Showing 30001 words to 33000 words out of 64639 words

Chapter 11 - Wata-Unguwa-Compelete

/>
arsa.

Bayan saukarsa garin sai ya nemi gidan haya a wata unguwa mai suna Bashal a nan ya fara zama shi da matarsa da

ɗ

ansa

ɗ

an shekaru 8.

Ganin zama a haka baya yi ya saka ya fara ta

ɓ

a kasuwanci da 'yan ku

ɗ

in da yayo guzurinsu daga ƙauyensu.

Baya

n shekaru biyu ya koma ƙauye ya tattare sauran kadarorin da suka rage masa ya siyar ya ha

ɗ

o ku

ɗ

in ya dawo MAMBIYA ya siyi gida a unguwar Garwa.

Lokacin Matarsa A'isha da yake kira Indo tana da ciki wata Takwas, suka tattare suka koma Unguwar ta Garwa.

Bayan wata

ɗ

aya da tarewa Matarsa ta Haifi 'yarta mace santaleliya, duk da cewa duk kamannin Mahaifinsu suke

ɗ

ebowa amma jinjirar har ta so ta zarta shi a kyau.

Ranar suna yarinya ta ci sunan Maheerah 'yan'uwan Umma da Baba duk sun zo daga ƙauye. Baya

n gama shagalin suna da kwana biyu suka koma gida.

A taƙaice dai haka Malam Isah da Indo suka ci gaba da renon yaransu (Sadiƙu da Maheerah) cikin kulawa da tarbiyya har zuwa lokacin da suka zama matasa.

Malam Isah da ya ga ba zai iya haƙura da harkar

karantarwar ba duk da a yanzu tsoro take ba shi, sai ya je gurin wani Malami mai makarantar Allo a unguwar ya shaida mishi buƙatarsa.

Ba musu Malam Hadi ya Amince da wannan buƙatar, da yake duk harkar cu

ɗ

e ni in cu

ɗ

eka ce, washe garin ranar Malam Isah

ya fita da dare lokacin da Malam Hadin ke yiwa magidanta karatu. A ranar tare suka bada karatun.

Malam Hadi ya sha mamakin ganin irin baiwar Malam Isah ta karatu da fasahar shi ta iya sarrafa harshe, har ya zarta shi a komai, dalili kenan da ya saka har

ya ba shi shawarar ya kafa tashi makarantar.

Bu

ɗ

ar bakin Malam Isah sai cewa ya yi "A'a Malam Hadi ruwan da ya dake ka fa shi ne ruwa, ban ga dalilin da zai saka in kuma fa

ɗ

awa tarko ina ji ina gani ba. Ka dai bari in taya ka kawai, duk ladar

ɗ

aya ce ai

."

Yanzu haka a can makarantar yake ci gaba da karantarwa. Ɓangaren iyalinsa kuwa alhamdulillah, ilimi na addini suna da shi dai-dai gwargwado, Bokon ma da ya tarar ana yi a birnin bai yi ƙasa a gwuiwa ba ya saka yaransa. Yanzu haka Sadiƙu yana Jami'a,

shekarunsa 28 a rayuwa. Sai Maheerah da take Ss3 shekarunta 18.

*Back to story*

Wasa-wasa sai da aka shafe kusan sati Ja'afar yana kiran Mahee a waya bata

ɗ

auka, ga shi ya riga ya yiwa kansa alƙawarin ba zai koma gidansu ba, har zuwa lokacin da murad

ansa akanta za su cika.

Ganin bata

ɗ

aga waya ya saka shi fara tunanin mafita, sosai yake mamakin yadda Mahee ta iya wannan ƙarfin halin don kuwa baya tunanin zata iya tumbuke dashen sonsa mai ƙarfi da ya yi a zuciyarta.

Wayar Duddoo ya kar

ɓ

a ya kira

ta da ita, da har ya fara tunanin ko dai ta samu wata matsala ne a gida, amma ga mamakinsa sai ta daga wayar.

"Assalamu alaikum." Ta yi sallama cikin muryarta mai da

ɗ

in sauraro.

"Wa'alaikumus salam" ya kar

ɓ

a cikin muryarsa da yake ƙoƙarin sauyawa salo.

Bayan sun gaisa ta ce "Don Allah da wa nake magana?."

