Showing 57001 words to 60000 words out of 67570 words
PAGE 60
bakinshi yakai cikin nata yafara tsotsa cikin wani salo sannan yafara kissing din duk wani bangare na jikin ta har yazo kan cibiyarta shima yafara latsa yana wani lumshe ido .
sannan yakoma
kan dukiyar fulaninta nanfa yafara fita hayacinshi Dan tunda yake bai taba ganin boobs irin na pinky ba gasu a tsassaye numfashi sama sama pinky takeyi dan tuni yagama ruda ta nanfa zance yachanza kala yashiga mata sabbatu duk da
ba wannan bane rana nafarko da dana
miji yataba sanin Taba sai datasha kuka sabida magungunan da ammi tahada mata har dana maida bazawara budurwa .
A ranan dai in takaici maku pinky bakaramar bakar wuya tasha ba !
washe g
ari kiran sallan farko a kunnan mutanan biyu Aka yishi AJ dakanshi yadauki pinky yakaita bathroom yayi mata wanka hade da gasa mata jiki hawaye kawai takeyi Dan kasanta bakaramin zafi yake mata ba barinta yayi tayi wankan tsarki s
hikuma yawuce dakinshi yayi wanka sannan yawuce masallaci koda yadawo bangaren zuly yashiga Dan bude ma yatadda kofan bedroom yashiga yasameta tana karatu tana ganinshi tasaki murmushi hade dayin addua tashafa sannan tace baby ina k
wana murmushi yasakar mata hade dakarasawa kusa da ita yahadeta da jikinshi yace lafia kalau wifey ya kwanan kadaici murmushi kawai tasaki hade dacewa ya farida .
AJ yace she's fine hope dai komawa bacci zakiyi girgiza kai tayi tace
aa breakfast zan fara shirin hadawa yanzu .
Girgiza kai AJ yayi hade da daukanta yakaita kan gado yakwantar da ita sannan yaja mata bargo yarufeta yace ki koma bacci kuku zasuyi komai OK sannan yakai mata peck a kumatu yafita da
ga dakin yawuce bangaren pinky zaune yatadda ita tana karatun AL Qur'ani saida tagama sannan kanta aduke tace ina kwana tashi yayi yakaraso inda take yace lafia kalau sarkin rashin kunya yanzu bakin rashin kunya yarufu ko shuru tamai
ta turo baki hannunshi yakai yaja bakin auch tace sannan yadauketa yakaita kan gado yakwantar hade daja masu bargo yarufesu matseta sosai yayi ajikinshi sai kace ance zaa sace mashi ita
[10/17, 14:00]
ﺳﻮﺩﺓ
ﺇﺩﺭﻳﺲ
:
📚
WAYASAN ASALINA
📚
SAUDAT IDRIS NOVEL
📕
PAGE 61
AJ yana fita zuly ta tashi tabar dakin kai tsaye kitchen tawuce Dan harta tadda kuku yafara aikace aikace .
Cike da girmamawa yagaida ita
sannan tace yaje kawai zata yi dakanta.
Bayan fitan kuku a kitchen zuly tafara kokarin daura abun break dayake yariga daya gama fere arish din tsoyawa kawai tayi sannan tasoya kwai .
Tana gama wa tadaura hadaddan ferfe
sun kifin ruwa sannan tasanya ruwan zafi a flask .
Goma saura tagama komai tasa masu aiki suka kai babban parlour dake bangaren AJ.
Sannan tashiga wanka tana fitowa tazauna tayi normal makeup hade dasanya wata dakak
kiyar shadda purple color sannan takashe dauri takoma Palo zaman jiran su AJ.
Pinky ce tafara tashi hade da kafe shi da Manya manyan idanuwanta Tana tsakin murmushi Dan wani sonshi taji yana ratsa duk wani jijiyoyi na
jikinta dakyar tasauko daga kan gadon tawuce bathroom .
