Showing 27001 words to 30000 words out of 64639 words

Chapter 10 - Wata-Unguwa-Compelete

da dubansa ga Halima da ta dafe kirji da duka hannu biyu tana jiran nata sakamako. Ya ce "Ki je gida sai na neme ki tunda ke kam kin yada zuciyarki kare ya

ɗ

auk

a, sakinki ba shi da amfani domin har na gaji da kirgen sakin da na miki amma saboda rashin zuciya har yanzu kina zaune tare da ni."

Nan fa sauran mata biyun suka fara ƙumshe dariya, ba damar su fitar da ita a sarari yanzu abun ya shafe su, hakan ne ma

ya saka kowaccensu ta sulale zuwa

ɗ

akinta.

Yana gama bada umurnin ya shige

ɗ

akin Lantai ya kwanta.

Ita kuwa Mama Rakiya da baƙar zuciya ko mintuna biyar bata ƙara ba a gidan ta fice zuwa gidansu, yayin da Inna Halima ta yi biris da umurninsa ta share



ɗ

akinta ta yi zamanta. Dama shi da ita kar ta san kar ne.

Can zuwa ƙarfe 1:50 ya farka daga barci mai da

ɗ

in da ya sure shi. Ya nufo waje domin ya yi arwalla kasancewar kiran sallar azahar da limamin unguwarsu ya ranga

ɗ

a ne ya tashe shi.

Har ya

ɗ

auki

buta zai shige ban

ɗ

aki ya hango Halima kwance a tsakar

ɗ

akinta, mamaki ne ya turniƙe shi. A ransa ya ce 'Anyah! Wannan kanta

ɗ

aya kuwa? Wato ba ta je gidan ba? Ko da yake zata aikata, idan ban manta ba na sake ta ya kai sau goma amma duk a banza domin ba

inda take zuwa ta mayar mun da gida tamkar na tsohonta.'

Saurin shigewa ban

ɗ

aki ya yi, bayan ya fito ne ya nufi

ɗ

akinta domin ayi ta ta ƙare, duk da ya san cewa abinda zai yi shi ake cewa ihu bayan hari.

Cikin ha

ɗ

e fuska ya shiga

ɗ

akin yana fa

ɗ

ar "Ke

Halima wane irin kunnen ƙashi ne dake wai? Ba ki ji me na ce ba ne, ko ba ki ga yar'uwarki ta aiwatar da umurnina ba ne?"

Yar dariya ta yi sannan ta ce "Ayyah! Yi hakuri ai ban ankara ba ne, ko da yake ma ita nata saki ne dole ta tafi, ni kuma sakin ha

r ya zame mini

jiki, shi ya sa baya

ɗ

aga mun hankali, zama kuma daram domin a yanzu zaman yayana nake ba naka ba, na sha gaya maka wannan."

Ba ƙaramin hassali shi ta yi ba saboda haka ya afko mata kamar hadarin da ya ha

ɗ

u lokaci

ɗ

aya yake neman barƙewa

da ruwa........

*MARUBUCIYAR: SOYAYYAR MEERAH*

*YAR GANTALI*

*RIKICIN MASOYA*

*A SANADIN KAMA*

*RASHIN GATA (GAJEREN LABARI*

*HALITTAR ALLAH CE*

Ku biya biya ku

ɗ

inku ta wannan account

ɗ

in

Account name: Ruƙayya Ibrahim lawal

Account numb

er: 0431343346

Gt bank

Ko kuma ku turo katin waya (Mtn) wannan number:08109634202

Sai kuma ka yi screenshot ka tura shaidar biya ta wannan number: 08109634202.

Ga mutanenmu na Niger masu buƙatar saye zaku biya 400F ta wannan number :+2250748153903

ku kuma tura shaidar biya ta jikin wannan number +2250748153903

Ko da ku

ɗ

inka....

..

Ummu inteesar ce



*WATA UNGUWA*

*(Labarin game da wata hargitsattsiyar unguwa mai cike da abubuwa

n al'ajabi)*

*ALƘALAMIN RUƘAYYA IBRAHIM LAWAL (UMMU INTEESAR)*

*AREWA WRITERS ASSOCIATION*

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

12 July 2021

Free page 14

BABI NA SHA HUƊU

Da wannan tunanin Fa'ee ta rarumo wani guntun ice wanda ake ki

ra bakin wuta, ta yi kan Atika.

