Showing 24001 words to 27000 words out of 64639 words
/>
Ku biya biya ku
ɗ
inku ta wannan account
ɗ
in
Account name: Ruƙayya Ibrahim lawal
Account number: 0431343346
Gt bank
Ko kuma ku turo katin waya (Mtn) wannan number:08109634202
Sai kuma ka yi screenshot ka tur
a shaidar biya ta wannan number: 08109634202.
Ga mutanenmu na Niger masu buƙatar saye zaku biya 400F ta wannan number :+2250748153903 ku kuma tura shaidar biya ta jikin wannan number +2250748153903
Ko da ku
ɗ
inka....
..
Ummu inteesar ce
*WATA UNGUWA*
*(Labarin game da wata hargitsattsiyar unguwa mai cike da abubuwan al'ajabi)*
*ALƘALAMIN RUƘAYYA IBRAHIM LAWAL (UMMU INTEESAR)*
*AREWA WRITERS ASSOCIATION*
*BISMILLAHIR RAHMANIR
RAHIM*
26 june 2021
Free page 12
BABI NA SHA BIYU
"Zubairu me kake shirin aikatawa ne?" Ta fa
ɗ
a muryarta na rawa.
Saurin sauke yarinyar ya yi daga cinyarsa ya miƙe yana 'yan kame-kame.
"Me kika gani ne? Kuka fa na tarar tana yi s
hi ne nake rarrashinta" ya fa
ɗ
a.
"Ka dai ji tsoron Allah, ka sani duk abun da kake aikatawa Allah na ganinka domin Ubangiji baya barci balle gyangya
ɗ
i." Ta fa
ɗ
a yayin da take binsa da kallon tuhuma.
Ɗ
aga kafa
ɗ
arsa ya yi irin ko ajikinsa
ɗ
in nan ya zo
zai wuce ta yana Fa
ɗ
ar "Dama wani kyakkyawan albishir na zo gaya miki amma kin
ɓ
ata rawarki da tsalle, tunda ki ke zargina, ni na yi gaba."
Har ta bu
ɗ
e baki da nufin ta dakatar da shi, sai dai kafin ta kai ga motsa harshenta ya fice daga gidan.
Tan
a ganin haka kawai sai ta ƙarasa cikin
ɗ
akin inda ta tarar da Salma tana sauke ajiyar zuciya alamar ta sha kuka, fuskar nan duk ta yi jirwayen hawaye.
Kallon Salma ta yi ta ce "Ke kuma menene? Kin san Allah Salma idan baki daina koke-koken munafurcin na
n da kika tsira kwanan nan ba ni da ke ne. Wannan da 'yar kishiya ce ke ai sai ki saka a zargi ko ina zaluntarki ne."
Shiru yarinyar ta yi bata ce komai ba, sai ci gaba da sauke ajiyar zuciya da take.
Fizgo hannun yarinyar ta yi da
ɗ
an ƙarfi "Ni don
Allah taso na miki wanka duk da dai shekaranjiya na miki wanka, amma ko don tsoron masifar fitinannen mahaifinki dole na kuma miki wani yanzu."
Tsakar gidan ta fita da ita ta mata wanka tana tsaka da shirya yarinyar ne ta tuno da bikin ƙanwar ƙawarta da
ta gayyaceta ga shi kuwa ta manta bata sanar da Habibu ba, amma ta kudurce a ranta sai ta je, in ya so in ya dawo gida sai ta gaya masa ta fita.
Cikin gaggawa ta ci gaba da gudanar da aikinta, yau kam sai da ta share ko ina tsaf, ta yi lafiyayyen girki
ta saka a kula ta ajiye masa a falo, wai ko da zai dawo ya tarar bata nan.
Ɗ
ibar abincin ta yi ita ma ta ci sannan ta sanyawa Salma nata tana ci, a uzurce ta shige ban
ɗ
aki ta yo wanka mai kyau, wanda marabin ta da yin kyakkyawan wanka tun bikin Basira
da yake shi ne biki na ƙarshe da ta fita sai kuma yau da ta ke shirin fita. Sauran ranakun da take gida kam ko ta yi wankan asarar sabulu da ruwa ne kawai, don jiƙa datti kawai take.
