Showing 48001 words to 51000 words out of 64054 words

Chapter 17 - YAR ZAMAN WANKA COMPLETE

ta lalla

ɓ

a ta sake leƙawa har lokacin bata hango kowa ba kuma bata ji motsin kowa ba ga la'asar ta yi lis haka ta sanya mukullin ta bu

ɗ

e ƙofar a hankali ta fito daga

ɗ

akin, tana fitow

a ta maida ƙofar a hankali ta rufe bayan ta rufe sai ta bar mukullin a jiki, cikin san

ɗ

a ta fara tafiya tana ta waiwaye abinka da marar gaskiya ko cikin ruwa gumi yake. Cikin ikon Allah har ta ƙaraso

ɓ

angaren da suka fara zuwa ita da sojojin nan wato inda

ogan nasu yake abokin Imran. Shigewa ta yi dan a hankali ta tura ƙofar har ta ƙaraso falon babu wanda ya lura da ita. La

ɓ

ewa ta yi a jikin bango wani

ɗ

an loko take leƙo falon yana zaune ya rungume ƴar sai matar ita ma daga

ɗ

aya gefen nasa ta zauna ta kwan

tar da kanta a kafa

ɗ

arsa ta yi wani turum da tsohon cikinta.

" Wai da gaske an samo matar nan ta gidan abokin ka?" Cewar matar cikin gur

ɓ

ayacciyar hausarta.

"Eh wallahi har nan aka shigo da ita amma saboda ƙarfin hali har tambayarki take tana miki wu

laƙanci wai ko kina can kina shafa jambaki bakin ki kamar akuya...

" Haba wato kaima maimaita abin da ta ce za ka yi, tabbas yau bayan ka hukunta tsohuwar nan sai ni ma na mata hukunci mai tsanani za ta san da ni take magana"

"Ayyo to ke ma ashe she

giyar kan ki ce da ban yi niyyar miki komai ba shi ka

ɗ

ai zan yiwa to tun da ke ma mummunan ƙudiri ne a ranki har ke zan ha

ɗ

a, ƴar taku ce dai ba zan yiwa ba saboda ƙanƙantar ta, dan kar in

ɗ

au alhaki" Cewar Inna a zuciyarta.

"Ayya ba dan na

ɓ

ata miki rai

ba na yi baby, amma tabbas yau za ta kar

ɓ

i hukunci dan kuwa zan

ɗ

auke idanuna daga kallon tsufanta in manta alaƙarmu da Imran duk da shi ma ya ce min ta addabeshi, amma yau sai ta san wa ta yiwa abin da ta yiwa ranar nan wai dan wulaƙanci ni take cewa sojo

jo sai ka ce wani

ɗ

an ƙwaya" Ya fa

ɗ

a cikin gur

ɓ

atacciyar hausarsa.

"Ai kawai ka bari tsohuwar nan za ta gane kurenta, ai na gode Allah da ka aamu hutun sati biyun nan jiya gwara da ka sa aka

ɗ

akko ta mu ga tsiya" Cewar matar tana dariya.

"Za mu ga wa

nda zai gane kurensa ni da ku ai ni duk wanda ya ci tuwo da ni miya ya sha, kuma iya gani iya ƙyalewa ni Azumi zan nuna muku

ɗ

an hakin da ka raina shi ke tsone maka idanu" Cewar Inna a zuciya.

