Showing 54001 words to 57000 words out of 64054 words

Chapter 19 - YAR ZAMAN WANKA COMPLETE

sai ya sanya

ɗ

aya hannun ya kamo yatsanta na tsakiya, ai gaba

ɗ

aya sai Inna ta fara wata karkarwa, karkarwa take gifgifgif

gadon har jijjigawa yake ita ala dole an zo mawar zare mata rai.

"La'ilaha illalahu, muhammadur rasukullahi, S.A.W" Cewar Inna tana kuka gaba

ɗ

aya ta sanya a ranta shikenan ita da duniya kuma an yi ban kwana tana ta fatan ta samu dacewa a can.

Wannan

karkarwar da take da salatin da take ita ala dole shirin

ɗ

aukan ranta ne da ake take yi dakyar Imran ya iya danne dariyarsa saboda bai ta

ɓ

a ganin Inna ta shiga

ɗ

imuwa da tashin hankali haka ba ya so akwai haske yadda zai ke ƙare mata kallo amma ina.

"K

ai ni Azumi ashe haka tafiyar za ta zo, ashe haka mutuwa za ta zo mini ban shirya ba, duk da dai dama babu wanda yake mata shiri haka kowa ke tsintar kansa haka take zuwa ba sanarwa bare sallama, Allah sarki ni Azumi ko wasiyya ban bayar ba, shikenan sai t

afiya mutuwa haka take zuwa shi ma tashin ƙiyama an ce haka zai zo bagatatan" Cewar Inna tana runtse idanunta hawaye na kwaranya.

"Saura sati biyu ne ashe ba yau bane dan haka ki rufe idanunki sai kin da

ɗ

e sannan za ki bu

ɗ

e" Ya katse wa Inna zancen zuci

n ta.

"Allah na gode maka ai har na bayar sa wasiyya in nemi yafiyar jama'a" Cewar Inna a zuciyarta.

"Kuma ba a baiwa kowa labari ki ja bakin ki ki yi shiru".

"Bakina ƙanin ƙafata" Cewar Inna cikin rawar murya.

Ai Inna da ta rufe idanunta gam,

ko alamar

ɗ

agawa bata yi ba, har Imran ya lalla

ɓ

a ya tsugunna ya fice daga

ɗ

akin da rarrafe amma Inna ko fitarsa bata ji ba. Har lokacin gabanta bai daina fa

ɗ

uwa ba jikinta kuma bai bar karkarwa ba, sai da ta kwashe tsawon awa guda sannan ta miƙa hannunta

na dama ta ta

ɓ

o hancinta jin iska na fita daga hancin ta tabbatar bata mutu ba a hankali ta shiga bu

ɗ

e idanunta cike da tsoro tana so ta tashi Sadiya ta fa

ɗ

a mata sai dai tana tsoro kuma an ce kar ta fa

ɗ

awa kowa.

*IMRAN*

Tun da ya fito

daga

ɗ

akin ya dawo falo ya cire kayan ya maida wanda ya cire ya sanya su a ledarsu ya mayar ƙasan kujera ya ajiye yana so da asuba sai ya fice da su in zashi masallaci. Tun da ya kwanta yake ta dariya ƙasa-ƙasa ba abin da je bashi dariya irin yadda idanun

Inna suka yi ƙulu-ƙulu ita ala dole za ta mutu, ga karkarwar da jikinta ke yi kamar mazari shi ka

ɗ

ai ya isa ya sanya cikinka ya yi ciwo saboda dariya.

"Ko a ina ta ta

ɓ

a jin mala'ikan mutuwa yana manta wa'adin mutum har ya zo

ɗ

aukan ran mutum amma kuma

ya fasa ya ce sai wani lokacin, har ya fa

ɗ

a maka lokacin ka.

"Kai ru

ɗ

ani bai yi ba wallahi" Ya fa

ɗ

a yana ƙyalƙyala dariya a

ɓ

oye.