Bayan ta fito ta bu
ɗ
e lokar kayanta, ta za
ɓ
o na can ƙasa.
Wani lace
ne dark purple mai masifar kyau, da ganinsa kasan zai yi tsada ko da ba sosai ba.
Zaunawa ta yi ta tsantsara kwalliya irin wacce take yi Lokacin tana budurwa, ta saka lace
ɗ
in nan sannan ta kashe
ɗ
auri.
Abu ga farar fata sai ta fito cas abunta kamar ka
sace ta ka gudu.
Wanda bai mata farin sani ba idan ya ganta a ranar zai iya rantse cewa ba Biba ƙazamar da ya sani ba ce.
Mayafinta ta yafa sannan ta saka turare sama-sama, ta fito tare da kulle ƙofar
ɗ
akin.
Hannun Salma ta ja suka wuce bayan ta ku
lle gidan da maƙulli.
Salma ta kalle ta cikin alamar mamaki ta ce "Mama ina zamu? na ga yau kin yi kwalliya."
Murmushi ta jefi yarinyar da shi ta ce gurin biki za ni Salma.
Da walwala a fuskar yarinyar ta ce "Kin yi kyau Mama, kin wanku fa."
Da
ɗ
i ta ji sosai a ranta, sai murmushi ta ke zabgawa.
Salma na ganin sun shiga layin gidan yaya Hanne ta ce "Mama ba kin ce biki zamu ba?"
"Biki dai za ni Salma, zan kai ki gun yaya Hanne ki jira ni, zan taho miki da kayan biki kin ji?." Ta fa
ɗ
a da sig
ar rarrashi.
Yarinyar ta so ta saka rigima, sai dai ta san wannan ba mafita ba ce, domin a maimakon Maman ta ji tausayinta ta tafi da ita, zama ta iya dukanta. Hakan yasa ta yi shiru har suka isa gidan Yayar.
"A'ah! Ƙanwata an sha ado sai ina haka?"
Yaya Hanne ta fa
ɗ
a da mamaki a fuskarta.
Dariyar jin da
ɗ
i Biba ta yi ta ce "kai Yayata! Banda zolaya fa. Wallahi bikin ƙanwar Hadiza ƙawata za ni a unguwar Dagarma.
A nan yayar ta mata fatan dawowa Lafiya sa'annan ta fice daga gidan.
Tun kafin t
a ƙarasa titi magulmatan unguwa ke binta da kallo suna zun
ɗ
enta a zuciya har ta zo titi.
Tana tsaye tana jiran Napep sai ga Mamuda s/m ya zo wucewa. Duk da cewa duk wa
ɗ
anda suka ganta sun yi mamaki kuma sun yi gulmarta a ransu, amma ba wanda ya tamka sa
i Mamuda, ko da yake shi ba ya gani ya ƙyale.
Yana zuwa dai-dai ita ya washe haƙora "A'ah! Wa nake gani haka kamar Bibalo?" Ɗan murmushi ta yi ta ce "eh ni ce ina wuni?"
"Lafiya qlau, za'a fita kenan? To Allah ya sa dai da sanen gola za a jefa ƙwallo
raga."
Duk da cewa watarana Bibar Sakara ce, amma fa yau sarai ta gane me yake nufi don haka ta yi
ɗ
an guntun murmushi ta ce "Ah! wannan ai ba abun damuwa ba ne, ka kula da akuyoyin da ke gabanka na lura da sun fara ƙosawa....." Iya haka ta gaya masa t
are da tare Napep ta shige abunta nan ta bar shi tsaye yana ta tunani 'to ina kalamanta suka dosa?' can kuma sai ya tuna da yana da ƴaƴa mata ba mamaki su take zagi a fakaice. Sosai ya ji ciwo a ransa sai dai baya da wani abu da zai iya aiwatarwa akan haka
n.
Ita kuwa Biba tana cikin Napep sai zance take ita ka
ɗ
ai "Munafukin banza da wofi, wato yana nufin Allah ya sa da sanen Mijina na fito, ko da yake bai kamata na damu ba tunda na mayar da dai-dai abun da aka gaya mun."
Mai Napep
ɗ
in ya na jin ta sai
dai bai ce komai ba girgiza kai kawai ya yi yana mamakin halin wasu matan, 'lallai wannan zamani abin tsoro ne ya fa
ɗ
a a ransa.'
