Showing 15001 words to 18000 words out of 64639 words

Chapter 6 - Wata-Unguwa-Compelete

rashin Ja'afar a kusa da ita wannan dalilin yasa ta

ɗ

auki hu

ɗ

ubar

da she

ɗ

an ke mata ta zuwa gidansu Ja'afar

ɗ

in.

Saboda haka ta gayawa Ummanta zata je duba jikin ƙawarta Zainab a unguwar Bashal. Umman ta yi yunƙurin dakatar da ita ta hanyar tuna mata yanayin da take ciki. Amma sai ta je ba komai ai ta samu sauƙi za ta

iya.

Da wannan ta samu ciyo kan Ummar har ta amince mata. Don haka a gaggauce ta yi shirinta cikin atamfa doguwar riga da

ɗ

ankwali ta saka Hijab, da sauri ta fice daga gidan gudun Baba ya riske ta.

A ƙofar gidan ta ja ta yi turus saboda ganin mayent

a da ta yi a tsaye, da alama ya jima tsaye a gun yana jiran

ɗ

an aike.

Nan take yanayin fuskarta ya canza daga na damuwa zuwa na tsananin fushi.

Yi ta yi kamar ba ta ganshi ba ta ra

ɓ

a za ta wuce kenan ya tare gabanta "Habah! Mahee ban cancanci irin wan

nan wulaƙanci daga gare ki ba, meye aibuna don na so ki?"

"Malam ka matsa mun daga hanya ina da gurin zuwa, in kai baka da abun yi." Ta fa

ɗ

a tana jan tsaki.

"Ina cikin damuwa Mahee pls ki taimaki wannan rayuwar da ta mace a kanki." Ya fa

ɗ

a a marairac

e kamar zai yi kuka.

Wani tsakin ta kuma ja tare da matsawa daga gefe tana yunƙurin wucewa ta ce "A halin yanzu damuwar da nake ciki ta ninninka wacce kai kake ciki,kuma silar wannan damuwar tawa kai ne, don haka ni zan tafi daidaita nawa al'amarin. In

ka so ka kwana a nan."

Daga haka ta wuce abinta, tana fita titi ta tari Napep sai unguwar Dagarma..........

*MARUBUCIYAR: SOYAYYAR MEERAH*

*YAR GANTALI*

*RIKICIN MASOYA*

*A SANADIN KAMA*

*RASHIN GATA (GAJEREN LABARI*

*HALITTAR ALLAH CE*

Ku biya biya ku

ɗ

inku ta wannan account

ɗ

in

Account name: Ruƙayya Ibrahim lawal

Account number: 0431343346

Gt bank

Ko kuma ku turo katin waya (Mtn) wannan number:08109634202

Sai kuma ka yi screenshot ka tura shaidar biya ta wannan number: 0810963

4202.

Ga mutanenmu na Niger masu buƙatar saye zaku biya 400F ta wannan number :+2250748153903 ku kuma tura shaidar biya ta jikin wannan number +2250748153903

Ko da ku

ɗ

inka....

..

Ummu inteesar ce

*WATA UNGUWA*

*(Labarin game da wata hargitsattsiyar unguwa mai cike da abubuwan al'ajabi)*

*ALƘALAMIN RUƘAYYA IBRAHIM LAWAL (UMMU INTEESAR)*

*AREWA WRITERS ASSOCIATION*

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

13 kune 2021

Free p8

BABI NA TAKWAS

A tsakiyar wani

ɗ

an madaidaicin gida ne na hango wata ƙatuwar tabarma an Shimfi

ɗ

a ta a tsakar gidan yara ne 'yan ƙanana ga su nan kamar ƴaƴan

ɓ

eraye a kan yawa, sai ƙiriniya wasu ke yi.

Daga gefe kuma masu

ɗ

an girman ne ke cin abinci

sun tasa kwano a tsaka sai rige-rigen ci ake.

Can Safiya ta yi saurin wawurar tarin shinkafa da Naman da ke gaban Na'eesha.

Na'eesha da saurin hasala ko tsayawa jin ba'asi ba ta yi ba kawai ta wanke ƙanwar tata da Mari.

"Lalalala! Ni kika mara?"

