Showing 9001 words to 12000 words out of 67570 words

Chapter 4 - Wayasan Asalina Complete

isa hudu dawani abu zama sukayi a kujeru Suna Dan taba hira har aka fara kiransu biyar daidai jirginsu yatashi zuwa tsararin samaniya

!

7hours 23min yakaisu kasa Nigeria driver din minister ne yazo daukansu basu zarce ko inaba sai gidan da minister ya mallakawa pinky

Suna shiga cikin parlour suka rike baki Dan sunyi mamakin sauyawan gidan gaba daya achanza komi ansa sabo komi

pink and white a tare sukace wow pinky tace minister na neman kasheni irin wannan Bari dakudi haka murmushi leema tayi tace indai minister ne bakiga komaiba

Saida suka bi suka zagaye dakunan suma komi anchanza dakin dayafi ko wanne girma pinky tada

uka leema kuma nacen wajen karamin parlour tadauka saida sukayi wanka sukaci abinci sannan sukayi sallah!

Washe gari private jet su AJ suka hau zuwa Nigeria baa ajiye su ako inaba sai a kano!

Dayake zuly tasan da dawowansu

Suna sauka suka

hangota murmushi suka tsaki AJ yahade fuska

Doguwar abaya ne sanye ajikinta black color sannan ta Nada red veil abunka da farar mace kada kuso kuga yanda tayi kyau kuma abayan yazauna mata sosai sai kace irin larabawan Kuwait dinnan

Takalmin kaf

an tama red color ne me matukar tsini da tsawo doguwa ce amma basosai dinnaan ba tana da dogon hanci sai kananun idanuwanta saidai ba kananu sosai ba

Karasawa wajensu tayi tana murmushi cikin tsiririyar muryarta dagaida AJ tsakin fuska yayi kadan sann

an ya amsa gaisuwan su Mimi sukace auntie zuly kinyi kyau murmushi tasaki hade dariko hannunsu sukayi gaba AJ yamara masu baya shida zuly suka shiga gidan baya driver yajasu sukabar wajen sannan su Mimi suka shiga daya sai mota biyu dasuka bisu abaya

[10/

8, 18:10] Mrs Zaki:

📚

WAYASAN ASALINA

📚



SAUDAT IDRIS NOVEL

📕







PAGE 12

A hankali leema tace pinky kiyi shuru please

A fusace pinky takalle ta tace leema just lyv me alone pls

Girgiza k

ai leema tayi tace pinky yhu have to stay away frm dat guy wata rana zay iya maki abunda baki taba sammani ba pls

Kallonta pinky tayi ta galla Mata wani uwar harara sannan tace hm leema haryau bakisan zuciya taba ko

Toma shi waye dahar kike ts

oron sa wlhi koshi waye sai namai mafiyin abunda yamun har yànà kirana da karuwa yeah I know ni karuwa ce

Kuma karuwar da tafi ko wace karuwa iya karuwanci

Lallai saina nuna mai nidin karuwace amma me lasisi !

Shuru leema tayi Dan tariga data

sani AJ yawuce da sanin pinky shidin ba kasafai yake yafiya ba Dan tasan labarinshi sosai

Tashi pinky tayi tashiga bathroom tasakar ma kanta shower

Shikam tuni zuciyarshi tayi fes ganin yasa me bakar fuskan kuka yau murmushi kawai yake ta tsak

i shi kadai

Dan har saida yakira Zuly sukasha soyayya !



Bayan fitowanta wanka kayan bacci tasaka sannan tadaura kinomo akai tafesa turaruka Dan tuntuni minister yake kiranta

Ko saida safe bata ma leema ba tawuce Dan leeman ma haush

i take bata

Duk da ranta babu dadi haka ta zage ta nuna ma minister soyayya Dan zuwa gobe take son barin kasar sabida duk ya isheta !

