Showing 18001 words to 21000 words out of 64639 words

Chapter 7 - Wata-Unguwa-Compelete

kayan a ciki sannan ta miƙa masa.

Ɗ

ayan yaron ma haka ta sallame shi har a lokacin 'y

ar macen nan bata ce komai ba.

"Sarauniyar miskilanci me za'a baki?" Iya ta tambaya.

Da ƙyar ta yi magana kamar mai ciwon baki "Attarugu da yakuwa, sai albasa da Kabewa duka na

ɗ

ari."

Kar

ɓ

ar ku

ɗ

in ta yi ta saka mata sannan ta bar gidan, ita kuwa I

ya ta nufi

ɗ

akinta tana fa

ɗ

ar "Ke! ke!! Hafsa, ban ce ki je gidan Baba mai ice ki siyo mun kai

ɗ

aya ba ne? Me kike jira ga shi an kusa Azahar ba mu

ɗ

ora komai ba."

Hafsar ta fito tana zumbura baki alamar bata son aiken, dai-dai ƙofar fita ta ci karo da

'yar Garbe kanuri shi ma mazaunin gidan Hayar ne, bata

yi wata-wata ba ta mintsini yarinyar ta fita da gudu tana dariya. A wajen ma kafin ta yi nisa ta tarar da wata yarinya zata je marka

ɗ

e ta saka hannu ta ture robar ta zuba a guje tana dariya.

Nan ta

bar yarinyar na kuka tana fa

ɗ

ar "Allah zai saka mun, kuma wallahi sai ma na je innarku ta biya ni, ba dai kuna siyar da kayan miya ba?."

Daga can cikin gidan kuwa Fa'ee ce ta kammala wankinta, ta zo zata yi shanya ta tarar da kayan Shamsiyya akan igiyar

, bata cewa kowa ƙala ba, ta saka hannu ta ture tufafin Shamsiyyar a gefe alhali tana sane da cewa basu bushe ba, kawai ta hau shanya nata tana hura hanci irin ga isasshiyar nan.

Fitowar Shamsiyya daga

ɗ

aki kenan idonta ya fa

ɗ

a kan wannan

ɗ

anyen aikin d

a Fa'ee ke mata.

Ba bata lokaci ta yi kukan Kura tana zuwa ta saka hannu ta janyo kayan Fa'ee ta watsar da su a tsakiyar gidan.

Gama gidan ko'ina magudanar ruwan ƙazanta ne, kashin Kaji da na Dabbobi ba abunda babu na nau'in ƙazanta a tsakar gidan.

Kowacce ta tashi iyakaci ta share

ɗ

akinta da ƙofar

ɗ

akinta don kada a more ta.

Fa'ee na ganin haka ita ma ta wancakalar da kayan Shamsiyya ƙasa ta tattaka tana fa

ɗ

ar "An gaya miki an fi ni iya rigima ne? Masifa da bala'i ko wanne nau'i kike ji gidan

danjar kika tarar yarinya."

Ita ma ta yo kanta tana cewa "Ba ke kika fara tsokana ta ba? Da wane dalili za ki janye min kaya ko igiyar ta gadon tsohonki ce?"

"Allah ya sa ba ni ka

ɗ

ai ba ce bare a mun gori, ke ma dai gidan ba na ubanki ba ne,gidan hay

a gidan ka zo na zo, kowa da ƙaddarar da ta janyo shi zuwa nan." Cewar Fa'ee a kufule.

A haka suka ci gaba da cacar baki tamkar kaji har abun ya kai su da gwada ƙwanji domin har dambe sai da suka yi.

Da fari ba wanda ya yi yunƙurin dakatar da su duk

da cewa kuwa gida ne na jama'a, gida mai

ɗ

auke da

ɗ

akunan sama da goma, ai ba a ce an rasa mai tsawatarwa ba. Sai yanzu da suka ka ga ana neman yin 'haihuwar guzuma 'ya kwance uwa kwance' sa'annan iyayen 'yan'matan suka raba hargitsin kowa ta ja 'yarta su

ka yi sashensu.

Washegarin ranar da misalin ƙarfe bakwai na Safiya Mahee ta fito daga gidansu tana ciccin magani, kallo

ɗ

aya za ka mata ka tabbatar yanayin fitar dole ne ya kamata domin hatta barcin dake idonta bai ƙaurace ba, sai lumsashe ido take tamk

ar wacce ta sha abun maye.

