Showing 21001 words to 24000 words out of 67570 words
Yadafe kanshi cikin zuciyanshi yace meke damuna haka akan yarinyan nan .
Sorry fans Baku jiniba sai ynxu luv yhu o
l
[10/9, 10:40] saudah:
📚
WAYASAN ASALINA
📚
SAUDAT IDRIS NOVEL
📕
PAGE 34
Wayar pinky din yakai hannu yadauka tsaki yaja yace daga kunna waya yau har anyi mata misscall yakai ashiri
n .
Tsintar kanshi yayi da duba miss calls din tsaki Yakuma ja dayaga kusan misscalls din duk mazane ciki ko harda minister .
wurgi yayi da wayar tafada bayan mota sannan yatada motan yabar wajen yawuce gida!
mintina kadan pinky tayi awajen minister Dan cemai ma tayi tafia tayi kuma tana bukatar tahuta shiyasa yabarta ta tafi gida sannan yacika mata Jakarta da kudi.
ana kiran sallan azhar takarasa gida.
Zaune ta
tadda leema aparlor tana kallo .
Kujera tasamu tazauna hade dacewa kai nagaji gaskiya leema tace uhmm sannu
Kallon rashin fahimta pinky tamata tace meye na uhmm leema murmushi tasaki tace nidai fitan ki dazu yaja mun ba
lai Dan kina fita captain yashugo gidan nan
Tsaki pinky tasaki tace sai akayi yaya leema tace ina cemai kinfita yahau balai ke kamarfa yaduke ni Dan harsai dayasa nafada mai wajen Wanda kikaje.
Wani kallo pinky tawa
tsa ma leema sannan tace amma kinban kunya da girmanki dakomai sojan ruwan kike tsoro .
Mikewa tsaye tayi hade da daukan handbag dinta tayi gaba tace nazauna anan sai jinana yahau kuma wallahi zamu hadune Dan sai yabani
wayata leema kam ido kawai tazuba ma pinky Dan tasan duk zance takeyi itama tsoron AJ takeyi yanda baida mutuncin nan!
da dare kasa rintsawa yayi Dan tunanin pinky ne ya addabe zuciyarshi danko zuly dasuka jima tare
yake kuma sonta baya tunaninta haka a yan kwanakin nan to meke shirin faruwa!
Washe gari karfe goma pinky ta tashi bayan tayi wanka tasanya three quarter ash color sai riga Me hannun vest sannan tayi parking gashi
nta tafeshe jikinta da turare sannan tasauko downstairs leema tasamu da mama magajia suna breakfast karasawa tayi itama taja kujera tazauna hade dagaida mama magajia sannan takalli leema tace aro mun wayarki.
Daukar wayar le
ema tayi Tamika mata
Pinky ta ansa tayi dialing din number dinta saiko taji yana ringing saida yayi ringing harso biyu sannan aka dauka .
shima Dan yaga ansa leema ne shiyasa yayi picking.
Pinky a tsiwace tac
e da Allah malam ka kawo ma mutum wayarshi tunda bakai ka tsiya munba .
Tsaki AJ yasaki dagacen sannan yace bazan kawo ba sai naji Shaka .
pinky tace dadin abundai kasan bana kashe mutane balantana na shakeka nidai
kawai ka kawo mun wayata ahe tana gama fadan haka ta tsinke wayar ta ajiye tanajan tsaki leema da mama magajia kallonta kawai sukeyi.
AJ bin wayan yayi dakallo yasaki murmushi daman yau dason ganinta yatashi yarasa dalili
tashi yayi kawai yazira takalimin shi yadauki wayoyinshi hade da key car yafice ..
Yau wata babbar jeep yashiga Kai tsaye maitama yanufa
Mama magajia tace beauty kifa bi mutumin nan ahankali Dan naga alaman zay iy
a aikata komai turo baki pinky tayi hade dacewa kar yakawo mun wayata yagani .
Bai jima ba yakaraso gidansu pinky abakin gate din yatsaya yayi horn megadi yabude mai gate din yashiga.
leema tace inaga minister ne p
inky tace m not in the mood ynxu kije kice mai bazan samu fitowa ba.
Murmushi leema tasaki sannan ta tashi tafita mamaki ne yakamata da taga AJ ne acikin motar fitowa yayi yace pinky fa leema dakyar ta iya bude bakinta
tayi magana tace tana ciki AJ yace zan iya shiga dasauri leema tace why not bismillahh gaba tayi yana binta abaya
Har suka karasa cikin parlorn cikin azababbiyar muryarshi yayi sallama dasauri pinky tajuyo suka hada ido tawani
saki tsaki hade da juya wa taci gaba dayin break dinta
Leema wajen zama ta nuna mai yamutse fuska yayi hade dazama kamar wanda aka takura mawa
Karasawa dining leema tayi tace ke ga AJ fa pinky a hasale tace Aina g
anshi kice mai ya ajiye mun wayaata yatafi.
Mama magajia dasauri tace dakanki zakije ki amsa bata rai pinky tayi hade da turo baki .
mama magajia ce takaraso parlorn AJ yana ganinta yayi saurin saukowa daga kujeran yana
gaida ita cikin tsakin fuska ta amsa Sannan tawuce dakinta
Leema ma upstairs tawuce yarage daga AJ sai pinky a parlorn dakyar ta tashi takarasa parlorn tana wani hade rai
Wajen dayake takarasa ta tsaya hade da mika mai
hannunta tace ina wayata take .
