Showing 33001 words to 36000 words out of 64054 words
Fa'iza Abubakar 0020281885 Unity bank shaidar biya ta wannan no 09030283375 idan katin waya ne mtn Ƴan Niger su tuntu
ɓ
i wannan no +22785885134
*Q*
➡
️
*R*
"To Allah raya ya kuma
ɗ
ayyaba, ai s
ai na baku addu'a ma kafin na tafi wacce za a yi taro lafiya a gama lafiya" Cewar Malam yana ƴar dariya.
"Amin ya rabbi, ni kuwa zan tuna maka idan za ka tafi" Cewae Inna a fili a zuciyarta kuma ta ce.
"Tabbas lokacin da za ka tafi ba lallai ka tuna
da takalmanka ba ma bare addu'ar da za ka bayar"
"Kar ki tuna min ai ni na ce zan bayar kuma ba sai kin tuna min ba dan ba na mantuwa"
"Ah to in kwa haka ne na yi katsalandan" Inna ta fa
ɗ
a tana ƴar dariyar wasa.
Sa'adiyya ki zauna a nan ni zan
raka su wajen marar lafiyar" Cewar Inna tana ƙoƙarin yin hanyar bedroom.
"Kamar ya Inna cikin ƙuryar
ɗ
akin za ki kai su...
"Ikon Allah wai kina nufin marar lafiyar kuka ha
ɗ
a
ɗ
aki
ɗ
aya da jaririn nan da aka fiddo? Kenan yana cikin
ɗ
akin nan ba kwa tso
ron faruwar wani abu?" Cewar Malam cikin mamaki dan shi ya
ɗ
auka
ɗ
aki aka ware wa marar lafiyar.
" Ah jikin ne dai yau da sauƙi amma ko jiyan nan gidan nan sai da kowa ya nemi mafaka har da masu shiga tukunyar jego, da masu shiga ƙasan gado, kai har ma
da masu hawa saman bishiya, dan nan marar lafiyar yake bin kowa a guje" Cewar Inna cikin nuna tausayawa.
"Allahu akbar kin ga abin da ake gudu ko in ce dai ba makami yake
ɗ
auka ba, ai wannan aikin manyan baƙaƙen aljannu ne" Cewar Malam yana kallon fuska
r Inna da ya kasa gane kamar dai tana nuna alamar dariya.
"Ka dai bari Malam ai idan abin ya motsa sai dai du'a i"
"Yau kuwa za a yi maganinsu yau bacci zai yi har da munshari su kuma mu fatattake su, su bar jikinsa ba za mu ƙyalesu ba sai mun dangana
su da kukar bulukiya, ko ma mu aika su bangon duniya, ke wasu ma har ƙasar sin muke aika su"
"Kai gaskiya gafarta Malam ka iya aiki yo irin wannan aiki ai ko miliyan aka baka ba a fa
ɗ
i ba"
"Shi ya sa ai raina ya
ɓ
aci da kika musa wato kika nuna na mu
ku tsada in aka ha
ɗ
a da ƙoƙarin da zan muku ai abin sadakar ba wani mai yawa na a zo a gani ba na fa
ɗ
a"
"To ba komai " Cewar Inna tana yin gaba.
"Ai ba da ke za a shiga ba mu ka
ɗ
ai za mu shiga dan ba ma son kowa ya shiga saboda idan muna dukan aljann
u kar a samu mutum" Cewar Malam yana kallon Inna.
Sadiya saurin miƙewa tsaye ta yi jin an ce wai za a yi duka. Wata harara Inna ta doka mata ta ce.