A hankali ta since farar ledarta wacce ta zubo ƙaiƙayin hat

si ta ha

ɗ

a da barkono ta daka ta zuba a leda ta ƙulle. Ya da

ɗ

e a ajiye a cikin jakarta dan tun kafin cikin Halima ya tsufa ta ajiye saboda idan za ta je ZAMAN WANKA ta ajiye saboda shirin ko ta kwana. Ledar ta since ta lalla

ɓ

a cikin falon da suke da yake

sun baiwa ƙofa baya ne basi san me ke faruwa ba idanunsu a kan TV. Sai da Inna ta je bayansu kawai sai ta ga matar za ta juyo da sauri ta durƙusa Allah ya sa ma matar bata ganta ba sai da ta bari ta

ɗ

an jima ta ji suna ta hirar yadda za a azabtar da ita,

ta tashi ta zuba musu ƙaiƙayin nan mai barkono a cikin wuyan rigarsu sai da ta barba

ɗ

awa mata da mijin ta lalla

ɓ

a ta fice. Ta baya ta bi tana yi tana la

ɓ

ewa dan so take ta gano inda sauran sojojin nan suke wanda suka

ɗ

akko ta. aikuwa ta hangosu zaune a kan

benci sun bata baya suna cin wani abu haka su ma ta lalla

ɓ

a ta je sai da ta zubawa kowane a cikin wuyan rigarsa cikin hanzari ta bar wajen ta koma

ɗ

akin da aka ajiyeta. Ta maida mukullin yadda suka ajiye shi a jiki ta rufo ƙofar sai dai bata kulle ba.

Sojojo suna kallo bai ankara ba sai ganin ya yi ya miƙe tsaye zimbet yana zazzare ido dan ra

ɗ

a

ɗ

in barkonon da ya ziyarci fatar bayansa ya ha

ɗ

e da ƙaiƙayin ya bashi wani azababben zafi da ra

ɗ

a

ɗ

i. Yatsina fuska matar ta yi tare da ta

ɓ

e baki ganin abin da m

ijin nata yake yi kamar wani mahaukaci sabon kamu. Tana shirin masa magana sai ita ma a take ta ji wani ra

ɗ

a

ɗ

i ya ratsa fatarta kamar wanda aka tsatstsaga mata fatar bayan da wuƙa ko reza aka zuba gishiri ko yaji haka ta ji a take ita ma ta miƙe suka shiga

zarzage -zazzage sai idanu take zarewa kamar ta yi ƙarya an zo mata cakar ƙarya.

A take suka shiga zirya a falon babu wanda ke iya taimakawa

ɗ

an uwansa kowa ta kai ta kai yake kowa

ɗ

auki yake nema sai ife-ife da soshe-soshe suke kamar za su karce fatar

jikinsu amma kuma ƙaiƙayin ƙaruwa yake . Su sa suke hannu bibbiyu dan shi mijin ma ya yi xaman ƴan bori a ƙasa sai susa yake amma kamar ya yi hauka ga ƙaiƙai ga ra

ɗ

a

ɗ

i , ita ma matar da ta gaji sai zaman dirshan ta yi ta miƙe ƙafa tana sosawa shi ya kall

i gabas ita ta kalli yamma sun raba jaha mijin da matar, can ya gaji ya kwanta a ƙasa yana gurza bayansa a ƙasa amma ina jin abin na neman wuce gona da iri sai ya fara kiciniyar cire riga, yana gama cirewa ya cigaba da soshe soshe ƴarsu na musu sannu.

H

akan bai masa ba sai da ya tu

ɓ

e kayansa duka daga shi sai gajeren wando, tashi tsaye ya yi sai zagaya falon yake yana wani dira ƙaƙafu, matar ma kiciniyar cire riga ta fara ganin tana neman cire kayan ya doka mata wata uwar tsawar da ta sa ta suka shige

ɗ

a

ki ita da ƴarta shi kuma ya yi hakan dan kar wani cikin yaransa ya shigo duk da dai basa shigowa sai ya musu izini amma dai idan wani uzurin ya tashi zasu iya shigowa bare yau da ya san ya ajiye Inna a gidan ya san ba za a rasa nono a ruga ba.

Suna s

higewa

ɗ

aki da ya ji bala'in ya yi bala'i a sukwane ya fito daga part

ɗ

in nasa ya fito yana ƙwalawa yaran nasa kira, daga inda suke suna ta tutumurtu suka rugo wurinsa a guje cikin son cila umarninsa ganinsu su

duka a tu

ɓ

e da gajerunan wanduna kowa hannu a

jiki kowa na susa kamar su yi hauka.

