Showing 51001 words to 54000 words out of 64054 words

Chapter 18 - YAR ZAMAN WANKA COMPLETE

kidnapping suka

ɗ

auketa, lokacin tana ta zagayawa a cikin gidan ta ganshi, da farko ita ma ta tsorata amma daga baya sai ta gane ba na gaske bane saboda matuƙar dai baka ta

ɓ

a shi ba ba za ka gane ba hak

a yake kamar micijin gaske sai ka ta

ɓ

a za ka ji wani latsotso kamar wata leda mai laushi amma ba roba bane.

dan haka sai ka

ɗ

aga wajen cikinsa a nan ne tillar da ake hura micijin take a rufe da murfinta, dan haka da sauri Inna ta bu

ɗ

e tillar ta sace micij

in ta linke ta mayar

ɗ

an tofinta ta zige zip

ɗ

in. Dama tun lokaci da ta gani a gidan ta

ɗ

akko dan idan ta koma ƙauyensu take hurawa tana tsorata Tasalla, to ganin ranar nan daga fitowarta ana sace ta a matsayin wata dan haka ta ce yanzu duk inda za ta je

da shirin ko ta kwana za take tafiya saboda tsaro ba dan tsoro ba. Shi yasa ma ta taho da ƙaiƙayinta mai barkono da ya da

ɗ

e a ajiye a jakarta ashe kuwa da walakin goro a miya sai gashi sojojo ya sa an

ɗ

akko ta sai ta yi amfani da su ta dan ceton kan ta gas

hi kuwa sun mata rana.

Sai da ta tabbatar ta gama ta ce su shigo su gani, ai daga window ma suka leƙa dan a tsorace suke, ganin babu micijin babu dalilinsa sai suka ƙara shan jinin jikjnsu.

Haka ta ce sai abokin Imran ne ma zai kai ta gida haka ya

shiga ya sako kayansa babu yadda ya iya ya bu

ɗ

ewa Inna mota ta shiga ya rufe kamar yadda ta buƙata. A hanya ma haka ta sa ya tsaya ta rinƙa sa shi siyayya ta babu gaira babu dalili har sai da ya ji ya yi da na sanin, sanin Imran ma ba ma da na sanin

ɗ

akko

ta ka

ɗ

ai ba, har ƙofar gida ya kawo ta, ta ce ya shiga su gaisa da su Sadiya ya ce mata a'a .

"To sojojo ka gaishe da matarka tsohuwa mai shafa jambaki kamar akuya ta ci dusa" Cewar Inna da ke tsaye riƙe da ledoji hagu da dama riƙi-riƙe da kayan siya

yyarta. Wani kallon takaici ya mata ganin sai dariya take ya ja motar ya bar wurin a sukwane.

" Sai ni Azumin Malam wallahi ni gaba ta kai ni gobarar titi" Cewar Inna tana juyawa ta shige gida abin ta.



Masu fitar mn littafi ku ji ts

oron Allah, da tsoron haƙƙina.

09030283375

[24/03, 5:14 AM] Mom Mashkur First class: *MAMAN AFRAH DATA SERVICES*

*BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*

500MB@===150

1GB@====

=250

2GB@=====500

3GB@====850

5GB@====1,400

Dial *312*4*7*4# to check Data balance.

*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*

Act details FA'IZA ABUBAKAR un

ity bank 0020281885

Whatsapp OR

Call 09033283375

Wannan littafin ku

ɗ

i ne 300

Za a tura ta wannan accaunt

ɗ

in Fa'iza Abubakar 0020281885 Unity bank shaidar biya ta wannan no 09030283375 idan katin waya ne mtn Ƴan Niger su tuntu

ɓ

i wannan

no +22785885134



3



4





7









4





8





*TASALLA*

Gab

ɗ

aya ta kasa zaune ta kasa tsaye saboda tsananin murnar tafiya birni suna, sunan da ba a san da zuwanta ba kyma ba wai shiri suke dz wacce za ta je sunan domin ta bane kawai dai ƙarfin

hali ne

ɓ

arawo da sallama. Tun da aka ce yau alhamis take ta shirye shirye saboda Tsahare ta fa

ɗ

a mata cewar da sassafe za su tafi sunan wato ranar sunan kenan ranar juma'a. Ku

ɗ

a

ɗ

e masu yawa ta kar

ɓ

a a wajen Malam dan ta ce masa kar a je suna babu wani a

bin a zo a gani dan jaka ta yaudareshi ku

ɗ

a

ɗ

en da suka fi wanda za ta yi amfani da su yawa.

