Showing 60001 words to 63000 words out of 67570 words

Chapter 21 - Wayasan Asalina Complete

fara hira sai sha daya saura zuly tamike tace ni bari inje inkwanta saida safen ku mikewa AJ yayi yakarasa inda take yadauketa cak yayi waje da ita saida yakaita har

bedroom dinta sannan ya direta harara ta sakar mai tace wlhi nidai kadaina mun haka agaban farida nagaya maka ba kyau pinky kam suna fita ta tashi itama tawuce bangaren sabida tana son yin wanka kafin takwanta saima data gama takwanta sa

nnan taji shugowan AJ doguwar jallabiyan shi fara yacire yarage daga shi sai gajeran wando sannan yahaye kan

gadon yakwanta kallon pinky kawai yakeyi yanda komi nata ya bayyana tuni yaji shaawar shi ta motsa a hankali yakarasa inda take y

a rumgumo ta tabaya ita kuma rufe idonta tayi kamar meyin bacci shafata yafara yi sosai yana latsan dukiyar fulaninta sosai yafara fita hayacin shi saida yazo gabda HQ din sai kuma yatsaya cak sabida minister daya fado mai arai saurin cir

e hannunshi yayi daga jikinta hade da sauka daga kan gadon yawuce bathroom yasakar ma kanshi shower tuni yaji zuciyar shi namai wani zafi nandanan yaji ko kara taba jikin pinky baya iyayi .

Bin bayanshi tayi dakallo hawaye yabiyo ku

nchinta da taji alamar fitowar shine yasata rufe idonta ko kallon inda take bayyiba yafice daga dakin yatafi wani dakin yayi kwanciyar shi Dan sam zuciyar shi bata mai dadi meyasa yau yatuno da rayuwar da pinky tayi abaya why abunda

yaringa fada kenan.

Bayan fitan shine ta tashi zaune tahada kanta da gwuwa tafashe da kuka sabida tasan dalilin dayasa AJ yaki kusantan ta ayau jiya ma kenan saa taci !

[10/18, 14:46]

ﺳﻮﺩﺓ



ﺇﺩﺭﻳﺲ

:

📚



WAYASAN ASALINA

📚



SAUDAT IDRIS NOVEL

📕

PAGE 64

dakyar a ranan tasamu bacci yadauketa Dan tunanin captain ya hanata sakat sonshi da bigenshi duk ya cika mata zuciya batada burin daya wuce tajita a jikin AJ batasan

tana tsananin kaunar shiba sai yau daya kaura ce mata kwana daya dayin bikin su .

Duk da shima a nashi bangaren ba karamar azabtuwa yayi ba danshi kanshi yasan yana son pinky kuma son da bai taba yima zuly irin saba shi

kanshi yarasa wane irin so yake mata ji yayi kaman yatashi yakoma dakin nata sai kuma daya Tuna da minister duk sai zuciyar shi tamai zafi sabida tsananin kishi dakyar dai yasamu yayi bacci .



washe gari da asuba

bayan AJ yayi alwala yabuga ma pinky kofa saida yaji ta tashi sannan yafita daga part dinta yawuce part din zuly saidai kunne ya tadda wutan palo shiya tabbatar mai da ta tashi shiyasa bai shiga ba kawai yawuce masallacin dak

e kofar gida



Bathroom tashiga tayi alwala sannan tafito ta tada sallah koda AJ yadawo masallaci bangaren pinky yakoma ji yayi kaman yashiga dakinta amma sai yafasa haka nan yawuce yakwanta ita kuma bayan tayi azkar

ta tashi ta ninke sallayan sannan tafara tunanin zuwa gaida captain batare data cire hijabin dake jikin Taba tafice daga dakin saida ta danyi tafia sannan takarasa kofar dakin hannunta tasanya taburda Handle din hade dayin sallama

tashiga yana kwance akan gado amsa sallaman yayi ita kuma takarasa har inda yake ta zukunna tagaida shi da lafia ya amsa kawai hade dajuya kanshi gefe ji kawai tayi tafashe dakuka bakinta narawa tace nasani dole kaji ba dad

i a zuciyar ka sabida baka sameni a yanda kake bukata ba Dan Allah kayi hakuri kamance da komai nasan nidin me laifi ce tausayin tane yadirar mai a zuciya duk sai yaji bai kyauta ba baisan sanda yatashi zaune ba yajanyota tafada kan

fadeden kirjin shi yashiga lallashinta kuka takeyi sosai cikin bakin shi yabude yace I'm so sorry lefe nane da naki yarda da kaddara kuma nasan babu Wanda ya isa yawuce wa kaddarar sa sannan yadago da fuskanta suna kallon juna

yace kishin ki yasanyani aikata haka sabida ina tsananin kishinki da sonki .

har tabude baki zatayi magana yasanya bakinshi cikin nataa yashiga sha saukar ajiyar zuciyar ta kawai nakeji daukarta yayi yakwantar akan gado hade

dafara aika mata da wainsu rikitattun sakonni sannu a hankali yafara rabata da duk wani kayan jikinta tun daga saman kanta yafara Shanta har zuwa kasan ta tuni yafara mantar da ita abunda yafaru Dan itama zagewa tayi tafara

nuna ma captain kalar tata soyayyan Dan bakaramin ruda shi tayi ba duk da yabata wahala sosai da safen amma sam bata nuna gajiyawan taba saima kara nuna mai wani salon soyayyar takeyi tuni takara shiga cikin zuciyar shi Dan

yasan pinky tama zuly nisa dan zuly bata mai abunda pinky tamai ayau din .



bayan sungama nunawa juna soyayya dakanshi AJ yadauki pinky yakaita har bathroom in takaice maku dai tare masoyan sukayi wanka Dan pinky tac

ire kunyar shi da takeji ajiya dan yanzu mijinta zata dage tarike .

