Showing 33001 words to 36000 words out of 67570 words

Chapter 12 - Wayasan Asalina Complete

tace kwarai kuwa dan zaman gida bai dace daniba.

AJ yace hmm gaskiya ne kuma fa inaga gwanda kawai injuya mukoma cen gidan saiki tazama ke kadai kinga ba daman

fita kenan dan rufeki zanyi

Dasauri tace Dan Allah kayi hakuri nifa wasa nakeyi murmushi yasaki sannan yaci gaba da driving .

Suna zuwa bakin gate yayi horn megadi yawangale gate din suka shiga yana parking tayi saurin

kai hannunta zata bude murfin motan tafita yayi locked din shi hade dacewa .

Daga yau kada inkuma ganin kafarki awaje idan har kina son kwanciyar hankali Dan naji labarin kinfita duk abunda namiki ke kika ja ..

Kallons

hi takeyi irin na ya raina mata wayon nan tace hmm sai kace ubana ko wani mijina wlhi fita yazama dole tunda ba zamanka nakeyi ba .

hade fuska yakuma Yi sannan yace nidai umarni nabaki idan kuma baki jiba shikenan zakiga

abunda zay faru .

Yana gama fadin haka yayi unlocked yace mata fitar mun amota hararar shi tayi sannan tabude murfin motan tafita .

ta tura mai murfin kofan dakarfi tayi cikin parlour tsaki yasaki yace zanyi maganin

kine sannan yabar cikin gidan kai tsaye gidansu Faisal yawuce Dan Sun kwana biyu basu haduba .



tana shiga parlorn leema dake zaune a dinning tafashe da Daria tace lallai Romeo n Juliet tsuke fuska pinky tayi hade daw

uce wa upstairs.



Sai dare AJ yabar gidansu Faisal yakoma gida saida yayi wanka sannan yakwanta dayake yayi dinner agidan su Faisal .

Tunanin pinky ne cike acikin zuciyar shi wani bangaren na zuciyarshi yasan

yafada ma son pinky wani bangaren kuma yana mamakin ta yanda akayi yayi saurin kamuwa da sonta alhalin ga irin sanaaar data keyi.



washe gari flight din safe yabi zuwa Lagos karfe sha daya daidai tamai a Lagos yaran

shi ne sukazo daukanshi kai tsaye gida suka wuce dashi.

Suna faka motar zuly tafito dagudu takarasa tayi hugging dinshi hade damai kiss abaki batare dawani kunya ba yadauketa cak sukayi cikin parlour saida yakaita har bedro

om sannan yadireta yasanya bakinshi cikin nata yayi kissing dinta hade dafada mata yanda yayi missing dinta itama sosai tayi enjoying sabida rashin shi da tayi jia .

Bayan Sun kimtsa ne sunyi wanka sannan suka fito parlor s

uka zubai akan kujera kanta ta daura akan cinyar shi .



Yau tunda ta tashi taji bata jin dadi gashi tunanin AJ ya dameta yauko downstairs bata sauko ba dan tana bukatar kadaicewa !



Haka rayuwa taci gaba da ta

fia duk da a yanzu AJ yana ko karin mantawa da pinky a zuciyarshi ita ma anata bangaren haka dinne sabida ta tattara hankalinta gabaki daya wajen exams din dasuke fama dashi a yanzu gashi final year suke sosai ta maida hankal

inta danko fita yanzu batayi sai in zataje skool!



yauda matsanancin zazzabi zuly ta tashi Dan dakyar ma ta iya yin sallah shiyasa Tunda safe AJ yakaita asibiti suna zuwa sukaga doctor sabida sudin na musamman ne.



Bayan Sun shiga office din doctor Samuel ya dan mata tabbayoyi tabashi amsa sannan ya ibi jininta yaba wata nurse akan takai lab agwada bayan haka Kuma Zuly tamai complain akan yawan ciwon cikin da take fama dashi bada dadaiwa

ba nurse tadawo da result tabawa Dr .

