Showing 12001 words to 15000 words out of 67570 words

Chapter 5 - Wayasan Asalina Complete

shi kullin mutum bakin rai Mr President yace so kike yayita wage baki kannan nashi su raina shi

Daga Kai AJ yayi yace yauwa abba gaya mata wurga mai jarbin hannunta Mami tayi dasauri yatashi yace da alama dai A

bba ne kadai keyi dani good night yana gama fadan haka yafice yana murmushi .

[10/8, 18:10] Mrs Zaki:

πŸ“š

WAYASAN ASALINA

πŸ“š



SAUDAT IDRIS NOVEL

πŸ“•







PAGE 19

washe gari karfe goma jafar ya isa bangare

n AJ saida yayi knocking wajen so biyar sannan AJ ya yaye katon blanket din daya rufa dashi yakarasa yabude kofan sannan yajuya Yakoma kan gado jafar Sara mai yayi daga kai kawai AJ yayi sannan jafar yace sir ansamo information akan yarinyan

Daga Ka

i AJ yayi alaman yana jinshi sannan jafar yaci gaba yace pinky ba boyayyiya bace Dan duk inda kaje sai kaji Ana hiranta tana maitama guest house

din minister danya mallaka mata gidan a dai yanda naji zaman kanta takeyi sannan tana karatu anan gwagwalada wa

ni murmushi AJ yasaki danni kaina bansan maanar murmushin ba

kallonshi yayi Weldon zakaji alert ynxu sbd naji dadin aikin ka godia jafar yayi sannan yakara Sara mai yabar dakin .

Yanzu tunanin irin muguntan dazay mata yafarayi tashi yayi yashiga

bathroom danko baccin bazay iya komawa ba

Yana fitowa yashirya cikin blue din suit bakaramin kyau yayi ba Dan akwai taron da aka gayyace shi a gwagwalaada bakaramin kyau yayi ba Dan side box dinnan nashi sosai yake kara mai kyau saida yagama shiry

awa yawuce dining yayi breakfast sannan yawuce part dinsu Mami

A dining ya taddasu suna breakfast Jan kujera yayi yazauna sannan yagaida iyayen nashi sannan su Mimi suma suka gaidashi duk da yau sunga sai faraa yakeyi

Mami ce takalleshi tace

alamin kayi breakfast kuwa

Rike ciki yayi yace Mami nayi breakfast Dan cikina ji nake kaman zay fashe Sumy tace Kai ya sai kace mace harara ya zabga mata yace an gaya maku ni irin kune me uban cin abinci Mami tace kai kenan fada Abba yace dole yayi f

ada tunda su bakinsu bai shuru mikewa AJ yayi yace wlhi kushirya on Friday Ku koma skool Mami tace Ko baka ceba Dan before Friday ma zasu koma

OK yace sannan yace abba natafi taron da aka gayyaceni saina dawo gabaki dayansu suka mai adawo lafia san

nan yafita .

Mota daya yashiga shi kadai sai driver sannan sai motoci biyu agaba biyu abaya.

Kai tsaye uniabj suka nufa

pinky tace yau bakida test ne leema dake kwance a parlor tace yeap pinky tace OK saina dawo mama sannan tafita yau

dayar motar ta tadauka BMW shima black color kuma yasha bakin tic

wangale mata gate din me gadi yayi tabar haraban cikin gidan

Wakar Beyonce tasaka tadan kure volume tana driving tana bin wakan har takarasa cikin skull .

daidai inda taga

manyan motocin nan daidai wajen tayi parking sannan tafito daga cikin motan tayi hanyan department dinsu

Allah yasa yau test dayama gareta

taro akayi akan cigaban makarantan dadai sauransu atake a wajen yamusu transfer din 7.5million godia s

uka fara mai sosai

Sha biyu suka baro dakin taron kuma a wannan lokacin pinky takaraso wajen da tayi parking tana kada key car din hannunta .

