam

ɗ

in ta yi sauran samarin suka gaishe ta,

haka kawai ta ji haushin ganin su musamman da ta ga uwar dorinan da suka zo da su, ban da sirikarta ce ta turo Malamin nan da babu wanda ya isa ya shigo mata gida da sunan wani abu.

Ɗaki ta shiga ta shafa mai ta sanya kaya ta

ɗ

oro hijab ta fito da ya

ke Inna ta ce ita ake jira falon ta dawo tana ƙoƙarin zama a kan kujera Inna ta dakatar da ita tana nuna mata cewa Malam ni ka

ɗ

ai ya kamata ya zauna a sama. Mamaki duk ya hana Sadiya cewa komai ita abin da ya fi bata mamaki ma yadda Inna ta yarda ta zauna

a ƙasa kuma take wani kaffa-kaffa da su tana wani sanyaya murya sai wani baiwa Malam

ɗ

in girma take.

" Wato jiranki dama muke tun da me gidan naki baya nan za mu ƙididdige abin sadakar da za a bayar na aikin fidda aljanin"

Wani zaro idanu Sadiya ta y

i jin wai ya ce za a fitar da aljani gaba

ɗ

aya ta diririce amma kuma Inna ta mata alama da kar ta furta komai kan hakan babu yadda ta iya ta yi shiru da bakinta.

"Wato za a bada dubu hamsin sannan ƙwaryar nono mayan manya guda biyu, da ƙwaryar zuma

ɗ

aya

sai kuma ƙwaryar dabino dukansu manya" Cewar Malam yana wani gyara zama. Daga Inna har Sadiya sa kallon mamaki suka bishi, Inna ce ta yi karaf ta ce.

"Haba Malam sai ka ce wanda za ka

ɗ

auki aljanin da hannu ka fitar dashi, in ce dai addu'a za ka yi ya f

ita kawai to wannan kayan ko aljanin ne zai tafi da su wato toshiyar baki za ka bashi" Cewar Inna tana kallonsa.

Wani irin ha

ɗ

e fuska Malam ya yi ya fara wani zazzare ido cikin kaushin murya ya ce

"Babu wanda zai muku wannan aikin in ba ni ba ko da kun

samu wanda zai muku to ba zai muku aiki kamar ni ba, ko da an fitar da aljannun to za su dawo ne"

"Ikon Allah to wallahi da sake dubu hamsin fa ga ƙwaraken nono da na zuma kai wai har da dabino, yo ai ka manta ka ce da manyan zabbi riƙaƙƙu guda bakwai

" Inna ta fa

ɗ

a ita ma tana

ɓ

ata ran.

"Idan baku da ku

ɗ

in mu za mu tafi"

"Yo Allah na tuba ku fi ruwa gudu mana, indai ku

ɗ

in nan da ƙwaraken abubuwan nan za a bayar wallahi ƙwara mijina Malam ya zo ya yi aikin a bashi ku

ɗ

in ni ma in san na mori wani a

bu nono da zumar kuwa da dabinon ma tsakurawa Tasalla a farar leda ladan ganin ido mu ajiye muna cin kayanmu, da dai a baka kai ka

ɗ

ai da ranka ni ma ai matar Malam ce kai ni da kaina ma sai in yi aikin"

Wata uwar harara ya jefawa Inna ya ce

"Babu mai

ja dani sai wawa, dan duk mai hankali ba zai ja da Malam Isuhu ba dan hukuncin Malam ba ya yin kyau" Ya fa

ɗ

a yana kallonsu.

"Yo Allah na tuba ni zaka fa

ɗ

awa haka? To kalleni da kyau fara nake ba baƙa nake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login