Fura dakan mai ta ce za a yi, ta sha sugar da man shanu dan haka hatsi ta auna ta bayar da duk abubuwan buƙata na aikin furar da ladan masu yin furar dan ak

wai gidan da ake yin furar in mutum yana so sai ya biya a masa. Galan kuwa ta samu ta

ɗ

ure nono a ciki wanda za a kai gidan sunan ha

ɗ

e da furar duk tana yin hakan ne dan kar Inna Azumi ta kunya tata, tana ganin in ta je da

ɗ

an abin arziƙi ko ma menene zai

zo da sauƙi.

Ƙ

afar nan ta sha ƙunshi kamar ba gobe sosai lallan ya kama aka

ɗ

auki wani baƙin gishirin ƙunshi aka sanya, ga ta tanadi kayan da za ta saka idan za su tafi da kuma wanda za a ta sa ranar da za su dawo washe garin suna duk da ba haka ta so b

a da son samu ne ta fi so ta zauna ta taya Inna ZAMAN

WANKAN ita ma ta

ɗ

an murmure sannan idan Innar ra tashi dawo wa sai su dawo tare . A

ɓ

angaren Malam ma murna yake da tafiyar da Tasalla za su yi zuwa suna saboda yana ganin wannan ne abin da zai shirya

tsakaninsu, yana kuma addu'ar Allah ha

ɗ

a kawunan su komai ya zo ƙarshe a tsakaninsu na rashin jituwa.

Hakan ne ya sa Malam yake bada duk abin da ta buƙata kuma shi da

ɗ

i yake ji da ya ga tana murna, dan da abin har haushi yake bashi yawan fitar ta zuwa

gidan Tsahare wani lokacin ma baya sanin ta fita sai ta dawo idan ya tambaya daga ina take sai ta ce ta je tambayo Tsahare ne ya shirye shiryen tafiya, ko gajiya bata yi da zuwa gidan Tsahare zancen tafiyarsu dan idan ana maganar tafiyar ba ƙaramin da

ɗ

i ta

ke ji ba, duk ta bi ta bama ya

ɗ

awa cewa za su tafi birni. Dan haka yanzu komai ya ha

ɗ

u gobe kawai ake jira a

ɗ

au hanyar Kano suna.

*INNA*

Tun bayan da ta dawo Sadiya ta gan ta da kaya riƙi -riƙe lokacin suna zaune da Imran dan har magriba ma ta

kusa yi, haka ta shigo da ledojinta tana ta washe haƙora bakinta

ɗ

auke da sallama

amsa mata suka yi kowa na kallon hannunta da mamaki, haka ta shigo ta zauna abinta tana ta fito da kayayyaki tana washe baki.

"Inna ina kika samu wannan kayan?" Cewar Sad

iya tana kallon Inna da mamaki.

"Kai haba Sa'adiyya wannan tambaya ina dalili sai ka ce wata budurwa tsofai-tsofai da ni ki zauna kina mini tambayoyi kamar wata budurwa, yo Allah na tuba ai budurwa ya kamata a yiwa wannan tambayar in an ganta da wasu ba

ƙ

in kaya a tare da ita, dan gudun kar ta

ɓ

aci amma tsohuwa da ni kike min tambayar ƙwaƙwa" Cewar Inna tana kallon Sadiya tare da maida kallonta kan Imran ta ce.

"Ko ba haka ba Imirana, ai gaskiya na fa

ɗ

a ko?" Cewar Inna tana kallonsa.

Ha

ɗ

e rai ya yi

ya kauda kai gefe.

"Ikon Allah ni ma mai ya kaini tambayarka dan na san ko dai dai na fa

ɗ

a ba zaka fa

ɗ

i gaskiya ba uban mugun halin tsiya haushi kake ji na baiwa Abida labarinka to ya za ka yi da ni ai ni na ci dubu sai ceto" Ta fa

ɗ

a tana cigaba da fit

o da kayayyakin.

"Wai dan Allah Inna wa ya baki kayan nan, ranar nan kin ce wanda suka

ɗ

auke ki ne suka baki yau kuka fa"

"Oh ni Azumi na ga ta kaina, yanzu Halima dole sai kin tambaya saboda niyya, to yau

ɗ

in ma

ɗ

aukeni aka yi" Ta fa

ɗ

a hankali kwanc

e.

"Haba Inna kullum dai kika fita sai an

ɗ

auke ki sai ka ce ku

ɗ

i"

"Ke dalla can yau sojojo ne abokin Imirana ya aiko sojoji suka

ɗ

auke ni a mota suka kai masa ni, shi ne na yi yadda na yi na ƙwato kaina"

Gaba

ɗ

aya kallonta suke da mamaki sun san

sai tabbas Inna babu yadda za a yi ta ha

ɗ

a wannan maganar"

"Wai da gaske Inna" Cewar Sadiya tana kafe ta da ido shi ma Imran

ɗ

in kallonta yake.

