Showing 30001 words to 33000 words out of 67570 words
kasan fa ban iyaba haka nan zaka ringa hakuri kana cin na kuku dan bansan tayaya zanfara girki ba dogon tsaki yasaki sannan yamike tsaye yawuce kitchen yahado tea yawuce parlour ita
ma parlorn tamike tabishi !
kusa dashi tazauna tace Dan Allah baby kabarni inje tea dinshi yaci gaba dasha sannan daga baya yace wato harda karana kika kai wajen mum toh bari kiji babu wanda ya isa yasani inyi abunda
banyi niya ba dan haka nagama magana zulaiha babu inda zaki !
shuru tayi nadan lokaci sannan tace shikenan Tunda kace bazanje ba na Hakura saidai harsu auntie Aisha zasuje mazajen su sunbarsu batare daya kalle taba yace dan
i da mazajen su ba daya bane ni nasan mena keyi!
Batun girki kuma dole ki koya dan bazan juri cin abincin kuku ba kallonshi tayi kamar zatayi kuka tace saidai kayi hakuri baby Dan wlhi agida ko kitchen bana shiga hararart
a yayi sannan yatashi yabar mata parlorn !
Kamar yanda AJ yace yau ranan Friday da yamma ya tafi abuja saidai yacema zuly wani aiki zashi a Benin
yana sauka yasa aka kawo mai mota kai tsaye gidansu pinky yawuce
yana horn aka wangale mai gate din yashiga yafaka motarshi wannan Karon ko sawa akira mai ita bayyiba kai tsaye hanyan shiga parlorn yayi
abakin kofan parlorn yatsaya yayi knocking leema ce tazo tabude mai kofan t
ana ganinshi tasaki murmushi tagaidashi hade dacemai tana ciki bismillah shugo bayanta yabi har cikin parlourn yana shiga itama kuma tana fitowa daga kitchen hannunta rike da katon trey tsayawa tayi cak shima haka kallon juna suk
a farayi leema ce tace ga wuri kazauna dasauri pinky tawuce dinning tana jera kulolin leema Kuma barin parlorun tayi saida tagama jera abincin tajuyo takalleshi sannan tace ango kasha kamshi dagowa yayi yakalleta sai yaga yau
takara mai kyau dayake gajeran wando ne a jikinta sai yar half vest juyar da kanshi yayi sannan yace zaki taimaka kije kichanza kayan jikin ki !
pinky dake tsaye tace sorry bazan iya ba tunda ba ajiyeni kayi ba murmushi yasak
i sannan yace inhar bakije kincire kayan nanba yanzu zandau babban mataki akanki
Pinky tace hmm a gidana fa kazo kasameni zaka wani mun iyayi mikewa yayi daga kan kujeran yakarasa har inda take tsaye yace gidan kine amma yanzu
zaki barshi bata ankara ba sai gani tayi yadauketa cak ihu tasaki Tafara mai magiya akan yasauketa saida yakaita har cikin mota yarufe sannan yashiga yatada motar sukabar haraban cikin gidan
Goodnight fan's
[10/11, 20:34] saudah:
📚
WA
YASAN ASALINA
📚
SAUDAT IDRIS NOVEL
📕
PAGE 41
Suna barin gidan pinky tace wallahi zanma ihun barawo AJ baisan sanda yafashe da daria ba sannan yace in zaki shekara kina ihu a banza
dan babu wanda zay jiki kuma kimun shuru da bakinki dan banson surutu.
Hararar shi tayi tajuyar da kanta gefe .
wuse market yawuce daidai wani katon shago yafaka motarshi sannan yazare key din yafita yakulle dayake
motar akwai tintac babu wanda yake ganinta har yaje yadawo yasanya kayan daya tsiyo abayan mota sannan yashiga yatada motar sukabar wajen suka wuce .
Daidai bakin gate yatsaya yayi horn megadi yawangale musu gate din su
ka shiga a parking space yafaka motar sannan yakalli pinky da sauran kadan tafashe dakuka yace muje hannunta takai tabude kofan tafita tana binshi abaya har bakin kofan parlour sannan yabude kofan suka shiga kitchen yawuce da ka
yan sannan yadawo parlour yakalleta Tana tsaye tayi folding hannayenta Tana turo baki .
zama yayi yadaura kafa daya kan daya sannan yace yanzu dai ba tsayuwa zakiyi ba sai kace soja kitchen zaki shiga kimun girki juyaw
a tayi dasauri takalleshi hade dacewa wall...
Bai bari takarasa ba yace kizaba cikin biyu kimun girki ko kuma kiyi tsallen kwadon dayafi na ranan kuma babu tausayi .
sannan ki tabbatar kinyi me dadi inba hakaba yin t
sallen kwado babu fashi .
kunkuni tafara yi tayi hanyan kitchen din .
tana shiga tace sai son mugunta fal ciki bude ledojin tashigayi sannan tawanke kayan miya ta nika bayan tagama tawanke kayan cikin .
jalof d
in talia tadaura saidai tasaka su carrot da green beans da sauransu hakan yakara ma jalof din taliyan kyau dakuma dadi sannan ta yanyanka hanta tasaka aciki .
Bayan nan kuma tayi ferfusun kayan ciki dayasha kayan kamshi tuni g
idan yabide da kamshi dan pinky bada ga nanba wajen iya girki saida tagama gabaki daya tasaka su acikin kuloli sannan tahada mix juice na kayan itatuwa tana gamawa takwashi kulolin takai dinning tajera sannan takoma tadauko p
late da cups ta dawo ta ajiye .
cikin tsiririyar muryarta tace nagama juyawa yayi yakalleta hade damikewa tsaye yakarasa dinning din yazauna yace Allah ya ceceki yarinya yanzu sai kije kidaura wata riga kan wainnan kayan ki
dawo ..
