Showing 15001 words to 18000 words out of 64054 words

Chapter 6 - YAR ZAMAN WANKA COMPLETE

Hassan sai ya ji wani dammm ƙirjinsa ya buga dan shi yanzu har ga Allah ya tsorata da yanayin yaron.Wani yawu ya ha

ɗ

iye da bai san lokacin da ya taru ba ya kalli Sadiyar yana shirin mag

ana sai Hajiya da Mama da suka ha

ɗ

u a ƙofar gidan yanzu suka shigo da sallama.

Ƴan matan nan duk sun sha jinin jikinsu, me

ɗ

inki kuwa da fitowar Sadiya ta mantar da ita abin da Inna ta lafta mata a fuska da wuyanta tsabar tsoro, gaba

ɗ

aya ya mata baƙiƙƙ

irin a fuska kamar ta shafa baƙin gawayi dama ga ta sha uban bilicin sai ta koma kamar wata jimina.

"Yauwa ga kakanninsa nan" Imra n ya yi saurin fa

ɗ

a ganin su Mama sun shigo. Idanun Mama da na Hajiya ne suka sauka a hannun Sadiya da ke riƙe da miciji,

gaba

ɗ

aya wani tsoro ne ya rufe su dan su bai ta

ɓ

a sawaya a gabansu ba, sai dai a basu labari ita kuma Hajiya dama ita ce me cewa ko ya zama miciji babu abin da zai yiwa mutane, sai dai ganinsa yau muraran ya ka

ɗ

a mata hantar cikinta, Mama kuwa cikin ficew

ar hayyacin ganin ƙaton miciji riƙe a hannun

ɗ

iyarta ta bu

ɗ

e baki ta ce.

"Sadiya me zan gani haka? Hassan

ɗ

in ne ya zama wannan ƙatoton micijin kamar wata mesa? Kuma kika kama shi kika riƙe a hannu, me ye amfanin ubansa da yake tsaye?" Mama da soyayyar

ƴ

a da uwa tasa ta manta cewar Hajiya na wurin ta fa

ɗ

a tana kallon micijin.

"Haba Mamar Sadiya ai ana barin halak ma dan kunya, kuma uwa ai ita ce tushen

ɗ

a, kuma da ita da Imran ai duk

ɗ

aya ne ma in ta riƙe babu komai" Hajiya ma da son

ɗ

anta ya rufe mat

a ido ta fa

ɗ

a ita ma idanunta a kan Hassan

ɗ

in.

"Wai ni kam me yasa kuke haka, ta yaya ma za a ce uwa ce rushen

ɗ

a haba Amina wannan ma ai ba maganar

ɗ

auka bace, uba ai shi ne tushen

ɗ

a, lokacin da ya

ɗ

irkawa ƴar mutane ciki take riƙitu da tsohon ciki b

aki ce haka ba sai yanzu da take riƙe da miciji aka ce a bashi ya riƙe?" Cewar Inna tana hararar Hajiya Amina da sai yanzu ta ga wautar ta amma ai da gaskiyarta ya za a yi a riƙe miciji da bbau tabbas a kansa.

Hajiya da ke shirin maida martani ta rufe ba

kinta ruf, ganin wani uban ƙwacewa da micijin ya yi daga hannun Sadiya ya wani zabura ya yi sama kamar wata iska ya bar hannun Sadiya. A tsakiyar mutanen nan ya tsaya tare da fasa kai yana wani wawwaiga idanu. Kowa ya matuƙar razana da yanayin yadda micij

in ya yi, Mama kallon ƙofar gidan ta yi amma cikin rashin da'a sai ta ga a kulle dan dama Imran na shigowa sai ya manta bai rufe ba su kuma suna shigowa sai suka maida ƙofar suke rufe jamlock

ɗ

in ya shiga.

Dan haka babu hanyar fita dan yadda jikin kowa ke

karkarwa babu inda za su iya bu

ɗ

ewa saboda a tsorace suke gaba

ɗ

aya sun gama tsurewa.