Key car dinne yasubuce yafada kan motar su AJ shikuma lokacin idonshi yasauka akan fuskan pinky



dasauri security suka karasa ganin tayi banna amma ko a jikinta saima karasawa da tayi tadauki key car tayi wajen motar ta

AJ kam yagama kuluwa lallai yanzu zay gyara mata zama cikin Isa da takama yakarasa inda take yace hello a hankali tajuyo takal

leshi bataako Ankara ba saijin yatsun shi tayi akan fuskanta harso biyu sannan yanunata da yatsa yace r you illiterate kobakiga abunda kikayi bane harararshi tayi sannan a fusace tace banganiba ko angaya maka Dan kawai nayi kuskuren goge akwalar motar naka

zaka Kai kazamin yatsun ka kan fatar fuskata toh wlhi bashi kaci sai kaga abunda zanmaka AJ da zuciyar shi ke kuna yace good kafin kedau mataaki ni yanzun nan zandau mataki baijira cewar taba yakalli securitys din yace kubani karfe babba

kuma nakeso dasa

uri suka dauko suka mika mai pinky na tsaye tana jiran taga abunda zay aikata aiko bata Ankara ba sai gani tayi yatarwasa mata glass din bayan mota idanuwa taware tana kallonshi saida yafasa dika glass din bayan motan sannan yayi wurgi da karfen yakallet

a yace ina jiran sammaci

[10/8, 18:10] Mrs Zaki:

πŸ“š

WAYASAN ASALINA

πŸ“š



SAUDAT IDRIS NOVEL

πŸ“•







PAGE 20

baima jira jin meza tace ba security suka bude mai bayan mota yashiga yazauna suka maida kofan

suka rufe sannan driver yaja motar sukabar cikin makarantan .

Ko kallon mutanan wajen batayi ba tashige cikin motan ta a fusace ta tada motan tabar haraban makarantan dagudu saida tayi nisa da skool din sannan tayi parking abakin hanya takifa kanta

akan sitiyarin tafashe dakuka tace I hate you illiterate i hate you sannan takuma fashewa dawani kukan saida tayi me isan ta sannan ta tada motan tabar wajen .

Saidai har takai gida tana tunowa da marinta da AJ yayi mata agaban jamaa sannan ya wulaka

nta ta hawaye kawai taji yana zubo mata ahaka takarasa gida tana parking tafito danko handbag din ta takasa dauka a parlor ta taddasu mama da leema batare data musu magana ba tawuce upstairs mama tace maza tashi kibita Dan naga idonta ya kumbura kinsan kum

a ban iya hawa sama dasauri leema tabi bayan pinky .

Tana shiga tafada kan gado tafashe dawani sabon kuka leema takarasa dasauri kan gadon tace pinky meya sameki meya faru

Shuru pinky tayi taci gaba da kukanta Dan a halin da take a yanzu bazata i

ya magana ba ganin hakane yasa leema ta kyaleta harta gama kukanta sannan tace pinky kigaya mun abunda yafaru dakyar pinky ta iya dago idanuwanta takΓ lletΓ a tace leema kinji na rantse miki ko wΓ llahi tallahi bashi yadaukar wa kansa Dole saina rama abunda

yamun tunda tafara magana tasan da wanda pinky takeyi amma sai tace wai waye cikin muryan kuka pinky tace wanene kuwa banda yawuce wancen mahaukacin AJ din leema ta rafka salati tace meya maki Marin daya mata tanuna mata sannan tace yakuma fasa mun glass d

in mota yawulakantani abainin jamaa wlhi baici bulus ba .

Good night sai kunjini zuwa gobe insha Allah

[10/8, 18:10] Mrs Zaki:

πŸ“š

WAYASAN ASALINA

πŸ“š



SAUDAT IDRIS NOVEL

πŸ“•







PAGE 22



AJ yace b

abu wahalan dazan bata matan ne sai a hankali daria Faisal yayi yace itama zuly dandai karsu Mami su dame kane amma ba kalar macen da kakeso bane tunda kadadai kana fada mun kafi son ka aura mace me kyau wacce tafika kyau ko kuma kuzo daidai amma Zuly ko k

afanka bata kawoba wajen kyau .