Duk da cewa tsakanin gidansu da gidan Bargaja akwai tazara domin kusan tafiyar mintuna Goma ce ko fin haka a ƙasa, hakan bai hana mata maida hankali ga nufar inda aka aike ta ba, domin ta kwana da sanin duk gidan

da za ta je d

a safen nan yana da wahala ta samu kayan miya in har ba 11am ta yi ba, su ka

ɗ

ai ne ake iya samun ragowar na jiya a gunsu.

Ko da ta isa gidan fiye da rabin ƙofofin

ɗ

akunan gidan a rufe suke, kasancewar har zuwa lokacin ana cikin yanayi sanyi ne.

Ƙ

ofar

iya na

ɗ

aya daga cikin ƙofofin da ke rufe, don haka ta ja ta tsaya cak tana tunanin mafita.

Fa'ee ce ta turo ƙyauren ƙofarsu ta fito, sai ta ci karo da Maheerah "A'ah! Mahee ce da safen nan?" Ta fa

ɗ

a da murmushi a fuskarta.

Ita ma murmushin ta yi "W

allahi kuwa kin ganni wai na zo siyen Attarugu da albasa kuma na ga Iya bata tashi ba." Ta mayar mata.

"Ah! Bari na tayar miki da ita, yanzu haka ma ina ji ta tashi Ƙofar ce kawai ba su bu

ɗ

e ba." Ta fa

ɗ

a tare da ƙwanƙwasa ƙyauren ƙofar da ya kasance na

langa-langa.

"Ga ni nan fitowa waye?" Iya ta Tambaya daga ciki.

"Fa'ee ce, za'a siyi kayan miya ne." Ta bata amsa.

Cikin hanzari Iya ta miƙe da kuzari ta nufo ƙofar

ɗ

akin tare da bu

ɗ

ewa yayin da Fa'ee ta wuce zuwa sabgar gabanta.

Sandarewa Mahe

e ta yi kamar an dasa ta a gun tsabar mamaki da ya kamata.

Ba komai ya ba ta mamaki ba, kamar ganin iya na hanka

ɗ

o yagaggen labulen ta fito, sai ga ƴaƴanta manyan budare sun fito daga ciki tare da wani ƙaramin yaro. Ba ta gama mamaki ba ta ga wani matas

hin saurayi da a kiyasi zai kai shekara 16 ya fito daga ciki shi ma.

"Me za'a ba ki?" Iya ta dawo da ita daga tafkin tunanin da ta fa

ɗ

a.

"Attarugu da albasa na Saba'in." Ta fa

ɗ

a ba tare da ta janye dubanta daga ƙofar ba.

"Farida duba mun leda baƙa

ƙarama a cikin

ɗ

akin nan." Cewar Iya.

Wacce aka ambaci sunanta ta hanka

ɗ

e labulen da ya yiwa

ɗ

akin sutura tare da shiga ciki, kuma ta bar shi a

ɗ

age don ta ga haske.

A nan fa Mahee ta ƙara cika da tsananin mamaki ganin yanda

ɗ

akin yake cunkushe da k

aya gami da mutane. Ɗakin falle

ɗ

aya ne an saka gadaje biyu a ciki, filin da ya rage bai wuce na kwanciyar mutum biyu ba.

A kan

ɗ

ayan gadon kwandunan tumatur da sauran kayan miya ne daga gefe sun mamaye rabin gadon, rabin filin gadon kuwa wasu yara ne k

wance a kai sun lullu

ɓ

e sai shaƙar baccinsu su ke.

Akan

ɗ

ayan gadon kuwa tsummokara ne ga su nan birjik da wasu madaidaitan akwatin ƙarfe ƙwaya uku a kai. Daga gefe

ɗ

aya na gadon, mijin Iya ne a kwance.

Daga can tsakankanin gadajen biyu wasu manyan b

akkuna(Ghana must go) ne cike da tsummokara, ƙasan

ɗ

akin kuwa ko albarkacin ledar ƙasa bai samu ba, ƙura ce duk ta bice guri, har in ka taka ana iya ganin zanen ƙafarka ya bayyana kamar ba siminti a gun.