Sai da ta ware iya ƙarfinta ta laftawa Atikar shi a gadon baya.

Sai dai da alama matar bata ma san tana yi ba don ji ta yi tamkar susa ce Fa'een ta mata.

Lura da hakan ya ƙara tunzura budurwar ta juya baya da sauri tan

a waige-waige, can idonta ya yi tozali da wani madai-daicin dutse.

Cikin azama ta nufi gun tare da sanya duka ƙarfinta ta tallabi dutsen ta nufi gurin da Atika ke zaune kan ruwan cikin Mamanta.

Ba tare da tunanin komai ba, ta

ɗ

aga shi tare da kwab

ɗ

aw

a Atika shi a tsakar ka da iya ƙarfinta.

"Ah wayyo! Wayyo Allah!" Atika ta saki wata irin razananniyar ƙara.

A gigice ta saki wuyan Maman Fa'ee da take damƙe da shi ta saka hannun akai ta shafa.

A razane ta dawo da hannun saitin fuskarta tana kallon

jinin da ta shafo daga kanta, lokaci

ɗ

aya kuma tana jin ra

ɗ

a

ɗ

in raunin dake kan nata.

Lokaci

ɗ

aya ta dakatar da mamakin da take, ta gayyato mummunan ƙuduri zuwa zuciyarta.

Cikin baƙin nufi ta nufi Fa'ee ta janyo ta ta ha

ɗ

a su guri

ɗ

aya da Mamanta da t

a yi nasarar miƙewa daƙyar, ta gwara kansu guri

ɗ

aya.

Dukkanninsu suka saka ƙara a tare, a dai-dai lokacin da ita ma Atikan jiri ya fara

ɗ

ibarta, kasancewar sosai kanta ya fashe sai ambaliyar jini yake.

Bata da zabin da ya wuce ta ta sake su, tare da

komawa gefe ta fa

ɗ

i zaune rikicaa.

Ganin hakan ya saka a rikice tsamurarren mijinta ya je ya tallafo ta suka nufi waje.

Sauƙinta ma gidan nasu kusa da titi ne sosai, duk da sun shiga lungu, hakan yasa ba su sha wahala ba gurin samun Napep.

A nan su

ka nufi asibiti mafi kusa.

"Allah ya miki albarka Fa'ee! Duk da dai ban so kin saka kanki a wannan rigimar ba." Maman Fa'ee ta fa

ɗ

a tana kallon 'yar tata.

Murmushin ƙarfin hali Fa'ee ta yi ta ce "kada ki damu Mamana, ni ai bana tsoron rigima komai gi

rmanta. Ba ma yanda za'ayi na zuba ido ina kallo a cutar mun dake."

Ta ji da

ɗ

in kalaman 'yar tata sosai don haka ta kuma saka mata albarka tare da janta suka wuce

ɗ

aki don su huce gajiyar da Atika ta tara masu.

Sai a lokacin ne kuma 'yan kallon fa

ɗ

an

suka watse, kowa ya ci gaba da sabgar gabansa. Shamsiyya da Sakina da ta shigo gidan

ɗ

azu don siyen Abinci da Matar Garbe Kanuri ke siyarwa, ta tarar ana rigimar ta tsaya kallo suka ci gaba da tofa albarkacin bakinsu.

Shamsiyya ta kalli Sakina ta ce "U

hmm! Ke ai mu a gidan nan muna shan kallo, kuma mun tara kalolin mutane harda bara gurbi. Ko da yake renon marasa tarbiyya ai ba za a tsammaci ya yi ladabi ba balle kuma biyayya ga na gaba."

"Hmm! Ke dai bari Shamsiyya na so ace nan gidan nake, da kullu

m zan samu sababbin rahoto a bati ba sai na nemo ba. Allah ya shirya inda rabon shiryuwar, amma kam Allah ya wadaran reno irin wannan." Ta fa

ɗ

a cikin yanayi na taya ƙawarta neman rigima.

Duk abubuwan da suke fa

ɗ

a a kan kunnen Fa'ee, domin a saitin ƙofar

su Fa'een suke zaune.

Sai dai a karon farko ta yi masu damo kamar bata ji ba.

Shamsiyya da neman rigima da ta ga haƙarta bata cimma ruwa ba, sai ta sake jarrabawa a karo na biyu.