Tsaki AJ yasaki yace kaji ka dawani magana nibari intashi inyi gaba

Dan na biye maka saika bata mun mood dina girgiza kai Faisal yayi yana murmushi sannan suka mike suka fice AJ yace kai kadai kaman maye sai yaushe

su mummy zasu dawone Faisal yace ina tunanin cikin week dinnan sudawo AJ yace gwanda ma kadage Kayi aure Dan naga zaman kadaicin zay dameka Faisal yace sai kafara aure zanyi duk da kaidin jarumi ne da alama saika auri mace fiye da daya bata rai AJ yayi y

ace Allah ya kyauta ai zuly ta isheni .

Bayan mota aka bude mai yashiga yazauna faisal yace kagaida su Mami inaga inshigo zuwa gobe OK AJ yace sannan aka wangale musu gate din suka bar haraban cikin gidan.



Cikin yan kwanakin nan gaba d

aya pinky da leema basa zama sabida bikin wata kawarsu daza ayi .

Daidai gate din gidan faiza tafaka motan sannan tadauki wayarta takira bugu daya aka dauka tace pinky fito ki amshi kayan Dan sauri nakeyi mum najira na agida

Pinky daga cen tace

ganinan fitowa

Tashi tayi daga kan kujeran da take kwance tace ma mama magajia tana zuwa daga ita sai yar gown tafita takarasa inda motar faiza take tace amarya murmushi faiza tasaki tace daga wajen tailor nake hannunta Tamika baya tadauko wata katu

war Leda Tamika ma pinky tace Dan Allah Frnd kizo gobe kikuma zo dashiri Dan kinsan gobe za a Fara event

Pinky tace naji sai minyi waya kigaida mum .

Sannan tajuya takoma cikin gida.



a Daren ranan taje saloon aka gyara mata Kai aka

mata design ba ita takoma gidaba sai sha daya .

Washe gari hudu na yamma faiza ta dameta dakira doguwar riga na material tasaka sannan tayafara Dan karamin veil akanta sai karamar akwatin da tasa kayanta sannan handbag dinta tare suka tafi da leema .

Kai tsaye asokoro suka nufa tun daga bakin gate din gidan mutum zaysan gidan babban attajiri ne har cikin gidan suka shiga da mota suka yi parking sannan suka fito hanyan shiga parlour suka nufa har daki suka Shiga suka gaida mum din faiza sannan suk

a wuce part din faizan .

suna shiga faiza tace wlhi fushi nake dake tun dazu yakamata kizo gashi har frnds din nasir sunzo sun tafi kuma kinsan kece gaba gaba akomai

Hade hannayenta pinky tayi waje daya tace afuwan amaryar nasir bagani nazo ba.

. hararar wasa faiza tawasa mata tace 7:00 zasu dawo daukan mu no African time Dan nasan Hali tabe baki pinky tayi tace kema kinsan nikaina nasani African time .

Wardrobe faiza tabude tacuro wainsu hadaddun materials Tamika ma pinky tace naki daya n

a leema daya nakine me pink flower

Daidai lokacin ferry meyin makeup tashugo tace bride are you ready murmushi faiza tayi tace yeah m ready.

[10/8, 18:10] Mrs Zaki:

πŸ“š

WAYASAN ASALINA

πŸ“š



SAUDAT IDRIS NOVEL

πŸ“•









PAGE 21

Leema tace rabuwa dashi shi zay fiye maki zama alkhairi sabida duk wani hukunci dazaki dauka akan AJ wlhi abanza Dan zay maki mafiyin shine kiyi hakuri kawai ki kyaleshi .

Wata uwar harara pinky tama leema sannan tace tashi

kitafi kawai ina bukatan zama nikadai tana gama fadan haka takuma kifa kanta akan gadon taci gaba da hawaye.

Leema kam tashi tayi tafita Dan tasan dakyar pinky tadau shawarar ta koda tasauka downstairs gayama mama magajia komi tayi hade dacewa mama kif

a mata magana inba hakaba babu abunda AJ bazay iya mata ba.

A bangaren AJ kam kai tsaye gidan aminin shi yanufa shima anan maitama yake .

Har cikin gida suka shiga sannan yasauko daga mota yayi sashin Faisal

Handle din kofan yarike yabude k

ofan sannan yashiga Faisal yana ganinshi yamike yace irin wannan zuwan bazata haka captain murmushi AJ yayi hade dafadawa kan lallausar kujerar .

