Showing 33001 words to 36000 words out of 64639 words
kansa waje ka
ɗ
an ya yi yana leƙenta, "me nake shirin gani?" Ya furta da
ɗ
an ƙarfi lokacin da ya ga Ja'afar ya fito yana dariya ya bawa Mahee hannu sun tafa, tana dariyar ita ma.
Wani irin ra
ɗ
a
ɗ
i zuciyarsa ke masa k
afin ya yi nasarar saukowa daga Napep
ɗ
in tuni sun shige cikin gidan.
Da har zai je ya shiga gidan sai kuma ya fara tunanin ko dai zai jira ta ne ya ga minti nawa zata yi kafin ta fito? Yana so ya yi mata adalci ne shi ya sa ya gayyato kyakkyawan zato z
uwa zuciyarsa, bai sani ba ko abu zata kar
ɓ
a ta fito.
Can bayan mintuna 15 ya ga shiru kallon mai Napep ya yi "Bawan Allah don Allah jira ni ka
ɗ
an ina zuwa."
Lura da irin tashin hankalin da yake ciki ya saka mai Napep
ɗ
in bai ce uffan ba ya tsaya jir
ansa.
Shi kuwa ya nufi ƙofar, tun kafin ya ƙarasa ciki ya ga samari da 'yan mata kala-kala suna shige da fice cikin gidan, duk da cewa lokacin safiya ce sosai.
Hakan ya sa bai yi wata-wata ba ya kutsa kai ciki, shigarsa cikin gidan ya tabbatar da zarg
insa na cewa gidan yan bariki ne.
Nan fa ya tsaya wuƙi-wuƙi yana nemanta ya ma rasa wane
ɗ
aki suka shiga.
"Malam lafiya ka yiwa mutane tsaye ba magana?" Ya jiyo Muryar wani shaƙiyin a bayansa.
Ba tare da ya kalle shi ba ya ce "wata yarinya nake nema
bata jima da shigowa nan ba, tana sanye da uniform a jikinta."
Gayen na jin haka ya tabbatar da budurwar Jafsee ake nema don haka ya kuma jefawa Sadiƙu tambaya cikin gadara.
"Meyasa zaka zo nemanta a lokacin da take cikin holewarta da gayenta, ba ma
wannan ba meye matsayinta a gunka?"
Maganarsa ta farko ta mugun baƙantawa Sadiƙu rai amma akan tilas ya bashi amsa ko ya samu ya nuna masa
ɗ
akin.
A
ɗ
an zafafe ya ce "Ƙanwata ce nuna mun
ɗ
akin da suka shiga."
Jin wannan furuci na matashin nan ya sa
ka cikin fara'a gayen ya nuna masa daƙin, domin ya matsu ya ga ƙarshen Jafsee a gidan dama suna takun saka da shi, yasan yau ƙaryar Jafsee ta ƙare don da wuya ya tsira.
Sadiƙu bai yi wata-wata ba ya banke Kofar
ɗ
akin da suka kara ya fa
ɗ
a ciki kai tsaye
.
Tamkar mayunwacin zaki haka ya bayyana a gabansu lokacin sun riga sun sha kayen mayen nasu har suna tsaka da aikata masha'arsu.
Ƙ
afafun Sadiƙu suka hau rawa, ji ya yi kafufun nasa ba zasu iya
ɗ
aukarsa ba, a binda ya ga ni a yau ko a mafarki baya fa
tar ganin makamancinsa akan kowacce ya balle tilon ƙanwarsa.
Jikinsa ya hau
ɓ
ari, a take ya ji wani ƙarfi ya zo masa, gani yake idan ya bar Ja'afar a haka tabbas ya gama cutarsu. Dalili kenan da ya saka ya yi kan Ja'afar ya cakumi wuyansa, sosai ya shaƙ
e shi yana kai masa naushi ta ko'ina.
Jafsee kam ba baki sai kunne ya kasa ƙwatan kansa, ko ka
ɗ
an jikinsa baida ƙwarin da zai iya wani motsi yana ji yana gani sai jibgarsa ake yana ihu.
Ita kuwa Mahee tsabar kunya da tsoro sun saka ta kasa miƙewa daga
inda take jikinta sai kyarma yake kuka take sosai hawaye sai ambaliyya yake a idonta, a take sauran mayen da take ciki ya sake ta tsabar firgici, dama a ranar basu sha da yawa ba.
