Showing 51001 words to 54000 words out of 64639 words

Chapter 18 - Wata-Unguwa-Compelete

/>
ɗ

aya. Ko a jiyan da muka ha

ɗ

u na dawo ne daga ziyarar wani

gayena."

Da mamaki Mahee ta ce "Taya kike yawon bariki da aurenki?"

Yar dariya Sorfina ta yi sannan ta ce "Fu'ad ba mijina ba ne kamar yadda kika yi tsammani shi ma zaman dadiro muke yi, wannan gidan da kika gani shi ya mallaka mini shi da kuma motoc

i guda biyu da nake hawa."

Maheerah ta saki baki tamkar gaula, "amma yar'uwa ke me ya sanya kika fara wannan harkar?"

Jin haka ya sa Sorfina ta dafa ta tare da fa

ɗ

ar

"Labari ne mai tsayi idan lokaci ya bada dama a gaba zaki ji, sai dai ki sani ni ƙa

ddara ce ta jefo ni a wannan harkar daga bisani da

ɗ

in ƙaddarar ya ratsa ni har bana so wannan ƙaddarar ta kauce mini."

Maheerah bata ce mata komai ba, sai ita ce ta sake cewa "Yanzu ki tashi ki yi break, ki kwanta ki ƙara hutawa gobe idan kin samu sau

ƙ

i sai mu je mall da boutique domin ki za

ɓ

i kalar suturun da kike son yin amfani da su. Shi kuwa wancan uniform naki sai ki bayad da shi wa masu buƙata."

"A'a yar uwa ina da bukatar uniform da jakata ta makaranta a kusa da ni, domin zasu kasance masu an

karar da ni ga abin da na fito nema duk lokacin da wani abu ya so ta shagaltar da ni."

Murmusawa ta yi ta ce "to ai shi kenan."

Maheerah ta ƙarasa kan dinning ta zuba lafiyayyen abinci tana ci, tana yi tana murmushi ita ka

ɗ

ai. Ko da yake tun da take

a rayuwa bata ta

ɓ

a yin lafiyayyen kari irin wannan ba, ita kanta ta san a yau ta fara more duniya.

Bayan ta ci ta ƙoshi ta koma

ɗ

akinta ta kwanta don ta yi jinyar jikinta.

Washegari Maheerah ta tashi garau sai wasu yan tabo da ba za'a rasa ba a fuska

rta, don haka bayan sun kammala ha

ɗ

a break fast sun ci sai suka shiga gyaran gidan. Da suka kammala ne kowaccensu ta koma

ɗ

akinta ta sheƙa wanka.

Bayan fitowar Sorfina daga wanka ta je

ɗ

akin Maheerah ta janyo ta zuwa nata

ɗ

akin ta bata ha

ɗ

a

ɗɗ

un mayukan

shafa da turaruka ta shafa tare da feshe jikinta da turarukan masu sanyin ƙamshi. Sannan ta shiga tsantsara mata kwalliya da kayan shafarta, ba ta wani cika mata fuska ba, ta yi mata kwalliya ne dai dai ita. Bayan ta gama mata kwalliyar ta bu

ɗ

e walldrop

ɗ

i

n kayanta ta za

ɓ

owa Mahee wasu fitinannun English wears riga da wando kalar fari da baƙi ta miƙa mata tana murmushi tare da cewa

"Sister gwada wannan mu ga ko zai miki?"

Ta kar

ɓ

a ta shige toilet

ɗ

in

ɗ

akin ta sako kayan. Ƙarar bu

ɗ

e ƙofar ban

ɗ

akin ya ja

nyo hankalin Sorfina ta tattare hankalinta kacokan kan ƙofar.

Maheerah ta fito tana takawa a hankali fuskarta

ɗ

auke da murmushi.

"Wow! Sister kin ganki kuwa? Kayan nan sun masifar amsarki, ke kyakkyawa ce sosai."

Ita ma ta maido mata murmushin san

nan ta ce "Na gode Sis."

Ɗ

an ƙaramin mayafi ta bata ta yane kanta da shi ya tsaya iya kafa

ɗ

a. Dama can Sorfina ta riga ta shirya har ta bu

ɗ

i baki zata ce wani abu sai wayarta da ke ajiye kan madubi ta hau ruri. Cikin hanzari ta

ɗ

auko ta ta

ɗ

aga tana fa

ɗ

ar "Eh dear we are ready, gamu nan."

