Showing 24001 words to 27000 words out of 64054 words

Chapter 9 - YAR ZAMAN WANKA COMPLETE

gudu da ta ga Hassan ya fito daga

ɗ

aki.

"Allahu akbar kabiran, Allah sarki ni Azumi na ha

ɗ

u da gararin rayuwa, kalli yadda na yi ƙwallo da butar nan a gudun ceton rai, garin gudu ka

ɗ

an zani na ya fa

ɗ

i in je in yi

tsirara a gaban jama'a a shiga uku, dan ma dai lokacin kowa ta kai ta kai yake kamar a filin ƙiyama, ba lallai su gani ba" Ta fa

ɗ

a tana

ɗ

aukan murfin butar tare da butar ta zuba wani ruwan ta sake shiga bayi ta fito ta zauna tana yin alwalar.

Imran t

un da ya shiga

ɗ

aki yake jin wani ƙululun baƙinciki ya tokare masa ya ƙi gaba ya ƙi baya, takaicin abubuwan da Inna take masa ka

ɗ

ai ya ishe sa musamman yau da ta balbala masa wuta har da sanya buhu kamar ta samu ganda ko naman kai. Baki ya cije a ransa yan

a raya sai ya rama abin da ta masa in bata gaji ba shi ma ba zai fasa ba an ringa yi kenan, sai dai ramuwar gayya ta fi ta gayya zafi.Tasowa ya yi domin ya fito ya je ya yi alwala dan bai yi sallar ka'asar ba, dama daga masallacin azahar ya shigo gidan ya

tarar da abin da ke faruwa.

Yana zuwa falo ya kalli Sadiya cikin jin tausayinta ya ƙarasa kusa da ita ya kama hannunta cikin taushin murya ya ce.

"Ki yi haƙuri Sadiya komai ya yi farko yana da ƙarshe, duk abubuwan nan da kike gani jarabawa ce akwai

ranar da za ta wuce komai ya zama tarihi kamar ba a yi ba" Ya fa

ɗ

a yana rausayar da kai idanunsa cikin nata.

Hannunta da ya riƙe ta sanya

ɗ

ayan hannun da bai riƙe ba ta

ɗ

ora a kan hannun nasa da ke riƴe da hannunta, ta

ɗ

an damƙe hannun tana kallon ci

kin ƙwayar idanunsa, tana jin yadda soyayyarsa ke huda kowane kungu da saƙo na zuciyarta a gefe

ɗ

aya kuma wani tausayinsa ne ya mata dirar mikiyar da har sai da idanunta suka kawo ƙwalla, Allah sarki so, so hana ganin laifi in ji masoya.

"Babu komai mas

oyina na san komai dama muƙaddari ne amma kai ma ka daina sanya damuwar hakan a ranka kamar yadda ka umarce ni na daina, she

ɗ

an ne ke maka jagora har yake neman nisanta ka da iyalinka"

"Allah sarki Sadiya nagode ƙwarai kuma ina ƙara yiwa Allah godiya y

a azurtani da mace ta gari wacce ta san damuwata da kuma farincikina wacce ta san samu na da kuma rashina in sha Allah zan kiyaye tare da ƙoƙarin yaƙi da shai

ɗ

an waje ganin bai cimma burinsa a kaina ba ya samu nasara" Ya fa

ɗ

a yana sanya hannu ya shafo gefe

n fuskarta suka sakarwa juna murmushi a lokaci guda kowa ya ji zuciyarsa fes damuwarsa ta wanke, domin kowacce zuciya tana son lallashi da kuma samun jin ƙai daga abokin tarayyarta.

"Ni ma nagode kuma ina alfahri da samunka matsayin mijina kuma uban ƴ

aƴana" Ta fa

ɗ

a ita ma tana

ɗ

auke hannun da ta

ɗ

ora a kan hannunsa ta shafo fuskarsa kamar yadda ya mata.