Tun da ta bu

ɗ

e idon nata ta ji wani fitsari ya cika mata mara, ga tsoro da fargaba duk sun tarar mata sai kuma karkarw

ar da take. Jin fitsarin na neman zubowa ta ƙoƙarta ta tashi zaune ta fara kiciniyar sakkowa daga kan gadon saboda gaba

ɗ

aya bata gama dawo wa dai dai ba. Da dibara ta sakko daga gadon amma ko ta kan ƙunshin ƙafarta bata bi ba dama tun lokacin da Imran ya j

a ƙafarta ta ha

ɗ

e ƙafafun waje

ɗ

aya duk ta ca

ɓ

e lallen amma ba ta shi take ba, ita dai yanzu burinta ta yi fitsarin. Haka ta tako da ƙafafunta tana jin yadda lallan ke mata santsi a ƙafarta duk ta take shi lallan da ta ci uban buri a kan sa za ta yi ƙunshi

n fita kunya da suna, lallan da ta taho da shi tun daga garinsu amma kuma gashi za ta

ɓ

ata shi a banza, lallan da ta yiwa mai ƙunshin nan kuri cewa ya fi wanda take ƙunsawa su Ashrof kyau amma sai gashi abu ya zo mata a hautsine, dan tun da ta ga mala'ika

m mutuwa ya zo

ɗ

aukan ranta duk da bai

ɗ

aukan ba, sai ta ji duniyar ta fice mata a rai komai na duniyar ya ginshe ta. A haka ta taho ko fitilar

ɗ

akin bata kunna ba saboda tana ƙiyasta, da an

ɗ

auki ranta da gobe da safe za a sanya ta a kabari duhun kabari k

uwa ya fi na duniya sai dai fatan Allah rabamu da shi.

Haka ta fito tana taka ƙafarta dakyar dan duk ta yi sanyi, ko kallon inda Imran yake kwance bata yi ba ta zo ta wuce, shi kuwa yana kallonta har wani

ɗ

an doro ta yi. Inna kuwa ko takalmi bata tsaya

sakawa ba dama ga ledar lallan a ƙafar sai kawai ta tafi bayin a haka tana gama fitsarin ta yi tsarki ta fito, ledar lallan ta fusge ta watsar ta ƙarasa ta kunna famfo ta wanke ƙafar bata damu da ganin ko ya kama ƙunshin nata ba ko

kuma ganin ya ca

ɓ

e ita b

a wannan ne a gabanta ba ita da za ta bar duniyar ma baki

ɗ

aya nan da sati biyu to menene na damuwa da ƙafar da ta kusa komawa cikin ƙasa.Imran yana kallonta ta dawo ta shige

ɗ

aki abinta jim ka

ɗ

an sai ya ganta ta kunna fitilar wayarta ta fito

ɗ

auke da barg

onta tana san

ɗ

a, haka ta zo ta cikuikuya bargon ta saka a jakarta ta

ɗ

akko sallayarta da hijabi a kan kujera su ma ta cusa su a ciki ta

ɗ

akko mayafinta a kan kujera ta cusa ta

ɗ

akko takalminta a ƙofar

ɗ

aki ta cusa ta zige jakar. Duk abin da take Imran na k

allonta kuma ya fahimci mai take shirin yi.

Sai da ta gama ta janyo jakarta a hankali.

"Wallahi guduwa zan yi daga gidan nan, na fasa ZAMAN WANKAN ƙwara in koma in mutu a

ɗ

akina, na gwammace mutuwa ta

ɗ

auke ni a

ɗ

akin mijina a kan ta

ɗ

auke ni a wani wa

je da ban, ƙwara in koma gida in roƙi yafiyar Malam dan dama ina zargin kamar ba da zuciya

ɗ

aya ya barni na taho ba, dan tun da na zo birnin nan abubuwa suke faruwa da ni daga wannan sai wancan" Cewar Inna a zuciyarta tana sanya hannu ta share hawaye duk

Imran yana kallonta. Sai da ta kai jakar ƙofar

ɗ

aki ta dawo ta shige bedroom yana kallonta tana haske -haske a

ɗ

akin da alama Sadiya da su Hassan take yiwa kallon ban kwana.

