Showing 42001 words to 45000 words out of 64054 words

Chapter 15 - YAR ZAMAN WANKA COMPLETE

/>
e a jikin wuyansa kansa kuma a wajen fuskarsa.

"Wa maa ƙadarullaha haƙƙa ƙadrihi" Cewar Habu dariya na cinsa ai kuwa Malam ya kama ayar gagam ya riƙe sai maimaitawa yake yana kuka.

Dan a take ya s

aki waccan jiniyar motar da yake yi ya kama wacce Habu ya fa

ɗ

a masa. Sai da ya maimaita kusan sau hamsin ko dakatawa ba ya yi sannan a take ya tuno da wani karantun ya fara.

"Wallaili iza yagshe, wannahari iza ta jalle, wama kalaƙazzakara wal unsee, i

nna sa'ayakum lashatte,wa ammaa man a'a

ɗ

awattaƙe" Haka ya rinƙa janyo ayoyin yana kuka, amma daga ya je iya ayar da ya karanta sai ya dawo farko ya kasa ƙarasa surar har zuwa ƙarshe. Yana cikin yi sai Ƙasimu ya ƙara

ɗ

ora shi a kan wata surar.

"Wadduhe"

"Wallaili iza saje, ma wadda aka rabbuka wama ƙale" Cewar Malam cikin sauri-sauri dan duk wanda ya ji ya janyo masa aya sai ya saki wacce yake karantowa ya kama wadda aka karanto

ɗ

in dan shi kawai so yake ya kamo ayar da za ta masa sha yanzu magani yanz

u. Su Ƙasimu da Habu da kuma Inna da suka shagala da masa dariya ya yi dibara ya sauke idanunsa ƙasa ya hangi yadda suke dariya wani haushi ne ya turnuƙeshi ji yake da zai iya sai ya fita ya shaƙo Inna ta ƙarfin tsiya ya shigo da ita

ɗ

akin ya sanya musu mi

cijin a wuyansu ita da su Ƙasimun su ji yadda ya ji.

"Allahu, Arrahmanu, Arrahimu, Almaliku Alqudusu Assalmu" Malam da ya runtse idanunsa da ƙarfi dan ya daina ganin takaicin abin da almajiransa da Inna ke masa da kuma ganin fuskar micijin a kusa da tas

hi ya kamu sunayen Allah yake karantowa. Idanunsa na rufe ya fara jin riƙon da aka yiwa wuyansa ya sassautu, a hankali ya

ɗ

an ƙyalla ido

ɗ

aya ya bu

ɗ

e aikuwa sai ya ga babu kan micijin a kusa da fuskarsa kawai sai ya bu

ɗ

e

ɗ

aya idon

ma a take ya fara gani as

he micijin ne ya shiga warware jikinsa daga wuyansa, da

ɗ

i ne ya ziyarci zuciyar Malam yana ganin micijin har ya bar jikinsa ya yi wani uban tashi ya sauka daga kan drower ya je ƙasa wurinsu Ƙasimu ya nufa da ke yiwa Malam dariya ko lura basu yi da micijin

ba sai ji suka yi ya nanna

ɗ

e wuyansu lokaci guda su biyun ya ha

ɗ

a wuyansu ya kananna

ɗ

e su.

[24/03, 5:14 AM] Mom Mashkur First class: *MAMAN AFRAH DATA SERVICES*

*BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*M

TN DATA PACKAGE*

500MB@===150

1GB@=====250

2GB@=====500

3GB@====850

5GB@====1,400

Dial *312*4*7*4# to check Data balance.

