Showing 63001 words to 64639 words out of 64639 words

Chapter 22 - Wata-Unguwa-Compelete

/>
da ba da wani sauti ƙululu-lu. Da ace mutanen da ke wajen sun ajiye hankulansu a gun da za su iya jiyo sautin ka

ɗ

awar hanjin nasa."

'Wannan fa shi ne an yanka ta tashi, Maheerar da tuni na manta da babin rayuwar ta ga shi tana neman jefa ni a masifa ta

re da barazanar raba ni da albarkar iyaye....'

Ummu Inteesar ce

WATA UNGUWA

(Labarin game da wata hargitsattsiyar unguwa mai cike da abubuwan al'ajabi)

ALƘALAMIN RUƘAYYA IBRAHIM LAWAL (UMMU INTEESAR)

AREWA WRITERS ASSOCIATION

BISM

ILLAHIR RAHMANIR RAHIM

24-4-2022 to May 2

PAGE 33

BABI NA TALATIN DA UKU

"Jafaru ka yi masu bayanin cewa ba kai ba ne suke nema ko za su fahimci yarenka tunda sun kasa fahimtar nawa."

Wannan zancen na mahaifinsa ne ya katse masa zancen zuc

in da yake, ya

ɗ

ago a diririce ya fara kame-kame.

Ya kalli Irfan yana fa

ɗ

ar "Ka ga bawan Allah

ɓ

atan kai ka yi, ni a rayuwata ma ban ta

ɓ

a sanin wata mai irin wannan sunan ba."

Irfan ya kalle shi da kyau, sosai ya karanto rashin gaskiyar da ke zane a

allon fuskarsa. Sai dai ganin yadda dattijon ya tashi hankalinsa ya saka shi yin murmurshi.

Har ya bu

ɗ

i baki zai yi magana Abban Ja'afar ya ce "Yaro yanzu ka gamsu ko?"

Ya gya

ɗ

a masa kai da cewa "Zan dai gamsu bayan na tsaurara bincike, akwai yiwuwar

ba za mu sake ha

ɗ

uwa ba sai a magirba."

Duk da ya fahimci cewa Abban bai fahimci inda kalamansa suka dosa ba, amma bai damu da tsayawa yi masa tarjarmarsu ba. A maimakon hakan ma kawai sai ya yi masa sallama, suka hau mota shi da yaronsa suka tafi.

Bayan tafiyarsu Abban ya shige ciki ya bar Ja'afar tsaye a wurin hankali a tashe yana bincike wasu sashe na ƙwaƙwalwarsa don nemo mafita.

Ya ji a ransa cewa wajibi ne ya bi fatawar kurege wajen ginawa kansa ƙofofi da yawa ta yadda zai iya

ɓ

ullewa ta wat

a ƙofar yayin da aka ritso shi ta

ɗ

aya ƙofar. Da wannan tunanin ya shige gida don kai wa ummansa cefanenta.

A

ɓ

angaren Irfan kuwa bayan ya bar wajen ya je ya shigar da ƙarar Ja'afar wurin jami'an tsaro. Duk yadda Ja'afar ya kai da zille-zille da wasan

ɓ

uya tsakaninsa da Irfan da jami'an, ba a jima ba suka yi masa ƙofar rago suka kama shi, irin kamun da kuku yake yi wa kaza suka wuce da shi ofis

ɗ

insu.

Abba da bai ta

ɓ

a kawowa cewa Jafarunsa zai aikata aiki irin wannan ba. Da ƙyar ƙwaƙwalwarsa ta iya

ɗ

a

ukar bayanan jami'an na laifin

ɗ

ansa. Nan ma sai da ya ji a bakin Ja'afar

ɗ

in sa'annan tosasshiyar ƙwaƙwalwarsa ta kar

ɓ

i saƙon.

"Amma ka ban mamaki Jafaru, ban ta

ɓ

a tunanin ko da a ce kai mayaudari ne zaka iya yaudararmu ba, ashe kallon kitse muke yi wa

rogo. Shin ma wai a ina ka koyo wa

ɗ

annan

ɗ

abi'un banzan da aka siffanta ka da su?"