Saida yagama karance karancen shi sannan yadago yakalli AJ yamika mai hannu yace Congrat ur wive she's 2month pregnant AJ sabida sabagen murna baisan sanda yayi hugging zuly ba yafara gode

mata .

Dr Samuel yace ta tashi suje zaymata scanning tashi tayi tabi bayanshi baa wani dadaiba suka fito daga dakin scanning din komawa mazauninta tayi sannan Dr yakalli AJ yace sorry Sir matarka bazata iya rainon Kw

an dake jikin taba sabida kwayakwayan haihuwanta basuda karfi dan cikin zay iya zubewa ako wane lokaci nandanan fuskan AJ yachanza yace what bayani sosai Dr yamai harya fahimta hade dacemai dakyar ta iya samun wani cikin ma

nangaba kuka zuly tafashe dashi .

Dafe kanshi AJ yayi yace Dr yanzu babu taimakon dazaka iya mana girgiza kai Dr Samuel yayi sannan yace taimako dayane saidai idan akwai wacce zata iya taimakonku acire Kwan haihuwar ajiki

n matarka asa mata saita rainan muku dan dake cikinta har zuwa haihuwanta .

zufa ne ya keto ma AJ sannan yace toh shikenan Dr mungode zamuyi shawara duk yanda ake ciki zakaji mikewa tsaye sukayi atare yarike hannun zuly

suka fita tunda suka dau hanyan komawa gida babu Wanda yama dan uwanshi magana sbd kowa da irin abunda yake tsakawa acikin zuciyanshi .

pinky ne tafado ma AJ a rai dasauri yace wifey nasa man mana mafita

[10/12, 17:26] saudah:

📚

WAYASAN ASALINA

📚

SAUDAT IDRIS NOVEL

📕

PAGE 43

cikin murna zuly tajuyo tana kallon AJ tace menene mafita murmushi yasaki hade dacewa yau yau dinnan zamu tafi Abuja sai mubi fligh

t din karfe shida kallon rashin fahimta zuly tamai tace badai su mami Zaka gaya mawa ba girgiza kai yayi sannan yace Mace daya zata iya mana wannan aikin ita kadaice na yarda zata iya zuly !

Bayan sunkoma gida a parlour su

ka yada zango hade dazuwa kitchen yahado ma zuly tea da kanshi yake bata harta shanye sannan takwanta ajikin shi tace inaga baby kai kadai yakamata kayi tafiyan nan tunda kadai ji abunda Dr yafada zamu iya losing baby dinmu

shafa mata cikinta yashigayi yace bazan iya tafia inbarki ke kadaiba zuly tace karka damu tafiyan kwana daya bawani abu bane sannan akwai masu aiki zasu kula dani .



Karfe biyar da wani abu aka kai AJ airport shida

jriginsu yatashi zuwa Abuja kamar wancen lokacin yauma sawa yayi aka kawo mai mota kai tsaye gidansu pinky yawuce yanata addua Allah yasa yasameta .

Daidai bakin gate din yatsaya yayi horn megadi yabude mai gate din yashiga h

araban cikin gidan daidai lokacin pinky tafito da alama fita zatayi cikin sauri yafito daga motar tsayawa tayi tana kallonshi harya karasa inda take cikin sanyi yamata magana yace pinky please magana me muhimmamci nake son m

iyi wani kallo ta watsa mai sannan tace fita fa zanyi .

Tsaki yasaki sannan yaja hannunta tana tirjewa dakomai yakaita cikin mota yarufe sannan shima yashiga yatada motar sukabar haraban cikin gidan .