"Sa'adiyya ki yafe min na zo gidanki na hana ki sakat da sakewa da mijinki yau

zan bar muku gidan ma baki

ɗ

aya ko ma mai zai yi Imiranan ya je ya yi in ma kin samu wani cikin kin yi ciki da goyo Allah ne ya baki, kuma shi zai taya ki riƙonsu domin Allah ba ya

ɗ

orawa bawa abin da ba zai iya ba Allah raya miki tagwayenki da ma wanda za

su zo nan gaba na san wannan ne ha

ɗ

uwarmu ta ƙarshe sai kuma in kin je jana'iza ta, ba zan iya tashinki daga bacci ba ki hana ni tafiya guduwa zan yi in ya so in kwana a tashar mota da asuba in samu mota in tafi gida. Kai ma Hassan ka yafe min saboda na m

aidaka abin zolayata kowa ya yafe min sai wata rana" Cewar Inna a hankali yadda ba za ta tashi Sadiya ba.

Duk abin da take fa

ɗ

a Imran ya kasa kunne yana jiyo wa, sai da ta gama sai gata ta fito ta zo saitin katifarsa ta tsaya.

"To Imirana abokin kara

wata ka yafe min na tafi na bar maka gidanka da iyalinka Allah baku zama lafiya ya ka

ɗ

e fitina, in an samu labarin mutuwata nan da sati biyu a je jana'iza a min addu'ar samun dacewa mu tamu ta ƙare za mu tafi inda Baban Halima da su uwata mai daddawa da ma

i barkono suka tafi" Ta fa

ɗ

a muryarta na karkarwa tare da juyawa ta nufi ƙofar

ɗ

aki inda jakarta take duk Imran na ganinta.

Jakar tata ta kinkima dakyar ta

ɗ

ora a kan ta, sosai abin ya baiwa Imran dariya haka ta fara tafiya dakyar ga sanyin jikinta

ga nauyin jakarta ga hawaye yana zuba ta nufi zauren ƙofar gida.

"Ai yadda kika hana ni tafiya lokacin da na tsinci kaina cikin tashin hankali zan bi Hajiyata haka ke ma za ki dawo ki zauna" Cewar Imran ya tashi da sauri ya kunna fitilar falo da ta tsa

kar gida, Inna da ta kama jamlock ta cire ta fara bu

ɗ

e a hankali, ta ga hasken fitilar ya mamaye tsakar gidan, da sauri ta fasa bu

ɗ

e ƙofar dan kar a ganta ta dakata dan ta sa wataƙila Imran ne ya tashi fitsari ƙwara idan ya koma ya kwanta bacci ya

ɗ

auke sh

i sai ta tafi. Imran fitowa ya yi ya fara sa takalmi

Inna tana jinsa, ƙofar da ta cirewa jamlock ta ja ta bata gama bu

ɗ

ewa ba ce ta yi ƙara.

"Shikenan Imirana zai ganni" Ta fa

ɗ

a a zuciyarta.

"Waye a nan? Waye a zaure?" Cewar Imran cikin maida muryar

sa irin ta masu bacci ya nufi zauren.

"To Imirana an falka" Cewar Inna tana wayancewa.

"Inna lafiya ina zaki da daren nan?" Cewar Imran yana haske Inna da fitilar wayarsa da ya fito da ita, ganinta ya yi ta yi hirim da uwar jaka a ka, wata dariya ce

ta kusa kufce masa amma sai ya maje.

"Kai dai bari Imirana wai da yau kwanan tashar mota zan yi saboda murna"

"Murna kuma?"