*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills

*

Act details FA'IZA ABUBAKAR unity bank 0020281885

Whatsapp OR

Call 09033283375

Wannan littafin ku

ɗ

i ne 300

Za a tura ta wannan accaunt

ɗ

in Fa'iza Abubakar 0020281885 Unity bank shaidar biya ta wannan no 09030283375 idan katin

waya ne mtn Ƴan Niger su tuntu

ɓ

i wannan no +22785885134



3



4





3









4





4





"Duk kun sauka kun barni, aikuwa inda ba ƙasa nan ake gardamar kokawa, in ka ji kana ba za ka iya ba bai kama ka bane" Cewar Malam ya rintse ido ya diro daga sa

man, duk da ya ji zafin fa

ɗ

owar amma haka ya jure tare da daurewa ya miƙe tsaye cikin hanzari, wurin window da Inna take ya nufa idanun nan jajawur da su, duk da yana jin kururuwar su Habu amma saboda abin da suka masa sai bai bi ta kan su ba duk da dama k

o da ya bi ya kan nasu babu abin da zai iya kusu.

"Dan Allah dan darajar iyayenki da ƙaunar manzo S.A.W ki bu

ɗ

e ƙofar nan wallahi wannan tashin hankali bashi ma da da

ɗ

i ji bare da

ɗ

in gani" Cewar Malam cikin sanyin murya tare da ha

ɗ

e hannuwa alamar roƙo

.

"S.A .W, aikuwa dai tun da ka ha

ɗ

a ni da Allah da kuma manzonsa, da kuma iyayena, to zan bu

ɗ

e amma da shara

ɗ

i...

"Wallahi kowane shara

ɗ

i ne zan bi, matsawar dai za ki bu

ɗ

e ƙofar" Malam ya katse Inna cikin hanzari.

"Wallahi fa ka ce"

"Eh haka

na ce wannan alƙawari na

ɗ

auka, ko da cewa kika yi in baki gaba

ɗ

aya ladan aikin da za a bani wallahi duka zan baki ba zan

ɗ

au komai daga ciki ba"

"Sai cewa kake ladan aiki wai shin ka yi aikin ma? Kai kan ka baka da nutsuwar da za ka yi aikin, kawai sha

ra

ɗ

i zan gindaya maka"

"To, to, to na yarda"

"Duk abin da na ce ka yi ba za ka mini musu ba"

"Wallahi indai ba sa

ɓ

on Allah bane zan yi"

"Ɗakko hiraminka da carbunanka ka tsaya daga jikin ƙofar" Cewar Inna tana wani murmushi Inna ta yi tare da

barin windown ta dawo falo ganin Sadiya zaune ta buga uban tagumi ta ta

ɓ

e baki tare da

ɗ

auke kan ta, ƙofar ta nufa ta bu

ɗ

e. Malam yana jikin ƙofar riƙe da carbunansa, su kuma sauran har lokacin suna ha

ɗ

e kamar yadda micijin ya ha

ɗ

e su ta hanyar laulaye wu

yansu da ya yi, sai kuka suke suna zare idanu.

"Bani su nan" Cewar Inna da bata wani bu

ɗ

e ƙofar duka ba, sai da ya miƙa mata,ta ce ya durƙusa ya miƙo mata wuyansa. Mamaki ne ya cika Malam amma sabodanba ya sp ya musa mata ya kasa cika alƙawari, sai k

awai ya zubar da gwiwoyinsa a ƙasa, carbunan wannan duka biyun ta saƙala masa a wuya da yake dama suna da girma, sannan ta saƙala hiramin ma a wuyansa ta ƙulle, yana durushe dai yana jiran tsammani.

Ɗ

an leƙa kanta ta yi sai ta ga Habu ya ci nasara micij

in ya saka masa wuya sai Ƙasimu kawai ya na

ɗ

ewa wuya, zo ya ka

ɗ

an nan taho da rarrafe cewar Inna tana kallon Habu da sauri ya taho har yana

ɗ

an neman fa

ɗ

uwa, yana zuwa Inna ta ce to tashi yau za a rama maka abin da ka yi na shekara da shekaru, da kake riƙ

on aljani, tun da dai Malaminka ne ya gayyatoka wannan gida to bisa adalci shi ne zai fitar da kai" Cewar Inna su kuma sai kallonta suke burinsu kawai su bar

ɗ

akin basa buƙatar wannan dogon zancen nata.

"Tashi ka hau bayan Malam" Cewar Inna tana kallon

Habu.