Dagowa yayi yakalletaa duk sai yaji haunshinta yakeji daya Tuna jia.
Mikewa yayi tsaye yakarasa inda take Dan har suna iya jiyo numfashin juna ..
A hankali yace jiya ina kikajee
tsuki tayi tace babu ruwanka da inda naje nifa banson sa ido kara matsawa yayi gabda ita itama tafara matsawa har saida sukaje karshen bangon parlor yasanya hannayenshi yadafe bangon sannan yace tabbayenki nakeyi ina kikaje j
iya .
batare dawani tsoroba ko shakka tacee wajen saurayina naje ko akwai wani abune
Idon shine yayi wani ja sannan yace good kibada hamma yana gama fadan haka yasaki bangon yakarasa yakwashe wayoyinshi yabar mata
nata sannan yafice .
Tabe baki tayi tace matsalar kace tunda nidai ka kawo mun wayaata tanajin fitan motanshi taja tsaki tace sojan banza kawai sai mugunta fal ciki !
[10/9, 20:22] saudah:
📚
WAYASAN ASALINA
📚
SAUDAT IDRIS NOVEL
📕
PAGE 35
Driving kawai yakeyi amma zuciyar shi zafi take mai da radadi kuma yarasa dalilin jin hakan dogon tsaki yaja sannan yadau hanyan zuwa gida !
Daukar
wayar tayi tafara duba miss calls tsaki tasaki Dan ganin yawan miss calls din number din faiza ta danna bugu daya faiza tayi picking .
Pinky tace hello amaryar nasir dagacen faiza tace bawani amaryar nasir wayarki kullin a
kashe tsaki pinky tasaki tace kema kinsan ba laifina bane abokin mijin ki dinnan baida M.
Faiza dagacen tayi daria tace indai AJ ne yanzuma kuka fara Dan baida hakuri ko kadan pinky tace ai daidai nake dashi Dan ra
inin hankalin !
Faiza tace yanzu dai yaushe zaki shugo Dan ko gidan baki saniba pinky tace nanda kwana biyu zaki ganni kigaida munda ango OK faiza tace sannan sukayi sallama!
Koda yakoma gida part dinshi y
awuce Dan yaga mami nada baki .
Yana shiga dakinshi yarage kayan dake jikinshi yashiga bathroom yana fitowa yagoge jikinshi bayan yashafa mai da perfumes yasanya three quarter hade da singlet .
Sannan yakarasa dinning bu
de kulolin abincin yafara yi tuwon semovita ne da miyar agusi saiko zuba kamshi takeyi dayar kulan kuma daya bude ferfesun kan sane yasha kayan kamshi!
Sosai yazagey yaci tuwon Dan favourite food dinshi kenan !
Yana
gamawa yawanke hannunshi sannan yadauki wayarshi yakoma parlour yazauna .
remote yadauka yachanza channel zuwa na Ball
Tunanin pinky yafado mai arai dasauri yadauki wayar shi yatura mata DM ta instagram
Kaman haka
hope dai baki fita ba Dan kika tsake kika fita saina dauka babban mataki akan danna fahimci kanki narawa :
Tana kwance akan gado DM din yashugo hannunta takai tadauki wayan tabude tsaki tasaki sannan tace akwai saidai k
adau babban mataki akaina Dan yauma ba gida zan kwana ba .
Kuma Dan Allah bana son sa ido dan na fahimta sojojin ruwan nan akwai shisshigi hoton gwalo ta tura Mai
Yana karantawa yayi wurgi da wayar tafadi akasa tafa
she .
Lokaci nata tafiay gashi yau saura two weeks bikin AJ da zuly kuma ayau ranan Saturday zaa fara event har zuwa ranan daurin aure!
AJ wata hadaddiyar blue suit yasaka yayi matukar yin kyau Faisal ne yashu
go dakin yana murmushi yace ango angama shirya amarya fa tsaki AJ yasaki yace inbanda sherri irin na zuly wai Dan hauka wani event ne fiye da guda goma sai kace hauka .
Faisal yace nidai muje dan kai take jira gaba A
J yayi Faisal yabi bayanshi.
Karasawa yayi inda amarya zuly take tare da wayayyun kawayenta yaran manya ita kuma tsanye take da hadaddan Blue material sai kyallli yakeyi dayake da darene yana yakarasawa yamika mata hannu
ita kuma tasanya hannunta a nashi suka karasa wajen motan da aka bude musu suka shiga sannan aka maida murfin kofan aka rufe a tsakiya aka sasu kai tsaye Zeus paradise hotel suka nufa .
Gaskiya hall din ba karamin hadu
wa yayi ba dan fadan kyaun wajen bata bakine Dan ankashe kudi wajen saruwan wajen abunku da bikin manya sosai event din yayi kyau Dan duk wani meji dakanshi saida yaje event din.
Ranan Friday
aka daura auren
captain alamin junaid da amaryarsa zulaiha fariz dabo!
anan Kano