Bude idonshi yayi yaga bata kan gadon sai zuban shower dayaji a bathroom shiya tabbatar mai da tana wanka shima tashi yayi yawuce bangarenshi Dan har sha daya takusa.
koda tafito daga wanka bata tarar dashi ba shiyasa cikin sauri tashirya tasanya wainsu riga da siket da sukayi matukar zauna mata sannan tazauna agaban dress mirror ta tsatssara kwalliya hade da kashe wani uban dauri sannan
tafeshe jikin ta da turaruka fiye da kala biyar tana zaune agaban
madubin AJ yaturo kofan dakin yashugo sanye yake da kananun kaya kuma sunyi matukar yi Masa kyau suna hada ido yasakar mata murmushi itama maida mai tayi sannan
yace taso muje bangaren wifey nasan tana cen tana jiran mu wani abune yabigi zuciyarta da taji yace wifey dinnan tashi tayi Suka fice daga dakin atare suka jera har bangaren zuly dake kwance akan kujara tana tunanin AJ knoc
king dinnm da taji anyine yasanyata tashi takarasa tabude kofan tana ganinsu tasaki murmushi AJ kam baisan sanda yajawo ta jikin shiba a hankali yarada mata a kunne wifey kinyi kyau murmushi tasaki hade dacewa kawa Allah ka kyale
ni gabanfa amarya muke kara matseta yayi har suka karasa cikin palon suka zauna pinky kam gabaki daya sai taji kanta kaman juya mata yakeyi dan wani kishi daji sosai a ranta .
Dakyar zuly ta babbare AJ daga jikinta sannan
takalli pinky da kanta aduke yake tace amarya antashi lafia dagowa pinky tayi suka hada ido sannan cikin tsakin fuska tace lafia kalau ina kwana amsawa zuly tayi hade dakallon AJ tace baby muje kuyi break farida taso muje AJ yana
rike da hannunta har suka fita daga sashin zuly pinky kam tana gefen su tana kallon yanda AJ ke nunama zuly soyayya agabanta hakanan ta danne zuciyarta har suka karasa bangaren AJ dakanshi yajama zuly kujera tazauna sannan y
aja nashi zay zauna zuly tamai alama da ido akan yajama pinky itama murmushi yasaki sannan yaja kujeran kusa dashi yace madam batare data kalle shiba tazauna dan gabaki daya ranta yagama baci tashi zuly tayi tafara serving dinsu pi
nky Tamike zata tayata zuly tace aa yi zamanki aisai captain yakulleni in yaga nasa amaryarshi aiki murmushi kawai pinky tayi takoma tazauna saida tagama serving dinsu sannan ta ajiye ma kowa nashi takoma tazauna .
AJ ya
ce yau kuma wani sabon salone kinfa san tare muke cin abincin nan dake make kafada zuly tayi tace yau kaci da amarya girgiza mata kai yayi hade da daukan spoon dinshi yasanya acikin abincin nata yace oya bude baki zuly tace kab
arshi zanci dakaina kaidai kabawa farida bata rai yayi yace kibude mana bude bakinta tayi yafara bata abincin har saida takoshi Sannan yafara cin nashi pinky kam Dan dole taketa tura abincin tanata kokarin danne kishinta Dan yanda y
ake bama zuly Kulawa a gabanta abun yayi yawa kuma harma dacin fuska .
