Showing 6001 words to 9000 words out of 67570 words

Chapter 3 - Wayasan Asalina Complete

yace kada kubari yajiku Dan naga tsanar ta a idon shi!

Tsandarewa pinky tayi a wajen zuciyanta nawani tafarfasa saura kiris tafashe da kuka amma saita daure amma zuciyanta har wani tiriri yake mata leema da tagama zazzare idanuwa tace kingani b

a abunda nake gaya maki kenan gashi yagaya maki magana yatafi

Murmushin dayafi kuka ciwo pinky tayi tace baici bulus ba wallahi sai yasan yatabo pinky

Dan baa tabani in kyale

Sannan tasuri handbag dinta tayi gaba !

Yana shiga dakinsh

i bathroom Kai tsaye yawuce ko kayan jikinshi bai cire ba yasakar ma kanshi shower

Bazay fara daukan mataki akan me bakar fuskanba sai yakoma gida Nigeria

Zansa a Kawo mun details akanta tabbas saina shayar da ita bakin cikin da bata taba tunani

ba

Tunda batasan darajar Dan adam ba lallai batasan waye captain AJ ba



yauko wajen minister bata jeba sabida zuciyarta ba dadi koda yakira ta cemai tayi kanta naciwo

Ko baccin kirki takasa yi a ranan

A bangaren AJ kam baccin s

hi yasha Dan shi kadai yasan mezay mata

Washe gari su Mimi suna shiryawa suka wuce dakin AJ

Saida sukayi knocking harso biyu sannan yatashi daga zaunan dayake da koffi a hannunshi yakarasa yabude kofan yace badai tun yanzu kuke son atafi cinema din

ba sumayya tace aa daman ya muna son muje shopping ne and pls yhu have too join us

Ganin yana kallon sune sukayi saurin hada baki wajen cewa please......

Alright yace sannan yajuya yace kuje ina zuwa yanzu

Murmushi sukayi sukabar room din



Kananun kaya yasaka sabida daman yariga dayayi wanka blue Jean's sai white riga

Bakaramin kyau yayi ba

Sannan yafesa turaruka masu kamshi yadauki wayoyinshi hade da ATM card dinshi na nan Dubai

Fitowa yayi daga dakin sannan yatafi

downstairs yasauka yamika musu key room din sannan yafita

Tsassaye yasame su suna video girgiza kai yayi hade dacewa zanga ranan dazaku girma

Mimi tace ya yanzu fa harda masu kids snap chat sukeyi Kaine dai bakaso

Zaman wajen me zaman ban

za yabude yashiga yace niba kaman Ku bane sbd kunsan ni busy man ne bayan sun shigane sagir yatada motan sukabar cikin hotel din

Dubai mall sukaje sosai sukayi shopping dakyar sukasa AJ yayi ma zuly tsaraba

Ranan dai sunsha yawo sosai sai

yamma gabda za a fara saida ticket nashiga kallon raees sannan suka karasa wajen duk ticket daya 50k haka AJ yacire yabiya suka shiga

Shi kanshi yaji dadin film din duk da shiba maabocin kallo bane yadai fi kwarewa wajen maida hankali a aikinshi



Basu suka dawo ba sai sha daya agajiye suka fito daga motar ko wannan su rike da shopping bag

Pinky tana tsaye ta window tana kallon mutane roban ice cream din data gama Shane tasakoshi kasa AJ kuma daidai zay wuce kenan robar ice cream din yafa

do mai akai sauran ice cream din dake ciki tuni yabata mai kaya

A fusace yakai hannunshi yayi wurgi da roban ice cream din hade dadaga kanshi yakalli upstairs don yaga wane illiterate dinne yamai wannan aikin

Pinky kam batasan taasar da tayi ba D

an ear peace ne a kunnanta

Tana jin wakar Nicki minaj tanayi tana kada kai tana tafa hannayenta

Idanuwan shine suka sauka akan fuskan pinky a fusace yace this idiot I will kill you

[10/8, 18:10] Mrs Zaki:

📚

WAYASAN ASALINA

📚





SAUDAT IDRIS NOVEL

📕







PAGE 9

Dubai

Komawa yayi yazauna sagir yace bari in anso mana abun motsa baki

Harya juya AJ yace yhu knw m full basai ka anso dani ba tunda Ku ciye ciye baya muku wuya shagwabe fuska suka

yi atare sukace ya ice cream nefa

Yace nasan ice cream ne ai Ku kenan kuringa shan abunda zay kara maku kiba

Murmushi sagir yayi yabar wajen

Aj yace aure zakuyi and you guys are still young

Amma kullin sai narka uban kiba kukeyi shuru s

ukayi Dan sudai sunsan jikinsu daidai yake !

sagir bai jima ba yadawo da three cups na ice cream mika masu yayi sannan yazauna suka fara video ta snapchat

Daidai gate din park din taxi din yafaka suka fito pinky Tamika mai kudinshi suka jera su

ka shiga cikin park din

Rasa inda zasu zauna sukayi leema ce tahango su Mimi da suke pictures tace thank god ga yan Nigeria cen muje muzauna kusa dasu ko hira mayi

Yamutse fuska pinky tayi tace leema akwai ki dason janyo mutane ajiki wallahi mtsw

taja tsaki sannan tabi bayan leema da tuni tayi gaba

Kusan dai atare suka karasa inda su AJ suke

Waje suka samu suka zauna a daya daga cikin kujerun wajen

Suna zama daga Mimi harsu sagir saida suka juya suka kara kallon pinky Dan tamusu

kyau sosai

AJ latsa waya kawai yakeyi baima kula dasu ba saida yaji muryan Mimi tana ce musu sannunku sannan yadago da fararen idanuwan shi yakalle su saidai fuskan leema yasamu gani sabida ita pinky gyalen ta yarufe mata fuska girgiza Kai yayi yamaid

a hankalinshi kan waya Mimi kallon pinky tayi tace hello m Mimi murmushi pinky tasaki Dan sai taji sun kwanta Mata a rai

Cema Mimi tayi m pinky

A razane yadago da fuskanshi yakalleta ita ma lokacin tadago dakanta leema ma tuni tagane shi a tsora

ce tamike jikinta yadauki rawa

pinky kallonta tayi tace meye haka dakyar ta iya kai bakinta daidai saitin kunnan pinky tace Wanda kikama rashin m ne a hotel

Tsaki taja tace so what kasheni zayyi dakarfi tayi maganan danya ji mikewa tsaye yayi ya

nuna da yatsa yace who do yhu think you are itama mikewa tayi tana binshi da harara tace Neman sani kakeyi

Su Mimi kam kallonsu suka tsayayi

Pinky tace daman Kaine nabawa hakuri subhanallah amma nacutar da kaina

sannan tatabe baki tace duk

abunda zuciyarka tagayà ma akaina hakane Dan bazan bata bakina wajen baka amsa ba

Murmushin takaici AJ yayi sannan yace ko tantama bazanyi ba ke karuwar kan titice Dan idan ba karuwa ba babu me irin wanñan banzar shigar Dan inaga rabonki da kai goshin

ki kasa harkiñ mance yana gama fadan haka yabar wajen a

fusace Dan yasan ko bànza ya jagula ma me bakar fuskañ zuciya dasauri su Mimi suka mike suka kalli pinky da ranta yake abace sukace sorry sannan suka bar wajeñ dasauri

[10/8, 18:10] Mrs Zaki:

📚

WAYA

SAN ASALINA

📚



SAUDAT IDRIS NOVEL

📕







PAGE 11

Su Mimi sun razana sosai da ganin wacce ta wurgo roban ice cream din sunsan koh yau bazaa kwashe lafia ba yanda zuciyar ya take a yanzu !