Mahee dai na nan tsaye mamaki ya gama kashe ta, t

a jiyo Muryar 'yar daga ciki "Iya ban ga ledar ba fa."

Babansu ne ya taso yana Fa

ɗ

ar "Anyah! Ki duba kan gadon nan da kyau, inda take ajiye tarkacen sana'arta." Daga haka yayo wuri.

Zuwa can sai gata da ledar da ta nemo da ƙyar.

Iya ta kwashe kash

in kayan da ta yi ta zubawa Mahee a leda tare da kar

ɓ

ar ku

ɗ

inta.

Haka Mahee ta ja ƙafafunta ta fice daga gidan tana mamakin irin wannan rayuwa, yanzu duk yawan Mutanen nan ace a cikin

ɗ

akin nan

ɗ

aya suka kwana? Kusan rai takwas fa. Wannan da a lokacin z

afi ne Allah ka

ɗ

ai zai kare su daga cutar sanƙarau. Mutanen gidan sam ba su da ilimin addini balle su san yadda ya kamata su tsara rayuwa kan tafarki madaidaci, kowa da bikin zuciyarsa.

A ranta take fa

ɗ

ar 'inda ranka ka sha kallo.'

Da Mahee ta san me z

ai faru a gidan bayan ficewarta da awa biyu da wataƙila ta dawo don kashe kwarkwatar ido. Duk da ita ba renonsu Iya mai bakin Aku ba ce amma za ta so gani.

Domin kuwa wani zazzafan rikici ne ya barke tsakanin Maman Fa'ee da mijin Atika, wanda har ta kai

su ga gwabzawa.

Sai ji kake tim-tim tau-tau ana kai naushi da tiƙa ba ƙaƙƙautawa yayin da Fa'ee ta shigarwa mamanta fa

ɗ

an, Atika kuma ta shigarwa mijinta. Ga Atikar wata irin rusheshiya ce, da bazarta ne mijin ke rawa, shi ya sa yake takaro rigima ba l

i-ba-la don kawai yasan tana tare masa.

Yanzu ma abunda ya faru kenan ko da Atika ta ƙyalla ido ta ga ana ta makar tsamurarren mijinta sai ta shigo fa

ɗ

an da ƙarfinta.

Tana zuwa ba ta yi wata-wata ba ta janyo Maman Fa'ee ta nanata da ƙasa tare da hawa

ruwan cikinta ta taushe ta.

A take idon Maman Fa'ee ya raina fata, don kuwa duk masifarta da zafin namanta yau ta tabbatar da ta taro August. Tuni idanunta suka fito tulu-tulu kamar na Mujiya. Numfashinta ne ya fara gagararta sai yunƙurin kubce mata ya

ke ta na fizgo shi da ƙarfi. Ji take kamar kayan cikinta za su yi waje.

Fa'ee kuwa Ganin ana shirin aika Mahaifiyarta ƙiyama ta shiga neman abun duka, duk da ta san ba ta da ƙarfin da za ta tari Atika amma ta yanke a ranta cewa ba shakka yau sai dai a y

i mutuwar kasko, amma ba zata juri kallo ba............

*MARUBUCIYAR: SOYAYYAR MEERAH*

*YAR GANTALI*

*RIKICIN MASOYA*

*A SANADIN KAMA*

*RASHIN GATA (GAJEREN LABARI*

*HALITTAR ALLAH CE*

Ku biya biya ku

ɗ

inku ta wannan account

ɗ

in

Account

name: Ruƙayya Ibrahim lawal

Account number: 0431343346

Gt bank

Ko kuma ku turo katin waya (Mtn) wannan number:08109634202

Sai kuma ka yi screenshot ka tura shaidar biya ta wannan number: 08109634202.

Ga mutanenmu na Niger masu buƙatar saye zaku b

iya 400F ta wannan number :+2250748153903 ku kuma tura shaidar biya ta jikin wannan number +2250748153903

Ko da ku

ɗ

inka....

..

Ummu inteesar ce



WATA UNGUWA*

*(Labarin game da wata

hargitsattsiyar unguwa mai cike da abubuwan al'ajabi)*

*ALƘALAMIN RUƘAYYA IBRAHIM LAWAL (UMMU INTEESAR)*

*AREWA WRITERS ASSOCIATION*

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

17 June 2021

Free page 10

BABI NA GOMA

Tun kan su ƙarasa Dagarma

n ta

ɗ

aga waya ta kira gayenta, sai dai yau ma kamar kullum bai

ɗ

aga ba.

