Showing 18001 words to 21000 words out of 67570 words

Chapter 7 - Wayasan Asalina Complete



📚

WAYASAN ASALINA

📚



SAUDAT IDRIS NOVEL

📕









PAGE 29

hada ido sukayi ta saki tsaki tace ni wallahi daka barni nafadi hannu sai kace dutse .

Murmushin mugunta yasakar mata hade dasakinta tafada kasa Tim kakeji ihu tadan tsaki shiko juyawa yayi Yakoma yazauna yada

uki wayarshi yaci gaba da latsawa yahade rai .

Ganin bai kallon tane tamike dakyar tace mugu daman duk soja mugune

Sannan tayi gaba takarasa dining taja kujera tazauna

Tashiga bude take away din .

Chips n egg ne sai chicken wings da titu

s fish hade da white rice .

Dayar ledar kuma sausage combo ne

Chips n egg din tafara ci kadan taci tabar sauran tasaka su acikin food flask din dake kan dining din sannan ta taka kafarta dakyar takarasa cikin parlour tayi wajen TV tace nidai ba k

urma bace dazaa hanani kallo idan wani kurmane toh nidai ba ita bace

tsaki AJ yaja yatashi a fusace yanufeta yajanyota suna fuskantan juna yanunata da yatsa yace in bakiyi wasa ba sai kin kara tsallan kwadon nan yau fiye ma Dana jia Dan haka ki kiyay

eni kuma tunda ba daya daga cikin yan iskanki suka tsiya tvn ba bazaa kunna ba.

Pinky tace naji saika tsakar mun hannu kada ka karyani Dan jikina sadane dashi sai yan iskana suke rikewa.

Wannan karan kam tafara shakar dashi baisan sanda ya murde h

annunba ihu tasaki hade dafadawa fadeden kirjinshi.

Jiki dasauki nagode sosai da kulawarku masoyana

[10/8, 18:11] Mrs Zaki:

📚

WAYASAN ASALINA

📚



SAUDAT IDRIS NOVEL

📕







PAGE 30

Cikin tsiririyar

muryarta tace AJ akwai zafi fah

Tsakinta yayi sannan yace ki Kama kanki inbaso kike ki kuma tsallan kwadon nanba yau .

Yana gama fadan haka Yakoma yazauna

Pinky tace wayata fa Dan ina bukatar amfani da ita .

Wani mugun kallo yawatsa

mata sannan yace na tsiyar .

karasawa tayi tazauna gabda shi tace dadin abundai bakai ka tsiyan mun wayarba yan iskana suka tsiyan mun Dan haka Kawai kabani wayata Dan kira zanyi wani horone harda kwace waya .

Harya bude baki zayyi magana wayar

shi tayi ruri answering call din yayi hade dakafa wayan a kunnanshi yace wifey dagacen zuly tace baby bakaga text dina bane AJ yace bangani ba amma zanduba Zulu dagacen tace OK kagaida munda Mami OK yace sannan yakatse wayan

Pinky kam idanuwa ta tsura M

ai cikin zuciyanta tace wai wani wifey

Text message din yabude list din event din daza ayi ta turo mai kuma ko wanne da kalar kayan daza asa

Wani dogon tsuki yasaki afili yace ai wannan hauka ne .

Pinky tace badai Dani kakeyi ba mugun kallo y

awatsa mata sannan yamike tsaye yadauki key car dinshi yayi hanyan fita ganin hakane yasa pinky mikewa tace ina zaka tafi kabarni banza yamata

Ganin hakane yasata fashewa dakuka tace in banda mugunta niba mayya ba sai atafi abarni nikadai

Tsayawa AJ

yayi cak batare daya juyo yakalle taba yace waya Sani koke din mayyace kuma hakan yana cikin horon Dana ke maki yana gama fadan haka yabude kofan yafita sannan yasa key yarufe.

Tana hangoshi ta glass har yabar cikin haraban gidan komawa tayi tazau

na akan kujera ta rafka uban tagumi .



Su faiza kam sun kira wayan pinky harsun gaji nasir kuma koya Kira AJ baya dauka .



Da dare dakyar bacci yadauketa a bangaren AJ kam daya rufe idonshi kyakkyawan fuskanta yake gani dogon tsaki

yasaki hade dacewa meye amfanin hakan .



gashi yakasa daukan wani babban mataki akan yarinyan toma meye amfanin barinta agida na gobe zanmaida ita inda na Daukota da wannan tunanin

Captain

âš“

alamin junaid yakwana

Good night fans

[10/8,

18:11] Mrs Zaki:

📚

WAYASAN ASALINA

📚



SAUDAT IDRIS NOVEL

📕







PAGE 31

Washe gari tun 8:00am ta tashi tayi wanka tasanya daya daga cikin dogoyen rigunan hade da parking din gashin nata sannan tazira

slifas .