"Wani bawan Allah ne."

"Bawan Allah daga ina?" Ta kuma tambaya.

Murmushin takaici ya yi kana ya saki muryarshi ya ce "Hmm! Haƙiƙa na yi mamaki sosai yanda kika iya mantawa da muradin zuciyarki, har

kin manta alƙawarin da muka yi na cewa ba rabuwa a tsakaninmu duk rintsi?"

Cikin marairacewa ya yi zancen.

Sai da ta ji wani sanyi ya saukar mata a zuciya da ta fahimci shi ne, amma ta dake ta fitittike ta gaggaya masa maganganu, domin tana tsananin bu

ƙ

atar ya fahimci girman kuskurensa.

Ya ji matuƙar zafin maganganunta a ransa, amma ko alama bai nuna mata ba, haka ya yi ta lalla

ɓ

ata domin ya samu ya mayar da ita ruwa.

Da ta fahimci cewa tausayinsa ya fara dirar mata kalamansa na neman yin tasiri a

zuciyarta kawai ta katse wayar.

Sai dai kash! Aikin gama ya riga ya gama, domin kuwa bata ankara ba tuni yaudararrun kalamansa sun yi tasiri kuma sun samu muhalli a zuciyarta, ranar bata yi barcin kirki ba tunanin halin da yake ciki ne ya hanawa ƙwaƙwa

lwarta sukuni.

Washegarin ranar Mayenta ya zo gidansu tare da abokinsa Ma'eesh domin ya bata zance ko zata saurari Abokinsa.

*ZW*

amma a haka ta fatattake su da rashin kunyarta suka juya kowa ransa da ƙunci, a hanya suka ha

ɗ

u da Yayanta Sadiƙu zai

je gida.

Tsayawa ya yi ya miƙawa Irfan hannu ya ce "Assalamu alaikum, Mutumina an zo kenan?." Da murmushi a fuskarsa ya yi zancen.

Murmushin yaƙe ya yi bai ko tsaya amsa gaisuwar ba sai cewa ya yi "Eh yayanmu gani dai."

Ma'eesh kuwa sai aikin aik

awa Sadiƙu da Harara yake, ganin Irfan yana

ɓ

ata masa lokaci da wata gaisuwar banza da ya tsaya yi, kawai sai ya yi gaba abinsa.

Bayan sun gaisa ne shi ma Irfan ya wuce yanayin fuskarsa ba walwala.

'Da wata a ƙasa, tabbas tana ƙasa tana dabo, kai All

ah ya sa yarinyar nan ba halin banzan nata ta masu ba.' ya fa

ɗ

a a ransa domin ya lura da yanda Abokin Irfan

ɗ

in ke harararsa.

Dalilin kenan da ya saka ya yanke hukuncin ciwa Mahee mutunci idan har ya tabbatar da laifinta ne ya shafe shi.

Bayan kwana

Uku ranar wata Talata Mahee ta yi shirinta tsaf na zuwa makarantar Boko.

Da misalin ƙarfe 7:30 ta fito cikin Uniform

ɗ

inta sai ƙamshi take cikin hanzari ta fito daga

ɗ

akinta ta nufi

ɗ

akin Ummanta.

Da sallama ta shiga

ɗ

akin inda ta tarar da iyayen nata

suna karyawa.

Amsa sallamar Baba ya yi sannan ta durƙusa ta gaishe su, suka amsa.

Ƙ

ara kallon fuskarta Umman ta yi sannan ta ce "A'ah! su Mahee yau har da kwalliya? Lallai yau kina

ɗ

okin zuwa makarantar ko wani biki za'a yi a can ne?"

Murmushi ta

yi ta ce "A'a Umma kawai dai na yi ne."

"Ba za a hukunta ki saboda haka ba?" Baba ya kar

ɓ

e zance da jefa mata tambaya.

Fa

ɗ

a

ɗ

a murmushinta ta yi ta ce "A'a Baba insha'allah ba abinda za a mun."

Umma ta ce "Shi ke nan ga naki Kunu da kosan zauna ki

sha sai ki wuce."

Cikin ƙagara ta ce "Sauri nake Umma yau wani mugun Malami ne muke da first period bana so na makara."

"Shikenan a dawo lafiya." Umman ta fa

ɗ

a.