"Ke kuma Munafuka maciyiyar amana wacce bata kunyar ubangijinta ta shi ma
za ki shirya mu tafi." Ya daka mata tsawar da ta saka hantar cikinta ta ka
ɗ
a.
Iya firgici ta shige shi a ranar ba shiri ta miƙe ta hau kimtsa jikinta zuwa lokacin tuni 'yan kallo sun yiwa ƙofar dafifi.
Duddoo na ganin haka ya banke wasu gayu da suka
zo ganin ƙwaf ya fa
ɗ
a
ɗ
akin tare da ƙoƙarin ceton abokinsa.
"Malam ka sake shi mana, ya zaka samu mutum har
ɗ
akinsa kuma ka dinga dukansa?" Duddoo ya fa
ɗ
a yana ƙoƙarin cire hannun Sadiƙu daga wuyan Jafsee.
Cikin huci da
ɗ
aga murya Sadiƙu ya ce "Ba ru
wanka Malam, da kai ka zo ka tarar da wannan ƙaton yana yaudarar ƙanwarka me kake tunanin zaka yi? Ya zaka ji.?
Duddoo har cikin ransa ya tausayawa wannan bawan Allahn yayan Mahee, hasalima ita kanta Maheen tausayinta yake, amma ba yanda ya iya dole ya
kare Amininsa, hakan ya saka ya kawar da tunanin a ransa da cewa "Habah! Bawan Allah ka ga laifin ƙanwarka mana, ita ta kawo kanta fa, ko baka gani ba ne?"
Wannan zancen nasa ya saka ya saki wuyan Jafsee tare da fa
ɗ
ar "Gaskiyarka, ita ce mai asalin lai
fin don nan ba gidan ubanta ba ne, ita ta same shi." Ya na gama fa
ɗ
a ya damki hannunta tare da kaura mata wani lafiyayyen mari da
ɗ
ayan hannun nasa.
Dama tuni ta gama shiryawa, tana kuka ya ja hannunta tare da ficewa daga gidan gaba
ɗ
aya.
'Yan bariki
kam sai kallo suke, masu yiwa Jafsee dariya na yi masu tausayinta na yi.
Mai Napep har ya fara gajiyawa da jiran Sadiƙu sai kuma ga shi ya gani ya na nufo shi riƙe da hannun yarinyar.
Suna zuwa bai ce komai ba ya jefa ta bayan Napep
ɗ
in shi ma ya sh
iga..
"Bawan Allah mai da mu inda ka
ɗ
auko ni." Ya fa
ɗ
a cikin wata iriyar murya mai nuna tsantsan damuwa.
Har suka ƙarasa gida Mahee ta kasa
ɗ
agowa ta kalle yaya Sadiƙu saboda tsananin kunyarsa da take ji a yau.
Ko da suka ƙarasa gida Baba yana na
n bai fita ba. A tsakar gidan suka sami iyayen nasu, ingiza ta ya yi da ƙarfi ta fa
ɗ
a a gaban Shimfi
ɗ
ar Baba dake zaune.
"Meye ne haka Babba, ji mata ciwo kake so ka yi?" Umman ta jefa masa tambaya.
Baba bai ce komai ba sai binsu da ido yake.
Ciki
n muryar damuwa ya ce "Gata nan, na dawo muku da ita, daga yau ba zata sake yaudararmu da sunan karatu ba."
"Bangane ba Babba yi mana bayani." Cewar Umma tana kallon Sadiƙu dama haka take kiransa kasancewarsa
ɗ
an fari, bata fa
ɗ
ar sunansa.
Ajiyar zuci
ya ya sauke kana ya masu bayanin komai tiryan-tiryan.
Salati suka saka a tare, Baba ya miƙe a zafafe, har lokacin Mahee na sunkuye a gabansa ta kasa miƙewa, tabbas a yau bata da bakin da zata iya yiwa iyayen nata magana haka ba wasu kalamai da zata iya
kare kanta tunda an kamata dumu-dumu tana aikata zunubi mafi muni.
Wucewa Baba ya yi buzun-buzun ya
ɗ
auko bulalarsa ta doki da yake amfani da ita a makaranta ya yo kan Mahee yana ta dukanta, tana ihu.