A gaggauce ta tura masa saƙo kamar haka "Masoyi ina hanya gani nan zuwa, na kasa juran rashinka a kusa da ni."

Lokacin da sakon ya shiga wayar Ja'afar yana gidan iyayensa dake un

guwar Bashal. Hannunsa

ɗ

aya na riƙe da bokitin roba Babba, ya

ɗ

ebo ruwa daga famfon unguwar.

Ya zo dai-dai ƙofar gidansu kenan sakon ya shigo, cikin hanzari ya

ɗ

auko wayarsa don ganin ko saƙon da yake ta dakon jira ne.

"Ai kuwa shi ne." Ya fa

ɗ

a tare

da saka ihu ka

ɗ

an ya ce "Yes! Yau akwai shagali kenan bari in yi sauri."

Tun kafin ya shiga gidan ya kira Abokinsa Duddoo da suke hayar

ɗ

akin a tare ya ce "Don Allah guy gyara mana

ɗ

aki, ka saka turare gani nan zuwa yanzu."

Ta samu ke nan?" Cewar Du

ddoo

Yar dariya ya yi sannan ya ce "Kawai ka gyara mun Babyna na hanya so nake na riga ta ƙarasowa."

"Ba dai Mahee ba?." cewar Duddoo cikin mamaki.

Dariya sosai Ja'afar ya yi ya ce "An gaya ma ni wasa ne? Ai kai dai yau akwai part........"

Kasa

ƙarasa zancen ya yi don ganin tahowar Abbansa daga wajen.

Da sauri ya datse wayar tare da

ɗ

urkusawa "Abba ina wuni?."

"Lafiya lau Jafaru, ruwa ka debowa Umman taka ne?" Ya Amsa da murmushi a fuskarsa.

A kullum yana ƙara godiya ga Allah da ya azur

ta shi da

ɗ

a mai hankali da nutsuwa, wanda kullum ba ya da burin da ya wuce ya faranta masu rai.

"Eh Abba." Ya fa

ɗ

a a taƙaice sannan ya

ɗ

auki bokitin ya shige ciki a hanzarce.

"Wai har ka dawo ne Jafaru?" Cewar mahaifiyarsa dake zaune tsakar gidan ta

ga shigowarsa.

"Eh Umma na dawo." Ya fa

ɗ

a yayin da yake zuba ruwan a bokitin wanka.

"Ya kuma na ga kana juye ruwan ne, ba ni ka samowa ba?" Ta fa

ɗ

a da mamaki.

Murmushin da ya auri fuskarsa muddin yana cikin gidan ya yi sannan ya ce "Wannan Sawu n

a biyar kenan na

ɗ

ebo, to uzurin fita ne ya kama ni da gaggawa shi ne na ke son ki sammun na yi wanka in ba damuwa Ranki ya da

ɗ

e."

Yar dariya ta yi "To to to, na gane jeka abinka Allah ya ma Albarka."

Ya amsa da Amin sannan ya shige ban

ɗ

aki a gaggauc

e ya yi wanka, tare da canza kaya ya fice daga gidan.

Ita kuwa Mahee ko da ta ƙaraso dai-dai adireshin da ya bata sai ta ja ta yi turus, tana ƙarewa gidan kallo.

Kafin ta gama tantance ko adireshin da ta zo dai-dai ne, ta ga wani matashi ya fito daga

gidan ya na shan taba sigari yayin da wasu saurayi da budurwa suka zo suka shige hannunsu na sarƙe da juna.

Shanye mamakin da ya zo mata ta yi tare da

ɗ

auko wayarta ta kuma kiran Ja'afar, sai dai wannan karon ma bai

ɗ

aga ba. Hakan yasa ta shiga zullumi

da tashin hankali fiye da farko.

'Tabbas fushin da Ja'afar yake da ni ya yi tsanani tun da har na zo ya kasa

ɗ

aga kirana.' ta fa

ɗ

a a ranta.