Washe gari da farin ciki sosai ta tashi sabida yarda da uzurinta da minister yayi sannan yamata transferring 1.5

million a acct dinta sannan yamusu booking jirgin karfe 5:00pm

Godia tamai sannan tabar room dinshi tawuce nasu tana shiga ta rumgume leema tana murna tace minister yawuce da tunanina kinsan 1.5million yatura mun zuwa acct dina leema ma ihu tayi tace

amma gsky naji maki dadi thanks pinky tace sannan tafara cire night gown din dake jikinta tace yaufa zamu tafi Dan flight din yamma zamubi saimu fara shiri

Leema tace bangane ba daga gira pinky tayi tace nariga nagama magana da minister m living today

bazan iya kara kwana a garin nanba .

Daga ita sai pant da bra tashige bathroom cikin jacuzzi tashiga Dan tariga tasaka sabulai masu kamshin gaske

Saida takusan Kai hour daya sannan tafito daure da towel

Saiko zuba kamshi takeyi

Lee

ma ce tajuyo tace yanzu nagama waya da yan skool wai lectures yafara kankama fa pinky tace nasani yanzu dai zandan je pool indawo or yhu wanna join me leema tace yeah.

Shiryawa pinky tayi cikin wata yellow gown daya saya Mata iya gwuwa babu abunda

tadauka slifas kawai tazira takalli leema tace muje leema ma daga ita sai yar gown suka fice kai ba ko Dan gyale .

Suna tafe suna hira jefi jefi har suka karasa bayan hotel din inda nanne swimming pool din yake mutane ne da dama kuma kala Kala murmu

shi pinky tayi ganin wainsu suna rawa

Waje suka samu suka zauna pinky tace jikina har suma yakeyi fa kinsan ni da rawa daria leema tayi tace kiyi joined dinsu mana

Girgiza kai pinky tayi !



Daidai lokacin su Mimi sukazo leema ce kaw

ai tagansu amma AJ bai tare dasu

Karasowa su Mimi sukayi inda su pinky suke zama sukayi leema ce tadan taba pinky da hankalinta gaba daya yana wajen masu rawan nan a hankali tajuyo takalle su tasakar musu murmushi

Su Kansu su Mimi sunyi mamaki

hakuri suka fara bata akan abunda AJ yamata

[10/8, 18:10] Mrs Zaki:

📚

WAYASAN ASALINA

📚



SAUDAT IDRIS NOVEL

📕







PAGE 16

Washe gari waya AJ yama su sagir yace su same shi a airport

10:00am

suka karasa airport din .

Dayake private jet ne suna zuwa jirginsu yatashi

kafin 12 harsun Isa villa ganin motoci dayawqa shiya tabbatar musu da har yanzu bakin Mr president suna nan danko part din Mami basu Jeba Dan sunsan matan gomnoni su

na cen kowa sashin shi yawuce

Aj saida yayi wanka yaci lunch sannan yadauki wayarshi yakira daya daga cikin yaranshi

Ko minti biyar baayiba ya iso yana shiga parlorn yasara mai hade dacewa sir wajen zama AJ yanuna mai daga cikin lunsuma lunsum

an kujerun parlorn

Bayan yazauna ne AJ yace jafar aiki nakeson kamun daga zuwa gobe nakeson ka samo mun information akan wata yarinyan pinky

Komi da komi nakeson Sani akanta understand yes Sir AJ yace sannan AJ yace mai zaka iya tafia .

P

inky tunda sassafe tashirya danyau suleja zata ganin magajia

Tagama shiryawa kenan leema tashugo dakin tace kefa nake jira juyowa pinky tayi tace nagama ai muje key car dinta tadauka sai handbag dinta sannan tabi bayan leema suka fice har wajen park

ing space

Driver side pinky tashiga sannan leema tashiga wajen me zaman banza pinky taja motar sukabar haraban cikin gidan kai tsaye hanyan suleja suka dauka

Lokaci kankani yakaisu har kofan gidan magajia

Bin Matan wajen pinky da leema

sukayi da kallo sannan suka fito daga cikin motan suka yi cikin gidan matane kala kala birjik acikin gidan saidai babu Wanda sukama magana har suka karasa dakin da magajia take tana ganinsu tasaki murmushi tace beauty murmushi pinky tayi sannan takarasa t

azauna akusa da ita saida suka gaisa pinky tace mama munzo mutafi dake nefa Dan kinsan yanzu na mallaki gidan kaina sannan ayau idan munkarasa gida ki taimakeni kigaya mun ta yanda akayi kika tsinceni

Fans kumun hakuri wayata wallahi hukkin takeyi A

mma zaku jini zuwa anjima insha Allah

[10/8, 18:10] Mrs Zaki:

📚

WAYASAN ASALINA

📚



SAUDAT IDRIS NOVEL

📕







PAGE 15

saida yayi wanka yahuta sannan yayi ordering abinda zayci yana gamawa yakira dri

ver .