Shi ma yana susar ya kalle su yana wani zare idanu.

"Meye hakan kuma kuke yi kuna min yawo a gida a tu

ɓ

e?" Ya jefa musu tambayar yana soshe soshe. Sara masa suka yi suna ta susar kowanne idanunsa jajur.

" Og

a wallahi kawai muna can baya a zaune sai kowa ya fara jin ƙaiƙayi da ra

ɗ

a

ɗ

i mun rasa menene" Suka ha

ɗ

a baki wurin bashi amsa har lokacin kowa susar yake har ogan.



Yana shirin yin magana ai da ya ji wani azababen ƙaiƙai sai ya manta da basu amsa tun

yana yi a tsaye har ya kwanta reran a ƙasa sai birgima yake su ma maimakon su taimaka masa sai ƙaiƙan ya ci ƙarfinsu suka kwanta a ƙasan daga gefe duk da halin da suke ciki amma sun san Ogan su ne basu jeru da shi ba, yana gefe yana birgima da gurza bayans

a a ƙasa suma suna gefe suna yi kamar yadda yake, sai da suka ji ƙaiƙan ya

ɗ

an lafa suka dakata Oga ne ya fara tasho sai wani cin magani yake yana wani harare-harate shi a dole kar a kawo masa raini cikin ha

ɗ

e rai ya ce.

"Ina tsohuwar nan?"

"Tana

ɗ

ak

in da ka ce a kai ta"

"Kun kulle ta kuwa"

"Eh Oga da mukulli ma"

Sai lokacin ya

ɗ

an ji ya daina zargin Inna dan ya san dai babu yadda za ta yi ta fito

ɗ

aki a kulle amma da ba zai ta

ɓ

a yadda ba ita ce silar shigarsu halin da suke ciki ba sbd ya sa

n za ta iya yin komai sai dai ai babu wanda ya ga wanda ya aikata wani abu kowa ya tsinci kansa ne a halin dan haka sai aka dangana hakan da ko aljannun gidan ne suka musu hakan.

Ɗ

akin da Inna take suka nufa domin a je a mata hukunci tun yau za ta fara

kar

ɓ

ar hukunci dan ya yi alƙawarin sai ta kwana uku suna azabtar da ita sannan za a maidata sunan da damun mutane da shi ma ba za a yi tana nan ba sai dai a bata labari haka ya ƙudurta a ransa.

Inna da ke cikin

ɗ

akin tana ta addu'a a kan Allah ya

fitar da ita daga gidan sojojo lafiya dan ta sha jin ana cewa sojoji basa ragawa mutane babu ruwansu sai su zartarwa mutum hukuncin da ya musu, tana kuma fatan kar su gane wani shiri da ta musu dan ta san shirin shi ka

ɗ

ai ne zai ƙwace ta daga uƙubarsu, tan

a nan zaune tana ta jan sunayen Allah sai ta fara jiyo maganarsu, hakan ya sanya ta cigaba da addu'a, suna zuwa

ɗ

aya daga ciki ya sanya hannu ya mur

ɗ

a mukullin bai lura cewa a bu

ɗ

e mukullin yake ba, dan haka shiga kawai suka yi.



Inna da tun da suk

a shigo ta kafe su da idanu dariya na cin ta yadda gaba

ɗ

ayansu suka yi ankon gajerunan wanduna ga wata ƙasa tun daga kan su har bayansu. Cikin izza Ogan ya kalli Inna zai fara magana sai kuwa ya ji

ƙ

aiƙayin ya dawo sabo dal, kamar an ha

ɗ

a baki su ma sai su

ka ji hakan a take suka layu a jikin bango suna susa da jikin bangon kowa yana goga bayansa dan lokacin ma sun manta matsayin Ogan nasu a wajensu kowa ta kai ta kai yake.Inna sadda kanta ƙasa ta yi tana dariya ƙasa-ƙasa ganin duk sun haukaci lokaci guda.