Tana kashe wayar ta ja hannun Maheerah bayan ta

ɗ

auki jakarta ta kulle

ɗ

akunan sannan suka fita.

A compound suka tarar da ha

ɗ

a

ɗɗ

iyar motarshi har ya faka ta tare da bu

ɗ

e kofofinta, suna zuwa kawai shiga suka yi, y

a murza stiari sai ARG MALL shi ne babban mall na garin.

Shigarsu ke da wuya wani sauti ya ratsa kunnuwansu ana fa

ɗ

ar "London girl kina fire fa." Sorfina ta

ɗ

aga wa gayen hannu ba tare da ta yi magana ba. Kasancewar Fu'ad yana wajen mall

ɗ

in a mota yana

jiransu saboda yau fa

ɗ

in rai yake ji.

Suna cikin zagayawa ne idon wani Alhaji mai ji da dala ya sauka kan Maheerah saboda haka ya matso daf da ita har tana iya jiyo numfashinsa ya ce "Hi Baby! Kin min kyau, ya ko zamu jone?"

Juyawar da Sorfina zata

yi don ganin ko waye idonta ya sauka kan shi sai ta ja da baya tana zazzare ido tare da fa

ɗ

ar "Inah! Impossible, ba zan ta

ɓ

a bari hakan ta faru ba...."

Ummu inteesar ce

WATA UNGUWA

(Labarin game da wata hargitsattsiyar unguwa mai cike da abubuwan

al'ajabi)

ALƘALAMIN RUƘAYYA IBRAHIM LAWAL (UMMU INTEESAR)

AREWA WRITERS ASSOCIATION

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

7-1-2021

PAGE 24

BABI NA ASHIRIN DA HUƊU

"Shi kenan na shiganga

ɗ

i yau na san sai na fi gya

ɗ

a marka

ɗ

uwa a gidan nan ka cu

ce ni Alhaji Saminu."

Ta fa

ɗ

a tare da

ɗ

ora hannu a kai, tana ja da baya.

Baba ya ƙaraso hannunsa

ɗ

auke da bulalar wayar wuta ya shiga tsula mata ita.

"Hanifah tun muna shaida juna ki fa

ɗ

a mini uban da ya yi miki wannaan aika-aikar."

Ta kasa yin mag

ana sai ihu take yi, ƙarajinta duk ya cika gidan har ya janyo hankalin makwafta na kusa suka fara zagayowa don ganin meke faruwa, sai dai ashe Baba Mudi ya riga ya rufe ƙofar gidan daga ciki don haka ba su samu damar ƙarasowa ciki ba.

Ruwan ƙanƙara ya j

iƙa cike da ƙaramin bokitin roba su yake

ɗ

iba yana watsa mata sannan sai ya dake ta da bulalar hannunsa.

Kamar yadda kowa ya sani bulala tafi azaba a lokacin sanyi, duk kuwa da cewa a lokacin sanyi ya

ɗ

an ja baya amma haka ya ci gaba da azabtarshe ta da

ruwan ƙanƙarar yana maimaita tambayarsa.

"Na ce uban waye ya miki wannan cikin?" Ya fa

ɗ

a da

ɗ

aga murya.

Duk da cewa Inna da sauran yaran gidan yan mata duk suna nan, amma an kasa samun mai cetonta kowa ya sha jinin jikinsa sai kallon tausayi da suke B

inta da shi.

Da ƙyar ta bu

ɗ

i baki ta ce "Alhaji Saminu ne."

"Wace unguwa mutumin banzar yake? Ko da yake kira shi a waya kice ina nemansa. Don kuwa dole ne sai ya aure ki." Ya sauke yana huci tare da kafe ta da ido.

Tana

ɗ

agowa suka ha

ɗ

a ido jiki

na kakkarwa ta miƙe ta je ta dauko wayarta a

ɗ

aki ta tsaya ta kira shi.

Yana

ɗ

agawa ta fara magana cikin sanyi a ƙoƙarinta na

ɓ

oye damuwarta "Alhajina don Allah ka zo gidanmu da gaggawa ina nemanka."