Fita daga cikin hotel din yayi yakarasa parking space dasauri driver din yasauko zay bude mai bayan mota AJ yace jeka kawai nagode .

Dasauri driver yakoma wajen mazaunin driver AJ yabude wajen me zaman banza yashiga yazauna hade da janyo kof

an

Kai tsaye gidan me martaba suka nufa tun kafin sukarasa cikin gidan yakira zuly yace tamai iso wajensu hajia

Jikinta har rawa yakeyi takarasa bangaren hajia

A dakin hajia ta tadda kannan ta dasu Mimi suna taya hajia hira karasawa tayi

inda hajia take tace hajia yanzu Alamin zay shugo murmushi hajia tasaki tace yar nema shiyasa naga sai faraa kikeyi murmushi zuly tasaki ta dukar da kanta Dan akwaita da kunya tashi tayi tabar dakin Farida tace Dan Allah auntie zuly idan ya AJ yashugo

kigaya mun juyowa Zuly tayi ta harareta tace iyakarku gaisuwa Dan hira zamuyi tana gama fadan haka tayi saurin barin dakin

Nata dakin ta tafi cikin sauri tasanya hadaddiyar wata abaya baka me manya manyan dutsuna agaban rigan sai hannayen kuma irin w

ainsu dutsuna ne kanana masu kyalli sannan ta Nada veil din abayan tazira flat shoe sliver colour saii wayarta iPhone 7 golden colour sannan tafeshe jikinta da turare daidai lokacin wayarta tayi ruri

murmushi tasaki sannan tayi picking call din daga

cen AJ yace ina waje OK sir tace sannan yakatse wayan saurin barin dakin nata tayi tafice a natse take tafia harta karasa inda AJ yake murmushi suka tsakarwa juna AJ yace wow my wifey looking beautiful

murmushi tasaki tace thanks durling sannan tace

mukarasa daga ciki atare suka jera zuwa cikin parlourn babu laifi sun danyi kyau atare amma basu wani dace sosai ba saida sukayi tafia me Dan nisa sannan suka Isa katafaran parlorn nikaina nakasa ganin karshen parlourn hajia ce dasu Farida saisu Mimi har c

ikin parlourn suka karasa AJ yazukunna har kasa yagaida hajia cike da ladabi da

faraarta ta amsa sannan ta tabbayesu su Mami Farida dake gefe tace Haba ya AJ my crush ko tunawa da yar kanwarka bakayi ba hararar wasa yasakar mata yace ina gudun surutun kine

Farida bata fuska tayi tace ya kenan nazama parrot daria su Mimi sukayi AJ yace Nina isa sorry crush

Zuly tace abba fa yana jiran ka mikewa yayi sannan yamasu hajia sallama Farida dasu Sumy sukace ya gayan rakiya kun samu Zuly ce tajuyo tace hajia g

askiya kice suyi zaman su hajia murmushi tayi tace baruwana kunfi kusa .

Dayake yabar fada sashin shi sukaje suka sameshi suka gaisa daga nan sukayi parlour su Farida suka koma sashin hajia!

Suna zama aka fara shugowa da kayan motsa baki ruwa kaw

ai yasha sannan yafuskanci Zuly yace zulaiha akan maganar danace sai nazo zamuyine nima abba yadameni sosai akan zancen toh inaga next week zaa Kawo kayan nagani ina so hade da kayan Sa Rana hope hakan yamiki murmushi tasaki tace hakan ma yayi sbd Batada b

urin daya wuce taga ta mallaki AJ

Hira sosai sukasha bai tafi ba sai goma dawani abu nadare sannan yakoma hotel

[10/8, 18:10] Mrs Zaki:

📚

WAYASAN ASALINA

📚



SAUDAT IDRIS NOVEL

📕







PAGE 17

dog

on ajiyar zuciya magajia tasaki hade dacewa Allah yakaimu Aameen suka amsa dashi gaba daya sannan leema tace mama tashi mutafi kinsan fa bamuson dadaiwa acikin gidan tashi magajia tayi da kyaar sabida tafara manyanta sosai Dan a kalla zata Kai shekara hams

in da yan kai

Kaya tafara hadawa pinky tayi saurin cewa aa mama basaima kindauki komaiba murmushi magajia tasaki sannan tace dole indauki wani Abu sabida yanada matukar muhimmanci wata jakar kaya tabude tadauko wani kullin kaya sannan tayafa gyalenta

tace masu pinky muje leema ce ta amsa kullin kaya sannan suka fice daga dakin

Babu Wanda suka kula har suka fice daga cikin gidan

Pinky dakanta tabudewa magajia kofan baya tashiga tazauna sannan suma suka shiga picky taja motar sukabar unguw ya

ukam daga ita har magajia sunyi bakwaana da suleja

Lokaci kadan yakaisu cikin garin abuja saida pinky tasaya tayi shopping sannan suka wuce gida.

Sai da magajia tahuta taci abinci sannan takalli pinky tace .



1991/22/August

R

ana ce da bazan taba mancewa ba Dan a lokacin inada kuruciya sosai sannan sosai ake ribibi akaina

A ranan nadawo daga wajen Alh Tanimu ina sauka a mashin nafara jin kukan jariri nama Zata acikin abokan harkane wata tahaihu saidai ina dosan kofar g

ida naci karo dawani kwali kuma naci gaba dajin kukan jaririn saida na nutsu sannan na tabbatar da acikin kwalin nanfa nakejin kukan dasauri nazukunna nabude kwalin naci karo da jaririya cikin kayan alfarma Dan daga ganin kayan masu sadane sannan sai kunn

anki dankunnan diamond ne ganin kina kuka yasani kai

hannuna dasauri nadaukeki nafara jijjigaki sannan nakara duba kwalin ko akwai wani Abu amma bakomai hakan yasa nawurga kwallin cikin kwata .

Tun daga ranan nafara rainonki saidai a dalilinki Ko wane

saurayi yadaina zuwa wajena nikam hakan bai dame niba tunda nasameki sbd tuni nadade dajuya mahaifata

Dakudin Dana samu abaya dashi nake biya maki kudin makaranta sabida bana so kifara harkar danayi .

tana kainan takalli pinky dake hawaye t

ace saidai nayi bakin ciki da fadawanki wannan harka kuka picky takeyi sosai cikin muryan kuka tace mama harkan nan ita kadai tafi dacewa dani tunda itama wance tahaifeni ta wannan harkan tasameni tunda harta iya ta yarda ni a titi

[10/8, 18:10] Mrs Zaki:



📚

WAYASAN ASALINA

📚



SAUDAT IDRIS NOVEL

📕







PAGE 18

pinky tace mama koda ayau zanhadu da iyayena na asali bazan taba yanda dasu ba kece kadai uwata kuma ubana Dan inada tabbacin iyayena basu sona

tunda har suka iya yanda ni hawaye magajia tashare pinky tace wannan yazama sirri a tsakaninmu kece mahaifiya ta mama ke Kadai tana gama fadan haka ta tashi dagudu tawuce upstairs tana kuka leema ma kukan takeyi dan tafara tunawa da rayuwar ta itama .



tashi leema tayi tace mama muje inuna maki dakinki Dan kinsan kedin yar gatar pinky ce komi tasa maki a dakin .

Daren ranan ko hirar dasu keyi basuyiba sbd zuciyoyinsu ba dadi !

sai zuwa bayan isha sannan baki suka tafi hakan yabawa su AJ dam

an zuwa bangaren Mami achen ma suka tadda Mr President waje suka samu suka zauna suka gaidasu AJ yace Abba munyi magana da zulaiha yanayi yana Sosa keya Mr President yace dazu munyi waya da shi me martaba Mami tace gwanda ma kayi auren ka tattara ka koma

cen gidanka kabar kannanka su tsake ache

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login