Jafsee dai ba baki sai kunne, sai hawayen nadama da yake yi nan fa mahaifinsa ya fice cike da

ɓ

acin rai ya bar wurin, ba tare da ya sake kula shi ba.

Hankalin Ja'afa

r ne ya yi tashin gwauron zabi, tun da yake a rayuwa bai ta

ɓ

a yin yaudarar da ya yi nadama ba sai akan ta Maheerah, ita ce mace ta farko da alhakinta ke neman raba shi da abin da ya kasance shi ne alfaharinsa wato albarkar iyaye.

Kodayake masu azanci su

kan ce mutunci madara ne, idan ya zube ba ya kwasuwa.

A

ɓ

angaren Sofi kuwa bayan gama makokin mutuwar yayarta sai ta nutsa cikin kogin tunanin hanyar da za ta bi ta karkato hankalin Irfan akanta. Allah Ya gani a irin wannan lokacin ba abin da take buƙat

a sama da aure, rayuwar barikanci ta daina burge ta, musamman da ta gano cewa

ɓ

atan basira ne kawai wai roƙon Allah da goge. Don haka ta ajiye a ranta za ta tuba tun kafin ta yi fargar jaji irin na yayarta Hanifa.

Wata rana da misalin ƙarfe 10:30 na saf

e Irfan ya shigo ma'aikatarsu cikin shigar ƙananun kaya, ya tsuke ƙugu da bel, kyakkyawar doguwar fuskar nan tasa a washe, ya yi wa idanunsa ado da tabarau mai duhu. Kansa ba ya sanye da hula saboda haka zaka iya ganin yadda lallausar sumar kansa take sheƙ

i. Kallo

ɗ

aya zaka yi masa ka fuskanci jinin Fulani ke yawo a jikinsa, duk da a zahirance zai fi yi maka kama da Bature ko kuma ba'indiye.

Cikin takunsa na nutsuwa ya ƙarasa ofishinsa bayan ya gama kar

ɓ

ar gaisuwa ga ƙananan ma'aikatan da ke ƙasansa.

Sh

igarsa ofishin ke da wuya ya ci burki saboda abin da idanunsa suka yi tozali da shi.

Da hanzari ya matsa gaban teburinsa, ya saka hannu ya

ɗ

auki farar takardar da idanunsa suka yi tozali da ita. Ya

ɗ

auki takardar kafin ya shiga jujjuyata a hannunsa, kafin

ya kai ga bu

ɗ

e takardar ya shiga kallon ha

ɗ

a

ɗɗ

in kulolin da ke ajiye a gefe

ɗ

aya na teburin.

'Me duk wannan ke nufi? Wa ya aiko da su?' zuciyarsa ta jefo masa wa

ɗ

annan tambayoyin.

Ya tsaya jim, a take zuciyarsa ta shawarce shi da ya fara karanta ta

kardar, mai yiwuwa ya samu amsar tambayoyinsa a ciki. Don haka Ya warware takardar ya fara karantawa a bayyane kamar haka;

Ina nema mana amincin mahalicci maka

ɗ

aicin bayi, wannan saƙo ne na musamman daga zuciyar da ke shirin mayar da martanin soyayyar d

a ake yi mata. Lokacin da kake karanta wannan saƙon na jima da yin nisa tare da

ɓ

acewa ganinka. Sai dai na fahimci raunin da zuciyarka take da game da soyayyata, haka ina maka albishir cewa na kusa dawowa gare ka, cikin izinin Ubangiji zamu rayu da juna, z

an cike maka guraben da suka rage a zuciyarka. Ga

ɗ

ayan saƙona nan a tare da wannan, ka ci wannan abincin don tabbatar mini kana maraba da dawowata a cikin rayuwarka.

Ina matuƙar sonka inuwata.