WACECE BIBA?
ASALINTA
Habiba 'ya ce ga Alhaji Sule Ya'u mazaunin unguwar Saminaka a jihar ta MAMBIYA, yana da rufin as
irinsa daidai gwargwado, matansa biyu Jimmala da Zaliha. ƴaƴansa goma.
Jimmala ita ce uwar gida tana da yaya biyar, Hannatu ce babbar 'yarta sai Habiba sannan Zainab, sai Haidar sannan Auta Sa'adiya. Yayında Zaliha ita ma take da yaya biyar, Uku maza biyu
mata.
Rayuwar gidansa abun burgewa ce akwai ha
ɗ
in kai sosai a tsakanin matan matsalar
ɗ
aya ce Zaliha ƙazama ce ta ƙarshe ita ma
ɗ
akinta ba ya shiguwa saboda shirgi da tarkace, Jimmala ita ce ke jajircewa da iya ƙarfinta da na yaranta su gyara gidan.
Bayan Hanne ta yi aure sai nauyin ya dawo kan Inna Jimmala da 'yarta Zainab domin dama can Biba bata son karya jikinta ko ka
ɗ
an tun Innar tata na sababi kamar zata aro baki, har ta gaji ta daina.
Bayan auren Hanne da shekara
ɗ
aya ta haihu ta zo gida za
man jego, lokacin da zata koma ne aka bata ƙanwarta Biba da a lokacin ta ke da shekaru 13 don ta taya ta reno. Tun daga lokacin riƙon Biba ya koma hannun Hanne da mijinta Aminu su ne komai nata. Baba ya so ta dawo gida kamar me, sai dai ba zai iya watsa ƙa
sa a idon surukinsa da yake matuƙar ganin darajarsa ba. Ba yanda za'ayi ya iya saka hannu ya ture ƙoƙon barar da sirikin nasa ya miƙo masa, hakan ya saka akan tilas ya yarda ya ba shi Biba ta koma zama gurinsu a unguwar Garwa har zuwa lokacin da ta yi aure
.
Aurenta da Habibu aure ne na soyayya da ƙaunar juna, lokacin da take kan ganiyar ƙuruciyarta 'yar gayu ce ta ƙarshe, ƙwararriya ce a gurin iya tsara ado, da yake Aminu yana kula da ita sosai kamar ƙanwarsa ta jini.
Tun lokacin da Habibu ya ƙyalla i
do ya ga Biba a unguwarsu kuma a gidan
ɗ
an uwansa, tun lokacin ƙaunarta ta
ɗ
arsu a ransa sannan ya
ɗ
aurawa gidan Yaya Aminu aure.
Tun yana
ɓ
oyewa har ya kasa jurewa ya samu yaya Hanne da zancen ta yi murna sosai da hakan, domin ta yaba da hankalin Habibu
kuma ta san ko su waye iyayensa don haka ta shaidawa mijinta shi ma ya yi farinciki da hakan. Hankalinsa zai fi kwanciya idan amanarsa ta kasance a hannun
ɗ
an'uwansa da yake matuƙar ƙauna. Sai dai da yake lokacin suna yi mata kallon ƙaramar yarinya hakan y
a saka suka ba shi shawarar ya bari ta ƙara girma zuwa lokacin shi ma ya kimtsa.
Hakan ya saka ya yi shiru har bayan wasu shekaru. Lokacin da maganar ta yi ƙwari suka kaita gaban iyaye, kasancewar yaran sun ha
ɗ
a kansu. Cike da farinciki aka
ɗ
aura aurant
a da Habibu a ranar wata Asabar, ranar ta yi daidai da ranar da ta cika shekaru goma sha tara a rayuwa.
Bayan auren amarya ta tare a gidanta da ke bayan layin gidan yaya Hannen.
Soyayya suke Shimfi
ɗ
awa cike da kwanciyar hankali, kullum gidan a tsafta
ce gwanin burgewa.
Bayan watanni goma da auren Biba ta santalo 'yarta kyakkyawa wacce ta so ma ta fi ta kyau, ranar suna yarinyar ta ci sunan Salma.