"Yo ƙarya zan miki

ɗ

iyar nan wallahi da gaske, aikuwa sun ga tijara gaba da gabanta aljani ya taka wuta,

hummm ai ni Azumi an buga an barni"

Nan Inna ta kwashe labari kaf ta fa

ɗ

a musu, daga Sadiyar har Imran

ɗ

in dariya suke yadda Inna ta yi wasa da hankalin sojojin ka

ɗ

ai ya isa ya baka dariya, basu sha dariya sosai ba sai da ta fito da micijin nan ta hu

ra ta ajiye shi suka yi ta dariya suna jinjina ƙoƙari da kuma ƙarfin hali irin na Inna.

Tun da aka yi sallar isha'i Inna ta kwa

ɓ

a lallenta dan ta ce da shi za ta kwana a ƙafarta dan ya kama sosai. Haka ta jiƙa lallen ta tanadi ledoji tana ta rawar ƙafa

za ta yi ƙunshi gobe suna. Bayan ta kwa

ɓ

a lallen suna zaune da Sadiya suna

ɗ

an ta

ɓ

a hira Imran ya fita lokacin, Inna ta kalli Sadiya ta ce.

"Ke yanzu Sa'adiyya ina iliminki na mahammadiyya a ce kina da ilimin addini amma kin bari ana kawo miki Malamin d

a bashi da wani ilimi gida duk da dai ba da son ranki aka kawo shi ba, ai kamata ya yi ki zauna ki tofe

ɗ

anki da addu,'a dan matsawar yaron nan yana siffar miciji to kuwa ƙwara ma ki haƙura da taron sunan dan duk wanda ya ganshi to tsoro zai sa ya gudu was

u ma ko tunkaro gidan ba za su yi ba.

" Cewar Inna tana kallon Sadiya da ta yi shiru tana saurarenta.

"Hakane Inna bari to na gani" Cewar Sadiya cikin sanyin murya, ta tashi ta

ɗ

akko Hassan

ɗ

in daga bedroom ta kawo shi falon inda suke. Gadon dama ka

wai ta

ɗ

akko

Sadiya ta yi bismillah ta fara karanta ayatul kursiyyu, falaq da nas da sauran ayoyin kariya cikin hikima ta ubangiji tana cikin yi sai yaron ya fara sawaya a hankali a hankali da haka ya koma mutum sak, a take a wurin aka shiga bashi nono ya

sha aka wankeshi aka musu shirin bacci.

Inna sai da za ta kwanta ta ƙunsa lallenta ta ƙulle da leda ta kwanta da shi.

*DARE*

Gari ya yi tsit baka jin komai sai haushin karnuka a sauran abubuwa. Imran da dama bakam y

a yi babu alamar bacci ma a tare da shi ya tashi ya janyo ledar da ya shigo da ita ya

ɓ

oye a ƙasan kujera ba tare da kowa ya sani ba. Kaya ne ya siya baƙaƙe riga da wando sai wata wacce ake

ɗ

orawa daga sama wata bu

ɗ

a

ɗɗ

iya haka ya sanya baƙaƙen kayan nan.

Sai da ya tabbatar ba ya jin motsin kowa sai tashin munsharin Inna da ke cika

ɗ

akin. Cikin san

ɗ

a ya ƙarasa

ɗ

akin yana fara da addu:a kar a gano shi. Kan gadon ya tsaya ƙarewa kallo ta hasken wata ganin kowa baccinsa

yake hakan ya sanya ya tabbatar har ya

gama abin da zai Sadiya ba lallai ta tashi ba saboda nauyin baccin ta.

Inna da ke ta shararar baccinta na gajiya sai sakin munshari take abin ta, a hankali Imran ya yi dibarar cire mata bargon da ta rufa da shi dama ko fuskar bata rufe ba. Hannu ya ka

i jikin ƙafarta mai ƙunshi ya

ɗ

an ja ƙafar shiru bata motsa ba har lokacin tana ta bacci tare da sakin munshari, ƙara jan ƙafar ya yi zuwa lokacin ta

ɗ

an motsa cikin bacci ta

ɗ

an janye ƙafar. Ganin bata tashi ba sai ya ƙara jan

ɗ

aya ƙafar lokacin ne ta

ɗ

an

kai hannu ta doke inda take jin an ta

ɓ

a amma idanunta a rufe suke. Duka Imran ya sakar mata

ɗ

a

ɗ

e ai jin zafin dukan nan Inna sai gata a zaune tana rarraba ido. Kafin ta tantance abin da ke faruwa, da kuma waye wannan mai baƙin kayan Imran ya kausasa murya

yadda ba za ta gane shi ba ya ce.

"A yau ne za ki koma ga Allah, za a tambayeki duk abin da kika aikata a duniya dan haka yanzu ranki ne kawai za a zare"

Wani uban bugawa ƙirjin Inna ya yi lokaci

ɗ

aya gumi ya baibayeta, cikin tashin hankali cikint

a ya bada ƙululuuuuu.