"In ba a nema masa lafiyar ba haka zai yi ta zama"
"Rabu da ita mana a mata bayanin da hankalint
a zai kwanta, ba fa shi za a duka ba aljannun za a duka kuma da zarar mun ga sun fita za a dakata da dukan ki kwantar da hankalinki, ina ga ma sai an rufe ƙofa in muka shiga saboda ƙara da kururuwar alajannu kar ma ta yi zaton marar lafiyar ake duka ta zab
ura ta je
ɗ
akin ko kuma shi ya fito a guje ya je ya ji muku ciwo kun san aljannu da shegen ƙarfin tsiya dan ma dai na taho da Ƙasimu da Habu" Cewar Malam yana kallon almajiransa da suka washe baki jin an ambace su dan suna da ƙarfin danne mai aljannu.
"Koma ki zauna" Cewar Inna tana kallon Sadiya. Komawar kuwa ta yi ta zauna duk da ta san dai tun da ta ga Inna tana
ɗ
an kanne mata ido a
ɓ
oye tabbas akwai ayar tambaya.
"Ƙasimu ku
ɗ
akko kayan aikin maza" Ya fa
ɗ
a yana gyara zaman rawanin hiraminsa.
Inna ce a kan gaba sai Malam sannan ƴan rakiyarsa, sai da suka gama shigewa cikin
ɗ
akin Inna ta tsaya a jikin mudubi, Malam kuwa ajiye carbunansa ya yi a ƙasa yana cewa.
"Sai ni Malam Isuhu mai maganin duk wani shegen aljani, ban fito ba sai da na sh
irya gaba salamun baya salamun" Ya fa
ɗ
a yana wani sunkuyawa ya
ɗ
an na
ɗ
e ƙafar wandonsa, su ma sauran tattare hannuwan rigarsu suka yi tare da na ƙafar.
"Ina yake ne?" Cewar Malam yana kallon
ɗ
akin da mamaki ganin bai ga marar lafiyar ba.
"Aifa sai kun
yi da gaske dan yana ƙasan gado can yake shigewa ba ya son ma a zo kusa da shi" Cewar Inna tana kallon Malam.
"Allah sarki duk fa ba yin kansa bane, amma komai zai zo ƙarshe yau, jeki waje, inda hali ma rufo mana ƙofar dan wannan aikin ba na wasa bane"
Cewar Malam.
"To shikenan bari na je daga wajen a yi aiki lafiya, to kuwa zan rufe muku ƙofar kamar yadda ka buƙata har mukulli ma zan saka" Cewar Inna tana
ɗ
an juyawa da sauri ta fito daga
ɗ
akin.
"Ƙasimu ku taho mu san yadda za mu fito dashi daga ƙa
san gadon nan dan da alama aljanun nasa ma kafirai ne tun da basa son mutane" Inna ta tsinkayo muryar Malam lokacin da ta sanya mukulli ta rufe ƙofar.
"Habu
ɗ
auki galan
ɗ
in ruwan addu'ar
ɗ
ora shi bisa mudubi kar garin artabu a hanka
ɗ
ar da shi, gwara in
mun samu nasarar fito da shi sai a
ɗ
akko shi idan za a fara ruƙiyyar" Cewar Malam da ke wajen drower yana ƙoƙarin sunkuyawa ya leƙa ƙasan gado.
"Malam kar fa garin janyo shi a ji masa ciwo, gwara a
ɗ
age katifar yadda za a fito dashi salin alin" Cewar ƙa
simu cikin girmamawa.
"Eh to kai ma ka kawo shawara gwara a
ɗ
aga katifar" Cewar Malam yana mai fasa leƙa ƙasan gadon. Sai da Ƙasimu da Habu suka fitar da katifar suka jingine ta sannan suk shiga
ɗ
aga filankin gadon, suna cire na ƙarshe sai ganin wani ƙa
ton miciji suka yi a kan wani lallausan bargo na yara ya fasa kai alamar sara.
Kallon kallo aka shiga yi tsakanin Malam da almajiransa ai kan ka ce kwabo Malam ya kai bakin ƙofa cikin ru
ɗ
ewa.