Cewar Sadiya yar 13y,

"An mare kin Ubanwa ya ce ki ci mun abincin gabana....?"

Kafin ta gama rufe bakinta ta ji saukar wani gigitaccen mari da ya ki

ɗ

ima ta, da sauri ta juya tana waige-waige ko za ta ga Gardin da ya mare ta, domin bata ta

ɓ

a tsammanin

wai Sadiya ce ta iya aikata hakan ba.

Ko da ta fahimci haka, sai ta harzuƙa ainun ta kama kan yarinyar ta maka da bango tana kai mata naushi.

Cikin hanzari Inna Halima ta jefar da butar hannunta ta yi gun da sauri ta ƙwace Sadiya a hannun Na'eesha ta

re da ture Na'eeshar gefe ta ce "Amma ke dai wannan yarinyar akwai halin banza, don zalunci haka kawai ki kama yarinya da bugu, ka ga shegiya mai kama da aljanu?"

"Ban haifi azzaluma ba, haka ban haifi shegiya ba ga shegiya nan a gabanki ita da ta tasar

wa zambo, kuma ita ta ja." Mama Rakiya da ke zaune a

ɗ

akinta tana jiyo su ta fa

ɗ

a.

Cikin masifa Inna Halima ta nufo ƙofar

ɗ

akin tana fa

ɗ

ar "Ke Rakiya ki fita idona in rufe, in masifa ki ke ji nafi ki iyawa yanzun sai mu yi namu, ashe ma kina jin su da y

ake kin ga yarki ce Babba shi ne kika zuba ido ana zaluntar 'yata?"

Wata ƙatuwar dariya Rakiya ta saki tare da fa

ɗ

ar "Yaya Halima kenan, kinsan ni ban cika shiga sha'anin yara ba kamar ke, barin su na yi mai ƙarfi ta ƙwaci kanta. Sannan fa

ɗ

a da ni ba da

ɗ

i yanzu zaki kirawa kanki ruwan da ba zaki iya tare su ba."

Habawa ko da Inna Halima ta ji haka sai ta harzuƙa ainun, nan fa su ka hau cecekuce dama kowa zuciyarsa a baki take.

Sosai suke musayar yawu kamar za su buga, yara masu wasa suka dakatar sa

i kallonsu suke, wannan na fa

ɗ

ar 'Innarmu tafi ƙarfi, wannan ya ce Mamarmu tafi zuciya, to ku bari dai mu ga wa za'a yiwa kaye." Haka yaran suke ta fa

ɗ

a a tsakaninsu.

Suna tsaka da haka ne Sakina('yar gidan iya mai bakin Aku) ta shigo gidan da sallamart

a ta zo siyen Lalle gurin Lantai(

ɗ

aya daga cikin matan gidan) sai dai ko da ta zo ƙofar Lantai a rufe hakan ya tabbatar mata da ta fita sai rigima da ta tarar Ana yi.

Talatu(matar gidan)da ke kwance a

ɗ

aki tana jin duk bidirin da ake, sai yanzu da ta ji

Sallama ta leƙo tana fa

ɗ

ar "Me kike so Sakina?"

"Am Lalle na zo siya.. ta fa

ɗ

a tana kallon

ɓ

angaren masu fa

ɗ

an.

Da alama gabaki

ɗ

ayan hankalinta yana gun masu rigimar tana

ɗ

aukar rahoto.

"Af wannan ne dama? To kawo ku

ɗ

inki na ba ki, ga shi ta bari a

guna."

Ba musu ta miƙa ku

ɗ

in lokaci

ɗ

aya kuma tana ci gaba da kallon dramar da ake a gidan.

Can Talatu ta miƙo mata lallen ta ce "Ga shi sai ki yi azama, da alama in kika tsaya kallon dramar gidan nan za ki kwana a nan ko kanki ya fa

ɗ

o." Tana 'yar d

ariya ta yi maganar tare da shigewa ciki abunta.

Sakina kuwa tafi mintuna biyar a gurin bayan ta kar

ɓ

i Lallen, sai da ta tabbatar ƙurar fa

ɗ

an ta lafa(duk da idan suka fara za su iya kwana suna yi.) Sannan ta fice zuwa gida sai sauri take kamar zata wuce

ƙafafunta. Alla-Alla take ta isa gida don ta fesawa uwar tata abunda yake faru a gidan Audu mai'iyali.