"Oh ni Azumi ko ina matar sojojon take, tana can ita ma tana fama ga ƙaton ciki ga susa, ai dama in zaka gina ramin mugunta ka ginashi gajere wato kun kawo ni za ku azabtar da ni gashi nan ido ya juye da mujiya. Cewar Inna a ranta.

Sai da suka

ɗ

an d

akata da su sar sai kawai idanunsu ya sauka a kan wani miciji da ke can gefe kusa da Inna sai dai ba su yake kallo ba ya basu baya, sai dai ya fasa kansa. Gaba

ɗ

aya sai suka sha jinin jikinsu, gashi ko bindiga babu a wurinsu lokacin bare su ce za su harbes

hi, a take Inna ta gane tarkonta ya kama su.

" Kuna gani na haka to wallahi ni lunbu-lunbu wutar ƙaiƙayi ce, kuma murucin kan dutse ce ban fito ba sai da na shirya, wa ya fa

ɗ

a muku barno gabas take ai wallahi fa

ɗ

a da aljani ba da

ɗ

i, wai ku nan wayon a

ci an kori kare daga bakin

ɗ

inya, ai iya gani ƙyalewa" Cewar Inna a zuciyarta tana tashi tsaye daga inda take zaune da ta fahimci tarkonta ya kama tsuntsu.

Sai da ta

ɗ

aure mayafinta a tsantsa sannan ta turo

ɗ

ankwalinta gaban goshi ta taka a hankali ta

isa wajensu da suka takure a waje

ɗ

aya su duka dan gaba

ɗ

ayansu Oga ya basu labarin micijin gidan Imran da ya fa

ɗ

a musu jariri ne yake zama micijin, dan haka kuma abin da ya ƙara

ɗ

aure musu kai sun san dai su suka kawo Inna ita ka

ɗ

ai suka kulle ta a

ɗ

aki it

a ka

ɗ

ai amma yanzu ga miciji tunaninsu micijin aljani ne dama shi yasa ya biyo ya ceci Inna. Tana zuwa gaban abokin Imran ta kama tsantsa ta ce.

"Sojojo har ni za ka sa a kamo a kawo gidan nan a kulle ni dan ka cutar da ni, to ga Hassan nan ya biyo ni z

ai cece ni dan haka sai ku shirya artabu da shi"

"Dan Allah ki taimaka mana ki ce ya tafi wallahi za mu maidaki gida yanzu ba tare da mun ta

ɓ

a lafiyarki ba" Suka ha

ɗ

a baki wurin fa

ɗ

a. Wata dariya ce ta zo wa Inna ganin yadda suka yi bu

ɗ

u-bu

ɗ

u da ƙasa

kamar wanda aka tono daga cikin rami wai duk garin susa suka zama kamar wasu fatake, danne dariyar ta yi ta kallesu ta ce to ni zan tafi na barku tate da shi a sha gumurzu lafiya ai kai sojojo ina fatan baka manta ba da karonku da shi"

Gaba

ɗ

aya sun ru

ɗ

e da maganar Inna dan haka suka shiga ihu da kururuwar bata haƙuri ba ga Ogan ba, ba ga yaran nasa ba.

"Ai ya fa

ɗ

a min ba zai juyo gareku ba sai na bashi umarni dan haka yanzu zan bashi umarni ya cika aiki" Ta fa

ɗ

a tana

ɗ

akko mukullinta daga cikjn

ɗ

an

tofinta dan Ogan da suka shigo sai ya kulle ƙofar ya cire mukullin dan haka mukullin yana hannunsa.