Tasauko downstairs

Tsaki tasaki data tuna jia yakulle tane tasone tazagaye gidan taga yanda yake tabe baki tayi hade tajuya wa tayi wajen dining wata kofa tagani da alama kitchen ne dasaurinta takarasa taburda handle din kofan tabude t

ashiga

Wow tace Dan kitchen din yamata kyau sosai gakuma color din blue n White yana daya daga cikin favourite colours dinta .

Wajen fridge tanufa tabude saidai babu komai aciki maidawa tayi tarufe sannan tanufi wata kofa saida tasanya hannunt

a tacire sakatan sannan tabude kofan

Wani murmushi tasaki hade dafita daga kitchen din a fili tace badai ka kulle kofan parlorn ba dankar infita gashi nasamu hanya Mafi sauki tafia tafarayi tana zagaye gidan harta karasa wajen swimming pool wow wow t

ace hade dacire doguwar rigar jikinta ta ajiye agefe daga ita sai pant sai bra tafada cikin ruwan yanda kukasan kifi haka take ta wanka cikin ruwan tana wasa dashi .



Yana cikin breakfast ne yatuna da wayar pinky daya dauka acikin Jakarta tashi

yayi yanufi bed side yadauki wayan sannan yakoma yazauna kunnan wayan yayi yafara dubawa tsintar kanshi kawai yayi dashiga cikin gallery dinta

Da hotunanta yaci karo birjik daya bayan daya yafara kallon hotunan kuma ko wanne cikin kananun kaya tadauka

wayarshi yadauka yatura picture dinta guda biyu da alama sunfi ko wanne kyau .

Abunda yabashi mamaki bai wuce ganin yawancin apps dinta abubuwan addini bane dakuma complete Qur'an

yana gama breakfast din yatashi yakwashi wayoyin yafice Dan ya

u ko bangaren su Mami baije ba sbd Mr President baya kasan yaje ganawa da sarauniyar England .

Mami kuma yau sammakon zuwa gidan marayu tayi

Yau ma shikadai yafita saida yabiya jevinix restaurant yatsiyan mata abunda zata ci sannan yawuce yana ka

rasawa yayi horn megadi yawangale mai gate din yashiga cikin farfajiyan gidan yayi parking sannan yafito.

Megadi ne yarugo dagudu yace oga tsayawa AJ yayi yace ya akayi gate man yace ina tunanin dai akwai spirit acikin gidan nan tun dazu nakejin mots

i murmushi AJ yasaki hade dacewa babu komai acikin gidan nan baijira cewar gate man ba yayi hanyan shiga parlor sanya key yayi yabude yashiga hade da karasawa dining ya ajiye abincin sannan yawuce upstairs budema ya tadda kofan koda yashiga baigan taba tsa

yawa yayi a tunaninshi tana bathroom ne saida ya kusan mintina biyar a tsaye yaja tsaki yace pinky shuru yaji kuma ba alaman motsin ruwa karasawa yayi yabude kofan yaduba baigan taba dasauri yabar dakin yasauko downstairs yana kwala mata kira amma shuru ci

kin kitchen yanufa ganin kofar baya abude ne yasashi fita yana kwala Mata kira harya karasa wajen pool din

Tsayawa cak yayi ganin ta cikin ruwa gashi komi nata yabayyana tsigan jikin shine yawani tashi dasauri yace auzubillahi sannan yajuya baya yabu

de bakinshi dakyar yace pinky .

Juyowa tayi takalleshi tace sojan ruwa ya akai

AJ tsaki yaja yace kifito kishiga wancen dakin akwai tawul inkin gama ina parlor tabe baki tayi sannan tafito daga cikin ruwan tana wakar Nicki minaj saurin barin wa

jen yayi a zuciyanshi yace yarinyan nan nema take ta haukata ni .

[10/8, 18:11] Mrs Zaki:

📚

WAYASAN ASALINA

📚

SAUDAT IDRIS NOVEL

📕

PAGE 32 Dakin daya nuna Mata tashiga tadauki tawul tadaura sannan ta

dauki wani Dan karami tagoge gashin kanta dashi sannan tafito daga dakin tanufi inda ta ajiye rigarta tadauka sannan tawuce ta kitchen tabi tana tafe tana goge gashin kan nata harta karasa cikin parlour . Zaune ta taddashi yana latsa waya cikin tsirriy

ar muryarta tace sojan ruwa antashi lahia. Dagowa AJ yayi yakalleta sannan yamaida kanshi kan wayarshi yace breakfast naki yana dining idan kingama kishirya zanmaida ke inda nadaukoki. Dasauri pinky tace aa aa nifa nafara jin dadin gidan nan kawai