A fusace

yayi cikin hotel din ya haura upstairs su Mimi basuyi gigin binshi ba sabida gudun abunda zaije yadawo

Saida yakarasa upstairs tunaninshi ya tsaya cak ganin baima San room no dinba amma tunaninshi yafi kaiwa a tana room 105 yana zuwa bakin kofan yab

uga da karfin tsiya leema dake kwance a firgice ta tashi tana zazzare idanuwa pinky kam bata Masan anayi ba Dan kunnanta toshe yake kara buga kofan akayi a karo nabiyu dirowa leema tayi daga kan gadon a tsorace jikinta duk yadauki rawa wajen pinky takarasa

tacire ear peace din daidai lokacin AJ yakuma buga kofan da karfin tsiya zubewa leema tayi akasa jikinta narawa Dan ita kanta pinky ta tsorata amma sabida karfin Hali irin nata tayi wajen kofan zata bude leema tace karki bude bafa musan ko waye ba tsaki p

inky taja mtsw batare da tayi magana ba takai hannunta kan handle kofan tabude

Tana budewa gabanta yayi mugun faduwa amma saita dake yana ganinta yakai dogon hannunshi yawanke Mata fuska da mari harso uku iya gigicewa tagama gigicewa Dan tunda take baa

taba Marin taba leema tasowa tayi takarasa bakin kofan tana ganin AJ taja dabaya takoma

Pinky rike kuncinta tayi danhar wajen yayi mugun ja bata Ankara ba sai jin hannunshi tayi yajanyota yayi waje da ita baima kula da kayan dasuke jikin taba gajeran

wando ne sai yar top da batada hannu janta yakeyi iya karfinshi

Saida sukayi nisa da room dinsu takwace hannunta dakyar tace kai mahaukacin inane dahar kake da daman sanya tafin hannunka a fuskanta kayi kuskuren mari na

Hannunshi ya dunkule da ni

yan Kai mata nushi kome yatuna sai yafasa murmushin takaici yasaki yace nagode wa Allah daya yini mahaukaci bayyini a karuwa ba sannan a zuciye yakuma damkan hannunta sukayi downstairs sai jaraban yasaketa takeyi amma ko sauraronta bayyi ba saida sukaje h

ar inda roban ice cream din yake yayi wurgi da ita tafadi kasa su Mimi suna nan a tsaye har a lokaci mutane ne suka taru idonshi jajur yakalleta yace kinga waccen robar ice cream da kika wurgo mun da gangan wallahi tallahi sai kinyi dakin sani a rayuwar ki

saina koya maki hankali

A tsiwace ta tashi tsaye tana goge hannunta daya Dan goge idonta tuni suka chanza launi batasan sanda hawaye yazubo Mata ba tsanar shi taji har cikin zuciyarta karasawa yayi inda su Mimi suke yace ke sumayya bani ice cream gu

da daya cikin ledar nan bakinta narawa tace ya me..... tsawa yadaka mata yace common curo kibani jikinta narawa tacuro babbar roba Tamika mai yana ansa yabude yakarasa gaban pinky sannan yace baa taba captain AJ ya kyale

Kallonshi kawai takeyi zuciya

rta nawani zugi gashi takasa cewa komai

Akanta yakifa robar ice cream din tuni yan wajen suka dauki ihu murmushi yayi sannan yace sunana captain Alamin junaid yana gama fadan haka yabar wajen

Dasauri su Mimi sukabi bayanshi suna tausayin pinky

Hakuri akafara bata kuka tasaki dagudu tabar wajen tayi cikin hotel din room dinsu tawuce tana zuwa tafada gado tafashe dakuka dasauri leema tarufe kofan tasa key takarasa kan gadon

[10/8, 18:10] Mrs Zaki:

📚

WAYASAN ASALINA

📚



SAU

DAT IDRIS NOVEL

📕







PAGE 14

Zuly kallon AJ tayi daya maida hankalinshi gaba daya akan wayar hannunshi.

cikin tsiririyar muryarta tace durling kana tare Dani amma gabaki daya hankalinka yana kan waya

Ko yaba k

walliyata daka keyi yau bakayi ba hope dai ba laifi nama mijina ba

Kallonta yayi sannan yasakar Mata murmushi yakamo hannunta yana Dan murzawa kadan yace tayaya wifey zata yi laifi kuma kema kinsan koban fada ba ai kinsan kinyi kyau tunda har su Mimi

sun yaba

Shagwabe fuska tayi tace amma Kai baka yaba ba ai and yhu have too

OK OK AJ yace sannan yace wifey kinyi kyau kamar yanzu in daukeki mutafi abj daria sosai tasaki shikuma yana kallonta yana murmushi !