"I luv u" Ya fa

ɗ

a yana mata wani kallo da ita ka

ɗ

ai ta san ma'anarsa.

"I luv u too" Ta fa

ɗ

a ita ma tana sakar masa murmushi mai ratsa zuciya.

Haka ya tashi domin zuwa ya yi alwala har ya kai ƙofa ya dawo ya bu

ɗ

e frige

ɗ

in falon ayaba ya

ɗ

akko guda

ɗ

aya. Ɓarewa ya yi ya cinye Sadiya dai tana kallonsa sai da ya cinye ya fira riƙe da

ɓ

awon a hannunsa yana zuwa kan barandar ƙofar falon ya faki ido

n Inna ya jefar da

ɓ

awon. Zuwa ya yi zai shige bayin ta kallesa tana

ɓ

oye dariyarta ta ce.

"Imirana na cikin tukunyar wankan jego, an sha zafin wuta" Banza ya mata ya shige bayi, har ta kammla alwalarta ta bar wajen, tana tafiya tana kallon tsakar gidan

abubuwan da suka faru yau a tsakar gidan na fa

ɗ

o mata tana

ɗ

an murmushi, aikuwa tana cire takalmanta ta taka barandar ta sauke ƙafarta a kan

ɓ

awon ayabar da Imran ya jefar, gaba

ɗ

aya ta tafi luuuu tana rafka uban salati ƙafar

ɗ

aya ta yi gabas

ɗ

ayar ta yi y

amma ji kake timmm ta rafku da ƙasa, Imran da ke la

ɓ

e yana leƙe ta bayi ta koma cikin yana shan dariya abinsa. Sadiya da gudu ta fito domin ganin me ke faruwa.

"Taimaka min Halima wallahi kamar wanda na yi hatsarin mota, motar ta yi sama da ni haka na

ji"

Cikin tausayawa Sadiya ta shiga ƙoƙarin

ɗ

aga Inna, hammatarta ta kama tana ƙoƙarin

ɗ

aga ta.

"Sannu Inna da na ga ba da hammatar kika fa

ɗ

i ba shi yasa ma na kama nan

ɗ

in sa...

"Haba Sa'adiyya yo a yi zancen ma ba da hammata na fa

ɗ

i ba, to bi

llahil lazi ko ina na jikina ciwo yake, bakya ganin jikin tsufa ne dama kamar jira jikin yake in fa

ɗ

i ko ina na jikina sai da ya amsa hatta gashin kaina ban

ɗ

auke ba, har tsakar kaina amsawa yake" Inna ta katse Sadiya daga maganar da take son fa

ɗ

a.

"

Yanzu ina zan kama?"

"Kama ƙuguna daga gefen dama ki

ɗ

aga ni"

"Haba Inna ta ya zan iya

ɗ

aga ki kuma ta ƙugu, ni fa dama taimaka miki zan yi ki tashi amma ai kinsan dai ba zan iya

ɗ

aga ki ba"

"Wato ga buhun gero, ai da uwaki Rakiya ce da tuni kin s

unkuce ta kamar kin

ɗ

auki auduga, amma da yake ni ce cewa kike nauyi gareni" Ta fa

ɗ

a tana sakin kuka.

Imran da ke la

ɓ

e daga bayi yana leƙensu sai dariya yake ƙasa-ƙasa ko banza ya rama abin da ta masa.

Haka Sadiya ta yi dibara ta taimaka mata ta

shiga da ita falon tana ta sababin wane shegen ne ya jefar da

ɓ

awon ayaba a kan hanya. Sai da Sadiya ta zaunar da ita a kan kujera sannan ta ce.

"Inna ba fa cikin sani aka jefar da

ɓ

awon nan ba, Abban twins ne fa yanzu ya ci ayaba shi ne da zai fita yi

n alwala ya fita da shi a hannunsa to ina jin bai san ya jefar ba ma, kin san shi dai da tsafta babu abin da zai sa ya jefar da abu a ƙofar falo dan...