Da misalin ƙarfe takwas na dare Audu ne zaune a tsakar gidansa kan tabarma, da yake yanayin yau akwai damar sanyi, hakan ne ya ba shi damar zama waje

.

Mama Rakiya ce ta durƙusa a gabansa tare da ajiye masa kwanon abinci, da yake ita ke da girki a ranar.

A daidai lokacin ne Inna Halima ta zo ta zauna kan tabarmar tana fa

ɗ

ar "Ranka ya da

ɗ

e Barka da dare." "Yawwa Halima Barka dai ya gida ya yara?."

"Alhamdulillah!" Ta fa

ɗ

a tare da jefa hannunta cikin abincin da Rakiya ta ajiye masa a yanzu, don neman magana.

Ai kuwa ta samu abunda take so domin Rakiya ce ta ƙaraso gurin tare da ture ta tana fa

ɗ

ar "Malama bake na ajiyewa abincina ba, don haka w

allahi ba za ki ci ba." Malam Audu da har ya yanko loma zai kai baki ya dakata tare da kallon Rakiya ya ce "Miye haka ne Rakiya? Rashin son zaman lafiya ko me?"

"Malam baka ga ita ke neman fitina ba? Ga nata abincin can na saka mata me yasa ba zata ci b

a sai wannan?."

Karaf Halima ta ce "Ai na ji wannan yafi da

ɗ

i ne har da mai fa aka saka don gyara kwanon maigida."

Cikin Masifa Rakiya ta ce "Kinsan Allah yaya Halima ba zan bari ki ci ba, don ba girkinki bane kin zo kin zauna mun a Shimfi

ɗ

ar miji

na ƙyale ki."

Ganin lamarin na su na neman wuce gona da iri ya saka a kufule Malam Audu ya zube abincin hannunsa ya miƙe yana Fa

ɗ

ar "Shi ke nan Rakiya ga abincinki nan an bar maki, nima ba zanci ba, tunda abincin ma ba zaki bari na ci a kwanciyar hankal

i ba, ga shi nan ki

ɗ

auka ki yi ado da shi, Halima tashi mu je." Yana gama fa

ɗ

a ya karka

ɗ

e rigarsa ya juya. Da har zai shiga

ɗ

akin Halima komai ya tuna kuma sai ya yi kwana ya fita waje.

Duk da ba haka Inna Halima ta so ba, amma kuma ta ji da

ɗ

in hakan s

osai ko ba komai ta ƙuntatawa Rakiya, miji kuma ya goyi bayanta.

Ta sani zuwa yanzu Rakiya ta fahimci duk lalacewar matar fari ba a daina yayinta don ita ke da gida.

Malam Audu bai dawo gidan ba sai ƙarfe goma da rabi na dare. Yana shigowa ya leƙa

ɗ

aku

nan sauran matansa ya masu sallama, sannan ya shige

ɗ

akin Mama Rakiya dake kusa dana Inna Halima.

Dama kowanne

ɗ

aki daga cikin gidan

ɗ

aki

ɗ

aya

ɗ

aya ne, a ciki gado da kujeru da sauran tarkacen matan yake,

ɗ

akin ma ba mayalwaci ba, sannan ba wani wararre

n

ɗ

aki da aka tanada don yara. Gabaki

ɗ

aya a takure gidan

yake, saukar baƙi a gidan zai zama takura ga mai gida da yaran gidan saboda su ma ba su wadatu ba.

A yanda tsarin gidan yake idan Malam Audu yana

ɗ

akin Mama to ƴaƴan Mama za su rarrabu a

ɗ

akunan

sauran matan a nan suke kwanciya. Ga shi kuwa bangwayen

ɗ

akunan duka amanne suke, daga Kofar wannan sai ta wannan ba wata tazara a tsakani, ko me ake a

ɗ

akin wannan makwafciyarta takan iya jiyowa, ban

ɗ

aki

ɗ

aya suke amfani da shi su duka. A taƙaice dai tsar

in gidan bai hau turbar koyarwar manzon (s.a.w) ba.

Washe gari bayan fitar Malam Audu wajajen ƙarfe goma na safe, wasu daga cikin ƙananan yaran gidan ne ke ta kwarafniyar shiri zuwa makarantar Allo.

