Showing 9001 words to 12000 words out of 64639 words

Chapter 4 - Wata-Unguwa-Compelete

gano manufarta ya ce "Assha! Dawa bata yi nama ba kenan, to Allah ya kyauta yanzu yaushe za mu ha

ɗ

u?"

Murmushin takaici ta yi ta ce "Hajiyata ki manta da wannan maganar yanzu ko zama bana son yi saboda barazan

ar farkewa da cikina ke yi, amma idan na ji sauƙi zan kar

ɓ

a gayyata." Cikin raunanniyar murya take zancen.

Gano cewa tana cikin ra

ɗ

a

ɗ

i da zogin ciwo ya sanya shi yi mata sallama tare da alƙawarin aiko mata da ku

ɗ

in jinya.

Da Hanee tasan halin da ƙwa

ƙ

walwar Sofi ke ciki tabbas da bata wahalar da kanta gurin canza salon magana ba. Domin kuwa tuni Sofi ta fa

ɗ

a duniyar tunanin kyakkyawan saurayin da ta ci karo da shi kwana biyar da suka wuce. Idanunta sun kasa mantawa da kyakkyawar surarsa mai kayan kall

o kunnuwanta sun kasa mantawa da zazzaƙar muryarsa mai da

ɗ

in sauraro, muryarsa ta ci gaba da yi mata amsa amo a kunne "Ka da ki sake ha

ɗ

uwarmu ta gaba ta kasance haka domin komai zai iya faruwa."

Kyayataccen murmushi ta saki a fili ta ce "Koma me zai fa

ru a yayin ha

ɗ

uwa ta gaba, zan so zuwan wannan ranar."

Daidai lokacin da Hanee ta kashe wayar ta

ɗ

ago tana kallonta sake da baki. Ita dai tasan a zahiri su biyu ne a

ɗ

akin, to da wa Sofi ke magana? Ta kasa fuskantar inda kalamanta suka dosa.

A tsakar

gidan kuwa Inna ce kwance saman wata tsararriyar tabarma yara sun kewaye ta sai kukan yunwa suke mata, anan Sadik ya ce "Inna da kuna asibiti mun sha wuya sosai, Baba baya ba mu komai sai zaginmu da yake, Gidan Baba ƙarami Kawai muke zuwa a samana abinci

da dare kuma mu kwana nan tare da Baba. Ai dai ba za ku koma ba ko?"

"Me zai maida mu inda ba a san darajar

ɗ

an adam ba? Yanzu zamanin nan in baka da ku

ɗ

i mahaukacin kare sai ya fika ƙima a idon duniya." Ta furta da

ɗ

an yanayin damuwa.

Basma ta ce "I

nna gaskiya mu yunwa muke ji a ba mu abinci."

Murmushin yaƙe ta yi ta ce "Sai ku jira zuwan Baban naku tunda kun ga mai bayarwar ciwo ya kwantar da ita bare ta yi kitso ko lalle mu samu na abinci."

Kuka suka saka mata ta masu banza sai ma gyara kwanc

iyarta da ta yi.

Ana tsaka da haka ne Baba ya shigo gidan. Ko da ya samu labarin dawowarsu ya hanka

ɗ

a tsumman labulen cikin fushi ya tsaya ƙerere akansu.

"Ku 'yan iska tijararru! Wato ni kuke ƙoƙarin yiwa kisan kai a gidana ko? To yau zaku ga abinda

zan muku a cikin gidan nan."

Jin sautin Muryarsa ya razanar da su duka har ba su san lokacin da suka ha

ɗ

e da juna ba, kowaccensu ta yi wiƙi-wiƙi da ido.

Sun sani sarai ka

ɗ

an daga cikin aikin Baba ne ya kirawo Baba dan lami(ƙaninsa) ya jibgesu a banza

.

"Yau ni da kaina zan gwada sauran jarumtata akanku in har baku gaya mun wanda ya baku izinin yin dambe a cikin gidan nan ba."

Fita waje ya yi ya rarumo wata shar

ɓ

e

ɓ

iyar bulalar ice

ɗ

anya, ya yi kansu gadan-gadan yayin da Inna ta biyo bayansa tana ƙ

oƙarin dakatar da aika-aikar da yake son yi...