Sai da ya tabbatar ya farfasa mata jiki sannan ya
haƙura, tsakanin Yaya Sadiƙu da Umma ba wanda ya yi yunƙurin dakatar da shi.
Zuwa lokacin wasu daga cikin maƙwafta na kusa da suka jiyo ihunta har sun zagayo don ganin meke faruwa.
Cikin tsananin
ɓ
acin rai ya fara magana "Kin zubar mun da ƙima da dara
jar da nake da ita a idon duniya, ashe ban gaya miki ki nisanci wannan shai
ɗ
anin saurayin naki ba amma kika ƙi? Ai ga irinta nan dama duk wanda ya ƙi ji ba ya ƙi gani ba, ga shi nan abunda ake guje mikin ya faru dake."
Ɗ
an dakatawa ya yi yana huci a han
kali kafin ya ci gaba "Kamar yanda kika aikata abinda kike so ba tare da tunani ko yin shawara ba, ni ma haka zan yanke miki hukunci ba tare da sauraren shawara ko yin wani tunani ba, ba zan zauna da gur
ɓ
atacciyar halitta ba a gidana ba zan bari ki ƙazanta
mun zuri'a ba....." Shiru ya yi ka
ɗ
an kafin ya dora
"Ki je na Kore ki daga gidannan, ko mai kama dake bana son ƙara gani, na fitar dake daga cikin zuri'ata ko bayan raina bana son wani ya alakantaki da jinina."
A tare Umma da yaya Sadiƙu suka zazzar
o ido. Cikin
ɓ
arin baki Umma ta ce "Haba Malam! Don Allah ka yi haƙuri ka da ka aikata abinda zaka zo ka yi nadama da ga baya."
"Kamar dai yanda na fa
ɗ
a bana neman shawarar kowa, haka bana neman taimakon kowa, duk kuwa wanda ya yi ƙoƙarin taimaka mata k
o da a cikin makwaftana ne ba zan ta
ɓ
a yafe masa ba."
Sai a lokacin Mahee ta harha
ɗ
o kalmomi daƙyar, tare da jan jiki ta matsa kusa da Baba ta dafe ƙafafunsa ta ce "Don girman Allah ka yi haƙuri Baba, na tuba, insha'allah ba zan sake ba kuma na maka alƙ
warin zan auri Irfan."
"Allah ya kiyaye Irfan da auren irinki, da kika bata rayuwarki da ƙarancin shekarunki, ki je kawai." Ya fa
ɗ
a.
Sai a lokacin Sadiƙu ya yi magana "Ina zata je Baba?"
"Ta je duk inda ta ga zata iya zuwa, yanzun ita ka
ɗ
ai ce bata
da dangi." Ya fa
ɗ
a
Nan fa Umma da yayan suka shi ga ba shi haƙuri maƙwafta na taya su amma fir ya ƙi haƙura.
Ganin haka ya saka zuciyar Mahee ta ƙeƙashe a take ta ji tsanar Baban nata, don haka ta yunƙura daƙyar, ba tare da cewa kowa ƙala ba ta juya
ta kama hanya da Uniform
ɗ
in a jikinta.
Umman sai faman kiranta take tana kuka sosai "Mahee! Maheerah!! Don Allah ki tsaya. Malam ka dakatar da ita don Allah....."
Ita kam ko juyowa bata yi ba ta fice daga gidan cikin ƙuncin zuciya.
More comme
nt more typing....
Tofah jama'a! Ina Mahee ta nufa.
Anyah wannan hukuncin da Baba ya yanke zai haifar masa da
ɗ
a mai ido kuwa?
Ku biyo alƙalamin UMMU INTEESAR domin jin ci gaban wannan ƙayataccen labarin.
25 July 2021
*MARUBUCIYA
R: SOYAYYAR MEERAH*
*YAR GANTALI*
*RIKICIN MASOYA*
*A SANADIN KAMA*
*RASHIN GATA (GAJEREN LABARI*
*HALITTAR ALLAH CE*
Ku biya biya ku
ɗ
inku ta wannan account
ɗ
in
Account name: Ruƙayya Ibrahim lawal
Account number: 0431343346
Gt bank
Ko ku
ma ku turo katin waya (Mtn) wannan number:08109634202
Sai kuma ka yi screenshot ka tura shaidar biya ta wannan number: 08109634202.