Baba bai sake cewa komai ba Hannu kawai ya saka a aljihu ya ciro ₦200 ya bata.

Hannu

na rawa ta kar

ɓ

a da sauri ta yi waje ta saka sandals

ɗ

inta ta fice cikin hanzari.

Wayarta dake maƙale a jakarta ta ji ta yi ƙara alamar shigowar saƙo, a soron gidan ta tsaya ta duba saƙon.

A bayyane ta ce "Uban azar

ɓ

a

ɓ

i kenan, ina hanya fa." Daga ha

ka ta yi gaba abunta.

Isarta Titi ke da wuya ta samu Napep ta hau "Dagarma zamu." Ta fa

ɗ

a tare da hawa bayan Napep

ɗ

in.

Cike da mamaki mai Napep

ɗ

in ya

ɗ

an waiwayo ka

ɗ

an ya ƙara kallonta, a'iya saninsa ba wata makarantar 'yan mata a unguwar Dagarma H

asalima kayan jikinta sun nuna asalin makarantar da zata.

"Am! Baiwar Allah ko dai Unguwar Saminaka kike so ki ce? Na ga makarantar taku a can take." Ya tambaya a cikin mamakin da bai sake shi ba.

Cikin fishi da zafin rai Mahee ta ce "Ina sane, Bawan

Allah idan ba zaka kai ni ba na sauka, gari da yawa....."

Gyara zamansa ya yi a mazauninsa ba tare da ya waigo ba ya ce "Allah ya baki haƙuri, zan je dama nema na fito."

Daga haka ba wanda ya kuma cewa Uffan a cikinsu har suka je Dagarman.

A ƙof

ar gidan da ta yi masa nuni ya faka. Nan fa ya ƙara cika da tsananin mamaki a ransa ya ce "Ikon Allah! Hali zanen dutse, sai ka ga mutum simi-simi kamar na Allah amma zuciyarsa cike take da datti. Ko da yake ƙaddara macece mara tabbas, haƙiƙa na tausayawa

rayuwar wannan yarinyar da ta fa

ɗ

a hannun 'yan bariki da ƙananun shekarunta....."

Yana tsaka da zancen zucin ya ji ta dungura masa ku

ɗ

i a gaban Napep

ɗ

in a

ɗ

an zafafe ta ce "Idan ka gama tunani sai ka

ɗ

auki ku

ɗ

in ka tafi."

Yana nan gurin har ta shige

gidan.

Kai tsaye

ɗ

akinsu Ja'afar ta shiga, wannan karon ma cike take da fargaba sai dai ta yanke a ranta zata iya yin komai saboda farincikin masoyinta.

Yana ganinta ya wangale baki "Sannu da zuwa 'yar boko kuma 'yar Malamai."

Dariya suka hau yi

su duka sa'annan ta zauna ba tare da ta ce komai ba.

"Babyna duk wanda ya ga shirin nan naki zai rantse da gaske makarantar za ki, to amma ya zaku kwashe da sauran yaran unguwa 'yan makarantarku da kuke dawowa tare?"

Sai da gabanta ya fadi da ta ji tam

bayar, domin ita kanta ta tabbatar akwai damuwa musamman idan aka yi rashin Sa'a yaya Sadiƙu ya biya

ɗ

aukarta kaman yanda yake yi wasu lokutan, amma sai ta dake ta kawar da tsoro sa'annan ta yi dariya ta ce "Manta da su kawai, yanzu dai ga ni na zo ya aka

yi?"

Daga inda yake zaune ya matso zuwa kusa da ita ya ce "Yawwa Babyna so nake ki zama wayayyiya kamar sauran mata, yanzu kai ya waye tuni an wuce waccan era kin ga dai ni ne zan aure ki sannan duk rintsi ba zan guje ki ba, ki yarda da ni."

Fara ja

da baya ta yi, yanzu kam ta tabbatar da cewa Ja'afar

ɗ

inta ya canza daga ainahin Jafseen da ta sani.

A haka sai da yasan yadda ya yi ya yaudare ta da yaudararrun kalamansa har ta kuma fa

ɗ

awa tarkonsa a karo na biyu, sai dai wannan karon al'amarin ya fi

ƙ

azanta domin ba a iya shaye-shayen kayan maye abun ya tsaya ba, sai da ya ja ta zuwa aikata

ɓ

arna mafi muni.