A gidan yaya Hannen ta yi zaman jego bayan wasu watanni ta koma
ɗ
akinta. To daga lokacin ne ƙananan m
atsaloli da rigingimu suka fara
ɓ
ullowa a gidan. Hakan ta faru ne silar wasu halaye da Biba ta tsiro da su wanda da bata da su, halayen kuma su ne ƙazanta ƙananan maganganu da tsegumi, a lokacin ne kuma ta fara tara matasa a gidan.
Sannu a hankali ƙanan
an matsalolin nan suka fara riki
ɗ
a suka zama manya har ya haifar da saki a tsakaninsu. Da ta koma gida Abbanta ya hana mata zama, ga shi ta kasa kusantar ƙofar gidan yaya Aminu da sunan zama tunda ta sani sarai Habibu ƙaninsa ne
ɗ
an wa da ƙani suke kuma su
na matuƙar ji da junansu. Ina! Ai ko da wasa ma ba zata iya gwada aikata hakan ba, abun da kunya. Dalili kenan da yasa ta jure zama a gidansu duk da horon da Abbanta ya yi mata ta hanyar jibga mata duka aikin gidan gaba
ɗ
aya.
Bayan wani
ɗ
an lokaci aka m
asu sulhu ta koma gidan mijinta, tun daga lokacin take taka-tsan-tsan da duk wani abu da zai sosawa mijin rai, ƙazantar ce dai taka sa dainawa har zuwa wannan lokacin.
Ko da yake mijinta kullum idan ya fita kasuwa tun safe baya dawowa sai wuraren goma n
a dare, in ya yi sauri ne yake dawowa tara. Wannan abun ya taka muhimmiyar rawa gurin ƙara lalacewarta da yin duk abinda ta ga dama a cikin yini, sai lokacin dawowarsa ya gabato take nutsuwa.
Su Sagira da Hanifa sun kasance ƙawayenta tun lokacin da ta d
awo unguwar da zama dalilin da ya sanya kenan har bayan aurenta ta kasa rabuwa da su. Kasancewar gidanta a cikin unguwa ya sanya suka maida gidan dabdalarsu, ko hira zasu yi da samarinsu cikin gidan suke zuwa. Idan sun samu alkhairi sai su sammata, girke-g
irke suke kala-kala idan sun yi rarar ku
ɗ
in samari duk a gidan...
Yawon biki kuwa ko sa'adatu jikar madoubee ba zata nunawa Biba ba.......
*MARUBUCIYAR: SOYAYYAR MEERAH*
*YAR GANTALI*
*RIKICIN MASOYA*
*A SANADIN KAMA*
*RASHIN GATA (GAJEREN
LABARI*
*HALITTAR ALLAH CE*
Ku biya biya ku
ɗ
inku ta wannan account
ɗ
in
Account name: Ruƙayya Ibrahim lawal
Account number: 0431343346
Gt bank
Ko kuma ku turo katin waya (Mtn) wannan number:08109634202
Sai kuma ka yi screenshot ka tura shai
dar biya ta wannan number: 08109634202.
Ga mutanenmu na Niger masu buƙatar saye zaku biya 400F ta wannan number :+2250748153903 ku kuma tura shaidar biya ta jikin wannan number +2250748153903
Ko da ku
ɗ
inka....
..
Ummu inteesar ce
*WATA UNGUWA*
Rukayya Ibrahim lawal (Ummu inteesar)
Ni sai dai ku yi haƙuri da wannan ba yawa.
Idan kuna so sai mu rage yawan pages.
Nagode masoyan amana tabbas ana tare
2 july 2021
Free page 13
BABI NA SHA UKU
"Tsautsayi ko? Ai kuwa yau za ki ga tsautsayi tunda ke Allah ya yi ki mai kunnen ƙashi ce." Ya fa
ɗ
a yana huci, ga dukkan alama ransa ya kai ƙololuwar
ɓ
aci.
Durƙusawa ta yi a gabansa tana ƙara roƙarsa "Ka dubi girman A
llah Malam ka yi haƙuri wallahi tsautsayi ne ba kai na je duka ba."