Ƙ
asimu ma sai gashi yana neman shan gaban Malam, Habu kuwa h
ar bugar kafa
ɗ
ar Malam ya yi. Amma Malam ya ma manta matsayinsa da yadda suke bashi girma burinsa kawai ya riga kowa fita daga
ɗ
akin. Tsalle
ɗ
aya Hassan ya yi sai gashi a gabansu ya ƙura musu ido gaba
ɗ
aya suka jingina a jikin ƙofar duk da wurin ya musu ka
ɗ
an amma a haka suka caku
ɗ
a.
"Waye a kusa ne a zo a bu
ɗ
e ƙofa" Cewar Malam da ya daddage ƙarfinsa kamar yana magana da wa
ɗ
an da ke ƙofar gida. Inna da ke zaune kan kujera ta
ɗ
ora ƙafa
ɗ
aya kan
ɗ
aya ta saki dariyar mugunta ta kalli Sadiya ta ce
"Kin g
ani Halima ko ai ba mai ta
ɓ
a miki
ɗ
a da har kina damun kan ki yo Allah na tuba ina suka ga ƙarfin gwiwar ta
ɓ
a miciji" Ta fa
ɗ
a tana kallon Sadiya da ta saki baki galala tana kallonta, mamaki take duk tunaninta Inna ta wuce wurin lallai Inna gwana ce ta buga
wa a jarida.
"A bu
ɗ
e Malam mai sittin wata kan wata ne ke magana" Cewar Malam da ya dage ƙarfinsa yana tura ƙofar kamar zai karya ta almajiransa suna taya shi.
"Gafarta Malam har an fitar aljanun? Ka kai shi birnin sin
ɗ
in?" Cewar Inna cikin
ɗ
aga mu
rya yadda za su ji.
Malam na shirin bada amsa miciji ya ƙaraso kusa da su hakan ya sa maganar da Malam ke ƙoƙarin yi ta sarƙe sai zare ido suke shi da almajiransa.
Cikin hanzari ya wani bangaje su Ƙasimu tsalle
ɗ
aya ya yi sai gashi a kan gado, da y
ake an
ɗ
age katifar sai ya fa
ɗ
a kan filankin da ba a
ɗ
age ba ji kake ƙumm ya bugu da jikin katako, wani zafi ne ya ratsa kansa da ya bugu ga mazaunansa da suka yi zaman ƴan bori a kan katakon idanu ya runtse ya bu
ɗ
e a hankali aikuwa ya sauke su a kan Ƙasim
u da Habu suna neman wajen mafaka sai zare ido suke ana kallon kallo.
"Wannan an yi gardawan banza wallahi, in ce dai nan kuke danne mai aljannu ƙaton gardi da ƙarfin tuwonku amma kun gagara mana maganin miciji
ɗ
aya maimakon ku damƙeshi in samu ni da n
ake gaba daku in fita in ya so ku kwa san yadda kuka yi kuka ku
ɓ
uto" Cewar Malam yana zare ido cikin takaici da jin haushin almajiran nasa.
Babu wanda ya kula shi bare ya tanka masa dan basu da nutsuwar da za su tuna matsayinsa a wurinsu kowa ta kai ta ka
i yake kamar a filin ƙiyama. Ganin micijin ya ƙurawa Habu idanu Ƙasimu ya yi wani tsalle ya hau gadon inda Malam yake sai gashi ya fa
ɗ
a kan Malam
ɗ
in, ji kake gwaraf,ƙasusuwa da kayuwansu sun bugu wuri
ɗ
aya, Malam na shirin yin ihu dan jin ƙaton gardi a ka
nsa sai ya ƙara jin wani uban nauyin da ya fi na farko ashe Habu ne shi ma ya yi wata alkafira ya fa
ɗ
a kan Ƙasimu da ke kan MALAM gaba
ɗ
aya sai suka yi
ɗ
aya a kan
ɗ
aya Malam ne a can ƙasa.