Faisal yace da alama dai yau kana cikin farin ciki meye sirrin AJ yace nothing kawai ina cikin farin cik

in ne yau Faisal shidai bai yanda ba Dan iya saninshi da AJ ba kasafai yake murmushi ba sai yayi mugunta .

Amma saiya share kawai yakalleshi yace sai Hutu kakesha abunka Shafa kanshi AJ yayi

yace kuma wlhi hutunma ya isheni sbd ko yanzu din ba

na hutawa sbd yawanci Abba idan angayyace shi wani taro ni yake turawa

Murmushi Faisal yayi yace ina gadai nan gaba siyasa zaka koma mawa dasauri AJ yace Kai ina ai bana shaawan yin siyasa yanzu dai dazu nasir yaturo mun da invitation card na bikinsh

i hope kaima zaka Dan kasan bana son zuwa biiki bikin nan Dan kawai nasir ma Nada mutunci a ido nane shiyasa zanje

Faisal yace gaskiya dole kaje blue shadda ne zaasa ranan dinner da red hula

AJ yace OK nafara ma tunanin kiran zuly tazo tarakan

i sbd tsaro

Daria Faisal yayi yace wahala dai kawai kakeson bata

[10/8, 18:10] Mrs Zaki:

πŸ“š

WAYASAN ASALINA

πŸ“š



SAUDAT IDRIS NOVEL

πŸ“•







PAGE 23

Zama pinky tayi akan stool ferry tabude katon mak

eup kik dinta tafara sansarawa amarya kwalliya tun Ana Mata pinky tafara daukanta pictures ana gama Mata faiza tace saura ke pinky

Zuwa tayi tazauna ferry tafara mata kwalliyan tun Ana mata su leema suka Fara zuzuta kyaun da tayi sai Takara kyau ga

purple gown din da tasa Ana gama mata aka Nada mata head duk da an nade gashin kanta sai daya tabo wuyanta faiza tace wow gaskiya ferry pinky tafini kyau daria sukayi cikin hadin baki sukace waya gaya maki anafin amarya kyau .

Leema ma anmata makeup di

n zama sukayi ferry tadaukesu hoto .

7:00pm daidai frnds din groom suka fara zuwa saida aka kwashe mutane dika sannan bride and groom saisu pinky sai wainsu frnds din groom su kadai suka rage motar couples dinne asakiya haka suka karasa har cikin

Ra

lmeton hotel wow abunda nace kenan da naga saruwan wajen

Komi purple and white ne amaryan ma shigan purple tayi shikuma ango white shadda sai hula me rantsi rantsin purple ajiki frnds din ango kuma ash shadda sai hula me ratsi ratsin purple .

Tun

daga bakin gate zaka fara jin tashin kida a tsakiya sukasa couples din har suka karasa cikin katafaran hall din wajen zaman bride n groom suka karasa suka zauna sannan kowa yasamu gu yazauna

Faisal ne yabude taron da addua sannan yakoma wajen zamans

hi yadauki wayarshi yakafa a kunne yace AJ kana inane dagacen AJ yace ynxu zanshugo .

MC ne yafara gabatar da taron sannan yabukaci babban aminin ango yafito yafada tarihin ango .

Takardan dake hannunshi Mc yakalla sannan yace captain Alamin juna

id tuni wajen yadauki tafi shikuma daidai lokacin yashugo da irin shigar da sauran frnds sukayi

Zan iya cewa kayan sunfi yima AJ kyau tuni matan wajen suka tsare shi da idanuwa Dan guntun tsaki yaja sannan cikin takama yakarasa ya amshi MA kel phon

e a hankali yafara jawabi Yakuma fada yanda masoyan suke son junansu pinky tunda takalle shi so daya tadukar da kanta taci gaba da latse latsen waya .

Bayan yagamane yakoma kusa da Faisal yazauna sannan Mc yace yanzu Zamu kira babbar kawar amarya tazo

tafada mana tarihi akanta

Paper din hannunshi yakara dubawa sannan yace pinkylecious

AJ dake zaune yace pinky

A yagance ta tashi daga kujerar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login