Riƙe ha

ɓ

a ta yi ta ce "To! Wannan addu'ar taki sai dai ace ameen k

awai, amma abun da kamar wuya wai gurguwa da auren nesa. Su O'O an yi asarar hali wallahi."

Dariya Sakina ta saka, itama Shamsiyyan ta taya ta sai ƙyaƙyatawa suke.

Nan fa Fa'ee ta cika fam, miƙewa ta yi da nufin ta je ta kacalcala mutuncinsu. Sai mam

anta ta dakatar da ita ta hanyar riƙe hannunta ta girgiza mata kai alamun A'a.

Sai dai ta riga ta zo iya wuya ta yanda ba ta jin akwai wani abu da zai iya dakatar da ita. Don haka ta fisge hannun daga riƙon da Maman Tata ta mata ta yi kansu gadan-gadan.

"Ku marasa mutunci! Har kun isa ku zauna a ƙofar fadata kuma ku zage ni? Kuna tunanin zan ƙyale ku ne?" Ta fa

ɗ

a cikin

ɗ

aga murya.

Basu ce mata ƙala ba sai kallonta da suka yi tare da bushewa da dariya.

Kukan kura ta yi tayo cikinsu, ta kuwa yi sa

'ar damkar wuyan Sakina ta miƙar da ita tare da shaƙe ta sosai. Cikin zafin rai take jujjuya idanunta da suka ƙara girma ta ce "Ke kuma jikar

ɗ

an ubayyu me ya sanyo bakinki a cikin sabgar gidanmu? Me ma kika ce? Ki ka ce Allah ya wadaran reno irin wannan k

o?"

Gyara tsayuwarta ta yi ta ƙara da cewa "Ba gwanda irin wannan renon ba da irin renon da kika samu? Munafunci da zugudidi duk ya ƙare a danginku, kifaye kawai masu cinye junansu."

Tuni idon Sakina ya raina fata don ba ta da ƙarfi sai kaifin baki,

ga ta siririya kamar iska zai

ɗ

auke ta. Sai wuƙi-wuƙi take da ido ta rasa mai cetonta.

Shamsiyya ce ta miƙe ta yo kan Fa'een da nufin tarewa ƙawarta fa

ɗ

an, nan fa Fa'ee ta fara fella mata lafiyayyen mari da

ɗ

aya hannunta kafin ta juyo ta

ɗ

auke Sakina da

kyakkyawan Mari sannan ta ingiza ta baya ta na fa

ɗ

ar "Ke idan na ce zan yi fa

ɗ

a da ke ma ba abunda zan tsinta don namanki ya mun ka

ɗ

an, me zan tsinta a wannan ƙashi, fice mana daga gida."

Ta karashe zancen da bada umurni.

Cikin hanzari Sakina ta bar g

idan ganin zata sha wuya a karon banza da wofi.

A nan ne kuma fa

ɗ

an ya koma tsakanin Shamsiyya da Fa'ee dama ko waccensu jiraye take da

ɗ

ayar, mussamman Shamsiyya da ta kasa manta abunda Fa'een ta mata a jiya.

Sun

ɗ

auki mintuna suna rigimar ba wanda

ya tamka su, can sai ga Jilde bafulatana ta shigo gidan da sallamarta.

Ganin abunda yake faruwa ya sa ta nufi gun tana fa

ɗ

ar "Assha! Assha!! Kai don Allah mi nene haka kuna yi? Don Allah ku yi hakuri bai kamata kuna fa

ɗ

a da zuna haka ba."

Jin hakan y

a saka Fa'ee da tsaurin ido ya mata yawa ta juyo a hasale ta ce "Ke don Allah Malama matsa daga nan! Dube ki, wai kin zo sulhu, ina ma ruwanki da mu ne? Dama Fulanin dajin nan idan kuka shigo birni kun fi kowa fi'ili."

Sum-sum Jilde ta ja ƙafafunta da s

uka yi sanyi ta wuce

ɗ

akinta tana matsar ƙwalla, duk da cewa kowa yasan Fulani da zuciya, amma ita Jilde bata son rigima ko ka

ɗ

an. Sai dai idan aka yi akasin baƙanta mata har ta yi zuciya to akwai matsala. To yau kan Fa'ee ta yi matuƙar

ɓ

ata mata rai tunda

har ta yi ƙwalla.