"Wayyo Allah na mala,ikan mutuwa ne, ni Azumi kenan kwanakina sun ƙare wayyo shikenan tafiya zan yi ko sunan ƴan biyun bana nan za a yi, gashi zan barwa Tasalla Malam" Cewar Inna a zuciyarta har lokacin gabanta na mugun bugawa.

Ba ƙaramin tsorata ta yi ba ganin Imran da baƙin kaya dan ƙafarsa

ɗ

aya ya

ɗ

ora a kan gadon sai ya

ɗ

an ranƙwafo tare da baza baƙar rigarsa hakan ya sanya Inna da ke a tsorace ta ga wani girmansa ƙiba da kuma fa

ɗ

i. Gaba

ɗ

aya jikinta karkarwa yake dan a duni

ya Inna tana tsoran mutuwa kuma a ce yau gata ga mala,ikan mutuwa zai

ɗ

auki ranta, babu abin da ke

ɗ

aga mata hankali sai kwanciyar kabari wannan abu yana matuƙar tada mata hankali idan ta tuna kenan yau ita ma za ta kwana cikin kabari, yau za ta tafi inda

ba a dawo wa yau za ta tafi inda iyaye da kakanni suka tafi.

Hannu Imran ya miƙa wajen ƙafarta mai lalle. Inna da tunaninta ya bata cewa ranta zai zare bata san lokacin da ta ha

ɗ

iye yawun da ya taru a bakint ba ta fara ƙoƙarin ha

ɗ

a kalmomi sai kawai j

i ta yi ta yi ƙarfin halin cewa.

"Da lalle a ƙafar, ƙunshi ne" Wai tunaninta idan ya ji da lalle ko za a

ɗ

aga

ɗ

aukan ran nata wataƙila ma ba

ɗ

aukan ran mutum idan yana da ƙunshi, amma a tunaninta.

"Ba ma son magana ki koma ki kwanta ki miƙe" Cewar Im

ran a fili a zuciyarsa kuma ya ce

"Ashe kina tsoron mutuwa to kuwa yau sai na tsurar da ke gaba

ɗ

aya kamar ydda kike surar da ni ki tsoratar da ni ki sani cikin bala'i da miciji"

Jirif kake ji Inna ta koma ta kwanta jikinta gaba

ɗ

aya ya saki, tana zazz

are ido sai hawaye da ya fara kwaranya daga idanunta ganin ga ta ga Sadiya amma za a

ɗ

auki ranta Sadiya bata sani ba. Ita kanta ji take kamar

ta tashi ta gudu sai dai ta san ba a tserewa mutuwa duk inda ka je tana biye da kai ko yau ko gobe ko

ɗ

azu ko yanz

u ko anjima.

"Sa'adiyya gaki da nauyin bacci da na tada ki kin ga tafiyar kakarki Azumi mai ƙaunarki ina ƙaunarku Sa'adiyya ke da Asharofa da Malam amma zan tafi in barku fatana ake min addu'a bayan mutuwata" Cewar Inna a zuciyarta tana zubar da hawaye.

Imran kuwa dariya ce ke neman ƙwace masa yadda yake ganin Inna na rarraba idanu ta saki jiki gaba

ɗ

aya ita ala dole mai mutuwa.

Ganin ya miƙo gannunsa sai jikinta ya fara karkarwa tana raya wa a ranta shikenan ita kuma tata ta ƙare shikenan ranta zai

zare.

"Kai gwara dai ki miƙa hannu ki tashi Halima ai gwara dai a ce da wani a kusa da ke lokacin

ɗ

aukan ranki lokacin da za ki bar duniya, oh ni Azumi duniya budurwar wawa duk ƙaunarka da duniya haka za ka koma ka barta to Allah kasa can ta fi nan" C

ewar Inna a zuciyarta tana ƙoƙarin kai hannunta na hagu mai lalle wanda shi ne daga gefen da Sadiya ke kwance, tana ƙoƙarin miƙa hannunta kan Sadiya Imran ya lura sai da sauri ya ce.

"Ba a son motsi in ba haka ba za a zare miki ran da ƙarfi"

Da

sauri Inna ta janye hannunta tana ta addu'a a ranta kar a zare mata rai da ƙarfi saboda ta san an ce fitar rai akwai azaba bare kuma a ce da ƙarfi.Hannu Imran yake miƙowa yana ƙoƙarin kai hannun jikin Inna ita kuma sai

ɗ

an takure kan ta take tana

ɗ

an ƙoƙa

rin matsawa ji take kamar ta tashi ta gudu sai dai ba dama.

Hannunsa ya miƙa ya kamo hannunta na dama saitin dantsen ta ya riƙe gam

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login