"Ku
ɗ
aga ni mana kun min talibge fa, Malam ne fa Baban Jamila da
Jamilu Malaminku ne ko baku shaidani ba idan a
ɗ
imuwa kuke na ganin miciji ku dawo hayyacinku dan zan iya yin addu'a yanzu ku koma alade gaba
ɗ
ayanku" Cewar Malam dakyar dan ji yake kamar an
ɗ
ora mas manyan duwatsu.
"Ka dawo da waccen marar lafiyar da ya
ke a miciji sai mu samu salama gaba
ɗ
aya" Cewar Habu cikin kuka dan micijin ya nufo inda suke kuma shi ne daga sama ya san shi micijin zai fara kaiwa hari kafin su.
"Habu, Habu ni kake ƙurewa, wato taƙure zaka mini, har ni kake fa
ɗ
awa magana ko, dan ka g
anni a wani hali to wallahi kar ka kuskura in
ɗ
auki jarbuna na masu dubu-dubu dan wallahi zaka yi da na sanin fa
ɗ
ar hakan" Cewar Malam. Habu kuwa bai ma san me Malam ya ce ba dan lokacin micijin ya fara sulalowa kan gadon dan haka sai kunnuwan Habu suka ba
da wani dimmm ba ya jin komai. Ganin micijin ya gama hayowa kan gadon ya fasa kai a saitin su Habu ya yi ta maza ya fa
ɗ
a gefe guda sai gashi jingine jikin katifar da aka jingine ta, ai yana
ɗ
aga Ƙasimu sai shi ma Ƙasimu ya hangi micijin dan dama Habu ya r
ufe masa har saitin idanunsa, shi ma gefe ya yi cijin zafin nama ya zama na sai Malam ka
ɗ
ai ya yiwa micijin ƙurii da ido shi ma miciji kallonsa yake. Cikin jajircewa da kuma ƙarfin hali Malam ya yi yaƙi da bakinsa da ke son gagararsa yin magana ya ce
"D
an Allah ku dawo ku danne ni Habu ku min talibgen wallahi ƙwara nauyinku sau dubu da wannan ganin tashin hankalin"
Babu wanda ya ce uffan. Habu ne ya lalla
ɓ
a a hankali ya sauka daga gadon shi ma Ƙasimu ya take masa baya suka sauka daga kan gadon su duka
sai
Malam da miciji. Neman wurin
ɓ
uya kawai suke a
ɗ
akin amma kuma sun kasa samu sai rarraba ido suke.
"Ashe haka duniya take wato ka yiwa mutum rana ya maka dare tun baku san ciwon kan ku ba kuke hannu na amma yau ni kuka kasa taimako na ko Ƙasimu?" Ce
war Malam cikin zubar hawaye kamar an kunna famfo.
" Haba mai maganin aljannu kai da kake maganinsu ka fitar da su amma kuma kana neman taimakon almajiranka" Cewar Inna da ke jikin ƙofar
ɗ
akin tana dariyar mugunta.
"Dan Allah matar nan ki bu
ɗ
e ƙofa
na san dai wuyarta ki bu
ɗ
e ƙofa dole za mu san yadda muka yi muka tsere daga
ɗ
akin, ni kuma na miki alƙawarin za mu raba duk abin da aka bani, dubu hamsin
ɗ
in ce kawai zan baki dubu biyar amma ƙwaryar nono ke
ɗ
aya ni
ɗ
aya, ta zuma ma rabwa za mu yi, ƙwary
ar dabino ma raba dai dai za mu babu wani abu da nawa zai fi naki sai ku
ɗ
i kawai" Cewar Malam yana
ɗ
aga muryar kamar ai ari baki, ganin micijin ya juya kansa yana kallon su Ƙasimu da suka takure a waje
ɗ
aya sai salati suke.
"Hahahaha na dawo in ji
ɗ
an
yawon duniya gaskiya Isuhu ka iya duniyanci yo Allah na tuba ni Azumi wane dare ne jemage bai gani ba ai wallahi sai dai ranar mutuwarsa ce ka
ɗ
ai za ta masa gagarar ya ganta, har ni za ka zo wa da rainin hankali wato za ka bani jaka ashirin da biyar (5K)
To sai ka bari har sai ka yi aikin sannan idan an baka ku
ɗ
in sai ka yi wannan in ce dai ga ka nan ga wanda za ka yiwa aikin kana roƙon a rabaka da shi to yaushe za ka masa aiki kuma?"