"Ni kwa na san shi da tsafta, kuma na san shi da mugunta" Ta fa

ɗ

a a zuciyarta a fili kuma ta ce.

"Guda nawa ya ci ayabar?" Inna da tun da Sadiya ta fara magana take kallonta da baki sake tana son gano wani abu ta jefa mata tambayar.

"Kamar ya guda nawa ya ci kuma Inna sai ka ce ayabar ajiya ko ta haram sai an tamabayi mutum nawa ya ci"

"Ke ba n

a son iskancin wofi ki bani amsar tambayata"

"Guda

ɗ

aya ce fa ya

ɗ

akko ya ci"

"Ɗaya tak?"

"Eh"

"Tabbas Imirana da gangan ya jefar da

ɓ

awon nan dan in taka in fa

ɗ

i amma kuma da Azumi yake magana indai ni ce mu zuba

ɗ

an halak ka fasa"Cewar Inna a

zuciyarta a fili kuma sai ta ce.

"Allah sarki Imirana kam akwai tsabta, bai san ya jefar ba" Ta fa

ɗ

a tana sanya hannu ta dafe bayanta tare da yatsina fuska ta ce.

"Bayan nan nawa yadda kika san an yi yaƙi a kansa haka nake ji yana sara min wallahi

ko ina ma ciwo yake"

"Bari in

ɗ

akko miki aboniki ki shafa" Cewar Sadiya ta shige bedroom sai gata ta dawo riƙe da abonikin. Haka ta shiga shafawa Inna a ƙafafunta hatta kafa

ɗ

unta da wuyanta sai da aka lafta abonikin, tana ta rakin ciwo-ciwo.

"Bani in

shafa a kwankwasona da haƙarƙarina" Ta fa

ɗ

a tana kar

ɓ

a ta shiga shafawa tana yatsina fuska.

"Sannu Inna"

"Yawwa Halima, ni wallahi wannan ba mini zai yi ba, ku nan ba a siyar da wasai?"

"Inna meye wasai kuma?"

"Ke dalla rufe min baki, yanz

u wasan ne baki sani ba, mu a can akwai wani me siyar da maganin hausa, me suna wasai, za ki ji yana talla yana cewa, sai na ji wasai in baka wasai, to da wannan maganin na samu da tuni na ji wasai"

"Gaskiya ni ban ma ta

ɓ

a jin sunan ba"

Shiru Inna

ta yi ita ka

ɗ

ai ta san me take ji a jikinta.

"Inna ki yi sallar mana"

"Haba Sa'adiyya ke ma tun da kika ga bam tashi ba ai kin san akwai magana ya za a yi ma in ƙi yin sallah da gangan bayan dama na san salloli biyu ne , a kaina ai sai dai Allah gafa

rta mana" Ta fa

ɗ

a tana yin dibara ta sakko ƙasa ta dafe hannunta a ƙasa tana durƙushe. Imran kuwa dama tun da ya yi alwala ya fice daga gidan ya tafi masallaci duk da ba jam'i zai samu ba tun da an da

ɗ

e da idar da sallar, ransa fari ƙal ya rama abin da Inn

a ta masa.

"Tsohuwa sai dai ki yi haƙuri kin ha

ɗ

u da mijin jika

ɗ

an zamani, dan dai dama ke ma ba a barki a baya ba" Ya fa

ɗ

a yana tafiya ya ƙyalƙyale da dariya.

"Inna ya kika durƙusa kuma?" Sadiya ta tambaya da mamaki.

"Bari ke dai Sa'adiyya kwa

nkwason nan nawa ne nake ji kamar ba a jikina yake ba, wallahi yadda kika san mace tana naƙuda take jin mararta kamar ba tata ba, tsantsarta kamar za ta

ɓ

alle to haka nake ji"

"Me naƙuda kuma Inna?"