Da misalin ƙarfe 6pm Fa'ee na zaune kan kujera a ƙofar

ɗ

akinsu tana cin tuwo da miyar kuka ta jiyo jiniyar motar 'yansanda a waje.

Mamaki ne ya cika ta can ƙasa-kasa ta ce "yansanda kuma a layin nan? To me suka zo yi? Bari in yi

sauri in ƙarasa don kada kallo ya bar ni ta sha."

Da sauri-sauri ta ci gaba da cin tuwon. Ga mamakinta sai ta ji kamar jiniyar a ƙofar gidansu ake.

Kafin ta kai lomar ƙarshe sai ga 'yansanda Uku sun shigo gidan biyu mata

ɗ

ayan namiji, da alama shi ne

Ogansu.

"Wacece Fa'iza a gidan nan?"

Ogan Ya tambaya cikin murtuƙe fuska.

Nan take tsoro ya ziyarci Fa'ee ƙirjinta sai bugawa ya ke. Kafin ta bu

ɗ

i baki ta ce wani abu ya daka tsawa a karo na biyu yana maimaita tambayarsa.

Shamsiyya da ta fito ba

n

ɗ

aki yanzu ta nuna Fa'ee da yatsa ta ce "Gata can."

Nan suka nufi gunta ita kuma ta soma ja da baya, tamkar mara gaskiya tana kiran Mamanta. Ankwa suka saka mata a hannu tare da ingiza ƙeyarta zuwa waje.

Mamanta sai ihu ta ke tana fa

ɗ

ar "Ku sake mun

'yata? Me ta muku ina za ku kaita.?"

To fah! Jama'a Fa'ee a hannun kwalawa ko ya zata kaya?

Laifin me ta yi aka kamata?

Ya labarin Atika da mijinta anyah zasu haƙura da wannan aika-aikar da Fa'ee ta masu?

Ku dai ku ci gaba da biyo alƙamin

Ummu inteesar don jin ya zata kaya.

15 July 2021

*MARUBUCIYAR: SOYAYYAR MEERAH*

*YAR GANTALI*

*RIKICIN MASOYA*

*A SANADIN KAMA*

*RASHIN GATA (GAJEREN LABARI*

*HALITTAR ALLAH CE*

Ku biya biya ku

ɗ

inku ta wannan account

ɗ

in

Account na

me: Ruƙayya Ibrahim lawal

Account number: 0431343346

Gt bank

Ko kuma ku turo katin waya (Mtn) wannan number:08109634202

Sai kuma ka yi screenshot ka tura shaidar biya ta wannan number: 08109634202.

Ga mutanenmu na Niger masu buƙatar saye zaku biya

400F ta wannan number :+2250748153903 ku kuma tura shaidar biya ta jikin wannan number +2250748153903

Ko da ku

ɗ

inka....

..

Ummu inteesar ce



*WATA UNGUWA*

*(Labarin game da wa

ta hargitsattsiyar unguwa mai cike da abubuwan al'ajabi)*

*ALƘALAMIN RUƘAYYA IBRAHIM LAWAL (UMMU INTEESAR)*

*AREWA WRITERS ASSOCIATION*

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

22 JULY 2021

LAST FREE PAGE 15

BABI NA SHA BIYAR

Ganin Mahee

bata da niyyar ko motsawa domin ta yi nisa sosai a cikin barcinta, hakan yasa bisa ga tilas Umman ta haƙura da tayar da itan ta koma

ɗ

akinta ta zauna tana mamakin wannan barci haka. A ranta ta ce "Inta ta shi ai sai ta rama sallolin da bata yi ba, amma wa

nnan barci..."

Maheerah kuwa bata farka ba sai wajajen 12:30 na dare. Da salati a bakinta ta bu

ɗ

e idonta a hankali tana ƙarewa

ɗ

akin kallo.

Jim ta yi na

ɗ

an lokaci tana tuna abunda ya faru a yammacin ranar, da ƙarfi ta runtse idonta, wasu hawaye masu

zafi suka sirnano mata.

"Astaqfurrullah! Astaqfurrullah!! Astaqfurrullahil azim!!" Abun da take ta maimaitawa kenan kafin ta bu

ɗ

e idonta tana jin wani irin kunci da ya mamaye zuciyarta.