Barin wajen tayi tana harararshi harta wuce upstairs cikin dogayen rigunan daya tsiyo mata ranan cikinsu tadauka daya tazira sannan tasauko downstairs takarasa dinning har taja kujera zata zauna yace bakiyi serving dina
bafa turo dan karamin bakinta tayi tace sai wani sani aiki kakeyi sai kace wannan mummunar matar taka banza yamata danshi burinshi baiwuce yaji cikinshi a cike ba Dan yunwa yakeji tana gama zuba mai ta tura mai plate din
kusa dashi hade da mix juice din .
Jan kujera tayi tazauna tana harararshi tagefen ido tunda yafara cin abincin bayyi magana ba Dan abincin ba karamin dadi yamai ba cikin zuciyarshi kam cewa yayi dama zuly ce ta iya
abinci haka
Yana gama cin abincin yakora da mix juice din sannan yace alhamdulillah ba laifi yadanyi dadi amma ba sosaiba .
Pinky tace kamace bayyi dadi ba mana baisan sanda yasaki murmushi ba hade dacewa taimakonki
nayi yarinya danaci abincin nan dan kar azubar tunda babu Wanda Zaa bamawa kuma kinsan da ban iya cinyewa ba dole kiyi tsallen kwado .
mikewa tsaye tayi tace nidai ka maidani inda ka daukoni kallon rainin hankali yamata s
annan yanuna kulolin abincin yace wakuma zakibar ma wannan yacinye ai ko nanda kofa baza kijeba saikin zauna kinci abincin nan kema inba hakaba kuma Saidai ki kwana anan kuma kiyi tsallen kwado Dan bazan iya zubda abinci ba.
komawa tayi tazauna tasanya abincin dan daidai sannan tafara ci daman yunwa takeji saida taci takoshi sannan tasha juice din Tamike ta kwashe kayan takai kitchen tawanke tamaida komi inda yake sannan tadawo parlour ta tad
dashi Yakunna TV tsaya mai tayi akai tace nagama tashi ka maidani inda kadaukoni tunda naga alaman kana jin dadin tsatar mutane .
wajen zama yanuna mata da hannu yace saina huta zanbar gidan nan babu yanda ta iya ha
ka takarasa tazauna tana hade fuska dan ba karamin shiga hakkinta yayiba.
saida suka kusan mintina goma babu wanda yama wani magana sannan kaman daga sama taji AJ yace ina kike zuwa da kullin baki zama agida .
.
kuma ina iyayenki suke dahar suka barki kina abunda ranki keso duk a lokaci daya yajero mata tabbayoyin .
Saida tadau lokaci sannan tace bazan iya amsa maka tabbayoyin kaba tunda ba zamanka nakeyi ba kawai malam tashi ka
mai dani gida.
Wani mugun kallo yawatsa mata yace zaki shekara anan kenan idan har baki amsan tabbaya taba...
juyar da kanta tayi sannan tace zaman kaina nakeyi Dan banda iyaye sannan batun fita kuma wajen mutanan harka
na nake zuwa.
Dasauri yace subhanallahi auzubillahi.
kenan kedin kamar yanda nake tunani kedin karuwa ce ......
babu abunda ta tsana sama da akirata da suna karuwa kuma yanda ta fahimta yasan yanda zayyi yabata ma
ta zuciya tuni taji haushinshi yakamata a hasale tace bakayi karya ba nidin karuwa ce tabbas babu karya aciki dan haka tunda nabaka amsan tabbayarka saika tashi kamaidani gida .
girgiza kai yayi hade dacewa bangama tabbayar kiba .
[
10/12, 16:32] saudah:
📚
WAYASAN ASALINA
📚
SAUDAT IDRIS NOVEL
📕
PAGE 42
yana gama fadan haka ya kara fuskatan TV yaci gaba da kallonshi hankali kwance ganin yana neman ya raina
mata wayone .
Tace nifa ina da inda zani gwanda ma kayi kayi kagama tabbayarka intafi ko kallonta bayyiba balanta tasamu amsa daga gareshi .
wayar shice tayi ruri hannu yakai yadauka hade dacewa wifey lafia kalau
na iso dagacen zuly tace Allah yadawo mun dakai lafia gani sai missing naka nakeyi .
shima cikin wani mayaudarin muryarshi me rikita ma mata lissafi yace wifey nikaina bakisan halin danake cikiba a yanzu amma karki damu g
obe zandawo saida sukasha hira sosai na soyayya sannan sukayi sallama pinky gabaki daya sai taji ranta yabaci kuma tarasa dalilinta najin hakan yana ajiye wayar tasaki wani dogon tsaki da batasan tasaki ba .
fuskar shi da
uke da murmushi yajuya yakalle ta harara ta galla mai sannan tasanya pillow tarufe fuskanta dashi shi shi daria ma tabashi .
sai cen yamma likis sannan yace mata ta tashi sutafi cikin sauri tamike tsaye tana cika Tana batsew
a gaba yayi tabi bayanshi har sukabar parlorn wajen me zaman banza tabude tashiga shikuma yashiga wajen driver yatada motar sukabar haraban cikin gidan saida sukayi nisa Sosai sannan yace yanzu kenan ina ajiye ki agida zaki f
ice .
Juyar da kanta tayi tana kallon gefen titi sannan