Ga mutanenmu na Niger masu buƙatar saye zaku biya 400F ta wannan number :+2250748153903 ku kuma tura shaidar biya ta jik
in wannan number +2250748153903
Ko da ku
ɗ
inka....
..
Ummu inteesar ce
*WATA UNGUWA*
*(Labarin game da wata hargitsattsiyar unguwa mai cike da abubuwan al'ajabi
)*
*ALƘALAMIN RUƘAYYA IBRAHIM LAWAL (UMMU INTEESAR)*
*AREWA WRITERS ASSOCIATION*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
10 Aug 2021
Page 16
BABI NA SHA SHIDA
DAWOWA DAGA LABARI
Bayan ficewar Baba Mudi daga gidan Inna ta koma kan tabarma
ta zauna tana jin zogi a idonta a bayyane ta ce "Wannan wace irin Zuciya ce gare ka Mudi? Ji yanda kake neman makantar da ni, baya ga wannan
ɗ
anyen aikin da ka yi kan ƴaƴana."
Su kuwa su Hanifa sai da suka tabbatar da ya bar gidan kafin su sake juna, k
owa ta koma makwancinta sai kuka suke ka
ɗ
an-ka
ɗ
an.
Ba ma kamar Hanee da take jin wata iriyar azaba tun lokacin da ya shau
ɗ
a mata bulala a saitin inda aka mata
ɗ
inki, Allah ma ya kare
ɗ
inkin bai walwale ba ai da bata ma san yanzu a wane hali take ciki ba
.
Inna ma tana can tana fama da kanta, bata sake ko leƙo su ba, balle ta ga halin da suke ciki, wannan fa shi ake kira haihuwar guzuma
ɗ
a kwance uwa kwance.
Suna nan a hakan Mankas ya shigo gidan ya sha ya yi Mankas, sai layi yake kamar zai kifa.
Bari zancen sallama don har ya manta yanda ake yinta, a haka ya nufi ƙofar
ɗ
akinsu Hanifa cikin Muryar maye yake fa
ɗ
ar "Ina wannan tantiriyar
ɓ
oyen? ki fito ki ban wani abu yau ko na tona asirinki a cikin gidan nan." Yana maganar ne yana ƙara kusantar
ɗ
aki
n.
Ras! Kirjin Hanee ya buga da ƙarfi a ranta ta ce 'Shike nan na shiga
ɗ
ari, ya je ya sha abunsa zai zo ya tonan asiri.' nan take ta nemi zogin ciwon da take ciki ta rasa, da ƙarfi ta yunƙura ta nufi ƙofar, tare da tarbe shi kafin ya ƙaraso ciki.
A
dai-dai lokacin inna ke fa
ɗ
ar "Allah ya shirye ka Suleman! Yau ma abun ka shawo ko? Wa kake fa
ɗ
ar zaka tonawa asiri?." Ta yi maganar kamar mai shirin yin kuka.
Har ya bu
ɗ
i baki zai yi magana Hanee ta yi saurin saka hannunta ta toshe masa baki, da yake I
nnar tana nesa da su a bayan katangar
ɗ
akin take, saboda haka bata iya hangensu sai dai ta ji sautin.
"Ina jinka Suleman da wa kake magana?." Innar ta kuma fa
ɗ
a.
A hankali Hanifa ta je saitin kunnansa ta ra
ɗ
a masa wata maganar, sai ga murmushi ya bay
yana a fuskarsa duk kuwa halin da yake ciki.
Daga can ya
ɗ
ago muryarsa da har yanzu bata sake ba ya ce "Gaskiya Inna kin cika sa ido, kina yawa fa."
Ai Inna na jin haka, ta wuce
ɗ
akinta cikin hanzari, 'yar kwallar da ta taru a idonta tana neman shany
ewa, sai ga shi ta zubo.
Tabbas kuwa dama 'yan magana sun ce 'duk abinda ka shuka shi zaka girba.' yau dai ga shi tana girbar sakamakon fan
ɗ
arewa da rashin girmama iyayenta da ta yi a baya.
A ƙasan yagaggiyar ledar
ɗ
akin ta zauna tana tunanin baya.