"Meke faruwa ne sweet Hanee? Ko jikin ne ya motsa.

"

Zancensa na ƙarshe ya haska mata irin ƙaryar da ta dace ta yi don haka ta ce "Eh, ina cikin matsala zan mutu...."

"Ke fa nake jira, ko Ni sa'arki ne da zaki shanya ni?" Muryar Baba ta kawowa kunnenta ziyara dalili kenan da ya saka ta yi saurin kashe

wayar tare da fita jikinta na rawa kamar an ka

ɗ

a mazari.

"Bab.... Baba na kira shi yanzu zai zo." Ta fa

ɗ

a a ranta kuma tana addu'ar Allah Ya Sa ya zo, domin bata da tabbacin hakan.

Bayan zuwansa ya yi sallama Baba ya fita yana cika da matsewa tamkar

kwa

ɗ

on da ran shi ya

ɓ

aci. Yana yin tozali da shi ya ce "Kai ne Alhaji Saminu?"

Ya gya

ɗ

a kai alamar eh cikin mamakin wannan dattijon.

Eh Ni ne sannu da fitowa."

Ya mika masa hannu da nufin gaisuwa.

Tamkar wanda aka miƙowa ice mai ci da wuta haka baba y

a yi saurin janye hannunsa yana fa

ɗ

ar

"Na saka ta kira ka ne don na shaida maka cewar ka turo a neman maka aurenta cikin kwanakin nan a rufawa juna asiri."

A razane ya

ɗ

ago idanunsa masu kama da curin ƙuli ya ce "Ban gane ba? Wai Ni ne zan auri Hanifah

?"

"Ƙwarya kuwa, kai ka da ce da aurenta."

"Allah Ya sawwaƙe ba da Ni ba gada a hurumi, auren kilaki cab."

Baba Mudi kuwa duk da yawan aibata ya'yan nasa da yake da yi musu ba ki, jin wannan kalmar ta baƙanta masa rai tare da fusata shi.

"Idan ba

ka aure ta ba wa zai kula maka da wancan shegen cikin naka?"

"Ciki kuma?" Ya fa

ɗ

a a

ɗ

an razane sannan ya

ɗ

ora "Ta dai fa

ɗ

a maku inda ta samo abinta to ko da yake abu ga motar haya taya za'a iya ganewa."

Ya fa

ɗ

a yana yar dariya, baba ya

ɗ

aga murya ya

kira Hanifah, tana fitowa ya nuna mata Alhaji Saminu da hannu "Ba wannan ba ne?"

Suna ha

ɗ

a ido da shi ya maka mata wata uwar harara tare da kallon tsana ta yi saurin sunkuyar da kanta ƙasa tana fa

ɗ

in "Shi ne."

"To kin ji ya ce ba na shi ba ne? Gidan

uban wa kika samo?."

"Wallahil azim shi ne Baba bana kula kowa sai shi."

"Karya kike munafuka, Ni dai kike son jaji

ɓ

awa don kici arziki ko da yake ance inda fata tafi taushi can ake mayar da jima. Ni kin ga tafiya ta daga yau kada ki ƙara nuna kin Sa

nni ko da a hanya muka gamu."

"Zaka ga abin da zan maka maci kawai." Baba ya fa

ɗ

a.

Alhaji ya bushe da dariya ya ce "Akan wannan kucakar yar taka kake fa

ɗ

a mini haka? Kasan kuwa Ni waye? Kai baka da ku

ɗ

in da zaka yi Shari'a da ni, sannan ina son ka ƙ

ara sani ba Ni da alaƙa da wannan shegen jikan naka, idan ka sake ka taro fa

ɗ

a da Ni zan iya

ɓ

atar daku baki

ɗ

aya ma."

Yana gama fa

ɗ

a ya karkade babbar rigarsa ya yi gaba.

Nan fa Hanee ta yi mutuwar tsaye rana ta mamakin yadda Alhajinta ya juya mata

baya saboda wannan ƙaddarar da ta fa

ɗ

a mata a silarsa, sai da Baba ya daka mata tsawa sannan ta shige ciki tana kuka.