Inna kuwa tana ganin hakan sai bakinta ya fara motsi le

ɓ

anta na sama ya fara gwaruwa da na ƙasa alamar dai tana rattabo du'ai.

Kowa karkarwa yake kamar sun ha

ɗ

iyi mazari.

"Wai shin Imirana duk wurin nan fa kai ne namiji, ka yi wani abu mana " Cewar Inna cikin sarƙewar murya.

" Haba Inna in shi ne namiji ma sai ya kai kansa ga halaka, kar ki manta ni fa shi ka

ɗ

ai gareni, ga uwar yaro kya ke cewa wai shi na

miji ne ai Sadiya ma mace ce me kamar maza kwari ne kawai babu" Hajiya ta fa

ɗ

a har rana yin in'inna tsabar a ru

ɗ

e take.

"Oh ni Azumi na ga abin da ya turewa buzu na

ɗ

i wallahi yanzu Amina ƙin gaskiya ƙiri-ƙiri to wallahi ki ji tsoron Allah dan faga ƙin gas

kiya sai

ɓ

a...

Wani uban zillo da micijin ya sake yi tare da maida kansa ya kwantar a ƙasan sai kuma ya

ɗ

aga jelar sama, shi ya dakatar da Inna daga maganar da take son ƙarasawa. Kowa

ɗ

if ya yi babu me cewa uffan amma da ka gansu ka

san a matuƙar tsor

ace suke. Imran kuwa sunkuyawa ya yi ya ajiye wayarsa a ƙasa ya

ɗ

ago tsaye ya sanya hannunsa na dama a ha

ɓ

arsa ya shiga shafa ha

ɓ

ar da shi kansa bai san dalili ba, shafawa yake ba ƙaƙƙautawa daga gefe zuwa gefe, bakinsa kuwa sai mismismis yake shi ka

ɗ

ai ya

san me yake fa

ɗ

a. Inna kuwa hannu ta sanya ta toshe hancinta da ke zubar majina, idanunta a kan me ƙunshi nan da take karkarwa fitsari na biyowa ƙafafunta sai bu

ɗ

e baki take tana kuka amma marar sauti zuwa lokacin lallan ya gama ha

ɗ

a mata fuska da baƙi ta

yi baƙiƙƙirin da ita.

"Shegiyar yarinya ji yadda ta koma kamar bunsurun

ɗ

an akuya, gaba

ɗ

aya ta yi baƙi kamar ta shafa baƙin bula, sai ta zama kamar irin baƙin bunsurun nan gemu ne kawai babu" Cewar Inna a zuciyarta tana dariyar ƙeta duk da halin da ake

ciki amma fa ka kalli me ƙunshin nan sai ka kai zuciya nesa ne dariya ba za ta ƙwace maka ba. Gurbin idonta kawai ake iya hangowa ita kuwa sai

ɓ

are baki take tana da na sanin zuwa gidan ƙunshin ma gaba

ɗ

aya.

Sadiya kwa gaban micijin ta je ta durƙusa tan

a kallonsa hawaye na zubowa daga idanunta. Mama kuwa so take ta ce Sadiya ta tashi faga gaban micijin sai dai tsoro da fargaba ya hanata magana tana ganin kar ta yi magana micijin ya iyo kanta ya sare ta a banza ta bar duniyar a wufi, dan haka sai ta ja ba

kinta ta yi shiru tana ta lazimi a zuciyarta lazimin da ita kanta da za a sanya mata wuƙa a wuya a ce ta fa

ɗ

a ko kalma

ɗ

aya ba za ta iya fa

ɗ

a ba, dan ta kasa banbance ma addu'a take ko karatun qur'ani ko kuwa ƙasida, wani lokacin ma sai ta ji kamar waƙa-wa

ƙ

a take amma Allah ne ka

ɗ

ai ya san karatun kurma.