A take majigin ƙwaƙwalwarta ya shiga hasko mata lokacin baya.
Watarana da misalin ƙarfe sha daya na dare ta shigo gidansu cikin hanzari, ta wuce makwancinta, abu kawai ta
ɗ
auka cikin sauri, ta kama hanya za ta fita kenan, ta jiyo muryar Innarta daga ba
yanta "Luba ina kuma za ki? Duk yinin da kika yi a waje bai ishe ki ba, sai kin koma kin kwana?" Cikin damuwa Innar tata ke magana.
Da yake a lokacin ta riga ta fan
ɗ
are, wani uban tsaki ta ja tare da juyowa a fusace "Gaskiya Inna kina da matsala! Kin ci
ka sa'ido, wannan fa rayuwata ce ba taki ba." Tana gama fa
ɗ
a ta yi gaba abunta, ba ta ko damu da halin da Innar zata shiga ciki ba.
Tana kai nan a tunaninta ta ja dogon numfashi, ta sani ta saka iyayenta kuka da yawa a wani shu
ɗ
a
ɗɗ
en zamani, yau kuma ga
shi nata ƴaƴan suna saka ta hawaye.
Da za a iya maido da hannun agogo baya, da ta ta tariyo rayuwarta ta baya ta shafe manyan kura-kuranta, ko don ƴaƴanta a yau su zama shiryayyu.
A can ƙofar
ɗ
akinsu Hanifa kuwa Mankas ne a tsaye yana rangaji yana j
iran Hanee ta miƙo masa alƙawarinsa ya ta fi. "Yaya Mankas ka bari mana har ajima na baka." Ta fa
ɗ
a daga cikin
ɗ
akin.
Ko da Mankas ya ji haka ya ce "Tab! Ai ba zai yiwu ba, yarinya ki ban salalata yanzu ko na je na sami Baba in fa
ɗ
a masa......."
"Yi
shiru haka don Allah gani nan zuwa." Ta katse masa zance da wannan maganar.
Girgiza kai Sofi ta yi tare da fa
ɗ
ar "Koma meye ake
ɓ
oye mana idan ta yi tsami ma ji."
Hanee bata tamkata ba sai wani uban tsaki da ta ja,tare da maka mata harara, sannan ta
nufi ma'ajiyar kayanta ta lalubo masa wasu 'yan canji ta miƙa masa.
Ya kar
ɓ
a yasa aljihu yana 'yar dariya ya ce "Ah to! Yarinya kin ga yanda ake, in dai zamu dinga yin haka dake to ki yi komai kike so zan rufa......"
Da sauri ta tarye shi da fa
ɗ
ar "
An ji don Allah tafi haka." Gudun kada ya yi mata
ɓ
aram-
ɓ
arama.
"To ai hikenan." Ya fa
ɗ
a tare da sa kai ya fice daga gidan.
Tana ganin ficewarsa ta sauke ajiyar zuciya "hmmmm!"
A ranta ta ce "Allah ya taimake ni, na samu na rabuda ƙaya. Amma dole
in san yanda zan yi mu rabu da Mankas kafin ya jiƙa mun aiki....."
Ƙ
wafa ta yi ta juya ciki.
Ɓ
angaren Sofi kuwa tunanin gayen nan da suka ci karo da shi ne ya addabeta, sai tunani take.
Zuciyarta take bata wata shawarar, hakan ya saka ta yanke a ra
nta cewa zuwa gobe za ta fita da wuri don fara aiwatar da tunaninta.
Da misalin ƙarfe goma na dare alert ya shigo wayar Hanee Baby, Alhajinta ne ya turo mata ku
ɗ
i dubu ashirin.
Murmushi ne ya bayyana a fuskarta, a ranta take cewa "Da
ɗ
ina da Alhaji ke
nan, baya wasa da alƙawari."
Kafin ta fita daga cikin saƙon ta ji ƙarar wani text ya shigo wayar.
Da sauri ta fita daga wanda take ciki ta duba sabon, yanzun ma text
ɗ
insa ne ga abinda ke rubuce "Hanee Baby ga ku
ɗ
in jinyar nan, kamar yanda na alƙawarta
, ki kula mun da kanki. Na ga alamar akwai wanda kike wa
ɓ
oyon kurwa a kusa. Idan kin samu