"Oh! Ita wacce kika je dukan jakar gidanku ce kenan? Na rasa dalilin da ya sa bakya son zaman lafiya Rakiya, ke kenan kullum cikin masifa tsakanin abokan zamanki? To yau fa na gaji wall
ahi." Ya kuma fa
ɗ
a cikin ra
ɗ
a
ɗ
in ciwo tare da ficewa daga gidan, ya nufi kyamis ma fi kusa da su, domin a saka masa maganin da zai tsayar da zubar jinin.
Fitarsa ke da wuya gidan ya kacame, masu dariya na yi masu ƙananun maganganu na yi.
Mama Rakiya
bata ce musu kanzil ba duk da tasan da ita suke, amma a yanzu jikinta baya da ƙwarin da zata iya wani kata
ɓ
us saboda yanayin zullumi da take ciki ta san halin Malam Audu sarai, ƙaramin aikinsa ne ya furta kalmar saki.
Tunawa ta yi da lokacin baya da suk
a ta
ɓ
a samun wata matsala da shi a lokacin ta haifi Amir kenan ko suna ba a yi ba, tana zaune a
ɗ
akinta tare da Hajjo( yayar mahaifinta da ta zo taya ta aikin jego) ya shigo gidan faram-faram ba ko sallama tun daga ƙofar gida yake zage-zage kamar jikan mag
uzawa.
Ko da yake yan magana sun ce hali zanen dutse, hakan yasa bata wani damu ba, domin inda sabo ya ci a ce duk macen dake gidan ta saba da wannan halin nasa. Domin kuwa duk abun ya motsa masa to ba shakka sai ya yi.
Yana shigowa
ɗ
akin ya kalle ta a w
ulaƙance "Rakiya in dai nan ba gidan tsohonki ba ne, ina son yanzu ki bar nan bana son sake ganinki, yaron ma ki
ɗ
auka na bar miki halak malak ki zama uwa da ubansa amma ba zan lamunci wannan iskancin naki ba." Kallonsa ta yi mamaki shimfi
ɗ
e a fuskarta 'La
llai lamarinsa azumin ne, ai dai ko wani laifin na yi ya ci ace ya raga mun ko don ganin idon baiwar Allahn nan.' ta fa
ɗ
a a ranta.
Sai dai shi bai damu da hakan ba ya ƙeƙashe ido ya ta tsula ruwan masifa da rashin mutunci, a haka ya fatattake su da sab
on jariri suka tattare suka bar masa gidan.
"Su Rakiya hanta ta ka
ɗ
a ana tsoron a kar
ɓ
i jan kati." Inna Halima ta fa
ɗ
a tare da bushewa da dariya.
Wannan maganar tata ce ta tsinke zaren tunanin Rakiya, Bata tsaya tunanin me zai je ya dawo ba, ta shamm
aci Halima ta kwa
ɗ
a mata lafiyayyen mari.
Dama tana da cikinta, ga shi kuma ta ƙara mata wani haushin shi ya sa ba ta tsaya nazarin komai ba ta aiwatar da tunanin da ya zo kanta.
Ashe fa wannan
ɗ
anyen aikin da ta aikata zai janyo mata nadama bata san
i ba.
Ita ma Inna Haliman da yake ba haƙuri ne da ita ba sai ta yi kan Rakiya suna ta zage-zage da cin zarafin juna har ta kai su ga dambacewa. Ana tsaka da haka ne kuma Malam Audu ya kutso cikin gidan, dawowarsa kenan daga kyamis ya nufo gida da nufin
kwanciya ya
ɗ
an sarara ko ya samu salama sai dai rikicin da ya tarar ana yi yanzu ya dama na
ɗ
azu ya shanye.
Dalili kenan da ya saka ya kasa jurewa, Allah ya gani ba zai iya
ɗ
aukar wannan iskancin ba.
"Ya ishe ku haka!" Ya daka ma su tsawa a maimakon
sallama.
Dukkan wanda ke gidan sai da ya razana da jin wannan firgitacciyar tsawa.
A harzuƙe ya ƙaraso inda suke tsaye suna muzurai ya ce "Iskancin nan naku ya ishe ni haka, ku kenan kullum dambe? Kun mayar mun da gida kamar filin wresttling to ba zan
iya ba wallahi na gaji da fitinarku.
Rakiya ki je na sake ki saki
ɗ
aya, ke kuma....." Ya mai