Da baya da baya micijin ya shiga tafiya aikuwa aka dare aka bashi hanya, kowa cikinsa na

ɗ

urar ruwa ga miciji da shegen gudun tsiya idan ka ce za ka gudu idan ya biyoka ba lallai ka tsere masa ba sabod

a gudun da yake dashi. Dan haka sai kowa ya shiga taitayinsa aka shiga jiran ganin abin da zai yi. Sauran matan kuwa sai kuka suke marar sauti wata ta kama tsantsa wata ta

ɗ

ora hannu a ka har da wacce ta

ɗ

aga hannaye sama irin yadda ake addu'a ta baza tafu

kan hannaye sai wani karkata kai take tana kai kukanta wurin Allah.

Ashrof kuwa ta sanya hannu a fuskarta ta rufe fuskar da tafukan hannayenta tana kallon micijin ta tsakanin yatsada yatsa dan kar ta rufe idanun duka micijin ya iyo wurinta dan ita ganinsa

ka

ɗ

ai ma razana ta yake. Hajiya yadda micijin ya fara ja baya haka ita ma ta shiga ja baya, a hankali har sai da ta ga babu wurin gudu sannan tana tsoron ta zuba da gudu micijin ya tsallakr kowa ya biyo ta haka ta jure tana cewa a zuciyarta.

"Allah ka

dubemu ka kawo mana mafita"

"Allah ka kawo me cetonmu, a wannan gida da muke ciki a rufe ga kuma ajalinmu a tare da mu" Cewar Inna a

ɗ

an hankali kamar tana tsoron fa

ɗ

a.

A hankali micijin ya shiga kananna

ɗ

ewa har sai da ya kananna

ɗ

e duka jikinsa, sai ku

ma cikin hanzari da zafin nama ya zura da gudu, ya shiga zagaye gefen da mutanen ke tsaye kowa kallonsa kawai yake sai da ya zagaya kusan sau uku, sannan cikin tafiya

ɗ

aya biyu ya yi sai gashi a gaban Imran yana zuwa ya fasa kai ya dakata a wurin ba tare d

a ya matsa ba.

"Ka min daidai Hassan, gwara da ka je gun ubanka da kan ka yau za mu ga ƙarshn ƙarya" Cewar Inna a zuciyarta tana ƙwafa.

"Wayyo Allah

ɗ

ana,

ɗ

ana guda

ɗ

aya da nake da shi duk duniya yau ya haifi abin da zai zama ajalinmu" Cewar Hajiya a

zuciyarta tana tana share hawaye.

"Gwara da ka je wurinsa tun da ba ita ka

ɗ

ai ta haifeka ba da za take jigilarka ita ka

ɗ

ai" Cewar Mama a zuciyarta a fili kuma sai ta dakata da motsin bakinta ta danne gefen ke

ɓ

enta da haƙori, irin ka min daidai

ɗ

in nan.

Imran kuwa wasu hawaye ne masu kamar an musu dole su fito suka shiga surnano masa a fuska, sai na ido

ɗ

aya ya gama gangarowa sannan na

ɗ

aya idon ma ya gangaro.

"Alwudu'u, alwala, kaifa tatawadda'u, yaya za ka yi alwala" Cewar Imran yana sakin kuka dan

yau ya sadaƙar sai dai gawarsa tun da har kicijin ya je gabansa da kansa.

"Ɗan karan uwa

ɗ

an gwafar uba da baka karanci yadda ake alwalar ba sai yau, to duk sallaolinka na baya aradu ka yi su a wofi tun da sanda ka yi baka iya ba alwala, sai yau da ka

ji uwar bari, ka fara tuna karatun alwala ai bari ba shegiya bace da ubanta" Cewar Inna a zuciyarta.

Sauke kai micijin ya yi daga fasa kan da ya yi, ya wani kaiwa ƙasa sara sau biyu da mugun ƙarfi.

Imran idanu ya ƙwalalo tare da

ɗ

auke numfashin

sa ganin micijin ya sari ƙasa kusa da ƙafarsa, duk tunaninsa ma shi ya sara sai da ya zare idanu da kyau sannan ya gane ƙasa ya sara, sai dai yana rayawa a ransa shi ma ana daf da saransa. Ƙafafu ya ƙame a wuri

ɗ

aya yadda sojoji ke ƙamewa, ya

ɗ

aga hannu bi

yun duka ya ka gefen kansa yadda sojoji ko ƴan sanda ke yi idan za su sarawa oganninsu, amma shi da hannu biyu ya yi, a wannan ƙamen ya shiga jero taken Nigeri'a ba ƙaƙƙautawa, shi kansa ya tsinci kansa ne yana fa

ɗ

a ba tare da niyyar hakan ba saboda gaba

ɗ

a

ya ya rasa me zai ce ma.