Saƙo daga abar ƙaunarka M.I

Gama karanta saƙon keda wuya

yanayin farinciki ya yi dirar mikiya a saman kyakkyawar fuskarsa. Duk da cewa saƙon ya zo da wani irin salo kuma ga shi ba cikakken suna, amma hakan bai saka shi kasa fahimtar mai turo da saƙon ba, tunda ga kalmomin sunanta a ƙarshen saƙon.

Ya isa gaban

teburinsa ya zauna tare da janyo kulolin ya fara bu

ɗ

ewa yana zabga murmurshi.

"Allah sarki! Baby Mahee annurin zuciyata, ashe baki manta da ni ba? Ina dakon ranar da zaki dawo gare ni."

Yana tsaka da wannan maganar ya yi tozali da lafiyayyen dambun sh

inkafa ha

ɗ

in zogale, sai ƙamshi ke tashi. Ya janyo flate

ɗ

aya ya zuba yana ta zabga murmurshi.

Cokali

ɗ

aya ya yi, ya yi jim kamar wanda ke tunanin wani abin, sai kuma ya ajiye cokalin ya miƙe cikin hanzari ya isa gun sakatariyarsa yana tambayar ta wa y

a kawo wannan saƙon. Sai ce masa ta yi, ranka ya da

ɗ

e wani matashi ne, kuma bai ba ni wata masaniya akansa ba sai cewa da ya yi shi

ɗ

an aike ne kawai sunan jagorar aiken yana cikin kayan da aka aikon.

BALGORI

Zaune suke akan luntsuma-luntsuman kujeru

n da aka ƙawata falon da su, kowaccensu tana sanye da

ɗ

amammun kaya riga da wando. Wacce ta fi ƙuruciya a cikinsu ce ta kalli

ɗ

ayar

"Sister zaki taimaka mini don aiwatar da plan

ɗ

ina?"

Wacce aka kira sister ta yi murmushi kada ki damu sis Mahee, me kik

e so a yi wa wannan gayen Ja'afar? Me ya aikata miki kike ƙoƙarin ganin bayansa? Me ya saka ba zaki iya yafe masa ba."

Mahee ta miƙe cike da taku irin na gogaggun bariki, ta yi taku biyar daga inda take sannan ta tsaya tana fa

ɗ

ar.

"Na san ban ta

ɓ

a ba

ki labarina ba, yanzun ma ba baki zan yi ba, sai dai ina son ki sani Jafsee bai cancanci yafiya ba."

Ta juyo tana fuskantar London girl sannan ta

ɗ

ora zancen.

"Jafsee ne mafarin lalacewar rayuwata, bayan gurbacewar rayuwar tawa sai kuma ya guje ni, a

lokacin da ba ni da wata inuwa da zan fake sai ƙarƙashin lemarsa, ina ji ina gani ya janye lemarsa tare da

ɗ

aba mini kausasan zantuka da ba za su ta

ɓ

a shu

ɗ

ewa a ma'adanar taskace abubuwa da ke kwanyata ba."

Ta sauke ajiyar zuciya sannan ta

ɗ

ora da fa

ɗ

a

r "Na so Ja'afar fiye da tunaninki, na so shi fiye da ƙima ta yadda na iya yin biyayya ga umurninsa na bar umurnin mahaliccina, yau ga yar malam a rayuwar bariki duk silar wannan azzalumin bawa. Shin kina ganin ya cancanci yafiya?"

Sorfina ta girgiza ka

i tana tausayawa Mahee sannan ta ce "Tabbas Jafsee ya cancanci kowanne irin hukunci da kika yanke masa, yanzu me kike so a masa? Na yi miki alƙawarin ha

ɗ

a hannu da ke a cikin wannan aikin ko da zan ƙare rayuwata a gidan kaso, saboda na tsani mayaudari, ni

ma silar yaudarar nake fuskantar wannan rayuwar ƙasƙancin."

Ta matsa kusa da kunnen Sorfina ta ra

ɗ

a mata wani abu, suka kwashe da dariya tare da tafawa.

"Cab! Jafsee karyarka ta ƙare."

Ummu Inteesar ce

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login