kabarni tana maganar ne tana nufan wajen dining baikula taba saida Takara cewa sojan ruwa nifa babu inda zani sannan yadago yakalleta yace tunda ba gidan ki bane dole kibarshi Jan kujera tayi tazauna sannan tajuyo takalleshi ta tabe Dan karamin bakin nata

tace ai daman bance gida na bane tana gama fadin haka ta murguda mai baki tajuya tafara bude ledojin . AJ yace kinada matsalar rashin kunya kumani raini ne banso Hadiye chips din bakinta tayi tadan juyo tace nikuma matsala ta da sojajin ruwa naci d

a takura gaskiya m sorry too say duk matar da ta aureka tabani tashiga uku ta lalace Dan wata Rana inaga harbeta zakayi. dan bakin ran naka yayi yawa juyawa tayi taci gaba dacin chips dinta tana daria kasa kasa Dan tasan ta tabo captain alamin junaid kam

. A fusace ya tashi yakarasa inda take yacapko gashinta ihu tasaki yanuna ta da yatsa yace kisani mata sunfi dubu dasuke nemana amma ni zuciyata Mace daya kawai naba mawa kuma ko kasheta zanyi zata iya zama dani Dan haka kisan yanda Zaki ringa

mun magana da respect m not ur mate .

[10/8, 18:11] Mrs Zaki:

📚

WAYASAN ASALINA

📚

SAUDAT IDRIS NOVEL

📕

PAGE 33

Tsakar mata kan yayi hade Dakara cewa kitashi kishirya Dan inada abunyi .



Fuskarta a murtuke ta tashi tawuce upstairs Tana turo baki

Doguwar rigar tasaka hade da Dan karamin gyalen sannan tasa flat shoe din

Tasauko downstairs a tsaye tasame shi yana ganinta yayi gaba tabi bayanshi

Mota

yashiga yazauna sannan yamata key a hankali takarasa tabude wajen me zaman banza tazauna sannan tarufe .

Tada motan yayi sukabar haraban cikin gidan tunda suka Fara tafia babu Wanda yama wani magana har suka karasa maitama sa

nnan batare daya Kalle taba yace inane gidan naku da hannunta take nuna Mai gidan har suka karasa bakin gate yayi horn megadi yawangele musu gate din suka shiga.

Yana parking tayi saurin bude murfin kofan tafita tana tsu

ke fuska leema ce tafito dasauri daga parlor taje tayi hugging din pinky tace ina kika shigane tsaki pinky taja tace wancen mugun sojan mana .

Bata jira cewar leema ba tabar wajen tana cika tana batsewa

karasawa leema

tayi inda motar AJ take tace ina wuni batare daya kalle taba yace lafia sannan yaja motar shi yabar gidan.

tana shiga mama magajia ta taso tace beauty ina kika shigane kullin sai munkira wayanki amma akashe

M

urmushi pinky tasaki tace wani mugun nasamu yasaceni leema ce tashugo tace bada jimawa ba minister yabar gidan nan shima kullin saiya Kira wayarki akashe

Upstairs pinky tawuce tace yanzu zanfita duk da ba waya a hannuna t

ana shiga dakinta tacire doguwar rigar dake jikinta tayi wurgi dashi sannan tanufi wardrobe tadauko wainsu kananun kaya tasaka hade da feshe jikinta da turare.

Hill shoe tasaka sosai tayi kyau sannan tasauko downstairs tace le

ema key car dina fah

Tashi leema tayi tanufi dakinta bataa jimaba tadawo rike da key car din Tamika mata

Pinky tace mama saina dawo mama magajia tace adawo lafia

Pinky tace leema ki kira minister kice ina hanyan z

uwa guest house dinshi..

Fita daga parlor din tayi tanufi parking space Tama motar key tashiga tabar haraban gidan.

Saida yayi nisa sannan yace OMG namance ban bata wayar taba juya kan motar yayi yakoma gidan

su pinky horn yayi aka bude Mai gate din yashiga

Yana parking leema tafito shima fitowa yayi daga motar leema Tana karasowa yace pinky fa .

Leema tace yanzun nan tafita

Wani dogon tsaki yasaki baisan sanda

yace gidan ubanwa taje daga dawowa zataa Kara fita

Kenan tazama kazar kowa ita dai leema kallonshi kawai takeyi daidai lokacin mama magajia tafito

Baima kula da ita ba yace ina taje leema data gama tsorata tace

nima bansaniba .

A fusace yace karya kikeyi koki gayamun ko indau babban mataki akanki.

Bakin leema narawa tace guest house din minister .

Hannunshi ya dunkule yabugi motarshi dakarfi sannan yashiga mota yabar ci

kin gidan a fusace .

Zuciyarshi nawani tiriri hanyar wuse II yanufa saikuma yaja birki yatsaya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login