"Eh mana murnar tar

ɓ

ar aminiyata Tsahare shi ne zan je in kwana a tashar in jira zuwanta gobe dan na san da wuri za ta taho

, sai mu taho tare duk da ta san gidan dan kar ta yi

ɓ

atan kai"

"Kuma da tsohon daren nan sannan kuma har da jakarki za ki je taryen nata?"

"Eh, eh, eh mana"

"A'a Inna ki dai bari sai gobe kya je" Ya fa

ɗ

a yana ƙarasawa ya rufe ƙofar ya maida jamlo

ck

ɗ

in, yana yaƙi da bakinsa kar ya kunya ta shi ta hanyar dariya dan gaba

ɗ

aya Inna tana cikin yanayin da dole sai ka yi dariya.

"Haba Imirana ya da haka kuma, ya za ka shiga tsakani na da burina, za ka shiga tsakani na da tuba na, ya za ka shiga tsakan

i na da mutuwa a

ɗ

akin mijina" Cewar Inna a zuciyarta tana jin kamar ta saki kuka ko ta samu sassauci.

"Ai fita cikin dare ha

ɗ

ari ne ga karnuka gashi baki san da wa za ki ha

ɗ

u ba a hanya duniyar nan da ta ƙi da

ɗ

i ki je ma masu yankan kai su

ɗ

auke ki su

yi watanda da namanki" Cewar Imran yana kallon Inna da ta tur

ɓ

une fuska.

"To, to, to, to" Cewar Inna a fili da ke ta furta to, har babu adadi dan ji take kawai Imran ya gama da ita.

"Ko ban samu masu yin watanda da namana ba ai sha hu

ɗ

un rana i ta yau

na da

ɗ

e a ƙiyama, un ma gudun mutuwa ake" Ta fa

ɗ

a a zuciyarta.

"Yawwa ko ke fa, kawo jakar taki" Cewar Imran yana miƙa hannu ya saukewa Inna jakar daga kanta. Haka ta barshi ya sauke jakar ba dan ta so ba haka ya juyo cikin gidan da jakar a hannunsa ta

na jin kamar ta juya ta bu

ɗ

e ƙofar ta gudu ta bar masa jakar.

"Shiga gaba mana Inna ai kamar ba girmamawa in barki a baya" Cewar Imran yana matsawa gefe Inna ta wuce gaba ba dan ranta ya so ba, sai dan babu

yadda za ta yi kuma ma bata son yin hayaniya d

an tana ganin kwananta ya kusa ƙarewa bata da lokacin

ɓ

atawa.

Haka ta shige falon jiki sanyi ƙalau. Imran kuwa sai da ya tsaya ya

ɗ

an matse dariyarsa sannan ya shigo

ɗ

auke da jakar Inna ya ajiyeta a inda take ajiyewa. Kallonta ya yi ya ga ta zauna a ƙas

a ta rafka uban tagumi.

"To Inna ya ga kujera kuma za ki zauna a ƙasa?"

"Yo ai da na ga ƙarshen alewa ƙasa"

"Kamar ya Inna?"

"Yo duk mai rai mamaci ne kuma dai da ƙasa aka halicce mu kuma cikinta za mu koma sannan daga cikinta za a ƙara fito da

mu" Cewar Inna tana tuna nan da kwana goma sha hu

ɗ

u tana cikin ƙasa hakan ya sanya ta share hawayenta tana jin bata da wani abu da ya wuce ta cigaba da kusanta kan ta ga Allah har ranar da mutuwarta za ta riske ta.

" To Inna ai kowa ya san da hakan am

ma ai manzo S.A.W ya ce, ka zauna a cikin duniya kamar matafiyi, sai hakan hakan ba yana nufin ka bar komai na jin da

ɗ

in duniyar ba" Ya fa

ɗ

a yana kallonta sai ya ji duk tausayinta ya kama shi.

