Showing 63001 words to 66000 words out of 67570 words
karamar rigar bacci me sharashara
gashi sai wani kamshi take zubawa karasawa yayi har inda take yarike mata kugu yasanya kanshi ajikin wuyanta yana shakan kamshin jikinta
[10/19, 14:33]
ﺳﻮﺩﺓ
ﺇﺩﺭﻳﺲ
:
📚
WAYASAN ASALINA
📚
SAUDAT IDRIS NOVEL
📕
PAGE 66
washe gari tun safe leema takira pinky awaya tace mata zata zo shiyasa bayan Sun gama breakfast takoma sashinta tashiga daura ma leema abun
motsa baki idan tazo tana kitchen taji sallamar lee
ma dasauri tafito daga kitchen din ta tare ta suka rumgume juna leema bin pinky tayi dakallo tace kinga yanda kika kara kyau kuwa lallai na yanda captain ya iya kiwo Daria pinky tayi tace hmm kanki dai akeji ya mama fa le
ema tace tana gaida ki ciwon kafa yadame ta kwana biyu pinky tace Allah sarki mama na .
Aiko zangaya ma habibi sai muje mu dubo ta leema tace lallai kam abu ya kankama sannnan tasamu gu tazauna pinky tace ina zuwa komawa
kitchen tayi ta dauko mata abun motsa baki takawo mata sannan itama tasamu gu tazauna .
Leema tace daga gidan su ammi nake ma pinky tace Allah sarki ammina nayi kewarta sosai daidai lokacin AJ yashugo palon Faisal nabiye da
shi abaya shi AJ yace aa kice dai yau muna da manyan baki murmushi leema tayi hade da gaidashi sannan takalli Faisal da ya tsira mata ido pinky tashi tayi tawuce kitchen tadawo rike da trey ta ajiye agaban Faisal sannan takoma ku
sa da AJ tazauna shikuma yajanyota jikinshi yace Allah dai yakama ku Daria Faisal yayi yace kasan Allah bansan leema zata zoba AJ kallon pinky yayi yace kin yarda da maganar da nagaya maki Faisal da leema soyayya sukeyi Daria ta
yi tace haba no wonder yau aka kirani akace zaa zo leema tace wlhi banson Sherri AJ yace kadai dage kayi aure tunkan leema ta gujeka danka fara zama tuzuru Daria gabaki dayansu suka kwashe dashi sannan pinky tadan rada ma AJ mag
ana a kunne tace bari muje bangaren sister su gaisa da leema OK yace sannan yasaketa tamike tsaye tace leema muje ku gaisa da sister tashi tayi suka bar palon bayan fitan sune Faisal yace abokina naga sai wani fresh kakeyi ga
skiya auren nan ya karbe ka harfa dawani kiba ka kara daria AJ yayi yace angaya maka mata biyu wasa ne Faisal yace nafa fara tunanin auren mata biyu daria AJ yayi yace toh wlhi baka isa ba ai leema Kadai ta ishekaa trust me .
Ban
garen zuly suka karasa a Palo ma suka tadda ta ita da me aikinta suna hira tana ganinsu tamike tsaye fuskanta dauke da faraa tace aa bakuwa mukayi ne pinky tace wlhi sister tace nace Bari tazo kugaisa zuly juyawa tayi taka
lli me aikinta tace je kitchen kidauko abun motsa baki sannan tajuya suka gaisa da leema me aikin ne takawo abun motsa baki sannan tafice daga palon nan suka fara hirar dunia .
Sai yamma likis Faisal da leema suka taf
i .
AJ dake rike da hannun pinky yace kinsan wlhi naji dadin muamallan Faisal da leema saidai yakamata takoma gida kafin manya su shiga cikin maganar pinky tace nima tunanin dana yi kenan dazu zan mata maganan insha Al
lah yau a bangaren pinky aka ci dinner sai sha daya su zuly suka tashi suka wuce pinky tarufe kofan ta .
Duk wani Kulawa AJ yana bawa pinky da zuly Dan so dayawa har mance wa sukeyi su kishiyoyi ne a haka har aure
n su yakai wata daya da sati biyu .
kamar yanda yasaba idan yana dakin pinky sai yaje yabuga ma zuly daki haka yauma yayi saida yabuga mata kofa sannan yawuce masallaci saidai abunda yabashi mamaki bai wuce gan
in zuly bata tashi ba dan idan ta tashi tana kunna wutan Palo dana bedroom kara buga mata kofan yayi nanma yaji shuru abunda yatada matsa hankali kenan sunanta yafara kira da karfi amma shuru a rikice yakarasa bangaren pinky
yace yana tunanin zuly batada lafia Dan yata buga mata kofa shuru hankalin ta atashe tabiyo bayanshi bangarenshi yanufa yadauko extra key din dakin zuly sannan suka karasa yasanya key yabude kofan palon atare suka shiga cikin
palon pinky takunna wuta AJ yayi upstairs dasauri yana kiran sunan Zuly amma shuru pinky ma bayanshi tabi dan gabaki daya tagama rikicewa yana shiga dakin yaja yatsaya dan ganinta kwance akan gado tana ta birgima tana rike d
a cikin ta a rude dagashi har pinky suka karasa inda take saidai Sam bata masan suwaye akan taba hankali tashe AJ yadauketa yace ma pinky tadauko mukullin mota dagudunta takarasa bangarenta ta dauko key car din tabude gidan baya
yasa zuly pinky kuma tashiga mazaunin driver taja suka bar cikin haraban gidan kai tsaye asibiti mafi kusa suka nufa suna isa Dr yana zuwa nandanan yasa aka kaita emergency room!