A haka suka karasa katafaran gid

an me martaba Dan fadan yanda gidan yake bata bakine ma sabida kyanshi da haduwanshi

Dan yawanci bangaren gidan ginin zamani ne hakan ya tabbatar mun dashi kanshi me martaba Dan zamani ne .

Har parking space suka karasa hade da firfitowa daga c

ikin motan su Mimi atare sukace Wash mungaji wallahi harara AJ ya zabga musu sannan yace kuma komin gajiyan daku kayi gobe zamu koma

Kallonshi zuly tayi saidai batayi magana ba sabida sanin halin mutumin nata shiyasa take mugun shakkan shi da tsorons

hi

Matsawa gabda shi zuly tayi tace zaka shiga Ku gaisa dasu hajia ne yanzu kosai anjima

Girgiza mata kai yayi sannan yace yanzu hutawa nake son inyi su Mimi kam tuni sun shige cikin gida .

OK zuly tace sannan tace akaika dakin saukar ba

kine girgiza kai yayi

yace no baby zanje hotel inkwana bata fuska tayi wannan karan tace durling baikamata kaje hotel ba tunda nanma duk gidane

Bude gaban mota yayi yazauna sannan yace bazan iya kwana gidan sirikai ba m sorry zandawo an jima tun

da akwai abunda yakamata mu tattauna sosai kafin inzo saiki gayama me martaba zuwana

Baijira cewar taba yakalli driver din yace muje

Tsayawa tayi kerere tana kallonshi har suka bar gidan

Tsaki tabuga sannan tayi cikin gida .

Kai tsaye t

ahir guest palace suka nufa dayake yariga dayayi booking online koda yaje key room din kawai aka bashi !

A gurguje pinky take shiri leema takalleta tace law ba wasa bane naga dukkin sukurkurce ne tsaki pinky taja tace bana son inyi missing test din y

au wlhi tunda nayi missing guda uku kuma kinsan yanda nadauki karatun nan da muhimmanci

tana gama maganar tasuri car key dinta dasauri tafice leema ma tabi bayanta dakanta tayi driving dinsu a sabuwar motar nata har zuwa uniabj

Tun daga bakin g

ate student suke kallon motar dayake akwai tic basu gane ko waye aciki ba tana parking tayi saurin fitowa rike da hang bag dinta takulle motar tuni kallo yadawo kanta atare suka jera itada leema suka wuce danko kallon mutanan wajen basuyi ba

[10/8, 18:10]

Mrs Zaki:

📚

WAYASAN ASALINA

📚



SAUDAT IDRIS NOVEL

📕







PAGE 13

Murmushi tasakar musu hade dabude Dan karamin bakin nata tace ah bakomai yawuce ai

Karku damu

Sosai pinky ta birge su yanda

tanuna musu bakomai bane abunda AJ yamata .

Leema ce tace da alama dai kaman ku yaran Mr President ne idan banyi kuskure ba

Murmushi suka tsaki a tare hade dakallon juna sukace yeah hakane nanfa suka fara hira saidai basosai pinky take samusu ba

ki ba daga baya kuma sukaje sukayi breakfast .

Anan suka bata lokaci har zuwa 3:50pm sannan pinky tamike tsaye taduba agogon dake hannunta kamfanin Rolex tace leema time fa yana tafia kuma kinsan flight din karfe biyar zamu bi dasauri leema tamike su

sumy suka bisu dakallo pinky tadan kallesu tayi murmushi tace bye bata jira cewar suba tabar wajen leema kam saida sukayi musanyan lamba dasu Mimi sannan tabi bayan pinky dasauri!

Koda suka koma room dinsu wanka pinky tashiga bata jimaba tafito leema

ma tashiga doguwar riga pinky tasaka amma me haannun vest cream color tadaure gashin kanta tayi sannan tayafa wani Dan karamin gyale dako gashin kanta baigama rufewaa ba

Handbag dinta ma cream color ne sai takalmin kafanta ma haka

Leema ma doguwaa

r rigar tasaka suna gama shiri suka kira aka daukan musu akwatunsu suka fice taxi suka samu har airport .

Koda suka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login