"Kai jama'a yau ake yinta, lallai gulma yau ya ƙare tun da uwar gulma ta yi cikin shege, wato saboda

ɗ

aurewa Nigeri'a da harshen nasara tsantsa kaima yadsa abokinka sojojo ya yiwa Nigeri'a baitika kaima hakan take" Cewar Inna a

ranta tana tuno yadda aka kwashe da soja da Hassan ranar nan.

Kamar wanda aka fa

ɗ

awa micijin sau saurin barin wurin Imran ya yi ya tafi wurin Hajiya yana zuwa ya tsaya a gabanta. Ai da sauri ta gyara tsayuwarta tana

ɗ

aga hannaye yadda Imran ya yi ra

sanya su a gefen kanta yadda sojoji ke yi ta bu

ɗ

e baki kuka na neman ƙwace mata sai dai tana tsoron sakin kukan dan kar micijin ya sareta ta

ɗ

an

ɗ

aga murya amma kuma ƙasa-ƙasa ta ce.

"Imran karanto min taken Nigeri'ar sai in ke fa

ɗ

a idan ka fa

ɗ

a ka san

ni ba iyawa na yi ba, amma idan kana karantowa sai in ke bita, tun da gashi a gabana layi ya zo kaina" Hajiya ta fa

ɗ

a idanunta a kan Imran da har lokacin bai saki hannayensa ba haka zalika ƙafafunsa na nan yadsa suke a

ha

ɗ

e, bakinsa kuwa sai jerawa Nigeri

'a kirari yake, kamar wanda aka ce Nigeri'ar za ta watse idan ya dakata da yi.Sara ya fara a gabanta ko ƙaƙƙautawa babu, kuma babu alamar zai dakata, dan haka Hajiya sai ta fara kuka, kuka kawai take wiwi dan ta rasa ma yadda za ta yi. Cikin ikon Allah sai

ya bar gabanta amma bata bar yin kukan ba, gaban Inna ya nufa yana zuwa ya tsaya. Kallon kallo suka fara da Inna wacce majina ta taru cikin tafukan hannayenta da ta rufe bakin da su, ganin micijin a gabanta sai ta ce a zuciyarta.

"Yau na tabbatar kai b

a mutum bane,

ɗ

an ruwa ne, in ba

ɗ

an ruwa ba a ce jariri da kai amma har ka aan ka je gaban wannan ka je gaban wancan"

Ganin yana shirin kaiwa ƙasa sara sai Inna ta yi karaf ta fara masa waƙa.

"Haba Hasanunu,

ɗ

an aljanna, haba hasanunu ƙaton kirk

i, haba Hasanuna

ɗ

an Imirana, haba Hasanunu me sauya kala" Ta fa

ɗ

a tana wani rausaya kai ita a dole ya bar gabanta, ai sai gani ta yi ya kai wani sara me ƙarfi.

"Lanjeriya ƙasar ƴan baiwa, lanjeriya ƙasar talakawa, lanjeriya ƙasar Bahari

ɗ

an daura" Ta f

a

ɗ

a tana kuka hawaye sha

ɓ

e-sha

ɓ

e.

Wani saran ya kai wanda ya kusa samun ƙafarta ta janye da sauri, cikin kuka ta ce.

"Wallahi tallahi, ƙur'ani ban iya yaren nasaraba (Turanci) Dan Allah tun da dai Nigeri'a ƙasar hausawa ce ka barni hakan dan wallah

i ban iya irin wanda Imirana da sojojo ke yi ba" Kamar wanda aka tsikara ya fara tahowa, gaba

ɗ

aya matan nan suka sha jinin jikinsu.