Ku biya biya ku

ɗ

inku ta wannan account

ɗ

in

Account name: Ruƙayya Ibrahim lawal

Account number: 0431343346

Gt bank

Ko kuma ku turo katin waya (Mtn) wannan number:08109634202

Sai kuma ka yi screen

shot ka tura shaidar biya ta wannan number: 08109634202.

Ga mutanenmu na Niger masu buƙatar saye zaku biya 400F ta wannan number :+2250748153903 ku kuma tura shaidar biya ta jikin wannan number +2250748153903

Ko da ku

ɗ

inka....

..

*WATA UNGUWA*

*(Labarin game da wata hargitsattsiyar unguwa mai cike da abubuwan al'ajabi)*

*ALƘALAMIN RUƘAYYA IBRAHIM LAWAL (UMMU INTEESAR)*

*MARUBUCIYAR: SOYAYYAR MEERAH*

*YAR GANTALI*

*RIKICIN MASOYA*

*RASHIN GA

TA (GAJEREN LABARI*

*HALITTAR ALLAH CE*



*AND NOW*

*WATA UNGUWA*

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

7 june 2021

Free page 5

BABI NA BIYAR

wata makekiyar tabarma ce Shimfi

ɗ

e a tsakiyar mayalwacin gidan, inda wa

ta rusheshiyar mata mai ƙiba sosai take zaune akai ta yi tamatela, wasu matan guda uku ne zaune a gefenta, da alama dai hira suke yi. Domin kuwa hankalinsu ya raja'a sosai gurin saurarenta.

Matar da za ta kai kimanin shekaru sittin zuwa da biyar a duniy

a ta ce "Kai jama'a lallai unguwar nan tamu ta Garwa kowa na abunda ya ga dama."

"Me ya faru kuma Iya?" Ɗaya daga cikin matan da ke zaune kan tabarma ta tambaya.

Iya ta ka

ɗ

a kai kamar kirki ta ce "Uhm! Uhmm!! Bari kawai Halima ashe ƴaƴan nan na Baba

Mudi lalacinsu da fan

ɗ

arewar su har ta kai sun fara neman rayukan junansu?"

"Wa

ɗ

anne yaran kenan ba dai Sofi da Maryam ba?" Matar da bata yi magana

ɗ

azu ba ta jefo tambayar cikin mamaki.

Iya ta gutsiri goronta ta tauna sannan ta ce "Allah ya sa ga ki

Mariya, ita Maryam

ɗ

in yaushe ta taso ma da har zata riƙa haka? Wa

ɗ

annan riƙaƙƙun 'yanmatan dai Hanifa da Safiya, baki san shekaranjiyan nan suka yi fa

ɗ

a kan ruwa ba har suna neman kashe junansu?"

"Ki bari don Allah iya! Ai bamu sani ba." Suka fa

ɗ

a gab

a

ɗ

aya.

Da kyar Iya ta miƙe tana fa

ɗ

ar "Wash! wash!! Jikin tsufa kenan dubi yanda na kasa tashi.

Can ta wuce ta

ɓ

ur, ta

ɓ

ur cikin tafiyarta mai kama data agwagwa, bata ma iya miƙewa duka a dudduƙe take tafiya tsabar ƙiba da kuma ciwon ƙafa dake damunta

.

Gun murhunta ta je tana iya wuta daga can ta juyo ta kalli su Mariya dake cikin jimami ta ce "Ai baku sani ba, Biba tana dab da suƙa Habibu ya tsinke sauran igiyoyi biyun da suka rage tsakaninsu, don ma yana ta haƙuri da ita."

"To ita kuma Bibar me

ta yi Iya?" Suka ha

ɗ

a baki gun tambaya.

"Ai ya fara gajiya da halinta ne na tara masa 'yanmata da samari da take, suna cika masa gida kamar ƴaƴan

ɓ

eraye, kuma suna cinye masa abinci. Ita kuma ga baƙar ƙazanta

ɗ

akinta kamar na jaka."

kwashewa suka yi

da dariya duka, Mariya ta ce "Ai gwanda ya taka masu birki kafin ta ja masa salalan tsiya, kin ga wannan yarinyar Sagira dake zama a gidan? Al'amarinta sai dai ayi kurum."

"Allah ko Mariya? ina ganinta kamar Saliha ashe tana ƙasa tana dabo, to ba mu m

u sha." Iya ta fa

ɗ

a yayin da take juyowa zuwa gunsu.