Tana nan tsaye tana tufka da warwara, ta saƙa wancan zaren ta kunce wannan. Sai ga kiransa ya shigo wayar, so

sai ta yi mamaki ta so ta ja aji sai dai a wannan karon ba zata iya ba, domin ba ita ka

ɗ

ai ba hatta wayarta ta yi kewar kiran Ja'afar. Bata san lokacin da ta kai hannu ta danna malatsin kar

ɓ

ar wayar ba.

"Kin ƙaraso ne?" Ya watso mata tambayar da yanayin

fushi-fushi.

Cikin

ɓ

arin baki ta ce "Ina ƙofar gidan da ka kwatanta mun tun

ɗ

azu."

Wani irin tsananin murna ne ya kama shi don ganin haƙarsa ta kusa cimma ruwa, saura ka

ɗ

an ya buga ihu har

ɗ

an tsalle ya yi saboda murna sannan ya ce "ki ƙara haƙuri k

a

ɗ

an Babyna gani nan ina ƙarasowa zuwa gare ki muradına." Ya fa

ɗ

a cikin murna duk da bai so bayyanar da hakan ba.

Can bayan kamar mintuna Goma ta hango shi tafe akan Babur

ɗ

in haya. Daga nesa ka

ɗ

an mai Babur

ɗ

in ya sauke shi.

Cikin tafiyarsa ta ƙas

aita yake nufo ta ya sha ado cikin ƙananun kaya, t-shirt ja da wando dark blue

ɗ

amamme, ya taje sumar kansa ya yi kyau abunsa sai ƙamshi yake zubawa.

"Sannu da zuwa sarauniyar kyawawa ta duniya." Ya fa

ɗ

a yayin da ya ƙaraso dab da ita.

Ƙ

amshin fitinan

nen turarensa ne ya daki hancinta, ta ja dogon numfashi ta sauke domin tabbas ƙamshin turaren yayi mata da

ɗ

i.

Matsawa ta yi ka

ɗ

an tare da kawar da kai gefe ta ce "Yawwa Babyna, amma ba zan

ɓ

oye maka ba a'iya jiya ka

ɗ

ai ka yiwa zuciyata babban rauni, da

ace ban ganka ba a yau tabbas komai zai iya faruwa da ni."

Ƙ

ayataccen murmushi ya jefe ta da shi sannan ya ce "Ai shi ke nan Babyn komai ya wuce yanzu tunda gani mu ƙarasa daga ciki ko?"

"Ina jin kunyar su Umma ne, da mu yi zancenmu a nan ina son kom

awa da wuri." Ta fa

ɗ

a.

Kallon sakarai Ja'afar ya mata a ransa ya ce 'Wannan wace iriyar Sakara ce da take tunanin zan kawo ta gidan iyayena? A dai yanda na ke ƙaunar iyayena ba na jin zan iya barin kyandiri

ɗ

aya da zai haska masu ko ni asalin waye a yan

zu, domin bana son damuwarsu.'

A zahiri kuwa cewa ya yi "Haba Babyn kada ki saka na fara tunanin ko ba kya ƙaunata ne mu je ciki mana."

Ba don ta so ba ta bi bayansa zuwa ciki zuciyarta na tsananta bugawa.

Tun farkon shigar su take ƙarewa gidan ka

llo tana son tantance abunda ke shirin faruwa.

Bin ko'ina take da kallo, gida ne Babba ga

ɗ

akuna nan jere riras kamar dai gidan haya, idanunta suka hango mata wasu tarin 'yanmata da samari zaune a kan tabarma suna buga lido sai shewa suke ana tafa hannu

.

Sai wasu tsirarun 'yanmata dake ta yawo da shigar tsiraici a jikinsu.

Saurin runtse idonta ta yi, nan take fargaba da tsoro suka yi dirar mikiya a zuciyarta. Ji ta yi kamar ta ja da baya ta falla da gudu, sai kuma ta dake.

Haƙiƙa wannan gidan ba

i yi kama da ke

ɓ

a

ɓɓ

en gida na ma'aurata ko kamilan mutane ba. Ko da gidan haya ne tabbas wannan sai dai ya ci sunan gidan 'yan'bariki.

A ki

ɗ

ime ta kalli Ja'afar yayin da yake ƙoƙarin kunna kai cikin

ɗ

aya daga cikin

ɗ

akunan da ke gabansa.

"Baby.... Me

muka zo yi a nan? Ni fa na ru

ɗ

e na kasa gane komai."

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login