Bayan awa hu

ɗ

u Mahee ce ke tafe a galabaice fuskarta ta kumbura suntum, tafiya take kamar bata son taka ƙasa tsabar galabaita, abubuwane suka

ha

ɗ

u suka mata yawa, ga yunwar cikinta da ko ita ka

ɗ

ai ta ishe ta, ga

kuma zafi da ra

ɗ

a

ɗ

in zuciya da gangar jiki da take ciki, a haka ta ƙaraso kan Babban titi ta tare Napep zuwa gida.

Ko a cikin Napep

ɗ

in ba abunda take sai sauke ajiyar zuciya kallo

ɗ

a

ya zaka mata ka tabbatar ta ci kuka har ta ba Uku lada.

Hannu ta saka a jaka daƙyar ta ciro wayarta, ba tare da tunanin komai ba ta goge lambar Ja'afar da duk wasu saƙwanninsa, duk wani abu da ya kasance zai tuna mata da Ja'afar a ranar sai da ta goge sh

i daga wayarta.

A take ta ji ta tsani kanta da take zaune da Ja'afar kuma ta kasa mantawa da shi, har zuwa wannan lokacin so da ƙaunar da take masa ba abunda ya ragu a ciki.

Dama ta goge duk wani abu da ya shafe shi ne a ƙoƙarinta na tursasawa zuciya

rta tsanarsa da nisantar inda yake.

A haka har suka iso unguwarsu bata cikin nutsuwarta, ƙwaƙwalwarta duk ta hautsine.

Kai tsaye ta wuce zuwa gidansu tsabar damuwar da take ciki ta makantar da ita daga ganin magulmatan da ke zun

ɗ

enta a hanya.

Umma

ta sha mamakin dawowar Mahee a dai-dai lokacin da take da yaƙinin ba a tashi daga makaranta ba.

Ko da ta tambaya ma bata samu wata gamsasshiyar amsar da zata yarda da ita ba, duk da ta tabbatar ba lafiya

ɗ

in.

Ganin yanda Mahee ta shigo gidan tana ta

fiya a wawware ka

ɗ

ai ya ishe ta shaidar ba lafiya kuma hakan ya

ɗ

arsawa Umman fargaba.

"Shi ga

ɗ

aki ki zauna ina zuwa." Umman ta fa

ɗ

a ƙirjinta na lugude.

Bayan ta kaiwa Maheerah abinci ta ci ta bata magani, sa'annan ta shiga bincikarta da son sanin a

binda ya faru.

Wani irin matsanancin kuka Mahee ta fashe da shi hakan ya ƙara jefa Umman cikin Fargaba da son sanin abinda ke faruwa.

A ranar ba a kwana ba sai da Umman ta fahimci ƙaddarar da ta fa

ɗ

awa 'yarta.

Cikin matsananciyar damuwa ta shiga b

awa 'yarta taimakon gaggawa tare da lallashinta da kwantar mata da hankali, domin wannan ba lokaci ba ne na tuhuma, ko zagi da duka. Lokaci ne da zata taimaki rayuwar yarta gurin ƙoƙarin ganin ta farfa

ɗ

o da martabarta da ta rasa.

Duk wata uwa mai hankal

i abunda ya kamata ta yi kenan, domin duka da zagi ba abunda suke haifar wa sai dai su saka yaro ya ƙara fan

ɗ

arewa.

Cikin dasasshiyar murya Umma ta ce "Shalelena ki yi haƙuri yau

ɗ

aya ki zauna a

ɗ

aki bana son ki fito waje ko ka

ɗ

an domin kada Malam ko ya

yanki su fuskanci halin da ake ciki."

Tana gama fa

ɗ

a ta juya domin kuka na so ya ci ƙarfinta, ita ka

ɗ

ai tasan halin da zuciyarta ke ciki game da wannan mummunar ƙaddarar da ta sami 'yarta a yau. Duk da tafi zargin fya

ɗ

e aka yiwa yarinyar, tabbas kowaye

ta bar shi da fitar rana da fa

ɗ

uwarta, domin har gaban abada ba zata iya yafe masa ba.

