Showing 27001 words to 30000 words out of 67570 words

Chapter 10 - Wayasan Asalina Complete

bacci sosai bude idonshi yayi hade dacewa baki samun coffee dinba kuma zaki tafi karasawa tayi tasa Mai sannan ta ajiye tace inka gama kasameni bacci ne a idona kallonta Kawai yakeyi Dan sam sai yanzu yasan bai auri

kalar macen daya keso ba shiyafi son wacce zata ringa bashi Kulawa amma ita komi sai ansata harta juya zata fita saikuma tajuyo tana murmushi tace baby dazu nagama waya da daddy yace yashirya mana honeymoon zuwa Paris zuwa

nanda jibi

yakamata mutafi dagowa yayi yakalleta sannan yace babu Paris din daza aje shagwabe fuska tayi tace haba baby umarnin daddy nefa kuma kasan burina kenan miyi honeymoon dinmu a Paris tsaki yasaki yace inbiki mutafi

nikuma inbar aikina kenan toh bazay yuyuba saidai idan ke kadai zaki tafi hawaye tafara yi ganin hakane yasashi cewa tafi dakinki idan kuka zaki mun dan ko kukan me zakiyi babu inda zaaje tunda ni nake iko dake ba daddy d

inki ba dasauri tabar dakin tana shashshekan kuka !

Tana fita yaja wani dogon tsaki daman yasani dole yasamu irin wannan matsalan nan dan dabiun yan gidan sune duk abunda me martaba yakeso shi ake yi dogon tsaki yakara tsak

i akaro nabiyu yace badani zaayi haka ba ni na banbanta dasauran dan babu wanda ya isa ya juyani .

[10/10, 21:38] saudah:

📚

WAYASAN ASALINA

📚

SAUDAT IDRIS NOVEL

📕

PAGE 38



Sai

da yagama abunda yakeyi sannan yakwashi wayoyinshi yawuce sashin zuly Dan yama samu har tayi bacci shima kwanciyan yayi hade da jawota cikin jikinshi !



Washe gari dason ganin pinky yatashi saida sukayi breakfast sannan

yafita !

yau manyan kaya yasaka kuma sunyi matukar yi masa kyau batare da tunanin komai ba yadauki hanyan zuwa gidan su pinky abakin Gate din yatsaya yayi horn megadi yawangale mai Gate din yashiga yana faka motar shi

yakai hannunshi yakira me tsama flowers ruwa yasashi yamai sallama da pinky bada jimawa ba yadawo ya ritsina yace gata nan fitowa OK AJ yace hade dakai hannunshi aljihu yacuro kudin dabaisan adadin suba yamika mai godia yaringa

zubawa sannan yabar wajen yana tsaye leema tafito takarasa inda yake tsaye tagaida shi fuskanshi ahade ya amsa sannan leema tace aiko pinky bata nan batare daya tabbaye ta inda taje ba yashiga motar shi yabar gidan a fusac

e leema bin motar tayi dakallo lallai taga alaman yau captain sai a hankali komawa cikin parlor tayi



tsaki yaketa tsaki shikadai harya fita daga maitama afili yace basai nakara zuwa gidan ba yarinya sai son gantali

da sassafe takama tafita ranshi kam yau yabaci dan wallahi yaso ganinta kafin yabar garin !

Sai cen yamma pinky tadawo aparlor tazube tana nishi alaman gajia leema tace aiko akwai gajia tunfa safe kika fita gashi yau

kinyi babban bako kuwa .

Kallonta pinky tayi tace babban bako kuma waye shi murmushi leema tasaki tace waye kuwa banda yawuce captain AJ ina cemai baki nan ko magana baimun ba yashiga motarshi yabar gidan nan afusace tsaki pin

ky tasaki tace matsalar shice pinky tace aiko yau ran abokin fadan naki abace yake saidai fa nafara tunanin wani abu tsareta da idanuwa pinky tayi sannan tace mene leema tace naga tsantsar soyayyarki a idon AJ

Bata fuska

pinky tayi hade dacewa Allah ya tsareni tayaya ma mugun nan zay fara sona Tab kinko san tsanan da mugun nan yakemun hmm haka fa jia Danya Raina mun hankali yake cemun wai banda kyau kuma namaga matar nashi wata mummuna da i

ta dan nafita kyau saidai da alama tsanar da nake mai yashafi matarshi dan jiya dana gansu tare bakiji yanda zuciya ta take zafi ba Daria leema tafashe dashi tace wallahi kema kinfada pinky

cikin rashin fahimta tace nafada mene

leema tace son captain mana harararta pinky tayi tace Allah ya kiyayeni dason wannan bakin mugun amma leema kinma cuceni pillow din kusa da ita tawurga ma leema tace Allah yamun tsari da son wannan mugun duk da baida ai

bu matsalar shi daya mugunta tamai yawa !