Tawul yadauka yarufe mata jiki dashi hade da daukanta cak kamar wata baby yafito da ita daga bathroom din yakaita har dakinta sannan ya direta yana ts

akar mata murmushi hade da kashe mata ido daya yace kinsan kedin sarauniya ce murmushi pinky tasaki tace waceni in kwacewa sister sarautar ta batare daya bata amsa ba yace baby bari inje inshirya OK tace mai hade da hura mai kis

s .

Bayan fitan shine tashafe jikinta da mayuka masu sanya jiki laushi da kuma kamshi sannan tafeshe duk wani lungu da sako nata da body spray da humra .

Bayan nan kuma tabude wardrobe tadauko wata hadaddiyar doguwar r

iga na atamfa tasaka kallon kanta tayi a madubi taga yanda kugunta yafito sosai Tommy dinta ko kamar bata cin abinci sai dukiyar fulaninta daya kara mata kyau acikin doguwar rigar murmushi kawai tasaki sannan tazauna ta kashe

uban dauri hade da zubo da gashin kanta har gadon baya sannan takuma feshe jikinta da turaruka masu matukar kamshi tana gamawa tadauko slifas tasaka shima kalar kayan kada kuso kuga yanda pinky tayi kyau !



bude

kofan dakin nata tayi tasauko downstairs daidai lokacin kuma AJ yashugo palon tsayawa yayi ya kare mata kallo yace Masha Allah zan iya cewa nafi ko wane namiji more mata masu kyau sannan yafara karasawa har inda take yasany

a hannayen shi tabayanta yace you r cutie I love you so so much baby murmushi tasaki sannan tachanza murya tace I love more habibi.



Hannunshi yakai kan lips dinta yana zagayawa yace ina son lips dinki baby even

ur eyes suna kashe mun jiki dukan wasa takai mai a kirji tace kai habibi Kana fasa mun kai dayawa fa captain yace bawani fasa kai yanzu dai kibani lips dinnan nashanye lipstick dinnan da kika sa waro idanuwa tayi hade dacewa ha

ba habibi daga mata kai AJ yayi yafara kai bakinshi daidai saitin bakinta hannunta tasanya tarufe bakin tace rufa mun asiri kada sister taganga da janbaki daria yayi sannan yace ina binki bashi kin yarda daga mai kai tayi tace na

yarda yanzu dai muje nasan sister Tana cen tana jiran mu .

suna rike da hannun juna har suka karasa bangaren zuly!

[10/18, 15:49]

ﺳﻮﺩﺓ



ﺇﺩﺭﻳﺲ

:

📚



WAYASAN ASALINA

📚

SAUDAT IDRIS NOVEL

📕



PAGE 65



zaune suka tadda zuly akan kujera tana kallo dagowa tayi ta amsa sallaman sannan tamike tsaye tana tsakin murmushi tace baby ina kwana AJ tsakin hannun pinky yayi yakarasa inda zuly take yarike mata hannu h

ade dakai mata peck akan kumatu yace lafia kalau wifey Kin tashi lahia lafia lau ta amsa dashi pinky dake tsaye tace sister ina kwana amsawa zuly tayi sannan tace yaudai anan zamuyi breakfast AJ rike ma ko wacce hannu yayi s

uka karasa dinning kuma yaja ma ko wacce acikin su kujera zuly tayi serving nasu suna cin abincin suna hira suna daria har suka gama wani nishadi AJ yaji acikin zuciyar shi yanda yaga matan nashi Sun hada kansu sosai yaji dadi da

n a zuciyar shi har cewa yayi yafi kowa saan mata dole ma ya matsa ma wancen tuzurun banzan yayi yayi aure

Yauma atare suka kwashe kayan suka kai kitchen Dan AJ ma saida yataya su pinky tana wanke kayan zuly tana dauray

e wa tana bawa AJ yana goge wa sai yakife a haka har suka gama sannan suka koma Palo yace basketball yau zaa buga bude baki zuly da pinky sukayi atare sukace captain basketball kuma daga masu kai yayi yace yes duk cikin motsa

jiki ne ai bari inje inchanza kaya zuly tace baby ina muka ga kayan wani yin basketball Daria AJ yayi yace kuje akwai kaya achan any color akwai yana gama fadan haka yabar palon yana daria kallon juna pinky da zuly sukayi pi

nky tace captain wahala kawai zay samu zuly Daria tayi .



acikin sati daya wata soyayya me karfi ne da shakuwa yakara shiga tsakanin pinky da AJ kuma lafia lau pinky da zuly suke zaune sabida komi tare sukeyi .





dayake yau AJ zay koma dakin zuly bayan sunci abinci bayan isha pinky tamike tana hamma tace bacci sister saida safe zuly tace yau bacci yahana mu hira tashi AJ yayi yace muje in rakaki sannan yakalli zuly yace wifey 2min ri

ke mata hannu yayi sukabar dakin suna fita yadauketa cak suka wuce sashin pinky har bedroom yakaita sannan yasanya hannayenshi acikin rigar ta yace baby zanyi missing wainnan shagwabe fuska tayi tace nidai katafi saida safe gir

giza mata Kai yayi sannan yace sai kinmun kiss zantafi Hararar wasa ta watsa mai yace toh shikenan ashe dai kina son inkwana anan dasauri takai bakinta cikin nashi sun dadai suna tsotsan bakin juna sannan daga baya pinky tajanye b

akin ta tace toh saida safe cweet dreams murmushi yayi sannan yakai mata peck a kumatu sannan yafita yawuce sashin zuly .



Bai tadda ita a palo ba kawai sai yawuce bedroom daga ita sai yar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login