A ranar haka Mahee ta wuni a

ɗ

aki cikin tsananin nadamar rayuwa, a ranar sai da ta yi nadamar zuwanta duniya. Ta kuma tausayawa mahaifiyarta matuƙa da ganin irin hali

n da ta shiga ciki.

A ranar ka

ɗ

ai ta ji ta yi nadamar sanin Ja'afar a rayuwarta, ta yi dana sanin wulaƙanta Irfan mai ƙaunarta da gaskiya. Shi ya sa aka ce abinda Babba ya hango yaro ko ya hau Rini ba zai hango ba.

A cikin wa

ɗ

annan ranakun na ƙunci d

a kanta ta lalibo number Irfan da tunda take a rayuwa bata ta

ɓ

a gwada kiransa ba, kuma ko ya kira bata

ɗ

agawa.

Cikin zumu

ɗ

i Irfan ya kai hannu ya latsa screen

ɗ

in wayar har hannunsa na rawa gun

ɗ

aga kiran nata.

Ta shi ya yi zaune akan gadon don zuwa

lokacin har ya shiga barci tunda dare ya riga ya yi ƙarfe 11:30.

Daƙyar kamar mai ciwon baki ta ce "Assalamu alaikum."

"Wa'alaikumus salam gimbiyata, dagaske ke kika kira ni ko mafarki na ke, irin wanda na saba?"

Cikin raunanniyar murya ta ce "Ni

ce, don girman Allah ka yi haƙuri ka yafe mun, na sani bana kyauta maka." Sai ga hawaye shaa! Yana bin kuncinta.

"Oh! No baki mun komai ba, ki daina samun kanki a damuwa bana so." Ya fa

ɗ

a cikin damuwa.

A haka ta yi ta ba shi haƙuri har zuwa lokacin

da ta kashe wayar don kanta.

Ranar bai yi barci ba sai da ya kira Ma'eesh ya sanar masa, haka ya kwana cike da tsananin murna.

Barcinsa ma barci ne mai cike da mafarkan Mahee.

Bayan wasu yan kwanaki sati biyun da Abba ya

ɗ

ibarwa Mahee sun cika, don

haka ya tuntu

ɓ

e ta da maganar.

Da kamar zata ce ta amince da auren Irfan sai dai tasan cutar da Irfan

ɗ

in ne zata yi ba zata iya zama da shi ba.

Don haka ta kara bawa Baba haƙuri akan ya ƙara mata lokaci.

TUBAN MUZURU

Abunda Umma da Abba basu s

ani ba tuni Mahee ta sake jiki da Ja'afar ta kuma komawa gurinsa, yanzu da kanta take zuwa, duk lokacin da ta yi shirinta zata je makaranta ashe ba makarantar take zuwa ba,

ɗ

akin Ja'afar take zuwa su aikata masha'arsu son ransu.

Duk ta gama sakankancewa

da cewa shi zai aure ta abun auren ne kawai ba shi da a yanzu. Duk lokacin da ta yi masa maganar aure abunda yake fa

ɗ

a mata kenan.

Watarana bayan fitar Mahee daga gida cikin shigarta ta makaranta, yaya Sadiƙu ya tare Napep suka bi bayanta.

Yana son

sanin inda take zuwa idan ta fito da shirin makaranta domin tuni ya tabbatar ba makarantar take zuwa ba, domin ƙawarta Safina ta same shi ta gaya masa cewa Mahee tafi ƙarfin sati biyu rabonta da makaranta. Domin ya tabbatar da hakan watarana ya je makarant

ar tasu da misalin ƙarfe goma na safe, Malamai da wasu daga cikin Ɗalibai suka tabbatar masa da hakan. Shi ya sa a yau ya yanke hukuncin bin bayanta.

Ga mamakinsa sai ya ga Napep

ɗ

in da take ciki ta nufi unguwar Dagarma. Ras kirjinsa ya buga da ƙarfi a

ransa ya ce 'ya Allah! Allah ya saka abunda zuciyata ke raya mun ba haka ba ne, me Mahee take yi a wannan unguwar ta 'yan bariki?'

Kafin ya gama zancen zucinsa suka ƙarasa shigewa unguwar, wani layi can ƙasa ya ga sun nufa.

Can bayan wasu mintuna Napep



ɗ

in ta tsaya ƙofar wani gida.

Leƙo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login