Showing 15001 words to 18000 words out of 67570 words

Chapter 6 - Wayasan Asalina Complete

tafara tafia duk Wanda yake wajen saida yakalleta banda mutum daya da yaketa tsaki shi kadai

Cikin tsiririyar muryarta tafara magana tagabatar da dangantarkar ta da amarya dakuma irin shakuwar da sukayi sannan tafada yanda lovers din suke matukar son juna daga karshe tamusu fatan alkahri hade dabarin wajen raf raf kawai kakeji awajen .

Wa

ka aka tsaki sannan couples sukaje suka yanka cake daga nan kuma DJ yasaki sauti kada kuso kuga yanda abokanan ango da kawayen amarya suke cashewa pinky saida ta daidaici hankalin AJ yana wani wajen ta tashi daga inda take takarasa wajenshi kaman zata fita

lemun dake kan table din a bude ne tasaya hannunta tadan tureshi sannan tabar wajen

Sanyi yafara ji ajikinshi dubawan dazayyi yaga bakin cocacola ajikin wandoshi dakuma rigar shi dasauri yamike tsaye pinky dake gefe tana kallonshi hotuna tafara mis

hi tana daria kasa kasa.

Takaicine ya isheshi dasauri yabar hall din daria tafashe dashi sannan takarasa itama tafara cashewa .

Dan tuni ta tayi searching dinshi a instagram ta tura mai pictures din hade da rubuta gifts harda Dan heart ta tura mai

dakuma abun daria sannan ta rubuta pinky

Dayake data dinshi a bude yake yana fita yaji shugowan text wayar yadanna sannan yashiga instagram din bude DM din yayi da hotunan shi yafara cin karo rufe idonshi yayi zuciyar shi nakuna yace wane childish dinne

yamun haka kasa yayi da hotunan yaga ansa pinky baisan sanda yayi wurgi da wayar ba yakoma cikin hall din afusace

Pinky kam tuni tayi cikin motar ta tasa key

Dubata yafarayi ganin bai ganta bane yasashi karasawa wajensu faiza nasir yace AJ meya

bata ma kaya haka tsaki yaja yace ina pinky faiza tace tana nan kaduba ta tsaki yaja yace wlhi sai na daureta inga urban da ya tsaya mata Faisal ne yakaraso yace meke faruwa su nasir sukace pinky wai yake nema da alama

matsala suka samu leema dake gefe das

auri tabar wajen tafita pinky tana ganinta tabude mata tace shugo mutafi leema nashiga pinky taja motar sukabar wajen saida sukayi nisa tafashe da daria Dan harda hawaye

[10/8, 18:10] Mrs Zaki:

πŸ“š

WAYASAN ASALINA

πŸ“š



SAUDAT IDRIS NOVEL

πŸ“•







PAGE 24

Wayarta tadauko Tamika ma leema tace duba mun kigani kaman yafashe dakuka .

Daria takuma fashewa dashi leema tace pinky kinsanko wannan Karan babban mataki zay dauka akanki Dan cewa yayi saiya daureki

dogon tsaki pinky tasaki mtsw tace mafashi Dan rainin hankali kawai harya isa yakulleni mtsw takuma Jan tsaki daidai lokacin wayarta tayi ringing sunan faiza tagani pinky tace leema answer kisa mun a loudspeaker yanda tace haka leema tamata dagacen faiza

tace pinky kina inane pinky tace I'm so sorry kawa wani aiki nayi shiyasa nabar wajen ina gida faiza salati tazuba tace pinky wlhi AJ baida kirki komi zay iya aikatawa tsaki pinky tayi tace saikun dawo sannan leema takatse wayan gidansu faiza suka wuce tan

a parking tawuce part din faiza a upstairs leema tabi bayanta tana shiga tafada gado taware hannayenta tace woo happy me .

Leema tace kina Daison Sa kanki a balai manyan idanuwanta pinky takada tace kadan ma yagani dani yake zancen

shugowan tsako

taji a wayanta tana budewa taga DM aka mata tana budewa taga sakone daga AJ

I will catch you kawai yarubuta hade da turo da hoton hannu .