Kalaman Alhaji Saminu sun yi tsauri a gare ta ta kasa gasgata cewa yau shi ne wai yake kiranta da kucaka, kalamansa na baya ta tariyo t

a ha

ɗ

a da wa

ɗ

anda kunnenta suka jiye mata

ɗ

azu ta

ɗ

ora a sikeli domin ta gano wanne ya fi rinjaye, sai dai duk yadda ta kai da aunawar ta kasa gasgata cewa kalaman da ya furta a gare ta yau sune ainahin matsayinta a zuciyarta wa

ɗ

ancan duk yaudara.

'kena

n yana nufin ya ci moriyar ganga zai yada korenta? Ina ba zai yiwuwa sai na nuna masa cewa ni kilaki ce kamar yadda ya fa

ɗ

a, duk rintsi sai na haife masa shegen cikinsa kuma na kai shi har wurin wanda baya son labarin ya jewa, sai na ruguza farincikinsa ka

mar yadda ya ruguza nawa.'

Haka ta ci gaba da saƙe-saƙe tare da zallar nadama mara kwatantuwa.

Ba yadda Inna bata yi ba akan ta zubar da cikin ta ƙi amincewa, a haka ta shafe watanni tara cikin zallar uƙuba da take sha a gidan bayan laulayin da take

fama da shi, ga gulmar mutanen unguwa duka ta jure don cika muradin zuciyarta.

Bayan shafe tazarar wadannan watannin ta haifi yarta mace mai kama da ita sak, sai dai kana ganin jinjirar zaka san ba a raini cikinta cikin wadata da kulawa ba domin duk jik

inta a jeme yake kamar yadda mahaifiyartata take a jeme.

Ranar da Hanee ta haihuwa Inna ta sha kuka ta yi istaqfari mara a musamman lokacin da ta

ɗ

ora idonta akan jinjirar kuma ta tuna ta hanyar da aka same ta.

'Ba shakka wannan duk sakacina ne, da ba

n biyewa don zuciyata na aikata alfasha a baya ba da girman wannan kuskuren dana aikata bai bibiyi zuri'ata ba, kaicona ni Luba.'

Haka Hanee ta ci gaba da renon yarta cikin tsana da tsangwama da kyarar mutanen unguwa har lokacin da yar ta cika watanni b

iyar a duniya.

Watarana ta saci hanya da sunan zuwa gidan a miniyarta bata zame ko'ina ba sai gidan Honourable Tasi'u mai akwai, tana zuwa ta nemi maigadi ya mata iso gun mai gidansa. Lokacin kuwa kamar ta kintata Alhaji Saminu na gidan aka mata izinin

shiga.

Da sallamarta ta shiga har tsakiyar harabar gidan sai gasu sun fito bayan ta gaida honourable Tasi'u ta fara magana ba tare da kallon Alhaji Saminu dake gefe cikinsa ya duri ruwa ba.

"Ina wuni Alhaji." Ta gaida shi cikin ladabi.

"Lafiya qlau

amma ban waye ki na baiwar Allah."

"Haka ne Alhaji, na hannun damanka bai ta

ɓ

a ha

ɗ

a mu ba ne shi ya sa, yau ga ni na zo gare ka...."

Kafin ta kammala rufe baki Alhaji Saminu ya kalli ogansa ya ce "Ya haj Ni zan tafi tun da mun gama magana..."

"Ka

na tsoron na fallasa asirinka ne a gurinsa? Idan wannan ne Gara ka tsaya don ko tafiya ka yi abinda zai faru kenan." Ta masa murmushin mugunta.

Honourable ya ci gaba da binsu da ido, ta yi murmushi tare da kunto yar dake bayanta ta ce "ranka ya da

ɗ

e na

zo kawo maku jinjirarku ne, na ga tun lokacin da aka haife ta baka ziyarce ta ba da alama Abbanta bai sanar da kai wanzuwar ta a duniya da silar hakan ba."

"Bangane ba baiwar Allah me kike son cewa ke matar Saminu ce?"

"Ko

ɗ

aya, sai dai ni uwar

ɓ

oyay

yiyar yarsa ce?"

"Kin saka Ni a duhu fito mini a mutum yarinya."

Nan take ta fashe da kuka sannan ta fara labarta mi shi tun lokacin haduwarsu ta farko da Alhaji Saminu har zuwa yau.