"Ka ga mukullin da Hassan ya kawo min yanzu da ya zo" Ta fa

ɗ

a tana nuna musu mukullin hannunta tsabar tsorata sai jikinsu ya shiga karkarwa dan sun yar

da aljani ne.

" Bani mukullin hannunka sojojo ko yanzu lahira ta yi baƙo" Ta fa

ɗ

a tana miƙa masa hannu ya damƙa mata, dan wanda ta cira a jiki ta yi amfani wajen bu

ɗ

e ƙofar ganin ƙofar ta bu

ɗ

e sai suka ƙara tabbatarwa, tana fita kuwa ta kullo ƙofar ta s

a mukulli dan ta ga sun iyo ayari a guje za su biyo ta, ganin ta kulle sai suka koma inda suka baro suna takurewa a waje

ɗ

aya.

"Tun da na fito yanzu nan zan bashi umarni ya cika aiki" Cewar Inna da ta leƙo ta window tana kallonsu har hawaye sun fara mus

u zarya a fuska.

" Haba sojojanni marmari daga nesa duk jarumtarku ku fara kuka tun yanzu?"

"Haba Inna ya zaki rufe mu

ɗ

aki da wannan abun ki ce ba za mu yi kuka ba, a ha

ɗ

a ka

ɗ

aki

ɗ

aya da mutuwarka wato ajalinka" Suka fa

ɗ

a suna hawaye yaraf-yaraf.

"To in bakwa so na bashi umarni sai kun yi abin da na ce"

"Fa

ɗ

i ko menene za mu yi" Suka ha

ɗ

a baki wajen fa

ɗ

a.

" Hassan kar in ga ka juyo ka tsaya a yadda kake kamar gunki kar ka kuskura ka motsa sai na baka umarni" Cewar Inna tana nuna Hassan da

yatsa.

"To ya amince, babu abin da zai muku sai dai wanda ya ga baya yin abin da na saka ku zai zo wajensa wataƙila ma ya ha

ɗ

iye shi"

"Zamu yi ma"

"To ku hau layi ku daina caku

ɗ

ewa a waje

ɗ

aya a hau layi, sai a fara yiwa nigeri'a kirari amma duk

inda sunan nigeri'a ya fito kar wanda ya kuskura ya ce nigeri'a Azumin Malam za kuke sawa a duk inda aka ambaci nigeri'a"

Kallon kallo suka fara amma ba yadda suka iya, haka suka ƙame suka fara taken nigeri'a (National anthem) Kuma duk inda aka amba

ci Nigeri'a a cikin national anthem to sunan Azumin Malam suke sawa, bare duk basu hausa sosai Ajimum Mayan suke cewa amma a haka suke ta yi suna dawo wa farko har sai da Inna ta gaji ta ce su dakata.

"Yanzu kuma abin nan da kuke cewa leee ray(left righ

t) Wanda kuke yi kuna

ɗ

aga ƙafa dama da hagu kuna bugawa a ƙasa wanda da ake cewa mai tsumman (letf) Marar tsumman(right) Shi za ku yi amma a maimaikon leee, ray, sai kuke cewa Azumi (left) Malam (right).

Babu yadda suka iya haka suka fara bin umarnin

Inna suna buga ƙafa suna kiran sunanta da na Malam a maimakon left right.

Tun suna yi da ƙarfinsu har sai da suka gaji sun jigata sosai, sannan Inna ta dakatar da su, ta ce su fito su kalli gabas za ta shiga

ɗ

akin su yi magana da Hassan ta bashi haƙuri

ya

ɓ

ace, bayan sun mata alƙawarin mayar da ita gida ba tare da ko lakuci ba, har rige-rigen fitowa suke daga

ɗ

akin da ta bu

ɗ

e ƙofar suna fitowa suka kalli gabas wato sun baiwa

ɗ

akin baya tana shiga ta kulle ƙofar sai da ta tabbatar basa gano ta sannan ta

ɗ

aga micijin robar da ta tsinto a wannan gidan da ƴan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login