Dogon tsaki taja tace aikin banza mikewa tayi tafara rage kayan jikinta tana wakan Selena Gomez

A ba

ngaren AJ kam a fusace yabar hall din Dan tabbas daya kama pinky yau na lahira sai yafita jin dadi amma koba yauba zasu hadu kuma saiya nuna mata kuskurenta.

sha daya aka tashi a frnds day din .

yaukam kwanan farin ciki pinky tayi





Washe gari ranan picnic ne kananun kaya ko wanne yasaka pinky kam ansha madaran kyau bayan ishai aka fara zuwa daukansu zuwa wajen picnic din

Nasir yace pinky wancen motar Zaki shiga pinky tace aa a motata zani nasir yace yaudai kihakura da motarki

sbd anhada kowa da partner dinshine OK tace sannan takarasa wajen motan tabude tashiga wani kamshine yabigi hancinta lumshe ido tayi tana shiga akayi locking motan cikin tsiririyar muryarta tace sannu fa shuru taji tabe baki tayi tashiga latsa wayarta tada

motan akayi sukabar haraban cikin gidan saida sukayi nisa

Me tuka motan yace kece da sannu danni yau kwanan farin ciki zanyi daram taji gabanta yafadi a hankali ta daga kanta takalleshi tuni cikinta yaduri ruwa

Kokarin bude kofan motan tafa

rayi jikinta narawa muryarshi taji yace yarinya kin makaro aiyau me kwatanki sai Allah yau sai kwanan kurkutu wani zufane yaketo Mata duk da ac din motan a kunne yake

[10/8, 18:10] Mrs Zaki:

πŸ“š

WAYASAN ASALINA

πŸ“š



SAUDAT IDRIS NOVEL

πŸ“•







PAGE 25

Ko kallonta bayyiba yaci gaba da driving dinshi .

Area ii suka nufa abakin gate din katafaran gidan yatsaya yayi horn baa jimaba gate man yawangale gate din

Cikin tane yawani kada kululu har c

ikin gidan yanufa sannan yayi parking.

Yafito afusace yazagaya yabude wajen me zaman banzan yariko hannunta dakarfi Dan har saida ta danyi kara .

Jan ta yayi dakarfi har zuwa cikin parlorn gidan yayi wurgi da ita akan kujera Dan saima data bige

da stool din dake kusa da kujeran auch tace hade dakai hannunta kan goshinta daya fara fitar dajini kadan kadan.

Ko lura bayyi da ciwon da taji ba yace yau Allah kadai zay kwaceki badai bakida Tarbia ba bakisan kuma darajan mutane ba .

Yauka

m zan nuna maki iyakarki tashi zakiyi kifara tsallan kwado tun daga wajen dining dincen har wajen kofa

Dasauri tace tsallan kwado kuma niban iya ba

Murmushin mugunta yayi yace koki tashi kiyi ko kuma yanzun nan insa bindiga in harbe maki kai ku

ma babu uban daya isa ya tinkareni akan nakashe karuwa kamarki hannunshi yakai bayan wandonshi yadauko bindigar .

Ai batasan sanda ta tashi tsaye ba jikinta yadauki rawa dakyar tazukunna kasa tafara tsallan kwadon wayarshi yadauko yafara mata video

tanayi yana murmushin mugunta saida takai na ashirin tafadi a tsakiyan parlorn asume .

gashi jini baibar zuba agoshin taba hakan yasashi tashi cikin Sauri yakarasa inda take yakai hannunshi ya ciccibeta yayi upstairs da ita wani daki yanufa da ita y

akwantar da ita akan katafaran gadon sannan yafita daga dakin bada jima waba yadawo rike da first air box a hannunshi yakarasa yayi treating dinta sannan yafice daga dakin yana tsakin tsaki amma ai komin banza yahorar da ita yau kashe wutan gidan yayi g

aba daya sannan yafito daga parlorn yasa key yarufe hade dakarasawa wajen motar shi daidai lokacin wayar hannunshi tayi ruri murmushi yasaki Dan yasan pinky zasu tabbayeshi

Daukan wayan yayi yakafa akunnan shi tun kafin yayi magana nasir dagacen yace

fisabilillahi ina kakai pinky wani malalacin murmushi yasaki sannan yace nasace ta .