"Bayan Malam kuma" Habu ya fa

ɗ

a yana kallonta.

"Hau Habu babu komai ka san alƙawari kaya ne na kuma riga da na

ɗ

auka cewa zan mata duk abin da ta buƙata. Cikin cika umarni Habu ya tashi ya

ɗ

are bayan Malam, Malam ji ya yi kamar an jibga mas

a buhun hatsi biyu a bayansa, amma haka ya daure har da cije le

ɓ

e.

"To Isuhu za ka fara hamimiyar doki " Cewar Inna tana riƙe da hirami da kuma cabunan da ke wuyan Malam tamkar ta samu linzamin doki.

Haka ta ƙara janyo ƙofar ta rufe tana jan hiramin

wuyan Malam yana ta hamimiyar doki a haka suka fito yana

ɗ

auke da Habu a gadon bayansa yana rarrafawa irin yadda yara ke wasan doki dakyar yake jan gwiwoyinsa amma haka ya daure dan kawai fatansa ya fita daga gidan ma baki

ɗ

aya ba wai

ɗ

akin ka

ɗ

ai ba.



Sadiya kallonsu kawai take Malam ya daddage sai hamimiya yake ko hutawa ba ya yi, dariya ha

ɗ

e da tausayi ne suka ha

ɗ

ewa Sadiya lallai Inna ita ce maganin kowane

ɗ

an guguwa, a haka suka je har bakin ƙofar gida suna zuwa Inna ta ce Habu ya sauka haka ya sau

ka ta nuna masa gabas aikuwa da uban gudu ya zuba ko waiwaye ba ya yi. Sannan ta ƙara janyo Malam yana ta hamimiya ta dawo da shi falon ta tsayar da shi a wajen ƙofar bedroom

ɗ

in ta bu

ɗ

e ƙofar a hankali ta leƙa aikuwa sai ta ga micijin ya saka wuyan Ƙasimu

ya kwanta a ƙasa da alama bacci ma ya yi, sai Ƙasimun yana rarraba ido.

"Ƙasimu" Cewar Inna.

"Na'am" Cewar Ƙasimu.

"Taho ka sha goyo" Cewar Inna tana dariya.

"To" Ya ce yana

ɗ

an lalla

ɓ

awa ya kewaye micijin cike da tsoro ya nufo ƙofa ya fito

haka shi ma Inna ta sanya ya haye bayan Malam

ɗ

in duk da ba a san ransa ba, a haka ya hau Malam takaici ne ya cika masa ciki wai yau almajiransa da ke matuƙar girmama shi su ne a gadon bayansa kuma ma dan wulaƙanci yana hamimiyar doki, wannan abu ya ƙona m

asa rai sai dai ba yadda zai yi. A haka suka fito daga falon suna shirin nufar zauren gidan sai ga Abid da Imran suna ƙoƙarin shigowa kowa riƙe da kaya. Imran ya ha

ɗ

u da Abid ne a wajen gyaran machine

ɗ

insa da ya lalace masa a hanya shi ne ya tsaya za a g

yara a nan suka ha

ɗ

u da Abid ya

ɗ

aukeshi a mota suka bar machine

ɗ

in a wajen gyara tare suka je suka siyo duk kayan da za a buƙata na rabon sunan. Da mamaki, bakinsu ya kasa furta sallamar da suke ƙoƙarin yi dama shi Imran ya yi mamakin ganin ƙofar gidan

nasa jingine a jikin bango an barta a bu

ɗ

e, gashi kwata-kwata ya ma manta da cewa Hajiya ta sanar da shi za a yi baƙon malami mai ruƙiyya. Abid kuwa baki ya saka galala yana kallon Inna riƙe da lunzamin wuyan da ta yiwa Malam da hirami da carbi shi kuwa ya

tara gumi gaba

ɗ

aya ga wannan garsamemen ƙato a bayansa yana rarrafe da hamimiya tamkar a filin tseren dawakai.