"Ka cutar da ni Ja'afar! Na

ɗ

auke ka a matsayin masoyi nagari, in

a yi maka kallon nagartaccen mutum ashe ban sani ba kura ce da fatar Akuya, ka zamo tamkar hankaka gabanka fari bayanka baƙi." Ta furta a hankali tana sauke ajiyar zuciya.

Wayarta ta janyo da nufin ta duba lokaci.

"Kai! Ashe haka lokaci ya ja ko sallar

Magriba ban yi ba?" Ta furta da yanayin mamaki ha

ɗ

e da takaicin halin da ta tsinci kanta a ciki.

Har zata ajiye wayar ta lura da misscalls

ɗ

in dake gaban wayarta, cire key

ɗ

in ƙaramar wayar ta yi tare da dubawa.

"Mtsww!" Ta ja wani dogon tsaki.

"Al

lah ya fika macuci kawai." Ta furta domin ganin kiran Ja'afar ne ta rasa.

Ajiye wayar ta yi sannan ta yunƙura daƙyar ta miƙe zuciyarta na mata zafi. Sai dai har zuwa lokacin jikinta baya da ƙwari ko ka

ɗ

an duk da cewa mayen ya sake ta.

A haka ta samu ta

rama sallolinta sannan ta kuma kwanciya duk da idonta ya bushe ƙyam bako alamar barci.

Daren a haka ta kwana har gari ya waye bata rumtsa ba sai saƙe-saƙe take a ranta.

Ta yankewa kanta hukuncin cewa ba zata sake

ɗ

aga wayar Ja'afar ba, haka duk abi

nda zai sake kusanta ta da shi ba zata yi ba.

Ko da yake har yanzu ba wai zuciyarta ta haƙura da Ja'afar

ɗ

in ba ne. Kawai tana so ne ya fuskanci girman kuskuren da ya aikata, sa'annan ita yar gidan Malamai masu daraja ce.

ASALINTA

MAHEERAH 'ya c

e ga Malam Isah Saminu Kaita, Malam Isah haifaffen ƙauyen Kaita ne a cikin jihar Samburi dake ƙasar ta su.

Mahaifinsa ya kasance shararren Malami ne a ƙauyen nasu, su biyu ne kacal a gurin mahaifinsu daga shi sai ƙaninsa Sa'adu, sun ta so a ƙarƙashin kula

war malamin addini saboda haka suka kasance masu tarbiyya da ilimi sosai, da suka fara tasawa sai suka fara taya mahaifinsu aikin nasa na karantarwa a makarantarsa dake ƙofar gidan nasu. Kwanci tashi har su ma suka zama manyan Malamai da har suka so su zar

ta Mahaifin nasu.

Watarana kawai sai suka wayi gari da gawar Mahaifin nasu. Mutuwar ta ta

ɓ

a su sosai, bayan rasuwar mahaifin wani sirri ya bayyana a gare su cewa 'yan uwansa Malamai ne suka jefe shi saboda suna hassadar

ɗ

aukakar da ya samu.

A lokacin

sun ƙaryata wannan maganar a zahiri domin cewa suka yi "Ba wanda zai mutu sai in har kwanansa sun ƙare dama, kuma Allah ya fa

ɗ

a a cikin alƙur'ani 'Kullu nafsin za'ikatul maut.'" don haka suka rufe wannan babin.

Sai dai wani abunda jama'ar garin da Mala

m Sa'adu ba su sani ba, wannan maganar ta tasirantu sosai a cikin zuciyar Malam Isah har ta

ɗ

arsa masa tsoro. Dalilin kenan da ya sanya ya gayawa

ɗ

an uwansa cewa shi zai matsa zuwa gari na gaba domin ya ci gaba da ba da karatu, sa'annan ya ƙaro ilimin zama

n rayuwa domin shi ilimi kogi ne. Dama 'yan magana sunce zama guri

ɗ

aya tsautsayi ne, kuma ma ace kullum mutum yana zaune guri

ɗ

aya tamkar kifin gwangwani?

Ba don Malam Sa'adu ya so ba a haka ya haƙura ya na ji ya na gani yayansa ya

ɗ

auke matarsa da

ɗ

ansa suka bar gari.

Shi kanshi Malam Isah bai san inda ya nufa ba, kawai dai ya yanke idan ya je tasha duk sunan garin da ya fara ji can zai nufa.

Garin MAMBIYA ya fara cin karo da sunansa, hakan yasa ya nufi can kamar yanda suka yi alƙawari da zuciy

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login