Mariya ta miƙe tsaye "ke dai a yi ta sha'ani kawai amma yaran zamani da kike ganinsu idonsu tsakar ka yake. Sagira 'yar bariki ce ta ƙarshe da kike ganinta nan simi-simi macijiyar sari ka noƙe ce."

Nan suka riƙe ha

ɓ

a suna ta mamaki da zaginta.

Mariya ta ce "Ni dai zan wuce gida kafin waccan munafukar ta dawo kunsan halinta dai."

Daga haka ta fice gidan cikin hanzari,ta bar su nan suna ci gaba da gulma da cin naman mutane unguwa har ma da na ƙeta

re.

Abba ne tafe a hanya ya ha

ɗ

u da Sagira tana tafe a hankali yanda kasan wata Saliha, in ka ganta sai ka rantse da Allah idan ka saka mata yatsa ba zata ciza ba.

Abba ne ya ce "Hajiya Sagira ina za'a haka?"

"Uhmm! Ya Abba ina wuni, wallahi gidan

Iya mai bakin Aku za ni, Inno ce ta aike ni gurinta."

Ɗ

an murmushi ya yi tare da yamutsa hargitsattsiyar sumarsa irin ta kangararrun yara, ya ce "Ok gidan wannan munafukar tsohuwar za ki kenan, To a dawo lafiya Allah ya sa kada ki tarar Ana gulmarki."

Yana gama fa

ɗ

a ya wuce abinsa, girgiza kai Sagira ta yi tare da wucewa a ranta tana cewa in dai Iya mai bakin Aku ce zata aikata, domin kaf Unguwar nan ba wanda ya ƙware a gulma kaman ita, ko Mamuda s/m Sarkin munafukan Afrika ya shafa mata lafiya a fa

gen gulma."

Haka ta wuce zuwa gidan. Tun daga soron gidan ta ja ta yi turus, domin abinda kunnenta ya jiyo mata, "Sagira kuwa ta lalata rayuwarta, ko da yake bata yas ba kan gado ta

ɗ

auko, lokacin ƙuruciyar mahaifiyarta ba abinda bata yi ba daga baya ne

....."

Kafin Iya ta gama rufe baki Sagira ta fa

ɗ

a gidan da gayya don ta ga ya za su yi idan suka fahimci ta ji.

"Assalamu alaikum." Ta fa

ɗ

a.

Da sauri suka

ɗ

ago suna kallonta, ko waccen su ta yi wuri-wuri da ido tamkar wanda aka kama yana sata. Ko

da yake meye marabar dambe da fa

ɗ

a?

Iya ce ta ƙaƙalo murmushi ta ce "Wa'alaikumus salam, A'ah! Sagira ke ce? Ya gida ya Maman taku da Kakarku?"

"Suna nan ƙalau." Ta bada amsa a takaice domin mamaki da takaicin halin dattijuwar ya mamaye ta.

"Madal

lah! Ya aka yi ne?" Iya ta tambaya.

"Inno ce ta aiko ni gunki, wai ki Sammata goro da 'yar taba, ta aika siye ba ta samo ba, shi ne tace tasan ba'a rasa nono ruga don haka za'a samu wurinki." Sagira ta fa

ɗ

a fuskarta ba yabo ba fallasa.

"Inno tamu, to

bari na

ɗ

auko mata." Tashi ta yi ta nufi

ɗ

aki, dai dai lokacin wani yaro ya shigo gidan a guje sai shessheƙa ya ke. "Mama Halima wai... Ki.. zo ga shi can Anas ya jefa Sabi'u cikin rijiya." Ya fa

ɗ

a muryarsa na sarƙewa tsananin tashin hankali.

Dafe ƙirji

ta yi tana fa

ɗ

ar "Innalillahi wa innailaihir raji'un! Na shiga tara ni Halimatu, mai wannan yaron yake so ya mayar mun da kansa tun yana ƙanƙani? Yaro baƙar zuciya sai kace kumurci?" Tana gama fa

ɗ

a ta fice daga dandalin gulmar ta su cikin hanzari ta nufi

gida don ganewa idonta abunda ke faruwa.