"Woooo Inna tamu ta amana, waye kuma wannan ya yi arangama da hukuncinki dan na san dai ruwa baya tsami banza" Cewar Abid cike da sheƙiyanci

dan ya shaida Malam Isuhu saboda akwai lokacin da ya je gidan wani

ɗ

an uwansu zai yiwa wata budurwa ruƙiyya tana fama da aljannu haka kawai ya je suka yi ta libgarta da dorinai ashe ba wani ilimin azo a gani gareshi ba sai cin ku

ɗ

in mutane kamar masifa da

shegiyar ƙafafa shi ala dole malami.

"Abida, kai ne yau a gidan namu lallai wata sabon gani, ni wallahi har na gaji da jajenka a zuciyata kwarankwatsa na

ɗ

auka ma ko mantawa ka yi da

ni" Cewar Inna tana washe baki ganinsu riƙe da kayayyki duk da dai dam

a ta yi murna da ganin Abid

ɗ

in.

"Wai Inna meye hakan ya za ki kama babban Malami ki masa wannan cin fuskar...

"Kai yaro iya bakinka ni nan wannan abin da take min ba wani abin zafi bane a wajena, idan aka kwatanta da halin da na fito babu ruwanku ni

nan na san duk cikin umarni ne da cika alƙawari" Malam ya tari numfashin Imran da ya haƙiƙice yana fa

ɗ

a, shi kuma Malam abu ne ya ha

ɗ

e a goma da shirin saboda ya shaida Abid kuma bai manta da ku

ɗ

a

ɗ

e da kayayyakin da ya kar

ɓ

a a wajensu ba kuma dai ƙarshe

ba biyan buƙata dan dama ba wai ya iya ruƙiyyar bane kwai lalume yake a cikin duhu.

Yanzu dai burinsa bai wuce Inna ta sallame shi ba ya kama gabansa.

"Kai Imirana ka iya bakin ka da Azumi kake magana kura mai ban tsoro amma ba tsoro" Ta fa

ɗ

a tana g

atsinen gefen hanci. Wani takaici ne ya rufe Imran dan haka ra

ɓ

awa kawai ya yi ta gefensu ya bar su da Abid.

" Abida yaushe rabonka da gidan nan tin lokacin da ka zo na baka labarin Sojojo ranar da ka kawo min abin arziƙin nan kai wannan yaro Allah maka

albarka ba zan ta

ɓ

a mantawa da abin arziƙin da ka mini ba, amma dai kuma ina ta jiranka ka zo ka sha labari labarai har sun gaji da taruwa" Ta fa

ɗ

a tana kallon Malam da ya sunkuyar da kansa ƙasa tare da Ƙasimu da ya masa wani

ɗ

ogogo a baya.

"Ai ina nan

Inna abubuwa ne suke shan gabana amma da tuni na zo kin

ɗ

ora min daga inda kika tsaya"

"Kai dai bari Abida

ai labari kala-kala, mutuminka fa ranar nan har da shiga tukunyar da nake dafa ruwan wankan jego" Cewar Inna tana

ɗ

an rage murya take magana ra

ɗ

a-ra

ɗ

a ƙasa-ƙasa.

"Tukunya Inna?" Cewar Abid shi ma yana rage muryar dariya na cinsa dan har ya hango Imran a cikin tukunya.

"Tukunya mana, yo ba ƙwara shiga tukunya ba wallahi ranar nan idona idonsa yadda na ga Imirana da Rakiya Allah nuna min annab

i S.A.W, wallahi rungumar juna suka yi saboda ru

ɗ

ewa, yo kai ka ta

ɓ

a jin wannan sabga aiki

ɗ

anye sharaf siriki ya ƙaƙumi sirika" Inna ta fa

ɗ

a tana

ɗ

an waiwaya bayanta tana dariya ciki-ciki.

Dariya kawai Abid yake sosai yake hangowa kamar a gabansa koma

i ya gudana.