Nasir dagacen yace kawa Allah AJ ka rabu da yarinyan mutane daria yayi yace saina koya Mata hankali tukunna ai tunda na rantse kuma shikenan sannan yace saida safe

.

Baijira cewar shiba yakatse wayan yashiga motarshi yabar haraban cikin gidan ai good 7weeks dinnan sai tayi shi dani take zancen

Kuyi hakuri yau banyi posting dawuri ba banajin dadine amma insha Allah zuwa an jima zankaro maku

[10/8, 18:10] Mrs

Zaki:

πŸ“š

WAYASAN ASALINA

πŸ“š



SAUDAT IDRIS NOVEL

πŸ“•







PAGE 26

Wakar DJ khaleed yasaka yasa volume dan daidai sabida shidin ba maabocin jin wakoki bane wata rana yakan sane sabida nishadi

Cikin kw

arewa yake bin wakar DJ khaleed harya karasa gida

Shikam yasan yau baccinshi zayyi me dadin gaske tunda yau komin banza yayi maganin me bakar fuskan ace warshi.



Karfe biyu daidai tabude idonta saidai dakin mamaye yake da duhu tsorone yakam

ata jikinta yadauki rawa dakyar tabude blanket tarufe duk jikinta dashi danko fuskanta bata bari ba

Jin haushin karninka shiya kara tsorata ta batasan sanda tasaki fitsari a wando ba hade da hawaye

Cikin zuciyanta kam ta tsinewa AJ yafi so dubu

daman haka yake mugu

Saida taringa zuba adduoi sannan bacci barawo yasaceta

Su leema kam hankalinsu yakasa kwanciya sunkira wayarta harsun gaji amma aka she.

Idonta biyu aka fara kiraye Kirayen sallah Dan dadi taji saidai bata sauko daga ka

n gadon ba har saida gari yafara haske 7:00 am daidai tasauko daga kan gadon saidai dasauri takoma tazauna tana rike cinyoyinta tana hawaye a hankali tace Allah ya isa wallahi .

Da rarrafe tashiga cikin bathroom tacire kayan jikinta tayi wanka tadaur

a tawul din dake bayin sannan tafito tana tafia dakyar harta karasa bakin gadon tazauna tana hada uban zufa sabida azaban da cinyan nata yake Mata .

Kwanciya takoma tayi tarufe idonta tuni bacci yayi awon gaba da ita.



Karfe Tara da

rabi yatashi daga bacci .

Wanka kawai yashiga yana fitowa yashirya cikin kananun kaya

SΓ nnan yakarasa dining yayi breakfast

[10/8, 18:10] Mrs Zaki:

πŸ“š

WAYASAN ASALINA

πŸ“š



SAUDAT IDRIS NOVEL

πŸ“•









PAGE 27

Yana gamawa yadauki key car dinshi da wayoyinshi yafita

Bangaren su Mami yawuce a bedroom yasameta tana aiki a system

Kan kujera yaje yazauna yace Mami good morning antashi lafia

Dagowa tayi tace lafia kalau sannan tace

hidimarka nake tayi tun dazu ina zaban kayan akwatun inlw na .

Murmushi yayi hade dashafa kanshi yace Mami kina ji da Zuly fa murmushi tayi tace ko wace mata zaka aura haka zan sota .

Tashi yayi tsaye yana Shafa kanshi yace Mami zanfita OK t

ace hade dacewa zuly ta turo mun list din event din da zaayi before then yakamata ayi booking din dika hotel sbd baki kuma

AJ yace Mami bikin nanfa saura one month ai akwai sauran time ni sai nadawo dasauri yabar dakin yawuce parking space dasauri

securitys suka bishi saurin tsayar dasu yayi yace thanks yau ni kadai zanfita OK sir sukace sannan yashiga cikin motanshi yabar haraban cikin gidan Kai tsaye area ii yanufa yana zuwa

bakin gate din yayi horn megadi yawangale mai gate din yashiga yasamu gu

yayi parking sannan yafito

kai tsaye hanyan shiga parlor yanufa yasanya key yabude hade dashiga da sallama

parlorn yabi dakallo a tunaninshi ko pinky tafito upstairs yanufa yasanya hannunshi yabude kofan hade dashiga cikin dakin.