Alhaji Saminu ya soke kai ƙasa lokacin da uban gidansa ke tambay

arsa "Shin abinda wannan yarinyar ta fa

ɗ

a gaskiya ne?"

Ganin ya yi shiru ba amsa ya kalle shi cike da

ɓ

acin rai ya ce "Amma ka ba Ni kunya Saminu, Albasa bata yi halin ruwa ba da ba zata yi yaji ba. Ka sani cewa a duniya inda wani mutum da natsana yana

bayan mazinaci, amma ka yaudare Ni, a ƙarƙashin inuwar dukiyata kake fakewa kana aikata alfasha mafi girma. To ka sani daga yau zaka janye akan duk wani matsayi

da kake nema a ƙarƙashin ikona, kuma dole ka auri wannan yarinyar idan ba haka ba zaka yi biyu

babu."

Yana gama fa

ɗ

a ya juya zuwa ciki yana fa

ɗ

ar "Ka ba Ni kunya Saminu."

Hanee ta

ɗ

aga murya tana fa

ɗ

ar "Alhaji Ni fa ba inda zan koma da yar nan, ance mini kai ne tamkar mahaifinsa shi ya sa na kawo maka ita."

Tana fama fa

ɗ

a ta kunce goyon ta

kalli Alhaji Saminu ta sheƙe da dariya murya ƙasa-ƙasa ta ce "Wannan ka

ɗ

an kenan daga cikin tuggun ƙaramar kilaki, ka haddace wannan a daƙiƙiyar ƙwaƙwalwarka sauran na biye." Ta kalle shi wulaƙance ta juya ta fice daga gidan.

Ya kalli yar da ta ajiye a

kan tsakiyar gidan tana ta faman tsala ihu bisa ga tilas yasa hannu ya

ɗ

auke ta. Da yake rabonsa da Hanee tun ranar da ya je gidansu ya masu cin kashi, sai yau ya koma

ɗ

ora idonsa a kanta.

Murya ƙasa-ƙasa ya ce "Zaki ga sharrin alhazan bariki Hanifa, d

a ni kike zancen sai na ga bayanki matuƙar ina numfashi a doron ƙasa...."

Ummu Inteesar ce

WATA UNGUWA

(Labarin game da wata hargitsattsiyar unguwa mai cike da abubuwan al'ajabi)

ALƘALAMIN RUƘAYYA IBRAHIM LAWAL (UMMU INTEESAR)

AREWA

WRITERS ASSOCIATION

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

13-1-2021

PAGE 25

BABI NA ASHIRIN DA BIYAR

A ki

ɗ

ime Habibu ya cicci

ɓ

i 'yarsa ya fice daga gidan ba tare da ya kalli inda mahaifiyarta take ba.

Su na isa asibitin aka kar

ɓ

e ta da gaggawa aka s

higar da ita ciki tare da yin gwaje-gwaje a kan cutar da ke addabarta.

Bayan wani

ɗ

an lokaci likitan ya fito, sannan ya dubi Habibu "Biyo ni mu je office."

Fuskarsa na bayyanar da matsananciyar damuwa ya bi bayansa.

Bayan sun zauna likita ya kalle shi

cikin fusata "Wannan yar kuwa kai ne mahaifinta?"

Da mamaki Habibu ya gya

ɗ

a masa kai alamun tabbatarwa.

"Amma dai matar uba ke rainonta ko kuma a hannun dangi take?"

"A'a likita, tana ƙarƙashin kulawar mahaifiyarta ne, kuma a gidana." Ya amsa cike d

a ƙosawa da tambayoyin rainin hankali da likitan ke yi masa.

"Da mamaki kam, wace sakaryar uwa ce wannan?" Likitan ya furta da mamaki.

"Haba likita! Na biyo ka nan ne don na ji bayanin halin da yata take ciki ba don ka ci mini fuska ba." Ya fa

ɗ

a a

ɗ

a

n fusace.

Likitan ya saki fuskarsa ka

ɗ

an ya ce "Ka yi haƙuri bawan Allah, abin ne ya matuƙar fusata ni ta yadda har mahaifiyar yarinyar ta yi sake haka, har aka lalata mata rayuwar ya da ƙarancin shekarunta."

Ya numfasa sannan ya ci gaba, "Bincike ya

nuna akwai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login