"Yo me naƙuda mana, ai wai na miki misali ne da yad

da za ki gane, tun da baki da

ɗ

e da haihuwa ba na san baki manta yanayin da kika ji ba"

"Allah sarki sannu Inna zai daina in sha Allahu"

"Kayya Sa'adiyya baki ga na tashi daga zaune ba yo mazaunan nawa ne nake jin suna wani mamar-mamar sun ƙi zaunuwa

dai dai ko za ki samu abu ki bubbuga mini su

ɗ

an lafa in yi sallar ko da a zaune ne" Ta fa

ɗ

a cikin murya kamar ta yi kuka.

" Buga mazaune kuma Inna?"

"Ke in ba za ki buga mini ba ƙyale ni, sai ka ce wani abu yo Allah ma tuba ma in ba larura ba mai

zai sa in ce ki bubbuga min mazaunai,ai tun da na haifa miki ubanki na gama miki komai" Ta fa

ɗ

a tana sababi. Ita dai Sadiya bata ce komai ba kuma bata buga mata ba, haka ta gaji da durƙuson da ya lafa mata ta yi sallar a zaune, tana idar wa ganin ta ji da

ma-dama kuma ta gama shirya abin da za ta yiwa Imran dan gaba

ɗ

aya ta gama gano da gangan ya jefar da

ɓ

awon, dan ko bayan da ya dawo daga masallacin da Sadiya ke fa

ɗ

a masa Innar ta fa

ɗ

i lokacin yana bayi, dakyar ya iya danne dariyarsa kuma ya mata sannu kum

a bai san cewa duk abin da yake Innar tana ankare da shi ba. Yana shigewa

ɗ

aki ta ce.

"Halima tun da na ji dama-dama bari in je in kwalfe ruwan can da muka sha tsunduma ni da mijinki a ciki, in

ɗ

auraye tukunyar in

ɗ

ora miki na wankan yamma wuri ma ya ƙu

re ki yi wankan a wanki Hussaini shi kuma wancan lokacin da ya sawaya ya dawo mutum sai a wankeshi dan wallahi ban iya wankan miciji da hannun nan nawa"

"To Inna"

"Kai ai yau dai an sha bidiri a gidan nan, yo wuta na babbakawa Imirana, ai yana jin ba

kanta sai gashi ya fito a guje har yana gwara kansa a murfin tukunyar, ashe dara za ta ci gida, ni ma miciji an biyo ni sai gani ina iyo a cikin ruwan zafi" Ta fa

ɗ

a tana dariya.

"Allah kyauta" Cewar Sadiya tana danne dariyarta.

"Amin dai wallahi ai

na ji zafin ruwan nan, na

ɗ

auka ma wutar za ta tashi, sai Allah ya dube ni bata tashi ba"

"Inna ki bar

ɗ

ora ruwan tun da bakya jin da

ɗ

i"

"A'a wallahi sai an

ɗ

ora so kike jikin ki ya yi tsami kike ciwon jiki, ai wankan jego shi ne zai sa kike jin da

ɗ

in jikin ki.

09030283375

[24/03, 5:14 AM] Mom Mashkur First class: *MAMAN AFRAH DATA SERVICES*

*BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*

500MB@===150

1GB@=====250

2GB@=====

500

3GB@====850

5GB@====1,400

Dial *312*4*7*4# to check Data balance.

*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*

Act details FA'IZA ABUBAKAR unity bank 00202

81885

Whatsapp OR

Call 09033283375

Wannan littafin ku

ɗ

i ne 300

Za a tura ta wannan accaunt

ɗ

in Fa'iza Abubakar 0020281885 Unity bank shaidar biya ta wannan no 09030283375 idan katin waya ne mtn Ƴan Niger su tuntu

ɓ

i wannan no +22785885134



3



*E*





*F*

~DARE~

Bayan kowa ya kwanta a makwancinsa kamar kullum, Hassan dai a haka yake bai dawo mutum ba dan haka, kwantar da shi kawai aka yi a gadonsa. Inna da ke ta jiran dare ya tsala ta ai

kata abin da ta shirya, dan haka bakam ta yi babu wani bacci da take. Bayan ta ga dare ya tsala ta tashi zaune ganin Sadiya tana ta bacci abinta ta ta

ɓ

e baki ta ce.