Kwance y

a tadda ita tana bacci daga ita sai Dan tawul din data daura kuma baigama rufe Mata cinyoyin taba

gashin kanta ko yayi baza baza akan gadon gashi bakikirin saida yagama kare Mata kallo yayi saurin cewa auzubillah daidai lokacin pinky tabude idonta shi

kuma yayi saurin juya bayanshi Dan bazay jure ganin wannan halitta ba .

Cikin tsiririyar muryar ta tabude bakin tace ina bukatan kayan sawa batare daya juyo yakalle taba yace kisameni a downstairs yanzu baijira cewar taba yabar dakin .

Bayan fi

tanshi da minti goma tamike dakyar tasa hannunta tayo da gashin kanta gaba sannan tagyara daurin tawul din tafita dakyar take tafia harta karasa downstairs juyowan dazayyi suka hada ido mikewa yayi dasaurii yace bakida hankaline zakii fito haka .

Shag

wabe fuska tayi kaman zatayi kuka tace to to ba kayana bane ya lalace

Tsigan jikin shine yaji yawani tashi sosai yanda tayi maganar ya birgeshi sosai yana son Mace me shagwaba .

[10/8, 18:10] Mrs Zaki:

πŸ“š

WAYASAN ASALINA

πŸ“š



SAUDA

T IDRIS NOVEL

πŸ“•







PAGE 28

Kara narkar da murya tayi tace auch nifa yunwa nakeji Dan ban taba ganin inda ake horo da yunwa ba tana maganar ne tana nufan wajen fridge ...

Baisan sanda yayi saurin dakatar da ita taha

nyan kiranta dakarfi ba yace pinky .

Gaban tane yawani fadi tajuyo a tsorace tana kada idanuwanta hanyan upstairs yanuna mata da hannu

Marairaice fuska tayi tace wlhi harka tsoratani da muryan naka sai kace na dorom .

Kasa magana yayi gab

a daya

Hanyar upstairs tanufa tana tafia dakyar harta karasa daki tazauna a bakin gado tana turo Dan karamin bakinta

Dakyar ya iya takawa yafice daga parlorn yashiga motarshi yabar gidan

A hanya sai tunowa yakeyi da yanda yaga pinky tahadu

yarinyan ba laifi sai kace yar India dankyau dakuma gashi har gadon baya

Duk cikin zuciyanshi yake maganan nan saidai yarinyan tabata kyaunta tunda har tayi amfani dashi wajen rudar maza

Daidai xclusive boutique yafaka motar shi

Yama c

i saa bakowa acikin boutique din hakan yabashi daman zaban mata dogayen riguna guda goma hade da flat shoe

yana gama tsiyayyan yabada ATM aka cire kudin sannan aka kaimai kayan har cikin mota .

daga nan chicken capitol yanufa yatsiyan mata

abunda zatayi breakfast dashi hade Dana lunch kuma .

daga nan kai tsaye gidan yakoma koda yaje baisa me ta a parlor ba saiya haura upstairs knocking yayi pinky dake kwance tace come in Dan ita bataa damu daya ganta a yanda take ba .

Ganin batada

niyan bude kofan ne yabude ya ajiye Mata kayan sannan yakoma downstairs yasamu gu akan kujera yazauna yana danna wayarshi.

Mikewa tayi dakyar ta dauki ledar da fito da kayan

Babu yanda ta iya haka tazira daya daga cikin rigunan kuma yayi mata k

yau sosai saiko Jan tsaki take Dan rigar tamata nauyi acewarta .

Daure gashinta tayi sannan tasauka downstairs takarasa har inda yake zaune ta tsaya tarike kugu tana wani kada idanuwa tace Dan Allah horon kuma harda tsiyo mun wannan rigar me nauyin t

siya.

Kallonta yakeyi yanda taketa wani juyi a gabanshi ganin bazay jure ganin ta bane yace breakfast dinki yana dining uhmm tace hade dacewa nifa nagajii inbanda mugunta irin naka zaka wani Kawo ni nan ka ajiye saikuma tafara hawaye tace tafia ma d

akyar nakeyi sbd mugunta ko sai takuma fashewa dakuka tafara tafia

Tana harde kafa aiko tazame AJ dake kallonta dasauri yatashi yataro ta tafada jikinshi .

[10/8, 18:11] Mrs Zaki:

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login