Attahiru (

ɗ

an Inna Halima ƙarami) ya matso kusa da

Mama dake famar daddaƙawa ƴaƴanta karatunsu kafin su fita makaranta, kamar dai yanda ta al'adanta. Ita ke yiwa yaran gidan bitar karatunsu domin duk a cikin matan ita ce kawai ta wadatu da isasshen ilimin muhammadiya.

Ɗ

urkusawa a gabanta yaron ya yi ya

ce "Mama ni ma yau ban iya ba, biya mun." Wani mugun kallo ta bi shi da shi.

Sannan ta ce "Dama fa kafi kowa zama daƙiƙi a cikin yaran gidan, kuma wallahi yau idan na maimaita sau biyu baka iya ba zaka gayawa mutanen garinku, dolo kawai."

Gya

ɗ

a kai yar

on ya yi cikin rashin damuwa da hakan kasancewarsa mai matuƙar naci game da karatun duk da bai da fahimta sosai.

Sai da ta karanta masa sau biyu sannan ta ce ya biya ta ji.

Ba musu ya hau karantawa, sai dai ya

ɗ

an kuskure ka

ɗ

an.

Har ga Allah Mama

bata yi niyyar yi masa komai ba, kuma tana jin da

ɗ

in yadda yake da nacin karatun a ransa,

ɗ

ago kan da za ta yi haka ta ga Inna Halima ta fito daga

ɗ

akinta, nan da nan abunda ta mata jiya ya fa

ɗ

o mata a rai don haka ta yanke hukuncin yin ramuwar gayya akan

ɗ

anta da ta fi so.

Sai ji kake kau! Mama ta kai wa Attahiru soko a tsakiyar kai.

A gigice yaron da bai fi shekara tara ba ya ƙwala ihu, bata damu da hakan ba ta kama kunnensa na dama ta mir

ɗ

e tana fa

ɗ

ar "Kai wai meyasa kai daƙiƙi ne dolo? Ko da yake

gado jini yake bi, mai yiwuwa danginku kwanyar kifi suka rayu da ita."

Cikin yanayi na tsananin

ɓ

acin rai Inna Halima ta yo kanta tare da ƙwace

ɗ

anta daga hannunta ta ce "Rakiya ki fita idona in rufe, meyasa ne ke jaka ce kullum idan ba ki ja abunda zai

ta

ɓ

a lafiyar jikinki ba ba kya jin Dadi?"

Hanka

ɗ

e yaron nata ta yi can gefe tana dubansa "Kai kuma mara zuciya tashi ka

ɗ

auki Allonka kabar gidan nan kafin na sauke zafin a kanka."

Miƙewa ya yi yana kuka don ya ji zafin fa

ɗ

uwar ba ka

ɗ

an ba. Ya ce "I

nna ai ban iya karatun ba, kuma wallahi in na je a haka Malam duka na zai yi, ki biya mun."

Tofah! Inna da ta san ba zata iya tayar da shi ba, saboda ita ma iya karatun sallah ta iya, shi ma dai sama-sama. Don haka ta daka masa tsawa. "Ni

ɓ

ace mun da ga

ni banza mara zuciya."

Ai Attahiru bai san lokacin da ya ja allonsa ba ya fece, domin tsawar ta razana shi.

Matan gidan ne suka bushe da dariya su duka. Mama ta ce "Ƙaryar iskanci, su o'o a dai koma makaranta ko a samu na koyar da yara masu tasowa."

Jin haka ya ƙara harzuƙa Inna ta yi kan Mama a zuciye ta kai mata bugu. Ba tare da

ɓ

ata lokaci ba Mama ta

ɗ

auko madai-daicin Allon da ke kusa da ita ta yunƙura daga zaunen ta yo kan inna tana fa

ɗ

ar "Ni za ki daka ki yi tunanin kin ci bulus? Ai ba zata

ta

ɓ

a sa

ɓ

uwa ba bindiga a ruwa." Nan suka hau yar tsere a tsakar gidan yara yanmatan da suka rage a gidan da sauran matan gidan sai dariyarsu suke.