[10/19, 15:16]
ﺳﻮﺩﺓ
ﺇﺩﺭﻳﺲ
:
📚
WAYASAN ASALINA
📚
SAUDAT IDRIS NOVEL
📕
PAGE 67
safa da marwa kawai pinky da AJ sukeyi da suka gaji da tsayuwan ne suka samu kujera suka zauna zuciyoyinsu ba dadi saida suka kusan hour daya da wa
ni abu a zaune sannan doctor din yafito yana share zufa suna ganinshi suka tashi dasauri suka karasa wajen shi pinky ce tayi saurin cewa meke damunta hope taji sauki duk lokaci daya tama Dr din wainnan tabbyoyin kara share zuf
an dake fuskan shi Dr din yayi sannan yace saidai kuyi hakuri Allah yamata rasuwa AJ da hankalinshi gabaki daya yagama tashi shake dr din yayi yace karya kakeyi taya zakace ta mutu bayan ciwon bai yi tsananin da zaace tamutu ba
Allah sarki AJ kamanta da cewa da ciwo ko ba ciwo idan lokacin mutum yayi sai yatafi kuka pinky tafashe dashi dakyar Dr din yakwace kanshi awajen AJ yanda kuka san karamin yaro haka yafara kuka dakin da zuly take suka shiga dakya
r kwance yaganta kamar me rai sabida fuskan ta daya kara haske da kyau baisan sanda yakarasa yarikeeta sosai ba yafashe dakuka pinky dakyar ta iya daidai kanta tasamu aron waya sabida basu taho da wayoyin suba sabida hankali ba
akwance ba takira sadiq tagaya mai shima hankali tashe yakira su ammi yagaya masu sannan abba dakanshi Yakira Mr president yagaya mai salati Mr president yaringa yi sannan Yakira mami tazo bangaren shi yafada mata hankalin ta ba
karamin tashi yayi ba nandanan mutuwar zuly ya watsu dan suma tuni Mr president yakira me martaba yagaya mai nandanan suka shirya suka biyo private jet hankali tashe su sadiq dasu abba dashi kanshi Mr president suka isa asib
itin halin da suka samu AJ aciki bakaramin kara tada musu da hankali yayi ba Dan mutuwar ta matukar girgiza shi pinky tana kuka takarasa motar sadiq tashiga tazauna AJ kuma kamashi sadiq yayi yakaishi motar su Mr president
sannan aka dauki gawar suka dunguma gabaki daya Zuwa gidan su Dan kafin suje har mutane suncika gidan Dan kowa kagani mutuwar zuly bakaramin tabashi yayi ba sabida kyaun halinta bayan Zuwan me martaba ne aka mata wanka aka tsitirce
ta hajiyarta tamata addua tana kuka sannan aka dauketa
zuwa kaita gidanta na gaskiya AJ kaman ba namiji ba saidai aga hawaye yana zubowa a idonshi !
Ammi lallashin pinky take tayi Dan kukanta yaki tsayawa balantana data tuno
irin zaman da sukayi da zuly sai takuma fashewa da kuka a haka aka dawo daga kaita nansu AJ suka zauna a haraban cikin gidan suna amsan gaisuwa saidai ko ammai gaisuwa dakyar yake iya amsawa .
Toh saidai ince Allah yajikan zuly
yasa aljanna tazama makomarta mukuma Allah yamana kyakkyawan karshe Aameen
[10/19, 15:47]
ﺳﻮﺩﺓ
ﺇﺩﺭﻳﺲ
:
📚
WAYASAN ASALINA
📚
SAUDAT IDRIS NOVEL
📕
PAGE 68
su hajiyar zuly saida akayi sa
dakan uku sannan suka koma kano cikin kwanaki ukun nan gabaki daya AJ baya cikin hayacinshi danko abincin kirki bayaci sai pinky tazaunar dashi tukunna dakanta tabashi a haka akayi sadakan bakwai shine ma yadan fara tsakin jikinshi ya
fara dawo wa kamar da bangarenta sam yadaina shiga dan yasama ankwashe kayan gabaki daya hotunan su kuma pinky takwashe ta ajiye .
daman rayuwar batada tabbas kana naka Allah na nashi gashi yanzu wata biyu kenan da rasuwa
r zuly komi yafara chanzawa .
AJ dake zaune akan kujera cikin pinky yake shafawa yace nifa ban yarda da wannan katon cikin ba daria tayi tace meka gani kashe mata ido daya yayi yace kamar nayi ajiya acikin nan daria tafa
she dashi Dan ita kanta tana jin wani iri kwanakin nan
AJ yace yaushe rabonki da ganin period dinki nazari tafara yi sannan tace kaman so uku ken...
Tun kafin takarasa AJ yace maza tashi kishirya muje asibiti kallonshi tayi t
ace habibi menene na zuwa asibiti AJ yace gwada munke zaayi make kafada tayi tace menene sai munje asibiti tunda ga abu yafito fili AJ yace ban yarda ba saifa kin tashi munje shagwabe fuska tayi sannan ta tashi zaune tace toh Saidai k
a goyani ka kaini har bedroom in sauya kaya Daria yayi yace abun me sauki zukunnawa yayi yace oya hau daria tayi sannan tahau tace habibi bayanka akwai dadi AJ yace anjima nima sai kinmun abunda yafi goyo bedroom yakaita dakansh
i yacuro mata kayan da zata sa saida ta shirya sannan suka sauko downstairs pinky tace amma ni zanyi driving kallonta AJ yayi yace bafa ki isa ba kinsan nakashe wannan tuntuni sannan yarike mata hannu suka karasa parking space
family hospital dinsu suka nufa gwajin farko Dr yace tana dauke da ciki har na tsawon wata biyu da kwana hudu AJ rumgume pinky yayi yana kissing dinta sannan yace Dr kana da babban tukwuici zaka ji alert godia dr yamai sannan suka
bar asibitin kai