"Jeka ciki ina zuwa in sallami wannan Mololon dan ba malami bane, in zo" Ta fa

ɗ

a tana jan wuyan Malam ƙiii shi kuma ya cigaba da hamimiyarsa da kallo kawai Abid ya bi su yana jinjinawa tsohuwar dan shi har ga Allah ba ya ganin laifin Inna k

omai tana yi a kan gaskiyarta ne kuma da hujja.

Inna kwa ko a jikinta wai an tsikari kakkausa haka ta ja Malam suka je bakin ƙofa, ta sanya Ƙasimu ya sauka ta nuna masa hanyar da zai yi haka

ya fita a guje ko takalmi babu kamar yadda Habu ya tafi ya

rage daga Inna sai Malam.

"Kai kuma daga nan har in daina hangoka da rarrafe za ka fita" Cewar Inna tana ha

ɗ

e rai tare da kama tsantsa.

"Dan Allah ki rufa min asiri kamar yadda Allah ya rufa miki, dan Allah yanzu na fita da rarrafe gaba

ɗ

aya mutuncina

zubewa zai yi kuma shikenan bare ga wandon nan nawa jagaf da shi da Allah ki taimaka mini" Cewar Malam yana durƙushe a kan gwaiwoyinsa.

Shiru ta

ɗ

an yi tana kallonsa tare da ta

ɓ

e baki ta ce

"To shikenan ka tafi da ƙafarka"

"Nagode Malama Inna A

llah ja da kwananki ki da

ɗ

e ki yi ƙarko" Ya fa

ɗ

a yana miƙewa tsaye dakyar dan gaba

ɗ

aya ƙafafunsa sun yi sanyi ga dila ma ya kama masa ƙafafu amma haka ya daure ya tashin yana raba idanu gashi ko takalmi bai

ɗ

akko ba yana cikin gidan.

Ya juya yana taka ƙ

afar dakyar Inna ta rafka masa wani uban kira da yasa gabansa bugawa da mugun ƙarfi, yana fatan ba cewa za ta yi ya dawo gidan ba, in kuwa haka ne ba zai yarda ya koma ba da gudu zai zuba sai dai in an kamo shi a yanka shi.



"Addu'ar fa" Maganar Inna ta

katse masa tunaninsa.

"Kai wannan tsohuwa da masifa take wato dan jaraba bata manta ba, bayan ni yanzu komai ma na manta a kan nan nawa bare har in tuna da cewa wai na ce zan basu addu,a" Cewar Malam a zuciyarsa.

"Cewa na yi addu'ar da ka ce za ka

bayar wacce za a yi taro lafiya a gama lafiya, duk da ka ce ba sai an tuna maka ba amma dai na ga kana ƙoƙarin tafiya, babu niyya ango ya kwana da wando" Cewar Inna tana kallon Malam da kunya ta gama rufe shi.

" Da ku na cikin gidan, da duk wanda zai zo

suna, ku karanta Qulhuwallahu ƙafa uku bayan kun gama sai ku ce Allah raba mu da mugun ji da mugun gani" Cewar Malam a fili a ransa kuma ya ce

"Ba dole in ce ku nemi tsari da mugun gani ba dan wannan micijin ai ganinsa ka

ɗ

ai tashin hankali ne"

"Haka

za mu karanta to bari na mayar da kai

ɗ

akin ku kwana da mugun ganin mu gani" Cewar Inna tana kallon Malam da har lokacin, carbunansa da hiraminsa suna wuyansa amma ba ta su yake ba, wannan magana da Inna ta yi ta, za ta maida shi

ɗ

akin micijin nan ta san

ya hankalinsa ya tashi dan haka ya yankewa kansa shawarar zabgawa a guje dan ya tsira da ransa. Kafin ƙiftawar ido Inna sai gani ta yi ya tattare babbar rigarsa gudun hantsilwa idan yana gudu ya zangaya a guje.

" Ka manta takalmanka da na almajiranka, d

a hular mai kayan aikinku da galan

ɗ

in ruwan addu'arku, kuma baka kar

ɓ

i ku

ɗ

in aikinka ba da sauran kayan aikin da ka ce za a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login