"To haka ne Allah dai ya sa mutuwa ta zame mana hutu, Allah

sa mala'ika mutuwa ya zare ranmu a hankali, Allah raba mu da duhun kabari, azabar kabari nauyin ƙasa ya bamu ikon amsa tambayoyin kabari ya sanya aljanna ma

ɗ

aukakiya ta zame mana makoma kuma madawwama" Cewar Inna cikin sanyin murya.

"Amin dan alfarmar a

nnabi da alqur:ani" Cewar Imran yana neman wuri ya zauna a kan katifarsa.

"Amma Inna ki tashi ki koma ki kwanta mana tun da yanzu fa dare ne"

"Ina ni ina runtsawa Imirana ai sai dai ko na tashi na rinƙa nafilfili har asuba ta yi sallar asuba sai na z

auna lazimi har garin Allah ya waye"

"To ikon Allah abu mai kyau gaskiya hakan ma ya yi Inna Allah dai ya ja da kwana ya sa ki yi tsawon rai dan ki yi ibada mai yawa"

"Kayya Imirana ni da wa'adina ya kusa cika ina zancen dogon kwana sai dai a ce Alla

h sa mu cika da kalmar shahada"

"Wa'adinki ya kusa Inna ta yaya aka yi kika sani kuma?"

"Uhmm da wasa nake kasan

ɗ

an adam ana so ko yaushe ya kasance cikin shirin tafiya, in ya wayi gari ya sanya a ransa ba zai kai yammaci ba in ya kai yammaci ya sa

a ransa ba zai wayi gari ba haka ne kawai ya sa na fa

ɗ

i hakan" Cewar Inna cikin wayincewa dan ta ga ta kusa yin

ɓ

aran

ɓ

arama sai kuma ta tuna mala'ikan ya garga

ɗ

eta.

"Eh kuma fa haka ne"

"Bata sake tanka masa ba ta fita ta

ɗ

auro alwala dan bata so

ma zuciyarta ta cigaba da kissima mata dalilin sakkowar Imran har yana biya ta suna magana yana kuma nuna mata kulawa da tausayawa, ga sakin fuska, dan ita yanzu ta kanta take bata ma so ta fara tunanin wani abu ita da za ta bar duniyar ma dan me za ta dam

u kanta. Haka ta zo ta wuce ta

ɗ

auki sallayarta da hijab a jakar ta nufi

ɗ

aki.

"A sanya mu a addu'a Inna " Cewar Imran yana dariyar zuci.

"To Imirana" Cewar Inna a fili a zuciyarta kuma ta ce.

"Yo ni ina ma na ga lokacin yiwa kowa addu'a yau ai ya

u kawai nafsi - nafsi, ta kai-ta kai, kaina kawai zan yi ta roƙawa gafara da neman dacewa a lahira"

09030283375

*MAMAN AFRAH DATA SERVICES*

*BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKA

GE*

500MB@===150

1GB@=====250

2GB@=====500

3GB@====850

5GB@====1,400

Dial *312*4*7*4# to check Data balance.

*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*

Act

details FA'IZA ABUBAKAR unity bank 0020281885

Whatsapp OR

Call 09033283375

Wannan littafin ku

ɗ

i ne 300

Za a tura ta wannan accaunt

ɗ

in Fa'iza Abubakar 0020281885 Unity bank shaidar biya ta wannan no 09030283375 idan katin waya ne mtn Ƴ

an Niger su tuntu

ɓ

i wannan no +22785885134



3



4





9









5





0





*LAST PAGE*

😿😂

Barkanmu da kasancewa a ckn watan rahma watan ibadah RAMADAN MUBARAK

😍

*RANAR SUNA*

Rana bata ƙarya sai dai uwar

ɗ

iya ta ji kunya, Tas

alla dai yau yadda ta ga rana haka ta ga dare, dan gaba

ɗ

aya bacci ya kasa zuwar mata, tsaf ta nemesa ta rasa bacci ya ƙauracewa idanunta sai zumu

ɗ

i

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login