Tafiya take cike da tashin hankali, tun kafin ta isa kusa da ƙofar gidanta ta hango cincirindon mutane gurin sai hatsaniya ake. Isowarta gurin ya yi dai-dai da lokacin da Shu'aibu yayan Sabi'u ke fa

ɗ

ar "Tab! yau

akwai ƙaramin yaƙi a unguwar nan kenan, bari a fiddo shi in har ƙanina bai rayu ba yasin kai ma sai na jefa ka rijiyar nan in ya so in kun ha

ɗ

u can lahirar ku ƙarasa rigimarku."ya fa

ɗ

a ya na kallon Anas

ɗ

an shekaru goma.

Dai-dai lokacin aka janyo wanda

ya shiga rijiyar da igiya, yana goye da Sabi'u a bayansa. Jikinsa tsamo-tsamo da ruwa. A nan ya sauke shi bakin rijiyar dattijan gurin suka shiga duba ko yana raye. Bayan an matse ruwan cikinsa an ji shiru ba alamar ya na ko motsi, wani daga cikin mutanen

ya

ɗ

ago yana fa

ɗ

ar "Ina jin kamar wannan ruhin ta jima da barin gangar jikin da take maƙale a ciki."

Rufe bakinsa ke da wuya Shu'aibu ya yi ihu irin na 'yan daba ya rarumo Anas ba

ɓ

ata lokaci ya

ɗ

aga shi ya saita bakin rijiyar yana shirin wulla shi....

Ganin haka ya tsinkewa Halima duk wani jini dake gudana a jikinta, ta razana matuƙa, tsaye take guri

ɗ

aya ta zama tamkar mutum-mutumi?

Ku biya biya ku

ɗ

inku ta wannan account

ɗ

in

Account name: Ruƙayya Ibrahim lawal

Account number: 0431343346

Gt bank

Ko kuma ku turo katin waya (Mtn) wannan number:08109634202

Sai kuma ka yi screenshot ka tura shaidar biya ta wannan number: 08109634202.

Ga mutanenmu na Niger masu buƙatar saye zaku biya 400F ta wannan number :+2250748153903 ku kuma tura s

haidar biya ta jikin wannan number +2250748153903

Ko da ku

ɗ

inka....

..

Ummu inteesar ce

*WATA UNGUWA*

*(Labarin game da wata hargitsattsiyar unguwa mai cike da abubuwan al'ajabi)*

*ALƘALAMIN

RUƘAYYA IBRAHIM LAWAL (UMMU INTEESAR)*

*AREWA WRITERS ASSOCIATION*

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

9 June 2021

Free P 6

BABI NA SHIDA

"Daga yau ba na son ƙara ganinka a cikin gidan nan, ka ji dai abun da na gaya ma ko?"

Nura cikin raw

ar baki ya ce "Eh yaya na ji." Domin dai ya san halin Habibu duk da bai cika kula da abubuwa ba, amma duk ranar da ka shige masa hanci da gudundune tabbas zai fyatoka.

Sake masa hannu ya yi. Tun da Nura ya ji hannunsa ya samu 'yanci ba tare da

ɓ

ata loka

ci ba ya ranta ana kare.

Shi kuwa Habibun a zuciye ya ƙarasa gun da 'yarsa ke kwance cikin wani irin yanayi, ya saka hannu ya

ɗ

auke ta tare da sa

ɓ

a ta a wuya ya yi cikin uwar

ɗ

aka da ita ba tare da ya ko kalli Biba ba.

Biba da har a lokacin ta ƙasa m

otsawa, zaren tunaninta ya tsinke a daidai lokacin da ta kasa samawa kanta mafita, kallo

ɗ

aya zaka yi mata kasan a ru

ɗ

e take.

Da ƙyar ta yunƙura tana kama zaninta dake su

ɓ

alewa ta bi shi cikin

ɗ

akin tare da zama ƙasa kusa da ƙafafunsa yayin da shi kuma

yake zaune a kan gado.

Da ya so ya sanya duwatsu ya taushe zuciyarsa, sai dai yanayin tafasa da azalzalar da zuciyarsa ke masa sun hana harshensa dakatawa daga fa

ɗ

ar "Ke wace irin mata ce Biba? Gidan mijinki kika mayar matattarar marasa jin unguwa? Da k

uruciyarki da komai amma ki zauna ki na aikata aikin da ko wata dabba ba zata yi ba?"