Ranan Sunday da yamma jirgin su yatashi zuwa Lagos dayake achan yake aiki suna sauka daya daga cikin yaranshi sukazo suka dauke su kai tsaye gidanshi dake epetedo suka wuce suna

karasawa wanka kawai yayi yasanya uniform dinshi subhanallah kada kuso kuga yanda kayan sukama captain AJ kyau dan zan iya cewa uniform din yafi mai kyau fiye dakowa.



yau kwana biyu kenan kome takeyi saita tuno da A

J tashi tayi zaune daga kwancen da take tace idan ma wani mugun abun kake shiryawa akaina Allah yafika ina ga shiyasa nake yawan tunaninka mtsw taja tsaki tace toma meya shafeni dashi dazan ringa tunaninshi tashi tayi tasau

ka downstairs Dan bazata iya da tunanin wannan mugun ba

[10/10, 22:30] saudah:

📚

WAYASAN ASALINA

📚

SAUDAT IDRIS NOVEL

📕

PAGE 39

dayake yau weekend ne yana gida babu inda zashi yana kwa

nce a daya daga cikin kujerun parlorn zuly tafito daga bedroom tsanye take da wainsu fitinannun English wears Dan zan iya cewa komi nata a bayyane yake duk da ita din bawani cikane da ita ba tana dai da dukiyar Fulani Saidai b

asosai ba a yangace takarasa inda yake tsira mata ido kawai yayi dan bata fiye shiga irin hakaba tafi sanya normal a atamfa tayi zamanta amma yau kam ta birgeshi tashi yayi tsaye yabude mata hannayenshi tashige ciki sosai ya

matsewa a jikinshi yana shakan kamshin jikinta me dadi gashi ta tada mai da shaawa duk da Tana da saurin gajiyawa wajen harka shikuma mutum ne me tsananin bukata shiyasa sometimes yake tunanin zuly ba kalar macen da yake so

bane tun a parlor yafara rikita ta dayaga parlorn bazayyi ba daukanta yayi cak yayi bedroom da ita saida ya ajiyeta akan gado yana niyan cire kayan jikinshi zuly tace baby yanzu fa nayi wanka kuma zaka sa nakuma yin wani ko

saurarenta bayyiba dan baima jin abunda take cewa sosai ba !

bayan angama harka ne sukayi wanka Suka shirya yace mata zasu fita zuly tace baby da yamma haka saida suka shiga mota harsun fara tafia yace daga nan wajen

aiki yana mun nisa shiyasa zamuyi parking Zuwa Victoria island murmushi tasaki dan daman batasan mutane anan epetedo ba amma tasan mutane a Victoria island .

Kuma zatafi jin dadin cen!



bayan sunje yanuna mata inda zasu

koma daga nan suka wuce sukayi shopping a Maryland sannan suka wuce gida!



daga yau zuwa Sunday sunsha soyayya sosai duk da bata jurewa sosai wajen uzurin sa!

Dayake yau Monday tunda wuri yafita sabida ana jiranshi a

office.



Suna da meeting bayan sungama meeting dinne yakoma office dinshi saidai sam yakasa tabuka komai ayau daya fara aikin tunanin pinky zay

hanashi gashi yau wata daya kenan rabonshi da ita gashi kuma kwanakin

nan ana aiki sosai balantana yace zayje abj ko kwana dayane yayi bamasai su mami sunsan da zuwanshi ba haka yagama tsarawa a zuciyan shi saidai yabar tafiyan zuwa ranan Friday da yamma sai yatafi!



ABUJA

yau gi

dan faiza pinky tawuni sukasha hira sabida gidan yana mata ba dadi tunda leema tayi tafia

Shiyasa ma kwana biyu take wuni a guest house din minister!



dayake yau tunda wuri AJ zay fita zuly bayan tarako shi tadan j

ingina da jikin motan tace baby jiya mukayi waya da mum wai zamu je dubai yin shopping kasan perfumes dina Sun kare sannan zaama farida shopping din birthday dinta wani mugun kallo yawatsa mata sannan yace babu inda zaki

dan babu wanda yakemun iko da matata saini dan haka matsa mun daga wajen mota intafi yauko magana takasa yi janyo murfin motan shi yayi yabar gidan yaukam harga Allah yabata haushi wato bazay dinga bin umarnin iyayen taba bazay

ma yuyuba dole da ita zaayi tafiyan tunda dai tasa rai !

Parlour tawuce tadauki wayarta takira lambar hajia bugu daya tadauka dagacen tace zulaiha kuka zuly tasaka mata tafada mata yanda sukayi da AJ hakuri mum tabata h

ade dacewa yanzu zankira shi dolema yabarki ayi tafiyan nan dake !

Godia Tama mum dinta sannan sukayi sallama yana shiga office kiran wayan hajiyar zuly nashugowa daukan wayan yayi yakafa akunnan shi yagaida ta cikin ladabi

kaman tana gabanshi dagacen tace alamin zulaiha takirani tana mun kuka wai kace baza tayi tafiyan ba girgiza kai AJ yayi tuni ranshi yabaci kenan karanshi takai wajen mahaifiyarta aiko babu inda zataje tunda shi yake iko da ma

tar shi bawani ba.

A fili sai cemata yayi gaskiya mum kiyi hakuri amma babu inda zata yana gama fadan haka yakashe wayan !

[10/10, 23:04] saudah:

📚

WAYASAN ASALINA

📚

SAUDAT IDRIS NOVEL

📕



PAGE 40

Shida na yamma yatashi a office yawuce gida yauko tarban da zuly take mai batayi ba shima banza da ita yayi bayan yayi wankane yasanya doguwar jallabia baka yawuce dinning room yazauna yafara bude food flask d

in tsaki yasaki dan abincin kuku ya ishe shi daidai lokacin zuly takaraso wajen taja kujera tazauna tace baby sannu dazuwa yauwa kawai yace sannan yace nifa nagaji dacin jagwalgwalan kuku gwanda kidage kifara dafa mun abinci

dakanki !

shagwabe fuska tayi tace baby

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login