[10/17, 15:01]
ﺳﻮﺩﺓ
ﺇﺩﺭﻳﺲ
:
📚
WAYASAN ASALINA
📚
SAUDAT IDRIS NOVEL
📕
PAGE 62
zuly gabaki daya bataji dadin abu
nda AJ yake mata agaban pinky ba gashi babu yanda zatayi dashi pinky tana gamawa tamike tafara kwashe kayan zuly tamike dasauri tace dakin barshi nakwashi pinky tace aa taya zan zauna inbarki kina aiki murmushi zuly tayi sannan suka
kwashe kayan suka kai kitchen suka wanke sannan pinky tadawo tagoge kan dinning din sannan takoma kitchen zuly tace sannu da aiki pinky tace kece da sannu jerawa sukayi suka fito daga kitchen din suka karasa cikin palo AJ yana
zaune a 3seater yana kallon news a tsakiya suka sakashi daman kaman jira yake yasanya hannunshi yajanyo zuly tafada jikinshi yace yaudai naga alaman rowan kanki ki kemun zuly girgiza mai kai tayi sannan a hankali tayi magana tace
captain abunda kakeyi ba kyau wallahi Dan Allah nidai ka tsakeni muyi hira kallonta yayi ya harareta yakuma matse ta a jikinshi yaci gaba da kallonshi pinky da tagaji da zama tashi tayi tace bari inje daki zuly tana
kokarin tashi
AJ yakuma matseta batare data jira jin abunda zasuce tabar dakin tayi hanyan sashinta dasauri dan saura kadan tafashe da kuka a zuciyan ta kam cewa tayi wannan wane irin kishine Dan ita kam bata dauki zuly a matsayin kishiya ba sai yar
uwa Tana shiga dakinta tazube akan kujera hawaye suka biyo kunchinta daman tasan dole ta fuskanci wulakanci kala kala awajen AJ Ashe jiya yaudarar ta kawai yayi da yaringa ce mata I love you .
bayan fitan pinky daga dakin ne
zuly ranta abace tace gaskiya captain abunda kakeyi baka kyautawa murmushi yasaki yace menene aciki danna rumgume matata hararar wasa zuly ta watsa mai tace baka dai kyauta ba .
Kokarin mikewa takeyi yajanyota tafada jikinshi yac
e kina nan babu inda zakije hannunta takai tana bubbuga mai kirjin shi tace Allah captain bana son haka cin fuska nefa .
AJ yace naji Allah yamiki albarka ina sonki sosai wifey kidin yar aljanna ce murmushi kawai tasaki
sannan tamai wayo ta tashi daga jikinshi ta daura dankwallinta tace kaje kuyi hira da amarya tana gama fadin haka tayi saurin barin dakin tawuce sashinta .
Shiko shafa kanshi yayi yasaki murmushi sannan yamike tsaye yakash
e TV sannan yawuce sashin pinky zaune ya tadda ita tana karanta wani English novel let's talk about sex in Islam na shahararriyan marubuciyar nan umm zakiyya tana ganinshi yashugo amma ko daga kanta batayi ba balantana tak
alle shi !
[10/17, 17:01]
ﺳﻮﺩﺓ
ﺇﺩﺭﻳﺲ
:
📚
WAYASAN ASALINA
📚
SAUDAT IDRIS NOVEL
📕
PAGE 63
da rana ma zuly dakanta tashiga kitchen tadaura abinci saida tagama komai sannan tadauki wa
yarta takira AJ tace baby kuzo kuci abinci ko nan bangaren farida zankawo maku AJ dasauri yace aa wifey kinsan fa bana son kina wahala gamu nan zuwa yanzu yana kashe wayan yakalli pinky da hankalinta gabaki daya yana kan litfafin da
take karantawa yace uwar son s3k banza tamai saida yatashi yakarasa inda take yace dake fah nakeyi kaudar da littafin tayi sannan ta tashi zaune tace menene AJ yace mele ne me hali dai bazay Taba Chanza halin saba inkin ga dama sai kita
shi muje part din wifey hararar shi tayi sannan tadauko littafin zataci gaba da karantawa sai kuma ta tuna da nasihohin da aka mata ajiyewa tayi Sannan tamike tabi bayanshi har bangaren zuly .
yanzu kam lahia lau sukaci abinci
n su dan AJ ko taba zuly bayyi ba ita kuma taji dadin haka suna gamawa suka kwashe kayan kaman dazu sukaje suka wanke sannan suka dawo Palo wannan karan hira sukeyi sosai saidai ba sosai pinky take saka masu baki ba
abincin da
re ma tare sukaci sannan suka zube anan palon captain suka