Kowacce ta shiga addu'a tana fatan kar ya zo wajenta, zagayasu ya yi sau

ɗ

aya Mama da Hajiya da ke gefe, suka ƙara matsawa

kusa da sauran kowa yana jin matsanancin tsoro.Gafe

ɗ

aya ya koma ya tsaya yana ƙare musu kallo har Sadiya da ke tsugunne a wajen, Ashrof kwa hawaye sam basa tsayawa ga tausayin kanta da na ƴar uwarta da ma mahaifiyarta.

"Sahuuuu" Cewar Inna cikin tsoro

, kowa da ido ya bita alamar tambaya.

"Yo jama'a ba dole na ce sahu ba tun da haka Allah ya ƙaddara mana yau, zama inuwa

ɗ

aya da miciji, kuma miciji me son taken Nigeri'a to tun da Imirana ne ya fi iyawa sai mu bi ayari mu yi sahu, mu bi bayansa idan ya

fa

ɗ

a sai mu ke masa amshi da dai mu tsaya micijin nan ya mana

ɗ

auki

ɗ

ai

ɗ

ai, dan ni kuma ban shirya mutuwa yanzu ba in barwa Tasalla Malam" Cewar Inna tana kuka abin tausayi abin dariya.

Gaba

ɗ

aya kowa sai ya fahimci maganar Inna haka take dan suna ganin

kamar micijin ya fi son national anthem dan haka sai suka fara yin lafi a bayan Imran banda Sadiya da ke tsugunne a tsakiyar wurin, Imran da har lokacin yake a ƙame bakinsa bao huta ba da taken Nigeri'a yana kaiwa ƙarshe sai ya dawo farko. Yana fa

ɗ

a su m

a suna fa

ɗ

a duk da ba kowa ke fa

ɗ

a daidai ba irin su Inna da su Mama su ma sauran matan tsoro ya mantar da su cewa sun iya national anthem sai suka dawo kamar wasu ƴan koyo dan suna ganin kamar Imran ne ya fi iya wanda micijin ke so.

Suna cikin yi sai m

icijin ganin sun tattaru a waje

ɗ

aya sai kawai ya shiga zagaye su, a mugun guje yake zagaye su har wani tsalle-tsalle yake,

ganin hakan ya sanya suka ƙara tsorata, cikin tsoro da ru

ɗ

ewa suka dunƙule a waje

ɗ

aya, kowa ƙoƙarinsa ya samu mafaka a jikin

ɗ

an uw

ansa, dan gani suke kamar in kana kusa da wani micijin ba zai zo wurinka ba. Imran da Mama sun ƙanƙame juna cikin rashin sani dan ita bata san shi bane shi ma bai san ita bace an haka kowa ya ƙwamusu baka jin komai sai sautin koke -koke.

Sai da ya gaji

dan kansa ya koma waje

ɗ

aya ya tsaya, kowa ya

ɗ

an fara sakin ajiyar zuciya, Mama da Imran sai lokacin suka ankare sa sauri suka saki juna Mama na saurin juyawa ta dafe ha

ɓ

a tana zabga salati a ranta, idan ba larura ba ya za a yi a ce sun rungume juna ita d

a Imran mijin ƴarta Sadiya. Kafin kowa ya gama tantancewa micijin ya buga wani uban tsalle ya hau kan bishiyar da ke tsakar gidan gaba

ɗ

aya kallo ne ya koma sama, kowa na kallon micijin da mamaki har da Sadiya ma da ta rasa bakin magana sai kuka, jelar ya k

ananna

ɗ

e a jikin reshien bishiyar ya zaro kan sa yana kallon kowa da kowa, ganin haka sai kowa ya fara neman inda zai fake idan an sakko micijin ya dawo mutum sa fito.

Imran da gudu ya nufi wajen tukunyar dafa ruwan wankan jego da ke

ɗ

ore a kan murhun sai

dai ba a kunna wutar ba, a ka Inna ke barinta saboda wahalar

ɗ

orawa sai dai wani lokacin ta kan bar ruwa ka

ɗ

an a ciki. Yana zuwa bai yi wata-wata ba ya gotar da murfin tukunyar da yake babbace sai ya samu ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login