Sadda kanta ƙasa ta yi, duk da ta ji zafin maganganunsa matuƙa, amma ta sani laifinta ne da ta kasa lura da lokacin dawowarsa tsa

ɓ

ar da

ɗ

in Hira, ga shi tana so ta

ɗ

ebo

ruwan dafa kanta, yau idan Habibu ya tsinka sauran igiyoyi biyun da suka rage ina ta dosa?

Tunawa ta yi da farkon zamansu bayan haihuwar Salma da shekara

ɗ

aya ta ta

ɓ

a yin Yaji zuwa gida, ko da Abbansu ya zo ya tarar da ita ya ji kuma meke tafe da ita s

ai ya ce "Biba ki tattara ki koma gidan Mijinki, ku ci gaba da rufawa juna asiri. a yanzu dai ba ni da mazauninki a nan gidan, wallahi kika sake kika kashe aurenki za ki gano cewar

ɗ

an kare dukiya ne."

Ai kuwa ta tabbatar da hakan bayan Abban na su ya t

abbatar da rabuwar auren, da kansa ya kora ta ya ce duk ma inda zata je ta je amma ba zata zame masa ƙaramar bazawara a gida har ta

ɓ

ata masa tarbiyyar ƴaƴa ba." Da ƙyar da si

ɗ

in goshi aka samu yan'uwansa suka lalla

ɓ

a shi ya bar ta ta zauna a gidan har zu

wa lokacin da Habibu ya mayar da aurensu, amma fa ta sha wuya a tsakankanin lokacin, domin an bautar da ita a gidan tamkar ba gidan ubanta ba....

"Biba wai ba da ke nake magana ba ne?"

Muryar Habibu ce ta tsinke mata tunanin da ta zurfafa a koginsa.

"Na...'am, yi haku...ri ban ji ba.. ne." Ta fa

ɗ

a muryarta na karkatsewa.

"Ki mayar da hankalinki a mazauninsa, ki nutsu sosai ki saurare ni Biba, na fara gajiyawa da irin abubuwan da kike mun, ban da Shashanci irin na ki ya za'a yi ki bari ƙato kama

r Nura ya shigo mun gida har ya yi rashe-rashe haka kamar

ɗ

akin tsohuwarsa, kuma a tsakiyar mata ma, kenan ke ce ke ƙara

ɗ

aure masu ƙugu suna abun da suka ga dama ko?."

"Yi haƙuri mai gida wallahi ban yi tunanin shigowar Nura nan gidan zai baƙanta ma ra

i ba, na ga shi

ɗ

an uwanka ne shi ya sa....."

"Dakata Biba! Idan shi

ɗ

an'uwana ne amma ai ba muharraminki ba ne ko? Nasan cewa shi jinina ne duk da ba ciki

ɗ

aya muka fito ba, amma ba hakan ke nuna zan bar ƙofar gidana sake ga kowanne ƙaton unguwa ba."

Rausayar da kai ta yi cikin wani irin ladabi da ko ita bata san tana da shi ba ta ce "Don girman Allah ka yi haƙuri mai gida insha'allah daga yau ba za a ƙara ba."

Jin hakan ke da wuya ya yi kwanciyarsa kan gadon tare da rungume yarsa ba tare da ya ce

mata kanzil ba.

Washegari tun ƙarfe takwas na safe Habibu ya fito da shirin fita, sai kuma ya tsaya cak yana ƙarewa ƙazamin gidan nasa kallo.

"Biba!" Ya kira sunanta da ƙarfi, da sauri ta fito gudun kar a kuma.

Ya dube ta ya ce "Don Allah kalli

gidan nan ki ga yanda ya yi dagaje-dagaje ga shara nan ko'ina kamar bolar cikin gari, wai ni kam sai yaushe za ki san ciwon kanki ki fara tsafta ne? Ita fa tsafta da kika gani tana cikin addini."

Bata ce masa komai ba kawai sai ta hau sosa bayan ƙeyart

a tana kallon gidan a ranta ta ce"kai wannan mutumin ya cika rigima, yau fa kwana biyar kenan da na yi shara ko sati ba a yi ba, amma yake fa

ɗ

ar wai gida ya yi datti, bayan ko shekaranjiya waccen Sofi tamun shara da ta zo."

"Ni zan tafi don Allah ki tab

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login