Na'ila(Babbar yar Talatu) ta ce "Wato ainahin Tom and jerry ga su nan a gidanmu, wa

ɗ

ancan kwaikwayo ne." T

a ƙara bushewa da dariya.

A dai-dai lokacin Mama ta zo dab da Inna don haka ta here iya ƙarfinta ta kai mata rafka da Allon.

Tsayawa suka yi cirko-cirko kowa da ke tsakar gidan ya zaro idanu waje, a take gidan ya yi tsit kamar ba wani mahaluƙin da ke

rayuwa a gidan.

Mama ce ta fara dawowa daga duniyar firgicin da ta shiga ta yada Allon ƙasa tare da matsawa kusa da Malam Audu da kansa ke fitar da jini. "Wayyo na shiga uku, don Allah Malam ka yi haƙuri, wallahi ba haka na yi nufi ba tsautsayi ne ya f

a

ɗ

a kanka."

*MARUBUCIYAR: SOYAYYAR MEERAH*

*YAR GANTALI*

*RIKICIN MASOYA*

*A SANADIN KAMA*

*RASHIN GATA (GAJEREN LABARI*

*HALITTAR ALLAH CE*

Ku biya biya ku

ɗ

inku ta wannan account

ɗ

in

Account name: Ruƙayya Ibrahim lawal

Account numb

er: 0431343346

Gt bank

Ko kuma ku turo katin waya (Mtn) wannan number:08109634202

Sai kuma ka yi screenshot ka tura shaidar biya ta wannan number: 08109634202.

Ga mutanenmu na Niger masu buƙatar saye zaku biya 400F ta wannan number :+2250748153903

ku kuma tura shaidar biya ta jikin wannan number +2250748153903

Ko da ku

ɗ

inka....

..

Ummu inteesar ce



*WATA UNGUWA*

*(Labarin game da wata hargitsattsiyar unguwa mai cike da abubuwan

al'ajabi)*

*ALƘALAMIN RUƘAYYA IBRAHIM LAWAL (UMMU INTEESAR)*

*AREWA WRITERS ASSOCIATION*

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

16- june 2021

Free p9

BABI NA TARA

Tsaye take a ƙofar ban

ɗ

aki sai jijjiga ƙafa take tana ka

ɗ

a jiki da alama a m

atse take sosai amma tana jiran na ciki ya fito ne.

Can bayan kamar mintuna biyu ta fara magana kamar haka "Habah Iyan Hazze don Allah ka yi sauri ka huto in har ba burinka ka ga Marata ta yi bindiga ba ne."

Daga cikin ban

ɗ

akin Iyan ta ƙyaro zance "Gas

kiya kina da damuwa Jilde, yanzu uzurin nawa zan datse don kawai ki shigo?"

"Wannan dai siga hakki ne ko hanzin cikinka za ka kasayar ya ci ace ka gama, wallahi nan da minti

ɗ

aya in baka fito ba sigowa zan yi." Jilde ta fa

ɗ

a a kufule, cikin hausarta iri

n ta su ta Fulani.

Cikin gatse Iyan Hajje ta ce "Don Allah shigo abinki, ai dukkanmu mata ne kowa bisa ga uzurinsa."

Abinda Iyan bata sani ba Jilde bafulatana bata san gatse ba, ga shi a matse take kawai sai fa

ɗ

awa ta yi ciki faram-faram ta yi uzurin

da ya kaita, ba tare da ta kalli sashen da Iyan take ba. Kusan a tare suka fito, Iya na ta mamakin Jilde duk shekarunta ace bata san gatse ba?

Ko da yake a zahiri ba wai ta damu da yanda Jilden ta tarar da ita ciki ba ne, domin ita a nata ƙaramin tunan

in hakan ba komai ba ne tun da yake dukkansu mata ne, kuma ma abu ga gidan haya shi ya sa bata yi mata magana ba.

Tana fitowa ta nufi ƙofar

ɗ

akinta inda ta kasa sana'arta ta kayan miya, yara maza biyu da mace

ɗ

aya ta tarar suna jiranta a gun tana ƙaraso

wa

ɗ

ayan yaron ya ce "Iya a bani tumatur da salak na Hamsin."

Bata tamka shi ba, ta

ɗ

aga hannu tare da zaro wata cukurkuddar leda a saman rufin rumfar ta saka masa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login