Wani kuka Malam ya saki mai ƙarfi sai ka ce jiniyar ƴan sanda, ganin
miciji ya matso da bakinsa kusa da na sa.
"Ni kike kiran suna na tsirara babu Malam a jiki, sai ka ce wanda... Maganar ce ta katse ganin micijin ya dawo kusa da shi ya miƙa bakinsa kusa da na Malam
ɗ
in
" Kar ka min kiss dan Allah, wallahi kana sa ba
kinka a nawa na san mutuwa zan yi ga tsoro ga kuma dafin da ke cikin bakinka ka min rai dan Allah ba zan sake zuwa gidan nan ba ni na
ɗ
auka mutum ne mai aljannu ashe abin ya fi ƙarfin Malam Isuhu" Cewar Malam yana zazzare ido.
"Kai ana dara ga dare ya y
i" Cewar Inna tana da dariya abinta sai nisha
ɗ
i take dama ta san a rina wai an saci zanen mahaukaciya dama tana sane wai karuwa ta taka matar aure, ta san sai an yi artabu dama. Sadiya kuwa kallonta kawai take ita dariya ma Innar ta bata ganin irin abubuwa
n da take ita kullum Inna ta san ta kan mugunta, sai dai hakan ya yiwa Sadiya da
ɗ
i dan ba a cutar mata da
ɗ
a ba.
Habu da Ƙasimu kuwa suna nan a durƙushe a takure wuri
ɗ
aya ganin micijin a wurin Malam sai Habu ya ware jikinsa daga jikin Ƙasimu cikin za
fin nama ya tashi tsaye Ƙasimu bai ankara ba sai jin Habu ya yi ya taka gadon bayansa, kafin ya
ɗ
ago ka ce me Habu ya kama drower ya ƙanƙameta cikin sakan biyu sai gashi
ɗ
are-
ɗ
are a saman drower, har wani murmushin jin da
ɗ
i ne ya ku
ɓ
ucewa Habu ganin ya sha
, dan ya san dai miciji iya ƙasa
zai tsaya ba zai hau sama ba kuma ma jikin drower
ɗ
in santsi gareshi miciji ba zai iya hawa ba. Wani haushi ne ya kama Ƙasimu ganin Habu ya tsira ya barshi.
"Habu ya ka min haka tun muna yara muke tare ko bara muka je in
baka samu abinci ba nawa nake baka mu ci tare amma yau za ka mini halin
ɗ
an adam yanzu da ka taka ni ka haye ni kan wa kake so in taka in hayo?" Cewar Ƙasimu kukan takaici na fito masa.
"Taka Malam ka hayo shi dama ai ya ci duniyarsa saura mu tun da ya
tsofe ko yanzu ya mutu to dai dai ne" Cewar Habu har wani fito ya saki dan da
ɗ
i. Ƙasimu saitin Malam ya kalla amma ya ga Malam bai ma san me suke cewa ba bakinsu na kusa da na juna shi da miciji kawai ruwan hawaye kake iya hangowa daga idanun Malam suna r
ige-rigen sauka, ga majina sai zuba take rawanin nan ya kalle gabas maso yamma bakinsa kuwa kamar an kunna inji sai zuwa yake yana dawo wa. Ganin haka Ƙasimu sai dibara ta fa
ɗ
o masa dan yana so shi ma ya haye wurin Habu su bar Malam tun da dai hankalin mic
ijin na wurin Malam ƙwara ya haye kafin micijin ya ankara. Da sauri ya tashi ya hau kan mudubi ganin wuri ya yi nisa da drower ya sauka, wani uban tsalle ya yi sai gashi ya
ɗ
ane