A hasale tace nifa

nagaji da Zaka ringa zuwa kana saceni ahe wlhi nagaji baikula taba yaci gaba da driving dinshi dan baison suyi fada sabida da lallashi yau zay bita abakin gate din gidan yatsaya yayi horn gate Man yawangale musu Gate din suka shiga

cikin haraban gidan yana parking yakalli pinky data hade rai kaman zata fashe yace muje kara gyara zama tayi tace babu inda zani tsaki yaja sannan yace kina da matsala rufe kofan

yayi yazagaya yabude murfin motan yariko hannunta d

akarfi yajata har cikin parlour sannan yamaida kofan yarufe.

kallonta yayi sannan yace kizauna turo baki tayi hade dasamun waje tazauna shima zaman yayi sannan ya fuskance ta .

A tsanyaye yakira sunanta dagowa tayi takallesh

i taga shima ita yake kallo yace wani taimako zaki mun kuma ko nawa kike son zan baki ke koma menene zanbaki yanzu dai ina son ki nutsu kiji abunda zangaya maki.

Gyara zama yayi sannan yafara mata bayanin hade dacewa ki taimakeni ki mana

rainon cikin a firgice ta mike tsaye ta dafe kirjinta tace bazan iyaba bazan taba iya waba .

rike kanshi yayi daman yasan zaysha wuya wajen amincewar ta mikewa yayi yakarsa inda take hade da rike mata hannu yace kigaya mun kome

kike so zanbaki koma menene kina haifa mun dana zaki kama gabanki Kuma namiki alkawarin zan fita daga rayuwarki .

Batasan sanda hawaye yabata mata fuska ba tace kayi alkawarin kome nakeso zaka bani dasauri yace zanbaki sannan yariko

hannunta suka karasa kan kujera yace fada mun abunda kike bukata .

Share hawayen fuskanta tayi tace sannan tace iyayena kawai nake son kafin na Haifan maku yaran ku ko yarku kanemo mun iyayena sannan bayan haka ina son kafita

a rayuwa ta ka kyaleni .

rike kanshi yayi yace babbar magana pinky murmushi tasaki tace bazaka iya ba kenan fine sannan tafara kokarin mikewa tsaye rikota yayi yace zan iya .

Murmushi tasaki sannan tace kayi alkawari daga mat

a kai yayi alamar eh .

hade dacewa gobe yakamata muje ayi aikin pinky tace naji amma bazan iya zaman Lagos ba dasauri AJ yace ina kike son kizauna pinky tace gidana girgiza mata kai yayi sannan yace bazay yuyuba dole kibar duk wa

ni saurayinki har sai kin haifo mun yarona kinbani Kuma Lagos zaki zauna sabida komi naki Zay dawo hannu na .

Pinky tace naji Allah yakaimu goben lafia kaima daga gobe yakamata kafara naka aikin sannan Tamike tsaye tace saika maidani i

nda ka daukoni murmushi yasaki yace ba dole naba atare suka jera suka fita daga parlourn suka karasa suka shiga mota sukabar cikin gidan !

har gida yamaida ita sannan yace flight din safe zamu bi saiki zauna cikin shiri ok tace

sannan tabude murfin motan tafita shikuma yabar gidan.

Tana shiga mama magajia da leema suka ce baidai miki komai ba daga musu kai tayi Sannan tasamu gu tazauna tarike kanta mama magajia tace Beauty yadai kallonta pinky tayi sannan

takwashe komi tagaya musu mama magajia tace anya bakiyi kuskureba kuwa girgiza kai pinky tayi tace bana tunanin haka inhar zanga iyayena leema dogon numfashi tasaki tace tabbas pinky kinyi babban kuskure gaba nake jiye maki mikewa tsaye t

ayi hade da daukan handbag dinta tace babu wani kuskure danayi Kuma daga baya kwa dawo Lagos din idan na haihu sai mudawo nan.

Tana gama fadan haka tawuce upstairs .

AJ kam tun a hanya yakira zuly yafada mata farin cikin

e yacika mata zuciya tuni taji zazzabin yafara sauka dakuma wata damuwa

[10/12, 18:36] saudah:

📚

WAYASAN ASALINA

📚

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login