"Oh ni Azumi yarinyar nan shegen nauyin bacci gareta kullum bacci kamar wata kasa, ni da

i ba ni kika biyo ba, dan ni ina cikin mutane wanda basu da nauyin bacci" Ta fa

ɗ

a a zuciyarta tana sako ƙafafunta ta sakko daga gadon, a hankali ta nufi falon tana zuwa ta kunna fitilar falon ganin Imran lullu

ɓ

e a cikin bargo yana ta zabgar bacci ta ta

ɓ

e b

aki tare da jijjiga kai ta yi dariyar ƙeta a ranta ta ce.

"Imirana ba dai ni ka jefarwa

ɓ

awon ayaba ya niƙa ni da ƙasa ba dan mugunta, to zan nuna maka kowa ya ci tuwo d Azumi miya ya sha, in dai Azumi ce an buga an ba mu. KoTasalla ta yi iya yinta ta

gaji ta bari, a hankali ta shiga janye bargon da Imran ya rufa da shi sai da ta cire gaba

ɗ

aya ta ga har lokacin baccinsa yake bai ma san abin da take yi ba. Ƙwafa ta yi a ranta ta wuce bedroom cikin san

ɗ

a saboda tsabar ƙarfin hali

Hassan ta kinkimo a siffa

r miciji, falon ta dawo, Imran ta kalla da ke sanye da singlet sai dogon wando na bacci, cikin san

ɗ

a ta nufi wurin Imran, ajiye micijin ta yi duk da fa

ɗ

uwar da gabanta yake amma saboda ƙarfin hali

ɓ

arawo da sallama ta daure tare da danne tsoron da take ji,

dan ta yi alƙawarin sai ta aikata abin da ta shirya. Singlet

ɗ

in ta

ɗ

an

ɗ

aga daga ƙasa sai da ta tabbatar ta bu

ɗ

u ta

ɗ

akko Hassan da ta ajiye a gefe guda ta sanya shi daga ƙasan singlet

ɗ

in Hassan da ke ta bacci ya

ɗ

an motsa sakamakon

ɗ

an jijjigashi da In

na ta yi, tana saka shi cikin singlet

ɗ

in sai ya fara tafiya a hankali sai da ya sanyo kansa ta wuyan singlet

ɗ

in Imran, sai ya kwanta a jikin Imran

ɗ

in.

Inna kuwa ganin komai ya mata yadda take so sai ta yi dariya a ranta ta ce.

"Mu zuba mu gani"

Imran da ke bacci jin sanyi na shigarsa sai ya

ɗ

an motsa ka

ɗ

an, ya

ɗ

an takure jikinsa, jin abu manne a ƙirjinsa cikin giyar bacci sai ya miƙa hannayensa ya ƙara rungume abun tare da sakin ajiyar zuciya kallonsa Inna ta yi a ranta ta ce.

"Kudurarre

me shegiyar jarabar tsiya duk tunaninsa Sa'adiyya ce ya runguma, da ni kake zancen" Ta fa

ɗ

a tana

ɗ

aukan bargonsa ta rufesu shi da micijin, a hankali ta kashe fitilar ta lalla

ɓ

a ta koma makwancinta.

*IMRAN*

Baccinsa yake cikin kwanciyar hankali, d

an da ya ji

ɗ

umi ma lokacin da Inna ta maida masa bargon ta rufa masa sai ya ƙara ƙanƙame micijin ya cigaba da yin baccinsa abinsa. Da yake wajen sha biyu da wani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login